Showing 33001 words to 36000 words out of 53214 words
Chapter 12 - Hafsat Ilham Book Complete by Billy Galadanci .pdf
dan Allah ka fita sena saka"
bushewa yayi da dariya yace "kinga yan mata kayanki ma yana parlor naga kinata had'a gumi
Shiyasa na ciresu,barima kiga" zare duvet din yayi ya sungumeta be dire ta ba se ban d'aki se
yarfe k'afafuwanta takeyi tana shagwaba ga idonta a rufe ruf.....shi se dari yarta yakeyi kun
yarta na bashi mamaki da dariya...
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
            20
Sanda ya wanke ta tatas sannan ya barta tayi alwala,ta dauro towel ta fito se wani kunya takeji
a haka ta zura jallabiya tayi sallah,kai tsaye kitchen ta wuce ta musu samosa bread da spaghetti
bolognese ta had'a masa coffee sannan ta dawo d'aki light makeup tasaka sannan ta sanya
less ruwan Zuma ta murza d'auri ta feshe jikinta da turaruka sannan ta fito kai tsaye d'ankinsa ta
wuce,a gaban mirror ta sameshi yana taje sumar kanshi,d'auke kanta tayi daga dubanshi
sannan a hankali tace "Yaa Abdul Barka da kwana" ajiye brush d'in yayi ya juyo yana Murmushi
sosai ya mata kyau,Sanye yake da jeans black da rigar sa asalin fara qal kirar kamfanin mk ya
dirza agogon gold a hannunshi se tashin k'amshi yakeyi,matsowa yayi kusa da ita ya rungumo
ta jikinshi sannan ya kalli kyakyawar fuskarta yace "Blossom kullum k'ara kyau kikeyi,narasa
wane kalar kaya ne yafi miki kyau,kinga idan kika saka k'ananun kaya seki fito kamar wata
baturiya,idan kuma kika saka Jallabiya seki dawomun balarabiya sak idan kuma kika saka
kayanmu na hausawa sena kasa wai hausa Fulani nake gani kokuma kanuri" tsura masa ido
tayi harya gama wannan rattaben sannan a hankali ta sauke idonta k'asa tace
"Yaa Abdul breakfast is ready" hannunshi ya saka ya d'ago hab'arta yace "Blossom bakya san
kallona,har yanzu fushin kike dani?" Batayi magana ba Murmushi kurin tayi be saki hab'ar tata
ba yace "Blossom dan Allah kiyi hakuri komai ya wuce Allah bana cikin nutsuwa ganin wannan
halin da kike ciki,kalli fa na miki kwalliya bakice namiki kyau ba ko sabida ban saka takalmi
bane?" Dariya ta masa har haqwaran ta suka bayyana tace "Kayi kyau mana yaa Yarima nifa
dana shigo banma gane kaba,na Zata wani balarabe ne Ashe miji nane?" Dariya yayi yace
"Kin iya tsoka na faa blossom, kuma kinga nifa bana so kike laqabamun wani yaa Yarima yaa
Abdul, ki sama mun suna me dad'i daza kina riqa kira na dashi" Murmushi tayi sosai tace " yaa
Abdul ni bansan me zan ce ba fa,wane suna kake so na kiraka dashi"
"Kece da kanki zaki nemo nima ban saniba" dariyar dai tamasa "Muje kaci breakfast mana"
bece komai ba ya saqala hannunshi a nata suka wuce,shine da kanshi ya bata taci sannan
yaci,daga nan suka dawo parlor suna kallon wani film na hausa.
