Showing 21001 words to 24000 words out of 50228 words
Chapter 8 - Rayuwata ce book Complete by Khadeejah sani (journalist).pdf
nayi nace
Ohhh ni nafisa ko Yaya zamuyi da wannnan bawa naka idon yadawo kuwa akan lemon Nan
oho saiyazo naji,
Gyara falon nayi sannan nashiga kitchen don girka abincin dare,
Sai kusan magriba nagama komai sannan nadibi nawa nakoma daki,
Bayan nayi sallahr magrib da Isha,I sannan nazauna naci abinci yau kasa cin abincin nayi
sosai saboda tunanin Muslim dayake raina Shima yadda naji muryarshi nagane dauriya yakeyi
kawai kiris yarage yayi kuka don nasan bashida wuyar kuka shiyasama nayi saurin kashe
wayar, Zaune nake inata tunanin Muslim abinda nayi kokarin yakicewa kaina kenan amma hakan yaki
ciruwa saidai dana fara tunaninshi nayi saurin fara karatun alkur'ani hakan yakesa nayi saurin
kawar da abun Amma yaudai abun yaci tura kodan nayi wayane dashi kila yasa hakan,
Bansan tsahon awannin Dana daukaba anan kawai saijinayi ana kwadamin Kira dawowa nayi
daga tunanin Dana Lola tare da kallon agogo tashi nayi da sauri ganin goma harta wuce nayi
saurin fitowa zuwa falon tare da amsawa nace
"Sannu da zuwa ya......." Ban karasaba yafara fadin,
"Wanne Dan iskanne ya shamin lemona Dana ajiye, banace karki sake kidaukar minba dama
Ina kirge da abuna guda hudu nabari gashi naga yadawo guda daya, kokuwa rashin taibiyyar
Zaki nunamin, bamagana nake makiba Kika tsaya kina kallona?"
Gyara tsayuwa nayi nace
"Inace nafisa takiraka sunzo itada Yaya shine nabasu sukasha"
"Dan ubanki banace karki daukarmin abunaba, tab asheyau zakici uwarki tunda bakida
mutunce shegiya yar'iska mara tarbiyya wallah......." Katseshi nayi da fadin
"Kaga malam gaskiya kadaina zagarmin iyaye don bafin iyaye sukayiba haka kawai akan wani
abun naira dari da hamsin karunga zagina wallahi bazan dauki wannan wulakancinba nagaji
gaskiya haka kawai kamaidani kamar wata jaka saidai na dafa maka abinci kaida wannan
yar'iskar matar nabaku Babu godi bare nagode to wallahi nagaji gaskiya da sake" nakarasa tare
da rike kuguna Ina jiran amsarshi, baisan dama cike nake dashiba akan rabani da masoyina da
yayiba yau zuciyata asama take jiran kowana nake yayimin narama don bazai yuwuba
ahadamin zafi goma da ashirin.
*Toh su nafisa anyi bakifa fans kunajin yadda take*í ½í¹Š *bazan karasaba naga anty Fareed
Auwal da sayyada da Ayshat zazzau na kallona karnasha*í ¾í´ª
*Comment*
*&*
*Share*
*By*
*Khadeejah (Ummu Fu,ad & Afnan)*
*í ½í±½í ½í´¥ALJANA AISHAí ½í±½í ½í´¥*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~âœí ¼í¿½âœí ¼í¿½GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONâœí ¼í¿½âœí ¼í¿½~*
*~We are bearer's of so golden pení ½í¶Š~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penâœ,behold our words.~*
*~A product of our pení ½í¶Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*í ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£ kai jama'a kowanne group maganan kenan bana marubuta kowa labarin Aljanu har
damasu cewa last year aka gama SANADIN KAZA ,SANADIN KAZA this year kuma aka dunga
aljana kaza sanadin aljana í ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£ so funny to ina da tambaya wai maiyasa wanda suke
rubuta labaran soyayyar ,yaki d.s ba ayi magana bah sai wanna nan ...to ba lallai ba dole idan
zaki karanta to idan ba zaki karanta bah sai ki\ku bari akwai dubunku masu karantawa ...haka
