Showing 24001 words to 27000 words out of 53214 words
Chapter 9 - Hafsat Ilham Book Complete by Billy Galadanci .pdf
ita, ko ina kwalaben giya ne da kwalayen sigari,bata
tab'a zato cewar yana aikata wannan mugun abin ba,tausayin momy ne ya kamata tace a sarari
murya na rawa "Wlhy nikan nashiga uku na,ya Allah ka kawo mun agaji" anan ta durqushe ta
rushe da kuka me ban tausayi,kome yasa takejin tausayin Abdul oho...Tunawa tayi da yanda
akeyi cikin films idan mutum yasha giya da sauri ta Shiga toilet nashi ta dauko towel da ruwan
sanyi masu ice tazo tana Shafa masa akai a hankali,sanda ta kula yafara sound and safe sleep
sannan ta kwanta a kusa dashi taci gaba da kukanta,bata masan me take wa kukan ba,wani
abu takeji me d'aci har cikin ranta a wannan lokacin,a haka bacci ya kwasheta,se yamma ya
farka tsoron abinda yayi ne ya dawo masa akai ganinta ajikinshi ya tariyo masa komai,dafe
kanshi yayi yana kuka me sauti wanda kukanne ya tasheta,k'ura masa ido tayi sanda yayi me
isarsa sannan ta dafa kafadar shi tace "Yaa Abdul dan Allah ka dena kuka" jiyowa yayi ya
kalleta da jajayen idonshi yace "Hafsat dan Allah ki yi hakuri kuma ki rufamun asiri karki gayawa
Su momy,wlhy bana neman mata giyar ce kawai kuma zan dena I promise" k'ura masa idonta
tayi se hawaye kasa cewa tayi da shi komai,ta zauna zaman kuka awurin,janyo ta yayi ajikinshi
yace "Hafsat ki tallafi rayuwata na dena shan giya,wlhy ba laifi na bane,nace dasu banson
sarautar nan nafi buk'atar rayuwata cikin kwanciyar hankali amma sun kasa ganewa wlhy
Hafsat bana so,zumunci yaqi saidai tuwa sabida sarauta,d'an uwa na neman ran d'an uwansa
sabida sarauta,inaso na auri Humaira sun hanani sabida munafuncin sarauta,yanzu sun k'ara
rabani da Raihan sabida nasu ra'ayin,Elham ki yarda dani banida burin tarwatsa rayuwar ki
shiya san ya na gujewa aurenki bansan kalar muguntar dazasu miki ba, karkema Su rabaki da
farin ciki na har abada,Hafsat wlhy na rantse miki banaso ki Shiga damuwa akaina,Banso ko
kad'an kika zama cikin wayanda zasu d'and'ana muguntar gidan sarautaba" kasa magana tayi
ya d'ago kanta ya sanya duka hannayenshi ya d'ago kanta ta hanyar Saka lasu a cheeks nata
ta fuskance shi
"Hafsat ki yarda da zancena nafi shekaru biyar ina d'awainiya da sanki cikin raina,wlhy Humaira
da Raihan duk badan sun zamemin dole nake san auren suba, sabida kurun sud'in yan gidana,I
really don't wannan drag u and ur family in to this mess,naso sosai kiyi aurenki inda zaki
huta,momy ta kasa fahimta na,akanki kisane kawai bazan iya ba wlhy bazan juri ana neman
tab'ar b'are rayuwar ki ba,ki sani ina sane nake zaginki nacin zarafi sabida kawai ki ce bazaki
aure niba dan kisamu freedom me dorewa,ko bayan auren mu danake zaginki dan kawai ki
kasa daure wa ne kice bazaki zauna daniba ki huta,ban tab'a zaginki Nayi bacci ba wlhy Hafsat
duk sanda naci zarafinki bana iya bacci, sabida bakin ciki ni kanji natsani kaina amma ya
zanyi.Tsakanina dan iyayenki biyayya ce me tsafta ki binci kesu kiji,tun ranar da muka taho yau
gobe nakejin wasu maganganu daga gida wayanda bazan jura ba,Hafsat zan sauwaqe miki
sabida inasan ki dauwa ma a farin ciki badan komai ba,idan ba wannan hukuncin na yanke
mana ba wlhy bazasu barki ba Hafsat,sannan kuma bazan tab'a yin bankwana da giya ba idan
nace zan rayu dake kina shan wahala,kuma soyayyar kice Zata halla kar dani idan har ban rayu
dake amma na sani bakya sona ni kuwa farin cikinki shine nawa,sabida haka zamu rabu Hafsat
ki guji yan gidan sarauta,anmiki asara mafi muni a yanzu haka,zuwa next week zan maidaki
gida" k'ura masa ido kurin tayi takasa koda k"wak'waran motsi,Mik'ewa yayi yaje ya bud'e
wardrobe d'in sa ya d'auko takarda ya miqa mata takardar yace "karanta kigani Hafsat,kuma kar
kiga laifina koku zargeni wlhy k'aunace sila,kuma koda kin koma gida dan Allah ki guji faruk
wlhy har cikin raina nakejin wannan tab'in dayake wa jikinki" Mik'ewa tayi jikinta se rawa yakeyi
ta kasa bud'e takardar illah kallonshi kawai da takeyi cikin rashin fahimtar zancensa, janyota
yayi jikinshi ya rungumeta sosai ya saka wani razanannen kuka daya tayar mata da hankali......
