Showing 39001 words to 42000 words out of 53214 words
Chapter 14 - Hafsat Ilham Book Complete by Billy Galadanci .pdf
23
Riqe yake da ita tanata uban amai,shi kamma yakasa hakuri k'wallan dayake tarewa ne ya
silalo,gani yakeyi tamkar anaso ne a raba Hafsat da rayuwarta sabida ya sani tako ina binsu
akeyi da bak'ar mugunta,wanke mata bakinta yayi ya dawo d'aki ya kwantar da ita,abinda yafi
komai tsoratar dashi shine wannan baccin datakeyi tamkar matacciya aduk sanda ta kammala
amai,wanda duk tabi ta rame tayi wani mugun fari har ja takeyi,sabida abinci baya zama a
acikinta,wayanshi ya janyo ya dannawa momy kira tana d'agawa yace tamkar wani k'aramin
yaro
"Momy wlhy zasu kashe mun Elly na,kin ganta kusan fa sati biyu bataci batasha komai taci se
amai,sannan kuma ga uban bacci awuni befi tayi awa biyu a farke ba,Allah momy ni na tsorata"
nisawa momy tayi domin kuwai sarai ta fahimci ciki ne da hafsa,tace "Babana kunje asibiti
kuwa??"
"Momy nasan asiri ne mezamuje asibiti muyi??"
"Kaga Babana ba'a haka,zatafa iya yiyuwa ba asirin bane ka yarda da Allah mana da
khaddararsa wlhy Ko kad'an banji ajikina cewar asiri bane sam,sabida haka lallai yanzu yanzu
ka kaimun Mamana gun doctor" cikin sanyi yace "Ina fatan hakanne momy,bari muje" daga nan
sukayi sallama ya ajiye wayar,ba tashinta da beyiba amma bata tashiba dolenshi ya qyaleta
ahaka ya d'agata zuwa asibitin, Koda Dr ya gama bincikensa se dawowa yayi da fara'arsa ya
kalli Abdul dama abokinshi ne,dukanshi yayi a qirji yace "congrats dude u'll soon be a father" shi
be gane inda ya dosaba riqe masa hannu yayi yace "Dr Michael what are u saying,waz wrong
with her" dukanshi ya kuma yi "Ur wife is one month pregnant,wahalan datake sha kenan Buh
zamu bata magungunan daze taimaka ya tsayar da aman dakuma nacin abinci bacci kuwa se
yanda Allah yayi" murna a wurin Abdul ba'a magana ko kadan,ihu ya saka ya d'aga Michael
yana jujjuyawa dashi......tun daga ranar Abdul ke baiwa Elham extra care ba qaqautawa
Alhamdulillah kuma taji sauqi tayi kyau abinta idan ka ganta bazakace cikin ta yayi 4 month ba
sabida ko kad'an be taso ba dama abinka ga doguwar mace,zaune tayi tanashan ice cream
abinta datayi ordering daga green three tana sha,a ta bayanta taji an warce da fad'a yace "Wai
Elham se yaushe zaki fara jin magana nane? Kinsani wannan ba me kyau bane ga Lapiyar ki
dama prince na dake cikin ki,gaskia yau dai munyi fad'a bazan miki doki ba da tausa" Turo baki
tayi
"Ni komai seka wani ce prince prince,inaso Inshaa dad'i na amma kafisan wannan prince me
qaton hanci dani Allah ni wurin momy zan koma" hancinta yaja kad'an "kece dai me qaton hanci
ba prince dina ba,kuma wannan ice cream karna k'ara ganin kina shanshi kinmaji na gaya miki"
bata rai tayi sosai taqi kulashi,wunin ranar har dare bata kulashi,kuma juyin duniya yayi amma
taqi cin abinci dole ya haqura ya qyaleta,cikin dare ta tasheshi
"Ka tashi yunwa nakeji,zanci noodles me yaji sosai" a takaice ya mike cikeda bacci a idonshi
"idan kika kuma tashina ina bacci Allah sekinsha mari,bazan dafa noodles d'inba ina ba yanda
Banyi dakeba kika k'icin abinci shine dan iskanci zaki zomun da wani raini ina bacci na" sosai ta
tsorata da kalamnshi,sabida be tab'a yi mata haka ba,batace masa Komaiba ta koma takwanta