   Da dare ma wanka tayi ta caba kwalliya cikin doguwar rigar dress red color bata saka d'an
kwaliba tufke kanta kurun tayi da Jan ribon,bayan ta gama dafa musu tuwon semo da
had'addiyar miyar egusi taji ganda kifi da nama,se tashin k'amshi takeyi ta had'a mu sugar cane
and lemon zest drink se tashin k'amshin dadi yakeyi,lomar sa ta farko ya lumshe ido yace
"Blossom idan kinsan irin wannan dad'in zaki riqa girka wa ki dena kawoni dining kurun ki ajiyeni
a qasa,idan ba haka ba kuwa Allah fad'owa zanyi " sosai maganarshi ta bata dariya,dariyar
kuwa tashiga yi har tana riqe ciki,shi kuwa yana dariyar yana kallonta ba k'aramin burgeshi
takeyi ba tana dariyar,sanda yace "Au dariya ma kike mun,zan rama ne nine zan mana lunch
Allah idan kika kuskura kikaci daddad'an girkina sumewa kurin zakiyi" dariya ya qara bata jin
zancensa aikam tafara mar dariya har tana durqushewa take lomar datakai bakinta ya sarqeta
nan take ta soma tari ba k'ak'autawa idonta yayi jajir,tasowa yayi ya tallafeta yana bata ruwa
dak'yar ta samu ya tsaya mana,ama abin da ya bashi haushi still suna cin abinci tana masa
dariya kuma taqi magana
"Blossom dama haka kike da dariyar k'eta? Allah yau zan shayar dake mamaki zaki tabbatar
sunana Mr.chef" tana dariyar tace "Tom yau kuwa zanga Mr. chef meze dafa mana" Murmushi
yayi yace
"Shawarma da hand sandwiches zan miki plus mango and milk shake,yau d'innan zan tabbatar
miki ban zauna turai a banza ba" dariyar taci gaba dayi "idan ina bacci na karka tasheni se idan
ka tabbatar ka kammala mana lunch" shidai banza ya mata,daganan zuka wuce bed room
bacci....... Ba ita ta farka ba se Wuraren karfe d'aya sallah tayi tawuce parlor kai tsaye se sauri
takeyi tamakara girki a tunaninta wasa Abdul keyi,aikam tana zuwa kitchen ta tarar yama
kammala girka komai se tashin k'amshi gidan keyi, Juyowa yagi ya wara hannayenshi yace
"common sleeping beauty" Murmushi tamasa amma kunya ta hanata k'ara sawa jikinshi
dakanshi ya tako yazo ya rungumeta,ya rad'a mata a kunne "Blossom nagama fa,yau zakici
best girki ever" Murmushi tamasa kurun seta tsinci kanta da lafewa ajikinshi ta saka hannayenta
bayan waist nashi "Yaa Yarima I'm so hungry" Tafad'a har tana doka k'afanta a k'asa cikeda
shagwab'a, d'ago habarta yayi da hannunshi yace "Look blossom taimako d'aya zaki mun ki
bani 15 mnt nayi sallah ke kuma ki had'a table kinji" Murmushi tamasa tace
"Alright u go and pray and I will set d table" sakinta yayi bayan ya manna mata kiss a kumatu
yabar kitchen din.....mamakine ya kamata ganin yanda ya had'a Shawarma da hand
sandwiches d'in ga kuma mango and milk shake a manyan cups guda 4 saka biyu tayi fridge
sannan ta gyara sauran a dining, kan ya fito kuma taje tayi wanka da ruwan miski ta feshe
jikinta da manya manyan turaruka ta saka doguwar rigar jallabiya kalar wine color ta d'aura d'an
kwalin ta kalar sararin samaniya tayi kyau matuk'a,a yanga ce take tafiya harta iso dining d'in
k'amshin turaren ta ne ya sanar masa da zuwanta, da sauri ya juyo lokaci d'aya ya mik'e yaje
ya rungumeta sauke ajiyar zuciya yayi yace a hankali "blossom kina kashe ni da wannan
wankan naki me d'aukar hankali,wlhy ki yarda dani lada kike samu kuma ina matukar jin dad'in
haka,k'amshin turarenki banajin kalarshi ko ina se a wurinki sanar sani Wanne irine zanje nawa
CEO na campanin babbar kyauta" Murmushin ta me sanyi tamasa,sannan cikeda shagwaba
tace "Yaa Abdul zanji shawarma yawuna se tsinkewa yakeyi" saketa yayi yana dariya
"yanzunnan sekice zaki mun kuka,muje na Kici" bata masa musuba kurun sukaje sanda taci
guda biyu sannan taci sandwiches d'in ta shanye mango and milk shake duka sannan tace
"Man wane shop ka siyo Wannan shawarmar? Murmushi yayi yace " Moris Shawarma shop"
kwashe wa tayi da dariya sannan yace "ki shirya da yamma zamuje yawo kinji" A green color
suka je yawo se hirar su suke suna dariya,tana ganin Shawarma tace Zata ci,yace "Blossom ki
bari Kici wani abun daban da akwai agida fa" maqe kafad'a tayi "Noo ni wannan zanci yanzu
idan kuma naje gida Senayi warming wancen naci" aikam koda ta fara ci setace bataso wai
nashi yafi dad'i, sanda suka gama shan iskar duniya gab da magrib zuga biya ice cream shop
suka siya sannan suka wuce gida direct.....
