Showing 36001 words to 39000 words out of 65850 words

Chapter 13 - KALUBALENAH (complete) Writing By Chuchujay.pdf

Advertisement

02 Aug 2025

2663

yake ta faman murmusawa,
Gyara zama ammar yayi yace "uhum this is getting interesting,
Is she a relative?

No she works here,mamanta tana aikine a gidansu azad ".

Whoa man "whoa ,

The boss and the maid,
God the great tall basket baller ,the mighty yamin da yan mata ke faɗa akai yau shine ya faɗa
soyayya da yar aikin gidansu,
God dude how?.

I don't know ,yafaɗa yana murmushi"
Ban Sani ba dude ,yes yar aikice a gaidannan amma fa ita ɗin dai itace ta sace zuciyar
binyamin and nothing can change that,
Man she's a full option, everything a man will need in a woman ,baba i love that girl but bama
wannan ba,ammi is against it ,like wise mahaifiyar ta ,kai ammi har cewa tayi idan na faɗawa
abba ko su granny kan ina santa zata tsine min,
And brother this girl love me and its mutual,
Sannan look im not getting any younger,
You know "
Im in my thirties"
But still a virgin , I mean i escaped all the temptations kai shaida ne ko soyayyan minti ban taba
yi ba ,
And yanzu ina da bukata sannan na samu yarinyar da nake San ƙare rayuwa na da ,ammar im
scared idan suka hanani auren yarinyar nan something bad might come in between us which
bana fatan haka har abada ,ina san na sameta a halaltaciyyar hanya wadda ammi ta ke nema
ta haramta mun and dude truth to be told bazan iya rabuwa da deenah ba and im certain itama
bazata iya rabuwa dani ba cos i trust myself.

Dan shiru yayi kana yace and do you know the funniest thing about it?
My brother azad which happens to be her best friend is in love with her ,like madly ,
Amma bakamar yarda nake santa ba of course.

Shiru ammar yayi ya zuba masa idanu.

Kallansa binyamin yayi yace Kai bana san iskanci fa ,ina faɗa maka damuwana ka Wani bini da
idanu kamar bama kasan mai nake cewa ba.

Ajiyan Zuciya ammar yayi yace "brother no "kawai ina mamaki ne wai yamin ne ya faɗa kaca
kaca haka ,
Then i believe this girl worth it and na tabbata a must go ce.

Da farko dai Alhamdulilahi zanyi godiya ga Allah Mai kowa mai komai,na biyu kuma nace
bismillah.

Kallansa binyamin yayi yace bansan Mai yasa na zabeka matsayin amini ba bayan nasan kai
ɗan iskan mai raine ,
Meye hakan bafa a filin walima muke ba ,Zan Tashi wallahi in iskanci kazo mun.

Dariya ammar yasa yace chill mate"
Allah fa aka kira ,okay now im serious,
Gaskiya ina farin cikin cos idan ma nace bani yi to nayi karya ,
I mean "im just glad zakayi settling down which is a good thing,
Forget about Azad after all yarinyan nan kai take so ba wani ba so fuck everyone and just marry
her.

Dan kankance idanu binyamin yayi yace kaifa kana da matsala ,inace yanzu nagama faɗa
maka asalin damuwata tayaya zan aureta bayan an mun katanga da hakan.

Exactly kawai ka saurareni,
Kasan tunda nake da Kai ban taba baka shawarar banza ba and yanzu ma bazan baka ta
banza ba,komai zan fada maka yanzu is for you,
So ka auri yarinyar nan a sirri babu wanda yaji cos man i smell trouble idan baka auri
yarinyanan ba ,so akan a shiga wannan damuwan gwara ayi hakan.

Dariya binyamin yasaka yana Mai Tattara wayansa da key ɗinsa kana yace "talking to you is
pointless and thank you for this useless advice and remember yes nan ba states bane da
zakaje court kayi aure kawai abaka certificate na aure ,ko kawai muyi exchange na vows
shikenan munzama mata da miji ko kuma mu zagaye wuta nasaka mata vermilion a goshinta
kamar wasu indians shikenann ko lord shiva da mother seeta sai dai su kallemu amma basu isa
su raba muba ,
Bro fuck" this is Nigeria ,and we are muslims aure yana bukatan shaida da dangi so abegii
ammar fuck you.
Yana kai zancensa ya mike.

