Showing 30001 words to 33000 words out of 65850 words
Chapter 11 - KALUBALENAH (complete) Writing By Chuchujay.pdf
irin haka da brother ba akan yarinyar da bani tunanin ta kai".
Ni takai agurina.
Kallansa Abubakar yayi kafun ya saki hannunsa yace "okay all the best azad .
...........tunda Deena ga shiga aji ta kai yin komai face tunanin maganganun azad wanda a
yanzu sun fara bata tsoro cos abun nasa yafi da ,
Har class din ya kare bata wani maida hankali ba Allah ma yasa revision ne,
Bayan fitansu suna zaune da sabreena ta kalleta tace sabreena can you help me talk to azad
,da gaske bana san rasashi a matsayin abokin arziki amma he is crossing all the limits which im
sure obsession ne kawai yake damunsa and its disturbing bana san yazo yayi abunda zaizo
yana dana Sani,
Dafata sabs tayi tace Deenah what exactly is going on?
zayyane mata dukkan abunda ke faruwa tayi har fadansu da ammi,Dan shiru sabs tayi tace
"kina san captain binyamin for real?
Kada mata kai tayi tace "sabs bazan iya maki karyaba ,ina sansa which i know kawai ina bin
fantasy dinane but non of my dreams will come true sabida ni nasan ta ko ina yafi karfina amma
azad fa ,bana jin dadin abunda ke faruwa tsakanina dashi he is my friend and that's for who i
see him.
rike hannunta sabs tayi tace Deenah I'm your friend more like a sister sannan bazan taba san
abunda zai cuceki ba so zan baki shawara akan ki saurari zuciyarki and im sure azad will come
around dan nafi dan gana abunda yake yi da kuruciya ,just listen to your heart and im sure
everything will fall to place....
Hirar Mai ake ne yan mata ?
Muryar widad ta daki kunnuwansu ,
Hirar duniya "sabreena ta bata amsa tana mai kallanta,
Dan tabe baki tayi ta dawo gefen deenah ta zauna tana mai dora hannunta kan kafadar deenah
tana Mai cewa "kawata "
Ture hannun deenah tayi tace excuse you "
Dan murmushi widad tayi tace idan na zama mara kirki ace banda kirki yanzu kuma ina neman
sulhu shima duka daya ,
Tashi tsaye deenah tayi tana Mai faɗin "ban shirya fafatawa da wulakancinki ba yanzu so please
widad ki rabu dani,sabs mutafi dan Allah,
Yar dariya widad tayi lokacin da suka fara barin Gurin tace "i wish you success in your exams ,
Basu dai kulata ba haka zalika babu wanda ya juyo ballantana su tsaya musayyar yawu Da ita.
.....................................................................
A yau ya kasance ranar da zasu fara rubuta jarabawarsu,
Nervously haka deenah ta shiga makarantan ,yau bata tafi da kowa ba kudin da mami ta bata
dashi tayi kuɗin mota ,
Tsakaninta Da azad tunda sukayi wannan musayyar yawun bai kara mata magana ba wanda
hakan Ya dameta amma ta wani bangaren idan taga yarda binyamin ke riritata Sai taji
hankalinta ya kwanta duk da sun yanke shawarar Abun nasu yazama lowkey kafun ta gama
exams,
Kowanne dalibi ya zauna mazauninsa na exam wanda akabi serially ,zaune deenah take tana
memorizing karatun da tayi a kanta a hankali,
Kamar ance tadaga idanta ta saukesu kan widad wadda ta dago mata hannu ,dauke idanunta
tayi kamar bata ganta ,
Yar dariya widad tayi ta cigaba da kalle kallenta tana dagawa duk wanda ya shigo hannu tana
washe hakora wanda dayawa yake bakon abu a gurinsu,
Duban kofa deenah take ,lokaci guda wanda take neman ya shigo ,takowa yayi inda take
kasancewar serial number ɗinsa kusa da nata yake,
Yana zama ta dauke idanunsa kamar bai ganta ba ,
Hakan bai hanata kallansa ba tace azad Good morning,
Kamar bazai amsata amma Sai taji yace "what is good about the morning ?,
Jin abunda Ya faɗa yasa taja Bakinta tayi Shiru bata kuma cewa komai ba,
Hey beb"
Annoying Muryar widad ta tunkarosu,
Dauke kai deenah tayi ,zama tayi a kan desk ɗinsa tana Mai rungume masa kai,
Zamewa yayi yana Mai fadin good morning,
Wani Daɗi kamar ya kashe widad ,cikin wata irin sigar tace yanzu ka kara ma morning ɗina
ƙaimi, how was your night?
