Showing 15001 words to 18000 words out of 50228 words

Chapter 6 - Rayuwata ce book Complete by Khadeejah sani (journalist).pdf

tayi tace "nadai fada maka kuma yanzu yaushe za,a fara aikin"
"Gobema Sai afara insha Allah saiku kwashe kayanku Nima zankwashe nakoma wancan
dakin"
"To shikenan yanzu munkoma daki Daya da yaran Nan kenan"
"Saidai ayi haka Innarmu zuwa nadan lokacine ai ni ana gamawa zankoma da kayana can"
"A,a bazai yuwuba Sai tatare sannan saikuma kakoma katsare musu dakin insukazo jerefa ayi
Yaya da shirginka kenan?"
"Innarmu ai akaramin dakin zansakasu kawai nakulle Kinga shikenan"
"A,a baza,ayi hakaba kill zasu iya zuba wani abun anan"
Yana niyyar yin magana mukaji sallamar Yaya shigowa yayi Nan suka gaisa da Innarmu
yazauna kusa da Yaya suka fara fira Innarmu dai tashi tayi tashige dakinta nikuwa zamana nayi
saima daukar wayata danayi nafara kiran Muslim Saida takatse bai dagaba saigashi ya biyoni
tashi nayi nabar wurin don kar Yaya yajini Amma badan hakaba da agabanshi zanyi wayarma
Ina shiga daki muka farashan soyayyarmu inata faman Masa shagwaba shikuwa Sai biyeni
yakeyi,

Ina cikin haka akayi Kiran sallah don haka mukayi sallama nashiga bandakin dake cikin dakin
don nayi alwallah,
Bayan na idar da sallah nazauna Ina duba Tex message din da Muslim yayimin,
Murmushi nakeyi Ina karantawa Kiran da Yaya yakeminne yasakani ajieye wayar nafito da

hijjab din dake jikina nasameshi tsaye yace
"Kije Adam najiranki awaje" Bata fuska nayi nafita Ina kunkuni don arayuwata wannan
mutumin na tsaneshi,
Tsaye nasameshi gaban motarshi nima waje nasamu nesa dashi natsaya don nayi alkawarin
bazan karasa canba don gulma shine zaiwani ajiye mota a inda yaga Muslim yana ajiyewa
saboda gasa aidai tashi tafi tashi kyau dama tsada ni ko kallon wannan akwalar motar tashi
banason nayi mota sai dan,iskan karar tsiya kamar antada injin nika, Tsaye nake Ina kalle kallen layinmu yadda yayi tsit dashi kamar Babu mutane,
Saida mukayi kimanin mintina sunkai ashirin sannan yamatso kusa Dani tare da fara magana
yace
"Ke Yar iska ko mara mutunci shine Zaki fito kiwani tsaya anan bazaki matsoba ko?" Kallonshi
nayi sama da kasa nakauda kaina gefe guda kawai cigaba yayi da magana yace
"Wato harni Zaki nunawa kin Isa kuma kinunamin karuwancin danaji ance kinayi yin kikeyi
shine harda shiga cikin mota akofar gidan nakuma saikinyi iskanci ko? To inaso kisani bazan
dauki wannan raininba tunda za,a likamin ke to dole kibi umarni na kibi abinda nakeso karna
Kara ganinki da wannan Dan iskan yaron......." Cikin sauri na daga Masa hannu tare da fadin
"Karka Kara cemasa dan isaka gaskiya banason Bata suna mutum Mai mutunci da hankali ga
ilimi da nutsuwa sannan zaka dunga fadar kowacce kalma akansa inaso kasani zan iya jure
kowacce magana Amma Banda zaginsa don wallahi soyayyar danake Masa bazata taba barin
awula kantashiba abanza inaji bandauki matakiba don haka kagyara bakinka gaskiya" Ina kaiwa
Nan nayi shiru kallona yakeyi Saida ya nisa sannan yake
"Nikike fadawa wadanan maganganun akan wancan jakin mutumin dan iska jahili mara tunani
mara ilimi in......."
Katseshi nakarayi nace
"Kasan Allah zanfada maka maganar da bazaka taba mantawa da itaba harka mutu wallahi
idon kayi wasa Ana indai har zakaci gaba da fadawa sweetheart dina irin wadannan magan
ganun tofa wataran Baki zaiyi jini ato nafada maka idon kunne yaji anhuta" Ina fadar haka
najuya da nufin komawa gida kawai jinai yajawoni nafado jikinsa yadaga hannu tare da
shararamin marika guda biyu aikuwa rike wajen nayi Ina kallonsa hawaye keson tahomin Amma
nadake narukeso don karyaga gazawata nace
" Nika marako wallahi Allah ya Isa banyafeba mugu kawai kuma insha Allah Sai Allah yayimin
sakayy......."
Ai bankarasa kaiwaba yakara sakarmin wani Marin Wanda yasakani ganin duhu zuwa nawasu
lokuta sannan nadawo daidai hatta jina saida narasashi na wucin gadi,
Magana yafara cikin bacin rai yace
"Inaso kisani bana sonki Kuma natsaneki wallahi da ace za,a bani bindiga ace nakashi wani
mutum mace ko namiji aduniya wallahi dake zanfara kashewa saboda banason ko ganin kala
kalar fuskarki Kuma indai Kika yadda aka dauramin aure dake kisani kinyi sallama da farin ciki
kinshigo kangin rayuwa don wallahi saikin gwammace mutuwarki akan komai ke kisani ni Adam
aduniya Babu mutumin Dana tsana sama dake Kuma bazan taba sonkiba har abada banza jaka
mara hankali wacce batasan anyimataba nashirya aurenki Kuma nashirya tarbarki cikin gidana
Allah yabaki ikon shigowa kiga abinda nafada Miki"