shima kwantawar yayi dama acikin bacci yake masifar dama ya kwana da takaicin ta yau ta
wahalar masa da prince dinsa dayake fatan samu,tashi tayi taje parlor ta kwanta tanata uban
kuka shi gogan ma besan tanayiba baccinsa yakeyi,Koda ya farka da asuba bata nan,ya Zata
fushin ne ya sanya ta gudu d'akinta bebi ta kanta ba yaje yayi salla abinshi,tunawa yayi da
abinda ya faru daren jiya,da sauri ya zabura ya sani yau akwai yaqi, yaje room nata bata can,ya
dawo parlor anan ya ganta a kwance tana rawar sanyi,mamaki yakama shi da sauri yaje
wurinta,dagota yayi yace "Subhanallah blossom jikinki zafi sosai meya sameki?" Batace masa
komai ba se kukan dataci gaba dayi tana rawar sanyi" hannunshi ya d'aura a saman kanta yaji
wani masifar zafi da gudu ya kwasheta zuwa bedroom yafara bata taping sponge seda yaji jikin
ya sauka,kanya gama tayi bacci ma,qura mata ido yai yana mamakin rigima irin nata,bata jima
tana baccin ba ta farka,dashi ta fara tozali da sauri d'auke kanta,hannun shi ya saka ya juyo da
fuskarta tana fuskantarsa "Blossom plss kiyi hakuri kinji,yanzu sanar dani menene kikesan
Kici?" Banza ta masa yafi 10 mnt yana mata magana amma ko cikanka bata ce masa ba,tashi
yayi a k'ufule yaje kitchen ya had'o mata noodles ya kula yunwa ce ke d'awainiya da ita,mugun
b'ata fuska yayi sanda ya shigo ya tadata zaune ya ebo abincin ya bata,kauda fuska tayi cikin
d'aga murya yace "Hafsat wlhy I will slap u right away,karki mayar dani a bokin wasanki
mana,maza bud'e bakinki Kici abinci" tsorata tayi da yana yinsa wannan ya sanya ta wangale
bakin ya zura mata ci takeyi tamkar batason ci,Shikuwa se gimtse dariyar sa yakeyi karta raina
shi sanda ta cinye tatas sannan ya zuba mata milk shake ta shanye shima rungumeta yayi
sosai ya ce cikin sanyi "I'm so sorry blossom kin saka namiki tsawa" batace masa komaiba
sabida bacci kanya ankare harta soma minshari abinta.....
*Baya wata biyar*
Hafsat kam dukta kumbura sakamakon watan haihuwarta daya tsaya,shi tausayi ma take
bashi wlhy,ga abin ban tausayinma momy ta hana koda Innah a sanarwa tanada ciki sabida
mata basa iya kama bakinsu kuma tana tsoron munafurcin siyasa itama tasan wahalar
datasha,dako da adu'ar uwa ta samu, "Blossom me qaton ciki zamuyi selfie" Murmushi tamasa
sannan tace " Kaga ni ka matsa zan zauna,wayene zeyi wani selfi yaronka na ciki ya k'ara mun
k'aton hanci" Murmushi yayi ya d'aurata akan cinyarsa yace "kinga nifa banasan k'azafi ke
d'innan sanda kina yarinya me qaton hanci ma ake ce dake,kurin da kika girmane kika soma
packaging kina saka makeup Allah da bazaki ganuba"bata kula shiba ita dai yau sauyi takeji
ajikinta na musamman kuma haka kawai ta tsinci kanta da kasa gaya masa,Murmushi yaku
mayi
" blossom ya dai zakisha fresh milk ne?" Girgiza masa kai tayi alamar Noo da mamaki ya kalleta
yace "Blossom yau kene kike gudun milk Kodai bakida lapiya ne?" Murmushin karfin hali ta
qaqalo "Noo I just don't feel like taking it now" Murmushi yayi ya qura mata ido yana nazarinta
ga mamakinsa gumi takeyi bece mata komai ba ya gyara mata zamanta ya rungumeta,can
anjima seta cafko hannunshi ta riqe gam,saukar da ita yayi yace
"Blossom look @ me" Ba msu ta kalleshi "Are u sure ur alright?" K'walla ta soma yi"I'm not sure
yaa Abdul " kamo hannunta yayi "inane yake miki ciwo den?"
