Showing 12001 words to 15000 words out of 71253 words

Chapter 5 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

yadda nasanki zan iya rabuwa dake domin bazan zab'awa kaina abinda zanyi da na sani daga baya ba.

Ya danja numfashi yace sannan kuma kada ki kuma cewa zakiyiwa namiji irin wannan gwajin domin yanada illah mutuk'a dan muddin mace da namiji zasu had'u awaje d'aya sai an sami shaid'an a tsakaninsu idan mutum bashi da tsananin tsoran Allah to komai ze iya faruwa dan haka kidena cewa zakiyiwa namiji irin wannan gwajin dan komai ze iya faruwa kada kijawa kanki barbar illah
Tai dan murmushi tace to yanzu yanake acikin zuciyarka ya sona ya ke yai wani sansanyan murmushi tare dayimata wani kallon k'asan ido yace ummmmm to tad'an wara idanunta tace bangane ummmmmm to ba
Ya Saki murmushinda ya bayyana wushiryarsa yace sanki yak'aru acikin ruhina zuciyata tana inama inama ayanzu ki zama mallakina ta har abada.
Hindu tai sansanyan murmushi tare da cewa alhamdulillah my special akullum idan Ina tare da kai zuciyata kankasance cikin farin ciki rai na yai fari na matsu kazamo mallakina tai masa wani sansanyan kallo cike da bariki tace wai sai yaushe ne ranar zata zo my special yaidan guntun murmushi yace ta kusa my sweet ni kaina na matsu ranar tazo amma in Allah ya yarda zanyi mutuk"ar jajircewa dan ganin kin zamatawa nan da dan lokaci na tabbatar idan na komawa abbana da maganarki a karo na biyu baze k'iba tai murmushi cike da jin dadi tace allah yasa ya amsa da ameen sundad'e suna hira har zuwa lokaci me tsayi sallahce kad'ai ke rabasu daga yaje yayi ya dawo zasu d'ora wata sabuwar hirar kokad'an basa San rabuwa da juna sai misalin k'arfe goma na dare tukun sukai sallama da k'yar gimbiyar tabarshi badan ranta yasoba ya shiga mota yaja suna dagawa juna hannu har ya fice da ga harabar gidan sannan ta koma ciki..A??]
{


Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{



WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??c"YANCINA KO BUDURCINA??c??c


WRITING BY



UMME MUHAMMAD HASSAN

(Mrs Aliyu Jibrin Ali)



WANNAN BOOK 'DIN NA KUD'INE NAIRA 200 DAN ALLAH IDAN BAKI BIYABA KADA KIKARANTA MIN KO BANCE ALLAH YA ISA BA KUNSAN HAK'K'IN WANI ABIN TAMBAYANE.



MASU SON ATURA MUSU PAGE 1 KULLUM TA PC NAIRA 500 ???j???_DAN ALLAH IN KUNSIYA KADA KU FIDDAMIN BOOK IN KUNSAN ZAKU SIYA DAN KU FIDDA???jDAN ALLAH KUBAR MIN KAYANA.


??.\???aLOVE STORY HOT ROMANTIC???a??.\


Please matan aure kad'ai banda "yan mata duk budurruwar da ta karanta babu ruwana.



Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwar mu albarka ka shirya mana zuri.a??R0???_


Free page2??_/Q3??_/QC?&
{2??_/Q4??_/Q
Ta babban falo tabi acan ta tatda mom dinsu da sauran k'annanta suna kallon Nigeria film.
Mom ta d'ago kai ta kalleta tana murmushi tace kai ya kai ya kai can cad'i bebyna kinyi kyau sosai daga ina haka na ganki daga waje badai Alh rabi.u ya tafi ba
Hindu tai murmushi tace ya tafi Momy tun d'azu na rakashi ta k'ofar baya ya wuce
Haider ne ya zo
mom tace haider kuma?
Cikin shagwab'a hindu tace kai mom yanzu harkin manta nagaya miki yau haider zedawo da ga kano
Mom tayi murmushi tace oh sorry na tuna kenan duk wannan kwalliyar dan shi akayi?
Hindu tai murmushi tare da d'aga kai mom tace shiyasa kika sallami Alh rabi.u kenan mutumin da yayi tafiya tafiyayya yazo tundaga gana domin ke hindu tace to ai na ce masa ya dawo anjima

