Showing 18001 words to 21000 words out of 53214 words
Chapter 7 - Hafsat Ilham Book Complete by Billy Galadanci .pdf
faman azalzalarsa akan yaje gun Hafsat,yanaga koba komai zataji sanyi,betab'a jin
abokanshi sunce sun kwana d'aki daban daban da matansu ba musamman sabuwar Amarya,
haka dai ya hakura ya kwanta dukda a wannan bacci sam be dauke shiba, da safe ma yaso
Shiga d'akinta amma seyaji nauyin yin hakan....a b'angaren Elham kuwa Wannan rashin
shigowar da safe ba k'aramin b'ata mata ranta yayiba,kuma ya kara nuna mata cewar ita da
banza basuda maraba ko kad'an,sosai kuma taji ta qara sanarsa,tasani da faruk d'inta ne baze
tab'a yi mata haka ba,wata k'ila ma sam zumud'i baze bari yabar kusa da itaba,kuka ta zauna ta
saka ita kad'ai bame rarrashinta,tana Tsakiyar kukan wayanta ya soma bulayin neman
agaji,dagawa tayi taga saam ce aminiyar ta da kukan ta d'aga bata boye mata komaiba,saam
cewa tayi mata "Kinga ina gidan Aunty Husnah dama tace Zata baki tips na horar dashi sabida
haka bara na bata,idan kina kuka kinma damu kenan" wayar aka baiwa Aunty Husna suka
gaisa tace
"Kinga Hafsatul Elham share hawayenki,yanzunnan zan saving digit naki a waya zanna riqa
d'auraki akan service wlhy se yamiki magiya akan gwiwowinsa kekuwa alokacin zamu nuna
masa cewar tabbas shayi ruwane,zamu tauna tsakuwa sabida aya taji tsoro kazalika zamu jefi
tsuntsu biyu da dutse d'aya jal,Abu na farko danakeso dake shine ki cirewa rayuwar ki qiyayyar
sa sabida mijinki ne zawarci masifa ne,sannan kuma qiyayya jafa'i ne wlhy, komai zece da
iyayenki kansa yayiwa Allah ne masani,yanzu sanar dani kina da k'ananun kaya?" Tana share
majina tace "Ea dama ni nafi shiri dasu da dogwayen riguna" Murmushi Husna tayi tace "Yauwa
yar gari,inaso ki cire abinda yake halla ka matan hausawa Wato kunya,ki rataye a kwandon
shara,mijinki Ne ba haramci ko tsirara kika fito masa,Ki fara dannan guntayen riguna da
wanduna da d'amammun kaya kina rafka uwar kwalliya,na sanki da yalwar gashi ga jiki me
daukar hankali,lallai ne ki rama wulakancin daya miki idan ya kawo kanshi domin dolenshi ma
yazo,karki kuskura ya gane kinci ciwo,kuma ki masa girki na wuce sa'a,ina fatan dai kin koya
agida kosai nazone?" Dan Murmushi ya sub'uce mata tace "A wurin momy Fulani ba kalar girkin
daban koyaba,har na turawa ma sanda take a k'asar waje tana koyamun,kuma Alhamdulillah na
dauke Su tsaf,sanda mukaje Kano Hutu ma da ita ta sakamu catering school na kusan 3 weeks
har snacks muka koya,a school kuma Nayi food and nutrition da home economics" dariya ta
bushe dashi tace "Kai Wannan zancen yamun dad'i yanzu dai dan Allah ki riqa wanka da ruwan
miski,kuma had'in magarya da bagaruwa na tsarki ma ba dole se kanada aure ba,kurun ki
daure kina had'awa zan aiko miki da butar k'arfe kina saka karan fari a ruwan da Jan miski
Harma da farin kisaka ganyen d'od'oya idan baki dasu duk zan aiko miki,karkuma naji kina
tsarkin ruwan sanyi wlhy,ruwan d'imi Sune ruwan tsarkin ki,kuma kina yawan wurga karan fari a
bakinki seyayi laushi yana hana warin baki kinji?" Godiya sosai tayiwa Aunty husnah sannan
tana Ajiya wayar ta yi dariyar mugunta sosai ta gano yanda Aunty Husna keso suci uban Yarima
me jiran gado cikin ruwan lolxxx....
