Showing 30001 words to 33000 words out of 53214 words
Chapter 11 - Hafsat Ilham Book Complete by Billy Galadanci .pdf
kai yashiga mata tausa sosai har jikinta ya sauka atake ta
fara had'a gumi se bacci me nauyi yayi awon gaba da ita,adu'a yashiga yi mata seda yaji ana
kiran Sallar asuba sannan fa yaje yayi alwala a d'akin yayi sallah sannan yaje ya soya kwai da
plantain ya hada ruwan zafi,koda ya dawo d'akin ta farka amma bata tashi ba,hawa saman
gadon yayi ya tab'a jikinta yaji ba zafi "Sannu Hafsat Kindai ji sauqi ko?" Murmushi ta sakar
masa tace
"Naji sauki sosai,amma daga kwance ina ganin jiri"
"So nake namiki wanka sekici breakfast naki" zaro ido tayi waje tace "Allah ni zanyi da kaina"
cikeda shagwab'a tayi wannan furucin har tana shura k'afa,be tsaya wani gaddama da itaba ya
fara cire mata kaya jikinta yanayin yanda take jujjuya jikinta ne yafi tafiya da imaninsa tsirara ya
mata sannan ya d'aga ta cak ya nufi ban d'akin da ita,acikin bahon wankan ya tsunduma ta ya
sab'e ta tatas,se sussune kanta takeyi,da kanshi ya Shafa mata mai ya saka mata kaya ya daga
ta se dining,shine ya bata abincin sanda ta k'oshi sannan ya ci Nasa,bayan sun dawo parlor se
tausa yake mata tun tana lumshe ido har bacci b'arawo ya saceta se farkawa tayi ta ganta a
cikin faffad'an girjinshi me cike da gargasa suna baccin a tare,kasa motsi tayi karta tada shi ta
koma ta kwanta.....
*Bayan sati Biyu*
Jikin hafsat ya tsananta matuka,tasha maganin malaria kala kala amma duk a banza ciwon
kai ne ya sakata a gaba babu k'auk'utawa,ganin haka momy ta kaita private hospital, duk ta
rame tayi bak'i sabida azabar ciwon kai ko idonta bata iya d'agawa gwajin farko suka gano tana
d'auke da cikin sati uku!!!!!! Agaban momy suka zo sukace da Abdul"Congratulations sir,ur wife
is 3 weeks pregnant, Baza kuga daidai ajikinta ba se ta wuce trimester d'inta so se hakuri zamu
bata magungunan dazasu taima kawa ita kanta da cikin dake jikinta" mutuwar tsaye Abdul yayi
dagashi had Elham d'in yayinda momy se murna takeyi 'yarta nada ciki,Zata samu jika dama
gashi feenah haryau shiru!!!!!!! Kai tsaye gidansu yace a amai dasu ze kula da ita,hakan kuwa
akayi can aka sau kesu, Elham har lokacin kuka takeyi magungunan da aka bata ma watsar wa
tayi, tarasa Inda Zata saka rayuwarta taji sauqi,a take ma taji ta tsani kanta tama kasa tunanin
daya dace tayi, a d'akinshi taje ta taraddashi a zaune tana kuka ta duqa kusa dashi tace
"Yaa Abdul wlhy summa tallahi ka yarda dani ba namijin daya tab'a sanina a 'ya mace,dan Allah
Kayi hakuri" wata muguwar harara ya fara sakar mata sannan yace "A ruwa kika sha cikin dan
kutmar uba? Wannan shine sakayyar soyayyar danake miki Hafsat? K'iyayyar daki kemun har
takai matsayin da Zakije kiyi zina da aurena akanki? Wato sanda aka daura auren mu banida
lapiya maza kikaje kina bi ko? Dukdan sabida bakya sona,cikinki sati uku ya nnuna cewar
kinada igiyoyina akanki kikaje kina watsewarki da wanina,Allah ya isa ban yafe miki ba wlhy"
kukan tane ya tsananta tace murya na rawa
"Wlhy na rantse maka yaa Abdul bansan komai ba game da wannan cikin,ban tab'a aikata
zinaba tun ina gidanmu balanta na kuma da aurena" shaqo wuyanta yayi yace "Baki tab'a
zinaba a ina kika samo wannan d'an shegen? Wlhy Sekin sanar mun waye ubansa,sabida
kinsan bazan iya gayawa momy da duniya abinda Ki kayiba shine yasanya kika zabi tozartar
dani har haka Elham?" Sakinta yayi ta fadi cikin d'acin rai ya soma kukan shima,yana sambatu
"Wlhy Hafsat ina masifar sanki,mutuwa zanyi idan ban rayu dakeba amma ya zanyi da wannan
bak'in cikin da kika sakani? Allah ya isa wlhy bazan tab'a yafe miki ba" da gudu tabar sashinsa
tana rusa uban kuka....
