Showing 12001 words to 15000 words out of 50228 words

Chapter 5 - Rayuwata ce book Complete by Khadeejah sani (journalist).pdf

Advertisement



*🅿19 _ 20*



"Ohh ni Nafeesat kunya har irin haka, bude fuskar muyi magana ta fahimta" budewa nayi tare
da sunkuyar da kaina yafara magana yace
"Ajiya kinfadamin wata magana data tadamin hankalina tasakani tsaka Mai wuya nashiga
fargaba danaji kincemin Wai anbadaki ga yayanki kinsakani nakasa bacci wallahi Nafeesat
yadda naga ranar jiya haka naga darenta please kiyimin bayanin dazan gane"

Shiru nayi zuwa wasu mintuna nace
"Abinda nafada maka gaskiyane yayan abbanmu yahadani da yaronsa Adam" shirune yaratsa
wurin zuwa wasu lokuta sannan yace
"Nafeesat inaji ajikina bazan taba rasakiba kuma insha Allah saina aureki inaso kifadamin
tsakaninki da Allah kinasona kokuwa bakisona"

Gyara tsayiwata nayi nafara fadin
"Ina sonka haka kuma Ina kaunarka saidai bansan da hakaba sai jiya danaji kace kanasona
alokacinne nasan cewar inasonka domin najima Ina tunanin yadda zanyi nasaka afasa aurena
da Yaya saidai nasan hakan bamai yiwuwa bane don tunda baba yayi wannan maganar Babu
fashi Sai anyi don haka nake Kara bawa kaina dakumakai hakurin rashin juna damukayi Allah
yazabaman abinda yafi Alkairi arayuwa"
"Ameen ya Allah Amma inaso kiyimin alfarmar zandunga kiranki muna gaisawa hakan
zaikawomin sauki cikin raina"
"Insha Allah nayimaka Alkairi zandunga dagawa muna gaisawa"
Ciro sim yayi daga aljihunshi yamikomin Yana fadin
"Ga alkawarin danayi Miki"karba nayi Ina godiya,
Sallama mukayi yatafi zaije yadakko yadawo,

****************

Agurguje please,


Haka muka Saba kamarme dashi banason abinda zai batamai Rai kuma kusan kullum saimun
hadu idon yazo daukar awara Innarmu harta gane datashareni Amma daga baya tayimin
magana banboye mata komaiba Saida nafada mata Nan tafara yimin fadan meyasa banfada
Masa anbadaniba nace nafada Masa cewa yayi mundinga gaisawa kuma naga Inna gaisawa

bawani abuba ai Babu komi,
Fada tashiga yimin tace karna Kara way dashi kuma Shima zatayi Masa magana,

Yau Yaya yadawo don haka murna kamar me awurinmu nida mahbub, ya iso lafiya Sai firar
yaushe gamo mujeyi,

Aranar da yamma suka hadu da Muslim kuma aranar Innarmu tasakashi yayi Muslim magana
akan maganarmu Nan yanuna Mai ai komai na Allah ne Ido Allah yayi shine mijina zan aureshi
idon kuma Allah yayi bashine shikenan haka Allah yayi,
Sunshigo cikin gida sunata fira Idon kagansu saikace sunsaba sosai,
Nan sukarayin maganar da Innarmu tace yayi hakuri da ace tanada wata yarinyar dasaita
bashi Amma yayi hakuri tunda babana yariga yayimin miji Allah yabashi wadda tafini,
Inadaga daki inata kuka Shima dauriya kawai yakeyi Yana yake Wanda hausawa kecewa yafi
kuka ciwo,

Haka yatashi suka fita gwaiwa asage suna fita sukafara magana akan aiki tambayarshi yayi
meya karanta Nan yafada Masa yakaranci medicin ne aikuwa yaji Dadin hakan don haka yace
yafara zuwa asibitinshi ranar Monday,
Cikin murna yazo yake fada Mana natayashi murna sosai Nan yafara Nemo takardunshi don
kaimasa,

Duk jikina yamutu kwance nake adaki nikadai inata tunanin tundazu yatafi Amma shiru
baikiraniba don haka nadakko wayar nafara neman number dinsa Saida ta katse Ina niyyar
Kara Kira yakirani dagawa nayi cikin sauri kawai nafashe Masa da kuka,