Riko hannunsa ammar yayi yace Kaga matsalanka ba saurin fusata ,
And point of correction ,aure shaida yake nema ba dangi ba ,yes danginka sune mafi
muhinmmanci a harkar aure but yamin your case is different,ka tuna ammi cewa tayi idan ka
faɗawa wani cikin manyanka maganan deenah zata tsine maka amma bata ce idan ka auri
deenah zata tsine maka ba and ba haramci kake ba , Listen i blv kana San ka auri yarinyar nan so ga mafuta zan baka ,
Akwai babban imam ɗin popsy ,
Zamuje mu sameshi mu faɗa masa dukkan abunda ke faruwa and trust me zai saurareka
sannan zai aura maka aure da deenah kuma auren ku halal ne ,in yaso daga baya kowa ya sani
a lokacin da babu yarda kowa zai da abun sai dai a karbesa tunda the deed has been done ,
Talk to the girl ka samu yardar ta and ɗaya daga cikin family ɗinka da ka yarda dashi which i will
suggest my baby"
Ya karasa yana Mai winking ido daya ,

Shiru Binyamin yayi yana nazari abin kafun yace "zanyi tunani and i will call you zuwa gobe,

"Fine "cewan ammar kayi tunani mai kyau ,but babu Wani hanya da ta wuce wannan,

Maida hankalinsa yayi kan pasta ɗinsa da tayi sanyi yace "thank God i love my pasta Cold,
Da haka yayi bismillah ya fara ci inda ya bar binyamin da tunani fal ransa ,
Yunwar ma da yake ji sai yaji ta gudu,

Kaɗan kaɗan yake chakular abincin yana nazari inda ammar kuwa yake ta fama cin nasa yana
santi,

Bayan sun gama cin abinci ne ammar yace so lover boy yaushe zan ganta ne ,
Ko zaka kira mun ita ne?

No "ya faɗa flatly cos yasan yanzu yana kiran deenah zai jawo mata matsala ,


......bayan tafiyar ammar ya daɗe yana nazarin maganan da sukayi ,
Yayi tunani Mai zurfi akan hakan wanda yake jin zuciyarsa ta yarda da hakan ɗari bisa ɗari,
amma deenah fa ,anya zata yarda?
Anya bazai zama taking advantage ba akanta ,

Shiru yayi yanata faman saƙa da warwara,
Wayansa ya ciro yayi dialing number ɗin ihsan wadda har ta fara bacci and shi bazai iya bari sai
da safe ba cos He's eager .

WHAT?
Ihsan ta faɗa lokacin da ya Kawo mata maganan zai aura deenah a sirri,

Brother nasan wannan ba tunanin ka bane cos tunanin ka bazai taba zuwa chan ba im certain
wannan shawarar bro ammar ne,

Scrubbing hancinsa yayi yace "well you're not wrong amma na amince ne ,
Look sister ,
Kamo hannunta yayi Ya zaunar da ita daga zaburar da tayi ta mike yace let me be frank with
you,
Kinsan ni dake babu sirri ko,so listen,i love deenah sannan ina san rayuwa da ita and that love i
have for her have that power of mixing lust in between,
Ihsan ni ba yaro bane and bantaba committing zina ba ,Allah shaida nane and bana so na fara
yanzu and im scared soyayyar dake tsakanina da deenah wadda ammi kema shamaki zata iya
ja mana trouble plus babu wanda ya tsallake sharrin shaiɗan wanda a yanzu shi nake so nama
kaina katanga da .
I don't wanna jump into something bad with this girl and the sudden sexual tension danake
feeling suddenly akanta is not something to joke with so ina san tsarkake imani na and i have
no one to talk to a yanzu a family na bayan ke kanwata wadda nasan zaki fahimceni.

Shiru ihsan tayi tana Mai zurafafa nazarinta ,tabbas idan iyayensu suka tsinci maganan nan
daga baya abun bazai kyau ba kar ma ace ammi ,amma ta wani bangare na zuciyarta sai
tausayin ɗan uwan nata ya mamaye mata zuciya ,
Kwantar da kai tayi tace "if that will make you happy then you have my support amma deenah
fa?
Kana tunanin zata yarda?

Gabansa ne yaɗan faɗi amma sai cewa yayi"i don't think deenah zataki yarda i just need to talk
to her tomorrow.


CHUCHUJAY ✍

Share fisabilillah.

KALUBALENAH.

SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.

25

AURE a sirrance kuma ?
A'a ni bazan yi ba ,
Mikewa tayi da saurin ta zata bar gurin ,
Riko hannunta yayi Ya zaunar da ita kana ya tsugunna akan gwiwowinsa yace "
Dee please ki saurareni,

Nasan idan na sanar ma hajja ina sanki babu wanda ya isa ya hanani aurenki sai Allah ,amma
deenah the case we have in store here is that ammi zata tsine mun idan nayi haka and nasan
kema baza ki so tsinuwa ya kamani ba,
Wallahi tallahi deenah i don't mean any harm i mean good for us ,
Ba wai zamu boye abunnan bane har abada no zamu faɗa musu daga baya and i will take
responsibility and trust me babu wani abu da zai faru,

Bazan maki dole ba ,kije kiyi tunani idan kinji zaki iya rabuwa dani then i will backup amma idan
kinji kin aminta dani then nan da Friday zamu mallaki juna.