*Bayan sati uku*
Hafsat har wannan lokacin bata samu lapiya ba,ciwon kai yaqi ci yaqi cinyewa,gashi
batashan koda paracetamol ne,ta d'auki damuwa me tsanani ta saka a ranta,a d'akinta yashigo
ya sameta tana aikin kukan data saba,kusan kwana ki biyu bata ganinshi,zama yayi kusa da ita
yace "Hafsat ki sassauta wa rayuwar ki wannan kukan dakikeyi dazaki sanar dani waye uban
d'annan data fiye miki" cikin d'acin rai ta d'ago ta kalleshi tace "shed'an shine uban d'annan ni
banida bakin dazan iya kare kaina dashi awurinka amma ina rokonka dan Allah karka ce zakayi
ta shan giya yanda naga kanayi wlhy zaka illata Lapiyar ka ne yaa Abdul,nfa daka gannin nan
wlhy mutuwa zanyi,babu wanda ze yadda dani to meye amfanin rayuwata a yanzu?" K'ura mata
ido yayi na y'an dak'ik'u kan ya tashi yabar wurin gaba daya..... A buge yashigo cikin gidan yana
tafe yana maye,tareshi tayi tace dashi
"Yaa Abdul wai dan Allah bazaka dena shan giyar nan haka nan ba? Haramun ne fa,kuma sarai
ka sani wlhy" wanketa yayi da wani kyakyawan mari sannan ya Hau jibgarta baji Ba gani,tun
tana iya motsi harta kasa,shurinta yakeyi tamkar ba gobe,dukya fasa mata baki da hanci se jini
sukeyi sanda ya gaji sannan ya qyaleta ya wuce d'akinshi.... Dakyar ta rarrafa d'akinta takira
momy,tana dagawa tace da ita
"Momy dan Allah Kizo ki taimakeni yaa Abdul ze kashe ni?" Cikin rudu momy tace "ze kashe ki
kamarya Elham?" Tana k'ok'arin yin magana kawai taji bata iya numfashi Athma d'inta ya taso
mata gadan gadan,anan ta zube a sume.....
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
              19
Dashi suka fara cin ka fito daga bed room d'inshi cikin halin maye,cikeda rud'u tace dashi "kai
Babana Lapiyar ka kuwa? Meka wa yar mutane kuma meye haka kamar wanda yasha giya"
dariya yayi irinta wanda yasha ya bugu yace "Momy ke bakya ganine Yarinyar nan tunda na
aureta ban taba kwanciyar aure da itaba,yama za'ayi tace wai tana da ciki uban waye ma uban
d'an?" Momy bata gare inda ya dosa ba,ta d'aura maganga nunshi a mizanin wanda yake cikin
maye,tasan yanashan giya amma sam batayi tsamanin har yanzu be dena ba,wuceshi tai zuwa
d'akin Elham acan ta tadda ta bata numfashi,aikam kinki mota tayi zuwa mota,ado driver yaja
suka tai bata k'ara komawa takan Abdul ba abin duniya ya isheta yaronta ya daura aure da giya
kuma kana kallon Elham kasan cewar dukan tsiya tasha abinma da kunya taje tana fada, A
asibitin data kaita farko yauma can suka nufa,da sauri suka k'arbeta daura mata oxygen sukayi
sanda ta farfado sannan suka bata test kala kala,ganin yanda duk tayi rama,bin cikensu ya
nuna masu cewar typhoid ce tayi mata mummunan kamu,kuma itace take sakata wannan ciwon
kan me tsanani,magunguna suka rubuta,suna zuwa zasu bata momy ta dakatar da doctor d'in
tace
"Dr magungunan nan basu mata k'arfi ba kuwa naga cikin nata beje ko ina ba k'arami ne" da
mamaki doctor d'in ya kalleta yace "Ai dukkanin test sanda mukayi da muka dauki sample na
blood nata,batada ciki fa" wani kallo da bazaka fassara wane iri bane momy tawa doctor din
"wane irin zance ne wanan doctor sid? Baku bane last week bin ci kenku ya nuna tana da cikin
sati uku?" Mik'ewa tsayi yayi ya duba file d'inta,abinda ya fad'o masa arai shine case dasuka
gama solving jiya jiyannan akan wata Hafsat Elham Hashim, dafe kanshi yayi yamayar da
dubanshi zuwaga khabbab yace "Dr khabbab I think she's the one,zo kaga sunan Hafsat Elham
Hashim" matsowa Dr yayi yace "off course she's the one" mayarda dubanshi yayi zuwaga