.
Dan kallan deenah yayi wadda ta dauke kanta kamar ma bata ganinsu kafin yace "my night was
full of your dreams ,
Wai wani dadi kamar Ya kashe widad,tana kokarin kara magana wasu dalibai suka shigo da
gudunsu suna masu faɗin investigators are around,
Dan kashe Mai ido widad tayi tana Mai licking lips ɗinta ta shafa finely cut hair ɗinsa tace "okay
baby after exam zamuyi magana i have son goody surprise for you.
Sure baby "
Ya faɗa yana Mai Kallan deenah wadda tayi kamar ma batasan iskar da ta kwaso su ba tunda
ta fahimci azad yanayin hakanne a tunaninsa zataji kishi ko ba dadi which har ga Allah this
doesn't have any effect on her illah ma tausayinsa da take cos he might get himself into trouble
indai widad ce .
CHUCHUJAY.
KALUBALENAH
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
21.
Bayan an rarraba masu booklets da question paper hall ɗin ya dauki shiru kowa ya duƙu fa dan
yin abunda ya kawosa ,
Hannu widad ta ɗaga wadda tsakaninta dasu deenah Mutum uku ne ,
Invigilator ɗin da ta jawo hankali ne yazo gurin dan san jin mene damuwanta ,
ga mamakin kowa Sai cewa tayi "sir exam malpractice is a bad thing right?
Yes "invigilator ɗin ya faɗa yana mai kallanta ,
Kasa tayi da kanta kamar munafuka tace sir i don't wanna do this but i have to for my friend's
sake ,
Pointing deenah tayi tace sir she had been copying answers,i warned her to throw away the
chunks but she refused ,
And now she's sneakingly copying,.
Bude baki deenah tayi jin abinda widad ke faɗa,bama ita kaɗai ba gaba daya kowa saida ya
juya yana kallan widad da mamaki kafun kallan kowa ya koma kan deenah,
why are you doing this widad sultan for God sake don't you get tired "
Deen dake gefenta ya faɗa yana Mai jin tsanar widad ,
Murguda baki tayi tace idan ba'a yarda dani ba a chaje ta mana,
A hankali hall ɗin ya fara daukar hayaniya wanda hakan ya jawo hankalin sauran malaman,
Jikin binyamin yana zaune ya bashi wani Abun is not okay ,
Kai tsaye ya Tattara takaddun da yake dubawa ya nufi hall ɗin ,
Idanunsa ne suka sauka kan deenah wadda idanunta sukayi narai narai,
Tunda aka fara Abun azad bai ce komai ba ,ya dai daina rubutun da yake hankalinsa kuma
yana kan widad wadda ta bashi mamaki mutuka Dan bai taba zatan zata aikata hakan ma
deenah ba,
Mss aafiya aka umarta data chaje ta ,
Kuka deenah tasa tana Mai jin Abun yana huda mata Zuciya ,tasan she's innocent sannan idan
za'a chaje ta sau dari babu abunda za'a gani jikinta amma wannan kaɗai aka barta dashi ba
karamun abu bane ba musamman idan ta juya taga yarda binyamin ke kallanta,
Tsaf aka duba ta amma ba'a ga komai jikinta ba ,
Cikin desk ɗinta aka buɗe wanda tunda ta shigo bata wani tsaya dubasa a tsanake ba duba da
tasan she's pure ,
Ga mamakinta Sai taga anfito da papers Wanda ke dauke da satar amsa ,
Laaaaaaaa
Students din dake cikin hall din suka dauka ,
Hannu deenah tasa ta rufe baki musamman da external investigators suka hau kanta suna
tambayar wannan din menene,
Kada Kai tafara tana cewa"its not mine iswear ,i don't know about it sir trust me i don't even
know how it got here.
