Showing 42001 words to 45000 words out of 53214 words
Chapter 15 - Hafsat Ilham Book Complete by Billy Galadanci .pdf
nida bansan a kashe kowa,ko
yayyun Yarima ai gidan marayu na kaisu bana san harka da kisa karka kasheshi adai fitar dashi
daga garin kota karfin tuwo ne" Sosa sumar sa yayi "Barin je in sumar da masu gadin in jashi
kawai mubar nan" baya da baya me martaba ya koma seda burshi yayi gaba sannan suma
sukabi bayanshi acan suna kallonshi ya wurga wata farar Leda yaja da baya had'e da toshe
hancinsa,daya daga cikin fadawan dake tare da Sarki ne ya koma ya tashi wasu bardawa shi
kuwa me martaba da daya suka lab'e wani wuri,shida sale suka fito sad'ad'a suka wuce Sarki
ma suka bi bayanshi suna zuwa gate se gani sukayi fadawa sun zagayesu take aka kama
Shegu......
Koda momy taji komai a bakin me martaba gigicewa tayi ta saka kuka dak'yar ya riqeta akan
kartaje wurin habeeba har wannan lokacin ita habeeban batasan an damqe su sale ba kuma
bata masan me martaba Yaji komai ba police kawai ya sanya akawo su zasu mata tambayoyi
dole se ta fad'i inda takai yaran farko Wato yayyun Abdul sannan tayi bayanin zancen sultan
menene laifinsa na sace shi kuma menene laifinsa na kasheshin da tayi......."
Hannun Elham acikin na Abdul ya qurawa fuskarta ido data kumbura tayi ja jajir se sheqi
takeyi na wahala bacci takeyi sakamakon allurar baccin da aka mata sabida ta samu nutsuwa
tamkar matacciya lokaci zuwa lokaci takan kwab'e fuskarta tamkar me shirin yin kuka kota
yamutsa fuskar wanda dana hakan d'abi'ar datane,tausayinta sosai yakeji se adu'a yake ta tofa
mata haka yakeyi daman dare da rana bashida aikinyi se zaman mata adu'a yana sharar
k'walla,yau kusan wata d'aya kenan da faruwar wannan al'amarin kuma har yanzu bata sauya
zaniba, Haj Habeeba dai a binciken da akayi dukkanin yayyun Abdul datakai orphanage susu
biyu sun rayu acan sedai gabaki d'ayansu sun bar orphanage d'in sunyi aure da yan uwansu na
wurin sun fara aiki, ba kad'an ba momy tayi kuka ace kana d'an Sarki ka b'uge da rayuwar gidan
marayu tsabar san kai irinna Habeeba da rashin imani,abin bak'in cikimma wai D'ayan me suna
jabir Allah ya masa rasuwa yabar matarsa da yaronsu d'aya,se kabir ne aka samu wanda
yayiwa Habeeba Allah ya isa cikin buhu buhu........A hankali ta bud'e idonta ta sau kesu akanshi
Koda suke a lumshe,a wahalce tace "Yaa Abdul yunwa nakeji sosai ka bani wani abin,se inajin
jikina tamkar wata mara lapiya" da sauri ya miqe jin tayi magana irinta masu hankali da sauri
yazo ya d'agata yace "me kikeso Kici blossom?" Narkewa tayi ajikinshi sannan tasaka masa
kuka "wai yaa Abdul da gaske ba mafarki nake ba sultan naga gawarshi jiya??" Qara
qanqameta yayi yace yana kukan shima "Blossom kiyi hakuri ba mafarki kikeba,haka Allah ya
tsara abinshi" wani kukan ta kuma fashewa dashi me ban tausayi...
