Showing 18001 words to 21000 words out of 65850 words

Chapter 7 - KALUBALENAH (complete) Writing By Chuchujay.pdf

Advertisement

02 Aug 2025

2669

ta da ɗanyen kwai
wai mahaɗin floor din,
Juyawan da deenah zatayi taga Crete na kwai ɗin gaban widad hannunta dauke da guda biyu,
Kafun kace me suka fara jifanta da shi inda shikuma azad hankalinsa na chan yana faɗa da
victor,

Wata irin tsawa da aka daka musu shi ya tsayar da komai kama daga kan faɗan azad da victor
zuwa ga kan su widad masu jifanta da kwai,

Tsaye binyamin yayi a gurin ransa a bace ganin abunda yake faruwa wanda security yaje ya
sanar a staff room ,
Kasa deenah tayi da kanta tana kuka vulnerably ,dan karshen wulakanci yau ta gansa a orchid
kamar wadda aka kama tayi fashi da makami"

10 MINS LATER.

Tsaye suke a office ɗin principal wanda yake wakiltan manyan shareholders na makarantar,
Gefe guda kuma mss aafiya ce sai binyamin wanda yaci uwar mur,then su
,widad,hazal,walida,benazir,
Deen class rep wanda yazo bada shaida akan abunda suke mata,deenah,azad,victor,

Cikin sanyin murya principal din yace this should not repeat it self and ke deenah i knew it was
your fault ,I mean why didn't you avoid them.

Cikeda baccin rai binyamin wanda ya katse hanzarin azad wajen magana yace"
Mr principal sir are you for real,
Kana so ka faɗa mun this is the end of all that happened to that poor girl?
I mean just take a look at her,and you call this Justice,no this is not going to happen not when I
am a member,

Y'all should be on your knees,
Ganin yarda ya hade rai ne yasa suka zube dukkansu,

Fita yayi bayan mintuna kaɗan sai gashi da tsumagiyyan bishiya,
Principal ne yayi saurin tashi yana mai faɗin,"no mr binyamin this shouldn't happen in this
school"

Nannade hannanun rigansa yayi yana mai faɗin ko,then it will start with me,
Tashi widad tayi tsaye tace"no this ain't gonna happen wasa kake ba,
Ko daddy da mom basu taba duka naba and it won't start now ,my father is a f cking
shareholder here.

Ya tsani raini wanda yana ɗaya daga cikin abunda yasa baya san widad cos tuntuni ya fahimci
tana da rainin wayau,
Zula mata bulalan yafara yana mai faɗin"
Za'a fara a kaina and nothing will happen,inajin kin manta we are the founders and the biggest
share holders of orchid ,
Cigaba yayi da tsula mata bulalan inda itakuma ta rinka kwandara ihu,
Da kyar principal din da mss aafiya suka kwaceta ,
Cikinsu deenah da deen ne kawai bai zane ba har azad wanda baiji haushin dukan ba ko kaɗan
dan yarda yayan nasa ya chuda widad ya burgesa and kamar yarda ya faɗa babu abunda zai
faru,

Bayan duk sun fita saura deenah kadai principal ɗin ya kallesa yace "biyamin what you did was
wrong"

"Oh Ashe ,
So letting bullies go free is not wrong right?
This girl is being bullied by them over and over again ai kaji mai class rep dinsu ya faɗa,
She might not reported it dan maybe tana tsoro babu abunda zai faru and kamar yarda take
tsoran koda ta kawo kara babu abunda zai faru ,cos gashi nan they abused this girl and as a
principal kana faɗin wai it shouldn't repeat it self,sannan you were saying it was her fault after
how they maltreated her in the school premises and in a broad day light self ,sannan kace what
i did was wrong,
"Okay it was wrong a yanka ni,
yana kai karshen zancensa ya fita a office din kamar guguwa ,

You might go deenah"
Mss aafiya ta faɗa tana mai murmushi kasa kasa gudun kar mr principal ya gani,

Restroom din makarantan ta nufa dan goge jikinta,
A hanya ta tarar da sabreena wadda tana ganinta tayi hugging nata tana kuka tana mai fadin
sorry deenah ,im sorry I wasn't there for you,
Raba jikinsu deenah tayi tace come on,
Its okay after all I'm okay.
Nasan you weren't in school ,stop crying i ain't dead.

A tare suka tafi inda deenah ke faɗan mata dukan da binyamin yayi masu widad,
Bayan fitowansu ne ta tarar da azad a bakin gurin yana jiranta,

Kasa tayi da kanta da ta tuna irin tsaya matan da tayi ayau,

Sorry "
Murmushi yayi yace "no i won't accept that apology har sai kin yarda kin zama frnd ɗina ,

Murmushi tayi tace "its okay indai shine zaisa kayi hakuri then I've accepted you as my frnd,
Wanda hakan yayi kulluwa mafarin abotarsu.