momy yace
"Yaune muke shirin bin bayanku ta hanyar address dinku kasancewar tun jiya muke kiran wayar
mijinta bama samu,wlhy wrong result aka baku,an samu kuskuren sunane yazo iri d'aya sak
dana wata ita tana fama da matsalar ciki yayinda wannan ke fama da typhoid a matakinta na
karshe a cutar da mutum,kunsan nan asibitin private ne lab d'inmu d'ayane dan Allah Kuyi mana
afuwa,ita kanta waccen wlhy zuwa akayi da ita ta samu miscarriage seda mukayi bincike muka
gano cewar magungunan typhoid ne suka mata nauyi,dan Allah kumana afuwa,ita d'inma se
jiya tazo,kuma muna ganewa mu kaita neman layin mijin wannan amma be jeba" kuka Hafsat ta
saka jin wannan maganar wanda shi ya hana momy zazzagawa drs d'in masifa iya son ranta,ta
juyo ta rungume Hafsat tace "kiyi hakuri Hafsat inshaa Allah zaki samu wani me albarka" momy
batasan Hafsat kukan dad'i takeyiba Allah ya wanketa,amma bata ce da ita komaiba,anan
asibitin ta kwana yayinda momy ta koma gida ta Turo kanwar Hafsat d'in domin ta zauna da ita
a asibitin.....da safe da kanta tayi kiran Abdul yaje ya sameta gida,cikeda nutsuwa ta kalleshi
sannan ta kurb'i fresh milk dake hannunta tace
"Babana na sani yaqi da rayuwa abune me matukar wahala amma shin kanada tabbacin
wannan abin daka d'aukar wa kanka shine mafita? Baka ganin cewar idan kana sab'awa
ubangijin ka har haka baze karb'i adu'ar kaba,kaida nake kallon Kaine zaka kawo sauyi a
wannan masarautar shine zaka b'ige da aikata wannan mummunan barnar to Babana bazan
maka fad'aba Nasiha ce nake maka akan kaji tsoron Allah abu na gaba kuma shine ina so ka
d'auki k'addara,matarka daka narkewa k'oshi tana asibiti a kwance batada lapia typhoid ne ya
matukar ci zarafin ta,wannan cikin damukewa murna da d'auki Ashe batada ciki,mistk din result
din sukayi,suka bamu na wata Hafsat daban banita kasance war sure name nasu da sunan
yazo iri d'aya,ita kuwa waccen suka bata na Hafsat wanda magungunan sukayi sanadiyar barar
ma waccen baiwar Allah da ciki,anbata magungunan typhoid alhalin ciki ne da ita,kuma sse jiya
suka sani,suce sunyita neman wayarka basu samu ba sunso sanar maka tun jiya" da sauri ya
d'ago ya kalleta,lokaci d'aya k'irjinshi ya bala'in dokawa idonshi suka sauya launi zuwa ja
sosai,ita uwa jin yayi shiru ta qara da cewar
."Abu na karshe da zan fad'a maka shine ko bayan Hafsat idan ka k'ara auren wata mata nan
gaba ban yafe maka ba idan har ka daketa,karka kuma dukan mace wannan haline na
la'antattun maza be kama cekaba wlhy ko kad'an se'a kiyaye,maza katashi kaje ka dubata ga
abincin su can na break fast ka wuce musu dashi " kasa magana yayi sam, a haka ya mik'e jiki
ba k'wari yabar gidan koda ya Shiga mota zama yayi ya dinga tariyo zan tuttukan momy se
kurun ya fashe da kuka sanda yayi me isarsa sannan ya zaro wayarsa yakira zayyan, fayyace
masa komai yayi ya qara da cewar "Zayyan ya zanyi? Wlhy masifar kunyar Elham nakeji na
rasa meke damun kaina,mesa Banyi tunanin kaita wani asibitin ba,mesa kuma ban yadda da
itaba sanda take ta mun ranstuwa? Yanzu yaya zanyi ina zan tsoma rayuwata? Da wane ido
zan kalleta?" Nisawa zayyan yayi
"Lallai wanna al'amarin akwai rud'u a cikinsa watak'il dabaka biyewa wannan bak'ar zuciyar
takaba da tun a wancan lokacin kun cimma mafita,ni banida abinda zance maka yanzu,kawai
dai ka bata hakuri Allah hasa Zata hakuran dts all" godiya yayiwa Zayyan ya kama hanyar
asibitin,gwiwa a sab'ule ya Shiga d'akin da sallamar sa,sister d'in ta gaidashi ya ansata yaje ya
