Showing 45001 words to 48000 words out of 50228 words
Chapter 16 - Rayuwata ce book Complete by Khadeejah sani (journalist).pdf
fishin da nayine yasakani tahowata,
Yana zuwa samu bana Nan hakan ya daga Masa hankali yafara tunanin inda zanje Mahmud
ya Kira yace Masa bana Nan don haka yayo gidan mom don ya fada mata bai taba tunanin Ina
gidanba,
Yana zuwa yasamemu zaune munata fira Nan yazauna Yana gaidata amasawa tayi Babu
yabo Babu fallasa Nan Tara yimasa fada sannan tace saina cigaba da zuwa makaranta ta Babu
maganar yace bazan cigababa,
Daga baya Kuma ta Dora Mana da nasiha,
Sai dare sannan muka taho gida yanata wani hade rai nace kayi ka Gama ai nidai makarantace
Babu fashi,
Saida mukaje nabashi hakuri har nasamu ya huce sannan mukaita firarmu,
*******************
Haka rayuwa taci gaba da tafiya inata zuwa makaranta cikina na dada girma,
Lokacin da mukayi exam din Gama nce2 sannan cikin Ayshat ya shiga watan haihuwa nikuma
nawa Yana wata bakwai muka tafi hutu,
Bayan sati Daya da hutune Ayshat ta haifi yaronta namiji kyakyawa kamar mamanshi,
Munsha suna sosai yarinya taci sunan Fatima za,a dunga kiranta zarah.
*Comment*
*&*
*Share*
*By*
*Khadeejah (Ummu Fu'ad & Afnan (*
*í ½í¹†í ½í¹† RAYUWATA CE*í ½í¹†í ½í¹†
*Na*
*Khadeejah Sani (Journalist)*
*í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Assalamu Alaikum masoyana masoya wannan book Ina Mai Kara Baku hakuri na rashin jina
kwanaki da yawa hakan ya farune sakamakon rashin lafiyar yayata, Amma yanzu Alhamdllh
tasami sauki sosai*
*í ¼íµ¿75_76*
Kwance nake kan kujera ga wani irin ciwo da marata takeyi kwana biyu,
Kasan cewar tunda akayi suna bankara fitaba haka Shima ogan nawa baya fita Sai lokaci
lokaci yake leka hospital dinshi,
Yanzuma bai Dade da fitaba yabarni Nan zaune Yana fita marar tawa tafara cuwo gashi
lokacin komawa makaranta ya matso don saura kwana biyar mukoma,
Tashi nayi nakoma daki nakwanta tare da fara tunanin waima cikina yashiga wata nawane Nan
namike naje na dauko scanning Dina naduba Naga acikin watan zan haihu saidai karshen
watan Amma yanzu tun uku ga wata nafara rashin lafiya ga nauyi da yakara yimin hakan yasa
nakara gyara zamana abin gado tare da dafe marata Ina maida numfashi da kyar kwantawa
nakoma nakumayi nanma naji na gaji don haka nadawo kasan gadon nazauna Ina cije lebe,
Banji shigowar motaba kawai sainaga mutum akaina Yana jeromin tambaya
"Baby meyafaru me akayi bakida lafiyane meke Miki ciwo?"