kwanaki aka gama cewa MAMA GEE tana kwafan littafin BILLY ABDUL a Littafinta na RAINA
KAMA Dan kawai Ku hada fada sai suka baku kunya yanzu kuma wai masu rubuta labarun
aljanu suna kwaikwayon wacce ta rubuta FATALWAN MIJINA duk da bansan littafinba to mun
kwafa ai abun alfahari ne ga marubuciyar ta samu maso kwafan labarinta dai dai yanda tayi
...wallahi mutane mu gyara HASSADA babu kyau kuma HASSADA ga mai rabo takine .... Yan
uwana marubuta karku kula readers Dan wasu readers din ba a iya musu ....kace na Kudi a
zage danginka kace kyauta baka tsirabaí ¾í´¦í ¼í¿»â€â™€Allah ya kyauta Ameen*
95-100
A hankali ya bude idonsa yayi tunanin ganinsa a jije sai yagansa akwance a gefen Fatima
Mtsww ashe mafarkine
Kusan haka amma zaka gane halanne idan ka gyara halinka ko kaci gaba
A zabure ya juya yaga mai magana
Wata matace zabgegiya kayan jikinta kadai abun tsorone balle fuskanta
Karkarwa yake yi yana naiman maboya
Daina wahalar da kanka idan kayi abunda nace babu abunda zanyi mah
Banda mazurai babu abunda yake
Nafarko ka wadata gidanka da abinci sanna ka kula da matarka kuma ka daina abuta da sani
Dan burinsa ka saki matarka ya aura ...idan baka yardaba zo muje kagani
Zuwa yanzu yadan rage tsoron
Muge ko
Ahankali ya sauko a gadon yabi bayan matar
Suna tafiya yana Satan kallonta
Karka damu babu maiganina sai kai
A haka sukaje amma babu kowa a wajan... Can ya hango sani yasa waya akunne alamun waya
yakeyi ko kuma kira zaiyi
Wayansa yaji yana ringing yana dagawa yaga sani kuma basu da nisa ko bai gansa bane
Bai ganka ba saboda na tareka kadau wayan karka nuna kasan nufinsa
Dauka yayi bayan sun gaisa sai Yusuf yace yanayin meyene
Gyara tsayuwa sani gayi yace kaga shegiya yanzu kuma ina tsaye abayanta nasata dole
tayimun girki kaga bulalan hannu na kuwa sai ka tausaya mata
Daskarewa yayi Dan mamaki
Da fatan baka ragawa Fati
Eh kawai iya cewa ..zuciyarshi banda tafasa babu abunda yake
Bayan sun gama waya sani yace
Wawaye kuje kuyita dukan matanku har Ku sakesu na aura na hada danawa nayi tattalinsu
tunda kunzama sukayen mazaje
Yusuf Dan bacin rai jikinsa har karkarwa yake yunkurawa yayi zaiciwa sani uwa
Sai ji yayi anyi sama dashi
A tsakiyar falonsa aka direshi
Nan ALJANA AISHA ta bayyana masa kanta sanna tayi masa nasiha mai shiga jiki sanna tace
karya Bata sani ya barsa
Nan tace anjima zata dawo
Bayan tafiyanta ya dafawa Fatima abinci sannan ya daura mata ruwan zafi
Tadata yayi tayi kwanka yaciyarda ita sanna ya naime yafiyarta kuma ta yafemasa nan suka
dasa sabon soyayya
*********
Su saratu sun dako kowa daya tashi sai yayi hanyan gida amma daga kaje sai su dawo a guje
Ko meye abakin kofan oho
*YAWAN COMMENTS YAWAN TYPING*
*Aishmar (Queen Indo)*
*í ½í¹†í ½í¹† RAYUWATA CE*í ½í¹†í ½í¹†
*Na*
*Khadeejah Sani (Journalist)*
*í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*í ¼íµ¿37 _ 38*
"To wallahi zanyi Miki kashedi na farko Dana karshe duk ranar da Kika Kara shiga harkata
acikin gidan Nan wallahi saina kusan kasheki ke Allah idon kikayi Wasa saina ballaki baras
Kuma nazauna lafiya tunda ke kikazo har gidan mijina Kika sameni idon kunne yaji jiki yatsira
banza mara tarbiyya, jahila, mara ilimi mara tunani kawai" Ina kaiwa Nan najuya nayi kitchen don nayi abinda ya fiddoni,
Kallo tabini dashi na mamaki tare da tunanin abinda zatayimin,
