Showing 30001 words to 33000 words out of 71253 words

Chapter 11 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

shashin na zuciyarsa yace dakata Aliyu duk wad'annan abubuwan tausayi tunani basa samuwa saida so ya mik'e tsaye tare da hard'e hannuwansa a k'irji zuciyarsa fal tunanin nika shin tausayin ne ko so tabbas bak'aramin abin kunya bane idan zuciyarsa ta kamu da soyayyarta idan har ze duba irin kalaman da ya dingayi a lokuta daban daban zuwa gareta

Ya koma gado ya kwanta tare da kallon hindu dake barci cikin kwanciyar hankali babu abinda yake damunta ya fahimci tana cikin farin ciki tun bayan kammala wayar ta da ruma dake sanar mata jibi zata dawo daga tafiyar da tai.


Ya shafe tsayin lokuta barci beyi nasarar d'aukar Saba daga ya rufe ido sautin kukanta yake ji acikin kunnuwansa ji yake tamkar yaje ya lallasheta amma ya d'aure sai gab da asuba tukun barci ya d'au keshi cike da mafarkenta


Yaukam ya so ya makara dan har saida aka shiga masallaci tukun ya tashi yai alwalah yai sallah ya tashi hindu yai azkar sannan yai wanka yana shiri yana kallon agogo k'arfe bakwai saura minti biyar yasan dedai wannan lokacin Fatima na kicin na shirya masa abincin break ko kuma ta kammala saida ya gama shirinsa tsaf yayi kyau yana ta shek'i ga wani k'amshi na musamman yana tashi ajikinsa

har ze futa ya hango hindu na k'ara k'udundunewa a cikin bargo take yaji ransa ya b'aci ya k'arasa bakin gadon ya d'an bubbuga jikin gadon yana cewa ke hindu ke hindu wai bazaki tashi kiyi sallah bane lokaci nata k'urewa kinsan k'arfe nawa kuwa yanzu
Hindu tayi wata dogwar mik'a tare da bud'e idanunta tana bank'aro k'irji tace haba my special zanyi mana yanzu fa garin yake wayewa ta tashi zaune tare da kallonsa tace a.a my special badai har ka shirya ba
ya rataya jakarsa yace na shirya Nina wuce office
Tace baza ka tsaya in taka makaba yai gaba yana cewa a.a ki tashi kiyi sallah ki gaida ubangijin da ya halicceki ya fi miki kwanciyar a sarar da kike sallah dai itace gaba a rayuwar d'an Adam idan ta cika dukkan ayyukansa sun cika yai waje yana mai ta kaicin halin hindu na rashin son ibada ya Lura kwata kwata sallah bata dameta ba sauda yawa idan bashi yace tatashi tayi ba bazatayi ba koma yace tayin sai taga dama dan tana iya cewa tayi alhalin ba taiba
Ya Lura saiya sa ido sosai a ibadarta tunda hak'k'insane kada Allah ya kamashi da laifin yin sakaki




Ya k'araso falon yana baza ido zuwa dinning dan yasan zuwa yanzu Fatima ta kammala breakfast harta koma d'aki saida yasan kamin ya kammala ci zata fito ta gaida shi da karsashi ya k'arasa dinning d'in amma sai yaga wayam babu komai yaja kujera ya zauna yana cewa yau itama makara tai kenan bata kammala breakfast d'in da wuri ba duk da yana sauri saboda yana da manyan bak'in da zasu kawo musu ziyara hospital d'insu domin k'arawa juna sani haka ya zauna jiranta badan abincin ba sai domin ya matsu yai tozali da ita yana mutuk'ar begen ganin yaya ta tashi yayi zaman a k'allah minti talatin amma yaji shiru babu ita babu alamunta ya kalli a gogon hannunsa k'arfe takwas harda rabi ya tashi ya nufi kicin d'in domin ya duba me takeyi ne yau haka kota manta yana da office gashi ya makara yana lek'a kicin d'in yaga wayam babu kowa yabi kicin d'in da kallo a gyare ya ke komai tsaf tsaf yana ta k'yalli kamar ba.a tab'a amfani da kayan cikiba ya jin jina kai kenan fushi tayi shiyasa yau bata fito ta bashi abin karyawa ba ya dubi d'akinta a kulle yake gam