CHUCHUJAY

KALUBALENAH.

SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.

CHUCHUJAY✍️
Marubuciyan
MEERAL
HALAL VEER
MUZUBA MUGANI
HIS JEWEL
NOORURRAHMAN N200
YAR AREWA N300

13
Babban harabar taro ta makaranta cike tayi da taron masu bakaken suits wato share holders na
babbar makarantar ta orchid,
Mahaifin widad ne zaune yana Mai faman mita akan yau sai yaji dalilin da yasa binyamin ya
dukar masa yarinya wadda ko shi bai taba sa koda hannu ne ba ya dake ta ba sai shi isashe,
Yana tsaka da mita lokaci daya kuma yayi dif inda kowa ma ya mara masa wajen yin shirin
sakamakon karar takun sandar dogaron uban gayyar,

Tafe yake cikin takunsa na kasaitatun tsofafin yan boko kuma masu hannu da shuni,
Hannunsa na dama ɗauke da sanadar dogaronsa guda daya inda gefensa guda binyamin ne ,
ALHAJI SALIHU MAIKUDI kenan,
Baban share holder kuma founder na ita kanta kungiyar orchid ɗin,
Tashi sukayi baki dayansu kana ya zauna sannan kowa ya koma ya zauna suna Mai basa
girmansa,
Mahaifin widad ya umarta da ya faɗi damuwarsa aikuwa kamar jira yake ya fara zayyanota akan
dole sai binyamin ya faɗa masa abunda yasa yayi ma widad wanann dukan da har ya sata ciwo
akan yarinyar da ba yar kowa ba .
Waɗanda suka yarda dashi suka fara mabaya'ar lallai kam dole ya faɗi dalili kuma idan dalilinsa
ba mai kwari bane dole a hukuntasa,
Suna kan wannan musayar yawo Alh maikudi ya buga table alamun yana bukatar shiru wanda
take gun ya dauka ,
Alamu yayi ma binyamin akan yaje ya taho masa da yaran da abun ya faru garesu,
Bayan lokaci kalilan sai gasu gaba daya ciki kuwa harda widad da ta biyo mahaifinta a tunaninta

Ko za'ace ta rama dukan da binyamin yayi mata,
Umartarsu grand pa yayi da su mayar da abunda ya faru inda same deen ya faɗi abunda ya
Sani dangane da bullying nasu widad a makaratar,
Shiru gurin ya dauka inda binyamin ya kara da cewa
"Yes na doki widad but amma Ai kunji dalilin da yasa na doke ta ,
Makarantar nan ba wai gurine da na sama yake danne na kasa ba,
Cos dukkannan i blv abu ɗayane so Mai yasa ita ɗan kawai tana a matsayin scholarship student
zasu mayar da ita punching bag ,
I blv a makaranta ba wai ilimi ne kawai ake dauka ba no ,makaranta gurine na bada ilimi kuma a
lokaci daya da tarbiyya ,
And na tabbatar hukunta widad da nayi ba laipi bane and idan da ace ta hanyar dokar bullying
na makaranta za'abi da sai dai in yanzu a zauna tattauna yarda za'ayi suspending nasu with all
due respect.

Take kowa yayi tsit,
A karo na farko grandpa yayi gyaran murya yace "
So eng sultan na'aba kaji dai abunda ya faru so kanasan justice ne ma yarinyanka widad ko
kuwa a kulle case ɗin ,
Da sauri mahaifin widad yace no sir a kulle case ɗin and I will make sure na jamata kunne this
won't repeat it self.
Dan murmushi grand pa yayi yace"I hope and inasan ka ƙara tabbatar ma da yarinyanka ɗin
cewa deenah daya daga cikin ahalinace saboda duk wanda yake karkashin rumfata to
ahalinane and idan abu makamancin haka ya kuma faruwa Zan tabbata anyima Mai laipi
hukunci kamar yarda ya cancanta , Let's call it a day,

A tare suka fita shida binyamin inda daga baya su deenah ma suka fita a gun deenah na jin
soyayyar grandpa har ranta ta yarda ya kwatar mata yanci.

tun daga ranar deenah ta samu sassaucin su na physical bullying sai na baki wanda a yanzu ta
daina musu shiru,
Duk da widad mahaifinta yamata tsatsauran warning akan ta fita hanyar deenah gudun karta
bata masa image amma a zahiri tana ma deenah wani babban plan ne dan ko kaɗan bata
santa,

Tsakanin Deenah kuma da binyamin girmamawace take masa sosai dan ba karamun girmansa
ta fara gani ba,
Duk da ba wai suna shiri sosai bane amma idan ya ganta gun hajiya kaka yakan dan sakar
mata fuska duk da ba wai wata hira suke mai tsayi ba..

