Showing 24001 words to 27000 words out of 65850 words
Chapter 9 - KALUBALENAH (complete) Writing By Chuchujay.pdf
come on muje nikam kar hajja ta fara mun mitanta ɗinnan .
Dan murmushin yake tayi amma tabbas tambayar da yayi Mata ta daketa sosai kuma tazo mata
babu zato babu tsammani.
Washe gari bata jira su azad da suka saba tafiya tare ba ta wuce da binyamin wanda ke ta
tsokananta yana faɗa mata tayi kyau,
Sosai wani irin bakin cikin ya tokarewa azad makoshi a lokacin da driver ɗinsu ke tabbatar
masa deenah ta wuce da binyamin,
Zuciyarsa ya tausa a hankali jin kamar zatayi bindiga kafin ya shige motansu yana Mai tunanin
ta yarda zai bullowa al'amarin Zuciyarsa.
Suna zaune ita da sabs suna assignment a bayan classes building yazo fuskarsa babu yabo
babu fallasa ,tsaye yayi akansu kafun yace "we need to talk deenah .
A tare suka kallesa Dan wannan ɗin sabuwar dabiace da basu sansa da ita ba,ganin da gaske
yake yasa sabs mikewa tana Mai faɗin in kungama na dawo, bata yi kokarin tsayar da itaba
,zama yayi gefenta yayi shiru nadan wani lokacin kafun yace"deenah i know this might sound
funny but i really mean any bit i will be saying' Shiru ya kuma yana Mai dar dar kafun Ya tara courage ɗinsa baki daya yace "i love you
deenah,as in "as a man ,ina sanki deenah and ba wai da wasa nake ba inasone na aureki ,Dan
Allah deenah kar kice mun a'a ,ba wai ina cewa dole ki amsani yanzu ba ,duk lokacin da kikaji
zuciyarki ta gamsu Ni zan jira koda in 10 years ne ,please deenah kar kice komai yanzu cos
nasan idan kikayi magana yanzu i might not like your answer.
Dauke wuta tayi baki daya lokacin da ya fara magana har saida ya kai aya tukunna ta fashe da
wani irin dariya tana dukan cinya harda su hawaye,
Baice mata komai ba Ya zuba mata idanu yana kallanta lokaci guda kuma nashi idanun na
kawo kwalla,
Dakatawa tayi da dariyarta data lura dashi,
Hannunta tasa akan bakinta tana Mai san rike dariyarta kafun tace"look im sorry azad joke
ɗinka ɗinnan ne ya bani masifan dariya sosai ,i mean wai kana sona fa kace?
Nasani Ai Nima ina sanka after all babu yarda za'ayi naki best friend ɗina ,but this your joke is
expensive fa,
Wani dariyan ta sake sakawa kafun lokaci guda kuma ta bari tana Mai kallansa da kyau ganin
kwalla na bin kuncinsa ,
"Wait wait azad don't tell me abunda ka faɗa wai ba wani joke irin naka bane da kasaba,
Share Dan tears din da Ya faɗo masa yayi yayi sniffing kana yace "take it as a joke deenah
amma ni im not joking abunda nake faɗa har raina ne and i know lokacin da zamu gama koda
makarantan nan nece inasan aure za'ayi mun cos every month a yanzu haka ma inaji monthly
salary wanda ake bama ko wanne dan gida Mu and na tabbata zan iya rike mata , Nasan kina yi wa age gap din Mu ne kina gani na yaro wanda baifi ya baki 1 to 2 years ba but
trust me im beyond capable and na tabbata i will keep you happy ,i will love you more than i
love myself and i will choose you beyond anyone,
Juyowa yayi sosai yarda zaiyi facing nata ya rike hannunta babu zato babu tsammani yace
"look deenah wallahi Ina sanki kuma da gaske nake ba da wasa ba and i choose to love you
sannan zan bari ne kawai ranar dana mutu,i refuse to marry any girl indai ba ke bace and i don't
care about relationship indai akan ki ne a zuciyata Ina ji i can break them ,just keep that in mind. Yana kai karshe Ya tashi ya bar Gurin da gudun sa .
" What just happened?
Kifta idanunta tayi da kyau ta mintsini kanta Dan tabbatarwa ba baccine take ba ,
Tattara litattafanta ta yi tana Mai faɗin "you must be sick azad .
Koda suka sake haduwa da sabs bata faɗa mata abunda ya faru ba ita kuma bata tambayeta
ba cos ta yarda idan Abun faɗa ne zata faɗa mata .
Wasa wasa Abun na azad Ya fara cigaba Dan a gaban yan ajinsu baki daya sai da Ya tsugunna
mata akan ta so shi ,bata tsaya sauraransa ba ta fice a ajin ta barsa tsugunen da yake da roses
a hannunsa saboda she's not liking this at all .