Dagowa nayi na kalleshi sannan nabude bakina da karr nace
"Mar.....marata ke ciwo " a galabaice na karasa maganar don banajin zan iya Kara fadan wani
abun kafin wani lokaci Sai naji kamar ruwa nazuba daga kasana kawai naji nayi yafara salati
Nan yadagoni tare da fadin
"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un jini nake ganifah innalillahi"
Duk yabi ya rikice Yama rasa abinda zaiyi kawai saina dauki wayarshi yafara dannawa mom
yakira tana dauka yafara fadin
"Please mom kizo Bata da lafiya jini ke zubar mata narasa abinda zanyi"
Cikin rudu tafara cewa
"Haba son saikace ba Dr bah please dauketa kutafi hospital gani Nan zuwa muhadu acan"
Kashe wayan yayi tare da daukana a kafada yayi waje amota ya sakani sannan yashi yafara
driving cikin sauri,
Nidai nasan munje hospital Amma tundaga lokacin da Naga ya dakkoni bankara sanin meke
faruwaba,
Shikuwa lokacin Daya daukeni yayi ciki Dani Nan doctors suka hadu akaina har lokacin da
mom takaraso Nan duk suka Bata waje sanin dama ita din babbar likitace,
Kokarin tsaida jini akeyi amma ina hakan yaki yiwowa hankalin kowa atashe yake Muslim
kuwa anma hanashi shiga cikin dakin gabaki Daya duk yabi ya rude yakasa zaune yakasa
tsaye,
Tun wurin karfe biyu na rana har yamma likis sannan mom tasami damar tsaida jini Nan aka
daura min wani jinin don jinina ya kare da yawa,
Saida mom taga nayi bacci sannan ta sakashi gaba tace yakira Innarmu yafada mata saboda
tazo ita tanason zuwa gida tayi wanka don duk jikinta ya baci da jini,
Daukar waya yayi yakira yayanmu yace
"Please Yaya kakawo Mana Innarmu asibiti yanzu nafisa Babu lafiya"
Hankalina Yaya atashe yace gasunan zuwa,
Baifi 10mnt bah dayin wayar sai gashi tare da Innarmu da Nafisa sunzo hankali atashe gashi
har lokacin ba,a Bari aganni Amma anbar Innarmu tashiga taganni shikuwa ogana har zuwa
wannan Tim din mom tahanashi shiga ganin yadda ya tada hankalinsa yasa tace bazai shigaba
yaganni a halin da nake ciki,
Saida nayi kwana Daya da wuni sannan aka barshi ya ganni aikuwa lokacin da yayi tozali dani
akwance ansamin abin numfashi kuka yafara yiwa mom don dama tare suka shigo rigima
yafara waishi kawai ayimin aiki acire cikin ya hakura da samun babyn kawai ayimin CS,
Hakuri mom tabashi tare da Fadin
"Babu yadda za'a,ayi ayimata CS gashi jinita ya hau kayi hakuri zuwa gobe mugani nima
sonake ayi mata CS din kaidai kayita yimata addu'a ita take bukata Allah yarabata dashi lafiya"
haka taita kwantar masa da hankali harna wani lokaci sannan tasamu yadan nutsu Amma juyin
duniya tayita fama dashi akan yafito yaki haka tarabu dashi zaune bakin gadon da nake Yana
rike da hanuna,
Saida nayi kwanaki hudu ahaka bansan Wanda yake kainaba sannan aka samu jinina ya
sauka aranar da za,ayimin CS ranar na farka ina bude idona ahankali na dago da kaina kawai
sainaga Muslim akusa Dani Yana kallona murmushi nayi Masa Shima maidamin yayi tare da
rikoni sosai Yana jeromin sannu kokari tashi zaune nakeyi nakasa, Kara rikeni yayi Yana fadin
"Tashi zakiyi?"
Daga kaina nayi alamar eh don haka ya dagoni tare da sakani jikin filo ya gyaramin zamana
sannan ya zauna kusa dani kallonshi naketayi Sai can nace
"Yaushe mukazo Nan"
Murmushi yayi sannan yace "kedai Allah yabaki lafiya kinji"
"Ameen" shigowar Dr ne yashigo dakin Nan suka gaisa dashi tare da tambayata ya jikin nace
dasauki Nan yace
"Lokaci yayi nurse zata shiryata yanzu zamu shiga"
"Akawo komai zan shiryata da kaina"
To yace tare da juyawa waje,
Gyara zamana nayi sannan na kalleshi nace
"Wai meza,a yimin?"
