Showing 39001 words to 42000 words out of 65850 words
Chapter 14 - KALUBALENAH (complete) Writing By Chuchujay.pdf
binyamin da ya kunno kan layin a motansa ,
Zagayowa yasir yayi ya fito bayan fitar deenah ya kalleta yana Mai faɗaɗa fara'arsa kana yace"i
can sense future between us ..
You sense no shit man".
CHUCHUJAY✍
KALUBALENAH.
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
26
You sense no shit man"
A tare suka juya jin muryarsa ,
ƙarasowa yayi yana Mai faɗaɗa murmushinsa kafun ya miƙa ma yasir hannu,
Weirdly haka yasir ya karɓa yana faking nasa murmushi,
Kallan deenah binyamin yayi yace Dee kin dawo kenan, kamar naje na dauko ki cos hankalina
da zuiciyata sun kasa kwanciya,
Dan yaƙe tayi tana Mai Kallan yasir wanda ya zama dumbfounded kafun tace,"yaya yaser Na
gode bari na shiga gida,sai munyi waya ɗin.
Sallama yasir ya mata ya juya ya shiga motansa yana mai kallan binyamin,
Hanyan gida ta nufa kai tsaye bayan barin yasir a Gurin,
Riko ta binyamin yayi wanda ta kula bai daukan sa komai,
Kallan hannun da Ya rike ta tayi kana ta kalle sa ta haɗe rai,
Dan licking lips ɗinsa yayi yace " deenah wanene wannan?
bata rai tayi tace "abunda kayi is not necessary and remember maganan aurena da kai ka Kawo
suggestions amma bance na amince ba ,tana kai karshen maganan ta ta shiga ta barsa yana
kiran sunanta amma bata kula saba.
ta kwana tana nazarin maganar sa ,
Tunanin ta daya idan ta yarda sukayi auren sirri ya Mami zatace idan ta gane ?
Haka nan tayi ta saka da warwara kala kala.
Bangaren binyamin kuwa kamar ya kirata amma sai ya tura mata message yana faɗƙin"Dee im
sorry i just couldn't control myself,yes what i did was not necessary kiyi hakuri dan Allah.
Karantawa tayi tayi smiling ,abunda bai Sani ba daya ne bazata taba iya kwana tana fushi da
shi ba ko yaya ne.
Bai kara tada mata zancen ba gudun bacin ranta har suka kai sati biyu a hakan,
A cikin sati na biyun ne ranar yana kwance abun duniya ya ishesa message dinta ya shigo
masa kamar a mafarki
"Im ready to be yours ,but .....
Just don't make me regret this decision.
Yes"ya faɗa da karfi yana karasa karanta message ɗin,
Jikinsa har rawa yake Ya tura mata reply na "we need to talk.
Bayan ta Gama kama ma maminta yana aikace aikace ta sabule taje usual place ɗin da suka
saba haduwa ,
Ji yake kamar Ya jawota ya rungunmeta saboda murna amma sai yayi kokari wajen kame
kansa.
Baki ya ɗinga bata wanda daga karshe sai da yayin convincing nata akan suna aure idan komai
ya lafa da kansa zai faɗa ma Mami da danginsa ,
Da haka ta amince masa ɗari bisa ɗari batare da taji Wani ɗar ko tsoron da ta fara ji a farko ba.
A take gabanta ya kira ammar ya shaida masa da deenah ta amince ya za'ayi su hadu suje gun
imam ɗin suyi magana dashi,
Washe gari ammar yasa suje Dan har ya fara ma imam ɗin magana .
Bayan ya kashe ne ya kalleta yace "Dee zamuje gurin imam ɗin gobe dani dake da ammar da
ihsan.
Ihsan?
And ammar?
Your bestfrnd?
Kaɗa mata kai yayi yace eh "shi he's back in town and yes ihsan cos tasan da maganan so
fitanki daga gida bazai wahala ba zan aika ta tace ma mami zaki raka ta ne.
