Showing 48001 words to 51000 words out of 53214 words
Chapter 17 - Hafsat Ilham Book Complete by Billy Galadanci .pdf
Tanada qananun shekarune ya shekaru ne ya sanya be bayyana kanshi ba,na tabbatar
damuwane ya haddasa mata wannan accident d'in Sannan kuma fad'uwar gaban data Samu
yamun faruwar wannan Al'amarin shine ya haifar mata da Bugawar zuciya sabida a zahirin
Gaskia bataji wasu raunuka masu yawaba dazasu kaita ga wannan abinba, buguwane kurun
Se goguwa kad'an" nisawa Abdul yayi cikeda damuwa
"To Yanzu doctor Meye abinyi?" shima doctor d'in nisawa yayi kan yace " Tsakani da Allah
Abdul duk duniyarnan babu Wanda ze iya sanar maka halin da matarka zata kasance daga
Yanzu zuwa kowane lokaci Allah ze iya bata lapiya kazalika daga Yanzu zuwa ko wane lokaci
zata iya Rasa rayuwarta!" miqewa yayi "Haba Dr marwan ai ba'a Yankewa mutum hukunci irin
haka, nasan Allah shike rayawa da kashewa amma Dan Allah ka taimaki rayuwar Hafsat da
ikon da Allah ya maka kaji" Sosai likitan Yamasa bayani akan ciwon Nata sannan Yakoma
d'akin da take ya qura mata Manya Manyan idonshi yana sauke siraran hawaye a hankali
aranshi yanajin zafin abubuwan daya aikata agareta gani yakeyi tamkar ciwon zuciyannan Nata
shine sanadi,momy ce tazo ta dafashi Taja hannunshi zuwa cikin d'akin tanemi sanin Meke
damun Elham yana kuka ya sanar mata komai da doctor ya fada masa, ya qara da cewa
"Mommy wlhy nasani nine Sila,wata qila zafin qaryar dana mata ne nace dake tasan zanyi aure
batasan da zancen ba dawowarnan namune dazu takeji abakin Raihan, kuma Nafi watanni uku
Bana kulata akan naga Tanasha qwayoyin Hana d'aukar ciki na sanya ta dakatar da aikinta na
kuma tilastata barin zuwa makaranta, sabida taqi dena zuwa makaranta ya Sanya nadena shiga
harkarta kuma na dakko zancen aure batare da sanin taba,hasalima yarinyar dazan aura ban
Santaba seda Nazo nan Moh ne yanemamun ita dukdan na baqanta Ranta a zatona batasan
haihuwa danine sabida taga qaddara na yawan fad'awa zuri'armu, Yanzu abinda doctor
kecemun dama Anaso suna d'aga wa haihuwa qafa sabida condition nasu lapiya bata
wadacesuba" Sosai mommy ta zazzaga masifa daga baya ta saka kuka sabida batasan yanda
zatayi ba inhar Elham ta rasu .......
*Bayan Sati biyu*
Elham taji sauqi Alhamdulillah, sedai har wannan lokacin batawa Abdul magana, idan ze
shekara yana mata magana sedai ta tasashi agaba da kuka, bata ce masa ci Kanka amma
takan d'an tab'a hira dasu mommy, Suna yawan kwantar mata da hankalin Kamar yanda doctor
yace, a haka har taji sauqi ta warke Sarai aka sallameta....... A yanda Elham ta zata yau saura
Kwana uku d'aurin auren batada labarin cewar tun Ranar datayi accident mommy ta Hana
wannan maganar kuma Koda bata hanaba abun gaba d'aya ya ficewa Abdul akai,tana zaune a
parlo ta gama Shan magungunan ta tana kubar fresh milk a hankali,zuwa yayi ya zauna kusa
da ita yajanyo hannunta ya cura a nasa "Blossom ya jikinki?" da dan mamaki ta kalleshi
kasancewar tasan ya dena kiranta da wannan sunan, a hankali ta kalleshi ta saya d'an
murmushi a fuskarta sannan tace "Ango kasha mai Yanzu Kake shigowa" murmushin Shima
yayi "Angon hafsatul Elham ba" bata kulashiba Yakuma cewa
"Blossom Dan Allah kiyi hakuri ki gafarceni abin da na miki,wlhy Sam banzata akwai dalilin ki
Nashan k'wayoyin Hana d'aukar cikiba kuma zancen auren danamiki Shima na janye har
abada" gyaran murya tayi tukunna tace cikeda nutsuwa
" Bance ka fasa auren kaba sabida ni nayi kad'an na haramta maka abinda Allah ya halatta
akanka sedai Nasha mamakin sauyawar halayenka akan laifin da bakayi bincike akanshi
ba,sabida ina tunanin damuwar dazaka Shiga idan har Kaji cewar ina cikin wannan halin na
ciwon zuciya na boye makane sabida Karka shiga damuwa Nabi sha'warar doctor ne nayin
tsarin Iyali sabida condition nawa,nakuma kasa sanar maka sabida kurun Karka gano ciwon
dake damuna kashiga damuwa, Ashe Kai a wurinka ba haka bane kana iya watanni baka kulani
zabida Kawai Dan wannan abin,amaimakon ma kazo ka sanarmun laifin dana maka Seka dauki
wannan matakin" D'an dakatawa tayi sannan Taci gaba " Dama kaje ka auri wacce kayi niyyar
auren Danni wlhy bazan zauna dakaiba kaficemun arai kuma karkayi tunanin samuna akusa"
tana gama fad'ar Hakan tamiqe tabar wurin,da ido kurun ya bita bezata words Nata har zuci
bane.......