"Nima ban sani ba,baya nane tamkar ana datsamun and dts all" bece komai ba ya d'aga ta se
asibiti.... Allah Sarki k'uruciya Ashe labor take domin kuwa basufi 30 mnt da isaba ta sunkuco
rangadeden yaro sak ubanshi,Abdul dukya gama rudewa,lokaci d'aya ya dauki san duniya ya
daurawa yaronnan,batada wani problem yasanya aka sallamesu, waya yayi ya sanarwa momy
aikam kan kace meye Wannan gidan sarauta ya d'auka cewar Elham ta haihu,kowa se murna
yake Haj Habeeba dakanta ta roqa me martaba a sakawa jinjirin sunan yaronta daya rasu
Ibrahim tun yana qarami,hakan kuwa akayi yaro yaci suna Ibrahim ana kiranshi da sultan,dama
momy ta turawa Hafsat kanwarta itane ta kula da ita har yaron yayi watanni uku,sannan suka
shirya zuwa domin kawowa me martaba da Fulani jikinsu su ganshi.....
*Nigeria*
Ba k'aramin so Abdul akewa sultan ba duk inda zashi tare suke zuwa koma ina ne,ga yaro
qarami amma ya shaida ubansa kowa nasan sultan,wani yanmaci lokacin Satinsu biyu da zuwa
k'asar Abdul nawa sultan wasa a parlor haryayi bacci anan ya shinfideshi ya Shiga domin watsa
ruwa Ita kuwa tana kitchen.......koda Abdul yadawo bega sultan ba kwallawa Elham kira yayi
tazo "Blossom kaddai kitchen kika kaimun sultan kinsanfa akwai zafin gas acan" hannu tasa
tad'an shafi fuskarta sannan ta yamutsa fuskar "Yana d'akin ka daiko ni ban dauke shi ba" wasa
farin girki domin kuwa kaf sun duba ba sultan ba labarinshi ba k'aramar hauka cewa Abdul yayi
ba me gadi ya shaqa akan wayaga yashigo yace dashi "wata motace ta shigo irin waccen
shudiyar ta Haj,ina ga abokankane domin mazane,ganin wanin yayi ciki ya sanya nashiga ban
d'aki koda na fito harsun tafiyarsu" nan take Abdul ya soma kuka bashiba ba Elham ba haka ya
kira momy duk aka taru aka Shiga damuwa.
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
              24
Zaman dirshan Abdul yayi ya qurawa Hafsat ido ganin ba'a ga sultan ba kwana uku ya sanya ko
magana batayi kuma batacin abinci,shi d'in ma ba abincin yake ciba amma dai yafita dauriya
kodan kasantuwar sa namijine oho,kyakyawan murmushin k'arfin hali ya sakar mata sannan
yace "Blossom na plss kimun magana mana,nace Meyene kike sn ci na girka miki da kaina?"
K'ur tamasa da ido kawai batace kanzil ba,hannu ya sanya ya tura hularsa bayan kansa ya shafi
sumarsa
"Innalilahi wa inna ilaihiraji'un" itace Kalmar daya keta nanata,tashi yayi yabar wurin batare daya
qara cewa komai ba,d'akinshi ya Shiga ya rusa uban kuka tamkar wani k'aramin yaro abubuwan
sun had'e masa ga rashin sanin halin da sultan Hake ciki,gashi kuma Elham ko magana batayi
bata kuma cin abinci,sanda yayi me isarsa sannan yazo ya dagata cak zuwa d'akin
barcinsu,kwantar da ita yayi ya daura kanta saman hannunshi cikeda rarrashi yafara magana
"Hafsat dan Allah ki sassauta wa kanki yau kwanaki nawa bakyacin abinci kuma bakyawa kowa
magana,dan Allah na rokeki ki nutsu kiyita adua,wlhy kina k'aramun damuwa ne mara
misaltuwa,idan dai baso kike na haukace ba dan Allah Kici wani abin" kuka kawai ta saka ta
rungumeshi k'ank'ameshi sosai tayi
"Yaa Abdul Nashiga ukuna har yanzu fa ba koda labarin sultan,wlhy zautar dani zasuyi idan
ba'a nemomin sultan ba mutuwa kawai zanyi,me wannan d'an ta tsitsin yaron ya aikata wa
mutane,yaa Abdul dan Allah ka taimaka ka nemonin sultan d'ina" k'ara matseta yayi ajikinshi
yana jin zuciyar na masa tafarfasa lokaci d'aya kuma yanajin tamkar zuciyarsa Zata Faso