Mom tai dan tsaki tace to Allah yasa beyi fushi ba ya dawo d'in dan kwata kwata banso kika sallame shi ba na so ace wannan kwalliyar danshi kikayi nasan da bazaki shigo mana haka ba hannu rabbana sai ya cikaki da dalas

Hindu tab'ata fuska cikin b'acin rai tace haba mom ni bansan me yasa kikewa haider hakaba kuma shima ai badaga nan ba gurin kyauta shida yake bayarwa ma saboda Allah ba dan inbiyashi da wani abunba su ko su Alh rabi.u ban gishiri in baka manda muke dasu

Mom ta tab'e baki tace ke da Allah ana kai ki kina dawowa wayake ta kyautar haider da bata wuce dubu d'ari hamsin ba nan ina maganar ubangidansa ne Wanda baya kyauta da kud'ad'en Nigeria sai dai da dalas
Da kike maganar shi haider dan Allah yake baki ai suma ba gutsirarki suke ba balantana kice kin ragu hindu ta nemi guri ta zauna tana k'unk'uni
Ai in basu gutse reni ba sa tsotse ruwan jikina duk su k'arar da albarkatakun ni wlh mom narasa inda zakiyi da kud'i kullum kina samu amma kina harin wasu kuma goda yaushe ta wajena su wad'annan yaran sai suyi wata basu kawo wani abin kirkiba

Mom ta kalleta cikin yar harara tace kinci gidanku waya gaya miki kud'ad'e suna Isar mutum ai kud'i da kike gani basa tab'a yiwa mutum yadda ya keso daga ya samu wasu yake hari kuma k'annanki kina ganin yadda muke dasu agidan wadda ta samo taci abinda take so ta sanya kayan da yai mata ta kuma kwana aguri me kyau wadda tak'i kuwa tanaji tana gani komai ze gagareta dan babu yar da bata baniba ni zan dauka in bata da ubanku me zuciyane ma yana kawo muku da da sauk'i to shima beyiwa kansaba bare yai muku

Ta danja numfashi taci gaba dacewa ni wallahi banason auren nan naki da harder a yanzu saboda akwai sauran lokaci kinga dai irin bak'ar rayuwar da muka sha agidan mahaifinku tarashi da fatara amma tundaga lokacin da muka bar gidan zuwa yanzu muna cikin jin dad'i da wadata kina ganin yadda maza suke rububinki amma kin lik'ewa haider ni kuma banga abinda yafi sauran mazan dake sanki ba
Farar fatar ko kyawun fuska

Hindu ta turo baki tare da k'ara narkewa kamar zatai kuka tace shikenan mom tun da ba kyasan haider kina ta kusheshi na hak'ura da shi amma bazan sake kula wani d'a namiji ba kowaye na hak'ura da shi harshi Alh rabi.u
Mom ta taso daga inda take ta dawo kusa da ita ta zauna tare da janyota jikinta tace haba bebyna ni bawai banasan haider bane Ina tunanin idan kika auresh ze bamu matsala aduk harkokinki na samummu idan ba ai SA.a ba duk sai yabi ya rufesu musamman yadda yake da tsananin kishi amma tunda kin amince shi kenan nima na amince Allah ya kaimu lokacin yanzu tashi kije ki shirya kamin alh rabi un yazo kada yadawo yaita jiranki kinji bebyna ta haider sha alwashi ai dole infara had'a kayan gyara kamin lokacin Allah dai yabarku tare hindu tai murmushi tare da cewa amin mom kokefa ta mik'e ta haye sama.