CHUCHUJAY
.
KALUBALENAH
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
17.
Tun ranar da azad yayi mata confessing sotayyarsa a cikin ajinsu widad takejin wata irin
sabuwar tsanar deenah na ratsa dukkan wani ilahiri na jikinta .
Kamar Mai aljanu haka take faman kaɗa kafafunta akan mirror ɗin dake rest room tana zukar
weed vape pen ɗin da ukasha ya kawo mata a boye ,
Tsaye yan korar ta suke kowanensu cike da tsoro ransa Dan dai su duk iskancin su baza su
taba shan weed ba amma widad kam tamayi nisa bata jin kira .
Benazir ce wadda tayi karfin hali wurin faɗin,
"Wai shin ke kam widdy baki tsoran shan weed dinnan ?
Wani kallon widad ta bata kana tace xir i guess kin yarda cewa i'm classy ba ?
Kada kai benazir tayi "
Murmushi widad tayi tace then i also smoke classy cos weed pen ba wai yana bani smoke bane
a cikina its giving me relaxation and i need it cos ina cikin wani irin bakin hali da ni kaina bazan
iya bayyana maki yaya yake ba .
Alamun taku yasa suka juya baki daya ,
Da sauri suka sha gaban su Dan basu bukatar kowa a Gurin,
Kallansu deenah da sabs sukayi,Jan Hannun deenah sabs tayi ta raba ta gefensu ta na Mai
faɗin trust me bazakuso messing up dani ba .
Tsaye tayi ganin widad na zukar weed vape pen,
Sakin baki tayi tace "widdy weed?
Kallan banza widad ta bata kafun tace oya run to daddy maza je ki faɗa masa mugani ni dake
wa zai yarda dashi,
Look sabs nifa tunda kika zabi yar talakawan nan a kaina kika fice mun so kije ki cigaba da
binta ta asanu sai ta shafa maki warin talauci ,
Kallanta ta maida kan Deenah dake sink din gefenta tana wanke hannu,
Nunata da yatsa tayi tace "ke kuma kisa aranki sai na baki matsala ,
Kallo daya Deenah ta mata ta dauke kanta tana Mai faɗin "ke din abun tausayi ce widad ,Allah
ya shiryaki.
Wawurota widad tayi tana Mai yarda pen ɗin tana duramata ashar,hankaɗeta deenah tayi tace
next time idan kina bukatar faɗa ta kasance kina cikin hankalin ki domin ga dukkan alamu yanzu
ba kalau kike ba and karin wani abu da baki sani ba ni banasan ɗan shaye shaye yana dora
hannunsa jikinta it disgust me.
Kallan sabs tayi tace sabs i guess my business is over here mu tafi ko,
Yar dariyar shakarwa sabs tayi tace Gaskiya dai yakamata Mu tafi cos garbage din dake
gurinnan akwai tsami,
Zakisan wanene garbage sabs trust me wallahi indai nice widdy ,sannan ita kuma karuwar nan
sai na kasheta ,
Basu bi ta kanta ba suka fice ,
Wani irin ihu tasa kafun ta lalubo wayanta tana Mai kiran ukasha
Kira daya ya dauka ,
Cikin fushin da yake dibanta tace ukasha let's go for plan b akan deenah,
I want her dead .
A tare yan korar nata suka haɗa baki wajen faɗin dead?
Kallonsu tayi da wani irin kallo na raini kana tace Ban naimi shawarar kowa a cikinku ba so
spare me ,
Deenah is living this world and that's period ,bawanda ya sake magana cikinsu duka amma
kowannensu ransa cike yake fal da tsoron abunda widad ɗin kesan aikatawa.
Bayan Tashi daga makaranta azad ya biyo deenah hannunsa dauke da school bag ɗinta da tayi
tayi ya bata amma ya kiya,.
Har ta fita bakin gate bai daina binta ba ,
Tsaye tayi tana kallonsa tace "azad you're my best friend and i blv kana san duk wani abu da
yake mai kyau gareni i blv that and nima i want the best for you, but azad nida kai ba sa'annin
auren juna bane ba kasani na Sani..
.....brother ne sa'an aurenki ba,
Kalansa tayi da mamakin jin abunda ya faɗa ,
Brother kuma?
Where is this coming from azad".
Dan murmushin gefen fuska tayi yace Nasan abunda ke faruwa tsakaninki da brother yamin ko
baku faɗa ba but just know that indai baza ki iya aurena ba then haka zalika shima cos lokacin
da zaki cike 18 He's around 33 to 4
So idan ba lokacin zakuyi aureba abarsa kinada shekara 23 shifa lokacin yanada shekara 36 to
7 i blv you don't wanna marry someone as old as he is .