Shiru deenah Tayi tana tunanin yarda Tayi engaging a yima maminta karya "anya kuwa ta
kyauta mata?.
Kamar ya kula da abunda take tunanin yace "look deenah komai zai zo ya wuce please kar ki
saka damuwa aranki,i promise i won't give you any reason to complain.
Kaɗa masa kai Tayi alamun gamsuwa .
washe gari kamar yarda yace mata ihsan tazo ta tafi da ita haka akayi,wuraren karfe 9 na safe
suka dauki hanyar gwagwalada kasan cewar malamin a chan yake,
Bayani binyamin yayi masa sosai da dalilinsa na san gwanda ayi auren ,
Sosai malamin yayi nazari kafun yace ma deenah"yarinyata kin amincen ko"?
Cike da kunya deenah tace na amince Malam,
Hamdala yayi yace to ga shaidun nan mutum biyu ,ni na uku ,malam alaramma na huɗu insha
Allahu ranam juma'a bayan mun idar da sallah a masallaci na zan daura maku aure insha
Allahu,
ga nan abokina alaramma harisu shi zai maki wali Ni kuma Zan maka kai bilya wali,Allah yasa
hakan shine yafi komai alheri.
Ameen suka faɗa a tare.
Ranar juma'a bayan sallah kamar yarda malamin yace aka daura auren DEENAH OTHMAN ALI
da BINYAMIN IBRAHIM MAIKUƊI akan sadaki dubu ɗari da hamsin wanda imam ɗin ya shata
masa ganin binyamin ya bada kudi har naira dubu ɗari biyar inda imam ɗin ya shaida masa
albarkar ake nema ba wai yawan dukiyarba,
A ranar haka binyamin yake jinsa kamar ansaka shi a aljanna,
Tunda suka dauko hanyar dawowa garin abuja binyamin yake ta faman fara'a ,
Kallansa ammar yayi yace mutumina yau ba jira kenan ko, ango kake shar,
Kallan banza binyamin ya basa yace kai fa Dan iska ne ,look this marriage is not all about sex "
Okay and im not going to scare her off ko taji aranta kamar im all about the sex"
Uhum"
Cewan ammar ,
Ka dai Ji dashi munahiki.
Haka yayi ta zolayarsa tun yana amsa sa har Ya zamana ya daina tanka sa, a haka har suka
shigo cikin garin abuja.
Ɗakinsa ya nufa kai tsaye domin zuwa ya rage babbar rigar dake jikinsa ,
Ji yake inama ace wannan aurene sukayi na yardar danginsu da yanzu ɗaki zai shiga ya tarar
da matarsa amma kasan cewar yarda yanayin ya bullo masu dole yayi hakuri Ya dinga ganin ta
asace kafin komai ya daidaita.
Yana saurin yaje part ɗinsa Muryar ammi ta tsaresa inda ta ambaci sunan sa da sautin mamaki,
Dan cije lips ɗinsa yayi kana ya juya yana Mai tattaro dukkan fara'arsa kana yace "na'am ammi,
Kallansa ta fara sama da kasa kafun tace lapia?
Wannan shigaar Kuma kamar Wani sabon ango daga ina?
Licking lips ɗinsa yayi yace ammi remember today is Friday "
Ehen ina sane yau Friday amma i cant remember last dana ganka da manyan kaya koda
juma'ar ne ,is there something i should know ?
Yes ammi ya Bata amsa "
"Yau ɗaurin auren Wani abokin mu dawowan mu kenan ni da ammar and now im hungry like
very hungry,Mai aka dafa mana yau ne sweet ammi na?
Washe hakoranta Tayi cos rabon da ya kirata da sweet ammi tun kan faɗa ya haɗa su da
deenah ,
Tuwan shinkafa da miyan egusi your favorite and yes nida ihsan ne muka yi so go change kazo
kaci,
Murmishin yaƙe yayi yace "okay ammi na i will be right back.