WA CE CE HINDU
hindu Abubakar haifaffiyar garin kadunace cikin unguwar kawo malm Abubakar Wanda akafi sani da malam habu haifaffan garin kadunane cikin unguwar kawo malm habu shi kad'ai iyayensa suka haifa yataso maraya babu uwa babu uba sun rasu sakamakon annoba ta amai da gudawa alokaci an kai shi almajiranta can cikin wani kauyen zariya matarawa sai dawowa yai ya tarar da rasuwarsu kanin mahaifinsane yaci gaba da kulawa da shi cikin talauci da rashi kasancewar shima baidashi malam habu yayi karatun addini dana boko duk da bawani me zurfi bane dan yayi yawo tsangaya tsangaya domin neman ilimi kuma alhmdulillah ya samu domin ayawon ne ya hadu da sahura yar cikin garin kudance k'aramar hukumar zariya ya aureta suka zauna agidan iyayensa da suka mutu suka bari ya kuma sami koyarwa a wata primary school da kenan kusa dasu da dare kuma ya na koyarda manyan mutane littattafan addini sahura macece me mutuk'ar San abin duniya da kwadayi sannan ga shige shige cikin yan shekaru da aurensu allah ya azirtasu da samun ya,ya hud'u duk mata hindu ce babba sai hassana da usaina da gambonsu hafsa kasancewar malam habu ba wadatace da shiba yasa kusan komai nagidan sahura ce ke tafi dashi tunda shi d'an albashi ne komai sai k'arshen wata gashi k'aramin ma.aikaci kud'in basa isar su ko rabin wata baya kai musu shiyasa zamansu babu wani dad'i komai yai a raine sahura take karb'a duk wani k'ok'arinsa batagani
Hindu yarinyace me matsakaicin kyau me san kwalliya me farin jini tayi karatunta daga primary har zuwa secondary school bayan tayi candy sai cigaba da karatun ya ga gara saboda halin da suke ciki na rashi had'uwarta da samari kala kala hakan ya bud'e mata idanu tare da gudummawar mahaifiyarta sahura wadda suke kira mom dake k'ara d'orata ahanya kasancewar hindu me farin jinin samari kuma yar kwalisa hakan ya bawa mom damar amfani da ita wajen tara abin duniya da cika burinta na shiga cikin manyan mata fahimtar abinda ke faruwa da yarshi da malam habu yai yasa shi takura su da matsanta musu akan su fidda miji ze aurar dasu ko kuma yabayar da su ga d'alibansa

Ganin takurawar da matsinda malam habu yake musu na fahimtar dasu illar abinda suke aikatawa hakan ya sanya sahura ta kwashe ya,yanta suka k'aura abuja dan tace be isa ya toshe musu hanyar samunsuba tunda shi ya zab'i zama da tsiyarsa to
Ita baza ta iya zama da shi ba dan me na k'asa yaci bare ya ba na sama
Mafari kenan da suka koma abuja da zama da fari haya suke amma daga baya saurayin hindu wani d'an majalisa ya sai musu gida me kyau suka koma tare da sanyata acikin Jami.ar abuja dan cigaba da karatunta

Tunda ganan kuwa duniya sabuwa ta bude musu hindu ta k'ara wayewa ta goge musamman da tai k'awaye had'ad'd'u wayayyu ga kuma samari na yayinta suna kashe mata dukiya idan ka ganta sai ka zaci yar gidan wani k'usace saboda iya adonta

Had'uwarsu da haider ta samo asaline wata rana hassana ta tashi bata da lafiya tana fama da matsanancin ciwon ciki suka dauketa amota zuwa asibiti mai nasara special hosbital suka kaita dan kaf abuja babu asibiti me kyau da tsaruwa me kuma k'wararrun likitoci kamar wannan bayan sun kammala dukkan abinda zasuyi sun fito parking lot suna k'ok'arin shiga mota shi kuma yai parking ya fito tun lokacin da hindu ta d'ora idanunta akansa Allah ya jarabceta da tsananin sha.awarsa da sansa acikin zuciyarta tun alokacin ta so ta shigar da kanta agurinsa amma Ina Abu ya faskara da ta fahimci ba irin mazajen da take huld'a da su bane tayi bak'in ciki mutuk'a dan takamu da tsananin buk'atarsa babban burinta shine ta d'and'anashi taji ya ya yake dan komai nasa yai mata azahirinsa irin na mijin da tadad'e ta na nema shi yasa takesan d'and'anashi ko sau d'ayane domin taji ya bad'ininsa yake tabi hanyoyi dayawa domin cimma burinta hakane yasata aro halinda ba nataba

Alokacin da ta yak'eshi da hankali da nutsuwarta da nuna tausayi gami da kulawa ga marasa lafiya da masu k'aramin k'arfi sannu ahankali ta dunga cusa masa soyayyarta azuciyarsa

Tun lokacin da soyayya ta shiga tsakaninsu sha.awar aurensa ta shiga zuciyarta duk da aure ba shi daga cikin tsarinta tayi masa sa manja ne dan cikar burinta k'warai tayi tasiri a gareshi dan ta zam kamila mumina badan komaiba sai dan San ganin ya fad'a tarkonta