"Saboda ana tunanin bazaki iya haihuwaba shiyasa ake tunanin yimiki CS yau za,ayi Miki
kihuta banason ganinki cikin wani hali"
Kallonshi nayi sannan nace
"Nidai banaso kawai abari insha Allah zan haihu da kaina basai anmin CS bah"
Kamo hanuna yayi yace
"Kibar fadar haka kibari kawai ayi Miki hakan zaifi tunda Kinga halin da kike ciki kwananki hudu
Amma bakisan Wanda yake kankiba please kidaina fadar haka kinji"
Hawaye nafara yi tare da fadin
"Nidai banaso ayimin please karka Bari ayimin " nafada tare da fashewa da kuka,
Lallashina yashiga yi har nayi shiru yadunga lallabani akan karna tada hankalina nabari ayimin
Allah yasa hakan shine mafi Alkairi,
Haka aka kawo kayan da ake canjawa mutum idon za,ayi Masa CS shine da kanshi ya
sakamin Nan nafara rokonsa gafara akan ya yafemin bansaniba ko mutuwa zanyi,
Aikuwa yanajin abinda nafada yafita daga dakin yaje yasami Dr din yace gaskiya afasa yimin
CS shidai tsoro yakeji don yaga Nima banaso Kuma ga abinda nake cewa,
Dr yafara bashi Baki da cewa
"Karkace haka Insha Allah wannan aikin da za,ayi mata Babu matsalar komai Kuma zata tashi
insha Allah don haka kayi hakuri Dr karkace haka"
"A,a kawai abarshi tunda Naga itama baso takeyiba kuma Nima jikina yayi sanyi da wannan
aikin da za,ayi mata kawai ahakura abarta Allah ya sauketa lafiya"
Ganin yadda ya dage akan maganar yasa Dr Kiran mom da Innarmu Nan suka shiga bashi
Baki akan abinda yacedin,
Da karr suka samu ya amince ayidin Amma duk da haka shidai yafi ganewa abarni din tunda
Nima nace banaso,
Lokacin da akazo za,a tafi Dani nashiga kuka Ina neman gafarar Innarmu da mom sumadai
dukkansu jikinsu yayi sanyi ganin yadda nake kuka Ina rokon gafararsu,
Haka aka wuce Dani inda Muslim yashige office dinshi Yana kuka kamar wani karamin yaro,
Shigarmu keda wuya har andorani kana gadon naji wani kalar ciwo Yana tasomin Nan nafara
dafe marata da bayana wani irin ciwone y tasomin Wanda tunda nake bantaba Jin irinshiba a
fadin duniya ganin hakan yasaka doctor din Kiran wara doctor mace tazo kaina Nan take sanar
dashi haihuwace kila zan iya haihuwar da kaina Adan jira agani, Fita sukayi sukabar doctors mata akaina cikin kankanin lokaci saga kan yarinyar yafara fitowa
doctor dince taketa rikeni tana fadin kidage kiyi Nishi sosai,
Nikuwa kasawa nayi don karfina gabaki Daya ya kare,
Ganin hakan yasaka suka taimakamin wajen faddo da yarinyar aikuwa kuka tafarayi iaya
karfinta alamar lafiyarta kalau,
Nan suka shiga gayarani tare da baby suka fita wajensu mom da Innarmu suka karbo Kaya
Nima Saida nacanja Kaya sannan aka kaini dakin hutu su mom natayimin sannu kallonsu kawai
nakeyi Amma nikadai nasan abinda nakeji a cikina da marata ganin yadda nake binsu da Ido
yasa mom dauramin ruwa tare da allurar bacci, Baccine ya daukeni bansan wainar da ake toyawaba,
Shikuwa ogan nawa yanacan baisan abinda akeyiba duk yadamu ya kago yaga anfito Dani
yasandai bazasu wuce 1 hour bah,
Tagumi yayi yanata tunani kala kala kawai yaji ana kwankwasa kofar office din kamar bazaiyi
maganaba saikuma yabada izini,
Ganin doctor din dazai yimin CS yashigo yasakashi mikewa tsaye cikin tashin hankali Yana
fadin
"Dr meya faru harkun Gama tana Ina Taki sauki please kabani amsa?"
Murmushi yayi sannan yace
"Kwantar da hankalinka Dr ta haihu ansami baby girl"
Ai baitsaya yagama Jin abinda yake fadaba yaja hannunsa sukayi waje don murna ta ishesa
Yama rasa abinda zaiyi maganarma yakasa kawai Jan Dr yakeyi Yana nuna Masa hanya da
hannu alamar yakaishi dakin da take,
Suna shiga dakin lokacin nayi bacci mom na rike da baby ko kallon wajen da baby take baiyiba
yayi wajen maman babyn Yana tabata tare da fara magana yace
"Sannu baby nah Allah yayi Miki Albarka Allah ya biyaki da gidan aljanna nagode baby nah
sannu please kibude idonki naganku ko zansami kwanciyar hankali" maganganu kawai yakeyi
batare da lura da waye ke cikin dakinba Allah yasama mom CE kadai Innarmu ta tafi gida zata
dafo ruwan zafi, Mom ce ta katse Masa maganganun da yakeyi tace
"Ohhh my son kabarta ta huta Mana karka tadata"
Shiru yayi tare da yin murmushi yace
"Mom ammadai lafiyanta kalau ko?"
