Showing 51001 words to 53214 words out of 53214 words
Chapter 18 - Hafsat Ilham Book Complete by Billy Galadanci .pdf
bayan motar ta husna har shop d'in waya ta d'auko kirar Samsung Galaxy
j5 tazo Domin biya da POS nasu karaf Abdul ya Janye kwalin ya turawa mutumin hade da zaro
Kudi a aljihunshi yace nawane?? Biya yayi ita kuwa ta bishi da ido kurun tana kallonshi cikeda
mamakin yanda akayi yasan inda take, kasa magana tayi bayan ya biya yaja hannunta tana
turjewa amma ina yariqeta gagam,husna dai sebin bayansu tayi tana murmushi, daidai motarshi
yakaita yace tamkar yayi "Na rikeki da Girman Allah kishiga motarnan Zamuyi magana" ko
motsawa batayiba kurun dai ta qura masa ido tana qoqarin tare kwallar dake shirin silalo
mata,tarasa dalilin daya sanya ganinsa ya saukar mata da wata irin ni'ima da kasala ga wani irin
Farin ciki daya mamayeta,kannewa kurun takeyi,yayi magana harya gaji amma ko Motsi bata
yiba,husna dake bayansu Itace tace " Hafsat namiki izini dakibi mijinki gobe Zanzo gidan naki
kuma zan aiko miki da kayanki yau bayan isha" turo bakinta tayi cikeda jin haushin hukuncinÂ
Aunty husna " Ni Allah aunty husna bazan wani bishiba zuwa zanyi ya dinga bani wahala
akarin banza banciba ban Shaba" b'ata fuska husna tayi "Hafsat ina wasa Dakene nace kibi
mijin ki yanzu" tana zumb'ura baki tana qunquni tabude gidan baya tashiga Shima ya zaga
dayan gefen ya zauna,ya zaro dubu d'aya ya miqawa driver yace "Kaje gidan zamuzo daga
baya" ba musu ya karb'a yafita, shikuwa ya mayarda dubanshi zuwaga Elham ita dashi suka
qurawa Juna ido na kusan mintuna biyar batare da kowansu yayi magana ba,Abdul dukya
birkice ya rasa ta ina ze soma magana ma ita Kuwa se ruwan hawaye take tsiyaya, da k'yar ya
iya daurewa ya tallafota k'irjinshi se patting na bayanta yaso mayi cikin sigar rarrashi a hankali
yara d'a mata a kunne
"Blossom I'm so sorry, Dan Allah ki yafeni wlhy bansan haka bane, Nima daurewa kurun nakeyi
ina miki abinda namiki bawai Asan raina bane, na rokeki kiyi afuwa agareni ki dawo muci gaba
da rayuwarmu ta aure cikin jin dad'i" bata iya cewa dashi qalaba kurun dai bata dena kukan ba,
dakyar ya lallaab'ata tayi shiru suka dauki Hanyar gida bamewa wani magana acikinsu,tana
zuwa d'akin ta tashiga ta kwanta kan gado tana rusar Uban kuka, Ahaka yashigo ya sameta
zuwa yayi ya kwanta a bayanta ya rungumota ta baya yace cikin sigar rarrashi "blossom could
u plss find a place in ur heart to forgive me? Could u plss let all dat happened and let bygone
be bygone?,blossom I beg of you with all my heart to please forget everything" batai magana
ba duk wannan surutun daya gama rattabawa,kuka kawai ya saka mata da iya k'arfinsa tamkar
wani qaramun yaro,mamakine ya kamata jin yana mata kuka hadda jiniya lokaci d'aya jikinta
yayi Sanyi ta miqe tsaye zuwa tayi ta tsaya gabanshi ta sanya hannayenta ta tallafo kanshi,be
dena kukan ba kuma besamu Damar cewa komai ba, a hankali tace itama tana kukan
" hubby plss kukafa? Noo plss ba girman ka bane, Allah trust me komai ya wuce awurina" be iya
dena kukan ba kurun dai ya taqaita sautin kukan,ganin ya kasa dena kukan ya sanya lokaci
d'aya tayi shutting bakinsa ta hanyar manna Nata da nashin tana tsotsa a hankali bashiri
yabiye mata sunfi 30mnt suna abu d'aya tamkar bazasu qyale juna ba,itane da kanta tayi pulling
out sannan ta sakala hannunta cikin sumar kanshi tana shafa a hankali,murya na rawa tace "I