Alokacinda ta fahimci ya yarda da ita yai nisa acikin soyayyarta sai tai k'ok'arin ta fitomai da aini hin halayyarta shi kuma sai ya nuna mata cewa maza suna suka tara domin shi mutumne kamili me ruk'o da addininsa me kyamatar alfasha da kuma gudun dukkan me aika tata ganin haka yasa ta kuma b'oye halayyarta da fito masa da kyawawan d'abi u dan ganin ta kai ga cimma burinta gareshi..A??]
{




Please
Comments
Share



Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{



WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??c"YANCINA KO BUDURCINA??c??c



WRITING BY


UMME MUHAMMAD HASSAN

(Mrs Aliyu Jibrin Ali)



WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200 DAN ALLAH IDAN BAKI BIYA BA KADA KIKARANTA MIN KO BANCE ALLAH YA ISA BA KUNSAN CIN HAK'K'IN WANI ABUN TAMBAYANE.




??.\???aLOVE STORY HOT ROMANTIC


please matan aure kad'ai banda yan mata duk budurruwar data karanta babu ruwana.



Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a??R0???_

FREE PAGE YA K'ARE KOWA YAYI K'OK'ARIN BIYA DAN YA SAMI HALAK D'INSA


Page2??_/Q5??_/QC?&
{2??_/Q6??_/Q

Karfe goma da rabi dedai lokacinne Aliyu yai parking motarshi a harabar gidan shi ya fito ya nufi cikin gidan Kai tsaye

Ina takure a jikin kujera naci kuka na k'oshi sakamakon matsanancin duhun da nake ciki ga fitsarin da ya matseni yunwa ta addabeni sannan ga matsanancin tsoro saka makon jin gidan tsit unguwar shuru tamkar babu me rai acikin ta

Na tausayawa kaina sakamakon kaddarar rayuwar danake fuskanta
Mutumin nan tun sanda ya ajiyeni ya fita be sake waiwayata ba abinda yafi damuna shine rashin sallah daban yiba ko la.asar ban ba duk da bana ganin lokaci amma dai nasan yanzu dare yayi sosai
Kamar daga sama naji an murd'a key d'in jikin k'ofar falon an bud'e an shigo gabana ya ci gaba da fad'uwa nayi lif ajikin kujera ko motsin kirki banayi in banda addu.a babu abinda nake a zuciyata

Ya shigo da 'yar siririyar sallma tare da kunna fitilar wayar dake hannunsa kai tsaye mukunnin fitila ya nufa ya kunna haske ya mamaye falon ya kunna fanka had'e da A.C dake falon ya nemi guri ya zauna tare da janyo dan center table din dake tsakiyar falon ya d'ora k'afafunsa ya dauki remote d'in t.v ze kunna
Innanallahi wa Inna ilaihirra ji.un ya furta saka makon ganinta da yai a mak'ure ajikin kujera tayi wujiga wujiga dan shi wlh gaba d'aya yama manta da ita ya taho
Nan da nan ya had'e fuska cikin kaushin murya yace ke mekike anan acikin duhu me yasa baki shiga d'aki ba
Kukane ya sake sub'ucemata da rawar murya tace ai d'akunan duk a kulle suke kuma baka nunamin d'akin da zan zauna ba.
Ya danyi tsaki shaf yamanta cewa d'akunan duk a kulle suke sanda ze tafi kano ya kulkulle ya mik'e ya nufi d'akin sa ya dauko mukulli ya jefa mata yace ga d'aki can kije ki bud'e shine naki akwai toilet aciki ta d'auka tare da jan akwati d'aya na kayanta ta nufi d'akin

Ya bita da kallo har yanzu tana sanye da hijab d'in jikinta duk zafi da tsawon lokacin data d'auka besa tacire shiba har ta kai bakin k'ofa yai kiranta da ke ta juyo tare da dawowa ta tsuguna a gabansa yace kinci abincine ta girgiza kai hawayen datake dannewa suka zubo jin tambayar rainin hankalin da yake mata yad'an zuba mata ido yayin da kanta yake k'asa tausayinta ya d'an kamashi ganin tsawan lokacin da ya barta cikin yunwa da sanyin muryar da tausayinta ya sanyaya yace jeki ki gama kwashe kayan naki kizo
ta mik'e ta nufi d'akin da ya mallaka mata a ma zaunin nata
Ya zauna a kujerar da ya ta shi haka kawai yake jin tausayinta na Neman Kama mai zuciya ya rasa dalilin da tausayinta ke neman yin tasiri agareshi
Ta katse mai tunani da 'yar siririyar sallamarta har ta kammala kwashe kayan ya amsa ta nemi guri ta tsuguna
Ya d'an kalleta ya kauda kai yace ga kicin can kije ki dafa abinda za kici duk abinda kike buk'ata akwai aciki daga yau kada ki kuma zama baki ci a binci ba duk binda kike san ci ko sha akwai agidan nan idan kuma babu ki sanar dani za.a kawo miki kinji ko na d'aga kai alamar naji ya kalleni cikin daure fuska yace badake nake maganaba kinyi min shiru cikin rawar murya tace dan Allah kayi hak'uri na ji ya kauda kai tare da cewa ta shi kiban guri na mik'e na nufi hanyar da ya nunamin ta kicin.