*********************************
Ukasha anya zan yi depending akanka kuwa as in you Ain't helping any matters,
I want this girl out of the picture,

ɗan murmushi yayi yana Mai dafa kafaɗar widad yace nasan abunda nake ji towards deenah is
lust and I am certain so I'm using love as an excuse thinking zata bani haɗin Kai a matsayina na
handsome guy ɗinnan haka but karki damu ,she just slapped me and I will make her pay for it
tonight at 8 y'all should wait for my come back she won't like abunda zan Mata and trust me
kafun mu bar orchid I must fuck that girl its ukasha we are talking about girl so ki kwantar da
hankalinki indai wannan ne an gama.

Wani sanyi widad taji aranta at least wani mugun abun zai faru da deenah cos indai ukasha
yace zaiyyi to zaiyyi cos mugune,
*
Tunda ta shiga rest room jikinta ke bata akwai Mai binta amma idan ta juya sai taga babu kowa
dan haka kai tsaye ta shiga toilet dan yin fisarin da ya matseta ,
Tana gama uzirinta ta fito ,
Wanke hannunta tayi a sinks ɗin dake jere ,
Gitawar mutum ta gani "who's there ta tambaya tana Mai san jin wanene jin shiru yasa ta fita
batareda ta saka komai a cikin ranta ba.

Kamar kullum bayan komawarta gida a ranan ta taya maminta yan aikace aikace kana ta tafi
bangaren hajiya kaka,
Zaune ta tarar da ihsan tana Mai faɗin Allah hajja ko brother nada kirki in yaso and I told him
deenah yarinyace Mai mutunci he shouldn't be having this bad tunani akanta duk da dai muna
masa uziri cos yanada bad experience da talakawa,
Amma hajja inajin magana nan ya fara tasiri kalli fa wayan da ya siyama deenah ,

"Ba dai ni deena ɗin ba ko"
Tafada tana Mai sallama cikin falan,
Yar Dariya hajiya kaka tayi tace oya zo zauna nan and akwai wata deenah ɗinne a gidannan
baya ke ,samsung ne binyamin ya siya maki yace ki dinga karatu,
Dan Jim tayi kafun tace hajja bawai na raina bane amma ina tsoro kar Mami tace na rokesa ne
kuma baza ta yarda ba ma ."

"Ni zan kai Mata nace na baki nasan kawai kina neman hanyan da zaki ƙi amsa ne oya tashi
muje.
Muryansa ya karaɗe gun.

A'a yaya bilya ni bazan bika ba.

Dariya hajja da ihsan suka saka inda shikuma ya ce God not again wai banace ki daina ba.
Rike kunenta tayi tana mai sum da kai tace afuwa na tuba.

Karban kwalin wayan yayi ya tafi gurin Mamin kansa tsaye,
Da kyar ta yarda shima saida yace Mata Ai zaina monitoring nata sosai.

Bayan ya dawo ne sashen hajiya kaka hannunsa dauke da wayan yace done ihsan yi mata
settings komai And banda shirme duk da nasan baki da shi so ga sim card nan a cikin ledan .
Godia ta fara masa wadda bai tsaya sauraranta ba ya fita dan baisan godia musamman idan
yayi ma mutum alheri.

Washe gari koda ta tashi ta shirya dan tafiya makaranta tayi mamaki dabata ga su azad na
jiranta ba ,ba tareda ta Kawo komai a ranta ba ta nufi inda taga binyamin na shirin tada
motansa da saurinta ,
Ta side mirror ya gano ta ya tsaya,
"Dan Allah makaranta zakaje kayi dropping nawa?
Baice Komai ba illa bude mata kofar da yayi ta shiga da saurin ta tana Mai ce masa ina kwana ,
"Lapia yau kinyi late kenan.
"Wallahi na ɗan kwana da mura ne shine nasha magani so Mami tazata bazan je makarantaba
shine bata tashen da wuri ba.

Ayya sannu"shine abunda yace ya tashi motan suka bar gidan wanda hakan ya faru daidai a
idanun amminsa wadda take yawan Karantar sabon yanayin sauyinsa game da ita kuma tana
nan tana tunanin mataki.

A parking space suka rabu ,tana kofar shiga aji azad wanda ya hangota ta window ya tare ta da
serious face yace we need to talk ,bata ce Komai ba ta juya inda shima ya mara mata baya
yana Mai bata rai,
Basket ball field ta musu jagora ta rike kugu tace "yea menene, na Kawo ka best spot naka
What's Up why are you this sad faɗa mun wanda ya ɓata maka na ɓata masa.

Wayansa ya ciro ya kunna wani video ya mika mata yana Mai faɗin"for God sake Deenah what
is this?

