Showing 12001 words to 15000 words out of 53214 words
Chapter 5 - Hafsat Ilham Book Complete by Billy Galadanci .pdf
nsa Allah,da Wannan kukan dakike dama zuwa kikayi
kika daura alwala kika nafila ki mikawa Allah kukanki,kuka baya maganin kowace irin damuwa a
rayuwa dan Allah ki sassauta kukannan my sister" a hankali ta d'ago ta kalleshi tana Murmushi
tace "Nagode da kulawarka dan uwa,Allah yabar zumunci zan gwada inshaa Allah" Murmushi
yamata yace, ko zaki taimakamun da phone number dinki,ina tare da mahaifina Munzo wa'azin
kasa da akene kuma yanzu zamu tafi" batayi musu ba ta bashi number yabar wurin yana mata
Murmushi, bata saniba komai daya faru akan idon Abdul ne. Cikin dare tasha kuka ba ka
danba,washe gari kuwa kowa yashirya fita banda ita,sukace da ita tazo suje tace bazata
ba,mamaki sukayi Raihan tace "wa kikeso ya zab'a miki kayan to? Banza ta musu sukayi
tafiyarsu,koda sukazo mota yaga Batanan,yace dasu tana na? Wai tace bazata ba,bece komai
ba ya nufi d'akin,kwance ya sameta yaje ya zauna kusa da ita yace " Elham I'm sorry kinji"
kallonshi tayi tace what for" dakyar yace "about yesterday mana" juya masa baya kurun tayi ta
soma.
C
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
This is just for u Hafsat,kince 2 pages to gashinan kyauta,plss be happy.
07
Uban waye kike zance dashi kullum a waje? A ina kika sanshi? Kuma ya akayi yasan kin
zonan?" Rikicewa tayi gashi ya mata rikon da bazata iya daurewa ba,take ta fara zubar da
k'wallah,
"Yaa Abdul Kayi hakuri dan Allah wlhy anan muka hadu kuma gaisawa kurun mukeyi" wurgar da
ita yayi yace "Anan kika sanshi dakika tafi ina kuka had'u? Wato iskancin naki na kula ba akan
faruk kadai ya tsaya ba har wasu kartin banzan ko" kukan tane ya tsananta jin furucin shi, janyo
ledar yayi yace yana bud'eta "har agogo ma yake baki da turare,shiya sanya kike mu'amala da
turarukan dasuka fi karfin talakan ubanki, kin daukar wa kanki rayuwar datafi karfinki ,dole
sekinyi abinda wasu masu kudin sukeyi shine kike bin maza ko,wlhy Wannan kaddararren
auren da banka d'ad'd'iya irinki asarane,dabadan nayiwa momy alkawarin aurenki ko bayan
rantaba ba ba kaddarar dazata sanya na aureki,kuma ki shirya wa kanki zaman kunci a
gidana,banza kwad'a yayyiya Wama ya sani ko asircemun iyaye kukayi keda talakawan
iyayenki dabasu san halacciba,banza jaka kalli shigar ki menene marabar da yar tasha
haihuwar bakin kasuwa,wane me hankalin ne ze ganki ya zaci cewar ked'innan musulma ce?
Wlhy an cuceni had'ani dake Hafsat Allah ya isa tsakanina dake, Sekin d'an d'ana kud'arki a
hannuna wlhy" fusata tayi yanzu kam tamik'e tsaye tace tana me k'ank'ance idonta cikeda
masifa
"I have had enough now yaa Abdul! Nagaji! Nagaji! Kuma wlhy Nagaji! Duk iyakar abinda
zakamun zan d'auka amma wlhy karka kuma sako mun iyayena,ba kinnan nawa dakake gani
bashida ragowa,ni ba yar iska bace ba,kuma ban gada ba,jikina be taba haduwa dana wani ba
dasunan zina kuma duk wanda kemun kallon mazinaciya na Barshi da Allah ciki kuwa harda
kai,kasani wlhy badan ina sanka kodan wani abinka zan aureka ba,sabida darajar momy ne
kawai dame martaba,naga alama abin naka nasan ya wuce gona da iri kana zagarmun iyaye to
my face,ni ka sani iyayenka har abada iyayena ne, kuma duk wanda ya zagesu agabana se
inda karfina ya k'are,sabida nasan darajar manya na,zancen zaman k'unci dakake cewa zanyi a
gidanka Ai tunba Yauba na shirya wa hakan,bakada wani farin ciki karan kanka dazaka bani da
