Showing 48001 words to 51000 words out of 65850 words

Chapter 17 - KALUBALENAH (complete) Writing By Chuchujay.pdf

Advertisement

02 Aug 2025

2667

.

Yauwa inaso dama muyi magana,
Kinga idan zakije uni zaku zauna campus nefa tho its your choice,
But Dee ni gani nake gwanda ki xauna chan at least we will have our space mai kikaga?

Is that a good idea and kasan mami fa bazata yarda ba,
Kissing forehead ɗinta yayi yace "yardar ki kawai nake nema ta mami karki wani damu tabbas
nasan zata yarda ,and after kinfara makaranta ni kuma i will announce our marriage and trust
me babu Mai questioning musamman idan nasa hajja da grandpa a ciki, yanzun ma akwai
dalilin da yasa nayi shiru,
Allah ya taimaka cos to be frank wannan hide and seek din bazan iya dadewa ina playing nasa
ba and bana jin daɗin idan inayima Mami karya"tafaɗa tana Mai dan sassauta fuska.
Assuring nata Ya kuma yi da komai zai zama dai dai and suma zasuyi rayuwa ta aure kamar
kowa da kowa ..

                                ***
...Rayuwa suka gudanar wa tsakaninsu cikin soyayya da kwanciyar hankali har ya zamana suna
ma mantawa da babu wanda yasan da maganan aurensu,

A boye deenah kan haɗu da binyamin ba tare da Sanin Mami ba ,duk yarda mami zata fara
zargin wani abu sun katangeta sun rufe,

Bayan wasu watanni kamar yarda binyamin yama deenah suggesting haka kuwan akayi

,lokacin fara zuwa makarantansu ta tattara da komawa campus wanda hajja tasa baki akan
cewa deenah zatafi maida hankalinta Tayi karatunta babu wani distraction na aikin gidan
sannan ga kuma nisa da university din yake dashi,
Da kyar Mami ta yarda da hakan dan ko kusa Ko alama bata san rabuwa da deenah ko nan da
chan duk datasan watarana zasu rabu ne ,amma a wannan situation ɗin ana magana ne akan
yarta zataje Tayi zaman kanta,
A yarda hajja Tayita mata bayanin kula da tsaron da ke makarantar ne yadan bata kwarin gwiwa
Dan ita kanta bazataso ace ta tauye deenah ta Wani gurin Ba,

Nasiha sosai Mami tayiwa deena akan ta kula tunda yanzu zatayi nesa da ita,har sai da ta sa
deenah kwalla.

Azad kamar yarda yace zai bata space kuwa makaranta aka sama masa shida abubakar a
Russia,
Haka zalika sabs da widdy wadda mahaifinta daga baya ya yanke shawarar gwanda ta bar
kasar tunda gaba daya yanzu da akwai abunda ke distracting nata a nigeria wanda basu Sani
ba ukasha ne wanda Ya sata gaban, dan har ta kai ta kawo duk tsaurin rashin kunyar WIDAD
tana tsoransa.
An Samu karin ma'aikata a gidan dan haka aikin mami da mama kaltu sai yazama kulawa da
waɗannan masu aikin suna nuna masu hanya .

..........so dee how do you like this little apartment?
Kallan apartment din dake dauke da dakuna biyu Sai madaidaicin falo da kitchen tayi,
Kana ta Dan zagaya balcony ɗin tace nan zai dadin karatu,
ɗanesa tayi gaba ɗayanta ta zagaye kafafunta a kugunsa inda shikuma Ya tarbo butts ɗinta
yana Murmushi,
Lakace masa hanci tayi tace " you know you're are smart right?

Not as smarter as you baby..
Kissing nose tip ɗinsa tayi tace so wannan ne hostel ɗin haa?
You're a naughty boy so ka kama mun gida to have your ways.

To have our way dai?
And last abunda zanyi shine na bar matana ta zauna a hostel ,so ba gwanda nan ba inda zakiyi
karatu kuma ki samu lada ,babu wanda zai san ba hostel kike ba after all no one knows you
around here sannan kafun kije gida wata sabuwar tafiyane so chill and love your man,.