Tashi tayi tashige cikin toilet ta watsa ruwa abinta dama tanada farin miski momy ce ta bata
kusan kwali uku,ta tsiyaya a ruwan se tashin kamshin miski takeyi tako ina,wata bingilallaiyar
riga ta saka pure red me adon red stones agabanta,rigar iya karta gwiwa,gashi ta dameta ta
d'ago da dukiyar fulaninta sun leqo waje ta baje gashinta batare data tufke shiba gashi bak'i
wuluk se sheqi yake abinka da yar fulanin usul,ya sauka har gadon bayanta,a karonka na farko
da ita zaka rantse cewar ba indiya ka gani,wani hula wanda bata rufe tsakiyar kai ta tsakiya ta
zagaye kanta dashi ta sako gashin ta baya,janbaki me taken rubiwu ta saka a lips nata ta sanya
kwalli me fito da blue color a take ta fara shanawa a fuska ma,kwanar turaren turarenta Na slim
girl ta Shafa da sauran Su tomphord woman da daddy's girl ta saka sannan ta fito,a parlor ta
taddashi yana zaune yana shan hot coffee yana kallo,cike da takun katsaita ta tinkaro inda
yake,kamshin turaren tane ya shaida masa iso warta wurin,cup na coffee dazekai bakinsa ya
dakatar yabita da ido,harga Allah be gane taba,murmushin ta me laushi ta sakar masa tace
cikin wata hatsabibiyar murya "Ina kwana yaa Abdul dafatar ka tashi lapia" dak'yar ya saisaita
tunaninsa sabida seda ma tayi magana ya tabbatar ita d'ince yace "Good morninh wify how was
ur night" yafad'a yana kallonta wani wal tayi da ido tace "splendid yaa Abdul,kaifa?" D'an
Murmushi yayi yace "Same as urs,u looking so wow" wani far tayi da ido "thank you yaa
Yarima,me kake sha?"
"Coffee,will u like some?" Yabata amsa yana kuma tambayar ta, Mik'ewa tayi daga zaman tace
"No thank you,lemme prepare something for u to eat" wani Murmushi yayi "for me or for us?" Ya
tambaya D'auke da Murmushi a fuskarsa,ita d'inma Murmushi tayi,tace "sure for the both us"
"That's very good of u" bata kulashiba ta wuce se mazaya mazaunan ta takeyi,da kallo yabi
Heeps nata,seda ya had'iya wani yawu me d'aci,sannan ya kawdda kanshi a daidai lokacin da
ta b'acewa ganinshi,yace aranshi "Kinada diri Elham sedai bazaki dulmiyar dani ba,Wannan
kad'ifirin naki a banza kikeynshi" A gurguje ta feraye dankali ta soye ta had'a kidney sauce ta
soya k'wai,ta had'a ruwan tea,ta d'auka taje ta Jere Su a dining, ta zo ta zauna kusa dashi tace
"Breakfast is ready" Mik'ewa yayi ba tare da ya kalleta ba yace "Shall we" shi adole ze D'auke
idonshi daga kallonta,sabida Shifa ba wai yana santa bane kuma yaga alama so take ta d'aga
masa hankali da Wannan k'ayatacciyar halitta me d'aukar hankali,kamar yanda be kalleta ba
haka itama ta Kawar da kanta tace "sure" zaman cin abincin bameyin magana harsu ka
kammala,dukkaninsu suna tafiya ne da tarbiyar momy ta rashin magana idan anacin
abinci,yarigata kammala wa ya kalleta yace "Thank you so much,its soo delicious" Murmushi
kurun tamasa ta bar wurin zuwa,parlour d'inta,acan ta baje tana cin kwakwa da dabino data
gani a kitchen ta ebo dama cimar tane acewar Sophie G vitamin.....karfe d'aya ta tashiga
kitchen koda ma ta duba yabar gidan be sanar mata ba Murmushi kurun tayi tace "A iya sanina
dai duk wani namiji me mutunci idan ze fita ko Allah ya kiyaye ze nema agun matarsa amma
banda Wannan,tunawa tayi da momy ta d'auki wayarta ta kirata,gaisawa sosai sukayi tace " Ina
me gidan naki? " d'an Murmushi tayi cikeda kunya tace "yanzunnan ya fita momy" Murmushi
itama Momyn tayi
"Kuyi ta hakuri mamana,kiriqe mijinki hannu bibbiyu na sani dukkanku biyayya kikamun amma
da yardar Allah zakuga sakamakon yiwa iyaye biyayya kuma zaku k'aunaci junanku ba
kad'anba" godiya tawa momy,Momyn tace "ke Mamana kina da nutsuwa kinga yar uwarki
feenah da masifa ta isheni wai aika musu da abinci ba nace aiba wacce ban koyawa girki acikin
kuba so bazan wahalar da kaina ba" dariya tayi "momy se hakuri kinsan halin feenah akwai
shagwaba" ahaka dai suka sha hira kan suyi sallama.
