Showing 63001 words to 66000 words out of 71253 words

Chapter 22 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

mata suyi muku fintin kau??C0





WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200# ZAKU IYA BIYA TA 3048536089 ALIYU JIBRIN ALI FIRST BANK KO CARD WAYA MTN TA 07010238476 DUK WANDA YA KARANTA BE BIYA BA BAN YAFE BA."




Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri a ameen??R0???_




8??_/Q3??_/QC?&
{8??_/Q4??_/Q
Ganin abinda Fatima tai mai ya mugun d'aga masa hankali be zaci tana da fushi haka ba be tab'a tunanin za tai mai abinda take yi mai yanzu ba."

dan ko ganinta ta hanashi yi duk wata k'ofa da zata had'asu ta to she ta."

A k'alla yaje gidan so biyar amma be samu ganin taba sai dai ya k'araci zamansa ya tafe idan ze awa nawa yana buga k'ofa da kiran sunan ta tana ji amma ba zata amsa ba."

Haj kuma na ganin abinda ke faruwa tak'i tace komai saidai suyi hira da ita ya tafi."

Koda ya d'auko hirar Fatima sai ta goce ko yace ta kirata su gaisa sai ta nuna masa d'akin tace kaida matarka shiga ka sameta tana ciki."
Idan kuma ze bugun duniya baza ta kula shiba.
Gaba d'aya abin duniya yabi yai mai yawa damuwa tayimai k'ak'a gida ga ta Fatima gata Hindu da ta dameshi da waya tana fad'in wallahi idan baze dawo ba itama zata biyo shi dan baze yuwu ya aure ta ya tafi ya barta babu kulawa ba,ita dai ya dawo a matse take da San ganinsa."

Saidai ya lallasheta ya bata hak'uri yana fad'in ya kusa dawowa ta k'ara hak'uri."

Nan ko har fargabar komawa yake dan baze iya yi mata abinda take soba,
Tun sanda ya fahimci wani ya rigashi saninta "ya macce yaji ta fita daga ransa kwata-kwata baze iya kuma mu amalar auratayya da ita ba danshi mutum ne me mutuk'ar kishi ko kallo ba yaso na miji yaiwa matarsa bare har wata magana ta shiga tsakaninsu shiyasa ko dogun kallo ba yasan yaiwa Hindu tun sanda ya santa mace."
Idan ya kalleta Daren farkonsu ne yake dawo mai shi kuwa ko tunawa bayasan yi saboda yadda zuciyarsa take ciwo idan ya tuna."

Yana zaune yana faman tunanin mafita umar da ya shigo ya d'an tab'ashi tare da fad'in ya dai a bokina badai kewar Hindu ke k'ok'arin damar mana rayuwar ka ba tun da dai anriga anga Fatima hankula sun?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? kwanta."

Aliyu yai tsaki yace hankulan Ku ba ni ina hankalina ze kwanta ko baka ga irin abubuwan da Fatima take min ba kwata kwata ta hanani ganinta tun ranar da ta furta baza ta koma gida na ba ban kuma sata a idona ba."

Yaja numfashi cike da rauni yace ina cikin damuwa umar wallahi Allah ne shedata umar ina mutuk'ar San Fatima ina jinta a cikin jini da tsokata
Fatima ta zamo wani b'angare na jikina ina jin idan babu ita tamkar babu rayuwa tane."
Dan Allah umar kayi wani Abu fatima ta dawo gareni wallahi na wahaltu na jakkatu da rashinta,

Umar ya gyara zamansa yace menene abun damuwa Aliyu Fatima dai har yanzu matar kace kana da damar gyara kuskurenka har yanzu kaje ka sami Abba da maganar komawarta nasan ze wuce maka gaba ta koma idan yaso ta dawo sai kabi hanyoyi kyawawa domin goge laifuffukanka a gurinta,
Ina ganin ai komai ya wuce ko

Aliyu yaja ajiyar zuciya yace kana ganin Abba ze amince ta koma?
Umar yace me ze Hana tunda tun farko yana Sanka da ita shiyasa ya aura maka ita."

Ya mik'e yana cewa tashi muje ka rakani dan Allah wallahi ayau suka bani mata ta ayau Zan koma."

Umar ya mik'e yana dariya yace amma wallahi baka da kunya sai kace ba.a gabana ka gama borin baka sonta ba baza ka zauna da ita ba yanzu kake fad'in idan babu ita sai rijiya gaba dubu."