Hmmm to wai jama'a meyake damun Abdul,abin zantuttukan hankali yakeyi kuwa? Anya tun
farko bamu kasa fahimtar Abdul ba kuwa? Muje zuwa dai kuna tare da alkalamin mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
*Nafi, wannan shafin nakine kyauta,so chill*
15
Zare rungumar daya mata tayi ta tallafi fuskarsa da tafin hannunta tace cikin sassauta murya da
sigar rarrashi
"Com down yaa Abdul,ur a man plss try to look as one mana" k'ura mata ido yayi duk da
hawayen basu dena tsiyaya daga idon shiba,tace tana me k'ara saisaita fuskarshi da hannunta
"Yaa Abdul plss be like a man kaji,kalle ni plss dena kukan haka" zaunar dashi tayi sannan ta
sakashi jikin kafadarta a hankali take Shafa bayanshi tamkar wani jinjiri,dagowa yayi yace
"Hafsat yau zan sanar abubuwa da dama wayanda baki san dasuba arayuwa ta" gyad'a masa
kanta tayi alamar yaci gaba.....
"Koda na taso naganni a gidan me girman gaske,a labarin danaji Kakanmu wanda ya haifi
mahaifina kashe shi akayi ta hanyar yi masa yankan rago, yanada mata Su hudu da kuma yara
manya maza Su takwas,se kuma mata Su goma sha uku....Akwai k'aninshi Muhammad shine
kadai gareshi dan uwa mahaifinsu Su biyu kad'ai ya haifa,bayan rasuwar sa kasancewar
Kakanmu shine Babba se aka bashi sarkin garin,wannan abin ba k'aramin tayarwa mahaifiyar
Su Muhammad hankali yayi daga nan ta k'walla fa ranta akan se Muhammad yayi
sarauta.....Kakanmu a cikin y'ay'anshi takwas dinnan maza mahaifina shine na shida mahaifin
Su faruk shine na biyar, kafin rasuwar kakanmu kuwa ansha fama da Baba Muhammad da
mahaifiyarshi daga k'arshe dai sukayi nasarar yi masa yankan rago wanda agaban idon
mahaifina hakan ta faru shida kanshi ya sanar dani,bayan rasuwar sa aka gane Sune amma se
mutane suka k'aryata hakan,daganan aka bashi sarautar,sauran kishiyoyin kakata kuwa suka
d'auki masifar san sarauta suka d'aurawa akan yayan su,daganan me martaba kakana yabar
baya da k'ura sabida sune suka kashe Baba Muhammad da Kansu, a wannan lokacin se abin
yazama rigima domin kuwa duk wanda yahau sarautar se an kasheshi haka yayyun mahaifina
sukayita rasuwa har akazo akan Baban faruk,shine ma ya jima akan sarautar domin kuwa tun
muna yara shina taso na gani akan sarautar,zancen da nake miki wayanda fa ake kashewa har
matansu da y'ay'ayensu bawai barinsu akeyiba indai kin haifi yaro namiji sedai kiji ance guba
yasha idan mace tace Zata motsa ita d'inma a kasheta mututus.....gidan sarauta yazama wani
iri domin yayyuna maza guda biyu sace su akayi haryau ba labarin su mahaifiyata duk sanda
kikaga tana kunannan dakike damuwa idan tana yinsa yaranta take tunawa,an halakasu duk
dan sabida Karsu tasa su gaji sarauta, Ana haka muna aji shida a secondary akayi murdering
mahaifin su faruk ta hanyar poisoning d'in sa,wanda haryau ya haddasa rud'ani akan cewa
mahaifina shine ya kashe shi,da kunnena naji mamansu faruk na cewa lallai idan nayi aure
sedai duk sanda matata tayi ciki su zubar dashi ta hanyar tsafi bazasu tab'a bari na
haihuba,sedai ko na gaji sarautar yayan faruk su gada,wannan dalilin ne yasanya na nemi