Ya juya ya nufi k'ofa gaba d'aya ransa babu dad'i ga makara ga rashin biyan buk'ata na ganinta da baiba ga yunwa ya naji dan yanzu ta ruga tayi mai sabo da yin break da wuri mutuk'ar lokacin yai baiba duk sai yaji babu dad'i dad'in dad'awa yanzu yayi mugun sabo da abincinta baya iya cin abincin kowa idan banata ba


Lokacin da yaje office ya tadda mutanan tuni sunzo shi kad'ai ake jira ga tarin marasa lafiya wad'anda suke mutuk'ar buk'atar kulawarshi gashi umar bayanan yayi tafiya

Tunda yaje bashi ya sami kansaba sai misalin k'arfe biyar na yammaci sallah kawai ke tsaidashi daga hidindimun da yake fama da shi
yagaji mutuk'a ga yunwa yanaji ga gajiya dan tunda yaje banda ruwan shayi babu komai acikinsa
Allah Allah yake lokacinsa ya yi ya tashi ya tafi gida domin yasan zuwa yanzu fatima ta huce ta fito yanzu hakama ta shirya masa wasu had'add'un delicious food Wanda zeji d'ad'in d'iba

K'arfe biyar da rabi yai parking motarshi a parking lot ya kwaso ka yayyakinsa ya fito ya nufi falon cike da gajiya ya tura k'ofar bakinsa d'auke da sallama ya shiga cike da San fara tozali da ita dan ganin yanayinta

Yaja ya tsaya turus sakamakon yadda yaga falon kaca kaca fiye da yadda ya fita ya barshi kai tsaye dinning yayi yaga babu komai akai ya zube jakarsa da wayoyinsa akan kujera ya nufi kicin za tonsa tana ciki amma sai ya ganshi tsaf kamar yadda ya fita ya barshi a lamu yau Fatima ko falo bata fitoba ya kwashi kayansa ya nufi d'akinsa yana me mamakin fushinta ke nan dan yai mata fad'a shine ta d'auki fushi tamak'i koda futowane ta gaisheshi abinda bata tab'a ba tunda tazo gidan

Hindu.. Ya k'wala kiran sunanta sakamakon yadda yaga d'akin kaca kaca gadon duk a har gitse ga dukkan a lamu tunda ta tashi daga kai ko tsinke bata d'auke ba ya sake k'wala Mata Kira yaji shiru ya zube kayan hannunsa akan kujera ya juya ya nufi d'akinta cike da b'acin rai amma sai ya tatda d'akin gagam da alamu batanan

Ransa yai mummunan b'aci ya tsani fita mara dalili me dalilinma basanta yake ba kuma fitar ma saboda ta rainashi ko ta tambayeshi to Ina ma taje ya d'auko wayarsa ya Kira layinta a kashe saida ya gwada har sau uku bata shiga ba sannan ya k'yale ya koma falo ya zauna tare da dafe kai
yau gaba d'aya bayajin d'ad'in zuciyarsa ya kuma rasa dalili ya dad'e a haka yana sak'a da warwara lokaci bayan lokaci yakan d'ago ya kalli d'akin Fatima zuciyasa ke a zalzalarsa da yaje yaga halin da take ciki haka kawai ranshi ke bashi kamar ba k'alau ba ya tashi ya nufi d'akin Nata Wanda iya zamanta a gidan be tab'a shiga ba

Ya tura k'ofar bakinsa d'auke da sallama ciki ciki ya shiga d'akin wani daddad'an k'amshi me dad'in shak'a yai mai maraba ya lumshe ido tare da sakin ajiyar zuciya wata irin nutsuwa na saukar masa
duhune dum d'im a d'akin saida ya lalubi mukunni ya kunna tukun haske ya gauraye ko Ina

yabi d'akin da kallo ko Ina a gyare tsaf tsaf tayal d'in k'ak'al k'ak'al kamar mudubi sai shek'i yake gadon ya kallah a gyare tsaf da shi kamar ba a kwanciya akai an lailaye shi da zanin gado me taushi saidai babu kowa a kai yai tunanin ta na band'aki amma ya kwashe a k'allah minti goma beji motsinta ba dan haka ya nufi band'akin ya d'an k'wank'wasa k'ofar tare da turawa ya ga wayam babu kowa da sauri ya fad'a band'akin ya dudduba ya ga alamun an dad'e ba a shigoshiba dan k'amas ya ke a rud'e ya fito yana k'wala kiran Fatima....