Hankalinsa atashe yake tambayata menene kasa magana nayi don nikaina bansan menene
yasakani kukaba don haka narasa amsar bayarwa naketa kukana,
Nisawa yayi yace
"Kiyi hakuri wannan Yana Daya daga cikin kaddarar mu don Allah kidaina kukan Nan idon
baso kikeyi nayiba Nima, inaso kisani wallahi dauriya kawai nakeyi saboda ayanzu haka
zuciyata kamar zata fashe haka nakejinta please my baby kidena kukan Nan haka" yakarasa
cikin raunin murya, Shiru nayi Amma nakasa magana hakan yasa yayita yimin fada akan yadda yaga natada
hankalina komai na Allah ne zai iya yiwuwa Sai and daura auren afara da Yaya ayi dashi,
Wannan kalma tayi masifar yimin Dadi don haka nasaki Raina mukasha soyayyarmu,


**************


Alhamdllh yaya yafara aiki asa,a don bakaramin kudi take biyanshiba gashi yanzu abincin
gidanmu yadauke Mana Baki Daya,

Yaya da nafisa sunatashan soyayyarsu kamar baza,a mutu ba,
Don sunkara shakuwa sosai duk bayan kwana biyu saiyaje gidan gashi suna mutuncina da
yayansu nafisan,
Nikuwa dama tabon Dana ganshi tun kawoni gida dayayi baiko Kara lekowaba ko zuwan
dayake bayan wata wata gaida Innarmu yadaina, nace najawa Inna iatama nata kason,


Ana hakane kuma aka saka ranar aurenmu watanni biyu kawai aikuwa ranar nayi kuka mara
misali,
hatta Muslim Saida yashiga tashin hankali dajin yadda nake kuka don haka yace bariyazo gida
kawai yakashe wayar,
Yana zuwa yakirani yace Yana waje, don haka naboye hijjab Dina aciki nafito inata sanda
Innarmu Tana daki aikuwa nayi saurin wucewa asoro nasaka hijjab din nafita nasameshi tsaye
jikin mota Ina ganinshi nasaki sabon kuka hankalinsa tashe Yama rasa abinda zai fadamin don
haka yace "Shiga mota muyi magana" tunda nake bantaba shiga motarshi munyi zanceba Sai yau"
Shiga nayi nazauna Shima yashigo,
Kuka kawai nakeyi nama kasa magana,
Yarasa mezaice kawai saijina nayi ajikinsa yajawoni Yana shafa bayana alamar rarrashi
dafarko natsorata Amma saina tuna Wanda zan aura don haka kawai nakara kwanciya ajikinasa
Ina kuka,
Yadda nakeji akansa banki komaima yashiga tsakanina dashiba da nakarawa wani katon kaina
kafiya gwara nasan naje ayadda baya tunani kodan ya sakeni,

Mundauki lokaci haka sannan naji yafara magana yace
"Haba Nafeesat yakike so nayi da Raina da kukan naki zanji kokuma da rabamu da ake
kokarin yi kinsan yadda zuciyata take Kuna kuwa dajin yadda kike wannan kukan, please
kisassauta min kiyi shiru naji da Abu Daya Mana" Jin yadda muryarshi take rawa yasakani
dagowa tare da shafa fuskarshi nace "Jinake kamar nakashe kaina dama ace idon mutum yakashe kansa Babu laifi gurin Allah
wallahi dayau babu abinda zaisa bankashe kainaba, zuciyata Kuna take yimin radadi take yimin
narasa yadda zanyi da wannan musibar datake tunkaroni aurena da wancan mutumin wallahi
Babu Alkairi acikinsa dama aca Allah yakarbi rayuwata nahuta da wannan abun Koda yake
*RAYUWATA CE* haka Babu yadda zanyi, yanzu kana kallo wani yarabani dakai kana gani
zaishiga tsakaninmu nashiga uku no Nafeesat anrabani da farin cikina Nina Sani narasa farin
ciki har karshen rayuwata shikenan nayi sallama da farin ciki narasaka har abada" nafada tare
da komawa jikinsa Ina sakin wani kukan,


Shima kukan yafara cikinmu Babu Mai lallashin wani daga ciki Saida mukayi Mai isarmu
sannan muka hakuri fira muka fara sama sama har want lokaci sannan nace
"Bari nakoma gida Innarmu batasan nafitoba" fitowa mukayi daga motar,