Aliyu ya ja hannunsa suka fice yana fad'in bazaka gane ba umar sai Randa ka fad'a tarkon k'auna tukun."



Hindu wata irin rayuwa take tajin dad'i da holewa ta maida gidan Aliyu tamkar bariki wannan ya shigo wannan ya fita Alh rabi u kuwa a gidan yake kwana dan ya zame mata k'arfen k'afa kota koreshi ba ya tafiya rayuwa suke tamkar miji da mata itace mijin shine matar ta mallakeshi sai abinda tace ya manta da matansa da ya'yansa sai ita duk dukiyarsa ta k'wace ta mai dashi tamkar bawanta."
Rayuwa suke mara dad'i dan duk namijin da yai mata saita bishi ta d'and'anashi ko ze mata tamkar haider amma ta kasa samun kamarsa tunaninsa kad'ai idan tayi sai pant d'inta ya jik'e ga ALH rabi'u ga mazan da take bi amma sun kasa kwantar mata da sha'awar da Aliyu ya tayar ya barta da ita."

Shiyasa take tai masa waya ya dawo domin a wannan Karon tayi alk'awari kota k'arfine saita kau da sha'awarsa daga kanta zata nemo yaran da zata biyasu su rik'e matashi ta biya buk'atarta."

Tunda ya gaya mata a satin nan ze dawo kuwa ta Hana kanta sakat gurin shirya kanta da lallab'ar Alh rabi'u domin cimma burinta."




Rayuwa ta yiwa fatima dad'i dan ba k'aramin tarairaya take samu da kulawa a gun haj ba me gyaran jiki ta musamman ta d'auko tundaga Sudan tazo take k'ara gyareta ciki da waje fatima tayi wani irin kyau fatarta tayi wani irin laushi sai wani shek'i take da d'aukar ido tasake wata irin cika nonuwanta kamar su b'ullo Riga su fito mazaunanta sun k'ara cika sunyi das dasu kamar an dasa matasu idan tana tafiya kamar da gayya take kad'asu ga k'amshi ya kama duk Wanda ya ganta saiya tanka shiyasa ko fitowa falon gidan bata cika yowa ba kullum suna d'aki da me mata gyaren tana k'ara koya mata dabarun mallake zuciyar d'a namiji ba tare da boka ko mlm ba."


Zaune suke a falo ita da haj da soja suna k'ara tautauna yadda suka baro iya da jiki dan jikinta yayi kyau sosai Ana saran sallamarta a yau haj ta kalli soja tace idan an sallameta sai ayo nan da ita ko soja dan wlh tsoran zaman ta da marasa imanin nan nake kada wannan Karon su k'arasata."

Soja yai murmushi yace haba haj ai sun hankalta yanzu babu abinda zasu iya yiwa koda inuwar su fatima bare su dan baki ga yadda "yan sanda suka canza musu kamanni bane akan b'atan su Fatima duk....


K'arar da Fatima ta k'walla tare da kiran ya' ya Ibrahim ne ya katse shi."





MMN beby nusy 07010238476.
12/2/21, 11:25 AM - Ummi Tandama???i: ??c??c"YANCINA KO BUDURCINA??c??c




Ya Allah ka gafartawa iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri a ameen??R0???_





8??_/Q5??_/QC?&
{8??_/Q6??_/Q
Da gudu ta tsallake su haj ta nufi ya Ibrahim ta rumgumeshi tare da fashewa da kuka shima rumgumetan yai yana hawaye."

Su haj na tsaye suna kallonsu cike da tausayawa."
Ganin wad'anda ke tare dasu yasa ta zabura tace baffa rabi'a kune ko ido nane yake min gizo kamar yadda ya Saba."

Fatima ta saki ya Ibrahim jin sunan da aka ambata ta nufi Umma da gudu ta rumgume tana wani kuka me ban tausayi,

Itama UMMAN kukan take tana k'ara rumgume Fatima tamkar za a k'wace ya Ibrahim ya matso ya rumgumesu duka yana lallashinsu cikin zubda hawaye."

Su baffa suka k'araso cikin falon suka zauna akan kujeru."


Haj ta k'arasa kusa da Umma dake kuka rumgume da yaranta ta ruk'o hannayanta tace haba rabi'a yaufa ranar farin ciki ce ba kuka ya kamata kiyi ba godiya ya kamata kiyi wa Allah (s w t) da ya baki ikon cinye jarabobin da ya kaddara a cikin rayuwarku."