Wasa Farin girki fa Wuni d'aya cur ba Elham ba kayanta ya zaga gida da dangi kaf be gantaba
kuma wayarta akashe hankalinshi ya tashi Matuka bashiba bar mommy......
Mom nuaiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: ☀️Hafsat Elham☀️
HASKE WRITER'S ASSO.
Sadaukarwa GA qawata hafsat Abubuakar qaya.
Vote me on wattpad @68billygaladanchi.
31
Zaman dirshan Abdul yayi agaban mommy "Amma babana Kaima da kanka kasani Sam baka
kyautawa mamana bako? Namijin kirki baya tab'a Yiwa mace yanda kayi,kaine babba agareta
kyautuwa yayi kan zauna ka nusar da ita kuskurenta amma ka dauki fushi batare da sanin
ainahin meta maka ba, Yanzu Hafsat ta girma ta mallaki hankalin Kanta na tabbatar bazatayi
abinda ze cutar da itaba,ba inda zanje nemanta kuma wlhy bazan tab'a nema maka yafiyartaba
sabida kayi Hali irinna qaranta gaba d'aya kayi Hali irinna mutane Marasa dattako musamman
dakayi shirin aure bada sanintaba kuma kazo kace ta sani, ni maza bansan jin komai ka bani
wuri" yana cikin qunan rai na Rashin hafsatul Elham,yatashi kurun batare da yayi magana ba
Yabar wurin, Kai tsaye part nasu ya nufa ya tarar mahaifin hafsa na gida,cikeda girma mawa
ya gayar dashi bayan nan ya sunkui Dakai sannan yace
"Baba dama zancen Elham yau kwana biyu kenan bata gidana kuma tun ranar data tafi Nazo
Nan Inna tacemun bata nan kuma bata wurin mommy na duk dangi na zaga Sosai bata nan
gashi ta Rufe wayanta baya tafiya" nisawa Abbanta yayi sannan yace " yallab'ai naji wannan
labarin tun kusan kwana biyu da suka wuce abakin Fulani k'arama hakuri shine kadai abinda
zan iya baka kuma Insshaa Allah zan Saka a Nemo ta duk inda take zan kuma mata fada
sosai sedai dan Allah ka sanya gaskia da Amana a dukkanin lamuranka abaiwa aure haqqinsa"
godiya yayiwa baba sannan yamasa sallama ya tafi, kamar kullum yauma kasa Bacci yayi yana
Famar tunanin Elham.....Elham zaune tana breakfast agidan Aunty husna,husnan ta shigo a
d'akin tanemi zauna kusan da ita tace
"Hafsat Yanzu inaga lokaci yayi da zaki Buda wayarki hakanan, Yanzu wannan horon ya wuce
Sena gaba kuma naqin d'aukar waya idan ya kira" murmushi tayi tace "Tom auntie barin
kunna" batafi mintuna biyu da buda wayarba mommy ta kirata jikinta na rawa ta d'aga
"mommy Ina kwana? " da murmushi d'auke a fuskarta tamkar Elham d'in na gabanta ta
amsata " lapiya qalau mamana, nace fushinnan harda ni acikinta? Tunda kika tafi ban qara jinki
ba ko waya ernan?? " cikeda jin kunya tace "Momy Dan Allah kiyi hakuri wayar ne ba caji"
"Ba komai Elham kuma Naji dadin yanda kikayi gwara ki Nuna masa kuskuren sa,laifinki d'aya
tunda kika tafi baki neme Niba,kinku masan hankali na baze kwantaba inhar bansan halin
dakike cikiba, Yanzu kina ina?"