Bayan ya Gama cin abinci yana kokarin tashi ammi ta katse sa ta hanyar faɗin"yauwa binyamin
yau aina da mamanta zasu zo i want you around cos ina so kuyi taking wannan daman ku
fuskanci junan ku, cos i like the girl.
Ɓata rai yayi kaɗan yace "saboda ita iyayenta na da kuɗi?
A bazata taji tambayar tasa ,
Dagowa Tayi ta kallesa tace "excuse me?
Yes ammi nace saboda ita suna da kuɗi shi yasa kike santa ,
But ammi one thing for certain shine i don't see me and aina together saboda ammi bana santa
ko kaɗan bana kuma kaunarta ballanta naji inasan rayuwa da ita ,so please ammi stop all this
bazan auri aina ba .
Yana Kai karshen zancensa ya tashi Ya bar Gurin ransa a bace ,
Da kallo ammi ta bisa har ya bace mata,
Taɓe baki Tayi tace kayi ka Gama auren aina ne dai sai kayi sa kai da kanka kuwa dan waccan
shegiyar yarinyar baka isa ba.
***********************************
Har akayi sati da aurensu bai samu ya ganta ba,
Deenah kuwaa gaba ɗaya ta shiga damuwa musamman da taga sati kenan da aka daura auren
amma ba taji daga bakinsa ba ko a waya,
Tana zaune tana tunanin ta kirasa ko kar ta kira sa wayanta ya dau ruri,
Da saurinta ta dauka tunaninta shine ,sai bayan ta dauka ne taga ashe azad ne,
Dagawa Tayi ,
Wani ihun daya saki yana Mai faɗin "beb guess what ?
Kara maida wayan Tayi kunnneta tace dude kasan im not good at guessing and point of
correction deenah not beb".
What so ever ya bata amsa ta ɗaya Bangaren yana Mai dauke da farin ciki a muryarsa kafun
yace ,you've gotten that scholarship ,exams ya fito and you've passed,
And scholarship ɗinki to orchid university is geng,
Girl God im happy ,
Wani ihun murna tasa kana tace Ahamdulilah azad are you for real?
Uhum yabata amsa a daya Bangaren.
What about you ?ta tambaya tana Mai zuci zucin san jin nasa sakamakon,
I've passed girl "ya faɗa yana Mai bayyana murnarsa karara kafun yace and this calls for
celebration.
Indeed "this calls for celebration for real ,Alhamdulilah ,i really cant explain how happy i am right
now,
Bari yanzu na sanar ma mamina,
Kafun ta kashe wayan yace "hold on ".
Like we said this calls for celebration and yes we will celebrate anjima.
For sure tabasa amsa cike da farin ciki da zumidin san zuwa ta sanar ma mami wannan
moment din nata na farin ciki,
A kitchen ɗinsu ta tarar da Mami, tana isa ta ɗane ta tace mamina i've won ,nasamu scholarship
na orchid university,
Juyowaa Mami Tayi cikin tata murnar tace"Alhamdulilah,Alhamdulilah deenah dama nasani zaki
ci,jikina ya dade da bani,
Suna tsaka da murnar mama kaltu ta shigo inda itama ta dora da tata murnar ,
Lokaci guda murnar tata da danne baccin ran da take ciki game da binyamin wanda ta sa ma
ranta bazata nemesa ba indai ba shi ya neme ta ba kuma koda ya nemeta sai ya gane ya share
ta ,ko alamun sa bata gani cikin gidan wanda hakan ya kara tabbatar mata bama ya nan.
Shiryawa Tayi simply ta fita Ɗan zuwa gurim azad da ke ta faman mata nacin kira ,
A regular place ɗin da suka saba zama da binyamin ta gansa ,
Sai da gabanta ya Faɗi musamman data tuna yanzu fa tazama matar aure ,
Kawar da wannan tunanin Tayi ta karasa ta zauna tana Mai bayyana dukkan hakoranta cos
bazatayi karya ba she's happy,
Grape champagne din daya Kawo sukayi poping ,
Zubawa yayi a champagne cups ya ɗauka ɗaya yace "cheers .