Bayan sallar isha,suka dawo parlor suna hira abinsu,Elham ta saka wani wando iya cin yarta
sannan kuma ga bingilalliyar riga gashi batada bra niples nata sun gama tayarwa gogan da
hankali, gashi ta baje yalwa taciyar sumarta se tashin kamshi takeyi,kasa hakuri yayi ya dawo
kusa da ita,hannunshi ya sanya ya janyota ta kwanta a saman k'irjinshi ya cura hannunshi
acikin sumarta yana mata wasa dashi a hankali,kasa hanashi tayi zuwa wannan lokacin idan ba
cikin jikinshi tajita ba batajin daidai,yau d'in ma bacci taketa so tayi har goma ta gota amma a
yan kwanaki biyunnan ta soma sabawa da kwanciya a jikinshi seta kasa,ganin zatayi bacci a
haka ya sanya ya sauketa yaje ya rife ko ina yazo parlor ya kashe kayan kallo ya dagata se
bedroom nasa....Kwantar da ita yayi bayan ya kashe fitinar d'akin lokaci d'aya ya sanya hannun
shi ya zare mata guntun wando,gaban tane ya fad'i tace murya na rawa "yaa Abdul dan Allah ka
dena" bakinshi yakai daidai kunnerigarnan "Haba blossom bakyason kiji dad'in bacci,kayan nan
taku raki kurun zeyi" ta bud'e baki Zata magana ya cura bakinci a nata harshenta ya janyo ya
dinga tsotsa tamkar ze tsinkashi yakai minti biyar yana saukar mata da kasala sannan ya janye
bakinshi daga nata yace "Ki tashi zaune mana ki cire rigarnan na sakaki a jikina kiyi bacci"
cikeda shagwab'a tace "yaa Abdul ni ka bani wandona plss" hannunshi ya d'aura aka lips nashi
yace "shhhhhhh blossom bana san gadda ma fa" shura k'afa tasoma yi cikeda shagwab'a "yaa
Abdul dan Allah fa" cikin y'ar tsawa kad'an yace "Blossom if there say a word again I will slap
you fa,just sit down and raise up ur hands" tashi tayi zaune tana kallonshi acikin wannan d'an
hasken na deem light,zunb'uro baki tayi tana yamutsa fuska ta daga hannunbya zare yar muna
fukar rigar dake jikinta,gaba d'aya kunya ce ta gama da matsalar ta musamman dataga yana
cire kayanshi mayarda idonta tayi ta rufe,sannan ta kwanta rigingina cikeda kunya, kashe deem
light d'in yayi sannan batare da tayi auneba taji lallausan harshensa da lips d'inshi a saman
breast d'inta,d'imau cewa tayi gashi lokaci d'aya ya saukar mata da kasala wani irin masifaffen
dad'i ne ya ziyarceta da bazata iya fasssara yanda take jinshi ba wani abune yake fizgarta tun
daga kan d'an yatsanta na k'afa har saman kanta,dak'yar ta iya bud'e bakinta tace "Yaa Abdul
zaka kashe ni" sake mata breast d'in yayi ya matso da kanshi wurin kunnenta yace "Kashe ki
kuma blossom dame zan kashe ki?" Cikeda rad'a yace haka mik'a tayi daba tasan dalilin taba
tace "Dan Allah kadaina mun magana a kunne" be kula taba ya kuma kai bakinshi wuyanta
yarfe hannayenta tayi duka biyu tace "Nashiga uku" nanma be kula taba yaci gaba da lasarta
dukta inda yaso Elham,se murk'ususu takeyi tarasa dalilin dayasa ta nemi nutsuwar ta ta rasa,
bakinshi ya kuma kaiwa kan breast dinta ya dan na musu kyakyawar tsotsa lokaci d'aya
numfashin ta yafara up and down,d'ayan hannunshi kuma ya d'aura asaman d'ayan breast d'in
ba shiri ta d'aura hannunta saman kanshi tana Shafa, Allah Sarki Abdul cikeda k'warewa ya
sarrafa Elham da wasanni masu sanya nishad'i dajin dad'i mara misaltuwa,a hankali yazo ze
saukewa kanshi wahala kuma yar garin bata yi masa musu ba,lapiya lau be cutar da ita ba
cikeda sanin darajar 'ya mace ya kuma duba kasancewar ta k'aramar yarinya ya lallab'a abarsa
har ya cimma burinsa,sedai fa yasha raki Elly kuka tayita masa tana magiya,koda ya dawo