Duka ta Kai masa a kirji cos ta fahimci mai yake nufi,
A yanzu da aurenta da binyamin bazata irga adadin s*x din da ya shiga tsakaninsu ba but
abunda ta sani dayane wanda shine she can't get enough of him and she's addicted of having it
with him kamar yarda shima yazama addicted.

But kasan me?

Shiru tayi sakamakon lips ɗinta da yayi capturing into a hot kiss which told her that no buts.
Responding masa tafara cos Yea she missed him.

I want you "yafada in between.

I want you too tabasa amsa.

Kan babbar cushion ya kwantar da ita yace well let have it here baby cos we gonna s*x this
place up and downs.

**********

Rayuwar makarantar ba karamun daɗi take mataba ,
Binyamin ne yagama mata komai da take bukata ,

Kwata kwata Taki yarda ta saki jiki da kowa saboda bata shirya yin kawayeba, bama su taje yi
makarantar ba,
Sau da dama idan tana tuna abubuwan da suka faru da ita a orchid high sai dai kawai Tayi
mirmushi saboda tasan babu ma yarda za'ayi abu makamancin wannan ya sake faruwa da ita
,wadanda akayi hakan ma dominsu duk basu kasar,
Su benaxir kuwa bama ta sake jin ta kansu ba cos dama ita batasu take ba saboda a yanzu dai
bata san toxic mutane a rayuwarta ,
Rayuwa take so Tayi sabuwa da mijinta wadda take very healthy.

Kamar kullum ta Gama lecture ta fito Dan zuwa inda tasan binyamin yana jiranta su tafi gida,
Hankalinta nakan wayanta sabida sexy text message din da yake ta faman tura mata akai akai
wanda suke sata blushing,
She really cant get enough of binyamin,Sansa wani dashi ne da Allah ya dasa mata a cikin
zuciyarta sannan bata fatan fitarsa,
Kamar wasa taji tayi gware da mutum,
Bismillah,sannu tafaɗa tana Mai tsugunnawa domin tattare littafan da suka Faɗi sakamakon
bige mutum din da Tayi,

Dagowa tayi tana Mai faɗin"im sorry".

Dattijuwar macece Mai kyan gaske wadda kallo daya zaka mata kasan hutu da boko sun zauna
mata,
Idanunta dauke da glasses din da professors ke sawa,
With a look zakasan Wata ce a harabar Gurin,
"Im sorry deenah ta kara maimaitawa a karo na biyu,
Karban littafan matar Tayi ta saki wata Fara'a wadda ta bayyana dukkan kyawawan hakoranta.

Raɓawa ta gefenta deenah tayi bayan ta bata littatafan tana Mai Dan zazzare idanu saboda
weird Kallan da matar ta bita dashi,na zubar mata littafi ,na bata ,sannan na bata hakuri kome
take kalla kuma?
Some humans are weird.

What's your name young lady,
Muryarta mai daɗin sauraro tayi amo a Gurin,
Dan Juyowa deenah tayi da ta fahimci da ita take saboda ita da ita ne kawai a Gurin,

Deenah"
DEENAH OTHMAN is the name.

Da haka deenah ta juya tana mai juya eyeballs nata without caring akan me matar ta tambaya
sunanta .

A mota ta samesa kamar yarda tayi expecting,
Budewa tayi ta shiga tana Mai tattaro dukkan yanayinta dake sashi farinci,
Kissing nose tip ɗinsa tayi bayan ta zauna tace "Good afternoon handsome.

Riko hannayenta biyu yayi yace"my afternoon is kind of bad amma ina sa ran dake annan
yanzu mood ɗina zai tashi musamman idan mukaje gida kika min wanka kika bani abincin dana
fi so sannan ki goyani inajin komai zai dai daita.

Yar Dariya tasa tace come on take me home and stop talking dirty ,im tired..