Mmn beby nusyA??]
{





WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200# ZAKU IYA BIYAN KUD'INKU TA 3048536089 KO KUTURO CARD WAYA MTN TA 07010238476 DUK WANDA YA KARANTA MIN BEBIYA BA SHIDA ALLAH IDAN AKA FIDDAMIN BOOK BAN YAFE BA




Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a ameen



5??_/Q1??_/QC?&
{5??_/Q2??_/Q
A rud'e ya nufi k'ofa ze futa yana tunanin to Ina taje duk yabi ya rikice yana gab da fita yaji wani sautin nishi nishi ya hangota can k'asan gado ta nannad'e duk jikin ta da bargo ya matso kusa da ita tare da kiran sunan ta Fatima
ta sake k'udundunewa acikin bargon yayinda wani kuka ke k'ok'arin kubce mata na tausayin kanta da kuma halinda take ciki addu.a kawai take mutuwa tazo ta d'auketa dan ita kad'ai take ganin Hutu a Gare ta

ya k'arasa inda take ya d'an risina tare da dauke bargon da ta rufa ya ajiye a gefe jiyai hak'oranta na gwaruwa da junansu alamun sanyi ta keji ya Kai hannu ya tab'a jikinta


Da sauri ya janye yana fad'in subahanallah ya Allah yanzu Fatima baki da lafiya har haka amma bazaki sanar dani ba in baki magani
Ya fad'a yana kallonta babu zato idanunsa suka fad'a k'irjinta dake atsaye acike dindum dindum da dukiyar Fulani ko br bata Saba tsananin zafin zazzab'i da nauyinsa yasa ta manta da halin da take ciki

Ya rintse idanunsa da sauri dan tunda yake da ita be tab'a ganinta babu hijab ba bare halinda ya ganta a yanzu
Ya bud'e ido zuciyarsa na k'ara a zalzalarshi da sake kallon k'irjin nata Wanda tunda yake betab'a kallon nono me mutuk'ar d'aukar hankali irin saba baze iya cewa ga lokacin da yasake Kai idanunsa kan dukiyar ta ta ba cikin k'arfin hali yana k'are mata kallo yace yanzu baki da lafiya bazaki gayan ba


Tai k'asa da kanta yayinda hawaye ya ziraro mata

Cikin saurin murya ya isa Fatima dan Allah kada kiyi kuka idan kikai kuka jikin ki ze kuma yin zafine kiyi hak'uri kinji ya fad'a a tausashi

Kinci abinci ya tambayeta ta g'irgiza Kai tana goge hawayen da bayan hannunta

Ya d'anja numfashi tare da cewa zaki iya nemawa kanki abinda zakici kamin inje pharmacy in dawo

Bata ce komai ba ta yunk'ura ta tashi dak'yar ta soma tattaki yayin da jiri yake d'ibanta



A hankali yake satar kallonta idanunsa suka fad'a bayanta tundaga kanta yaga wani curarran bak'in gashi me tsaho da cika har zuwa tsakiyar bayanta
Ya maida ganinsa zuwa k'ugunta nan yaga ma zauna ya'n dedai masu cika da fad'i me d'aukar hankali cinyoyinta farare k'al masu taushi da ban sha.awa

Motsin da take sai ya zamo tamkar da gayya ta ke motsa ma zaunanta
Luuu tai zata fad'i cikin zafin nama da wani irin sauri ya tarota ta fad'o faffad'an k'irjinsa ya rumgumeta GAM ajikinsa yana sakin ajiyar zuciya sai faman fad'in sannu Fatima bakiji ciwo ba


Kunya ta kamata take ta runtse ido cikin jin nauyinsa
Cikin taushin murya yake fad'in sannu kinsan bazaki iya ba kika tashi yanzu da bana kusafa ki ka fad'i ai saikiji ciwo


Tai shiru tare da yin k'asa da kai
Ya d'auketa tamkar yar beby ya kaita gado ya kwantar tare da cewa kwanta ki huta ina zuwa kinji kadafa kice zaki ko Ina