nutsuwarsa albarka ya d'inga zuba mata,ganin ya sameta cikakkiyar mace me gard'in
gaske,koda ya haske d'akin da fitila rufe fuskarta tayi da tafukan hannayenta,ganin duk ya b'ata
wurin da jini ya sanya ya d'aura towel ya zauna yace
"Hafsatul Elham ina roqon Allah yayi miki albarka ba adadi,Allah ya albarkaci rayuwar ki da
rayuwar zuriyarki,yanda kika faranta raina Allah ya faranta rayuwar ki daga yau har
abada,Hafsat kin burgeni a wannan zamanin d'aid'aikun matane kurin za'a samu da kare Kansu
irinki,yau na k'ara tabbatar wa kaina ina d'aya daga cikin mazaje mafi Sa'a a rayuwa,Allah ya
barmu tare blossom" batace komai ba saida ta gaji kuma harga Allah kunyar abinda yashiga
tsakaninta dashi takeyi "Blossom ki tashi na gasa miki jiki kinji?" Cikeda shagwab'a tace
"Yaa Abdul zanyi da kaina plss" sarai ya sani gaddama Zata tsaya masa,wannan ya sanya ya
d'agata zuwa bathroom a bahon yadireta acikin warm water sannan ya wanke ta shima yayi
wankan yasanyata tsarkake kanta agabanshi domin ganin iyawarta,yane zanin gadon yayi
sannan ya wuce d'akinta suka kwana acan cike da farin ciki.....
*Bayan sati d'aya*
Cikeda zumud'in kasancewa tare da juna suke tare,yau fitar yamma sukayi Sunje gida,lapiya
lau suke hira a mota,suna isowa k'ofar gidan Elham taga wata qatuwar halitta dabazata iya
tantance meye ba tayo kanta,da sauri ta kwallah k'ara tayi bayan Abdul ta koma tace "Nashiga
uku yaa Abdul wlhy ga wani abunan ze kasheni a k'ofar gida" dubawa yayi bega komai ba yace
"Blossom ki nutsu nifa banga komai ba" dagowar dazatyi takuma ganin abin aikam ta ruga seda
ya riqota,wasa wasa fa gaba d'aya ta haukace sekace me shafar aljanai waya yayi momy tazo
anfi awanni biyu amma taqi Shiga ciki,dole suka koma da ita gidansu name Marta ba,duk sanda
Abdul yazo kusa da ita seta saka masa ihu kamar wacce taga wani abin tsoro gaba daya ta fita
hayyacinta....
Mom Nu'aiym
[1/8, 10:32 PM] Sha'awa: *í ¼í¼žHAFSAT ELHAMí ¼í¼ž*
Billy Galadanchi
Haske writer's Assoí ½í²¡
Vote me on wattpad@68billygaladanchi.
Sadaukar wa ga k'awata Hafsat Abubakar qaya (Elham).
               21
Momy nifa na damu sosai,Shiyasa naketa gudun wannan auren da baiwar Allah nan,yanzu
gashi sunaso su firgita y'ar mutane,kuma abun haushin nine batasan koda gani wlhy"
"Babana ka kwantar da hankalinka Mlm na Maiduguri nakan hanya fa,inshaa Allah komai zezo
da sauqi" shiru be tankaba sabida bashida abin cewa d'in.....da yamma Mlm yazo,a d'akin
datake kwance aka kaishi domin ya dubata ,adua aka Shiga yi mata da karatun alqur'ani amma
abin mamaki ko gezau ba tayiba,kallon me martaba Mlm yayi yace
"Wannan asiri ne kuma suna sane da zuwana,dama abin tsoratar da ita kurun yakeyi bawai
ajikinta yake zama ba,an sanya mata qiyayyar mijinta ne dakuma gidanshi shi gaba d'aya wata
halitta yake zo mata me matukar ban tsoro sabida haka inaga se zuwa gobe zamuyi maganin
abin" godiya sukayi masa Abdul ranshi a bace yake wayene yakeso ya rabashi da farin cikin
rayuwarsa Ellyn sa,aikam idan ya kamashi seya yabawa aya zaqinta..... Dama ya baiwa
kallamu motarsa akai masa wurin wanki se kurun yayi amfani da d'aya daga cikin ta gidansu,ya
wuce gidansa domin dauko wani sako, mamakin ganin khamis na magana da me gadinsa yayi
matuka,k'in karasa wa yayi har k'ofar gidan,parking yayi daga gefe ya tsaya yana kallonshi
harya gama bashi wani qulli a Leda yana nuna masa yanda ze bad'a mamakinsa ne ya qaru