"Awwn,zanyi kukafa,

Lakuce masa hanci tayi tace naji muje i will do all you asked for.
And yes i just came across wata mata ,mun bige juna littafanta suka fadi,na tayata kwashe wa
and she stand there looking at me like a statue sannan kafun nayi wasu steps Masu yawa take
tambayana sunana and she was staring ,
Maybe i look like her missing gem or something wasu mutanen sef, sha she's beautiful.

Dariya biyamin yayima sarcasm nata na karshe Yace ,"kin mata kyaune Dee kinsan babu mai
kallanki ya dauke ido kai tsaye ,Maybe ko tana da ɗane da taga kun dade amma one thing da
bata sani ba and one thing da zan faɗa mata idan na ganta shine my baby is mine and mine
alone.
Dariya suka a tare ya ja motar ya bar gurin.

CHUCHUJAY

KALUBALENAH.

SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.

31

A hankali deenah ta fara sakin jikinta da situation ɗin da ta tsinci kanta saboda yarda take
samun soyyayyar binyamin a duk yarda take santa ,ta yarda dashi dan ta kuma sakin Jikin ta
akan bazai ci amanarta ba ,

Kamar kullum ta gama shirinta na zuwa makaranta ,akai akai takan duba agogon dake makale
akan kyakkyawan tsintiyar hannunta ,
Dan karamun tsaki tasa sabida she's getting late already ga uban tafiyan nata kuma yaki fitowa
,
Takun takalmin sa ne yaja hankalinta ta ɗaga kai ,
Daure fuska tayi lokacin da ya bayyana gareta ,
Karasowa yayi yana murmushi dan yasan yayi laipi ,
Jakarta ta ɗauka ta kara haɗe rai ta juya,
Rungumeta yayi ta baya yayi kissing wuyanta yace "im sorry dee nasan nayi laipi naƙi shiryawa
da wuri amma Kinsan other way round laipin kine kema cos ke kika hanani bacci jiya kwata
kwata cos yanzu kema kinzama irina kinga maja kenan,

Kwace jikinta ta fara yi jin abunda yake faɗa wanda tasan tsokanarta ne yakeyi,
Jawota yayi yana Mai rike dariyarsa yace "im sorry baby tuba nake muje to .

Har suka shiga harabar makarantar bai daina tsokanarta ba Dan tun tana cin magani har ta
dawo ta saki ranta tana biyesa tana ramawa .

Yana parking motansa wata Bakar RR ta faka a gefensu ,
Deenah ce ta fara fitowa inda shima ya fito yana Mai kara tsokanarta yana faɗa mata babyn
baby".

Budewa motan da ta faka gefensu tayi inda matar dake tuka motan ta fito,matar ranannace ,da
fara'a ta kalli binyamin lokacin da idanunta suka sauka kansa ta nuna sa da yatsa tace
"binyamin ko?

Da nasa mirmushin ya amsa yace eh ,aunty ina kwana,
Kara faɗaɗa fara'ar fuskarta tayi tace ashe zan gane ka ya gida yasu amminka ,it been a long
time gaskiya,

Lapia kalau"ya bata amsa ,

Kallanta ta mayar kan deenah tace ,i remember you" lady din da mukayi gware ranan ba ,

I couldn't get you out of my head ashe zamu sake haduwa ne is she your ?

Distance cousin ya bata amsa cikin sauri cos yasan tasan ammin sa and last abunda zaiso
yanzu shine ammi tasan aurensa ,

Au Masha Allah kina karatu anan ba ,
"
Eh deenah ta bata amsa tana Mai jin matar har ranta,

"Allah ya bada sa'a ya taimaka ,
My office is on 5th floor ,MRS MAIKANO written boldly ,just come to me when ever you need
anything.

Sallama ta musu ta bar gurin,
Kallan binyamin Deenah tayi tace "last i remember cewa kayi idan ka sake haduwa da ita
zakace im yours ashe ma you're just a coward,im tired of this hide and seek already ,
Kafun yace wani abun ta bar gurin,

Dan murmushi yayi dan shi kadai yasan yarda zai shawo kan Yar matarsa .

