Showing 6001 words to 9000 words out of 50228 words
Chapter 3 - Rayuwata ce book Complete by Khadeejah sani (journalist).pdf
ko A bata sani ba!
OK no problem but is better ki samu wani yana yi mata lessons a gida before muyi taking dinta
sai muga abunda ya kama ta ayi!
Okey thank you ya fada sannan suka fito islamiyan dake kusa da layin su yaje akayi mata
interview a fannin islamiya kam babu laifi sai dai bata jin larabci nan sukayi shawarar ajiyeta aji
hudu wato ajin su Mimi daga nan suka dawo gida!
'A falo ya sama su mom ya musu bayanin komai gwaggo tace' Keh zonan meh ya miki ne naga
idon ki yayi jah ga hijabin ki kamar kunyi kokowa da kato meh ya faru?
'Harara ya bankowa gwaggon yace' kashe ta nayi ta farfado shikenan ko?
Zaka aika mugun kawai daman sojoji imani ne dasu ai ko kadan baku da imani baku da hankali
duk munafukai ne yan banza ga Neman matan tsiya babu kamar kai mai warin ya'yan arna ai
nikam ban yarda dakai ba wallahi ko daganin ka akwai wata a kasa dan sam ban yarda dakai
ba katon banza mala'ikan yaran mutane!............. A fusace ya shige part dinsa gwaggo nabin sa
da bakaken magan'ganu da zagi!
" da sauri ya fito da bindiga ya nufi gwaggo! Ta kuwa dora hannu bisa kai wayyo ni indo na
boni na shiga casa'in da bakwai jama'a ku taimake ni zai karni!
"Kiyi shiru nace miki!
Da sauri gwaggo ta kama bakin ta tayi shiru
" mom tace' wallahi Mutallaf zan saba maka ja'iri kawai baka jina ne!
Matso da kan bindigar yayi saitin kan gwaggo yace' it was the first with last warning idan kika
sake cemin mai warin arna saina harbe ki kowa ya huta da jarabar ki a gida nan ya fada tare da
dana kunamar bindigar jikake tasss! Ya harba gwaggo kam fadi tayi yaraf!
"Ita kam mima aisai ga futsari ta saki a wando mom tayo kansa da gudu! Ya ruga ya rufe
dakin sa tayi kan gwaggo data some saboda tsabar firgita dai'dai lokacin duk yaran gidan suka
fito saboda sunji karar harba bindigar!
" mama ce ta iso da ruwa ta fara shafawa gwaggo a hankali ta fara bude ido sukace gwaggo
sannu!
Gwaggo cikin magagi tace"Rabbi yallahul'lazi kala qani!
Suka kara fadin gwaggo tace' diniyal Islam...............
Mom tace' gwaggo....
Ta kara cewa' a chan suna na indo anan sai yadda kuka bani............
Aikam dukkan su suka kwashe da dariyar mugunta wasu harda dafe ciki wasu da hawaye wasu
kam har kasa!
Nene dake dauka a waya idonta tab da hawayen dariyar mugunta!
Dariyar sune ya fara maido da gwaggo a hayyacin ta tagane ashe ba'a kabari take ba, a falo
take Sadiq ya dauko flower din da Mutallaf ya harba ya ajiye suna ta dariya!
Gwaggo tana dawo wa hayyacin ta sai kuma ta daure fuska tare da fafukar su suka bar falon
suna dariya.
Da dare Mutallaf yaki fita zuwa cin abinci dan kuwa yana tsoron kar gwaggo ta sanarwa su
Abba abunda ya mata!
Lura da bashi a gurin yasa mom ta kirasa bai dauka wayar ba saboda yasan kiran dan haka ya
fito white shirt ne mai guntun hannu a jikin sa sai army trouser 3qtr hannun sa daure da army
watch kirar Gucci fuskar sa a tamke tamkar bai taba dariya ba ya zauna yana yi yana satar
kallon gwaggo wacce itama shi take kallo suna hada ido aikam sai ta kware tana tari sunnar
dakai yayi yana murmushin mugun ta dan kam tabbas yasaan yau ya tsorata fitina niyar
tsohuwar nan yama yi mamakin da bata fada ba dan haka ya maze!