so much miss u hubby, Nafi watanni biyar banji d'umin jikinka ba,
nasha wahalan rashinka kusa Dani, wlhy yaa Abdul duk Girman laifin dana maka idan ka qara
mun horo irin wannan bazan tab'a gafarta maka ba, zan barka har abada" matsowa yayi da ita
jikinshi yana hawaye har cikin b'argon sa yakejin qaunarta na ratsa shi " wlhy blossom bazan
qaraba,har Abada bazan qara gudinkiba nafiki shan wuya dabana tare dake, Dan Allah promise
me that you will never leave me ever again " qara cura kanta jikinshi tana me shaqar daddad'an
qamshin jikinshi data jima bata jishiba,a hankali ya soma sarrafata cikin salo na qwarewa bata
wani tsaya yangaba sabida Harga Allah Hafsat tana cikin matayen dabasa jurar rashin namiji
kusa dasu,kuma wannan lokacin data d'iba ita kadai tasan irin wahalar datasha akan rashin
sahibinta kusa da iya, a wannan Daren Kuwa kasa qosawa sukayi da juna sabida dukkansu
Sunji ajikinsu......
*Bayan shekaru hudu*
   A London princess zaune tana koyawa qannenta Amir da Amira homework da aka basu a
skul,yarinya er shekaru bakwai se qoqarin ba kadan ba,ita kuwa masifar qaunar twins masu
matukar kamada Elham takeyi, ta dawo London sabida karatunsu......Zuwa Yanzu Elham ta
samu matsayi Sosai awurin aikinsu tayi Kudi daidai gwargwado,harta siyawa mahaifinsu gida
yabar aikin gadi......
   A parlor tana zaune tana shan milkshake Abdul ya shigo,hannu ya saka ya warce cup d'in ta
bayanta da wasa aikam ta diro Tabi bayanshi suka kwasa a guje se daki,ajiye cup d'in yayi ya
kamata yashiga shafarta tako ina take itama ta biye mishi suka shiga faranta ran junansu,tana
wasa da sumar kanshi tace "Hubby shekaru uku,plss kabani guzy baby yau dinnan , i really
wanna have a baby again" laquce mata Hanci yayi yace "Elham har Yanzu bazaki dena
shed'ana bako? Bakya jin kunya na kike cewa na miki cikiba? " murmushi tayi tace "kaga ni idan
yanga kakeji ko bazaka iyaba kwanta na hau" Dariya suka saka dukkansu sannan yace "Allah
yau senayi Maganin bakinnan naki".......
  Yayan Abdul shine aka radawa sarautar garin nasu,yayinda sukaci gaba da rayuwarsu cikeda
jin dadin rayuwa da kaunar juna, Elham d'auke take da ciki na watanni biyar se fatan sauka
lapiya......
Tammat bihamdillah..
Inda nayi kuskure Allah ya gafarceni, Inda kuma nayi daidai Allah yasa ya amfanemu baki
d'aya.
Mom nuaiym ceí ½í±Œ
[1/9, 1:16 PM] Billy Galadanchi: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
             28
Zama yayi ya qurawa fuskar babyn ido "Blossom kinsan Allah princess dake take matukar kama
ni bana iya babban ta inda ajikin ta ba irin naki bane,Allah saka miki da alkhairi kin kawomun
Little princess na lapiya" Murmushi kurun ta masa ya qara cewa
"Blossom baba da Innah sunci kujerar hajjin bana da na umrah Inshaa Allah,ke kuwa kyautar ki
me tsoka ne kuma zamune yawon zaga duniya se inda maina ya qarqare" murmushin takumayi
tace "Kaji daddy ma yayi wa baby kyautar kampani guda daya duk ita kad'ai?" Murmushi yayi
yasan mahaifin shi ze iya "Allah ubangiji ya saka maka da alkhairi ya d'auka kaka yakuma
sanya ka gama da duniya da kuma iyayenka lapiya Ameen" hannunta ya murza tare da nasa
"Thanks for the warm prayers blossom, Allah ya sama miki da alkhairi kuma ya miki albarka"
murmushin dai me sanyi ta kuma sakar masa "Ameen ya Allah hubby na I love you" da sauri ya
d'ago ya kalle ta "Blossom me kikace?" Bata fahimci inda ya dosa ba tace "yaushe?"