zauna yace da Elham
"Sannu Elham ya jikinki?" D'auke kanta tayi daga dubanshi gaba d'aya ta mayarda dubanta
zuwaga d'ayan b'arin daban,lokaci d'aya hawaye masu d'imi suka gangaro daga idonta,Kallonta
Asiya yayi yace "Asiya ko Zakije gida ne kiyi wanka ki dawo sena zauna da ita" bata masa
musuba ta mik'e yace "ungo ki Hau adaidaita kinji" dubu d'aya ya bata ta k'arba ta
wuce......tashi yayi yaje ya zauna a saman gadon da take ya riqo hannayenta duka biyu da sauri
ta warce abinta har wani azaba taji a d'ayan hannunta me cannula, muryarshi na rawa yace
"I knw I have wronged u Elham,but could u plss find a place in ur heart to forgive me? Wlhy
wannan kuskure aka samu nasani ban kyauta ba daban zurfafa bincike ba amma kema kin sani
akwai rud'u dan Allah kiyi hakuri my life partner" yanda ta rufe idonta harya k'araci maganarsa
bata bud'esu ba,yafi awa d'aya yana bafa hakuri amma fir yaqi ce masa koda ci kanka,abinci
ma yayi juyin duniyarnan taci amma taqi dukya bi ya rud'e matuk'a kuka kurun ya saka mata,har
aka kira azahar shi da itane kurun a d'akin,momy ce dasu feenah sukayi sallama sukazo kallon
shi momy tayi
"Babana badai kana nufin cewar sabida kawai angano Ba Hafsat bace da cikin shine ka sakata
agaba kana dirzar kuka,wannan wane irin haline wai? Su wayancen da k'addarar rashin
yaronsu ta afka musu sabida rashin bada result daidai suce me? Sekai da bawai cikin bane ya
zube dama babu shi? Dudu yaushe akayi aurenku ? Kasan tsarin Allah akanku? Danla ni matsa
ka bani wuri ka wani zo haye gadon tamkar zaka maidata ciki" bece komai ba yatashi ya zauna
akan k'aramar sallayar dake d'akin,se yamma su momy suka tafi.....
Sanda Hafsat tayi kwana biyar sannan akayi discharging nata,har aka sallameta bata
kulashi,kullum Awurinta yake wuni amma harya k'araci surutunshi da ban hakuri bata cewa
dashi ci kanka,koda aka sallameta yace zasu wuce gida kuka ta saka ita lallai momy zatabi seta
k'ara jin sauqi,hakan kuwa akayi momy ta wuce da ita gidan su.......
A d'akin momy bayan yan dubiya sun watse dare yayi momy ta kalli Hafsat tace "Mamana don
Allah sanar dani menene ya had'aki da Babana harta kai ga duka,dukda na ganshi acikin halina
maye sanda naje gidan" Murmushi ta kakalo sannan tace "Ba komai momy".
" kinga Hafsat tun kina k'ara marki nake tare dake I knw very wen ur telling the Truth,Karki mun
k'arya sanar dani gaskiyar komai" se kawai ta saka kuka,kyar momy ta lallasheta tayi
shiru,sannan tace
"Dama fa momy ni tunda mukayi aure da Yaa Yarima ba abinda ya tab'a Shiga tsakanina dashi
na auratayya shine kawai akace inada ciki.....daga nan kuma kuka ya k'wace mata,dak'yar ya
tsagaita ta kwashe komai ta gayawa momy, nisawa momy tace " wannan abu kam sam beyi
dad'i ba kuma Yarima ya tafka kuskure sabida komai yanada buqatar bincike,yayinda ke kuwa
kikayi zurfin ciki,ai kamata yayi tun a asibiti kiyi magana semu k'arayin test kinga kin wanke wa
kowa zargi amma ta yaya zamu gane gaskiyar lamarin bayan kinyi shiru? Kinga mijin kima
zaton zeyi kin aikata ba saidai ba,amma shd'inma ya rafka kuskure sabida a yanda kike d'innan
ni kaina zan iya shedarki,kiyi hakuri ki dena kuka kuma ki koma gidan mijinki ki yarda haka Allah
ya tsaro miki taki rayuwar,kuma karkiji kunyar duk wani abu dazan gaya miki yanzu danake
taqama dasu ake cewa na asirce mijina na hanashi aure.....sosai momy ta zayyane mata komai
na yanda Zata kula da mijinta se sussune kanta takeyi.