Fitowa nayi zanje daki don namance wayata Kuma nasan za,a iya kirana inacan tunda muna
cikin magana da Innarmu kudina yakare nasan kuma zata iya kirana,
Fitowata nayi nazo tsakiyar falon kawai sainaga mata agabana tawani rike kugu tafara
magana,
"Ke wato kinsami wuri harni Zaki kalla kifadawa magana to wallahi yau Sai kingane shayi
ruwane" kafin na Ankara kawai naji ta daukeni da wani Mari aikuwa kafin ta sauke na maida
mata martani Nan muka fara fada,
Dukanta kawai nakeyi har nasamu nakaita kasa jibgarta nake Kuma Babu inda nake duka Sai
breast dinta don nasan saitafi Jin zafin hakan,
Faskarta nasamu nafara kwadawa Mari ganin takalmin dake kafarta agefe nayi don haka nayi
saurin dakkowa tare da fara buga matashi ta kowanne bari gashi Mai shegen tsini aikuwa ihu
takeyi tana neman dauki nidai kilarta nake kamar nasami jaka Saida naji muryanta baya fita
sosai sannan na kyaleta gashi fuskarta duk ta kunbura harda jini ajikinta don dukta fashe, Mikewa nayi nakoma kitchen don dama indomi nadora nasan kuma yanzu ta dahu don haka
naje ajuyota afaranti nayi daki,
Tana Nan kwance inda nabarta Sai kuka take nashige daki nazauna tare da sauke ajiyar
zuciya nace
"Ohh ni nafisa nashiga uku Yaya zanyi da wancan mugun idon ya dawo wayyo Allah nah yau
nasan kashenine kawai bazai yiba don wallahi nasan sainasha duka,
Nashiga uku ni Nafisa bansan Yaya zanyiba" tagumi nayi nama kasa cin abincin Sai can nace
"umm gwarama nasamu naci kafin yadawo nasan kila nudacin wani abun sai gobe don idan
nasha duka ba iya aikatuwa zanyiba" wannan maganar da nayice tasakani faracin indomin
Amma badon inasoba haka nayita turata har Saida naga nacinye sannan nasha ruwa natashi
nayi wanka don Ina fashin sallah,
Sai wuraren karfe biyar da rabi sannan naji karar motarshi nanfa cikina yafara kullewa mikewa
nayi da sauri na kulle kofata nasaka mata makulli nadawo nazauna harna fara sharar kwallar
tausayin don nasan Dole natausayawa kaina tunda na Tana waccen abar natabo masifa,
Kwance take afalon yadda nabarta tanata kuka,
Shigowa yayi cikin yin sallama Amma ganinta kwance yasakashi karasawa da gudu Yana
fadin
*Ohh my baby jikinne haka haryanzu shiyasa inacan inata tunaninki wallahi shiyasa nayi sauri
nadawo kokai amarya bazan tsaya........"maganar ce tatsaya ganin yadda fuskarta tayi yafara
jefo mata tambaya yace
"Meya sameki haka baby Dame kikaji wannan ciwon haka?" Yana fada tare da daukarta baki
Daya yayi daki Da ita,
Wani sabon kukan tasaki tare da fadin
"Matarka ce tayimin haka kamani tayi taita dukana Babu abinda nayi mata wallahi Kuma bazan
yaddaba saika ramamin don bazata dokeni abanzaba" tana fada tana Kara fashewa da kuka,
Kallonta yakeyi cikin bacin rai yace
"Kina nufin Nafisa ce tayi Miki haka don taga bakida lafiya aikuwa wallahi tatabo masifa da
Bala,i don yau saita gane kuskurenta saboda rashin mutunci zata kamaki da duka haka kamar
ankawo mata jaka tab bari kiga" ajiyeta yayi tare da dakko wata sabowar bulala da daman
sabodani yasiyota yafara niyyar fita Daga dakin tayi saurin katseshi tace "Waime zakayi mata"
"Zanje na rama Miki dukan da tayi mikine yanzun Nan"
"Wai kana nufin idon kadoketa shikenan" tana fada takara fashewa da wani sabon kukan
dawowa yayi wurinta yazauna yace
"Fadi abinda kikeso nayi mata wallahi saina yimata duk hukuncin da kikeso?"