Sauran duk sun fahimci dalilin kwarewar amma banda Daddy da Abba ruwa aka bata kowa na
kokarin danne dariyar sa,
Abba ya dubi Muhsin yace' kai zaka ringa yiwa mima lessons na boko ke kuma Nana ki ringa
mata na islamiya ina fatan kun gane?
"Eh Abba
Kai Mutallaf ina so ka shirya gobe in Allah ya kaimu ka dauke mima da Mimi da ma'ida suje su
taya mima zaben kayan sakawa kana jina?
A hankali badan ran sa yaso ba yace' to Abba
(Shifa zuwan wannan kuchakar yarinyar zai saka a takura mishi harma ana cewa ya kwasa yara
ya fita dasu mtseeww)
Washe gari kasancewar week end tun da around 9su Mimi ke shirin fita dogayen riguna suka
saka tare dayin rolling gyale akan su takalma masu tsini suka saka da side Bag!
Mima ma irin shigar su Mimi tasaka tayi sai dai ita flat shoe tasaka tayi matukar kyau dan yau
kam bata saka kwalli ta bata fuskar taba!
Sai kamshi suke suka fito lokacin harya fita da motar da mugunta ya dauka 406 ash! Sabuwa
dal da ita a bakin get suka ganshi fuskar sa a hade ya fito ya bude booth din motar yace ku
shiga!
Da sauri suka dubesa ita kam mima batayi mamakin jin hakan ba duk da tasan yau su ukku
ne boot din ya musu kadan gashi Mimi da ma'ida suna da jiki ma'ida zatai magana yace' duk
wacce tayi magana saina balla ta anan ku shiga nace dan uban ku! Ai kam da sauri suka shige
a matse ya danne boot din da karfin sai da ya rufu ya tada sunyi mugun matsi danko akan junan
su suke mimi da ma'ida kuka suke yi rurus kwalliya duk ta baci mima kam ko kyam batai kwalla
ba!
*Share $Comments*
_Mrs'Salihu Bamalli zeeabusafana_
_Momyn Sheikh Albany_
[9/3, 7:48 AM] Hayat: *SOJA NA*
*✈✈The Sweet Army✈✈*
*⚠Not Edited*
*✍Story with writing by*
_*Zeeabusafana-Mrs'Salihu Bamalli*_
*HAJOW*✍
_*My Social Media Accounts*_
_Facebook_
*Xynervah*
_Instagram_
*Official_Zeeabusafana*
_Snapchat_
*Zeeabusafana*
_Michatt_
*Official Zeeabusafana*
_YouTube channel_
*Zainab Abubakar*
_imo chatt_
*zeeabusafana with my phone number*
_2go_
*Zeeabusafana*
_Yahoo_
*zeeabusafana@yahoo.com*
_WhatsApp_
*My phone number*
_E-mail Add..._
*Zeeabusafana@gmail.com*
✍2⃣
" kwalli mima ta dauka tayi kwalliyar ta irin wacce tasa bayi a ruga tare da lafta janbaki kasan
cewar bata iya daura dankwalin ba saita ci namara dashi a kugu irin yadda sukeyi inzasu wasa
a dandali kai tsaye ta nufi falo!
"Gwaggo ce kadai sai mama dake latse'latse a laptop dinta tana sanye da farin gilashi irin
nasu na likitoci yayin da gefen ta karamin table ne mai dauke da kwalin exotic da cup!
(Ajiyan zuciya mama tayi she already know dama sai sunyi faman ganin sun samu mima ta
waye tunda rayuwar karkara ta iya matsalar ma shine yanzu idan za'a saka ta school ita ko A
bata sani ba dafe kanta ta dan yi tare da fadin ohh! My God).........