*Dan Allah Kuyi hakuri da wannan yan kwana kinnan bana samun zama*
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
              26
Sosai me martaba yayi murnar samun Lapiyar hafsa,matsala d'aya ne ta kasa kwantar da
hankalinta abincinma taqi ci yanzu tunda aka tabbatar mata da mutuwar sultan kuma a hanyar
data ganshi take kuka,me martaba da kanshi ya shirya yaje asibitin domin har wannan lokacin
asibitin basu sallameta sunce se sunga yanda jikinta ya qarayi,a saman kujerar da masu zuwa
duba marasa lapiya ke zama anan me martaba ya zauna ya fuskanci Hafsat sosai ya tattare
nutsuwar sa akanta yace bayan yayi gyaran murya
"Mamana yaya Lapiyar jikinki? Ina fatar kin samu sauqi?" Sunkuyar da kanta tayi qasa cikeda
kunya sannan tana hawayen data kasa tsaidasu tace
"Naji sauqi ranka ya dade jiki Alhamdulillah" sake yin gyaran murya yayi yace "Na sanar miki
karna kumajin kin kirani da wani sunan bayan daddy,Aini mahaifinki ne" murmushin k'arfin hali
tayi cikin hawayenta tace murya na rawa "To daddy" shiru ya d'an ratsa d'akin na wani lokaci
kan yace "Mamana ko kinsan cewa Allah mahaliccin dukkan komai shine da kanshi yake
rayawa kuma shine yake kashewa alokacin dayaso kuma yayi muradi,kamar yanda yake
Talauta wa a sanda yazo yakuma azurta a sanda yayi muradi,kana ya fitar da rayayye a cikin
matacce kuma ya fitar da matacce a cikin rayayye?? Shin kokinsa ubangiji shiya keda iko akan
dukkan kuma shine qadirin ala manyasha'u,kokina labarin cewar agaban idona akayiwa
mahaifina yankan rago?? Shin Hafsatu bakida labarin cewar acikin k'addarori na rayuwa taki
k'addarar ta fad'o ne acikin mafi sauqin d'auka?? Labari ya riskeni cewar tunda Allah ya baki
Lapiyar ki bakyacin abinci bakida aiki se kuka,Anya Mamana kinwa adalci kuwa? Anya Hafsatu
kin godewa Allah akan manya manyan ni'imominsa akanki? Ashe ba wani babbar ni'ima bane
Allah ya baki na samun lapia ba sanda kika Zata ba? Ashe ba babbar ni'ima bane agareki kin
tashi kiga dukkanin Dangin ki suna farin ciki da samun Lapiyar ki?? Shin ko kinsan cewar
mutane da dama dasuka samu irin matsalar ki a rayuwa suna nan suna yawo akan titi,bola da
juji Nanne makwancinsu, abincin su a bola ruwan shansu a bola sannan kuma suturun su ma
daga juji,sabida kasawar Dangin su daga lalurarsu ya sanya ko damar zuwa asibiti basu samu
ba,Ashe bakya kulawa masu irin laurarki koda me basu sadaka basa samu sabida kasancewar
ana qyamarsu kuma ana tsoron su,lallai Mamana ki farga kuma kiyi istigfari ki godewa Allah da
ni'imominsa masu tarin yawa akan ki,ki kuma gaggauta neman gafarar Allah domin kin kasa
jure guntuwar kaddarar dabata taka kara ta karya ba,sultan koda a kar kashin kulawar ki yake
tsaf Alla ze karb'e abinsa idan lokacinsa yayinda,nasani mutuwar yaro akwai zafi amma shin ko
kinsan tanadin Mad'aukakin Sarki akanki??" To akul d'inki karnaji kuma narka ga kin qara saka
damuwa aranki inshaa Allah zaki samu wasu 'ya'ya masu alkhairi da tarin albarka arayuwa
kuma da yardar Alla sultan ze zamto daga cikin yara masu ceton iyayen su a gobe qiyama".
Godiya tashiga yi masa da adu'a gamawa da duniya lapia, sosai yaji dad'i ya mata sallama
sannan suka juya shida fadawa nsa........