Yana kaiwa Nan yayi wulli Dani gefe guda Wanda Saida kaina ya daki bangon kofar gidanmu
tashi nayi cikin sauri nashege gida bansami kowa atsakar gidaba don haka nashige ciki Ina
kuka nafada kan gado,

Kuka nakeyi don gaskiya kalamanshi bakaramin batamin Rai yayiba Kuma naji haushinsu
kuka nakeyi Babu Mai lallashina nadauki tsahon lokaci ahaka kawai naji karar wayata dubawa
nayi naga my love ke kirana saurin dauka nayi tare da sakin kuka nakasa cewa komai kuka
kawai nake yimasa hankalinshi yatashi Yama kasa zama shida da yake kwance Amma yanzu
yamike tsaye jeromin tambayar kawai yakeyi
"Please kiyi shiru kifadamin menene waye ya mutu kiyi shiru sweetheart don Allah kiyimin
bayan" Jin da yayi nakiyin shiru yasakashi cewa
"Tunda bazakiyi maganaba bari nazo gidan kawai Amma kinsan dare yayi ko Kuma indai nazo
saina shigo ciki saina fadawa Yaya da Innarmu abinda yafaru tunda ni bazaki fadamin ba" cikin
kuka nace
"Kataimaka min karka bari a auramin wancan mugun mutumin wallahi kasheni zaiyi kainake so
bazan iya yimasa biyayyaba bazan iya zama dashiba wallahi yadauki alkawarin saiya sauyamin
rayuwata tadawo abin tausayi please sweetheart kataimakamin tun Ina gidanmu yafara dukana
inakuma Dana shiga gidansa nakai kaina yayi yadda yaga dama kenan" labarin abinda yayimin
nabashi dakuma alkawarin Daya dauka akan aurena dashi.


*Comment*
*&*
*Share*


*By*


*Khadeejah (Ummu Fu,ad & Afnan)*

*ν ½νΉ†ν ½νΉ† RAYUWATA CE*ν ½νΉ†ν ½νΉ†


*Na*

*Khadeejah Sani (Journalist)*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*ν Όν΅Ώ25 _ 26*