"Son saita farka sannan zan dubata Amma naji Dr tace anyi mata dinki don haka Sai akiyaye"
Karbar babyn yayi yafara yimata addu'a tare da yimata huduba da sunan mom nan ya kalli
mom yace "mom kinyi takwara "
Murmushi tayi tare da karbar babyn tace
"Wow nagode sosai Allah ya rayamin ke takwarata"
Ameen yace tare da komawa kusa dani abakin gado Yana kallona,
Bansan wainar da ake toyawaba don bacci nakeyi na gajiya kunsan dai yadda mace keyin
bacci Mai nauyi bayan ta haihu balle ni da akayiwa allurar bacci don nahuta,
Har Nafisa tazo itada Yaya banfarkaba shikuwa ogan nawa Yana kusa Dani har mom Saida
tayimasa tsiya tace
"Ohhh ni son kakasa barinta ta huta duk kabi ka takurata katashi kaje gida kayi wanka Mana
saika dawo kokuna kabari Sai Allah ya kaimu tunda dare yayima ai"
Kallon mom yayi sannan yayi murmushi yace
"Ai mom kafata kafarta don jira nake tafarka muwuce gidama yanzu kuwa"
Rike Baki mom tayi sannan tace
"Amma kadai Bari likitan daya karbi haihuwar yabata sallama ko?"
"Mom akwai likita bayan nine nifa zan rubuta abuna da kaina, fatana kawai Allah yasa idon ta
farka tatashi lafiya kalau"
Murmushi kawai mom tayi tare da juyawa ta kalli nafisa suka cigaba da firarsu,
Sai wuraren karfe 8:30pm bayan Muslim yadawo daga masallaci nafarka,
Kallonshi nayi yanata sakarmin murmushi Nima mayar mishi nayi sannan yace
"Sannu baby ya jikin Ina fatan Babu abinda yake damunki kokuma akwai inda yake yimiki ciwo
sannu baby Allah yayi Miki Albarka baby" gabaki Daya Yan dakin binshi sukeyi da kallo shiyama
manta dasu awurin don lokacin yayane zaune da Nafisa mom taje gida zata dawo gobe don
Innarmu ce zata dawo da dare zaije ya dakkota,
Murmushi nayi sannan na kalli Yaya dake jeromin sannu na amsa Nan Nafisa itama tayimin
sannu,
Kamani yayi tare da tadani zaune Yana Kara tambayata inda yake yimin ciwo,
Yastina fuska nayi sannan nace
"Nifa dukkan jikina ciwo yakeyimin ga marata da cikina" nakarasa maganar da turo Baki,
Tashi yayi Yana fadin
"Bari na hada Miki tea kisha sannan kisha magani"
Nafisa ce tamike tace
"Bari na hada mata"
"Yawwa nagode to bara na karbo maganin awajen doctor din" yayane ya Mike Yana fadin
"Bashshi na karbo jeka kula da babyn taka" dariya sukayi su duka harda nafisa sannan
yadawo kusa Dani yazauna nikuwa cikina na ruke saboda wani kalar ciwo da yake yimin,
Sannu yaketa jeromin nikuwa nakasa amsa ko Daya aciki duk nabi na kudundune wuri Daya
dalilin ciwon ciki da Mara,
Saida nasamu ya lafamin sannan nasha tea din tare da Shan magani nakoma na kwanta Ina
rike da ciki,
Momce ta kirashi tare da tambayar nafarka Nan yake fada mata nafarka Amma Kuma ciwon
ciki da Mara ya dameni har yanzu danasha magani,
"Babu komai insha Allah zai daina ai dama Dole zatayi ciwon cikin Amma insha Allah zata
daina bada dadewaba, Bata wayan muyi magana"
"Mom bazata iya maganaba kinganta a dunkule mah takasa tashi ko zaune"
"Ayyah kakula da ita son kukoma ka Kira Dr rukayyah takara dubata"
"To mom Bari na kirata din"
Yana fada yakashe wayan tare da tashi zai fita yayane yace
"Bari naje gida na dakko Innarmu idon nadawo saimu wuce" fita sukayi tare yatafi gida
shikuma yaje ya Kira likitan,
Lokacin da sukazo likitan tace sujira awake shida Nafisa Nan suka fita tashiga dubani tare da
tambayata yadda nakeji nidai kasa yimata magana nayi har tagama dubani ta fita.