auren Humaira yayar Raihan aka hanani daga baya kuma na nemi auren Raihan ita d'inma ban
samu ba,Karfa ki Zata sabida ina sansu ne wlhy kurun sabida nasani bata yanda za'ayi uwa ta
cutar da 'yar ta hasalima wlhy banasan tarbiyar yaran,nafara sanki ne tun kina jss 1,Nakuma
t'aba sanar da momy ki binci keta kiji amma duk sanda na tuna cewar zasu lahantamun ke su
wurgaki cikin halin da ba nakiba senaji bazan iya ba,ahaka na koyawa kaina yi miki kallo iri
d'aya da feenah sabida haka na fara jin sassauci,dazaki tariyo farko kece babbr k'awata banida
Aboki yar hira seke,tun sanda na fara ganinki da faruk na d'aura aure da giya sosai,nasani
rashin ki masifa ne a gareni, Naso Raihan bazan miki k'aryaba amma wannan a rashin kine
nasoma sabawa da ita, bayan rashin ki kuma yanzu me martaba ya matsa akan rashin
lapiyarshi wai ze sauka ya bani ragamar mulki,Hafsat ko kinsan hallakaki zasuyi bazasu bari
kiga k'wanki a duniya ba,bayan nasani Baba Hashim yasha wahala kafin samuwarki Harma ya
cire rai da haihuwa kuma bayanki seda suka shekara biyar basu samu wata haihuwar ba,sunci
ganin jikokinsu sannan kuma kece zaki basu kulawa,idan kika Shiga damuwa yaushe zaki kula
da kanki ma bare su,a yanzu haka an shaida mun tun dawowarmu nan da kwana d'aya an
kashe Amir k'anina kuma labari ya riskeni ance saura ni dake!!!!! Hafsat ki yarda da k'addara
wannan takardar saki d'aya ne aciki dana miki sabida na tserar da rayuwar ki daga halla ka plss
ki fahimceni" shiru tayi ta k'ura masa ido nakusan minti biyar wanda shima d'in ita yake
kallo,hannunta ya riqo ta warce da sauri ta mik'e tsaye ta juya masa baya yau kukanma ta kasa
yi,cikin d'acin murya tafara magana
"Dukkanin hujjojinka ababen dubawa ne,amma anya ka tausa yamun daka mayar dani k'aramar
bazawara? Da kasan kanaso kan kareki daga hannun su aiba seka wulank'anta mun rayuwa
ba,akwai wulakncin dayafi ka mayar dani k'aramar bazawara? Baka da labarin idan Kayi imanin
da Allah cewar babu wanda ya isa yamaka abinda Allah be makaba kuma kanada adua ba
wanda ya isa ya maka wannan mugun abin,wlhy na yarda da dukkanin abinda ka fad'a amma
wannan sakin dakamun ya nunamun cewar tsantsar k'iyayyace ba wani so dakake mun se
shirin tarwatsa rayuwata,nakuma gode k'warai" tasowa yayi a rud'e ya riqo ta ta kwace kanta da
sauri
"Bakada labarin cewar ni ba matarka bace? Kuma banida iddar ka ayau na wanke tsaf daga
kanka,idan gobe naso aure na zanyi,sabida haka wlhy kaji na rantse maka wlhy karka kuma
tab'ani,kuma yanzunnan zan kira momy na sanar mata" da sauri ya kalleta yace "ki rufamun
asiri Elham karki sanar mata,amma ki kirata kimata gaisuwar Ameer,dan Allah dan annabi karki
sanar wa kowa" hararar tayi tana me jin tsantsar tsanar sa
"So kakeyi na k'urawa kaina ido a gida koso kakeyi na tabbata ban sanar wa kowaba,kana nufin
cewar banaso nayi aure,aure zanyi dama ai acikin d'inbin masoya ka d'aukoni Ba maqiya ba,so
namaka alkawarin acikin watanni biyu kacal zanyi aurena kuma kowa sena sanarwa ka sakeni"
magiya yashiga mata ita kuwa ta saka wani kuka me ban tausayi,tanajin zafin mutuwar Ameer
sun shaqu sosai kwanciya tayi tana ambaton sunan Ameer tana kuka......
