Showing 42001 words to 45000 words out of 65850 words
Chapter 15 - KALUBALENAH (complete) Writing By Chuchujay.pdf
mamaki"
Yes its me "ke kina nan inata kiran layinki baya shiga and kinsa we have our final prom .
Zama tayi tana Mai gaida Mami wadda shigowansu kenan,
Kallanta deenah Tayi tace "ke nifa babu inda zani.
Aikuwa baki isa ba, Mami kina jinta ba ,ni idan bata je ba dawa zan zauna ,and mami komai fa
da zata bukata is ready saboda ko jiya na kirata wayanta baya shiga sannan yanzu wai bazata
je ba dan Allah mami kisa baki.
Aikuwa baza'ayi haka ba maza tashi kije ki tafi amma kar kuyi dare"
Mami ta faɗa cos ta yarda da sabreena dari bisa dari ,kuma tana jin kunyanta.
Babu yarda deenah ta iya dole ta tashi ta shirya cikin sliver gown doguwa, design ɗin ta jikin
sabs saidai kalan sa ya banbanta na sabs baki ne.
Kallan kanta Tayi kana tace sai kuma nasa me akaina ,
Cos last i remember sunana deenah ,
Dariya sabs tasa tace "kina da matsala,
Oya muje sister ihsan got that.
Kallanta Tayi tace "tayaya har kikaje har kukayi magana ina gidannan,
Winking ido sabs tayi tace kina wasa da sabreena,
Duk abunda suke hankalin Mami na kansu,
Hijab ɗinta ta dauka tace muje to.
**
Zaune beautiful deenah take tana Mai kara kallan kanta a mudubi yarda ihsan ta fito daita,
Sosai tayi masifan kyau duk Da ba heavy make up ne aka mata ba ,
Kin yarda tayi a daura mata Dan kwali rather ta yafa dan karamin veil din da za'a daura mata
akan,
Tanaji sabreena na ta koɗa yarda tayi kyau ,and tasan yea da gaske ne tayi kyau din cos she
looks dashing,
Fitan sabs taje ta dauko masu takalmine ya bata daman kallan ihsan tace ,"is this party a good
idea?
Zama ihsan tayi gabata tace of course and i don't think Brother will have a problem with this
,after all its your last high school party and no one will deprive that right, so go girl.
Murmushi tayi da tayi assuring nata cos tsoranta daya Kar binyamin yayi fushi .
Mintuna kaɗan sabs ta shigo da takalmansu,
Kasan cewar deenah ta fita tsayi sannan bata san heels yasa nata takalmin yazama flat silver
sandals mai masifan kyau,wanda sabs tasan tana so cos komai da ta siya mata sai da ta bugi
cikinta taji abinda take so,
Ko sabs Bata faɗa ba tasan kudine aka kashe a kayan and tasan yanzu tana magana sabreena
zata nuna tafi kowa fushi,
Hotuna ihsan ta musu kana suka fita ,
Suna kokarin zuwa inda driver ɗin sabs yayi parking Muryar azad ta katse su,
Wani irin sound ya saki lokacin daya dora idanunsa kan deenah yana mai faɗin"OMG,
Beb you look gorgeous.
Innalillahi.
A tare suka bisa da kallo yana sanye cikin tuxedo white,
Sosai yayi kyau ,ga haircut ɗinsa very matured,.
You don't look bad your self "tafaɗa tana mai faɗaɗa fara'arta ,
Hannunsa ya mika mata yana Mai faɗin"can you be my date?
Don't be silly dude date ɗinka na chan tana jiranka so don't waste our time ,mu haɗu a
school,"sabs ta faɗa tana Mai jan hannunta ba tareda ta tsaya jin mai azad zai faɗa ba next.
A mota ne suna tafiya deenah tace "thank you sabs ,
For what exactly ?
Ta tambayeta tana mai kureta da idanu,
Everything".
Dan murmushi sabs tayi tana mai san kawar da zancen tace "girl ban faɗa maki ba yaya yasir is
just mad over you, tho i told him you're off limit which i guess kamar ya hakura duk da bai faɗa
ba, then later on yake bani labarin sir binyamin .
Silent dariya deenah tayi da tuna abunda ya faru, a wani bangaren kuma takejin rashin
kyautawarta na boyewa sabs maganan aurenta.
***
....Cike suke a hall ɗin makarantar inda ko wanne dalibi yake cikin tasa shiga ta bajinta da
birgewa,
Kowa ka kalla a gurin ba sai an faɗa maka iyayensa sunci sun tada komada
Ba,
A biye azad yake da sabs da deenah duk inda sukayi Dan jin yakeyi kamar idan ya matsa Wani
zai sace masa deenah and yasa ma ransa Ita tashi ce for the night and forever.