*Bayan kwana biyar*
Tun bayan da me martaba ya zo ya mata fad'a taji komai ya sure mata,ta mayarda
lamuranta ga Allah take aka sallameta a asibiti, komawarsu gida ma ba karamar nutsuwa ya
saukarwa Elham ba sabida mijinta yana matukar kulawa da ita,yauma kamar kullum da kanshi
ya dafa mata Shawarma da pineapple drink ne sanyi,shine da kanshi yake bata tana ci sanda
tayi dam,sannan yace
"Blossom idan Kinyi sallan isha semu kwanta ko?" Kallonshi tayi La langwab'e kai sannan tace
"Hubby kafin na kwanta wanka nakeso kamun kaga sanyi ake jikina kuma bayasan sanyi,ruwan
zafi sosai zakamun wanka dashi seka shafamun mai den ka sakamun kayan bacci sannan
kuma ka rarrasheni nayi bacci" murmushin sa me laushi ya sakar mata sannan yace "blossom
duk wanna aikin ni kad'ai?"zaro ido tayi sannan ta shagwab'e fuska ta Turo baki " Ea mana kai
kad'ai fa ko bazaka mun ba?" Mikewa yayi "waaa ni na isa?? Wannan ai dolene na miki har
brush ma zan miki kannan" miqewa yayi har ya kusa Shiga d'aki ya juyo ya kalleta"blossom to
muje mana" maqe kafad'a tayi "Ni bazani dakai naba,sedai ka d'agani zuwa bedroom d'in"
dawowa ya d'auketa ya manna mata Sumba a wuya "Blossom wlhy rikicin ki seke amma yau
d'innan zanyi maganin rigimar nan taki,sabida kwana biyu kinga ina raga miki ko?" Batace
komai kurin dai ta yamutsa fuska ne,da kanshi ya mata wanka ya shirya ta sannan shima yayi
wankan ya shirya kwanciya, fitilar d'akin ya kashe musu sannan ya kwanta suna fuskantar juna
janyota kurin yayi ya rungumeta ajikinshi sosai amma ba abinda yakeda niyyar mata,ba kad'an
ba Ellyn yaa moris tayi missing uncle baby d'inta cikin sanyin murya da shagwab'a tace "Uncle
baby" hannunshi yafara d'aurawa akan waist nata shima ahankali yace "Aunty baby ya akayi
ne?" Hannu tasaka ta daki bayanshi da wasa cikeda shagwab'a tace "Nice kuma Aunty baby
Allah kuwan banaso?" D'an tsikarin ta yayi seda ta zabura sannan yace " to sanar dani Elilin
moris me Nene?" K'ara matsawa tayi jikinshi sosai sannan tace "Bakinka da harshenka nakeso
kabani aro" Murmushi yayi koda suke a duhu yace "Nabaki aronsu in nayi magana dame?"
Sarai yagane inda ta dosa neman magana yakeyi,shura k'afa ta somayi "Dan Allah fa yaa Abdul
wlhy matsu" hannunshi ya zura acikin yar rigar baccinta ya kaiwa dukiyar fulaninta cafka,
yasoma murzawa a hankali,kasa hanashi tayi sabida wani irin desire takeji a wannan ranar
bakinshi ta kama da kanta ta soma tsotsar harshensa tana mayarda numfarfashi kaikace cinye
harshen zatayi shima d'in wannan kissing nashi datakeyi passionately ba k'aramin tayar masa
da abubuwa sukayi ba,kuma yasha mamakinta domin wannan ne karanta na farko data masa
haka,dan kanta tayi pulling out,sannan ta saqala hannunta a wuyanshi,tace cikin wata murya
dabe tab'a ji tayi magana da ita "Hubby zaka barni nayi ganda nakeso dakai?" Hannunta dake
wuyanshi ya d'aura nashi akai yana murzawa a hankali "sure u can my princess I'm all urs"
k'ara matsawa tayi jikinshi ta manna masa wani kiss a k'irjinshi sannan lokaci d'aya ta tuna da
hudubar Aunty husna " Elham wlhy karki cuci kanki ki samo tamkar wata hoto a wurin
mijinki,komai sedai shi ya miki,kinga d'an breast d'innan na maza ma kamawa kake da baki
kana wasa dashi da harshe kuma kana sha,sa annan kuma yan tagwayensa biyu na qasa ma
wasa akeyi da su kuma ana ebe kunyar bayan amarci a tsotse masa su tatas,tako ina Abi da
harshe ana lasa kuma hura masa kunne ana zura harshe a hankali ana wasa dashi aciki,dan
Allah banda cutar kai a zare kunya" tunawa da wannan ya sanya ta saka harshe ta soma wasa
da niples nashi tana lasa tana tsotse su,take ogan ya rikice harga Allah be san da wannan
salon ba,bata inda bata zura harshenta tana lasar sa gaba d'aya Abdul yagama rikice wa yama
rasa ina ze saka Elham sambatu yake mata tamkar wani zautacce ita kuwa tarasa mesa ta
nemi kunyar ta tarasa kuma tamkar yana tunzurata wannan ihun dayake yi,dan kanta ta sakeshi
kafin yayi wani yunkuri tuni ta d'areshi ta zura abar da kanta wannan ranar dai da kanta tayi
aikin sunnah na neman lada....(saura kuma wata ta biyoni pc tace nayi iskanci,daga abun arziqi)
Koda suka sauka dukkansu se wata uwar kunya ta lullub'e ta,bargo ta saka ta rufe jikinta yana
kunna fitilar d'akin ta rufe idonta, d'agota yayi ya d'aura ta akan kirjinsa yace "Blossom na bazan
tab'a manta alkhairanki agareni ba yau kin shayar dani dad'i wanda yafi dad'i dad'i,sanar dani a
wace makarantar aka koyar dake rikitar da k'walwar mutum" hannayenta ta saka ta rufe
fuskarta,hannunshi daya ya saka ya janye hannunta dake kan fuskar
"Blossom kunya kuma,ai baki isa ba,wto a duhu shine kika rufe babin kunyar kikasha dad'inki
shine yanzu zaki wani maqale wai kunya" Murmushi tayi "Dan Allah yaa Abdul nika qyaleni"
"Naji zan qyaleki amma sekin yimun irin kiss d'in d'azu hot one d'innan" shagwab'a tashigayi da
kanshi ya mata wanka ya gyara wuri har bedsheet ya sauya sannan ya rungume abarsa suka
fara bacci".....