har zanyi mafarkin zaman farin ciki agidanka,zancen yanayin Shiga I will admit it nayi laifi,kuma
ina fatan kasan cewar Allah nawa laifin bakaiba so awurinshi nake neman gafara Ba kaiba,so
na gode da tunatarwa,dan Allah karka k'ara zuwa inda nake,karka k'ara kirana awaya,kullum
kamun d'aya daga ciki da bakin ciki nake kwana,dashi kuma nake tashi,ba abinda yafi mun ciwo
irin wai ace mijin dazaka aura shine yake zargin ka....." Kasa karasa wa tayi ta durkushe awurin
tana kuka me ban tausayi, Shikuwa jikinsane yayi sanyi,seyake ga koda hakane mazina ciyar
ce cin zarafin yayi yawa,beside wane tsautsayinne yakaishi zagin iyayenta,shida kanshi yasani
Baba hasan dattijo ne me kirkin gaske,sam bashida hayaniya shekaru kusan talatin yake gagi
agidan,tun yana dan shekara 5 aka kawoshi gadi gidan kuma amana ta sanya haryau ba'a
sauya wani ba,take yaji ya tsani kanshi kuma se wata zuciyar ke bashi watakil ma ba wani abin
Elham keyi itada faruk ko wanin shiba,gwiwa asace ya juya ya bar d'akin gaba daga kansa ya
kunce,basu feenah suka dawo ba se shad'a yan dare,zuwa lokacin zazzb'i me zafi yagama
rufeta,kanta ba kad'an ba yake Sara mata,zuci yarta zafi takeyi sosai duk sanda ta tuna da
maganganun Moris setaji tamkar kasa ta bud'e tashige sabida tsanar kanta da tayi,sosai wutar
qiyayyar moris ta k'ara huruwa a birnin zuci yarta, ji take tamkar ta kurma ihu sabida tsananin
zafin da kalamnshi ke mata a rai,kwanciyar sukayi batare da sun san meke damun taba,cikin
dare Wuraren karfe hudu ta farka da wani razannanen ciwon kai,ga rawar sanyi tanayi jikinta
yayi zafi rau tamkar gaushin wuta,dakyar tamatsa kusa da feenah ta d'an bubbuga
bayanta,tsaki feenah taja tace dan La Elly rabu dani,bacci nakeji" haka tayita tashinsu basu
tashiba,da asubar fari ta mike domin yin Sallah tana matukar ganin jiri,kasawa tayi taje ta
kwata,Raihan ce ta tashi ta kunna fitilar d'akin ta dawo ta tashesu itama tashiga ban d'akin tai
alwala,tana fitowa taga basu tashiba,ta kara tashin Elham aikam tana mikewa ta sulale wurin ta
fad'i,da sauri Raihan ta tareta,jitayi jikinta zafi sosai ,tace "subhanallah Elham dama bakida lapia
har haka baki sanar wa kowa ba?" Kasa ansata tayi,dakyar tace "Raihan ku kaini wurin Innah
mutuwa zanyi kaina ze rabe gida biyu" feenah ma tasowa tayi tazo ta na tattab'a jikinta rikicewa
sukayi ganinta galala,da sauri feenah ta janyo wayarta takira Abdul,yana d'agawa tace " yaa
Yarima mun Shiga uku Elham zata mutu wlhy bata da lapia sosai, bata ma iya tashi faa" beyi
magana ba ya kashe wayar dama yana d'akin kusa dasu daya kama jiya,aikam da gudun shi ya
nufo dakin yayi knocking Raihan ta bud'e masa, yana zuwa ya dauketa ya dora kan gadon,sosai
ya rikice jin jikinta tamkar wuta,yace da sauri feenah ta kira masa Ashraf Raihan kuma ta dakko
masa ruwa me sanyi da towel,take yafara bata tapinsponge se rirrik'e sa takeyi abinda ya kula
ma sambatu takeyi,Ashraf na zuzuwa da kanshi ya kwashe ta zuwa mota suka kaita wata alfijir
hospital,likitan yace damuwa ce tamata yawa,jininta ke kokarin hawa amma dai be Hau
d'inba,se an bata injection da k'arin ruwa,Abdul ya tsorata dajin Wannan zancen,kaddai
maganganun shi na jiya neke daga mata hankali har haka!!! Koda akazo amata allura kasa
Tsayawa tayi seda Abdul ya riketa, drip na karewa ta samu karfin jikinta aka sallamesu,Abdul da
kanshi yake jinyar ta,Shifa arayuwa yanzu bala'in tausayin Elham yakeji ga masifar kunyar ta
dayake ji,ita kuwa duk ta bud'i idonta ta ganshi tsanar sace ke kara ruruwa a cikin zuciyarta.