Binyamin ne ya taka Dan zuwa gurin amma kafun ya kai ga karasawa yayi wata magana ya
tsinci Muryar azad yana faɗin"its mine i kept it there ,
Rikosa abubakar dake bayansa yayi yace "don't be foolish man,
ƙwace hannunsa yayi yace i kept it there sir,
Hankalinsu ne ya koma kansa ana tambayansa dalilin dayasa ya aje mata cikin desk,
Snipping yayi yace"saboda bana santa and i wanted to ruin her,
Yar dariya macen cikinsu tayi tace "so Mai yasa zakayi wasa da chance dinka why are you
confessing now "
Because I've changed my mind ,i dont wanna punish her this way"
He's lying ma'am bashi ya aje ba ,
Widad ta faɗa zuciyarta fal tsoro,
Wani irin kallo Azad yayi mata yace to ke kika aje kenan.
Shiru tayi bata kuma cewa komai ba,
Kallansa ya mayar kan investigators din yace"nine na aje sannan na shirya kaarban dukkan
punishment din infact even if it takes me another year im ready and I don't regret my actions,
Wani kuke deenah tasa tana Mai kallansa ,
Tasan ba ita ta shiga dashi ba sannan tasan ba azad bane widad ne so why is he doing this,
Ko ba'a ce mata widad bace tasan itace ,
Invigilator din da Widad ta ce ma deenah ta shiga satar amsa ne ya kalli widad yace why did
you lie then,
Kasa tayi da kai tace sir I'm sorry bansan deenah bata shiga da paper din ba ,bansan ta yar din
ba a waje and naga kamar tana bude desk locker ɗinta ne i thought she was cheating,amma
bansan azad ne ya samata a ciki ba ,
Wani irin kallo deenah tabi widad dashi tana Mai jin kamar tayi kukan kura ta shaƙeta ,
Riko Hannun Azad deenah tayi tace azad please don't do this to your self dan Allah,juyawa tayi
tana mai cewa invigilator din sir i did it ,nawa ne sir its not his,
Fizge hannunsa yayi yace sir i confessed right so what are you waiting for ?
Take me to the board.
Basu kara cewa komai ba suka tasa keyarsa gaba suka fita dashi,
Duk abunnan binyamin na tsaye bai ce komai ba ,illa shock da ya shiga na saurin magana da
azad yayi wanda da ace bai magana ba ya san yarda zaiyyi ya gyara abun but a yanzu kam
azad fucked up.
Gaba ɗaya Jikin widad ya mutu ga wani dana Sani da ta shiga na abunda ta aikata wanda taso
deenah ya kama amma sai gashi ya koma kanta .
Haka nan deenah tayi submitting papern da iya abunda ta rubuta dan bata tunanin zata iya
karasawa,
Tsaye Tayi a bakin board office din tana Mai san taga fitowan koda mutum daya ne ,
Azad ne ya fara fitowa ,da saurinta ta taresa , fuskansa babu yabo babu fallasa yace mata
"_everything is going to be fine ni za'a iya cewa na sake exams next year sanin wanene ni
amma ke fa ?
They wont consider you karshe ma suce bazaki sake rubuta wa a nan ba,
So kar ki damu im fine,
Hawayen da take neman boyewa ne suka zubo,cikin wata irin miryar karaya tace "azad iswear
bani bace ba na shigo da abunnan you shouldn't have said kaine kasani nasani widad is behind
this why are you doing this?
