Showing 36001 words to 39000 words out of 53214 words
Chapter 13 - Hafsat Ilham Book Complete by Billy Galadanci .pdf
gwanda mun marin da momy ta ganni a jikinka,kurun seka sanya tanamun
kallon mara kunya" k'ura mata ido yayi cikin B'acin rai sannan batare dayace komai ya mike
zebar mata d'akin,kasa hakura tayi da gudunta taje ta rungemeshi ta baya hannayen ta duka
biyu a saman k'irjinshi tace tana kuka
"Hubby plss don't be angry with me,I missed you so very much" mamakin kalamanta ya sanya
ya tsaya beko motsa ba kamar statue haka ya tsaya,ita kuwa a zatonta duk fushin ne dayake, ta
gabanshi ta zago ta kama kunnenta duka biyu
"Kamun horo me tsanani nikama zaneni amma karkace zakayi Fushi dani kaji?" Tana maganar
ne cikin kuka kad'an hawayen idonta na kwaranya,shi kamma ya kasa komai anhankai cikin
kasala ya janyota jikinshi, Harshensa ya saka ya lashe mata hawayenta yace "Bazan tab'a
zanekiba blossom har abada komai girman laifin daki kamun kuwa amma fa tsaf zan zaneki
Idan kina mun asarar wayannan tsadaddun hawayen naki,so banda kuka kinji?" Ya fad'a yana
riqe da hab'arta,sauke lumsassasun manyan ida nuwanta tayi a k'asa da suka sauya
launi,gashin saman idon yajiqe da hawaye ya kwanta shifshif dashi,a hankali ta d'aura hannunta
d'aya asaman k'irjinshi tana wasa da botirin rigarshi cikeda shagwab'a tace "To ni idan kana
Fushi dani zanta kukane fa,so idan kanaso na dena kuka ka dena Fushi dani kaji" ba k'aramin
burgeshi tayiba,ga kalaman ta sun sakashi rud'ani beside wannan k'urciyar data nuna ya
burgeshi cikeda wawta take maganar,a wuyan ta ya d'aura hannunshi yasoma murzashi a
hankali yana mata wani kasalallen kallo daya saukar mata da kasala,d'auke da Murmushi a
fuskarsa yace "Blossom I'm really sorry for making cry,bansan idan ina Fushi yana sakaki kuka
ba,bazan qara Fushi dake ba kinji?" Jujjuya idonta tayi sannan ta yamutsa fuska tace "Sure?"
Murmushin shi ya fad'ad'a "sure blossom" Sekuma ta qara narke fuska tamkar zatayi wani
kukan,cikeda shagwab'a tace "Zaka mun kalar wannan Shawarma d'in na ranar plss?" Kallon
agogon hannunshi yayi yace "Blossom its already late fa,kiga yanzu 7 ya gota" Turo baki tayi
sosai wane zatayi kuka,cikeda shagwab'a tace "Allah ni idan bashiba bazan ci dinner ba kuma
yau" dafe kanshi yayi "Oh my God blossom rigima ne dake wlhy,kinga muje season seven na
siya miki nasu ma dad'i" kwantawa tayi ajikinshi a hankali tace "Idan banaka ba na qoshi zan
kwana da yunwa na kawai" hannunshi ya sanya ya ture d'an kwalinta yafara shafar gashin
kanta a hankali "Blossom idan zaki rakani gida zan miki Kizo muje" bata kawo komai a ranta ba
ta zura hijab,dama momy tabar b'angaren aikam suka fice kurun.....Shawarma d'in ya mata da
milk shake,ta zauna ta tankad'a sosai aikam se hamma bacci yazo,kallonshi tayi "Hubby ka
kaini wurin momy bacci zanyi" d'agata yayi cak zuwa bedroom d'inshi ya kwantar da ita akan
gado,hannu ya sanya ya cire mata d'an kwali,sannan ya soma k'ok'arin rabata da doguwar rigar
atamfar dake jikinta,hannunta ta saka ta riqe nashi tace "Yaa Abdul bafa anan zan kwana ba
wurin momy zani,haka tace se na kwana biyu zan dawo" Murmushi yamata yace "Nimafa ta
sanarmun,amma ai kya bari zuwa k'arfe tara na maidake yanzu fa 8:30 kuma kinga rigar nan
nauyi Zata miki idan baki cireba" harga Allah bata kawo komai aranta ba "Tom bara na saka
k'aramar rigana da akwai anan,plss idan 9 d'in yayi ka tashe ni kaji bacci nakeji" Murmushi ya
kuma mata yace "Yauwa Blossom na,ur always shining,jeki ki saka" bata damu ba taje
wardrobe hadda lab'ewa bayan murfin wardrobe d'in ta saka rigar iya cinya tazo kwanciyarta