*Bayan kwana d'aya*
Yana zaune kusa da ita yana bata ayaba dakyar takeci amma ko kallonahi Bata sanyi
yakuma kula da hakan,kallonta yayi cikin sanyin jiki yace "Elham dan Allah kiyi hakuri akan
abinda na fada miki 2 back wlhy bacin Raine,abinda na fada bawai har raina bane" banza
tamishi ta k'ara dauke kanta,yace "Dan Allah Hafsat kice dani kin hakura mana,nasani kalamai
na ne suka jefaki a Wannan halin dakike ciki,dan Allah kiyi hakuri kinji" kuka tasaka
masa,Shikuwa ayan kwana kinnan tausayin ta yakeji yarasa dalili wlhy gashi kuma bata bashi
fuska,cikin rudu yace "kinga Idan zancen ne bakyaso kiyi hakuri na dena wlhy kinji Hafsat"
kukan tane ya tsanan ta,harga Allah bata koda sanjin muryar Abdul wlhy ta tsaneshi.....
Tir qashi ga alamafa Abdul ma ya jajibowa kanshi qiyayyar Elham matuqa,gashi shi kuwa yafara
yin laushi,muje zuwa dai kuna tare da alk'amin mom Nu'aiym....
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
   *Mrs j moon mamar love,this page is for u and u alone,start dancing shoki,koda bansan
wane team kike ba,nidai team Abdul moris sak*
             08
Zuwa yayi ya durk'usa daidai inda take zaune ya kamo hannunta ya rike,ta kwace hannun ta ta
dauke kanta sannan ta rufe idanuwanta rufe,dafe kanshi yayi yana mejin zafin abinda ya aikata
agareta,Shifa bawai yana Santa baneba,kurun dai tausayi take bashi kuma ya sani be kyauta
mata ba sam iyaye ba abin wasa bane,matsawa yayi kusa da ita ya zauna yace cikin sigar
rarrashi
"Elham mana ki sassauta Wannan fushin dakike dan Allah,Idan muka koma gida kina haka
momy zatayi zaton wani abin,ki sassauta wa kanki kinji,kumafa doctor yace damuwa ke
damunki" cikin kuka tace
"Yaa Abdul Idan ka fice mun daga rayuwa wlhy zan daina kuka,Idan kadena zuwa
wurina,kadena kirana,ka dena damuwa da tawa damuwar,ka manta dani arayuwar ka wlhy zanji
sauqi,dan Allah yaa Abdul ka taimakeni kace dasu me martaba bazaka aureni ba,wlhy banasan
auren nan dakai,gwaramun na mutu ba aure dana auri wanda besan darajar iyayena ba yake
mun kallon fasik'a yake wa iyayena dani kallon matsafa kuma masu kwad'ayi wlhy Yaya Abdul
Idan aka daura mun aure dakai mutuwa zanyi,bazan tab'a manta muggan kalaman ka
agareniba,Karfa ka manta har cewa Kayi wlhy ka tsaneni,dan Allah yaa Abdul.....kukane ya
k'wace mata sosai,Abdul ya rasa ina ze tsoma ransa,tunda yake arayuwar sa be tab'ajin kunyar
dayaji ba a yanzu,se yanzu yake gano d'imbin kuskuren daya tafka na kallon Tsakiyar idonta ya
gaggasa mata maganganun marasa dad'i, musammamn tafuskar zagin iyayenta dakuma tsanar
ta daya furta mata kanshi tsaye,menene ma ya aikeshi cewa ya tsaneta? Ko makiyinka na
gaskia bazaka cewa haka agabanshiba,kallonta yayi idonshi har ya kad'a yayi jajir ita d'inma ta
tsagaita kukanta shi take kallo, take ya hango tsanarsa k'arara acikin idonta,tashi yayi yabar
d'akin batare dayace kanzil ba,har wani duhu yake gani,yana zuwa d'akinshi ya kwanta se
hawaye,gaba d'aya rayuwarsa ta masa k'unci shidai harga Allah bayasan Hafsat amma ya kasa
gane tsakanin tausayinta da kuma kunyar ta Wanne yafi sakashi a k'unci a ce da girmansa da
komai ya aikata abinda ko d'an shekaru baze aikata ba,wayarshi ya janyo ya dannawa Zayyan
kira,suka gaisa sannan be b'oye masa komaiba ya masa bayani ya kara da cewar
"A k'alla ni a ganina be dace na sako iyayen ta ba akoma menene,wlhy zayyan kunya
nakeji,kuma na kula Yarinyar ta tsaneni matuka kofa kallona bata iyayi,zayyan koda bana san