Kallonta nayi saina kara fashewa dawani sabon kukan tare da fadin
"Wallahi yatafi yabarni Innarmu yace bazai dawoba sai yamanta dani, Innarmu kataimakamin
kar,a auramin wancan mugun kasheni zaiyi wallahi nashiga uku" nakarasa tare da fadawa
jikinta,
Batayi yunkurin tambayata ba saboda tasan da tafiyar tashi don haka tayi shiru tare da
bubbugamin bayana tana kallona,
Azuciyarta tausayin yarinyar Tata takeji don ko,ita shaidace akan yadda Mai sunan manya don
agaskiya baya kaunarta kwata kwata gashinan rabonshi da gidan tun Ana saura wata guda
bikin gashi Nan baikara zuwaba ko yazo yakawo mata abinda zata walima baiyiba don
hakanema takarbi kudi hanun yayansu don tadan hadamin kayan dazan bawa kawayena tunda
ta aika musu da katin da Yaya yabiga don sunanmu yasaka nida nafisa,
Lallashina takeyi tana nunamin wannan shine nawa kaddarar nayi hakuri yacinyeta karna
bijirewa abinda Allah yariga yarubutashi, ganin danayi hankalinta yatashi yasakani yin shiru tare
dakara lafewa ajikinta dagani tayi tace
"Tashi mujecan Kisha magani" Saida namaida takardar cikin envelope sannan nadauki abuna
nabi bayanta adaki nasameta taredasu Yaya sunata ganin kayan ko kallonsu banyiba nanemi
wuri nazauna magani tabani nasha sannan namike zanshige daki tace
"Nafisa zonan" dawowa nayi nazo nazauna kusa da ita tace "gakayanki Nan bakiganiba Zaki
wuce daki Kuma banason wannan kukan karna Kara ganinki kinayinshi" daga mata Kai nayi
tare da kallon kayan kirgawa nayi akwatina guda takwas ne nace
"Nagansu Innarmu bacci nakeji zan kwantane"dagamin Kai tayi alamar to don haka natashi
nayi daki,
Kwanciya nayi tare da rungume envelope din nan kukan zanfara saina tuna yace karnayi kuka
dayawa karya cutar Dani don haka nayi shiru saikuma natashi nabude cikin envelope din
nadakko kudin dayace aciki kudin Mai yawa yan dubu dubu bandir biyu saikuma ATM nakallesu
namaida tare da dorawa asaman jakata,
Baccine yayi gaba dani don haka bansan abinda yake faruwaba,
Sai bayan natashine mahbub yake fadamin Wai Yaya yazo Ina bacci yace atasoni shine
mahbub din yace banida lafiya shine ya rubuta wasika yace ya ajiyemin tare da kudi karba nayi
nagyara zamana nabude nafara karantawa,
*Uhm lallaine yarinya kinsami hutu wato harwani bacci kikeyi ana cewa baza,a tadakiba okay
hakane gwara kigama hutunki cikin yan kwanakin da suka ragemiki kafin kibar gidan kishiga
kurkuku, Daman bawani abune yakawoniba mamace ta takirani akan saina Baki kudin fati
wallahi badaban itace tace nabakiba da Babu abinda zanbaki saidai ki mutu idon bakiyiba Kuma
insane naki kawo Miki da wuri don karkiyi komai dasu maganar katin bikima insane Kuma
nabugashi harna bawa mama nata kekuma naki saikinje can Zaki sameshi acan, hmm Ina Kara

murna da irin rayuwa da zakiyi acikin gidan yarinya gashi kinsaba dabin Maza ko yanzu Kuma
za,a kawoki gidana Zaki daina haduwa dasu bansan Yaya zakiyiba Kuma saidai ranar, mara
kunya jaka Yar iska karuwa wacce tarbiyya Bata ishetaba saikin shigo gidana zamu hadu don
bana fatan haduwa dake Sai acan din*
Maimaita takardar nayi saikuma nasaki murmushi kudin naduba naga dubu goma tsaki nayi
nace
"Banza talaka kawai kalli wandama bashi zan auraba yabani kudi wanda bansanma
yawansuba tunda gawani acikin account dina don haka namikawa mahbub dake zaune Yana
wasanshi nace
"Kaiwa Innarmu kudin" karba yayi yafita,

Tashi nayi nashiga wanka Saida nafito nagama shiryawa sannan saiga Innarmu tashigo
tazauna kusa Dani tace
"Kudinme yace Miki wannan" murmushi nayi nace
"Waikudin fatine mama tace saiya kawo da Babu abinda zai kawomin" itama murmushi tayi
tace
"Ai dama yabarshi tunda mungama komai, Amma yanzu kirikesu ahannunki Koda zakiyi wani
abun" girgiza Kai nayi nace
"A,a Innarmu Kinga Muslim ya aikomin da kudima gashi nabata bandir Daya nace kirike
wannan Koda zakiyi wani abun dashi"
Zare Ido tayi tace
"Duk wannan kudin yabaki nafisa?"
"Bama sukadai bane Kinga sauran" dakkowa nayi na nuna mata Nan tashiga yimasa addu,a
da godiya tace
"To Kinga kihada kirike inyaso kyafunga amfani dasu acan din"
"A,a Innarmu kibarshi kawai wannanma yayi"