'Surutun gwaggo ne ya katse mama daga dogon tunanin da takeyi ohni! Indo Allah mai zamani
kuzo ku gane min wannan hauka! Saddiquuuuuuu!
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un haba gwaggo meh ne neh kuma wallahi danaji wannan kiran
nasan ba abun arziki bane yasa aka kira ni gani!
'To sauna kama godewa Allah daya sa na kiraka'
Kidai godewa Allah ke daya sa nazo gani!
Kaga wannan kasan ta?
Duban mima yayi tare da girgiza kai yana dariyar kwalliyar ta tah!
Dariya gwaggo tai dauko wayar nan taka mai kama da talabijin kaita kashe min wannan
kuchakar da hotuna manya a wanke a lika a falon nan saboda a duk sadda ta waye tagani taji
haushi!
"Dariyar mugunta yakeyi dama shine abokin yin aikin ketar gwaggo a gida nan' mima na tsaye
sokoko yai mata photo biyu sannan yace gwaggo ki bata style tadan chanja mana!
" harara gwaggo ta watsowa mima tace' ke gadan garki kidan kama kugun mana kinyi tsaye
kamar bindiga dan dole mima ta kama kugu aka sakeyi matsawa yayi yana nunwa gwaggo
pictures din suna dariya!
A hankali yayi sallama wanda yaja hankalin duk mutanen falon harda mima!
White shirt ne a jikin sa sai army trousers kafadar sa rataye da wata bag irin nasu na sojoji
fuskar sa tamke sam babu annuri! Dogo ne faffada his a gentle man yana zubin jarumai
kyakyawa ne iya haduwa fari Sol! Mai dauke da dogon hanci with pinck lips idanun sa masu
kyawu suna dauke da eyelashes masu kyau girar sa gwanin sha'awa sumar kansa kwance take
luff! Tamkar balarabe gefen fuskar sa saje ne a kwance yayin da yake da dimples wanda suka
kara mishi kyau!
'Da sauri Sadiq ya karasa yana fadin army your welcome....dafa kafadar Sadiq yayi ba tare da
yayi magana ba ya karasa cikin falon dadda'dan kanshin turaraen sa ya gauraye falon a nutse
yake tafiya sai da yakai saitin gwaggo sannan ya banko mata harara!
'A kufule ta saki baki dan ubanka Ali ka harara da uwar ka rabi bani ba marar kunyan banza
mai warin ya'yan arna!
"Takaici ya kamasa dan ya tsana warin ya'yan arnan da take cewa yanayi dan haka yakara
kuluwa yace' ni indo na harara basu ba!
Wallahi zanyi maganin ka dani kake zancen ne yaro zaka sani ne!
Bai tanka taba ya karasa gurin mama ya zauna tare da dora kansa akan kafadar mama yana
murmushi' shafa kansa tayi tace' dan albarka yau an leko mu kenan?
" rolling idanu yayi yes'mama
Good but ai is better ace ka sanar dana hada maka abunda kake so ko?
Nop daman ina so inyi surprising dinku ne.....
Kara shafa kansa tayi tace'masha Allah now kaje ka watsa ruwa ka huta ni kuma bari naje ni
kitchen na Samar maka abunda zakaci ta fada tare da tashi!
Shima tashi yayi tare da bin bayan sadiq daya shigar mishi da jaka zuwa side dinsa!
Gwaggo tace'katon banza kawai dashi ni wannan iskancin da amina take koya maka nagaji da
ganin shi to ta mayar dakai ciki mana shegan takar wofi kawai!
Dan matsawa yayi gefen ta a hankali yadda babu wanda zaiji yace' ai ba mayarwa ciki ba har
Nono zata bani ma nasha!
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un! Na boni ni indo mai Jan kallabi wallahi wannan kam anyi dan
iskan yaro ni kake fadawa irin wannan maganar bari iyayen naka su dawo zanyi maganin Kane!