Announcing aka fara na award da za'a bama students,
Wanda aka kira sunan sabreena a miss jovial aka bata award ,
Tafi gun ya ɗauka Bayan tayi Ɗan karamin speech.
Bayan ta sauko ne deenah ta rungumeta da farin cikinta,
I cant wait to have you wear that crown cos jikina ya bani zakici queen of the year ne tho it's
always widdy's spot .
Ke i aint want no shit".
deenah ta Bata amsa wanda kan ta rufe baki taji an kira king of the year"
AZAD KABIR MAIKUDI
Gyara tsayuwa widad ta fara cos tasan she will always be his queen,.
Amma ga mamakin kowa a gun sai ji sukayi ance and the Queen of the year crown goes to
DEENAH OTHMAN ALI.
Sanarwar tayi Dai Dai Da shigowar binyamin wanda lokacin da ihsan ke faɗa masa wai taje
prom ba karamin haushi yaji ba musamman da yaga irin kyau ɗin da tayi,
Shi Yama manta da Wani prom da za'ayi cos career ɗinsa na san kiransa so he was out for a
meeting ,
Bai tsaya wata wata ba ya nufi makaranta domin zuwa ya ɗauko ta atleast yayi using daman
suyi spending quality time tare,
Kujeran da aka tanada dominshi ya je ya zauna wanda hakan yayi dai dai da idanunsu da suka
sauka ana juna,
Irin kallan da Ya watsa mata kawai yasa tasha jinin jikinta ,
Mazewa tayi ta komar da hankalinta kan hayaniyar da ake na kiran sunan ta akan taje ta karɓi
crown da award ɗinta ,
Hawa tayi tana Mai satar kallan widdy wadda gaba ɗaya ta hargitse cos that's her crown and ita
kaɗai keda right ɗin saka shi,
Nervously deenah ta tsaya aka saka mata crown ɗin akanta,bayan an bata dama tayi speech
ne ta cire crown ɗin ta kallesa da kyau kana ta maida kallanta kan azad wanda ke ta washe
hakora yana mai jin hakan a step to his success,
Dan satar kallan binyamin tayi taga ya haɗe gira ,
Mic ɗin ta kai bakinta tace "
Im very grateful to be crowned the Queen of 2023 ORCHID HIGHSCHOOL,
I really do appreciate it ,and thanks to every one member that votes for me .
Thank you all for considering me and thinking that a scholarship student like me who ain't no
one deserves this position,i do appreciate"really".
But its not like im rejecting it rather im dedicating it to the previous Queen "WIDAD SULTAN
NA'ABA and im considering this my last gift to her and i hope she will do accept it with love.
Tafi gurin Ya dauka inda WIDAD ta tabbatar da insult ne deenah ke passing mata amma gesture
ɗinta was innocent which she knows it was fake ,
Babu yarda za'ayi tayi rejecting but dole deenah will pay for humiliating her,
A haka ta taka ta karasa Guri inda deenah ta dauko crown ɗin ta dora mata akai "kana tayi
hugging ɗinta inda a between it widad tace"thank God kinsan bai suiting standard ɗin bitch irinki
ba.
Dan murmushi deenah tayi tana Mai kara rungumeta tace "well yea it only suit a cow like you so
i decided to pass you what i achieved which you Failed,in one word "you take my trash bitch
".and this will be the town gossip.
Tana kai karshe ta saketa ta cigaba da faɗaɗa murmushinta inda aka kashe su da hotuna,
Kwata kwata azad bai ji daɗin cire crown ɗin da tayi ba but dole ya hakura da mata magana sai
sun tashi,
Sauka tayi taje gun sabs ,
Dariya sabs tasa tace "never knew my girl can be this bitchy,sai kinga fuskan widdy "omg.
Dariya suka saka a tare inda deenah tayi excusing kanta akan zata restroom,
Bayan fitowanta daga toilet tagansa kamar aljani a tsaye cos saida ta tsorata ,
Tana kokarin faduwa Ya tarota yana Maiyin side smirk yace"its time for our very own party
love,so we are leaving here ..
CHUCHUJAY✍
KALUBALENAH.
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
❗❗kinky ahead r.
28.
No "
We are not done here"
Tabasa amsa tana mai kokarin tsayawa kan kafafunta ,
Smirking yayi yace "then i guess i will have to offend you,
Yana gama maganansa ya ɗagata chak,
Zillewa tafara tana Mai Faɗin"Allah zan bika please put me down cos wani zai iya ganin mu ,
Allah im good to go.
"Good then "let's follow the back door,.