washe ta kira Abdul ta zazzaga masa wandon masifa sannan daga bisani ta had'asu duka
tamusu Nasiha sannan ta hanesu gayawa wani wannan zancen kana sukaje suka gaisa da
mahaifiyar Elham Abdul yamusu shatara na arziqi sannan wuce gida....
Love wan tintin...
Ranar gaba d'aya Abdul kasa nutsuwa yayi shi harga Allah so yake ya angwance da
matarsa,sallah ya saka sukayi sannan sukayi shirin kwanciya,Elham duk wani d'ari d'ari takeyi
da Abdul,kallonta yayi ta wani takure a hijab yace
"Yan matan moris yau baza'a mun kwalli yar bacci bane?" Tafukan hannayen ta saka ta rufe
fuskarta sannan a shagwab'e tace "yaa Abdul nifa sam banajin bacci wlhy" Murmushi yayi yace
aranshi ina ganin Yarinyar ta tsorata dani barin barta harta saba da wasanni na"
"To muje parlor muyi kallo mana ehn" yafad'a yana kallonta da alamar wasa
"To muje mana" Tafad'a bayan ta mik'e tsaye...takowa yayi yace yana k'ok'arin cire mata hijab
"shi kuma wannan hijab d'in fa, kishiya tane?" Wani narkewa tayi Tafad'a jikinshi tana buga qafa
a qasa cikeda shagwaba "Allah ni yaa Abdul karka cire mun bafa komai a jikina" sosai ta
sungume hankalinshi sukayi habuja,d'aga hijab d'in nata yayi ya cura hannunshi ciki ya d'aura a
saman waist nata,wani Yarr taji lokaci d'aya ta lumshe ido,hannunshi yasa ya zare hijab d'in
wasu hatsabiban kayan bacci ya gani a jikinta riga k'arama da guntun wando Heeps d'innan sun
zauna cas dasu ga dukiyar fulanin nan sun ciko sunyi sama,kasa d'auke dubanshi yayi daga
nonuwanta, jefar da hijab d'in yayi ya riqo k'ugunta da kyau tazo jikinshi yakai bakinshi asaman
breast d'in yabasu hot kiss wanda atake ya bata kunya,ta rufe idonta Shafa gashin kanta yayi
yace
"Haba y'an matan yaa moris ya zaki b'oye mun wannan kyakyawar shigar,ina ni Ki kayiwa? "
sadda kanta tayi qasa tana Murmushi daga nan ya sanya hannunshi ya dagata cak zuwa
parlor,a saman cinyarshi yayi mata matashin kai,ya cura hannunshi a cikin gashin kanta yana
mata tafiyar tsutsa,gaba d'aya ya gama kashe mata jiki se lumshe ido takeyi a haka har bacci
ya sureta.....mamakine ya kamata ganinta ajikinshi kuma ga haske ya mamaye d'akin alamar
gari ya waye sannan dukkaninsu ba kaya ajikinsu,da sauri ta lalubo duvet ta rufe jikinta,wannan
zaburar datayi ne ya farkar dashi,rufe idonta tayi ganin shiko ajikinshi be damu ta ganshi a
hakaba,matsawa yayi daf da ita ya rungumota yace "Ke kintashi shine bazaki tashi kiyi salla
ba,nifa tun asuba nayi sallah na" cikeda shagwab'a tace har lokacin idonta a rufe yake "shine ni
baka tashe niba?" Murmushi yayi yace "ked'ince dason jikin tsiya kin kama kin wani qanqameni
sekace za'a sace miki ni,dak'yar na samu na zare jikina kuma ma Aina tashe ki so biyu kene
baki tashi ba" cura fuskar ta tayi a k'irjinshi cikeda kunya domin batasan me tayi ba acikin
bacci,kamar zatayi kuka tace "shine kuma ka cire mun kaya nika tashi zanyi sallah ne" matse
bakinta yayi yace "Zakiyi sallah d'in sena tashi,Kedai zaki tashi kije kiyi alwala rana na kallonki
sakiyi salla" maqe kafad'a tayi "yaa Abdul bafa kaya ajikina