Fried rice me yawa tayi da meat balls tayi salad na potatoes ta had'a zob'o se tashin kamshin
karan fari yake da cucumbers, gidan gaba d'aya ya had'e da k'amshin girkinta,se Wuraren karfe
uku ta kammala girkin,wanka tayi ta dauro alwala,tana nan har akayi la'asar ta tashi tayi salla
sannan tashirya cikin wani rantsatsen lace pink colour me flowers red aciki,ba k'aramin karbarta
yayi ba ya fito da figure 8 d'in tannan CA's da ita ta tufke gashin kanta tsakiya ta fito dashi ta
baya,fuskar arna tasha makeup idan ka ganta tamkar ka sace ta ka gudu,uban takalminta me
tsini ta saka red ta fito tana tauna chewing gum dake bakinta,sanda tazo tsakiyar parlor d'in
takula da Abdul moris da friends d'inshi Su hudu, d'anja da baya tayi sannan ta gaidasu,kafe ta
da ido yayi sanda take magana dasu,d'an mitsitsin bakinta yake kallo ga fuskarnan tasha
makeup tamkar ta ziyarci wani makeup studio,tace dasu
"Bismillah kuci abinci mana" zayyan ne cikeda zolaya yace "Dama mana kin isa muzo ki
hanamu abinci aikinyi kad'an inba haka gobe zamu kara auro wata" dariya tayi har fararen
haqoran ta suka bayyana tace "Aini kishiya se idan Anayi a lahira honey da kake gani ba kishiya
a tsakanin mu ko ya kace honey?" Tafad'a tana me k'urawa Abdul ido tana dariya, yawunshi ya
had'iya yace "Hakane sweery bazan miki kishiya ba har abada" cikin takunta na kasaita tajuya
zuwa kitchen wani abokinsu yace da sauri batare dayasan tana jinsa ba"kai yanzu moris tsabar
kai d'an iskane Wannan zangad'ediyar zakace bakaso shegen banza kawai" kawai moris seyaji
haushi jin ancewa Elham zankad'ed'iya aranshi yace "data saka hijab da bazega surartaba har
yace hakan,dining suka nufa Dukkansu ita kuwa koda ta karasa kitchen idonta ya Cika da
kwallah aranta tace " Wato Harma friends nashi sunsan ni fankon ashana yafini daraja baya
sona,ni ina kokarin nuna musu ana tare shi kuwa ba Wannan a tsarinsa ko?" Da k'yar ta iya
saisaita kanta tafito tafara serving nasu tana dan Murmushi, lura Abdul yayi Wannan friend d'in
nashi khamis ya matsawa Elham da kallo take yaji wani takaici dabesan dalilin saba,yabi heeps
nata da kallo yaga tamkar ita ta dasawa kanta,yace "ki Barshi mana zan saka musu" Murmushi
tamasa "Honey lemme just do it,its nothing ai" Noo u go and get us some fresh fruit's for me
now" sake masa serving spoon d'in tayi tawuce cikin yangarta,Zayyan ya mikawa spoon din
yabi bayanta,janyo hannunta yayi yana Shiga kitchen d'in ya rungumota ta hanyar rik'o k'ugunta
ya sanya d'ayan hannunshi ya tallafo kanta ta bayan wuyanta,suka k'urawa juna ido na kusan
second talatin itace ta fara d'an yamutsa fuska tana kokarin barin jikinshi,k'ara k'ank'ameta da
kyau yayi yace "Elham me haka kikeyi?" D'an wara ido cikeda mamaki ta k'ara yamutsa fuska
tace cikin shagwaba "Yanzu kuma yaa menayi" kara matseta yayi jikinshi yace
"Kinganki kuwa,kalli jikinki Elham mesa baki saka hijabi ba? Kinga mazancen fa se kallonki
suke" tsuke bakinta tayi sannan tace "Yaa Abdul to yanzu kuma baza'a kalleniba,kurun sabida
kai ka tsaneni kowama so kake ya tsaneni?" Shiru yayi kuma be saketa ba yana nazarin
kalamnta,cikin sigar rarrashi yace
"Elham ki dena cewar wai na tsaneki,ba kyaufa kina cewa wai na tsaneki nifa mijinki ne" kara
tsuke fuska tayi tace "kaga bafa ni bace nace haka Kaine da kanka kafad'a so yanzu me kakeso