Kamar yarda ya umarta haka akayi ɗin ,
Ta back door suka fita,
tunda suka dauka titi bata iya cewa komai ba abu ɗaya kawai ke mata dawainiya a kirji wanda
shine adadin luguden da zuciyarta take,
She's an adult and tasan menene hakkin aure, duk da kuwa nasu asirrance yake amma hakan
bashine yasa na kowa yafi nasu ba ,hukuncin dake cikin ko wanne aure haka yake a ciki nasu,
Tana da ilimin addini dai dai gwargwado and tasan dukkan hakkokin binyamin da yake kanta,
She cant ignore the chemistry and the sexual tension between them,
Tasan yana kokarin kakkaucewa ne but a zuciyarta ta kudiri niyyar bashi haɗin kai muddin ya
nema tarayya da ita after all ba wani crime ne zasu aikata ba its something that everyone
expects in a marriage,
Bata tanka sa ba haka zalika shima bai tanka ta ba ,she's just feeling this kind of weird feeling
and she know she is in for this and no more turning back.
Bakin wani gida taga sun tsaya,horn yayi har wajen sau uku kana wani dattijon buzu ya fito
,yana ganin motan kasan ya shaidata cos Bai karasa fitowa bama ya koma yana mai washe
hakora ya buɗe gate ɗin,
"Shannu sannu uban gidana ,barka ,yau kai haka a gari,
Buzun magadin yafaɗa bayan ya kulle gate ɗin ya karaso garesa,
Da fara'a binyamin ya basa hannu suka gaisa inda deenah awkwardly tace masa ina wuni,
Cike da fara'arsa ya amsa batareda yayi tunanin komai ba dan mutum ne shi wanda babu
ruwansa ,aikinsa kawai yasa gaba ,yayi a biyasa wanda wata shida kenan da yake ma binyamin
gadin gidan sannan ba wai wani isashen Sani yayi ma binyamin ɗin ba ,abu daya yasa gaba
wanda shine rike masa amanar gidansa sabida binyamin mutum ne.
Bayan yayi parking ya rigata fitowa Ya zagayo ya buɗe mata kofa ta fito tana mai jin fargaban
ganinta da mai gaɗin yayi,
Dan karema harabar gidan idanu tayi,
Babbane amma ba Wani chan babba ba ,za'a iya kiransa da mawadaci,gidan yana da yalwar
shukoki wadanda suka kara ƙawata sa ,lokaci guda taji kaunar gida ya shigeta saboda she can
sense some peace within,
Jagora yayi mata suka isa kofar da zata sada ka da cikin gidan tawani dogon balcony ,
Key yasa ya bude ,yayi bismillah a bakinsa sannan sallama ta biyo baya,
Kamar wata munafuka haka take binsa a baya,
Dan sakin baki tayi ganin yarda babban falon yake well decorated cikin white and black,
Kallansa ta dawo da gareta kafun ya sa hannunsa ya jawo ta gefensa yace "kina tunanin
abunda mai gadi zai ce ko?
So kar ki damu baki da matsala ta wajensa ,
And yes bari na amsa miki tambayar dake cinki basai kin furta ba saboda nasan abunda ke
zuciyarki right now,
Yes nan gida nane ,
Na siye sa ne some months bayan na dawo daga states tho da fari naso saka hayane then na
fasa cos some times nakanzo nayi clearing kaina ,
So feel at home cos this is OUR home,.
Tafiya ya farayi inda take nata takun dai dai nasa,
"Bari na zagaye dake kiga ,
Kitchen suka fara shiga wanda yake babba sannan shima anyi design ɗinsa da white and black
kamar yarda falon yake ,
From the cabinet ,wall and everything,
Ɗakuna huɗu ne a gidan
Kamar yarda Ya sanar da ita amma a guda ɗaya aka saka furnitures saboda bashi da wani plan
akan gidan,
Dakin da aka sakama furnitures ɗin ya jata suka shiga ,
Kingsized bed ne Ya fara mata Sallama wanda yake shima in white and black,
Tayi mamakin da taga bedding ,
Kamar yasan Mai take mawa yace "
I slept here yau.
Kaɗa masa Kai tayi cos tana cikin Wani yanayi ne da baki zai iya fassarawa ba ,
All alone with the man she love and mijinta for that matter .
Hes is a neat freak.
Yunwa nakeji".
Ta tsinci kanta da faɗa.
Zaunar da ita yayi a bakin gadon yace ,
"I know and nima im starving amma fa abincin da nake craving yana tare dake and only you can
ease my hunger.
Hannu tasa ta rufe idanunta tace"stop being dirty im serious here.
Hannunsa yasa ya cire nata hannun yana Mai tsugunnawa a kan gwiwarsa yace"nima im dead
serious baby ,amma kar ki damu nayi ordering abincin da zakici ki koshi nima Sai ki bani nawa
na koshi,
Hannunta da ta kwace ta Kai masa Dan dukan wasa da shagwaban ta tace "never thought you
can be this kinky.