Dauka Tayi babu musu tace cheers.
I will take you out on a dinner date .
IM SORRY SHE WILL REJECT THAT MATE.
CHUCHUJAY✍
KALUBALENAH
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
27.
Juyawa Tayi Lokaci ɗaya kuma gabanta ya Faɗi ganinsa a kansu,
Dan haɗe rai azad yayi yace "brother last i remember ni ban taɓa hana deenah fita da kai ba
and last i remember baka da wannan ikon a kanta,
Yar dariya binyamin yasa yace"shi yaro duk inda yake yaro ne but just know that im ten steps
ahead of you,and yes mind the way you speak to me cos ni ba sa'anka bane ko kusa so
becareful next time you decide to open that handsome mouth of yours.
Kallansa ya maida kan deenah wadda ta maida hankalinta kan sipping champagne ɗin da take,
Ganin kamar bata san dashi bane yasa ya kalleta yace,
Deenah ina san magana dake.
Ba tareda da ta kallesa ba tace"ni bana san magana dakai and as you can see ni da azad wata
maganan muke so please just go.
Kamar xai sake magana amma gudun kar azad yasamu damar raina masa hankali yasa kawai
ya juya yace "take your time kafun ya bar gurin.
Tafiyansa da mintuna kalilan tama azad Sallama wanda yake jin daɗin yar ɓarakar daya hango
a tunaninsa,
Tana hanyar nufan sashen su taji an fincikota ,
Kokarin kwalla ihu take yasa hannunsa ya toshe mata bakinta yana mai cewa "ke nine ".
Hannunta tasa ta daki nasa hannun"what the hell are you doing?
Smirking yayi Ya jawota jikinsa sosai wanda abune da taji har kanta ,she's not use to this,she
don't see herself this intimate with a man ,
and yea its sudden".
Kokarin raba jikinta take da nasa amma ta kasa sakamakon saka hannayensa duka biyu da
yayi around her waist ya kara pressing nata da jikinsa,nose tip ɗinsa yasaka a nata inda lips
ɗinsu suke inches Kaɗan,
Rufe idanunta Tayi sabida yarda take jin saukar nufashinsa,kaɗan kaɗan kuma take jin jikinta na
dan karkarwa cos she's scared the next thing that's going to happen "is his lips onto her's"
Lura da yayi jikinta na rawa yasa ya kara janta jikinsa kamar zai maida ta ciki kafun Ya maida
bakinsa saitin kunneta yace in a whispering manner"steady Dee just calm down,.
Kokarin kwace jikinta ta fara cos tasani this is not taking a good turn,
"So kake Wani yazo Ya ganmu?
Ni ka cika ni cos im mad at you".
"Babu wanda zai zo nan indai kuma ba tsoro kike kar azad yazo ya ganki da mijinki ba,
"Ni ka sake ni "tafaɗa again in a stammering manner ".
Sakinta yayi amma ya ki cika hannunta ganin ta wani haɗe rai,
Dee listen"i was out for a work shi yasa kika ga banzo ba,naso nazo but kirane daga team
ɗinmu i had to go ,and i lost my phone so i couldn't get to you,
Im sorry.
Dan pouting lips ɗinta Tayi tace"that still doesn't justify why you didn't call me cos nasan kuna
tare da ammar "you can borrow his phone ka kirani cos kana da number na a kanka ,that's all i
care.
Sanin fitina take fama dashi and babu abunda kuma zai faɗa mata ta fahimta yasa Yace "naji
nayi laipi sosai kiyi hakuri"
Kalleni"
Kallansa Tayi taga Ya rike kunnesa kamar irin an kama little kid yana satan chocolate ɗin da
mamansa ta boye,
dariya tasa tana Mai Faɗi"God" don't do that ever again.