nace? Ni plss ka sakeni" sassauta riqon daya mata yayi yace cikin sigar rarrashi "Amma dai kin
sani cewar ai ke matar aurece,dan Allah ko mayafi ne kisaka mana" gyad'a masa kai tayi
alamun to,tama Zata sakinta zeyi se kurun ya kasa danne kwad'ayinnsa ya manna mata Sumba
a kunci sannan ya saketa....juyawa kurun tayi tana mazaya masa k'ugu tana rangwa d'a anan
ya tsaya amace......Koda dare yayi a parlor ta sako riga da wando na bacci gajeren wandon me
aljihu ya fito da Heeps dinnan,ta baje gashinta me kyau kwantacce tazo ta zauna suna kallo
tanashan fura daya kawonmata ba mewa wani magana,se Wuraren sha d'aya tamike tace "yaa
Abdul I'm Danma sleepy,off to bed good night" Murmushi yamata "Bazaki bari film dinnan ya
kare ba mu tashi tare?" Murmushi tayi ta cura hannunta cikin gashin kanta,tayi wata tsayuwa ta
Turo k'afarta d'aya gaba tace tana yamutsa fuska"karka damu yaa Abdul bancinnan da gaske
yake,idan ka tsayar dani wlhy anan zan maka bacci,kuma na tsani a tashe ni ina bacci" gyara
kishingidar sa yayi "Bazanma tashe kiba cak zan d'a gaki zuwa room naki" tab'e baki takumayi
ta yamutsa fuska tace "I will not like that either, so just lemme go,good night" bata jira cewar
saba ta juya,tun a parlor d'inta ta rufe da key,beji dad'in hakan ba yaso tayata bacci yau,yayinda
a d'ayan bangaren ta kudirta baze tab'a Shiga sashinta da sunan bacci ba"
Tir k'ashi muje zuwa to,koya Wannan zaman ze zama,kuci gaba da kasancewa da alkalamin
mom Nu'aiym.
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
 *Wannan shafin nakine Lil sis queen Miemie,Allah ya albarkaci rayuwar ki Ameen*
             12
A d'akinta takasa yin kuka, tunanin irin rayuwar datakeyi da Abdul take tana mejin tsoron kalar
zaman dazasuyi idan har tabar k'asar ita dashi kurun, sukuku ta wuni ranar ba karamin tashin
hankali take cikiba,da magrib suka shirya zuwa gidan a b'angaren momy suka
sauka,kayakyawar tarba tamusu,sunsha hira ko wannensu ya ware ya nunawa momy ba
matsala a tsakaninsu,daganan suka wuce part d'in Fulani Habiba then suka wuce part d'in me
martaba, ya musu Nasiha sosai akan zaman lapia da mutun ta juna kuma sun d'auka har zuci
agabanshi,koda zasu tafi sarqar gwal ya baiwa Elham dalleliya me dauke da zobuna da awarwa
raye,ta zuba godiya ba adadi sannan suka fito kai tsaye wurin mota ya nufa da ita sanda taga
da gaske yake sannan tamkar zatayi kuka tace "Yaa Abdul bamuje mun gaisa dasu Innah da
Baba ba" wulakance ya kalleta
"Au Baba me gadi wai,ina kinga da kanshi ya gaidani sanda muke shigowa kuma ai shine ya
bud'e mana gate sabida duty d'insa ne,Kedai daki kaga ya dace ki gaidashi kije bazan hanaki
ba,amma ni shi yake gaidani kuma Kema kin shaida hakan" wani bak'in cikine ya tarnak'owa
Elham har wani d'aci takeji acikin yawunta haduye yawu tayi masu zafi sannan tace "Na sani ai
Yaa Abdul bata yanda za'ayi me mulkin duniya ya gayar da me gadi,dama bance ka gayarda
me gadi ko matar saba, amma y'ar me gadi ita ai tasan darajarsa kamar yanda tasan iyayen
kowa,ta sani Babba babbane,sabida koba dan sun haifeta ba dole ta girmama Su" tana kaiwa
nan ta juya,shi kuwa ya k'ura mata ido yana nazarin kalamanta....gaskiya Abdul akwai mugun
hali,suk kalar zugae da khamis ke masa ai shima yanada hankalinsa be dace yanawa Elham
haka ba....