Kuyi hakuri da wannan yau ban samu zamaba
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
17
Dangin Ibrahim kad'ai ake jira amma basu isoba,me martaba da kanshi yayi kiran sheikh
Muhammad Adam,mahaifin Ibrahim amma abin mamaki se cewa yayi dashi
"Ranka ya dade me martaba amin afuwar rashin kira,Allah yayiwa Ibrahim rasuwa
yanzunnan,akan hanyar mu ta zuwa,kawai aman jini ya fara juyawar dazamuyi zuwa asibiti mafi
kusa akace damu Allah ya karb'i abinsa,hankali nane ya d'auku dan Allah amana afuwa"
Innalillahi wa Innah ilaihirraji'un" itace Kalmar da me martaba ya furta,"Ina rokon Allah ya
jikanshi dan rahamarsa,inshaa Allah gobe zamu zo" godiya ya masa sukayi sallama,koda me
martaba ya sanarwa mutane se al'ajabi ya kamasu,mahaifin Hafsat ne yace,Dan Allah tunda
anrigada an tara mutane kuma dama mijinta na farko ya buk'aci koma warta dan Allah a d'aura
dashi,k'anin me martaba ne yayi zumut yace
"Da d'ina dakai Baba magadi haka iya had'iye kwad'a yinka,sarautar nan tunda ba gadar ta
kayiba ai ka dena cusa jininka aciki ko?" Rayuwar me martaba ne yayi matukar b'aci dajin
wannan zancen,mutane sun d'auki mutuwa ba'a bakin komaiba yanzunnan wani ya mutu amma
basu da asara,lallai karshen duniya ne yazo,kallon Mahaifin Elham yayi yace "Ka wakilci ango
nine wakilin Mamana" batare da b'ata lokaci ba aka d'aura auren.....kamar saukar aradu haka
Elham taji sanda labarin mutuwar Ibrahim ya riske ta, Kuka kam ta shashi,amma tarasa dalilin
daya sanya bataji zafi ba da aka mayarda aurenta da Yaa Yarima,da ita akaje gaisuwa har garin
abj,yan uwan Ibrahim se kuka sukeyi musamman daya kasance mutuwar huji'a ce kamar daga
sama,sosai suka bata tausayi ba kadan ba.
*Bayan sati d'aya*
Har akayi sati d'aya da d'aurin aure baisan inda kanshi yakeba,Elham kuwa duk tabi ta rame
duk sanda aka barsu su biyu seta zauna tayita rusa uban kuka gani takeyi tamkar ze mutu ya
barta ne,ranar wata alhamis ya fara kwara amai najini tamkar ranshi ze fita,ita kad'ai ce atare
dashi tunawa tayi da yanda yan uwan Ibrahim ke bada labarin irin Amman dayazo masa nanjini
nonstop kuma be tsayaba har sanda ya dauke sheda,rasa abinyi tayi da sauri taje ta d'auko
alqur ani tafara karanta wa da k'arfi lokaci d'aya kuwa ya fara tsagaita aman,bata daka taba taci
gaba da karatun sanda taga ya dena aman kwata kwata sannan ta ajiye alquranin tazo kusa
dashi ta dafe k'irjinshi tafara tofa masa adu'o i kala kala na tsari,a hankali taga yana bud'e
idonshi da sauri ta matsa kusa dashi tace "Sannu yaa Abdul ya jikinka?" Binta da ido yayi yana
mata kallon rashin sani,adu'ar taci gaba da tofa masa har taga ya soma bacci cikin nutsuwar da
tunda yafara wannan ciwon Bata gani a tare da shiba Mik'ewa tayi taje ta sanar da momy ta
k'ara da cewar "momy me za'a hana akira malam uthman na meduguri se nakega abin kamar
da iska aciki,dogon nazari momy tayi kan taje ta sanar wa me martaba,hakan kuwa akayi koda
malamin yazo aljanai aka turowa Abdul a haka a haka akaso harya mutu,a binciken da malamin
yayi wancen ma wanda ya mutu Wato Ibrahim shime same abune ya kashe shi kuma samu ne
aka musu,amma Allah be bashi ikon gano wanda yayi wannan aikinba sedai ya bada adu'o I da
kuma ruwan adu'a daze riqa sha kullum da du'oin da za'a masa dakuma wanda zena yiwa
kanshi,Elham ce ta karb'i wayanda za'a na masa yayinda Abdul aka baiwa wayanda zeyiwa
kanshi,gidansu aka maidasu na ainahin wanda tun farkon auren can suka fara zama.....