Jawota yayi ya maido ta jikinsa yace "indai akanki ne zan iya komai so yanzu kin hakura ɗin ko
sai nayi frog jump"
"Na hakura but kar ka kara cos idan ka kuma bazan kara kula ka ba ko kaɗan".
Deal".
Ya Bata amsa yana Mai saka idanunsa cikin nata fuskarsa dauke da wani mysterious murmushi
".
Kasa tayi da nata idanun ganin yarda ya kura mata nasa "i have to go nasan yanzu mami zata
fara nema na".
Okay".
So na rabu dake ki tafi and we need to talk like seriously.
Uhm mayi maganan Wani lokacin ..
Okay "ya Bata amsa kana yace sadakin ki hakkin kine and imam ya bani na baki zan kawo maki
150k .
Gasping Tayi tace "ni bana so ,
Bana so ,Mai zance ma Mami ni dai bana so"
Ganin yarda ta ruɗe ne ya bashi dariya yace"oh come naji baki so and bazan baki a hannunki
ba but za kaiki a bude maki account na saka maki aciki so ki kwantar da hankalinki.
Tom tafaɗa tana Mai jin faduwar gaban yarda suke this close and this place is not safe but ta
kula shi ko a jikinsa ,
Congratulations "
Ya faɗa a karo na biyu"
For what exactly?
For being my wife firstly and for winning the scholarship and passing your exams,
Murmushi Tayi tace "taya Ka Sani.
Im out of your sight but im always with you, yabata amsa yana mai kashe mata idanu ɗaya,
Kwacewa tayi ta fara tafiya Dan barin gun ba tare da ta saurari kiran da yake mata ba cos idan
ta tsaya biyesa definitely wani zai gansu.
****
Giggling kawai take ita kaɗai,
Kallanta Mami Tayi tace lapia?
"Mamina i just cant keep calm ,wallahi murna kawai nake zan fara makaranta ,and insha Allah
zan zama doctor sannan na dauke ki daga gidannan .
Mami ina da buri da yawa akanki ,
Kiyi ta mun addua ,inaso sai nayi kuɗi,
Nasiya katuwar mota ,na daukeki a gaba muje kofar gidan MARNA,
Na fito na shiga na faɗa masu da babbar murya abunda sukayi ba dai dai bane ,sannan kinga
baba kabiru saina kullesa ladan sharrin da yayi maki,so nake kowa sai ya duka maki akan
gwiwa suna ta maki fadanci.
Juyowa tayi Dan ganin yanayin maminta amma ga mamakinta Sai ganin hawaye Tayi yana bin
kuncinta.
Gaba ɗaya ta kidime tana faɗin "Mami menene"
Nice ?
Kiyi hakuri Dan Allah bansan abunda na faɗa zai bata maki rai ba Mami dan Allah ki bar kuka.
Jawota mamin Tayi ta rungunmeta tace"deenah abunda kikace ne ya sani kuka amma ba kukan
baƙin ciki nake ba ,kukan dadi nake ina dake,
Allah Kuma bazai taba barinki ki wulakanta ba ,a koda yaushe albarka tana tare dake kuma
indai tana tare dake to baki tabewa,Allah yasa maki albarka a karatunki ya baki juria Da hakuri,
sannan nidai deenah abu ɗaya zaki mun shine ki rike mutuncin ki dan naji ance mazan jami'a
basu da dama,kar ma na garinnan.
Rungumeta Tayi tana Mai jin kuka yana kufce mata musamman idan ta tuna sirrin aurenta data
boye mata.
***********************************
LAST ORCHID HIGHSCHOOL PARTY.
Tana sane da partyn ranar amma Tayi shiru ta cigaba da harkokin gabanta cos bata tunanin
akwai wani use na zuwa ,
tana zaune sallamar Sabs ya katse mata tunanin,
Sabs ?
Tafaɗa da