Are you doing this for her?
Don't you get it kana ruining kanka ne,
Kallanta yayi Da wani irin kallo jin tace yayi ne sabida widad,
"Banyi ba saboda widdy deenah i did this for you saboda widad babu abunda zai sameta and
idan har da ita ne you're not going to get out of this and bazan iya jurewa ba ,this is how much i
love you ,Zan iya manta kaina saboda ke and last abunda zaki yi mun shine ki maida hankali
kiyi jarabawanki .
Yana kai karshen zancensa ya wuce gurin ya barta ,
sabs wadda ke zuci zucin ta gama paper ta fito ne ta tako izuwa ga deenah da sarsarfa ,
Deenah na ganinta ta saka wani irin kuka ta faɗa jikinta tana mai faɗin "Sabs your sister is evil ,i
mean how could she?
Rike ta sabs tayi tana Mai shafa bayanta cikin sigar lallashi,
Kasan cewar ba hall daya suke exam ba yasa Sai labari aka kawo musu,
Raba jikinsu deenah tayi ta kalli sabs tace sabs zo ki rakani gidan su widad i want to see her
parents,
Riko ta sabs tayi tace Mai zaki je kuma kiyi gidansu widad,
Zanje ne na kai kararta ,
Dee "
tsayawa tayi amma bata juya ba dan kunyarsa take ji sosai ,tasan yanzu shima yayi tunanin
itace azad ya dauke mata laipin,
Takowa yayi Ganin bata juyoba ,kallan sabreena yayi yace sabreena bari na dan ari kawarki,
Nervously sabreenah tace masa to tabar Gurin,
Lets go "shine abunda yace da ita .
Juyawa tayi cikin shagwabar da batasan ma tana yi ba tace "ni-ni ba inda zani,
Licking lips ɗinsa yayi yace trust me idan baki zo ba zan daukeki chak and nasan baki san wani
cecekuce din,
Jin abunda yace kuma tasan zai iya yasa tace muje to .
Gaba yayi tana biye dashi a baya .
Zama yayi a couch ɗin dake office ɗinsa ya kalleta yace tura kofan kizo ki zauna ,
Bata masa musu ba tura kofar ta dawo ta zauna nesa dashi ,
CHUCHUJAY
KALUBALENAH
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.
22
Ganin irin kallanta ɗin da Yake ne yasa ta juya masa baya tana mai jin kwalla na bi mata kunci
kafun tace "ni bani na shiga dashi ba kake kallona kamar nice nayi ba dai dai ba ,ni wallahi bani
na shiga dashi ba ,widad ne ta fara maganan satan amsan and tace wai ta ganni dashi har tana
faɗa mun kar na shiga dashi wai na shiga dashi which i don't know lokacin da muka fara
wannan shirin.
Okay juyo ki kallani ,
Juyowa tayi,
Rike hannun ta yayi yace "i trust you with my life deenah ,nasan bazaki taba aikata hakan ba
,amma widad ta tsira ne saboda bamu da hujja ,but trust me azad zai dawo ya rubuta paper tare
daku everything will be okay".
faɗaɗa murmushinta tayi tace"thank you very much,
Idan azad yayi missing shekarar nan bazan taɓa yafe ma kaina ba ,
Okay share hawayenki yanzu azad zai dawo school grandpa ne kawai zaiyyi stepping in wanda
magana ɗaya everything would be settled.
Kamar yarda binyamin yayi assuring ɗinta hakan kuwa ya faru cos washe garin ranar azad ya
zo ɗan cigaba da papernsa ,
Ranar daɗi kamar zai cinye deenah ,widad kuwa itama daɗin ne yake fama da ita,
Allah Allah take a gama paper ta keɓe dashi tayi magana dashi,
Kamar yarda take bukatan kuwa suna gama paper ta bisa a baya,
Juyowa yayi ya kalleta Yana Mai haɗe ransa kana yace "lapia?.