Zaune yake tana bashi coffee abaki kasancewar har yanzu jikinshi be gama k'wariba yace
yana kallon ta " Hafsat na gode sosai,na gode sosai Allah ya miki albarka,wlhy da baki dawo
gareni ba nasani mutuwa zanyi" har Wannan lokacin hafsa bata gane komai ba game da son
datakewa Abdul, kasancewar har gobe tanason faruk,wanna ya sanya ta sauya akalar zancen
"Zakaci wani abinne?" Coffee dake hannunta ya karb'a ya a jiye sannan ya janyota jikinsa ya
d'ago kanta ta fuskanceshi sannan yace "Ellyn yaa moris fushin ne haka har yanzu plss kiyi
hakuri mana" k'uramasa ido kurun tayi batayi magana ba, batayi auneba taji bakinshi cikin nata
taso sosai ta k'wace kanta amma ta kasa dole ta haqura,yafi minti biyu yana tsotsar
bakinta,seda dan kanshi ya gaji ya saketa,da sauri ta sadda kanta k'asa sabida haka kurun taji
wata kunya ta lullub'e ta,hannunshi yasa ya d'ago hab'arta yace yana Murmushi "Elham na kalle
ni mana" duk'e kanta ta k'ara yi yana Murmushi yace "Kaddai kunya Elham na? Kiyi hakuri na
dena miki I just couldn't take my ice off this fine lips of urs" batace komai ba ta tamik'e cikeda
kunya ta bar wurin Murmushi yayi yana mamakin yanda yakewa Elham kallon wacce ta saba da
maza amma wannan kiss kawai ta wani ji kunya Allah karya sanya zargin shi ya tabbata a
kanta" zuwa tayi ta kwanta a bedroom nata,tarasa dalilin daya sanya ta kasa cire wannan
moment d'in a ranta,da zaran ta tuna da yanayin da taji lokacin daya kama harshenta setaji
wani Yarr har cikin ribs nata takejin wani feelings na shigarta,ba ita tabar cikin d'akin ba se
la'asar kai tsaye kitchen ta wuce da sauri ta daura macaronie paper soup da beef souce, tana
tsakiya da kwashewa yashigo bata saniba ta bayanta ya rungumeta ya daura hab'arsa sama
wuyanta yace cikin wata siririyar murya "Elham na me kike girka mana,kika bar patient da
yunwa har yamma Waike kunya ko? soon enough zanyi maganin wannan kunyar taki" kasa
bashi ansa tayi ta lumshe ido ta bud'e su a hankali,janye jikinta tayi a hankali ta juyo amma bata
bari sun had'a ido ba tace 'Kayi hakuri bacci ne ya sace ni" zagaye hannayenshi yayi a waist
nata yace "Gwara daya dawo mun da Elham na,ba wanda ya isa ya sacemun ke" dariya
maganar shi ta bata tayi Murmushi har hak'waranta suka bayyana gaba d'aya, d'an gyaran
tsayuwa yayi still yana rik'e da waist nata yace "Elham na I'm hungry fa" hannayenta ta d'aura
asaman nashi dake zagaye da waist nata ta langwab'e kai tace "To ka bani mintuna goma sha
biyar yanzunnan zan kawo maka abincinka" saketa yayi ya juya bece ko maiba, a dining tayi
serving nashi kuma tayi serving kanta,amma ga mamakinta yaqiyin koda loma d'aya ne da
mamaki ta kalleshi duk yunwar dayake kira ya tasa abinci agaba yaqici
"Yaa Abdul mesa bakacin abincinka ko baka son wannan naje na girka ma wani daban" kamar
wani k'ank'anin yaro haka ya shagwabe "Ni bazan iya ci da kaina bafa" wani takaicin shi taji ya
kamata amma a zahiri setayi Murmushi tace
"Kona baka da kaina ne?" Murmushi yamata "Dama mana to waye ze bani?" Tasowa tayi ta
zauna kujerar dake kusa dashi ta dinga ebar abincin tana bashi a baki cikeda nutsuwa dama
mana maza ba kunya yakuwa hankad'e yayi narkar abinshi sanda ya k'oshi sannan ta koma
taci nata... Da dare bayan ta shirya cikin rigar bacci