tayi Shikuwa ya kashe fitilar yabar iya deem light shima rage kayan jikinshi yayi zuwa boxer's
kawai,ya kwanta ta bayanta,a hankali ya sanya hannunshi ya janye rigar tata har d'an guntun
pant d'inta kalar gold ya bayyana,hannun ya sanya ya shafi mararta lokaci d'aya kuma ya kai
bakinshi a wuyanta yana lasa a hankali da harshensa me d'imi,zuwan bazata wannan saqon
nashi ya mata lokaci d'aya nutsuwar ta tabar jikinta,wani bank'arewa tayi tace cikin murya can
k'asan mak'oshi "Yaa Abdul zaka kashe ni" bece da ita komai ba haka zalika be dena abinda
yake ba,hannunshi ma dayake murza mararta dashi yaja zuwa kan breast nata ya Shiga Sosa
mata nipples nata,kawai Elham kuka ta saka masa,hannu ya sanya ya birkitota ya sanya
hannun shi d'aya ya d'ago habarta yace "Blossom ban sanar miki banasan kukannan ba yanzu
menene abun kuka,wani wurin ne yake miki ciwo? Girgiza masa kanta tayi alamar AA,yace to
menene meya sakaki kuka?" Cikin shagwab'a tace "wannan abin mana" kamar be fahimce ta
ba yace "Menene wannan abin?" tana kukan tace "wanda kake mun yanzu mana" k'ara
rungumota yayi yace a hankali
"Blossom menene bakyaso aciki,me kike jine?" K'ara zumb'uro baki tayi ta yamutsa fuska "Yaa
Abdul nifa ji nake kamar mutuwa zanyi wani abu nakeji fa" Shafa sumar kanta yaso mayi
"Blossom wannan abin da kikeji fa dad'i ne ba mutuwa bane,mutuwa ai batada dad'i Elly,ki dena
kuka Kizo muyi wasa kinji" batace komaiba kurin dai ta lumshe idonta ne,tana saurarenshi yana
sarrafata yanda duk yaso,kuma seta tsinci kanta da mayar masa da martani batare da tasan me
take ba,a haka har suka biyawa junansu buk'ata, da kanshi ya taya wanka,tace zataje gidan
momy yayita mata dabara har bacci ya d'auke ta ajikinshi.....
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
22
Shine ya fara farkawa lokacin sallah asuba,be tasheta sabida yasan akwai rigima a qasa,alwala
yayi ya gudu masallacin dake layinsu domin gabatar da sallah,yana fita ba jimawa ta farka
aikam fitila ta kunna ta qurawa agogon bangon dake d'akin ido,da mamaki ta tashi,da sauri taje
tayo alwala tayi sallah ta zauna zaman jiran shigo warsa,koda yashigo tasowa kurun tayi tafad'a
jikinshi tana kuka,shikam abin dariya yabashi saboda yasan dawan garin,rungumeta yayi sosai
yana patting bayanta a hankali,ganin bazatayi shiru ba ya sanya ya d'agota cikeda kulawa yace
"Kuka kuma this early morning blossom meya sameki,ko cinnaka ne ya cijeki?" Tana shashekar
kuka tace "Yanzu ni me zance da momy? Allah ni bazan ma koma gidanba" Murmushi yamata
yace
"Kinga blossom ki dena kuka bacci ne mafa ya sureni nima, ai kinsan dana maidaki,kuma momy
Zata fahimta kinji" share hawayen nata tayi tace "Toni yaa Abdul ai inajin kunya yanzu fa dagata
gammu zatace Munzo muyi wannan abin ne" gintse dariyar sa yayi yace
"Blossom aibazama tayi wannan tunanin ba,kurin dai zatace mun tafi ba sallama ne kuma
zance bacci ne ya sure mu,ki kwantar da hankalinki ki dena kuka kinji? Me kikeso Kici na d'aura
miki da kaina?" Hannu tasaka ta share hawayenta tace "Banajin yunwa na koshi" Jan hannunta
yayi zuwa saman gadon ya d'aurata a saman cinyarsa ya saqala hannunshi saman bayanta
yace
"Blossom na plss ki daure Kici abinci Allah momy bazatace mana komaiba,haba mana se kace
ba miji da mata ba,zakisha chocolate?" Gyad'a masa kanta tayi tace "Zansha mana da waffles
ma" Murmushi yayi
"Yauwa Inada chocolate da yawa a d'akina zan had'a miki waffles d'in yanzunnan kuma idan
kika gama cin breakfast da kaina zan baki chocolate" kallonshi tayi "Toni yanzu bazanci komai