Juyowar dazanyi donjin motsin mutum bayana wazan gani ba yayaba Yana wani muzurai,
Kallonshi nayi najuya nakkali Muslim dake niyyar zagayowa kusa Dani Saida yakaraso sannan
na nuna Masa Yaya nace
"Shine Wanda aka hadani dashi" kallon kallon akeyi tsakanin Yaya da Muslim,
Don nakabashi haushi kawai saina juya na fuskanci Muslim nace
"My love Sai munyi waya zanje nayi aiki". Shikuwa Jin kalmar Dana kirashi da ita yasakashi
sakin wani murmushi yace
"To baby kikulamin da kankifa sosai Allah yayi Miki Albarka"
"Ameen my dear saina jika" nafada Ina dagamasa hannu nashige gida Shima mota yashige
yayi gaba abinda,
Yaya dake tsaye kamar andasashi awurin,
Juyawa yayi yafasa shigowa gidan,
Gida yakoma yasami mama zaune afalo binsa tayi da kallo tace
"Wai meke damunkane Adam kana nufin harkaje kadawo?"

Zama yayi tare da had Rai alamar ranshi abace take yace
"Mama don Allah kifadawa baba afasa auren Nan yarinyar Nan bakaramar Yar iska bace
yanzufa danaje samunta nayi acikin motar wani mutumi sunata aikata iskancinsu bansan
mesukeyiba Ina niyyar shiga gidan Sai gasu sunfito suna fitowa naganta kwance jikinshi Sai
kiss yake sakar mata itakuma tanata wani Kara narke Masa ajiki Tana wani fadin my love my
dear, haba mama narasa wadda zan aura Sai karuwa nidai gaskiya kuyi hakuri abar hadin Nan
nayi alkawarin zansamo wata ahada auren lokaci Daya danasu nafisa" yakarasa fada cikin
hawaye,

Nikuwa nace ohhh ni deejah su Yaya harda karyaí ½í¸í ¾í´£

Mama Saida tagama jinsa sannan tace
"Naji abinda kace Amma yadda Bata zama doleba don haka kaikasan wannan baniba yarinyar
dako kula samari batayo zakawanizo kashiya mata karya har haka wallahi kabani mamaki Allah
yashiryeka, katashi kabani wuri nidai nafada maka duk sati kadunga zuwa inkuwa bakajeba
banyafeba wallahi" Tana kaiwa Nan tashige daki,
Mikewa yayi cikin fishi yakoma dakinsa,
Takaici goma da ashirin ya Hadar Masa yazauna yagama tsara magana Amma mama Bata
yaddaba gashi kuma ita yarinyar tagama rainashi gabaki Daya don haka kanshima yakulle
yarasa mezaiyi tunani yalula kawai yasaki wata dariya tare da mikewa yashiga toilet yayo
wanna yafara kwalliya don dama daga office yawuce can Amma yanzu zai koma don yanuna
mata Shima bashida mutunci.




*Inayiwa dukkan yan,uwana musulimi barka da juma,a fatan Allah ya hadamu da alkairan

cikinta Ameen*


*By*


*Khadeejah (Ummu Fu,ad & Afnan)*





[9/11, 7:13 AM] Hayat: *🙆🙆 RAYUWATA CE*🙆🙆


*Na*

*Khadeejah Sani (Journalist)*



*🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*Sadaukarwa gareku masoyana*

*Fatima g Abdullahi*

*Rukayyah Abubakar shanono*

*Fareeda Auwal*

*My lovely Mom samira haroun*

*My lovely anty fauxia Mai agogo*

*Anty Fauxia Yar,amana*

*Ayshat Shareef*

*Nafeesat feenah*

*Ayshat m zazzau*

*Da dukkan sauran masoyana wadanda banma anbaci sunansuba duk Kuna raina Allah yabar
kauna*â¤í ¾í´


*🅿23 _ 24*


Shiru yayi zuwa wani lokaci sannan yace
"My love meyasa kikemasa rashin kunya Kinga Babu Dadi abinda kikayi Masa dakinsa I Daya
zageni kiyi shiru banason abinda zai dunga batamiki Rai kiyi hakuri da duk kalar rayuwar dazaki
tsinci kanki acikinta Ina Kara tunatar dake kiyi hakuri ki rungumeta yadda tazomiki please my
love kiyita yimana addu,a nasan duk rintsi addu,armu bazata taba faduwaba, duk abinda yace
dake kibarshi kawai nasan bazai yimiki komaiba kawaidai yafadane saboda bacin ran da Kika
sakashi" nasiha yashiga yimin Mai ratsa jiki harna daina kukan sannan yace nadaukar masa
alkawarin nadaina yimasa rashin kunya ko bayan aurenmu shiru nayi sannan nace
"Sweetheart bazan iya daukar make wannan alkawarin ba zan,iya yin hakuri da duk abinda
zaimin Amma wallahi bazan iya hakuriba idon naji yazageka Sai inda maina yakare Kuma
saidai ya kasheni Amma bazan barshi yadunga cimaka mutuncina wallahi bazan juraba
sweetheart please karka sakani nayi alkawarin abinda bazan cikaba" shiru yayi Yama rasa
abinda zaicemin hakan yasa nafara yimasa wani labarin don yamanta da waccen maganar,