Ajiyan zuciya tayi tana Mai sa hannu Dan kaarban jakanta tace,
Azad kenan ,i dont know inda tunaninka ke tafiya but last i remember bance makaa inada sort
relationship da shiba ,Su farhana nasan suna jiranka i will take a cab home,
Tana kokarin tsalakawa wani bike yayo kanta da gudu ,
kamar kiftawar ido haka azad ya fincikota ta dawo jikinsa inda bike ɗin ya basu wani irin
zazzafan huci,
Runtse idanunta tayi gam gam inda gabanta kuma ke wani irin mugun faɗuwa ,
Da gudu wanda ke kan bike ɗin ya figi bike dinsa ba tareda ya juyowa ba,
Rabasa yayi da jikinsa yana mai Duba ta yana tambayanta bataji ciwo ba ko?
.saurin raba jikinta tayi da nasa tana Mai sake maida ajiyan Zuciya kafun ta furta thank you
azad ,kana bina wannan,
Yar dariya yayi yace "seriously deenah?
Bakya bina komai cos safety Dinki is my first priority so just listen to me mu tafi tare najima cab
zaki bi muje tare,
Bata masa musu suka tafi tare din,.
...
Mari widad ta kaima ukasha amma bai karasa fuskarsaba sakamakon rike mata hannu da yayi
Ya murda ya dawo ta baya kana ya dawo da ita jikinsa ,saitin kunnenta ya saka bakinsa cikin
wata irin whisper yace"no widdy don't do that with me ,tunda kikaji na yarda zan kashe wani to
ki saka a ranki that im dangerous and i can do worst ,so remember be on time , High way hotel around 8pm and just know that idan baki zo ba abu na farko da zaki fara karo
dashi a makarantar nan da safe to maganan accident din deenah ne da kuma wayan da kika
mun na San a kashe ta .
Tunda widad taje gida take tunani kala kala,
Yes ita din spoilt brat ce sannan iyayenta basu ki mata komai ,amma ta yaya zata fara faɗa
musu bazata kwana gida ba ,first thing a rayuwanta,
Yes tana bukatar taje ga ukasha cos last abunda zataso shine ace maganan sawa a kashe
mata deenah ya fito fili,
Karar cokalinta cikin plate din da take cin abinci shikadai ake ji gashi takwas saura and she
can't mess with ukasha ,
Sweetheart what's disturbing you?
Miryar mahaifinta ta katse mata tunani,
Dan tsuka tayi kaɗan tace daddy inaso naje gidan aunty ne na kwana yau i just miss su khalil,
Dan murmushi mahaifiyarta tayi tace shine kawai na damuwar widad kenan ,just say the word
and kinsan nida daddynki we will go to any lengths domin biya maki bukatanki so just go and
get ready daga nan driver ɗinsu khalil ya kaiki school da safe,
Cike da daɗi ta mike tana Mai aje spoon ɗin ,
Bayan ta shirya ne ta fito tana Mai furta "Mom,dad na wuce .
Ah baby ki bari akaiki mana cewan daddynta ,
Bata rai tayi ta turo baki tana Mai faɗin daddy nan da nan din please i can manage and thats
final i don't wanna go out sad ,
Bai kara cemata komai ba face Allah ya kiyaye baby ki kula da kanki.
Tunda ta shiga hotel ɗin take Dari Dari danma a haka babu wanda zai ganta ya ganeta
sakamakwan face masks da shade din dake fuskanta,
Tasan bazai wuce something quicky ba Dan tasan ukasha wont be kamar babba,
No din room din da yace ta shiga ta murda handle din kofar ta shiga,
Kwance ta gansa kan gado yana kada kafa daya kan daya,
Aje jakanta tayi tana Mai yin Dan tsaki ,she cant believe shes doing this with ukasha of all
people, amma evil ɗin dake ranta yaki barinta tasan Ma mene dai dai Dan burinta daya bai
wuce ta kashe deenah ba ta samu azad wanda ukasha ne kawai zai iya biya mata wannan
bukatan ,
Tasowa yayi daga shi Sai boxer jikinsa yana Mai yimata dan fito kafun yace "baby look how
hard i am for you,
Kallan shade dinsa na kasa tayi tagan yarda yake very hard ,
Kallan system din dake gefen inda ya tashi tayi Sai a lokacin ta kula da porn yake kalla wanda
yasata fahimci dalilin hardness din nasa,
Kamota yayi ya tura ta kan gado ya bita ,yar kara tayi tana mai faɗin ukasha im still virgin so
you will have to be slow and i want it to be quick dan Allah and remember we are both minors.
Yar dariya yayi yana Mai pressing hardness dinsa jikinta kana yasa hannunsa cikin riganta yana
Mai jin tender boob dinta kafun yace "bitch im not minor cos ni da kika ganni i fuck older ladies
shekaran jiya sef i had Nice fuck with my sugar mummy and trust me she prefer me more than
mijinta cos nasan sirrin bada neck and last i remember you are also not innocent so ki daina
kiran kanki virgin cos dildo din da na kawo miki school last 3 weeks is bigger than my d*ck so
calm down and have me.