MRS MAIKANO,staff member ce a school ɗin,mijinta babban maikuɗine wanda ya rasu ya barta
da arziki mai yalwa,duk da cewa ita ɗin yar masu arziki ce ,ɗansu ɗaya farouk wanda duka duka
yanzu shekarunsa biyar,bata da bukata na wani salary da za'a biyata amma kasancewar ta
mutum wadda bata san keɓewa ita kaɗai yasa ta nema aiki a nan orchid din wanda gladly ta
samu gurbi mai girma.

"""""""Tunda deenah ta shiga uni bata da wata ƙawa kuma bata da niyar yin ƙawar saboda bashi
ne ya kawota ba sannan bata san koda wasa wata ƙawar ta shiga jikinta ballantana ta gano
sirrinta,

Tana zaune a cafeteria tana cin abinci sakamakwan wata yunwa dataji Tana ji after lecture din
afternoon ,cos akwai na four dan haka she needs food,

ƙaran wayanta ne Ya katseta daga loman abincin da zata kai bakinta,
Sabs ke kiranta facetime ,da murnanta ta dauka inda sabs ta bayyana tana mai fadin"baby girl.

Baby girl deenah ta fada tana Mai nuna tsantsan farin cikinta cos tunda sabs ta tafi basu taba
facetime ba cos bama ta da lokaci dan binyamin ne kawai a gabanta yanzun,

Wait beb I'm not understanding naga kinyi wani kyau kinyi fresh mene sirrinne,

Dan blushing deenah tayi tace"im out of stress na trouble ɗin sister ɗinki mana ba dole nayi
fresh ba ,talking about her ,how is she?

"Ever been told that you're kind?
Sabs ta tambaya tana mai kurawa deenah ido ta cikin screen din,

Fahimtar abunda take nufi yasa deenah cewa "you just did "
And yea ni you know me best i don't hold grudges ,i hope She's coping 

"Well Yea ,she's bitching a little bit amma yanzu she's coming around bata daɗe da fita bama ,
Kinsan widad bata bakunta duk inda zata ,she even make some friends amma ni kam as you
know i will always be loyal ma"

Dariya deenah tasa jin abunda sabs tace tace nima im loyal kar ki damu bamai daukan gurinki,
Kuna magana da azad kuwa he cut all contacts.

Yea munyi magana sau daya but after that ban sake ji daga garesa ba i guess everything is
okay sha,ina masoyinmu da yayi ma yayana kafa.

Masoyina dai ,deenah ta faɗa da sigar tsokana ,
A tare sukayi Dariya ,
Sun jima suna hira wanda hakan ya kashe ma deenah time har lokacin last lecture ɗin taga
yazo mata da sauri.

*********************************

Tunda ta dawo gida bata ganshi ba Dan yau da kanta ta koma gida sakamakon kiranta da yayi
yace ta wuce sakamakon aikin da yayi masa yawa ,

Gyara ko ina tayi na gidan kana ta dora doya cos tana da liver sauce warming kawai zatayi,
Wankanta ta ɗanɗasa bayan ta gama komai ta hakimce kan kujera tana jiransa tana Mai
adduan Allah yasa kalau dan wayansa ma baya shiga,

Ringing wayanta Ya fara,
Mami ce Mai kiran ,dafe goshinta tayi da ta tuna fa yau kwata kwata bata kira Mami ba wanda
daily routine ɗinta ne ,
Waya sukayi cikin soyayya irinta ƴa da uwa,
Duba agogon wayanta tayi lokacin da takare waya da Mami taga karfe 8 na a dare ga babu shi
babu alamunsa,

Wuraren karfe goma lokacin ta cika tayi makil message ɗinsa ya shigo inda yake faɗa mata wai
ta kulle gida cos bazai kwana nan ba ,

Tashi tayi ta kulle ko ina ranta na mutukar Kuna ,babu abunda ya kuma bata mata rai kamar
message din da yayi mata maimakon ya kirata ,

Duk wani tsoro da take tunanin zataji take ta nemesa ta rasa saboda fushi.