Rike hannun yayi a dai dai saiti heart ɗinsa yace"for you baby zan iya fiye da haka cos trust me
idan ina tare da ke ji nake komai nawa ya tsaya,dukkan tunanina kuma sai ya raja'a kanki ,
Bani tunanin komai da kowa muddin ina tare dake so yau is about us,you need a shower?
Saurin kaɗa Mai Kai tayi alamun a'a cos Tayi wanka kan ta fita and she
Don't think she's that sweaty illa tafin hannunta kawai dayake zufa.
Mikewa yayi yace Okay"bari na ɗauro alwala muyi sallah and kema kizo kiyi cos we still didn't
get that chance to ,kuma yana da mutukar amfani ma'aurata su gabatar da wannan nafilar
wajen gode ma Allah ni'imar da yayi masu.
Bayan sun idar da sallah raka'a biyu ne ya kama goshinta ya jima yana mata adduo'i wanda
hakan Ya kara burge deenah about him cos ada tunaninta bashida Wani cikakken ilimin addini
baya ga na boko ,amma zama dashi ya sa ta fahimci abun ba haka yake ba.
Wayansa da yayi ƙarane ya tabbar masa da order ɗin da yayi have arrived so ya Tashi ya fita ya
karbo,
Zaune take inda ya barta,
aje ledojin yayi ya koma,minti kalilan sai gashi da plate da cups .
Kallanta yayi yaga itama shi take kallo,
Bai ce mata komai ba illa Tashi da yayi ya daukota chak daga kan gadon yace"allow me to feed
you my Queen.
"At your service my king"tafaɗa tana mai yi masa wani fari da idanu wanda ita kanta batasan
inda ta koya ba ,tarayya da binyamin yana fito mata da kanta wanda bata sani ba and she's not
hating it.
Zaunar da ita yayi akan cinyarsa bayan ya zauna a kasa,
"Kodai nawa abincin zaki fara bani saboda yunwar da nakeji karuwa take musamman da kike
this close to me,
"Just feel how hard and hungry im for you,
Batayi aune ba sai jin hannunta tayi akan smooth black sweatpants ɗinsa and directly taji tayi
getting in contact da hardness ɗinsa .
Saurin tashi tayi tana Mai cewa "nikam yunwa nake ji Allah ,
Gaba ɗaya Lokaci guda ta duburburce wanda bai damesa ba cos as a decent girl this is what
he was expecting,
Plate ya jawo ya juye kebab ɗin da aka Kawo a ciki kafun ya balle goran fresh milk ya zuba a
one cup kana ya kalleta "yace okay zo .
Kamar bazata komaba but last abunda take San yi shine disappointing handsome well built
husband ɗinta so babu musu ta matsa ,
Wannan karan bai kokari zaunar da ita kan laps ɗinsa ba cos yanaso taci abinci ne ta koshi and
it's getting late baya san saka ta matsala a gurin maminta .
Ba wani da yawa ba taci taji ta koshi ,Sanin cikinta yasa bai matsa mata ba shima ya ɗan ci
kana ya faɗa bayi ,
Mintuna kaɗan ya fito kugunsa daure da towel wanda kamar a hure ya faɗi,
Saurin dauke idanunta tayi cos seriously this is getting somewhere,
Smirking yayi da ya fahimci abunda yanayinsa yake mata,
Lokaci kalilan silent kamshinsa Ya cika dakin,
You're okay ba .
"Um tafada da Yar karamar murya,
Tashi tayi ganin yana yo inda take tace"
Uhumm take me home kalla magreeb ta kusa and Mami tace kar nayi dare,
Takowa yayi a hankali zuwa inda take ya zame veil dinda still yake kanta ,sabon kananun kitso
da mami ta mata ne suka masa Sallama Sai kamshin hair butter ɗinta da ya daki hancinsa,
Hancinsa yasa akan Ya shaki kamshin ,kafun yace "gashinki mai kyau kamar ki.kamshinki baya
isata and bazai isheni ba.
Ganin yarda take shivering kaɗan ne yasa Ya dago habarta ,kasa haɗa idanu tayi dashi,rufe
idanunta tayi saboda nauyin haɗa idanu take dashi ,ga hannunta da yake kan hard chest ɗinsa
dake very smooth ji take bama duniyar nan take ba saboda bata taba tunanin zata zama
intimate haka dashi ba.
Kula yayi da rashin sakin jikinta wanda yayi mata uziri and yasa a ransa zai cire mata wannan
nuku nukun nata,
Zai Saka mata san having nasa around her with just this one night.
Komai nata tsayawa yayi chak Lokaci guda ,dukkan wani tunaninta ta nemesa ta rasa
sakamakon lips ɗinsa da taji akan nata yana neman entrance,
Tayi mamaki da ta tsinci kanta da responding masa back,hannunta tasaka around wuyansa inda
yasaka hannu ya jawo