Ya fice Kai tsaye kicin ya nufa ya tsaya a tsakiyar kicin d'in yana tunanin me ya kamata ya dafa mata Wanda zeyi sauk'in ci tunaninsa ya tsaya akan yai mata faten dan kalin turawa da waken gwangwani

Shi yai mata Wanda yaji hanta da kayan lambu sannan ya had'a mata shayi Wanda yaji kayan k'amshi ya d'auka ya Kai mata a kan durowar gefen gado ya ajiye

Ya matso kusa da ita ya zauna cikin rarrashi da taushin murya ya janyota ya had'ata da jikinsa
Yana rarrashinta yake bata shayin a baki cikin jin nauyi da kunya take karb'a

Har saida yaga Tasha da d'an yawa tukun ya janye kofin yana k'ok'arin janyo plet d'in a bincin ya bata
Taji amai na taso mata kamin tayi wani yuk'uri tuni a man ya subu'ce ajikinsa a tsorace take kallonsa yayin da take k'ok'arin janyewa daga jikinsa da fargaba tace dan Allah kayi hak'uri wall..


Shetttt yace tare da d'ora hannunsa akan tausassan leb'ansa da kwantatciyar murya yace kingamane na d'aga mai Kai ya janyeni daga jikinsa ya shiga band'aki ya wanke jikinsa tare da cire kayan da suka b'aci ya fito daga shi sai gajeran wando dan duk kayan sunb'aci


Ina kwance a inda ya barni idanuna a lushe naji muryarshi ga ruwacan na had'a miki kije kiyi wanka sai kici abinci kisha magani
idan kuma bazaki iya ba in kaiki kada kije ki kuma fad'uwa na tashi zaune tare da kallon inda yake da sauri na rintse idona tare da sanya hannu na rufe fuskata sakamakon yadda na ganshi daga shi sai boxes k'irjinsa a bud'e gashi bak'i mek'yalli da taushi ya lullub'e mishi k'irjin

Fahimtar halin da take ciki da yai ta matsanan ciyar kunyar data kamani ya sanyashi dariya tare da k'arasowa inda nake ya kamo hannuna tare da mik'ar dani
Yace Fatima d'ago idanunki ki kalleni ki dena jin kunyata kinji nifa mijin kine
A hankali na d'an bud'e idon tare da janye hannuna daga nasa da ya rik'e na d'an kalleshi cikin matsanan ciyar kunya dan tunda nake ban tab'a ganin namiji babba a hakaba
Sai kuma naga Ashe bani yake kalloba luuuu nabi inda yake kallon da idanuna a k'irjina na tatda idanunsa ya zubawa nonuwana ido da sauri nai k'asa na durk'ushe cike da matsanan ciyar kunyar Ashe tun d'azu ahaka nake ta mu.amalantarsa


Shima kunyar yaji sakamakon kamashi da tai yana kallon k'irjinta dan haka ya juya ya fita da sauri batare da yace komaiba jin ya fita na tashi naje na rufe k'ofar nadawo na zauna a gefen gado ina tunanin abubuwan da suka faru acikin d'an lokacinnan kamar a shirin film da k'yar na iya tashi naje nai wankan na gyara jikina nazo nasha gagungunan da ya ajemin na kwanta bandad'e da shaba barci yai awon gaba dani dan a magungunan a kwai na barci



Aliyu na fitowa daga d'akin Fatima d'edai da shigowar Hindu yaja ya tsaya yayinda ya zuba mata ido itama idan ta zubamai baki a bud'e.



GANA GOBE NAN???i



Mmn beby nusyA??]
{





WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200# ZAKU IYA BIYA TA 3048536089 KO KU TURO CARD WAYA MTN TA 07010238476 DUK WANDA YA KARANTA BEBIYA BA SHIDA ALLAH



Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri a ameen??R0???_




5??_/Q3??_/QC?&
{5??_/Q4??_/Q
Ta naimai kallon tuhuma me cike da zargi

Ya hade rai cikin b'acin rai yace da ga Ina kike wa kika tambaya da kika fita
Ganin yadda ya b'atarai da yanayin da yake Mata magana yasa ta tausasa murya tare da k'arasowa inda yake tace am kayi hakuri my special nasan yau na b'ata maka na fita bada izinin ka ba
Dan Allah ka yafemin wallahi kamin na fita saida naima waya dan in k'arb'i izininka amma wayar bata shigaba