*Bayan watanni hudu*
A London Abdul se fama fad'a yakeyi da Elham akan zuwa Niger "Allah ni bazan kuma
wannan garinba sena haihu,baka ganin wahalar danake sha kuma fa,har yanzu ba abinda
akayiwa Fulani Habeeba watakil ma idan ta ganni da ciki tayi asirin dazayi a zubar kaga nifa
bazaniba,kuma ai bance dakai wai ni zanyi missing naka ba idan ka tafi abinka" Murmushi yayi
yace "Haba blossom, dan Allah kiyi hakuri, to kinga tunda kin dauka haka barin sanar miki
dalilin tafiyar momy ne fa batada lapiya kusan kwanan ta biyar a asibiti" zabura tayi kuma seta
saka hawaye "Dama momy batada lapiya shine baka sanar dani ba?" Rarrashinta yashigayi
harta haqura sannan washe gari suka dauki hanyar Niger.. Tun daga k'ofar gate d'in gidan
jikinshi yayi sanyi ganin dandazon mutane kuma ga alama zaman karb'ar gaisuwar mutuwa
akeyi kallon driver yayi yace
"Kai me nake gani haka?? Waye ya rasu?" D'an kallonshi driver d'in yayi yace "yallab'ai dama
ba'a sanar maka ba?" Cikeda rud'u yace "Meyene ba'a sanar mini ba?".......
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
              27
Kan wani yayi magana Elham ta saki wani razananniyar qara
"Nashiga uku momyyyyyyy......" Dafeta yayi yace "Haba Elham menene abin ihu Bakima ji waya
rasu bafa" ganin bata hayyacinta se kukan take taqi ta kulashi ya sanya ya tallafota jikinshi
"Jijjigata yayi yace " Blossom ki nutsu mu Shiga cikin gida tukunna kinji" hannu ya sanya akan
lips nashi ya girgizawa driver d'in kai alamar karya fad'a waya rasu d'in,sosai yashiga rud'ani
kasancewar besan waye ya rasuba idan ko momy ce lallai da babbar matsala,a haka dai ya
d'aura ta akan kafad'arsa suka Shiga ciki,a parlor momy mutane sunyi yawa har bazaka iya
ratsasu ka shiga cikiba,juyawa sukayi da nufin zuwa sashen su aikam se ganin Fulani Habeeba
sukayi da icce qaton gaske "Wlhy bazan yadda ba yanda ya Turo aka kashemun faruk daga
dawowar shi haka shima zan kasheshi Mugu kawai azzalumi" hafsa da Abdul da suka kasa
gane inda zancenta ya dosa se suka tsaya sororo suna kallonta,da gudunta ta saka wannan
uban sandar ta kwad'a wa Abdul a kai,take ya zube wurin a asume,kallonta Hafsat tayi cikeda
rud'u sannan ta mayarda dubanta zuwaga Abdul dake kwance jini na masa zuba a
kai,durqusawa tayi tama kasa kukan dayazo mata duk wani tunani nata ya tsaya chack baya yi
gabaki d'ayan jinin dake zagaye ajikinta yakai saqonni cikin kwanyarta ya dena yawo,a hankali
ta saka hannu ta jijjigashi "Yaa Abdul" ta kira sunanshi a hankali ganin be motsa ba ya sanya ta
dafe cikinta atake tasoma ganin jiri,isowar momy kenan da sauri tayi kansu,dafata Elham tayi
sannan cikin kuka tace "Yaa Abdul momy wlhy zasu kashe mun shi,kalli fa Haj Habeeba ta
kwala masa wannan mugun iccen,na rantse da wanda rayuwa ta take hannunsa idan ta
kashemun. Yaa Abdul na sena kasheta nima,sekuma ta qara dafe cikin koda ta kalli kafafunta
tafara bleeding over,wani sabon kara ta k'walla take itama ta zube wurin asume,mutane sun riqe
Haj Habeeba ana mata Nasiha amma ta kafe lallai seta kashe Abdul,kai tsaye momy sawa tayi