Wani zafi taji yana ratsa ta ,ga ilahirin tunaninta da ya ɗauke,
Jakanta ta jawo daga chair ɗin dake kusa da ita tace"take me home please".

Bai musa ba ya mike ya mata Jagora suka fita daga restaurant din wanda kafun su fito su zo sa
sai da dabara ,
Cos a chan bakin titi suka hadu inda daga gida kuma tace ma maminta zata gidansu sabs ne .

Koda suka dauka hanya babu wanda yace ma kowa komai,

"Ka kaini gidan su sabs nan nace ma mami zani and baici ace na koma gida ba cos nace mata
sai da yamma zan koma gida.

Ina ne gidan ?
Ya tambaya yana Mai ɗan satar kallanta ganin ta maida dukkan hankalinta kan titi,

Wayanta ta dauka ta kira sabs akan ta buɗe mana location which she did,
Da haka sukayi detecting gidan,

A bakin gidan yayi parking ya kalleta ganin bata san haɗa idanu dashi,
"I will come and pick you up.

Um um don't stress, cos i don't thing it's a good idea ,
Zan dawo da kaina ,i insist ,
Babu musu yace mata to"

Bude kofar tayi ta fita ba tareda ta kallesa ba wanda haka nan take jin kunyar hada idanu dashi,

Tsaye tayi a bakin gate ɗin gidansu sabs tana Mai kiran layinta cos bata san ta inda zata fara ba
idan akace ta shiga gidan cos gidan is big and luxurious,

Duk yana cikin motansa yana kallanta yana Mai adduan Allah yasa ta amince da batun sa
sabida he cant wait to have her as his .

Wani matashin saurayine ya fito daga gidan wanda ya dauki hankalin binyamin dake kokarin
tafiya,
Maida hankalin sa yayi garesu yanaso ya gane abunda ke faruwa cos yarda yaga yana washe
ma deenah baki abun ya ɗan sosa sa mussamman da yaga itama ta mayar masa da nata
fara'an kana ta bisa cikin gidan ,
But who the fuck is he ?
Ya tamyaba kansa wanda babu Mai basa amsa.

Tare deenah da saurayin suka shiga gidan inda yake cewa "kinga brother yana ma kanwansa
running errand ba ,imagine wai yaya kaje dan Allah ka taho mun da frnd ɗina ina toilet ne "
She cant even quit shitting for you"

Yar dariya kawai deenah tayi cos bata san Mai zata ce masa ba tunda ita dai ba saninsa tayi ba.

Suna shiga falon nasu na alfarma deenah ta tarar da mahaifiyar sabs wadda kana gani ba sai
an faɗa maka mamanta bace cos suna kama sosai kamar an tsaga kara,

Sai a wannan lokacin ne deenah ke san gane wannan guy ɗin da ya kawo ta dan uwan sabs ne
cos yafi kama da maman nasu,

Nervously deenah ta karasa inda ta samu Guri a kasa ta zauna,
Cike da sakewa Maman nasu tace 'kayya yarinyana tashi tashi maza ki hau sama ki zauna,
ƙi tayi tace a'a amah nan ma ya ishe ni,
Ta faɗa jin sabs na yawan ambatan amah.

Gaida ta deenah tayi cikin mutunci da ladabi inda amah take ta fara'a ta kasa rufe baki dan
yarda sabs ke bata labarin deenah haka take tunda basu taba ganinta ba sai a hoto,

Ni nagama tafi kyau a fili ko yasir ,
Ta maida tambayan kan saurayin ,

Wallahi amah abunda ke raina ne kika faɗa afili,
Ita dai deenah babu abinda take sai yake cos she's not comfortable and su yarda ta lura they
are friendly basu da damuwa,

Suna tsaka da hakan sai ga sabs kamar an cillota ta faɗa kan deenah tana faɗin bestgirl,
Kunya deenah taji mussamman yarda sabs ta dane ta gabansu, kallan su tayi tace amah
,brother meet my bestgirl deenah,
Deenah meet my Queen and my sweet brother yaseer ,
Murmushi deenah kawai tayi tana Mai san fita daga awkward situation dinga ,
Ga idanun da yaseer ya tsureta dasu kamar zai cinyeta,
Kamar kuwa sabs ta fahimta tace okays deenah muje ciki,
Babu musu deenah ta mike suka shiga ciki ,

Kallan yaseer amah tayi tace "yasser yarinyar nan bata ma kama da wata haka,seriously tana
mun kama da wata sosai and na manta shap dawa take kama.