Umma tasa hannu ta share hawayenta tare da fad'in Alhamdudullahi rabbil alamin

Haj taja hannunta tare da na fatima Ibrahim ya bisu a baya har zuwa tsakiya falon a gaban baffa ta zaunar da su itama ta nemi guri ta zauna agefe suka sa baffa a tsakiya."


Baffa ya dafa kan Umma cikin tausayawa yace kuka ai ya k'are auta yanzu lokacin farin cikine dukkan tsanani yana tare da sauk'i haka Allah yace kinga yanzu sauk'in yazo shiyasa a keso bawa ya kasance me yadda da kaddara me kyau ko mara kyau shine cikar imani."


Ta k'ara goge hawayenta tare da fad'in hakane baffa na godewa Allah da ya bamu ikon cinye jarabawar da yai mana yau gashi Allah ya kuma had'amu cikin inuwa d'aya tamkar abubuwa marasa dad'i basu faru ba."


Baffa yai murmushi yace kad'an daga ikon Allah auta duk abunda kika ga yafaru a cikin rayuwar bawa to a kwai hikimar Allah aciki idan kuwa bawa yayi hak'uri ya jure tabbas ze cimma kyaukyawar nasara."

Umma ta d'aga Kai tare da k'ara tsarkake ubangiji a zuciyarta."

Nanfa aka shiga gaishe gaishe Umma ta dubi haj tace kiga wani ikon Allah sai muka tadda Fatima anan ko mijin nata d'anane bamu sani ba haj tayi murmushi tace labarin dogone rabi'a bari in kawo muku abin tab'awa kuci ku huta tukun sai na Baku labarin yadda tazo hannuna."

Umma tayi murmushi tace to shikenan,
haj da Fatima suka nufi kicin."


Aliyu da umar suna gurfane a gaban Abba bayan sun gama bayyana mishi buk'atarsu,
Abba yayi murmushi yace Aliyu kenan ai bakin alk'alami ya bushe bazan kuma zuwa maka Neman aure ba balle biko."


Aliyu ya matso kusa da Abba ya rik'e masa k'afa wasu hawaye masu zafi yace dan Allah Abba kayi hak'uri kada kayi fushi kaifa kace ka yafemin komai ya wuce,
Ya d'an ja numfashi yaci gaba da cewa wlh Allah Abba ina mutuk'ar san Fatima!Fatima itace duniya ta rasata kamar rasanine nima
Nasan nayi kuskure kuma na d'auki laifina wlh bazan kuma ba dan Allah Abba ka dawo da fatima gareni dan...

Wani kuka ya kwace masa ya kife kansa akan cinyar Abba yanayi."


Abba ya d'ora hannunsa akan kyaukyawar sumarsa yana shafawa yace ya isa haider ba sai ka zubda hawayenka ba Zan gane kana son Fatima a "yan kwanakin nan da kukai na fahimci irin son da kake mata amma maganar gaskiya bazan mata dole ta koma gidan ka ba yanzu kutashi muje gidan Zan tambayeta a gabanka idan tace baza ta koma ba dole ka hak'ura

Da sauri Aliyu ya mik'e yace to Abba mutafi na yarda,
Abba yai murmushi ya to ya mik'e suka fita daga falon."




Mmn beby nusy 07010238476
12/2/21, 11:26 AM - Ummi Tandama???i: ??c??c"YANCINA KO BUDURCINA??c??c





Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri a ameen??R0???_




8??_/Q7??_/QC?&
{8??_/Q8??_/Q
Bayan sunci sunsha sun sami nutsuwa Fatima ta kalli ya Ibrahim tace ya'ya ina katafi kabarmu muna ta nem@n ka bamu ganka ba kasamu acikin bak'in ciki da tashin hankali me yasa katafi ka barmu ya'ya me...?


Ya Ibrahim ze fara magana kenan su Abba suka shigo falon tare da Aliyu da umar."

Kyaukyawar tarba a Kai musu aka basu wajen zama suka zauna aka gaigaisa gaba d'aya hankalin Aliyu nakan Fatima ita kad'ai ya zubawa ido."