ba se wannan Shawarma d'in da hot tea" dafe kanshi yayi yazeyi da Elham dolenshi ya had'a
mata Shawarma d'in,dagata yayi ya kwantar da ita yace
"Oya ki kwanta idan na kammala zanzo na tashe ki kinji" batayi musu ba sabida baccin be gama
isarta ba.....sanda ya kammala yayi wanka sannan ya tasheta kallonshi tayi ta zumburo baki ta
yamutsa fuska
"Yaa Abdul ka tashe ni ina bacci na me dad'i mafarkin ka fa nakeyi har zaka sakamun
Shawarma a baki" dariya yayi "To kiyi hakuri Kizo zan baki a bakin" tashi tayi zaune tace "yaa
Abdul zakamun wanka? Yau gajiya nakeji" dafe kanshi yayi yace "Blossom nafayi wanka na,ni
zaki b'atan wanka" qunquni taso mayi "Allah ni Idan bazaka munba bazan maci breakfast d'in
ba,kumafa kasan banida lapia fa shine zakace nayi da kaina" Shifa har tsoron rikicin Elham
yakeyi yanzu,gashi har wani dena kunyar shi takeyi ta masifar iya zuba shagwab'a da rikicin
tsiya
"Oya tashi ki rage kayan jikinki na miki wankan inyaso idan kin shirya maci breakfast d'in"
matsowa tayi kusa dashi ta d'aga mata hannayenta sama alamar ya cire rigar,be musa ba ya
cire mata rigar ya soma mata cakulkuli,aikam ta soma kwasar dariya dak'yar ta tsagaita dariyar
datake tace masa "Allah na tuba yaa Abdul, dan Allah Kayi hakuri ka dena" dena mata
cakulkulin yayi yace "Gobema kya k'ara gantsarewa kina mun rigima oya muje ban d'akin"
rungume k'irjinta tayi da hannayenta,wai ita a dole lallai kunya takeji,shikam wannan wawtar ta
Hafsat na bashi masifar dariya be kulata ba ya wuce gaba abinshi zuwa ban d'akin bayanshi
tabi tana dariya,sanda yasake wani wankan shima sannan suka dawo d'akin zamanta tayi akan
bed,waigowa yayi ya kalleta "Blossom bakajin yunwa ne wai? Ki shirya mutafi mana" maqe
kafad'a tayi tace "Yaa Abdul nika sha famun mai kuma ka sakamun kaya,banida lapiya fa"
girgiza kai kurun yayi yazo ya Shafa mata man ya zura mata wata guntuwar riga iya gwiwa
sannan suka juya zuwa dining.... Acan ma seda yasha fama da ita shi kuwa se biyewa
shirmenta yakeyi,bayan sun kammala dak'yar ya lallabata ta shirya suka je gidan momy wai
kunya takeji......
Agaban momy Hafsat ta kasa had'a idonta dana momy se sosai kai takeyi,momy kuwa tayi
Kici kicin da fuska,bayan gaisuwa momy bata qara cewa dasu komai ba,duk sun tsargu,Abdul
ne yace "Momy dama na dawo da Elham ne har jibin,jiyane bacci ya sureni,kuma tayita tashina
na maidota amma baccin yaci k'arfina" wata uwar harara ta wurga masa
"Da kukaje gidan ubanme ya kaiku? Shine zaka nuna mun ka isa ka d'auke matarka ku gudu
banma sani ba ko kaiga me mata? To kaje can da ita ni bazan yadda ta zauna mun kazo ka
mun rashin kunya" Sosa kai yayi "momy kiyi hakuri dan Allah"
"Kabani hakuri wani laifin kamun,Allah maza ka dauki matarka ku barmun gida,kuje gidan naku
da kuke d'oki" matsawa Elly tayi kusa da momy kanta a sunkuye "Momy dan Allah kiyi hakuri
Allah kuwan yaa Abdul yaqi ya dawo dani" harara momy ta wurga mata "Da igiya yajaki kuka
tafi kenan?" Shiru tayi ta saka kuka,ganin haka yasanya momy sakkowa daga domin fushin da
takeyi ta rarrasheta sanda ta dena kukan sannan suka koma gidansu bisa umarnin momy,lura
Momyn tayi da matsala idan ta riqe masa mata...... Da yamma yana wasa da yan yatsunta na
k'afa lokacin ta tasashi gaba da rigima akan seya ja mata 'yan yatsunta, wayarshi ya soma
ringing,inspector mansur ,ya furta bayan ya daga wayar
"Yallab'ai wlhy fa khamis ya gudu bamusan ya akayi yagudu ba" tsaki yaja lokaci d'aya sarautar
ta motsa "ida ya gudu meye ruwana aciki ,wlhy Sekun nemoshi mutumin dake iyayin kisa
Zakuyi sakaci dashi harya gudu daga hannunku?"