Yarinyar nan aure fa zamuyi? Kuma fa kaga banida tsarin mata biyu,bayaga haka ba saki
tsakanina da Elham haka zamu yita zama?" Nisawa zayyan yayi yace
"Moris Kaine kana da matsala wasu lokutan,nasha fad'a maka cewar yanda kake yi ba'a
haka,nafasan Elham ba tun yauba,zan yadda da zancenka na iyayinta da kad'ifirin tsiya amma
sam ni bana kawowa raina wai tana wanna abin,yanzu dai ka ajiye zancen Wannan k'iyayyar
gefe ka rik'a rarrashinta kana bata hakuri,ninake gaya maka a hankali zaka koyi santa Ba
kad'an ba" shimad'in nisawa yayi yace
"Zanyi yanda kace,amma kam zancen soyayya tsakanina da Elham har abada,Bance ma kuma
tana zinaba amma dai idona ya ganemin suna wasanni mara kyau da faruk wanda har abada
bazan manta Wannan ba,kazalika baze barni na iya had'a makwancina da nata ba,kasancewar
ina kyamar ta wlhy" tsaki zayyan yayi yace
"Kanka akeji dai moris mace daice,wlhy tsaf zata rikita maka lissafi,a yanda na lura ma ta fara
gigita mun kai" tsakin shima yayi yace "D'an rainin hankali kanka dai akeji wlhy" daga nan
sukayi sallama ya koma ya kwata yana nazarin kalaman zayyan.....da yamma su feenah suka
fita suda su Ashraf shi kuwa yazo d'akin wurinta,a zaune ya taddata saman sallaya tana adu'a
ta idar da sallah,zama akan gadon yana jiranta,tana idarwa ta Kawar da kanta gefe d'aya tace
"yaa Abdul ina wuni" da k'yar, d'an Murmushi yamata yace "Lapia lau Elly ya jikinki?"
"Da sauqi" ta ansashi a tak'aice,nuna mata kusa dashi yayi yace "zoki zauna anan Hafsat" bata
Musa masa ba taje ta zauna,ya ja hannunta ya riqe yace yana Murmushi
"Nifa banga kina shirin Wannan bikin ba fa,duk gayunnan naki bazaki hada mana wani abinba"
bataso ta bada shi ta kula hirar yakeso kuma duk dan ha Kawar mata da damuwa ne,Murmushi
tayi tace
"Yaa Abdul nifa banasan wani bidi'an yanzunnan zakaga ance nacika iyayi,walima kurun zanyi"
hannunta dake rike da nashi ya matse sanda tayi k'ara kadan yayi dariya yace "kin Cika raki
d'an wannan abin kikewa ihu haka,Nakuma sani bakyaso k'awayenki Su ganni fine fine bobo Su
mak'alemun shiya sanya bakyason bikin" tafa kula so yakeyi ya mantar da ita abinda ya
faru,bashida labarin cewa har abada bazata dena jin zafinsa da kiyayyar sa ba,kallonshi tayi
tace " Ea mana Kaima kasan ai koda auren akayi Idan Nayi bak'i a d'aki zaka zauna" yaji dad'in
yanda tad'an sake masa,hannu yakai daidai wuyan ta yatab'a yace yana kallonta ita d'inma shi
take kallo
"Har yanzu da sauran zafi jikinki Hafsat,dan Allah ki rage damuwa kinji" Murmushi tamasa itafa
harga Allah yanacin albarkacin momy ne tace "Naji sauqi fa,kurun dai kwad'ayi nakeji wlhy"
murmushin sa ya fad'a d'a yace "me kikeso Kici to?" Langwabe kai tayi tace "popcorn da ice
cream" hancinta yaja cikin wasa yace "kwad'ayin kenan oya dress well mu tafi" mikewa tayi ta
zare hijabin jikinta ta yane kanta da yalolon mayafi,kallonta yayi dress dake jikinta ya d'ameta
da yawa ga heeps sun bala'in fito,wani iri yaji ajikinshi yace murya k'asa k'asa "Hafsat plss
mana,yanzu Idan na barki seki fita a haka dan Allah? kowa fa ze gama kalleki" d'an Murmushi
tayi tace a shagwabe "Yaa Abdul meye aciki dan Allah nafa saka mayafi" komawa yayi ya
zauna yace " ki saka hijab kokuma mu fasa fita gaba d'aya " komawa tayi ta d'auki hijab d'inta ta
saka tace "to muje na saka"
"Yauwa ko Kefa? Kinma fi kyau ahaka Allah kuwa" a haka sukaje suka dawo tun a hanya ta