k'irjinsa ta fito har cikin b'argonshi yakejin tausayin ta matuk'a wanan damuwar da hafsa ke ciki
na cikin abin da ke qara harzuqa Abdul,rarrashinta yashigayi har bacci ya d'auketa"
Wuraren k'arfe d'ayan dare me gadin gidan yaji motsi ana k'ok'arin bud'e k'ofar gate d'in a
hankali yazo ya wuce jikin k'ofar gidan ya tsaya wayanshi ya janyo yakira Abdul,ya sanar
masa,betashi Elham ba amma sarai taji sanda yake wayar kasancewar dukkanin su bawai
baccin sukeba sedai dayake bacci b'arawo ne yakan sacesu wani lokacin suna tsaye a lab'e ya
samu nasarar bud'e k'aramar k'ofar gate d'in da buhu D'auke a hannun shi ya ajiye ze juya
Abdul yace me gadin ya bishi da gudu me gadin ya bi bayanshi kan yakai k'ofar ya rafka masa
uwar sandarsa,take ya fad'i wurin a sume,Shikuwa Abdul da sauri wurin buhun yayi wari ne
yabugi hancinsa tunkan ya qarasa bud'e Buhun daurewa yayi ya haska fitilar wayarsa ya qarasa
bud'e Buhun "Innalillahi wa inna ilaihirraji'un" itace kalmar dayake ta nanata wa yayinda yayi
mutuwar tsaye warin ma ya denaji sabida ganin gawar sultan harta fara zagwanyewa,Elham da
tunda yafito take binsa isowa tayi wurin batare da sanin saba,ganin sultan a haka Abdul a tsaye
ya sanya ta ture Abdul da hanzari ta wawusheshi,mamakine ya kamata ganin fatarshi ta sab'ule
ga uban wari alamomi sun nuna yafi kwana biyu da mutuwa, baka ma gane shine seka kula da
kyau,hauka cewa tayi ta soma sambatu kankace meye wannan tafita hayyacinta dak'yar Abdul
ya riqeta yana bata baki,kallon shi tayi acikin hasken fitilar wayarshi a daidai lokacinda me gadin
ya dawo wurin da gudunshi
"Kaga yaa Abdul kalli sultan na,sun kashe shi fa kalli mutuwar wulakanci,kalli yana warin gawa
kalli yanda fatar jikinshi ya zagwanyewa daga jikinshi, anya kasan wahalar da yaronnan yake
sha kuwa?? Wlhy baka sani ba cewa akayi damu gawa zafi takeji idan ana mata wanka ma,kalli
sultan fatar shi duk a sale kalli idonshi,wlhy zafi yakeji yaa Abdul ka tasheshi mana,sudais na be
mutuba wlhy" jijiigata yayi yace "kiyi hakuri Elham dan Allah ki nutsu mana,kiyi hakuri kinji"
batace komai ba ta k'ura masa ido,se kuma ta kwashe da dariya cikeda hauka tace
"Mesa ba zaka tasheniba ina bacci, yaya zaka barni ina bacci ina wannan mugun mafarkin, dan
Allah yaa Abdul muje ciki mana" ganin tana wannan abin ya tsoratar dashi matuk'a....miqewa
yayi shima ya kamo hannunta "Elham na plss mana me haka?? Ki nutsu kiji ni da kyau haquri
zakiyi kinji k'addara ta riga fata an rigada an cucemu se hakuri" dukan k'irjinshi tayi "so kake
kace dani wai ba bacci nake yiba,da gaske kake wannan sultan nane wannan,kalli fa da kyau
wlhy wannan kalarshi tsanwa ne ni kuwa sultan na fari ne qal" kurin seta sake saka kuka,a haka
ta sulale a wurin bata koda motsi.....me gadin ya kalla yace "waye wancan"
"Wlhy yallab'ai sale ne?" Da mamaki ya kalleshi yace "wane salen kake magana?"
"Sale dai sale wanda ka sani yallab'ai" d'aga Elham yayi zuwa mota yazo ya kai gawar sultan
ma yana matsar kwalla,yace da me gadin ya fara d'aure sale sannan ya watsa masa ruwa,zashi
asibiti ya Turo police anan d'in........
Sosai Abdul ya girgiza jin cewar kan Elham ya tab'u saka makon wannan abin daya faru da
ita,sosai abinda ta gani ya girgiza ta Baza suce bazata warke ba amma fa sam Baza suce ga
tsawon lokacin dazata d'auka ahaka ba,sedai abinda Allah yayi,kuka Abdul ya sakawa momy
sosai sam zuciyarsa bazata iya d'aukar wannan abin ba,wanda ya kawo gawar kuwa anyi anyi
dashi Amma sam yaqi magana....