*Masoyiyata kinsakani yin typing yau Amma banyi niyyar yiba saboda ke nayishi kinkirani kina
niyyar yimin kuka ko uhmm zamu hadune, Amma karki manta Nima Ina sonki Mrs khalil kina
Raina Allah yabarki da khalil har abada ammafa yakaro Miki Yar uwa bake
kadaiba*í ¾í´ªí ¾í´ªí ¾í´ªí ¾í´ªí ¾í´ªí ¾í´ªí ¾í´ªí ¾í´ªí ½í¹ˆ
*Kuma masoyana Ina yinku Kuma Kuna Raina ban mata dakuba kullum Ina tunaninku sosai da
sosai*â¤
*My Indo zazzau Allah yabada sa,ar exam yabada A A bamason B mah Kuma Allah yabarki da
masoyinki musha biki Ina sonki Mrs Abbas kinaí ½í´¥ Ina binki da fetur*â¤â¤â¤â¤
*My blood sister kemafa ba,a barki abayaba Ina yinki kanwata ta kaina bani da wadda tafini
cikin kanne Ina sonki Feenah Allah ya fiddo da admission lafiya mutafi US rakiya please ko
atayar jirgine kisakanií ½í±*
*Comment*
*&*
*Share*
*By*
*Khadeejah (Ummu Fu'ad & Afnan)*
https://m.facebook.com/Anatarewritersassocian/
*í ½í±¨í ¼í¿»â€âœˆCONEL AKRAMí ½í±¨í ¼í¿»â€âœˆ*
*(AK)*
*BY*
*FAUXIA MB(ME AGOGO â°)*
*í ¾í´í ¼í¿»ANA TARE WRITERS ASSOCIATONí ¾í´í ¼í¿»*
*(we are the best writers among the all)*
*SADAUKARWA GARE KU*
*Kungiyar*
⬇
*â¤â¤â¤â¤â¤â¤â¤â¤ ANA TARE WRITERS ASSOCIATON* ~~ONE LOVE ALLAH YABAR
KAUNA~
1⃣3⃣0⃣➡1⃣4⃣0⃣
í ½í´œAhankali yaringa bin da duk wani sako najikinta ya lashewa hade da shafawa, adaidai Kan
bombom din ta hannunsa ya tsaya "plss Amaaaaal inason yi yafada cikin dashewar muryar
dakuma Jan sunan ta Wanda Bata taba tunin yasan sunan nataba, plss I need you" yakuma
fada idonsa still arufe yake Amma hannunsa Yana Kan bombom dinta dayake luguiguitasu
kamar yasami pillows, plss yakuma fada Yana Kuma kwantowa a jikinta kamar besan irin nauyin
dayake dashi ba. "plss karfa ka karyani tafada itama idonta a rufe, saboda sosai sakonninsa
suke kaimata,
"Wai bakowa a gidan ne, yafendo ke neman Amal tunkusan minti arba'in da suka wuce take
zagaye rooms din gidan gabadaya tana tunanin Ina Amal tashi ga, Sai da tazo daidai corridor
din daze hadata da dakin AKRAM, tadan daga murya karta leka Kuma tsufanta yazama na
banza.( hahaha yafendo kenan ai da kin leka, kyatuna abun dayafaru 1960s lols)
Afirgice takwace jikinta daga nashi tana neman hijab din ta saboda Jin muryar yafendo kamar
takusa shigowa bedroom din, hannunsa yasa ya rikemata hannun indonsa arufe, plss karki tafi
bashugowa