What is what?
Karban wayan tayi ɗan san ganin menene,
DA sauri tasaki wayan tana Mai faɗin auzubillah azad what the heck is this did you call me out
to discuss this nasty thing.



CHUCHUJAY.

KALUBALENAH

SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA

CHUCHUJAY
MARUBUCIYAR

MEERAL
MUZUBA MUGANI
HIS JEWEL
HALAL VEER
NOORURRAHMAN N200
YAR AREWA N 300.

14
Yea thank God kin yarda its nasty so Mai yasa kika yi,

Nayi?
Ta tambaya cluelessly kafun ta duka ta ɗauki wayan dan san sake ganin menene tayi,

fuskanta ne tabbas ,tasan taje rest room fitsari a jiya kuma tayi ta fito so how comes kuma video
Nata ya fito tana touching kanta in that same bathroom ,
Sakin wayan tayi ta sa hannu da rufe bakinta take kuma taji hawaye na bin kuncinta ɗaya bayan
ɗaya ,wani irin tukukin bakin ciki da tunda aka haifeta bata taba yin irinsa ba ya danne mata
kirjinta,
Cikin kuka tace,that's not me "
Bani bace ba ,
I will never touch my self, not In this nasty and haram manner,
Azad for God sake the lady in there was masturbating her self,
Do you think that low of me,?
How could you blv a stupid made up video,?
Nazata tsakanina da kai idan kaga irin wannan akaina first thing dazaka tambaya shine who
made it but I was wrong abunda ka fara tambayana shine Mai yasa nayi,
Im disappointed in you ,I hate y'all stinking rich a** kids dukkan Ku halinku ɗaya,
Da gudu ta juya ta bar gurin inda wajen fita taci karo da sabreena wadda taga zuwan su gurin ta
biyo su,
KO sauraran sabreena ɗin bata yi ba tafice tana kuka"

Oops guy what's up Mai kayi Mata this time around,trust me I won't hesitate to kill you oya start
talking,
Dafa kansa yayi ya furzar da iska daga bakinsa,
Kamar yarda deenah ta faɗa bai kamata ace yazo yana tambayanta why ba ,she's better than
that yasani but he was just mad and angry shi yama manta ana wani Photoshop.

"Baki kalla wayanki ba jiya ,wani vid aka saki na deenah and I reacted the way I shouldn't ,
"I ain't get no phone ,wayana ya samu matsala jiya,
Karban wayansa da ya dauka tayi tace muga,
Turus tayi lokacin da taga vid ɗin amma sai ta maida hankali wajen san ta gane wanene,
Bugun fari tace bro this ain't deenah, cos banta ba ganin Deena da wannan long red skin tight

dinba I can't remember her having this but it looks familiar and video ɗin anyi posting Nasa jiya
which means a jiya akayi editing video ɗin and I was with Deenah through out and she wore a
black tight yea im certain,
This ain't her and I just need 24 hour to sort out who the bitch behind it was,
Nasan Kona bi deenah bazata saurareni ba so lets do this I have a flash with me muje ICT nayi
copying bansan system na wani cos its a secret mission and I will present the real person in the
vid da safe ,in ba haka ba ni ba sabreena bane .

"But sabs don't you think Deenah na bukatar mu yanzu"
Dan kallansa tayi shekeke kana tace "not after what you did I know her best and I know bazata
saurari kowa ba a yanzu but the least we can do yanzu shine mu fito da wanda yayi and i trust
my self nasan sai na fito da wanda yayi cos i very much know my ways da duk wani abu na
computer but mind you "I ain't no hacker.
Bangaren deenah kuwa kai tsaye hanyar barin makaranta ta nufa tana kuka, sai a lokacin take
tuna irin yarda ake nuna ta a lokacin da ta shigo makarantan amma kasan cewarta na Mai
samun treatment kamar haka a koda yaushe yasa bata damu ba ,but this is severe and bazata
iya dauka ba, Tana kokarin fita a bakin gate ɗin taci karo da binyamin wanda yake dawowa daga wajen,
Yanayin da ya ganta ya tsorata sa cos kuka ne take sosai ,
Ta gefen sa ta raba zata wuce yasa hannu ya kamota yana Mai cewa "ke lapian ki ina zakije
wurjanjan haka me ya faru,
Tana kallan kwayar idanunsa ta fashe da wani irin kuka a lokaci daya kuma ta faɗa jikinsa
wanda bata San ma tayi ba,
maƙalewa yayi na ɗan lokaci inda ya daga hannayensa sama dan baiyyi aune ba ga wani shock
da yaji ya shigesa,
Haka nan ya tsinci kansa da hugging nata back da hannu ɗaya inda hannu ɗayan yasa yana
lalashinta akai,she needs it.

"Oya bari na dauko car ɗina ,
Babu musu ta sakesa ba dai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login