"Blossom do you really mean it?" Sake kallonshi tayi da mamaki dauke a fuskar ta "wai mene?"
"That you love me mana?" Dariya tayi "Sure mana I do,mesa ka tambaya?" Ihun murna ya saka
ga miqe sa princess a hannunsa...."princess u mean everything to me,wlhy ke alherice ranar
zuwanki duniya ranar naji Kalmar dana jima ina muradin ji daga Elilina, thank you Allah for
blessing me with d light of my life, thank you so much Elham wlhy na dad'e ina so naji wannan
Kalmar daga gareki,I love you too beyond expectation,words cnt tell how much I love blossom "
dariyar dabatasan dalilinta ba ta tsinci kanta tanayi,had'esu yayi ya rungume.......
*Bayan wata biyar*
   "Blossom nidai zanaennan daki kamun yayi wlhy inaga kawai zan ajiye nawa na basu
wannan nakin Allah motar Zata had'e ba k'arya" Murmushi tamasa "wai da gaske yaa Abdul
yanzu seka biyemun nifa wlhy kurun nature nane son Zane ko a school sena zauna nayita yin
zane na na shirme iri iri,ko wannan fa nakan nake gani idan kana zanen motar ko gida shine na
zana nawa" hannunta ya kama
"Blossom trust me wlhy ke d'innan kinada tulin baiwa a kanki ki yarda dani ba wasa wannan
zanen naki zeyi masoya kuma nasani zasu yi mota sak zanen kinnan its so unique and classy"
Murmushi tabishi dashi ya kwashe takardun yace office ya zaune ya mayarda zanen tsaf kan
system yayi kyau matuka...... Ba k'aramun dad'i yajiba sanda oganshi ya karb'i aikin yakuma
yaba masa sosai, koda ya shigo gidan d'agata yayi sama yana sowa dak'yar ya direta ta
"Blossom wlhy Kinyi kin gama had'e ni,wai kinsan Oga yace zanen yayi,2016 d'innan ita zasu
fara lunching kuma har meeting akayi an haska zanen kuma kowa ya yaba,blossom ur a
blessing to me,dan Allah zoki ga wannan zanen na gidan da kikayi shima,wlhy fitar dashi zanyi"
k'ura masa ido kurun tayi cikeda rashin gaskata zancensa,tace "Hubby are u serious?"
"Wlhy da gaske blossom, na sanar miki Zane baiwa ne kuma Allah ya rigada ya baki so yanzu
kullum kece zaki riqa tayani aikin Zane,kuma dukkanin abinda na samu a wannan zanen zamu
rabashi biyu ni d'aya ke d'aya sabida aikin kine" b'ata fuska tayi , "plss ya Abdul karmu soma
haka dakai,Allah de ya sanyawa dukkanin ayyukanka albarka Ameen" Murmushi yayi ya saka
mata albarka ba adadi.
 A gida kuwa me martaba ya dage tukuru wurin koyarda sabon Yarima har kokin mulki,sabida
yarjewar Yarima Abdul akan yahau kan karagar mulkin mahaifinsu sabida shi sam bashida
Sha'awa kuma shine Babba agidan ko bayan hakan,ba laifi yana ganewa kuma yanada hankali
sosai ga ilimi da Allah ya wadatashi dashi na boko dana arbiya kasancewa gidan marayun daya
tashi suna basu ilimi ba wasa.