Washe gari dama ba makaranta zata ba ,yunwar cikinta ta tashe ta ,kai tsaye kitchen ta nufa
tayi warming doyan da ta dafa masa kana ta haɗa coffee,
Tana kan ci taji ana ma kofa key,
Dauke idanunta tayi daga kallon kofar ta mayar kan abincin da take ci,

Da sallama abakinsa ya shigo falon hannunsa a kan kunnuwansa ,
A kasa yazo Ya zauna gabanta yana Mai pouting lips,
Ko kallansa batayi ba.

Kara matsawa gabanta yayi yace baby"im sorry ,nayi laipi amma tuba nake,
Tashi tayi da niyar bar masa gun,
Kamota yayi yace "Dee please mana ki saurareni ko sau ɗaya ne,
Wallahi i was trapped ammi ne ta Sani gaba akan bana kwanan gida tana sane dani so jiya nan
sai da nayi bacci tabar dakina bansamu daman kiranki ba dole sai text.

Kwanakin da sukayi tare yasa tayi wani irin sabo da shi a kusa da ita har ta kaita da tana manta
auren su ba sannanne bane,amma ai bazai iyu su dauwama ahaka ba ,idan kuma ammi ta
hanasa zuwa baki daya fa yazatayi,
Wannan tunanin ne Ya Kara harzukata tace "ni gaskiya Im ready yakamata ace mun bayyana
aurenmu cos Allah shaida nane i can't be here alone without you i can't even phantom the
thought so ni ashirye nake da daukan komai indai har iyayenmu xasu amince da auren mu.

Gabansa ne Ya Faɗi musamman da Ya tuna babban dalilin ma da ya kaishi gidan har ammi ta
tarfasa,
Wasu ta kardu Ya dauko ya bama ammar da zai wuce and team dinsu ya kirasa akan contract
din da ya cike na 8 months da zaiyyi ,tunkan ya hadu da deenah ya cike wanda da yasan zai
hadu da ita bazai taba cikewa ba and gashi nan da kwana biyu ake bidarsa gashi babu yarda
zaiyyi yayi terminating cos ya riga yayi, Tunanin ta yarda zai faɗa mata yake tuntuni amma reaction dinnan nata akan kwana daya da
yayi baya nan ya zata kasance idan ta san zai tafi na wata takwas kuma fa?

Koma dai yaya ne yazama dole ya sanar da ita ta yarda zata fahimta,
Zaunar da ita yayi akan kujera shima ya dawo ya zauna kusa da ita dan wannan aiki yana
bukatar ya kakaro dukkan basirarsa,
Rike hannayenta yayi yace Dee listen,
Ni kaina Bana jin dadi idan Bana tare dake Allah ya sani amma yanayi shike jawowa ,
Kalla Dee akwai abu Mai amfani danake San sanar dake...

CHUCHUJAY.
KALUBALENAH.

SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.

32.

Rigima sosai deenah ta ɗinga yima binyamin a lokacin da ya sanar mata da zancen tafiyan ,
Sosai ta tayar da hankalinta akan ita fa bata yarda ya ƙetare Nigeria ya tafi gari ya gari har
Belgium ba,
Ala dole sai dai suje su sanar da hajja .

Rasa yarda zaiyyi da ita yayi dan shi ya fita Sanin illar bayyana aurensu a yanzun kam amma
idan ta basa Lokaci komai zai zo da sauki,
Da kyar da lallashi da wayau ya shawo kanta ta hakura da zummar zai na dawowa duk wata
sannan idan ya dawo zasu dauka big step na sanar da iyayensu,
Ya fita shiga tashin hankalin rabuwar da zaiyyi da ita ɗin amma ganin yarda ta Tashi hankalinta
yasa ya danne nasa damuwar kar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login