"Ina gidan Aunty husna mommy yayar Saam,dan Allah kiyi hakuri" murmushi mommy ta
qarayi " Ba komai Elham, Lallai kiyi zamanki seya gane kuskurensa bakuma zan sanar kowa
nasan Inda kikeba" godiya yayiwa mommy sannan sukayi sallama.... Messages na Abdul ba'a
ma maganarsu sannan kuma ga voice messages ,yana ganin delivery report na messages
nashi ya tabbatar ta bude wayarta ya shiga kiranta baji ba gani,har kuka yayi sanda yaganta
online yayi mata magana tayi banza dashi, DAGA bisani kuma tayi blocking nashi gaba d'aya,
wannan qara tabbatar masa cewar Lallai Elham ta dauka da zafi.....
*Bayan kwana biyu*
Abdul duk ya gama haukacewa sabida Yanzu yama dena samun wayar Elham kwata
kwata,yagama tara qasumba yayi fayau ya rame, a bangaren Elham Kuwa phone Nata ya fad'a
cikin kofin ruwan shayi zuwa Yanzu taqosa taga mijinta abin qaunarta,amma tanajin kunyar
Aunty husna sabida ba hakan suka tsara ba....Tare da husna suka fita zuwa babban shop na
siyar da wayoyi me suna season 7,domin tana so ta sake waya tun a hanya Abdul yayi kicibis
da fuskarta take yabi bayan motar ta husna har shop d'in waya ta d'auko kirar Samsung Galaxy
j5 tazo Domin biya da POS nasu karaf Abdul ya Janye kwalin ya turawa mutumin hade da zaro
Kudi a aljihunshi yace nawane?? Biya yayi ita kuwa ta bishi da ido kurun tana kallonshi cikeda
mamakin yanda akayi yasan inda take, kasa magana tayi bayan ya biya yaja hannunta tana
turjewa amma ina yariqeta gagam,husna dai sebin bayansu tayi tana murmushi, daidai motarshi
yakaita yace tamkar yayi "Na rikeki da Girman Allah kishiga motarnan Zamuyi magana" ko
motsawa batayiba kurun dai ta qura masa ido tana qoqarin tare kwallar dake shirin silalo
mata,tarasa dalilin daya sanya ganinsa ya saukar mata da wata irin ni'ima da kasala ga wani irin
Farin ciki daya mamayeta,kannewa kurun takeyi,yayi magana harya gaji amma ko Motsi bata
yiba,husna dake bayansu Itace tace " Hafsat namiki izini dakibi mijinki gobe Zanzo gidan naki
kuma zan aiko miki da kayanki yau bayan isha" turo bakinta tayi cikeda jin haushin hukuncin
Aunty husna " Ni Allah aunty husna bazan wani bishiba zuwa zanyi ya dinga bani wahala
akarin banza banciba ban Shaba" b'ata fuska husna tayi "Hafsat ina wasa Dakene nace kibi
mijin ki yanzu" tana zumb'ura baki tana qunquni tabude gidan baya tashiga Shima ya zaga
dayan gefen ya zauna,ya zaro dubu d'aya ya miqawa driver yace "Kaje gidan zamuzo daga
baya" ba musu ya karb'a yafita, shikuwa ya mayarda dubanshi zuwaga Elham ita dashi suka
qurawa Juna ido na kusan mintuna biyar batare da kowansu yayi magana ba,Abdul dukya
birkice ya rasa ta ina ze soma magana ma ita Kuwa se ruwan hawaye take tsiyaya, da k'yar ya
iya daurewa ya tallafota k'irjinshi se patting na bayanta yaso mayi cikin sigar rarrashi a hankali
yara d'a mata a kunne
"Blossom I'm so sorry, Dan Allah ki yafeni wlhy bansan haka bane, Nima daurewa kurun nakeyi
ina miki abinda namiki bawai Asan raina bane, na rokeki kiyi afuwa agareni ki dawo muci gaba
da rayuwarmu ta aure cikin jin dad'i" bata iya cewa dashi qalaba kurun dai bata dena kukan ba,
dakyar ya lallaab'ata tayi shiru suka dauki Hanyar gida bamewa wani magana acikinsu,tana
zuwa d'akin ta tashiga ta kwanta kan gado tana rusar Uban kuka, Ahaka yashigo ya sameta
zuwa yayi ya kwanta a bayanta ya rungumota ta baya yace cikin sigar rarrashi "blossom could