Waya a kaimin an Kai Momy na a sibiti bata da lafiya hawan jininta ya tashi shine na tafi kuma acan ma nayi ma waya bata shigaba kuma daga baya chage nane ya dauke amma kayi hakuri bazan kuma ba kaji..
Ta k'arasa ma ganar cike da shagwaba tana k'ada masa idanu
Ya sake kallonta sanye take da dugon hijab irin me hannun nan har k'asa ganin da yai mata cikin shiga ta mutumci hakan ya sauke masa fushinsa ya kuma sanyaya masa zuciya

Yace daga yau duk abinda ya faru ki tabbatar kin gayamin kada ki kuma futa batare da izinina ba yau dai ta wuce amma a kiyayi gaba
tai murmushi tare da rumgumeshi tace na gode my special
Da yanayin damuwa a fuska tace lafiya naga ka fito daga d'akin Fatima a cikin wannan yanayin

Ya d'an kalli jikinsa yace lafiyar kenan tare da wuceta ya nufi d'a kin sa

Ta bishi da kallo ranta na wani irin zafi tace Allah ya kaimu gobe ruma ta kawomin magungunan nan in sami cikar burina duk zanyi ma ganunku ta fad'a tare da hararar k'ofar d'akin Fatima kamar taje sai kuma ta wuce d'akinta

Yau kam dai kusan babu Wanda yaji d'adin barci idan ka d'auke Fatima da Tasha magani take barci cikin kwanciyar hankali

Hindu kam gaba d'aya tarasa barci tunda taga my special d'inta ya fito daga d'akin Fatima acikin wani irin yanayi hankalinta yake tashe ta rasa farin ciki da kwanciyar hankali musamman ganin yadda ya shareta ya shige d'akinsa ya kulle har zuwa tai amma yai banza da ita ga shi a mutuk'ar matse take taso ko yan wasanni suyi ta rage zafi dan sha.awa taci k'arfinta ta kasa bawa kowa kanta tanai masa tanaji dan so take ta rik'e mai wuya sosai idan ta bashi maganin ya sha zata matsa mallakar da Momy ta k'arb'o Mata yanda zata mallakeshi da komai nasa sai yadda tayi da shi idan ta samu hakan kuwa hatta iyayensa da suka nuna basa sonta sai ta nuna musu asalin wacece HINDU dan ganinsa saiya gagaresu Fatima kam yar aiki zata koma yayinda za suci soyayyar da ba.a tab'a yiba
Ganin barci yak'i d'aukarta hakan yasa ta nemo number ruma ta Kira lokacin k'arfe biyu na dare ruma ta d'aga tare da fad'in shegiya k'awata ba dai har yanzu bakiyi barciba

Hindu taja numfashi tace kedai bari ruma Ina cikin wani hali sha.awa tai min mugun kamu ta illata duk wani kuzarina wlh yanzu da k'yar nake iya barci ke wataran ma sai nayiwa kaina yan dabaru sannan mutumin nan ya Kama kayan aiki ya zuba a wando ya k'ulle duk inda na biyo masa sai ya k'i maganin nan ne duk wani hup d'ina ke kuma kink'i dawowa balle in sami biyan buk'ata ga wani maganin ma jiya mom ta k'arb'o min na mallakane a wajen hatsabibi amma dole sai da na wajenki zanyi amfani da shi tunda har yanzu yak'i nema na ni kuma idan na nemeshi sai ya kauce gashi da saurin kawo wuta ko rumgumeshi kikai muddin kika shafota za kiji ta cika masa wando amma dan mugunta ya barni Ina rumgume fulo ni narasa me yake shiryawa da har tsawan kwana kinnan yak'i nemana.


Ruma taja numfashi tace ki kwantar da hankalinki k'awata komai yazo k'arshe yanzu haka Ina airport jirgin mu be dad'e da sauka ba naji kiran ki

Hindu ta mik'e tsaye cikin farin ciki tace wayyo dad'i dan Allah ruma ki biyo ki kawo min maganin nan yanzu dan inyi amfani da shi da sassafe

Ruma tayi dariya tace haba k'awata ba kya kallon a gogo yanzufa k'arfe 3 da yan mintina kuma ma ba a gama yi mana kiliyaris d'in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login