******************


Alhamdllh komai ya kammala angama gyaran gidanmu don hardakin Innarmu Saida akayimata
pants sannan aka sakamata sabuwar TV bango hakama dakin amarya aka sakamata wannan
Kuma duk Muslim ne yasiyo yakawo guda uku tawa Daya data Innarmu dakuma ta Yaya Sai
fridge nawa Dana Innarmu nikuma yakaramin da sauran kayayyakin anfani irinsu gass oven
dasauran kayan anfani irindai manyan Nan namasu kudi haka aka hadamin kayan kitchen sosai
Kuma ankai lefan Yaya akwatina shida Kaya sunyi kyau,
Sai Muslim Daya bawa Yaya kyautar dubu dari uku yace yayi amfani dashi,
Yau saura kwana biyar daurin aure Kuma rabona danaga Yaya Adam tun ranar da mukayi
fadan Nan dashi baizo yayimin maganaba akan abinda za,ayi na game da biki nikuwa Daman
banyi niyyar yin komaiba don bazan batawa kaina lokaciba,

Yaune Kuma za,a kawo kayan lefena don haka su Innarmu da kawayenta su biyu makotanmu
mama da anty larai sunzo tayata aikin abinda za,a bawa yan kawo lefe,

Kwance nake adaki Ina tunanin yau bamuyi waya da sweetheart dinaba kwata kwata Kuma
nakirashi bansamuba don haka Raina duk abace yake narasa Yaya zanyi,
Ina haka Yaya yashigo tare da mikomin envelope yace
"Gashi Nan inji Muslim yace nakawo miki" Yana bani yajuya yayi waje,
Tashi nayi cikin sauri tare da budewa nafara dubawa takardace aciki don haka na ajiye nafara
dubawa,
Wasikace aciki kamar haka,

*Assalamu Alaikum masoyiyata Ina fatan kina cikin koshin lafiya, Allah yasa haka Amin, inaso
kiyi hakuri da sakon dazakiji acikin wannan takardar please banason yawan kuka don Allah
karkiyi kuka dayawa nasan koda nace karkiyi kuka saikinyi Amma don Allah karkiyi Wanda zai
illataminke, inaso kisani kekadai nakeso Kuma kekadai nake kauna bazan taba son wata
maceba kamar yadda nasaki naso ace natsaya na halarci daurin aurenki amma bazan iyaba,
tunda naga maganar aurenki da gaskene Kuma naga bikin naki za,ayi nafara neman makaranta
a Dubai don nakoma can da zama zanyi karatu na tsayin shekara biyu da rabi Ina rokon Allah
yaciremin sonki acikin zuciyata don Babu kyau son matar wani alokacin da Kika zama matar
aure zankara kokarin cireki acikin Raina dukda nasan abune Mai wahala yin hakan Amma zan
gwada Ina rokonki kema kiyi duk yadda zakiyi kicireni aranki, sannan ga sakonan nabada
akawo Miki kudine ki ajiyeshi awurinki kidungayin want amfani sannan account dinki Dana bude
Miki kwanaki Dana fada Miki gashinan nasaka Miki ATM card din aciki akwai kudi wanda zaki
iyacira kiyi amfani dasu koda bukatar hakan tataso miki, wancan nakin sun kare, sannan
maganar pin nasan kinsani date of birth dinkine, Allah yabaku zaman lafiya mai dorewa, nasan
alokacin da wannan sakon zai sameki nayi Miki nisa Kuma kema haka kinmin nisa Allah
yahadamu da alkairinsa ameen, namanta bankara fada mikiba kidage kidaure kiyiwa mijinki
biyayya, uwa uba Kuma hakuri Mai hakuri Yana tare da nasara Allah yabaki juriyar yinsa nikuma
yabani hakurin rashinka my love kihuta lafiya*


Kuka nakeyi Wanda har numfashina ke daukewa saboda kukan yaci karfina dajin wannan
maganar ta Muslim in Banda innalillahi wa,Inna ilaihirraji,un Babu abinda nake maimaitawa.