 Bayan kwana d'aya suka cira zuwa Lagos,har suka shirgi ba mewa kowa magana, ita ykamma
tunda yaqi zuwa gaida iyayenta bata k'ara koda gaidashiba shikuwa ya nuna mata ko'a
jikinshi,Suna hawa hanya gogan ya soma bacci ya daura kanshi a saman kafadarta,acikin
baccin ya daura dayan hannushi saman cin yarta,ita dai batayi kokarin hanashi ba a haka har
suka yi landing, hannunta ta saka tad'an bubbuga cibyarshi firgigit ya farka ganin shi ajikinta ya
sanya duk yaji nauyi,shine ya rigata Mik'ewa yace muce, a hotel suka sauka d'aki d'aya ya
kama musu badan yasoba,sedan yayiwa momy alk'awarin bazewa mamanta nisa ba har abada,
Suna Shiga ta wuce Bathroom sabida ta gaji towel nata ta dauka a jaka yana kallonta tashige
labulen d'akin ta daura towel d'in ta dabe wuce duwawu kadan ba,ta fito ta shige wankan,tana
fitowa tazo Shafa mai,koda take zuwa ya dawo dagashi se gajeren wando,girjinshi faffad'a ga
wani yalwa taccen lallausan gargasa kwance luf a ilahirin jikinshi se sheqi sukeyi,farar fatarsa ta
kara nuna wa acikin bakin gashin tayi luf luf a jikinshi,gabanta ne yayi mummunan wannan karo
na farko data fara ganinshi a haka,dan sauri ta dauke kanta tazo tana Shafa mai,haka kurun
yaja mata tsaki yace
"Ke menene haka? Meye na zama daga ke se wannan towel bakida kunya ne ko bakisan
bakida mara ba da tsirarara ba" kallonshi tayi batace k'alaba taci gaba da murza man
shafawarta tamkar bada ita yake magana ba,k'wafa yayi ita kuwa tayi Murmushi,can kuma ta
taso tazo kusa dashi ta sunkuya ta juya masa baya,sassauta towel d'inta tayi tace "Yaa Abdul plss ka shafamun a baya yana mun k'aik'ayi" kamar yace baze yiba se kuma ya
lak'uci man ya murza a hannunshi,taushin lallausan hannunshi sanda ya sauka a wuyanta
tad'an b'ank'are bazatace ga abinda taji ba awannan yanayin,yanayine na musamman da bata
taba tsintar kanta acikiba me wuyar fassara,hakan take awurin Abdul tunda yake beji skin me
santsi da laushi irin na Elham ba,Shafa man yake yana lumshe ido yakuma kasa dena wa
sanda taga ze rikitar da ita tace cikin wata murya "Yaa Abdul har yanzu?" Lum sassun ida
nuwansa ya sauke akanta yace "sorry network news nake kalla hankalina yana can" Murmushi
tamasa tace "Tom na gode" wata hatsa bibiyar rigar bacci ta saka me had'e da wandonta iya
cinya zip ne ta gaban rigar se faman janshi takeyi ya sak'ale tamkar Zata fasa kuka tazo kusa
dashi
"Yaa Abdul dan Allah ka rufe mun zip d'innan mana kaga fa se janshi nakeyi amma mak'ale"
d'agowa yayi ya sauke idonshi daidai cikinta,flat tommy d'inta ya k'urawa ido yace aranshi
"wannan Yarinyar anyi yar duniya" Tasowa yayi tsaye ya janyota ya manna jikinsu tamkar ze
maidata ciki sannan ya d'an matsa kad'an ya kamo zip d'inta a maimakon ya ja zip d'in seya
cura hannunshi cikin rigar ya shafi tommy d'in ta murya k'asa k'asa yace "Hafsat wai nikam
yaushe rabonki da saka abinci a cikinnan,jifa yanda ya lafe" hannunta takai saman Nasa dake
kan cikinta take ta k'ara masa wani shock ya D'auke numfashi tace "Yaa Abdul meye haka? Dan
Allah ka dena banaso" idonshi da suka sauya launi sabida azaba ya sauke mata yace "Menayi
kuma?" Shagwabe wa tayi "Dan annabi nidai ka rufe mun zip d'in yunwa nakeji" dakyar ya iya
rufe zip d'in,a wahalce ya koma ya zauna,juyawa tayi tana dariyar mugunta a ranta tace "Indai
ina duniya kuma muna tare seka duk'awa me gadi da ahalinsa wlhy" Har takai kofar fita zuwa
parlor dake d'akin ta dawo
"Yaa Abdul I'm hungry fa" k'ura mata ido yayi yace "Nasani yoghurt zakice kina wanka na saka
an kawo miki" D'an lumshe ido tayi tace "But yau har da gasasshiyar kaza irin me d'awafi
d'innan zanci plss,wasu lokutan idan akayi wa Baba megadi albashi yakan siyo mana" k'irjinshi
seda ya doka jin abinda tace sarai ya sani dashi takeyi yace "Shirya mu taka anan bayan hotel
nasan