CHUCHUJAY.
KALUBALENAH
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
18.
Duk wani attempt da widad zata kaiwa deenah Sai an samu sanadin kubutarta ,
Haka tayita abu ɗaya inda bangaren azad kuwa yake Mai kara tura kansa gareta ,
Tsakaninta da binyamin kuwa wata irin shakuwace da ita kanta bata San Mai zata kira
shakuwan da shi ba Dan muddin idan tana tare dashi duk wata damuwarta yayewa take haka
zalika shi,
Zaune suke ita da ihsan dake koya mata wani maths da ya shige mata gaba dan ta dukufa
sosai wajen karatu duba da final exam da suke shirin rubutawa na orchid ,
Kamar wasa abunda aka farasa ayi baza ayiba yanzu ya kasance saura sati daya su rubuta
final paper nasu,
Kallan ihsan tayi tace yaya ihsan na tambayeki mana ,
"Uhum inajinki"
Gyara zamanta tayi tana Mai facing ɗinta tace"wai mainene dalilin da yaya bilya Ya tsani talaka.
Ajiyan Zuciya ihsan tayi tace"its a long story amma lemmi cut it short,
Akwai yarinyar da yake soyayya da ita munaya which wani zuwansa nigeria suka hadu and tun
zuwan bai sake zuwa ba sai wannan zuwan ,
Brother wani irin mutum ne da idan ya fara soyayya bai iya ba,
Sosai ya kamu da San munaya and ita ɗin ba yar kowa bace hasalima watarana akan tashi
gidansu munaya a rasa abun sawa abaki ,
So time din he was of great help dan lokaci daya ya takura ma grandpa akan ya taimaka musu"
Yana cikin shekarunsa na tashe ,so yanema da grandpa ya sama ma munaya makaranta a
states inda yake Gurin aunty,
iyayenta suka yarda ba bata lokaci so grand pa did that ,
To cut it short munaya dai danfaransa tayi almost 3 million naira ta gudu ,wasu sunce tana
states ɗin wasu sunce tana cairo only God knows gaskiyan al amarin,
He was devastated cos yarda tayi betraying nasa and worst thing din lokacin da dad yaje gun
iyayenta sai cewa sukayi su basu suka sata ba hasalima ba ruwansu, dad wanted making it a
case amma grandpa ya hanasa.
Dan shiru deenah tayi tana mamakin labarin kafun tace Allah ya kyauta , wa su mutanen dama
da kasan abunda zasu maka lokacin tarayyarka da bazaka taba fito dasu a ranar da ka gansu
ba Sai dai ka hankaɗasu,Allah rufa asiri.
Ameen muryarsa ta dakesu ta baya ,
A tare suka juya suka bisa da kallo ,
Sanye yake cikin ash baggy pants da loose shirt fara ,
Kasa dauke idanunta tayi daga kansa Dan haka nan take ganin kwana biyun nan yana mata
wani irin kyau ,
Murmushin da yayi wanda ya bayyana dukkan fararen jerarrun hakoransa,
Saurin dauke idanunta tayi ganin ya karaso daf dasu,
ummm hiran Mai kuke yan mata biyu da nake ji dasu,
Murmushi ihsan tayi tana Mai kallansu daya bayan daya dan tun ba yanzu ba ta fara fahimtar
akwai wata boyayyiyar alaka tsakaninsu wadda suma basu san da ita ba ,
"Kawai hiran rayuwa brother"tabasa amsa tana mai duba wayanta alamun zata yi waya dan ta
basu space dan tasan ba gunta yazo ba gurin deenah ya zo ,
Barin gurin tayi Ya zagayo ya zauna a inda ta tashi,
"Ina wuni ".
"
Kallanta yayi yana Mai jin wani irin yanayi na baya San rabuwa da ita a cikin zuciyarsa ,
Ina wuninmu mai kyau ,
Wata irin kunyansa taji hakanan tana ji,
Dan tabe baki yayi yace "kyayi ki gama indai wannan kunyanna gulman ne in zaki daina ma ki
daina binyamin will always be around you,
Kallansa tayi tace ni ba wani kunya da nakeji fa,
...naji dai yanzu you're writing your final exams so after that what are you planning for your self
?
Ko aure zakiyi.
Dan bude baki tayi kana ta rufe tace" aure kuma?
Wa zai aureni ni deenah,
I will be turning 18years, months after nagama school.
daga gira daya yayi yace kenan baki da saurayi,
Its okay na yarda kila dai karshe ni zan aureki tunda baki da wanda zai aureki and yaushe
shekarunki suka shiga 18 after