Ina kwance akan gadon d'akin da ya bani bayan nai wanka nai sallah naci abincin dana dafa na tsunduma cikin tunanin abubuwan dake faruwa cikin rayuwata dake jujjuyawa tamkar igiyar ruwa

Jikina ya k'arayin sanyi da na tuno da ummata Ina mutuk'ar tausayinta domin kuwa abar tausayince har yanzu ina gano irin hawayen dake zuba daga idanun ta aranar da za.a rabamu
Nasiharta ta k'arshe gareni wadda take yinta cikin zubda hawaye tace rayuwa tana d'auke da k'addarori iri-iri Fatima dame kyau da mara kyau na godewa Allah da naki suka kasance masu kyau domin aure abune me mutuk'ar kyau.
A yau farin cikina baze musaltuba da Allah ya nunamin ranar aurenki ranar dana dad'e ina burin son ganinta
Dan Allah Fatima kirik'e aurenki da daraja ki kula da mijinki ki kula da gidan aurenki da tsaftar jikin ki
Ki kasance me biyayya da ladabi agareshi da kuma gudun dukkan abinda ze b'ata masa ki kasance mace me hak'uri da rik'e sirrinta
Hak'uri da kike gani Fatima ba k'aramin abu bane domin jigone arayuwar aure idan kikai hak'uri zakici riba
Kiyi hak'uri kiyi ladabi da biyayya ga duk Wanda Allah ya had'aku zama tare
Fatima ki zama mace me tsafta domin tsafta cikon addini kada ki kuskura mijiki ya shaki wari ko k'arni daga gareki kullum ki kasance me tsaftace gidanki d'akunan barcinku da band'akunan ku uwa uba jikin ki kada ki manta da muhimman guraren da ke mutuk'ar buk'atar kulawarki sune gashin kanki bayan kunnuwanki da k'asan nonuwanki cibiya hammata sai matse-matsen cinyoyinki gashin hammata dana gabanki duk sati d'aya ko biyu ya kamata ki dinga askewa kina gyarawa
Ki zama macce me juriya a yayin da kike kwance da mijinki kada ki zama me yawan k'orafi da nuna gajiyawarki agareshi ki bashi kulawa ki bashi soyayyarki dan alokacin abinda yafi buk'ata kenan sannan ki nutsu domin ki karanci mijinki kisan me yafi so a halittar jikin ki sannan inasan kisan me na miji ke so I dan yana tare da matarsa a shinfid'a.........A??]
{




A yimin afuwa???j???_yau bani da lafiya da k'yar na iya yi muku wannan k'aramin page d'in in sha Allah in dai naji dama gobe zaku jini



Please
Comments
Share


Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{



WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??c"YANCINA KO BUDURCINA??c??c



WRITING BY



UMME MUHAMMAD HASSAN

(Mrs Aliyu Jibrin Ali)



WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200 NAIRA DAN ALLAH IDAN BAKI BIYABA KADA KI KARANTAMIN KO BANCE ALLAH YA ISA BA KUNSAN HAK'K'IN WANI ABUN TAMBAYANE RANAR K'ARSHE.


??.\???aLOVE STORY HOT ROMANTIC



please matan aure kad'ai banda 'yan mata duk budurruwar data karanta babu ruwana.



Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a Ameen??R0???_


FREE PAGE YA K'ARE KOWA YAYI KOK'ARIN BIYA DOMIN YA SAMI HALAK D'INSA.



PAGE2??_/Q7??_/QC?&
{2??_/Q8??_/Q
Ki zama macce me tattalin abinda ya kawo miki kada ki dinga yi mai al mubazzaranci da abinda ya kawo mini
Ki kasance mace me taimakawa mijinki yayin da ba shi da shi da tausaya masa da bashi shawarar da zata amfaneshi
Ki girmama iyayensa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login