Kukan takeyi sannan tafara magana tace
"Ninagama alamar sonta kakeyi inba hakaba yaza,ayi kawani rabu da ita taci gaba da zama
agidan Nan bayan abinda tayimin ai Wallahi kyau daga yau tagama zama kawai ka korata
wannan kangon gidan nasu sannan ka fara zaneta kafin ta tafi sannan wannan tsohuwar babar
tata tayi jinyarta kamar yadda tabarka da tawa" Shiru yayi Yana tunanin maganarta kumafa gaskiyace don haka yamike tare da dakko takarda
da biru yafara rubutu saigmda yagama sannan ya kalleta yace kiga abinda na rubuta mata,
Karba tayi tafara karantawa afili kamar haka,
*"Ni Adam nasaki matata Nafisa saki Daya saki biyu saki uku na haramtawa kaina ita har
abada sannan idon tasami miji tayi aurenta Bata da iddata akanta don bana sonta Kuma bana
kaunarta Babu abinda zaisa tayi iddata Allah ya had a kowa da rabonshi na Alkairi Ameen"*
Tsalle tayi tare da rungumeshi Tana murna da sakar Masa kiss ta kowanne bari,
Dariya yayi yace
"Amma nasan yau za,a bani kyauta ta musamman tunda na Kori waccen gakar matar ko?"
"Wani abunma saikaje kagama aikinka kadawo sannan kaidai tashi kaje"
Fitowa yayi yazo dakina Ina can inata tunanin buga kofar yafara Amma naki budewa yanata
masifa harda cewa zaisa aballeta don wallahi yau saiya zaneni nidai Ina zaune inaji banyi
yunkurin tashibama balle na bude kofar,
Haka yasta yanata masifa har akayi magriba dakyar na tashi nakara kyara jikina sannan
nadawo nazauna tafiya yayi don zuwa masallaci Kuma nasan idon yatafi Sai bayan sallahr
Isha,I take dawowa don haka inajin ya fita nafito don nadauki wayata Dana Bari a kitchen Ina
shiga nadauka nadawo nashige daki,
Ashe abinda namanta bankulle kofarba Ina zaune har naji dawowarshi yashiga dakinshi ban
ankaraba kawai Sai ganin anturo kafar dakina aikuwa namike tsaye Ina dafe kirji don bakaramin
kaduwa nayiba kaina yayi nafara ja dabaya kawai yafara zabga min wannan bulalar Ihu nafara
inaja da baya harnakai karshen bango don haka nazauna awurin na magiyar yayi hakuri
dukana kawai yakeyi Babu ko sassautawa.
*Comment*
*&*
*Share*
*By*
*Khadeejah (Ummu Fu,ad & Afnan)*
*í ½í¹†í ½í¹† RAYUWATA CE*í ½í¹†í ½í¹†
*Na*
*Khadeejah Sani (Journalist)*
*í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*í ¼íµ¿39 _ 40*
Saidai yayimin dukan tsiya Wanda ko kukanma da nakeyi nadaina saidai nayi kwance Ina
ziraran hawaye sannan yafara magana yace
"Kega Yar iska Zaki kamamin mata kiyita dukanta ubanme tayi Miki dazaki doketa kin kallo
yau ko fita bamuyi tareba kwance nabarta Babu lafiya shine Zaki doketa, saboda bakida
mutunci to inaso kisani zamana dake bazai taba yiwuwaba ahaka don haka ki tattara yanaki
yanaki kibarmin gidana Daman kayan daki da kujeru Dole aka sakani nasiya Miki don haka
nawane ba nakina ki tattara duk abinda kikasan nakine kibarmin gida kafin naje masallaci
nadawo wallahi idon Kika yadda nadawo nasameki Sai jikinki yakara fada miki, kije kikoma
wannan kangon naku nasakeki saki uku" hafada tare da wallomin takarda, ai suman zaune nayi
tare da sake sabon hawaye dakar nabude bakina nace
"Wayyo Allah nah nashiga uku, yanzu Yaya abinda kayimin ka kyauta kenan baka tsaya kaji
abinda ya hadani da itaba zakace kasakeni don Allah kajanye wannan kalmar wallahi nayima