"Yallab'ai laifin yarane kuma munyi informing na commissioner yanzu haka yace abaka tsaro an
Turo yan sanda susu goma zasu yi gadin gidanka" bece komai ba ya ajiye wayar ya fara masifa
"Dan Allah meya sanya en sandan Nigeria basuda hankali kuma basusan kan aikinsuba,tayaya
criminal irin wannan me murder case and another attempted murder case ze gudu daga hannun
su,this is unbelievable,I don't even trust there word's may be dasaka hannunshi aciki and I
promise they will pay for it" rik'e hannunshi tayi tace
"Come down hubby,kanata masifa menene ya faru?" Cikeda fusata yace "Haba mana
Hafsat,tayaya zasuce wai khamis ya gudu sekace wanda yake ajiye a kasuwa,yaya zasuyi
Saka cin da haka ze faru? Wlhy zasu ganene idan wani abin ya biyo baya" hannunta da d'aura
saman wuyanshi cikeda kulawa "Hubby plss come down zasu nemo shine,kuma inshaa Allah ba abinda ze faru se alkhairi kaji"
k'ura mata ido take ta hango masifa a idonshi wannan ya sanya tabar masa parlor gaba
d'aya,ita kanta k'arfin hali kawai takeyi amma k'irjinta na dukan uku uku sabida tsoron abinda ze
biyo baya,tana nan ya dazo ya sameta
"Blossom kinji wani labari mara dad'i kuma,wai khamis yayi hatsari da motar sa a hanyar sa ta
barin garinnan kuma anje jikinshi kusan rabewa biyu yayi,wlhy duk Senaji jikina ya mutu Allah
koda nake jin matukar haushinsa amma mutuwar nan ta dakeni har raina" zabura tayi tana
salallami tace "Allah uban giji ya jikan khamis da rahamar sa,Ashe dama ajaline yake kiransa
bawan Allah,nidai kam na yafe masa duk abinda yamun " Abdul dai bece komai ba shiru kurun
ya mata....
*Bayan kwana goma*
Yanke mata farce yakeyi da nail cutter yana mitar rigima irin nata,"ace mutum shi komai
nasa rigima ne,yankan farcen ma Senayi dagaske kice ke bazakiyi da kanki ba tsabar
shagwab'a Allah momy ne ta sangartar dake" Turo baki tayi "Allah nifa tunda mukazo garinnan
ka wani dena sona ni London d'in ma ba dad'i ka mayar dani gida" dariya yayi yace "jiya
jiyannan fa muka zo kuma yau da yamma zamuje yawo so karki damu zakiji dad'in London
sekince bazaki koma Nigeria ba" bata tanka mishi ba dai har suka gama....