Kallon takardar nake nama kasa cigaba da kuka ga kirjina Yana wani irin zafi kwantawa nayi
awurin tare da rungume takardar jinake kamar shine ajikina saboda kanshin turarenshi dake
tashi ajiki,

Wani sabon kukanne yakara kwacemin kuka nake kamar wacce akayiwa mutuwa,
Ina haka acikin daki har akazo aka kawo kayan bansaniba tunda inacikin dakin da Yaya
yakoma cikinsa,
Duk mutanen dasuka kawo kayan suntafi daga Innarmu Sai mahbub da yaya daya dawo
alokacin,

Innarmu ce take tambayar Ina nake Yaya yace Ina cikin dakin shigowa tayi tasameni kwance
ga zazzafan zazzabi yarufeni Sai rawar sanyi nakeyi ga hawaye nabin fuskata hakan yatada

mata hankali zaunawa tayi kusa dani tare da shafamin fuska zafi taji jikina yayi hakan yasa
tafara tambayata
"daman baki lafiya shine kiketa kuka bazakiyi maganaba?".

*Comment*
*&*
*Share*


*By*

*Khadeejah (Ummu Fu,ad & Afnan)*
[9/11, 7:15 AM] Hayat: *🙆🙆RAYUWATA CE*🙆🙆


*Na*

*Khadeejah Sani (Journalist)*


*🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*🅿21 _ 22*


Saida yagama shiryawa sannan yafito cikin shiri masallaci yafara zuwa Saida yayi sallar
magrib sannan yawuto gidanmu,

Zaune muke atsakar gida Yaya nayiwa Innarmu bayanin yadda sukayi da baba yace
"Innarmu babane dazu yakirani yace idon natshi daga aiki nabiya zamuyi magana shine naje
saiyace Wai yasandai bansiya filiba shine yake tambayata a Ina zamu zauna nace Masa
zankama hayane shine yace a,a baiyarda da kama hayaba tunda ga gidan Nan kawai nadanyi
gyare gyarena muzauna aciki basaina kama hayaba idon Allah ya horemin saina Gina gidana,
nace Masa zanfada Miki sannan naji yadda kikace" shiru yayi Yana jiran amsar dazata bashi
Sai tace
"Kaito ya kake gani Khalil nidai Ina tunanin zama gida dayan Nan kamar zan takuraku nake
gani"
"Habadai Innarmu wanne irin takura kuma wallahi Babu wani takura kawaidai inata tunanin

yadda zanyi tsarin gidan don gaskiya saidai arusheshi agyarashi"
"To kaji irin abun naka yanzu wannan gidan meza,a rush aciki?"
"Innarmu amaidashi ginin zamani"
Shiru tayi tana kallon gidan nikuwa nakara gyara zama nace
"Yaya kasan yadda zakayi kawai" girgiza Kai yayi batare dayayi maganaba naci gaba da fadin
"Kawai abinda zakayi ahade maka dakinmu danaka da wancan karamin dakin yazama falo
babba da daki aciki Sai kitchen Sai bandaki acikin can dakin saikuma ayi maka karamin daki
aciki kaga shikenan wallahi wannan tsarin yayi ita kuma Innarmu abarmata dakin Abba da
wancan karamin dakin na jikinsa saikuma kitchen dincan tunda akwai toiletacikin dakunan kaga
anhuta" tafi yayi Yana washer Baki yace
"Wow my lovely sister kinkawo shawara shiyasafa nake sonki saboda basirarki nagode Miki
sister nah, Innarmu kinji yadda aka tsara yayi?"

Murmushi tayi tace "yayi sosai Sai asan abinyi kagadai lokaci kurewa yake shiyasafa nakeso
kayi kokari kabayar da cikon kudin daza,a karasa had a kayan lefan Nan saboda akaisu da wuri
Kota sami dinki da wuri"
"To Innarmu abarsu haka Mana ai sunyi"
"A,a Basu isaba gaskiya"
Langabe Kai yayi yace "atausayawa marayan Allah please Innarmu kudi basa zaunatmin
yanzu" saurin saka Baki nayi nace
"Wallahi Yaya kabarsu haka ai sun Isa wayasan su kalar kayan dazasu kawomin ma ai........"
Dokemin bakin da Innarmu tayine yasakani yin shiru batare Dana gama fadar abinda zanceba
nafara turo Baki kamar zanyi kuka,
Kallon Yaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login