alkawarin bazan Kara fada da itaba please kitaimaka min bansan me zanfawa Innarmu ba idon
naje gida don Allah kayi hakuri kajanye sakin da kayimin nashiga uku ni Nafisa wannan itace
kalar *RAYUWATA* nikuma kalar tawa kaddarar kenan" nakara fashewa da kuka juyawa yayi
Yana niyyar fita yakara juyowa yace
"Nafada Miki kafin naje masallaci nadawo kisan inda dare yayi Miki don wallahi nadawo
nasameki bazaki tabajin ta dadiba wallahi saina kusan kasheki sannan na wullar dake waje
nafada Miki"
Fota yayi yabarni Nan kwance kuka nakeyi narasa mekemin Dadi nidai ba farin ciki nakeyi da
faruwar hakanba Kuma bana bakkin ciki da hakan, Abu Daya dai nasani shine tsoran Innarmu
yasakani naketa wannan kukan bansan abinda zanje nafada mataba,
Ganin danayi lokaci na tafiya yasakani tashi nadauko jakata nasaka kayana kala uku sannan
na dakko ragowar kudina na wurin Yaya Muslim nasaka ajaka tare da wayata nasaka hijjabi
nafito,
Afalo na taddata kwance tacanja kalar kayan dake jikinta tana wani danna waya tana yatsina
fuska kallona tayi sannan ta tintsire da dariya tare da nunani,
Harnayi kofar falo zanfita saina juya na kalleta nace
"Uhmm dariya kike yimin ko nagode sosai da abinda kikayimin Amma inaso kisani dama
basonshi nakeba Kuma yanzu hakan data faru bakaramin Dadi yayiminba Amma inaso kisani
ninasan makomata yanzu kekuwa baki saniba saidai yayita jaguleki ya Gama lugwigwiceki ya
Gama anfani dake sannan yabarki ya auri wata wadda yakeso don wallahi nasan Dole Sai anyi
haka na tabbata bazai taba zama dakeba saiya auri wata wadda yakeso kekuma yarabu dake
yagama anfanuwa dake, Ina tausayawa rayuwarki da kike yawon bin mazan wasu sannan duk
inda kikayi kece abar dariya baniba kalleki saboda tsabagen bin mazan da kikeyi gashinan
Babu cinya balle karfata duk kinbi kinkare, Ina Mai baki shawarar kituba kikoma ga Allah kibar
abinda kikeyi don Babu inda zai kaiki Sai hallaka, Allah ya shiyaki"
Ina kaiwa Nan nayi waje donnaji anyi sallama daga sallah karyazo yasameni nayi waje tafiya
kadan nayi nasami adaidaita sahu tsaidashi nayi nace yakaini dorayi wajen gidan sarki,
Take muke acikin daidaita inata kuka Mai mashindin kallona yaketayi tacikin madibi har mukaje
layinmu kwatance nayimasa yakaini har kofar gida,
Kudinshi nabashi sannan nashiga cikin gidan tare da sallama,
Zaune nasami nafisat da mahbub sukayo kaina suna murna tare da yimin sannu nafisa ke
fadin
"Oyoyoyo antynah sannu da zuwa yanaganki haka lafiya?" Ai tana fadar haka nafashe da
kuka tare da zama agurin Innarmu ce tafito cikin sauri tare da salati tace
"Kekuma Saida dare ake ganinki Kuma Daya zuwa Sai kuk......." Bata karasaba saboda yadda
taga fuskata duk atashe da idona duk yabi yakunbura karasowa tayi tana fadin
"Nafisa meya faru lafiya meya sameki haka?" Duk tambaya take jaro min amma nakasa amsa
guda Daya daga ciki Sai aikin hawayen dake zubomin afuska, shiru tayi sannan ta Mike tadauki
jakar Dana yarda tayi daki ina nan zaune har Yaya yashigo yasamemu mahbub Shima kukan da
yaga inayi yakeyi nafisa Kuma tazubamin idanu itama idon cike da hawaye tana kallona, Kallonmu yayi Yama rasa abinda zaice Sai zuwacan yace
"Meya faru haka kikeyi me akayi muku ke meyafaru?" Yafada Yana kallona,
Kallonshi nayi sannan na Mika Mai takardai hannuna tare da Kara fashewa da