Shikam baiko juyo ba yayi gaba abun sa yabarta tana kumfar baki ita kadai duban mima dake
gefe tsaye tayi tace' ke kuma zankan'kam kimin tsaye zaki wuce kosai na barar dake anan da
kai'kamar gonar masara!
"Gunguni mima tayi ta wuce'
Keh zonan zo zoo!
Juyowa mima tayi a kule gwaggo tace'meh kike cewa?
Yatsina fuska mima tayi tace' ni bance komai ba kawai tukka nakeyi!
" tukka uwaki ne tukka tunda ke akuya ce bari nazo saiki gayan tukka kike yi ja'ira........
A guje mima tabar falon ta koma daki tana dariya gaskiya wannan gwaggon muguwar yar
jaraba ce wallahi!
"Wasu yammata ne suma sa'an mima ne bazasu wuce tsaran taba sai dai sun fita jiki ita kuma
tafi su tsawo suka shigo dakin da gudu suka rungume ta suna oyoyo your welcome sister!
Ita dai tabi su da idanu dayar tace'nice to meet you sister!
Ganin bata jin meh suke cewa yasa kowacce shiga bathroom sukai alwala kowacce ta saki
labulen saitin gadon ta tah tayar da sallah hakan yasa mima ta fahimta sune sauran masu dakin
itama sallar tayi dukan su babu wanda ya tashi sai da yayi isha'i sannan suka saka Riga da
wando wandon yadan wuce gwiwa sai rigar mai dan dogon hannu hula suka dora da alama
kayan bacci ne suka saka!
Wata doguwar Riga suka bama mima ta saka da hula sannan suka kama hannun ta zuwa falo!
Kowa na gidan ya hallara sun hau dinning gaishe da mutanen tayi kamar yadda taga sauran
sunyi wani mutum ne yai gyaran murya Alhamdulillah mima yau Allah ya maidoki cikin yan uwan
ki kuma zaki cigaba da zamane anan tunda ita inna Allah yai mata rasuwa ni da kike gani suna
na alh.Aliyu ni wan mahaifin kine uwar mu daya uban mu daya! Ni ana kira na Abba!
'Wannan ya nuna mom itace'mata tah ana kiran ta da mom wannan shine babban danmu
sunan hassan ga husainin sa nan wa yannan matan sune, wannan shine Mutallaf! Shi Soja ne
sai Sadiq sannan sai Samera tana gidan mijin ta sai wa'yannan Nana da Nina sune zasuyi aure
nan da wata daya! Sai Mimi gata nan itace aka haife ku rana daya da ita! Yaran mu takwas.
"Sai wannan shine mahaifin ki wanda ya haife sa mejor Ahmad kenan Shi ana ce masa
Daddy wannan kuma ya nuna mama itace mahaifiyar ki Dr.amina kwararriyar likita ce itace ta
haife ke Jidda itace babbar yarsu tayi aure sai Muhsin gashi nan sai Nene wacce lokaci daya
za'ai bikin su da Nina da Nana sai ke mima(sunan ki Aisha) sai Ma'ida gata nan wacce kika gani
a tare da Mimi kanwar kice kinbata shekara guda! Sai auta Suhaib!
Wannan itace gwaggo itace mahaifiyar mu wato kakar ku kenan!
Dan haka ki saki jikin ki nan gidan kune!
To ta fada cikin sanyin murya!
Kai Mutallaf tunda Hutu kazo gobe in Allah yakaimu saika kaita school amata register da
islamiyan su Mimi!
Cikin daurewa yace' to Abba amma shikam Sam baiso ace shi zai wannan kuchakar yarinyar ba
jita wata banza da ita bakauyi ya kawai!
'A haka suka ci abinci aka tashi
Washe gari Mutallaf yana dakin mama yana breakfast mom ta shigo tare fa duban watch din
hannun ta tace waikai wannan wanne irin wulaqanci ne haka kasan ance zaka kai mima school
amma now getting to 11 baka fito ba!
Dan hade fuska yayi mom zanyi breakfast nefa please!