*Bayan wata biyu*
Kwance take ajikinshi Wuraren k'arfe biyu na dare ta sashi a gaba da rigima "Allah ni ya
Abdul seka mun Shawarma da creamy La bee's, bazan iya bacci ba yunwa nakeji" hannun shi
ya sanya ya shafi fuskarta a hankali "Blossom meyasa kike da rigima ne wai,kisha yoghurt
mana,I promise danayi sallan asuba zan had'a miki" shura k'afa ta somayi tana kuka "Ni idan ka
gaji dani ka maidani gida sarai nasan wannan yunwar tawa bazata bari nakai safeba kuma
youghurt bata k'osar dani" tashi yayi zaune bacci fal idonshi yace "muje na tashi Margie ta had'a
miki" (house help nasu)
"Idan ba naka ba bazan ciba Allah" bece komai ba yatashi yaje kitchen dama sunada
Shawarma bread shapshap ya hada mata da Creemy d'in ya kawo mata zama tayi ta fara shan
creamy ta zauna ta cinye Shawarma din duka biyu,aikam tana idarwa se Amai,shi duk
hankalinshi ya tashi ganin aman yaqi tsayawa,se Wuraren k'arfe biyar sannan tasamu bacci
tausayi ta bashi ya kasa komawa bacci ya zauna zaman jiranta yayi sallah yaje ya had'a mata
wani Shawarma d'in da mango juice koda yazo hartayi wanka kallon Shawarma din kurun tayi ta
d'inga kwara amai dak'yar ya lafa,koda ya kamota su dawo d'akin ki tayi
"Yaa Abdul dan Allah ka fitar da abin cinnan kan na koma d'akin bana sanjin warinshi sam" ya
kasa ganewa kanta sam tausayinta tamkar yayi kuka koda ya dawo harta kwanta tallafota yayi
"Blossom what's wrong with you all of a sudden, me yake sakaki amai wani wurin yana miki
ciwo ne?" Shiru ta masa ta kasa ansashi sanda ya kuma tambayarta sannan tace "Bana san
warin wannan Shawarma d'in da komai ma" subhanallah ya fad'a shawarma d'in nawane
bakyasan warinshi kuma? Tome zakici?" Shiru tayi nanma "Blossom what d u want to eat? Just
tel me I will go and prepare it my self right away"
"Yaa Abdul I'm not hungry,i don't feel like eating anything" shiru yayi ya qura mata ido,sosai
mamaki ya kamashi ganin batayi minti biyu dagama magana amma harta soma bacci,ba ita ta
farka ba se after 12 noon, koda ta farka baya d'akin kai tsaye dining ta nufa kasancewar tanajin
maso faffiyar yunwa,wanda a had'e yake da kitchen sabida ginin turawa,tana isowa wurin taji
warin abincin da house help dinsu ke girka wa se wani aman ya taso ta dinga kwara rawa ba
k'auk'autawa tun tana iya riqe kanta harta kwanta kasa a galabaice... Maggie ce ta taimakabta
kaita dakinta ta gyara wurin Abdul yafita, aikam tana komawa d'akin se bacci koda Abdul ya
dawo Wuraren la'asar tana bacci tun lokacin,Maggie ce ta sanar masa abinda yafaru
"Kina nufin blossom bataci abincin dana hada mata ba,kenan yau gaba daya ba abinda taci?"
Girgiza masa kai tayi alamar hakane da kanshi yaje ya tasheta amma ina baccin takeyi cikeda
wahala,seta bud'e ido Sekuma takoma baccin,ba ita ta farka ba se Wuraren magrib ta gota
kad'an da uwar yunwa ta farka wannan ya sanya ta sauka zuwa dining da gudu,a parlor taga
Abdul Murmushi kurun ta masa ya taso da sauri ya rungumeta "Blossom Sannu ya jikin? Wai
inane yake miki ciwo haka?"
"Ba abinda yake mun ciwo nidai zanci abinci" dining ya jata ya soma zuba mata grill fish da
sauce se kuma spaghetti, tunkan tafara cin abincin tasoma jin zuciyarta na tashi haka ta daure
ta yanki kifin taci,aikam tunkan ta had'yeshi ta soma danna amai, haka tayi amai me yawa kuma
a wurin bacci ya sure ta" zuwa yanzu ya fara tsorata musamman da wannan baccin be kawo
komai a ranshi ba se mugayen dake binsu da jifa tuni,wanan ya sanya be mayi tunanin kaita
asibiti ba anan yake mata aduua da karatun qurani a ruwan zamzam yake mata adua tana
sha,wasa wasa Elham sanda tayi kusan kwana biyar a haka dukta rame tayi fari,sauqinta ma
tanashan fresh milk da yoghurt su kadaine basa sakata amai ga uban bacci a wuni bata had'a
awa uku a farke neman abinci ne kawai ke tashinta.... Yau kuma Elham rigimar lemon tsami
takeyi wai da kwad'on rama,andaina samo lemon tsami amma ba zancen kwad'on rama besan
inda ze fara nemo mata rama a London ba se rarrashi nta yake amma taqi dena kukan dak'yar
ta yadda yamata waffles instead shima baya sakata amai...
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).