"To Amma Ina ganin inkikaga yanayin unguwar kifara Sana,a don zama haka bazai yiwuba"
"To Innarmu zanyi ammadai kibar wannan kudi awurinki kuboyesu kyayi amfani dasu" to tace
tatashi tasakasu cikin kayanta tayi waje,
Abinci tazubo takawomin tace kwanon take bukatar hakan yasakani dole nazauna nacinye,
Dayake Ina fashin sallah shiyasa nakoma nakara kwanciya don banajin dadin jikina,



*******************



Rana Bata karya saidai uwar Diya taji kunya inji hausawa,
Ayaune dubban jama,a suka shaida daurin auren *ADAM ISYA JIGO DA NAFISAT ADAM
JIGO saikuma MUDASIR ADAM JIGO DA NAFISAT ISYA JIGO* wanda dubban mutane suka

shaida anata addu,are Allah yabada zaman lafiya,

Kasancewar agidan babanmu aka dauramin auren shiyasa bamu saniba Amma nidai lokacin
da aka dauramin auren Saida gabana yayi mummunan faduwa dafewa nayi Ina ambaton sunan
Allah,

Ahaka nayi wunin ranar cikin sanyi kawayena sunzo anmana wa,azi wata mata da Innarmu
tadakko tayi nasiha akan zaman aure biyayya dakuma hakuri,. Duk jikina yakara sanyi Banda
kuka Babu abinda nakeyi saikuma tunanin masoyina Wanda nake ganin da ace dashine aka
dauramana aure yau dabansan irin farin cikin dazanyiba Shima Kuma haka don nasan yadda
yadda yake kaunata kamar me,

Wuraren karfe takwas da tabi motocin daukar amarya sukazo Nan yan,uwa da abokan arziki
suka farayimin fada nidai Banda kuka Babu abinda nakeyi har aka kaini wurin Innarmu dake
daki zaune kasa yimin magana tayi kawai tasaki kuka aikuwa nafada kanta Nima inata kukan
mundauki lokaci ahaka kowa tausayin yakeji harda masu tayamu dakyar aka rabani da gida aka
tafi Dani inata kuka,

Lokacin da mukaje gidansu Yaya lokacin har andakko amarya nafisa itama anyo Nan da ita
dakin Mama aka kaini tayimin nasiha sannan dakin baba Shima nasihar yayimin sanann muka
fito akayi gidan don Babu wani nisa sosai atsakaninmu dasu,

Munje mutane nata yaba kyawun gidan haka aka Gama gani sukayimin sallama Daya bayan
Daya suka tafi aka barni nikadai Sai kewar Innarmu da mahbub nakeyi,

Har karfe shabiyu babushi Babu alamarshi tashi nayi nashiga bandakin dake dakin nayi wanka
nafito nashirya cikin kayan bacci nasaka Riga da Wanda nakoma nakwanta Saida nakarayin
kukana kafin nan bacci yayi awun gaba dani,

Cikin bacci naji an dakamin want irin duka daysakani tashi zaune Ina murje idanu wazan gani
ba yayaba yata wani cin magani kallonshi nayi dagashi Sai gajeran wando don haka nayi saurin
dauke kaina Ina kallon kasan dakin,

"Kega Yar iska shine tundazu akawoki bazakije dakinaba kiji ko akwai abinda zakiyimin to
Maza kitashi kike kidafamin shinkafane da wake kafin ranki ya baci yanzun Nan"
Kallonshi nayi zanyi magaan saikuma nafasa natshi nayi waje biyoni yayi abaya har kitchen
din nidai bankara hi takansaba naje nakunna gas sannan nadora ruwa dubawa nafarayi naga
banga wakeba saidai shinkafane da taliyar da sauran kayan da aka kawomin na gara don haka
najuya da nufin naje wajensa na tambayeshi saina ganshi tsaye nace "Ina waken yake?"
"Nizaki tambaya dama ba,a hadomiki dashiba cikin kayan garar nakina lallaima kunrainamin
hankali wallahi" kallonshi nakarayin na dauke idona Ina jiran naji abinda zaice Sai kusa yace
"Shiga Nan kiduna akwai komai aciki gidana ba,a yunwa Kuma Koda bakizo dashiba natanadi

kayana don nasan kuma ba isarku yayiba balle kukawo wani gidan" maganarshi ta batamin Rai
Amma saina daure nayi gaba abuna debo waken nayi nagyarashi na wanke nazuba duk Yana
tsaye Sai cankuma yafita,

Zaune nayi inata tunanin wannan rayuwa Wai ace ranar da katare matsayin amarya Amma
asakaka girki uhm Allah ya sakamin,