ganinfa ya Ciro kud'ad'e ya baiwa me gadin,yana gurin harya masa sallama yabar wurin kai
tsaye shima yafito daga motar har yana had'awa da gudu ganin me gadin yashiga cikin gidan
yana kunce k'ullin,labewa yayi yana kallonshi ya barbade tundaga kan inda yake parking har
zuwa matattakalar dazata sadaka da k'ofar Shiga gidan,yana dawowa gate ya ganshi atake
rashin gaskiya qarara ya bayyana a gareshi,murtuk'e fuskarshi yayi yace
"Ard'o me kakeyi acikin gidan ne?" D'an Sosa kanshi yayi yace "Ban d'aki naje yallabai" miqa
masa key na cikin main Gidan yayi yace "A parlor Idan ka Shiga zakaga jakar computer na
saman kujera ka dakko mun" muzu muzu Ard'o yayi baya son shiga,Abdul yayi yai dashi
yaqi,aikam a waya yakira Baba k'arami da Ashraf ba'afi mintuna goma sha biyar ba se gasu sun
iso a tare,
"Yaa Yarima lapiya dai" agaban Ard'o ya zayyane musu komai,yace yanzu kunga na aikeshi
yaqi Shiga menene shawarar ku?" Ashraf ne yace "Na rantse da Allah seya taka masifar daya
barbad'a ta koma masa" atake kuwa ya kira wani Friend d'inshi soja,suka zo suka dannamai
bindiga dole yana kuka ya taka,aikam yana dawowa wurin yafara soshe soshe haukan tuburan
Ard'o ya haukace,seda suka d'aureshi,kai tsaye kuwa akaje aka kamo khamis sojojinnan suka
Hau jibgarshi da kanshi yayi confess ganin zasu aika dashi gaba da lahira....wani soja da
haushi ya isheshi bindiga ya kwala masa yace
"Wancen Ibrahim da da ze auri Hafsat,dakuma Abdul Kaine Kayi asiri har wancen ya mutu ko?"
Gaddama yayi aikam suka Shiga dukanshi dole ya fad'a waida so yayi duk su mutu sabida
yanaso ya auri Elham,take aka wurga hege ga hukuma akan yayi kisan kai yana kuma shirin
haukatar da wani akan mace.....abinda yafi baqanta wa Abdul rai shine ciwon daya sakawa
Hafsat,seda aka kama har bokan dake masa wannan mugun aikin ya karya komai shima yaga
kanshi court d'an banza mushiriki....
*Bayan kwana biyu*
   "Momy nifa na tsorata da garinnan,abin ya wuce cikin gida amaka asiri harda na waje,abun
ai yayi yawa wlhy,gaskia ni London zan d'auke Hafsat mu tafi Yafiye mun kwanciyar hankali"
Murmushi momy tayi"Ba wanda ya isa ya hanaka tafiya da matarka duk inda kaga dama
ammafa kasani ko ina kuke se ku riqe Allah,dan ka bar katsar bashi bane,lafiyar Allah zakana
riqa nema muku ako da yaushe ana yawaita karanta alqur'ani me girma ana adu'a, sannan
kuma seta mirmire zaku tafi" b'ata fuska yayi
"Momy wane irin mirmirewa kuma wai,tafaji sauqi ni next week naso mu tafi" rik'e baki tayi "ohh
ni Allah ya raka taki gona Abdul,matarka ce idan ma kaso ka d'auketa Ku tafi yanzu,kumama kai
anan Zata zauna seta gama mirmirewa zuwa jibi" da sauri ya dago ya kalleta amma ya kasa
magana ita kuwa dauke kanta tayi kamar bata ganshiba,tama bar wurin Shikuwa kai tsaye
bedroom nata ya wuce yana qunquni....a kwance ya taddata ta rufe idonta tamkar me
bacci,bayanta ya kwanta ya rungumota ta baya,a kunne ya rad'a mata "Blossom I really missed
you,gashi kuma momy ta hana intafi dake gida yau" da sauri ta Turo shi ta tashi "yaa Abdl
momy fa,Karfa taganka anan dan Allah ka fita" janyota ya qarayi "Haba blossom ki nutsu mana
nida matana haka kawai zaki takurani kice bazan yi yanda naso da ita ba" kamar zatayi kuka
tace " Yaa Abdul ni inajin kunya dan Allah Kayi hakuri" b'ata fuska
"Look blossom I'm in need of u,and if u dare say a word I will slap u,comon hug me now"
Qunquni tashigayi
"Allah ni yaa Abdul