*Bayan shekara d'aya*
   Da Kansu suka zo gida daga London somin sun yaye Princess, suna so su kawota wrin
momy dama abisa umarnin ta,sunji dad'in zuwa Nigeria wannan karon matuka,satinsu uku suka
wuce umrah daga can kuma suka haura Dubai se chilling dinsu sukeyi kasancewar princess
tana wurin momy, kwance hafsa take saman k'irjin yaa Abdul tana wasa da kwantaccen gashin
dake kwance luff a k'irjin nasa,harshe takai takai lashi kan nipples d'inshi cikeda zolaya tasan
seya motsa,tayi yinkurin barin jikinshi,janyota yayi yana dariya "blossom kin isa kuwa? Ai yanda
kika fara neman tsokanar nan sekin k'arasa shi" d'an dukan k'irjinshi tayi "kaga nifa yaa Abdul
bazan iya da jarabanka ba,sabida haka kurun ka k'ara aure ina zan iya da wannan fitinar" dariya
sosai yayi yace "nine jarababben anan ko? Ke bakya ganin yanda kika daddage kika nacemun
duk Kinbi kin jarabe ina ko yanzu zagaye ne kikayi kinaso shine kika lalubo ni da dubaru" Turo
bakinta tayi sosai "wlhy Allah jifa banaso yaa Abdul nifa dama wasa nake maka" hancinta yaja
"Naji wasar kikemun zoki kwanta nima wasa nake miki" kwanciya tayi nesa dashi amma batace
komai ba harga Allah taji matukar kunya daya gano lagonta,kuma ji take tamkar yau bazata iya
bacci ba Idan har bata kasance tare da hubbyn ta,banza shi kuwa yayi da ita sabida sarai ya
gano ta so takeyi su kasance atare, Sunfi awa kowa shiru ita azatonta ma yayi bacci kurin seta
Saka kuka se sheshekar kukanta yajiyo,matsawa yayi ya juyo da ita ta fuskanceshi " yaa Salam
blossom meye abin kuka kuma me aka miki" share hawayen nata tayi ce "ba komai kainane
yakemun ciwo" sarai ya sani k'arya takeyi kurin tana yine sabida batasan yanda zatayi da
sha'awar shiba data adda beta,bece da ita komai ba kurun rungumeta yayi ya manna bakinshi a
nata,ba shiri ta biye masa Sunfi 20mnt suna abu d'aya kaikace ze cire mata bakin gaba daya ita
kuwa tamkar wacce taga wani abinci haka take tsotsar harshensa,da kanshi yayi pulling out
"Blossom nabaki maganin ciwon kan ya isheki kuwa?" Batayi magana kurun ta fara saukar
masa kasala a haka har suka gamsar da junansu,dariya ya soma yi mata bayan komai ya natsa
"Ni blossom bana ganewa kan wannan ciwon kan naki,kowa idan yana ciwon kai zakiga
yanashan pain reliver amma Kefa sam kullum Salon naki ciwon kan a jikina kike cire pain
reliever d'in,ni zuwa ma zanyi in qara aure,idan namiki kwana biyu naje nayiwa amaryata kwana
biyu,jara banki nann yayi isheni zaki ta tsemun jinin jikina" zumburo baki tayi "Allah ni bazaka
mun wata kishiya ba,kumama bakai bane ba kake wani hanani kanka sekace wani abun k'a ida
kullum kai se bayan kwana biyu,ni Nafiso kullum" dariya yayi harda k'walla sannan yace "Amun
afuwa blossom zan riqa yi kullum so biyu bama d'aya ba,ni dariya kika bani wlhy kin gama
cemun jarababbe Ashe kece haka, dama da kanki kikeyi kenan" dukan k'irjinshi ta d'ingayi da
wasa cikeda shagwaba "Allah ni yaa Abdul ka dena banaso" kwasarta yayi yanaci gaba da
dariyar se toilet ya direta  (Mata dan Allah adena b'oye wa namiji idan ana buqatarsa wlhy cutar
da kanmu mukeyi, akarin banza bayan Allah da kanshi shine yabamu damar moruwa da
ni'imomin dake jikin junan mu matuqar muka kasance ma'auta,tom itadai hafsa ta taimaki kanta
wollah)
Dan Allah kumun uzuri,wlhy yau dak'yar nayo wannan,ayyukanne sukamun yawa