Wallahi bazaka yi shiba saika dawo wannan ai wulaqanci ne tashi ka fita kona saba maka get
out gata chan a balcony tana jiran ka!
Takaici ya cika sa dole ya fito fuskar nan tamkar ta namijin zaki! Sanye take cikin doguwar rigar
material tasaka farar hijab fuskar nan ta tah duk ta zaneta da kwalliyar kwalli ji yayi kamar ya
shakota a kule ya shiga mota ta shiga baya suka fice!
Ke saka hijab dinki ki goge wannan kwallin stupid kawai dake!
Ita kam tsoron sa take yi jikin ta na bari tasaka farin hijab dinta goge parking yayi yace' fito dan
ubanki! Da sauri ta fito ya bude booth yace shiga nan dan bazaki zauna min a sit din mota ba ai
sai kijamin abun kunya akaga ina yawo da gaja irin ki!
Karamin booth ne tashige dan haka ta takura ya rufe tare komawa yaja motar suka tafi a hankali
yake tukin ya kunna wakar Soldier yana bi!!!!!
*Share$Comments*
_Mrs'Salihu Bamalli zeeabusafana_
_Momyn Sheikh Albany_
[9/4, 8:41 AM] Hayat: *RAYUWATA CE*
*Na*
*Khadeejah Sani (Journalist)*
*_KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Alhamdllh*
*Alhamdllh*
*Alhamdllh*
*Ina Taya dukkan yan,uwana musulimi murnar shigowar sabowar shekara, ya rabbi yadda muka
shigota lafiya Allah yasa mufita daga cikinta lafiya ya Allah yabamu ikon aikata aikin Alkairi Allah
kajikan magabatanmu Allah ka karemu da lafiya*
*Wannan shekara ta 1441 damukayi shigo Allah ya hadamu da dukkan Alkairi dake cikinta ka
karemu daga sharrikan ciki kacikaman burikanmu Ameen*
*13 _ 14*
Daidai lokacin Dana zunduma ihu alokacinne yafara kokarin rabani da hijjabin dake jikina kuka
nake Ina niyyar kwace jikina Amma Ina nakasa Saida yayi nasarar rabani da hijjab din tare da
wulli dashi gefe ha kwanto kaina kuka nake iya karfina Ina kukarin kwacewa Amma nakasa don
haka na barwa Allah komai,
Rigar dake jikina yafara kokarin yadda zai rabani da ita Amma yakasa don haka kawai ya
yagata ganin akwai vest yasakashi Dona uban tsaki tare da fadin
"Kinbi kinsaka wasu riguna da yawa shegiya kawai" Yana fadar hakan Yana kokarin yagata
Amma Ina taki yaguwa don ba,iri dayaneba yadin,
Kuka nake Ina kokarin kwatar kaina don ganin ya dakata Yana neman yadda zaiyi ya rabani da
vest yasakani tashi cikin sauri zanyi waje kawai naji yajawoni nadawo kansa,
Ihu nakara saki daidai lokacin shikuma yazo wucewa Jin kukan mace cikin kango yasakashi
kunna fitilar wayarshi Yana hasko cikin wajen ganin hasken da nayi yasakani kara dagewa
nasaka wani sabon kukan Ina fadin
"Don girman Allah kuyi hakuri karku yimin komai Allah kakawomin dauki innata kizo ki ceceni
nashiga uku" ainin wannan kukan yasakashi shigowa cikin wajen da gudu tare dayin kan Zaki
dake Haye asamana aikuwa ganin yashigo da gudu yasakasu Musa barin wurin sukayi waje da
gudu don dama suna wani daki acikin dakunan dake kangon zakima takanshi yafara niyyaryi
aikuwa wannan mutumin Daya shigo Saida yaci nasarar kaimasa naushi afuska Nan yakubuce
yayi waje,
Nikuwa kwance nake nakasa tashi don kuguna jinake kamar baya jikina dukda Babu abinda
yayimin Amma zaman da yayi akaina yabani wuya sosai,
Juyowa yayi kaina tare da