Ya Ibrahim ya fara magana cikin nutsuwa yace ba tafiya nai na barku ba Fatima bayan na ajiyeki na tafi gurin da na fad'a miki tun kamin in k'arasa naji hankalina ya tashi gaba d'aya na tsani garin kano jinake kamar Ana hura wuta acikin na man jiki na Allah Allah nake in barcikinta kamar Wanda ake angizawa haka na d'auki hanyar barin garin cikin fitar hayyaci gudu kawai nake na fitar hankali har na iso Kaduna bandakataba dan ji nake kamar Ana Jana bansan me ya faruba kawai dai naji nayi Karo da wani Abu keke napep d'in da nake ciki ya jefani kan wani Abu tamkar dutse na fad'o k'asa."


Nimfashina yana k'ok'arin d'aukewa naji Ana girgizani Ana kiran suna na da ganan bansan me ya faruba numfashina ya d'auke."


Farkawa kawai nai naganni a gadon asibiti zagaye da wasu irin na urori nurse d'in dake jinyata ya Kira likitoci da yanayin likitocin da kuma yadda naga asibitin hakan ya tabbatarmin ba a Nigeria muke ba."

Bayan sun dudduba ni suka ciccire na urorin dake jikina nurse d'in ya taimakamin na gyara jikina su kuma sukai wa Wanda ya kawoni waya yazo na farka dan asibitine Wanda baya buk'atar masu jiyya."


Ina kwance bayan nurse d'in ya gama yimin duk wata kulawa data kamata naji an turo k'ofa anshigo da yake ba k'ofar nake kalloba bansan wane ne ya shigo ba na dai amsa sallamar da mutumin yai ya k'araso kusa dani tare da kiran sunana Ibrahim."


Jin sautin me maganar yasa a furgice na juya Abba salisu ne na gani a zaune a gefena a rud'e na tashi zaune na zauna tare da murje idona na kuma kiran sunan sa Abba salisu ya ruk'o hannuna tare da cewa na'am Ibrahim nine kada ka rud'a kanka ba gizo nake yi maba."


Nace Abba salisu dama kana da rai amma ka b'ace tsawan lokaci ba a gankaba kabar iyalanka cikin tashin hankali da fargaba muma kasamu cikin alhini da tashin hankali."


Abba salisu yace ina nan da raina Ibrahim ba kuma barin Ku nai ba ni ma kaddarace ta shigo cikin rayuwa ta."


nasan lokacin baka k'asar da mukai shawarar fad'ad'a kasuwancinmu nida amini na mahaifinka wani company a k'asar Holland ne yai mana tallahn gold masu inganci da rahusa ganin harkar akwai samuwa shiyasa muka saida kadarorunmu muka had'a kud'ad'e ni dashi kimanin million's dari biyu ko wannan mu saida muka turo kud'in ta bank sannan ni na tafi da irin kayanmu na gida Nigeria wad'anda suma suke buk'ata domin in siyar acan bansan me ya faruba sanda muka iso airport d'insu ni dai naga bincike yayi tsanani a kaina da kuma kayana tun abin be dameni ba dan nasan babu wani kayan laifi a tare dani har na Fara tsorata musamman da naga Ana zaro hudar iblis wato cocen a ciki na shiga tashin hankali irin Wanda ban tab'a shiga ba a tsawan rayuwata a iya sanina babu abinda ze had'ani da cocen dan wlh tunda nake bantab'a ganinta ido-da-ido ba sai ranar."

A tak'aice na sha wuya sosai kamin Allah ya fiddani da taimakon company da nazo domin su amma da sharad'in zan zauna dasu har na tsawon shekara d'aya da rabi inyi aiki tare dasu babu yadda zanyi haka na bi tsarinsu da dokokinsu."


Duk abubuwan da suka faru ina samin labari ta bakin wani a bokina d'an kano hatta rasuwar mahaifinka naji na yi kuka bakad'an ba na rashin na gartatcen amini da nai."


Duk abubuwan da mustapha ya aikata naji kuma zan bi muku hak'k'inku amma kamin nan idan Allah ya baka lafiya zaka koma London ka k'arasa karatunka ko dan kula da dukiyar mahaifinka da ya barmuku ta wajena."


To bayan kammala karatuna ne Abba salisu ya mallaka min duk wata dukiya ta abban mu yace inci gaba da kula da ita daganan sai muka tattaro kayanmu muka dawo gida Nigeria."