Shafa sumarsa yayi yace amah i don't know fa all i know is that amah I've fallen ,
And im serious,
Dariya amah tasa tace don't be silly guy.
Kasa yayi da kansa kamar da gaske kunyan nata yakeji yace amah just pray for me,i want this
girl.

Maida hankalinta tayi kan wayanta tace "success then ,
But seriously i need to remember dawa take mun kama,

Tashi yayi yana Mai Faɗi "what's the use,

I just don't know but something is urging me to remember .

Hakan nan ya tafi yaa barta a falon yana mai tunanin Deenah cos yea ta tafi dashi she's just his
type.

Koda sukaje dakin sabs dannewa deenaah tayi bata nuna yarda dakin ya tafi da ita ba amma fr
Ya tafi da ita ,
ɗakin suits her like the little princess she is .

Zama deenah tayi a couch  bayan sabs taje kawo mata refreshments,
Mintuna kaɗan sai ga sabs bayanta kuma Mai aikin su dauke da tray ,
Ajewa tayi inda sabs ta mata izini da taje ta,
Zama sabs tayi tace "kinji farin cikin danake da kika zo ,like fr ban dauka zaki zo ba da kikace
na kunna maki location thought you were fulling my legs,

Dan dariya deenah tayi tace yanzu ai gani nan ba ,
So whatsup?.

Umm su amma suna nan suna planning mun tafiya london inda yaya yasir ya dawo wai naje
uni,
But matter of fact bana so wallahi,but ya zanyi since they came to conclusion , da naji amah na
cewa harda widdy cos sunyi magana da mom ɗinta daga bisani kuma sai naji wai dad ɗinta bai
yarda ba as in yana da plan for her.

Ɗan shiru deenah tayi batace komai ba tana mamakin wai sai dai iyayensu su zaba masu
abunda suke so badai su su zaɓaba,
Dafa ta tayi gudun kartace bata ce Wani abu ba tace "im happy for you sosai wallahi sabs at
least zakiyi karatu ba strike,

Murmushi sabs tayi tace "oh come on ,naija ɗinma banda private uni they just wanna see me
out of sight i guess ,
So kefa ?

Tana San faɗa ma sabs cikinta amma bata san ta ina zata fara ba dan haka sai tayi tunanin
gwara tayi shiru da bakinta tayi shawara da zuciyarta.

Kula da sabs tayi da akwai damuwa a tattare da deenah ɗin wadda bata san faɗa mata yasa ta
ce "look deenah nasan akwai abunda ke damun ki and ba zan maki dole ki faɗa mun ba,but as
your bestfrnd bazan fasa faɗa maki a kullum ba that you should listen to your heart and always
remember that i have your back.
Murmushi deenah tayi tana Mai jin san sabs inda wata zuciya ke faɗa mata akan ta sanar da
sabs amma wata zuciyar kuma sai ta gargadeta akan tayi shiru.

Hira suka sha sosai kana deenah ta tashi dan tafiya,

Abun arziki amma ta hada ma deenah  goody bag,
Kamar bazata Karba ba amma ta tilasta mata ta karba sai da in bata dauke ta uwa ba ,Dan
haka yasa dole ta karba,

Koda zata tafi yasir ne ya fito kan zai kaita gida ,
Sabs har ta dauki veil ɗinta amma tace tazo zata rakata wanda sabs din ta kula amma da yasir
are up to something,

She got a man amah"
Sabs tafaɗa disappointedly bayan fitan su .

But last you told me she aint married,
Amah ta bata amsa,
Bata Kuma cewa kumai ba amma ita ta tabbatar babu wanda ya isa ya maye gurbin binyamin a
zuciyar deenah,
Not anyone ,not her brother.

Koda suka dauka hanyar maikuɗi mansion babu abunda yasir ke jan deenah dashi bayan hira
wanda take basa amsa cikin rashin sakewa dashi tho he's friendly amma ita komai ma weird
haka take kallansa.

Faka motansa yayi a dai dai bakin gate kana ya kalleta yace "kanwata sai munyi waya tunda
naga gaba ɗaya kinki sakewa da yayanki,

Kallansa tayi a karo na farko tace "kana da number nane dama?

Murmushin sa yayi wanda ya sake fito da kamar sa sosai da sabs kana yace"chill baby
remember sabs have it,

Ji tayi Wani banbarakwai baby ɗin da ya faɗa mata .

Dan sinnar da kai tayi tace nagode kana ta fara kokarin buɗe motan ta fice da saurinta ,wanda
hakan karaf sai akan idanun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login