aka wuce dasu asibiti tana sharar kwallah tabi bayansu........Allah ya tsare Elham bata samu
miscarriage ba Abdul kuwa buguwane kawai,shine ya soma farkawa ganin momy akanshi ya
sanya a hankali yace " momy dan Allah sanar dani wai meya ke faruwa ne ??" Kallonshi tayi
cikeda ban tausayi tace "Babana wlhy qaddarorine,kaga Faruk ne ya dawo jiya da safe ni bama
nida lapiya, wlhy da safe koda hadimansa suka je b'angaren sa ganin ya jima be fito ba Sefa
gawarsa suka tarar an dab'a masa wuqa a qahon zuci,shine fa Habeeba ke ihun Kaine ka
kasheshi karya gaji sarauta" dafe kanshi dake Sara masa yayi
"Wai ita wannan matar yaushe ne zatayi hankali,bazata barni ma Inji da mutuwar wulakancin
gudan jinina ba seta zomun da wani salon iskanci wlhy wannan karon ko me martaba be isa ya
hanani hukunta Habeeba ba abinta ya isheni,na shiga uku Farouq yanzu ya zanyi...." Rarrashin
sa ta soma yayi seda ya hakura sannan yace "Momy ina Elham ?" Dan shiru kan can tace
"Elham zazzabi takeyi tana wancan d'akin am bata gado" zabura yayi ya zare qarin ruwan da
aka d'aura masa "Momy ta kani na ganta mana dan Allah ina ne d'akin?" Tana yunkurin hanashi
amma ina seda yafita dole ta bishi sukayi d'akin, koda sukazo baccinta takeyi amma yaqi
komawa d'akin sa sanda ta farka,a gaban momy ya rungume abarsa suka fara hawaye
"Blossom na menene? Meya sameki haka?" Tama manta da wata momy hannun ta ta saka a
saman wuyanshi tana shafawa a hankali "Bayan wannan matarne takeso ta kashemun
kai,kagafa wannan qaton sandar ta buga maka,Allah ni idan har ta qara tab'aka sena rama
maka muguwa ma da ita" rungume abarsa yayi ita dai momy murmushi kurun takeyi Elham ce
takuma cewa
"Yaa Abdul gobe zamu tafi London din ko?"
"Noo princess sekin haihu tukunna" shagwab'a ta soma yi wanda ya sanya ba shiri momy tabar
musu d'akin ganinfa dukkansu ba wanda yasan da zumanta acikinsu
"Hubby wai ni waye ga rasu ne? Nagane momy ai d'azu tamaji sauqi" k'ara rungumeta yayi
sosai "Habeebty se hakuri faruk ne akazo har cikin masarautar nan aka kasheshi jiya" zabura
tayi ta dafe k'irji sosai ta sona kuka dakyar ya rarrasheta tayi shiru,sosai taji wannan mutuwar ta
faruk musamman dayake ita dashi basuyi rabuwar dadi ba sam.
A haka dai aka kammala zaman jana'iza yayinda Habeeba ta daurawa Abdul alhakin kisan faruk
wanda kowa yasan haukanta takeyi sabida tun farko shi Abdul baya san sarautar balantana ma
yayi kisa akanta.........
Har cikin Elham yashiga watanshi na haihuwa suna Niger wannan umarnin mahaifin Abdul ne,
wata rana da yamma Elham ta tashi da labor ita kad'ai Abdul yaje Kano amma a ranar ze dawo
da kanta takira momy ta sanar mata tanajin labor ne yazo mata aikam cikin ikon Allah segashi
momy da kanta ta karb'i haihuwar agida sabida koda tazo har kan baby ya soma shirin
sulmiyowa ta sunkuco little princess d'inta kyakyawa me matukar kamanni da ita,har sumar kan
babyn irin nata tayo,cikeda murna aka sanar a fada take agun me martaba yayi umarni da azo
masa da babyn aikam take yabata kyautar wani katafaren kamfanin sa na saqa,kuma ya