u plss find a place in ur heart to forgive me? Could u plss let all dat happened and let bygone
be bygone?,blossom I beg of you with all my heart to please forget everything" batai magana
ba duk wannan surutun daya gama rattabawa,kuka kawai ya saka mata da iya k'arfinsa tamkar
wani qaramun yaro,mamakine ya kamata jin yana mata kuka hadda jiniya lokaci d'aya jikinta
yayi Sanyi ta miqe tsaye zuwa tayi ta tsaya gabanshi ta sanya hannayenta ta tallafo kanshi,be
dena kukan ba kuma besamu Damar cewa komai ba, a hankali tace itama tana kukan
" hubby plss kukafa? Noo plss ba girman ka bane, Allah trust me komai ya wuce awurina" be iya
dena kukan ba kurun dai ya taqaita sautin kukan,ganin ya kasa dena kukan ya sanya lokaci
d'aya tayi shutting bakinsa ta hanyar manna Nata da nashin tana tsotsa a hankali bashiri
yabiye mata sunfi 30mnt suna abu d'aya tamkar bazasu qyale juna ba,itane da kanta tayi pulling
out sannan ta sakala hannunta cikin sumar kanshi tana shafa a hankali,murya na rawa tace "I
so much miss u hubby, Nafi watanni biyar banji d'umin jikinka ba,
nasha wahalan rashinka kusa Dani, wlhy yaa Abdul duk Girman laifin dana maka idan ka qara
mun horo irin wannan bazan tab'a gafarta maka ba, zan barka har abada" matsowa yayi da ita
jikinshi yana hawaye har cikin b'argon sa yakejin qaunarta na ratsa shi " wlhy blossom bazan
qaraba,har Abada bazan qara gudinkiba nafiki shan wuya dabana tare dake, Dan Allah promise
me that you will never leave me ever again " qara cura kanta jikinshi tana me shaqar daddad'an
qamshin jikinshi data jima bata jishiba,a hankali ya soma sarrafata cikin salo na qwarewa bata
wani tsaya yangaba sabida Harga Allah Hafsat tana cikin matayen dabasa jurar rashin namiji
kusa dasu,kuma wannan lokacin data d'iba ita kadai tasan irin wahalar datasha akan rashin
sahibinta kusa da iya, a wannan Daren Kuwa kasa qosawa sukayi da juna sabida dukkansu
Sunji ajikinsu......
*Bayan shekaru hudu*
A London princess zaune tana koyawa qannenta Amir da Amira homework da aka basu a
skul,yarinya er shekaru bakwai se qoqarin ba kadan ba,ita kuwa masifar qaunar twins masu
matukar kamada Elham takeyi, ta dawo London sabida karatunsu......Zuwa Yanzu Elham ta
samu matsayi Sosai awurin aikinsu tayi Kudi daidai gwargwado,harta siyawa mahaifinsu gida
yabar aikin gadi......
A parlor tana zaune tana shan milkshake Abdul ya shigo,hannu ya saka ya warce cup d'in ta
bayanta da wasa aikam ta diro Tabi bayanshi suka kwasa a guje se daki,ajiye cup d'in yayi ya
kamata yashiga shafarta tako ina take itama ta biye mishi suka shiga faranta ran junansu,tana
wasa da sumar kanshi tace "Hubby shekaru uku,plss kabani guzy baby yau dinnan , i really
wanna have a baby again" laquce mata Hanci yayi yace "Elham har Yanzu bazaki dena
shed'ana bako? Bakya jin kunya na kike cewa na miki cikiba? " murmushi tayi tace "kaga ni idan
yanga kakeji ko bazaka iyaba kwanta na hau" Dariya suka saka dukkansu sannan yace "Allah
yau senayi Maganin bakinnan naki".......
Yayan Abdul shine aka radawa sarautar garin nasu,yayinda sukaci gaba da rayuwarsu cikeda
jin dadin rayuwa da kaunar juna, Elham d'auke take da ciki na watanni biyar se fatan sauka
lapiya......
Tammat bihamdillah..
Inda nayi kuskure Allah ya gafarceni, Inda kuma nayi daidai Allah yasa ya amfanemu baki
d'aya.
Mom nuaiym ce☀️Hafsat Elham☀️
HASKE WRITER'S ASSO.
Sadaukarwa GA qawata hafsat Abubuakar qaya.
Vote me on wattpad @68billygaladanchi.