shanye roba biyu na ice cream se kallonta yakeyi ko ajikinta,anan fa ta fara fyace hanci lokaci
d'aya mura ya taso mata amma bata dena shaba,suna Shiga d'akin suka tarar dukkansu sun
dawo har mazan suna kallo, har lokacin ice cream d'inta takesha,wara ido feenah tayi tace " na
Shiga uku,yaa Abdul hope dai Elly batasha ice cream d'innan da yawaba momy fa ta hana,ranar
damu kazo ma naga kinsha namiki shiru ne sabida d'ayane kurun" kallonta yayi yace
"Bata shan ice cream sabida me to?" Kallon shi taku mayi tace "she's Asthmatic fa,kuma ire iren
wayannan qanqarar sam basa bata lapia agida ma ko ruwa me sanyi ba'a bari tanasha" mayar
da dubanshi yayi zuwa gareta yace "Hafsat hakane? Wannan fa rofa na ukune kinada hankali
kuwa?" Turo baki tayi tana me fyace majina da tissue dake hannunta "kurun ni se'a riqa
takurani,koma waye yana jin dadi bandani" nan take ya murtuke fuska dama Abdul akwai saurin
Fushi
"Danla can rufawa mutane baki,ke d'innan yar rainin wayau ce wlhy kinsan bakida lapia kike
shan abinda ze cutar dake tsabar rashin sanin ciwon kai,maza bani ice cream d'in yanzu" tana
shagwaba hadda doka kafa a kasa da k'un k'uni tabar wurin "Allah ni anbi duk an takura ni ice
cream dinne bazan shaba kuma bayan kowa ma abinda yake so yake sha" galala ya saki baki
yana kallonta harta bacewa ganinsa,kurun seyaji ta bala'in bashi Sha'awa,Binta baya yayi,ya
zauna kusa da ita yace "Elham ni kuma kikewa k'un k'uni? Lapiyar ki fa nake dubawa" d'an
rausayar da kanta harda kwallah "To Kayi hakuri bazan k'araba,amma plss ka bani na karasa
shanye wa" Murmushi yayi yace "Zan dai hakura amma bazan baki ba gaskiya" kan wani
cikinsu yayi magana har wayan ta ya soma ringing, Murmushi tayi ganin yaa Ibrahim a rubuce,
da sauri ta daga wayar ta kwanta tana duban roof na d'akin a shagwabe tace "Lallai ma yaa
Ibrahim,Wato se yau kake tunani,Allah ni Nayi Fushi bazan ma maka magana ba" wani d'aci ne
ya tunkaro k'irjin Abdul tun daga kan dan yatsan sa har zuwa zuciyar sa da kwanyar sa,yana
tsakiya da tunani yaji tana cewa "Ea mana Nayi bala'in missing hirar ka tun juya fa,Banyi dariya
ba" da sauri ya mike yabar d'akin zuciyarsa she zafi take,wanda be san dalilin hakanba.
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
*kandy kishiyar Mrs j moon,Wannan nakine Mrs j moon k'awata ta roka abaki,wai kina kuka an
bata kyautar page ke ba'a bakiba so chill Wannan nakine ki mata godiya lolxx*
   Â
              9
Koda ta kammala wayanta ta juyo ya tafi,kwanciyar ta tayi bata kawo komai aranta ba,harga
Allah ita be wani dameta ba,shi kuwa moris kasa koda kwanciyar yayi aranshi yana tunanin
wanene Ibrahim? Hankalin shi ya tashi matuka,ya kasa gane mesa ya damu haka,wani barin na
zuciyar sa yace dashi,kishi kishi ke damunka Abdul,yayin da d'ayan sashen na zuciyar sa yace
dashi,kurun sabida zaka aureta ne bakajin dadin ganin tana huld'a da wasu mazan, "that's all"
ya fad'a a sarari "Mema ze saka Nayi kishinta tunda ba santa nakeyi ba nikam" wanka yashiga
ya fito ya saka jallabiya ya kwanta amma ya kasa bacci har karfe biyu na daren ranar idon sa
biyu....cikin bacci Elham tasoma jin bata iya numfashi da kyau,dama kuma da mura sosai ta
kwanta har tari takeyi,feenah ta tayar tace da ita "Feenah I'm sick,I cnt breath well,could u plss
help me with my inhaler?" Mik'ewa tayi da sauri ta kunna side lamp d'in d'akin tace "Where d u
keep it then,seda nace