Kai tsaye gida na nufa cike da k'warin gwaiwa da d'aukin ganin Umma dake cike kuma da d'inbin nasarorin da nasamu ina mejin dad'in zamuyi rayuwar "YANCI da mukai bankwana da ita."



Ina gab da k'arasawa gida na had'u da Umma d'auke da bakkon kayanta tana tafe tana kuka me cike da rauni da ban tausayi bata ganniba har saida na rik'e hannunta tare da kiran sunan ta Umma!

A firgice ta d'ago ta kalleni ta rumgumeni tana wani irin kuka nima kukan nake saida naga hankalin mutane ya Fara yowa kanmu sannan na Kama hannunta na kaita mota nima na shiga na kalleta cike da tausayin yanayin da naga ta koma a rabuwarmu nace Umma ina zakije haka ina Fatima kika fito ke kad'ai da alamuma baki da cikakkiyar lafiya."

Ta jingina kanta da kujerar da take Kai tace Fatima tana gidan mijinta anyi aurenta kimanin shekara d'aya kenan a firgice nace aure kuma umma wa fatima zata aura da har tabar karatunta anan ta bani labarin duk abubuwan da suka faru bayan rabuwar mu da korar da Kawu yai mata tana bani labarin tana wani irin haki da numfarfashi ganin haka."


kai tsaye na nufi asibiti da ita jinintane yai mummunan hawa muna zuwa suka bamu gado."


A k'allah saida muka shafe wata guda a asibiti ta sami lafiya sosai da aka sallamemu nai nai da ita in kaita gidan da nasiya mana amma tak'i tace ita dai in kaita gida Adamawa."


Satin mu biyu a Adamawa tace tana so muzo muganki tsawan lokaci bata sanyaki a idanun ta ba nima kuma ina cike da kewar ganinki duk da Umma ta gayan kina kyaukyawan hannu hannunda baza ki wulak'anta ba amma hankalina yana gare ki."



Da baffa muka taho dan umma tace tana San fara ganin ya'yarta sai kuma muna zuwa muka tatdake anan a tare da ita."


Fatima ce ta shiga basu labarin abubuwan da suka faru bayan rabuwarsu da dalilin da yai sanadin had'uwarsu da ya'yar mahaifiyarta a gaba d'aya labarin data bayar ta b'oye laifin Aliyu na irin musguna matan daya dingayi saboda bata san mahaifiyar ta da d'an uwanta suga laifinsa koda Allah yayi zamansu be k'areba su dinga ganinsa da abin tace dai tsawan lokaci tana so tazo taga Umma ya hanata shine da bayanan ta gudu har wannan tsautsayin ya faru."

Aliyu dake sauraren abubuwan da fatima ke fad'a kai a k'asa wata irin k'aunar Fatima da kimartace ta ninku a cikin zuciyarsa ganin yadda take k'ok'arin goge duk kan laifuffukansa."



Umar da Abba ma wata irin kima fatima ta k'ara a idanunsu tabbas sun sani Fatima matar rufin asirice."


Umma kam take ta rufe Fatima da fad'a tana fad'in duk abubuwan da suka faru da ita bayan fitowar ta daga gidan mijinta hak'kin mijin kine da kika fito batare da izinin sa ba kina tunanin zaki k'etare iyakokin ubangiji Allah ya barki maza ki rok'i gafar mijinki dan har yanzu kina cikin fushin ubangiji muddin be yafe miki ba."


Kuma daga yau kada ki kuma ai kata kuskure irin wannan ta amsa da to tare da tashi ta nufi gaban Aliyu ta tsuguna cikin tsananin girmamawa tace,
Ya Aliyu dan Allah kayi hak'uri ka yafemin in sha Allah bazan kuma aikata kuskure irin wannan ba dan Allah."

Ya ruk'o hannayenta cikin tsananin shauk'i da wata irin soyayyarta dake muntsinin zuciyarsa yace na yafe miki Fatima kuma ni dama banga laifinki ba ina ruk'onki dan Allah Nima kiyafemin duk wani laifi da kikasan nai miki kizo mu koma gidanmu mubud'e sabuwar rayuwa."

Ba tare da tace mai komai ba ta tashi ta koma inda take ta zauna da yake babu Wanda ke sauraransu shiyasa babu Wanda ya ji abinda yace."



Sun dad'e suna hira irin ta zuminci kamin Abba yai musu sallama ya tashi ze tafi Abba salisu ma ya mik'e

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login