31
Zaman dirshan Abdul yayi agaban mommy "Amma babana Kaima da kanka kasani Sam baka
kyautawa mamana bako? Namijin kirki baya tab'a Yiwa mace yanda kayi,kaine babba agareta
kyautuwa yayi kan zauna ka nusar da ita kuskurenta amma ka dauki fushi batare da sanin
ainahin meta maka ba, Yanzu Hafsat ta girma ta mallaki hankalin Kanta na tabbatar bazatayi
abinda ze cutar da itaba,ba inda zanje nemanta kuma wlhy bazan tab'a nema maka yafiyartaba
sabida kayi Hali irinna qaranta gaba d'aya kayi Hali irinna mutane Marasa dattako musamman
dakayi shirin aure bada sanintaba kuma kazo kace ta sani, ni maza bansan jin komai ka bani
wuri" yana cikin qunan rai na Rashin hafsatul Elham,yatashi kurun batare da yayi magana ba
Yabar wurin, Kai tsaye part nasu ya nufa ya tarar mahaifin hafsa na gida,cikeda girma mawa
ya gayar dashi bayan nan ya sunkui Dakai sannan yace
"Baba dama zancen Elham yau kwana biyu kenan bata gidana kuma tun ranar data tafi Nazo
Nan Inna tacemun bata nan kuma bata wurin mommy na duk dangi na zaga Sosai bata nan
gashi ta Rufe wayanta baya tafiya" nisawa Abbanta yayi sannan yace " yallab'ai naji wannan
labarin tun kusan kwana biyu da suka wuce abakin Fulani k'arama hakuri shine kadai abinda
zan iya baka kuma Insshaa Allah zan Saka a Nemo ta duk inda take zan kuma mata fada
sosai sedai dan Allah ka sanya gaskia da Amana a dukkanin lamuranka abaiwa aure haqqinsa"
godiya yayiwa baba sannan yamasa sallama ya tafi, kamar kullum yauma kasa Bacci yayi yana
Famar tunanin Elham.....Elham zaune tana breakfast agidan Aunty husna,husnan ta shigo a
d'akin tanemi zauna kusan da ita tace
"Hafsat Yanzu inaga lokaci yayi da zaki Buda wayarki hakanan, Yanzu wannan horon ya wuce
Sena gaba kuma naqin d'aukar waya idan ya kira" murmushi tayi tace "Tom auntie barin
kunna" batafi mintuna biyu da buda wayarba mommy ta kirata jikinta na rawa ta d'aga
"mommy Ina kwana? " da murmushi d'auke a fuskarta tamkar Elham d'in na gabanta ta
amsata " lapiya qalau mamana, nace fushinnan harda ni acikinta? Tunda kika tafi ban qara jinki
ba ko waya ernan?? " cikeda jin kunya tace "Momy Dan Allah kiyi hakuri wayar ne ba caji"
"Ba komai Elham kuma Naji dadin yanda kikayi gwara ki Nuna masa kuskuren sa,laifinki d'aya
tunda kika tafi baki neme Niba,kinku masan hankali na baze kwantaba inhar bansan halin
dakike cikiba, Yanzu kina ina?"
"Ina gidan Aunty husna mommy yayar Saam,dan Allah kiyi hakuri" murmushi mommy ta
qarayi " Ba komai Elham, Lallai kiyi zamanki seya gane kuskurensa bakuma zan sanar kowa
nasan Inda kikeba" godiya yayiwa mommy sannan sukayi sallama.... Messages na Abdul ba'a
ma maganarsu sannan kuma ga voice messages ,yana ganin delivery report na messages
nashi ya tabbatar ta bude wayarta ya shiga kiranta baji ba gani,har kuka yayi sanda yaganta
online yayi mata magana tayi banza dashi, DAGA bisani kuma tayi blocking nashi gaba d'aya,
wannan qara tabbatar masa cewar Lallai Elham ta dauka da zafi.....
*Bayan kwana biyu*
Abdul duk ya gama haukacewa sabida Yanzu yama dena samun wayar Elham kwata
kwata,yagama tara qasumba yayi fayau ya rame, a bangaren Elham Kuwa phone Nata ya fad'a
cikin kofin ruwan shayi zuwa Yanzu taqosa taga mijinta abin qaunarta,amma tanajin kunyar
Aunty husna sabida ba hakan suka tsara ba....Tare da husna suka fita zuwa babban shop na
siyar da wayoyi me suna season 7,domin tana so ta sake waya tun a hanya Abdul yayi kicibis
da fuskarta take yabi