Ina zaune inata girkin harna gama nazuba Mai acikin kula nadauki faranti nafita dashi
kaimasa nayi sannan nadawo nadauki Mai nakawo Masa Yana zaune afalo,
Ina Gama ajiye Masa nayi hanyar daki don bacci nakeji sosai ba kadanba ga gajiyar taro
damukasha jinai yace
"Ke" nayi niyyar yimasa banza saikuma najuyo nazo na tsugunna nace
"Gani"

"Haka aka koya Miki agidanku idon aka kawowa miji abinci ba,a zuba Masa kokuwa duk cikin
rashin kunyar taking haka" matsawa nayi nafara zuba Masa batare danace komaiba nagama
sannan nayi shiru Ina tsugunne yace
"Meye Kuma Kika zauna kin sakani gaba kina kallona saikace mayya wama yasani ko
iatance" mikewa nayi nakoma daki inata tunanin wannan rayuwar,

Kwantawa nayi bacci yayi awon gaba dani inacikin tunani,

Nayi nisa cikin baccina tare da mafarkin masoyina waiya dawo harmunyi aure kawai saijinayi
an daukeni da wani gigitaccen Mari Wanda bansan adadinsaba tashi nayi zaune cikin tashin
hankali tare da kallonshi.






*ν ½νΉ†ν ½νΉ† RAYUWATA CE*ν ½νΉ†ν ½νΉ†


*Na*

*Khadeejah Sani (Journalist)*




*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*ν Όν΅Ώ27 _ 28*


Kuka nasaki da fadin
"Don Allah kabarni nahuta mana inace abincine kuma nadafa maka amma bai,ishekaba
saikata dukana kamar wata jaka nidai agas......." Ai bankai karshen maganarba naji saukar wani
Marin cikin bakina tare da karamin wani a kuncina dafe bakin nayi nasaki sabon kuka,

"Dallah tashi kije kiwanke kayan da Kika Bata kina nufin kazanta Zaki dunga yimin ne acikin
gida to wallahi bazan daukaba niba kazami bane kintashi ko Baki tashiba saina makeki mara
kunyar yarinya Yar iska"

Kokarin sakkowa daga gadon nafara tare da tunanin wannan itace irin rayuwar daya shiryamin
kenan acikin gidan aikuwa indai hakane nashiga uku,
Waje yayi yanata faman fada ganin hakan danayi yasakani saurin kulle kofar nace "wallahi
Babu inda zanje mugu kawai" Jin nakulle kofar yasakashi dawowa Yana faman masifar nabude
kukama ya ballani idon yadakko makulli Jin hakan yasa nadauki makullan da akabani harda
nadakin naje nasaka ajiki nakulle nabarshi ajiki nadawo hankalina kwance nakwanta abina
nacigaba da baccina,


Haka yakaraci hayaniyarsa yagaji yaje ya kwanta yaci alwashin da safe saiyayimin dukan tsiya
nidai baccina nake bansan wainar da ake toyawaba,
Washegari da asuba natashi kasancewar akwai bandaki wanka nayi sannan nayi sallah
nafara karatun alkur'ani saikuma naji bacci kawai na rufeshi nakoma nakwanta baccine yakara
daukeni kamar amafarki naji muryar Yaya Yana hayaniya yanata fada bude Ido nayi najiyoshi
Yana fadin "Bazaki bude dakinba ke bafa nason rashin mutunci ke wacce iriyar jakar yarinyace wallahi
idon Baki budeba jikinki zai gayamiki bazaki budeba"
Ina jinsa nayi shiru inata raba idanu saikuma namike nasaka hijjab Dina danayi sallah naje
nabude tare da fadin
"Inakwana Yaya?" Rufe bakina keda wuya naji saukar duka dakinayi da gudu yabiyoni Yana
dukana Wai akan jiya nakwanta banyi wanke wankenba haka yakamani da duka Saida yaga
nadaina kuka saboda wahala nayi shiru sannan yabarni yayi hanyar fita waje tare da cewa
"Kuma kifito kiyi wanke wanken kafin nadawo nasameki"
Kukan danakeyima yadaina fitowa sosai saboda wahalar danasha danaga abin nashi da
gaskene don harya dawo dakin Wai zaikara dukana hakan yasa namike nayi waje Babu shiri,

Kayan Dana kawo Masa najiya nagani azube inda suke daukewa nayi natafi kitchen dasu,

Wanke wanken nakeyi Ina kuka don jikina Banda radadi Babu abinda yakeyi wannan bawan
Allah akwai mugun mutum,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login