A firgice Elham ta farka tana kurma uban ihu tana sambatu "Wai cewa suke dani Sultan ya
mutu ni sam sultan d'ina be mukuba yaa Abdul me shine shaida agabanshi nabashi mama
yasha,se kuma tasaka kuka tasoma kokarin kunce d'aurin da aka mata, sosai ta baiwa Abdul
dake kusa da ita tausayi yasoma sharar k'wallah " Wlhy sun kasheshi kisan wulakanci fa ko
binnewa beci albarkacin suka masa ba,gaskia nima sena kashesu,kuma bazan binne suba
sesun dawo k'asusuwa sena mayarda su...sekuma ta kwashe da dariya...Abdul barin d'akin
kurun yayi cikin tsananin k'unan rai ilahirin mutanen dake d'akin kuka sukeyi na matukar
tausayawa Elham.
Mom Nu'aiym.
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
              25
Zaman nutsuwa sukayi a gaban me martaba suna sauraren abinda zece yayinda yayi mintuna
biyar suna saurarensa batare da yayi magana ba se can yayi gyaran murya xanna ya gyara
zaman alkyabbar sa yace cikin nutsuwa
"Abubuwa da dama sun faru a wannan masarautar,kuma sanin kanku ne wayannan abubuwan
ba masu dad'i bane,dukda yake sace sultan da akayi bawai acikin nan Gidan aka shigo aka
sace shiba amma sarai ganin sale da gawar jaririn ya sanya mun tabbatar cewar daga wannan
masautar ne,tunda kuwa sale shekararshi kusan talatin da biyar koma fiye da haka anan gidan,
koda ya zo nan shekaru nsa basu wuce sha biyar ba har tsufa yazo masa gashi muna
tare,yanzu wannan d'anyen aikin ya janyowa mahaifiyar sultan kamuwa da cutar tab'in
hankali,tofa ku sani na rantse da Allah mabuwayi duk wanda na kama dasa hannun shi aciki ko
waye shi saina hukuntar dashi,sale na nan na saka an kawo mun shi a masarautar nan da
kaina zan bincikeshi yana nan a tsohon prison na masu laifi a masarauta gobe da yardar Allah
zan bashi azaba mafi muni da Zata saka yayi magana koda beso ba, Mamana kuwa idan visa
dinsu ya zama ready zuwa wani watan zan turata India adubamun k'walwarta" jin yayi shiru Haj
habiba tace "yallab'ai har yanzu munkasa gane dalilin kirannan da aka mana,bansaniba ko
satar da kisan jinjirin ya shafi nida iya laina ne?" Wata mahaukaci yar tsawa ya daka mata
wacce a lokaci d'aya ta razanar da ita matuk'a bama itaba d'auka cin mutanen dake wurin
"Wlhy Habeebah zan nuna miki isa da k'arfin mulkin dana keda shi,idan baki saniba na sanar
miki cike nake dake FAM kuma wlhy bazanci b'ata lokaciba wurin ganar dake kuskurenki kinji na
fad'a miki,maza tashi ku bani wuri dukkanku" jiji a sab'ule dukkansu suka mik'e se adu'o i sukeyi
na tonuwar asirin duk wanda ya aikata wannan mummunan aikin..... Wuraren k'arfe biyu na
dare me martaba har lokacin be runtsaba yana nan yana zagayen gidan shida fadawanshi guda
biyu, B'acin rai sam baya barinshi bacci tun faruwar wannan mummunan abin,muryar dayaji ne
ya sanya ga dakatar dasu da hannu tare da nuni da hannu akan cewar su dakata
"Kaga burshi Me martaba fa na sanar maka da gaske yakeyi wannan karon,so yake ya dauko
mana rigima,sabida haka wannan babbar damace agaremu dawowar da akayi da sale gida
prison na nan gidan,zuwa zakayi ka bashi zab'i Kodai na mallaka masa dukiya me yawa ya
koma inda ba wanda ya sanshi kokuma ka kasheshi" kallonta burshi yayi yace " Haj nifa nasan
halin saleh,yanda yasha burin adama dashi idan an samu nasarar kashe Yarima faruk yahau
baze tab'a barin wannan masarautar ba,ki bani dama kurun na kasheshi" shiru yad'an ratsa
wurin kan tace
"Burshi wlhy kaga nifa harka da kisan kai ba santa nake ba,sanin kanka ne ko sultan d'innan
bawai da gangan na kashe shiba hasalima dan kanshi ya mutu