Kasa tayi da kanta tace inasan muyi magana ne ,
Okay yafaɗa yana Mai rike kugunsa inajin ki,
Kasa ta kumayi da idanunta musamman da taga deenah na karasowa Gurin,
Privacy please azad"
Cike da bacin rai yace idan zakiyi maganan Ki anan kiyi ina sauraranki banasan bata lokaci.
Ganin da gaske yake yasa tace "I'm sorry"
Yar dariya yayi ta rainin wayau kana yace "widdy you're sorry?
Sorry for what?
Sorry for trying to frame deenah or what?
Nuna ta yayi da Yatsa yace "this would be the last time i warn you,"wallah tallahi widdy zan maki
abunda baki tsammani akan deenah ,sakariya ,shashasha ,wadda bata san inda yake mata
ciwo ba ,mara tarbiyya kawai ,
A fusace ya juya zai bar gurin,
Tsaye ya tarar da deenah wadda ke kallan widad kamar idanunta Ya tsaga ta kirjinta,
Sabs ja deenah Ku tafi "ya faɗa yana Mai tsare sabreena da idanu wadda a dole ta ja hannun
denah suka bar gurin.
wani irin bakin cikine ya turnike widad,
Benaxir ce ta karaso tana mai faɗin "beb "
Wata irin tsawa widad ta buga masu kana tace ya'll should pissed off.
.....cikin kwanciyar hankali suka gama paper ɗinsu wanda deenah ta bada dukkan kokarinta da
karatun ta a kan jarabawan saboda so take a cikin mutane biyar ɗin da za'a bawa scholarship ta
zama a ciki.
Alakar dake tsakanin deenah da azad a gurinta pure abota ne inda take ji aranta zata iya yi
masa komai indai a kan abunda ya shafi alakarsu ne ta abota ,
Ta daina damuwa kwata kwata da irin yarda yake haukan cewa yana santa sabida ta yarda da
cewa wata rana zai gane gaskiya ,
Binyamin kuwa gaba ɗaya ya wawake mata duk Wani gurbi dake cikin zuciyarta ,
Bata tunanin akwai space ɗin da zata saka Wani musamman da yake akansa ta fara sanin
menene soyayya,
Sun yi akan zasu haɗu domin tattauna magana Mai muhinmmanci,
Ta riga kowa Tashi a dakinsu sabida yau tana San kar mami ta sa mata ido dan haka kai tsaye
sashen su azad taje dan kama ma mahaifiyarta aiki wanda bawani yawa bane tunda weekend
dama ba gida suke breakfast ba,
a tsanake ta gama yan share sharenta da goge goge na main falon kana ta shiga kitchen dan
wanke dishes,
Tana kan wankewa ta tsinci muryan azad yana ma faɗin "good morning angel ,
Ta tsorata amma sai tayi kamar bata jisa ba ,
Goran ruwa Ya dauko a fridge ya shan rabi ya mayar kana ya dawo saitin inda take ya ɗane kan
gefen sink ɗin yace"matan azad ina ta maki magana kina ji kin mun banza ,
Dago idanu tayi takallesa lokaci ɗaya kuma tayi saurin dauke kai duba da yanayin da ta gansa
na rashin riga ,
"Ka Tashi kaje kasa riganka "tafaɗa tana Mai kawar da kai"
Tabe baki yayi yace last i remember ,pants ɗin jikina dogone and yes get use to seeing me half
naked cos last abunda na tsana shine mu'amala da riga .
Aje sosan wanke wanken tayi ta Maido da kallanta garesa tace "azad i love binyamin and
nothing can change this and i don't wanna lose a friend Dan Allah ka daina wadannan
abubuwan for our sake .
Maganan tana San binyamin yana masa zafi amma sai ya danne yace "it