Showing 39001 words to 42000 words out of 71253 words

Chapter 14 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

yamma dan basu sami jirgin ranaba

Yace to Allah ya kawosu lafiya sukai sallama ya kashe

Ya fito falo ya zauna tare da kiran wayar hindu yana kallon a gogo k'arfe Tara na dare harda wasu 'yan mintina amma hindu bata dawo gida ba
Ya kirata a k'alla sau uku amma bata d'aga ba dan haka yai tunanin ko jikin mom d'inne har yanzu shi yasa be kuma kiraba ya d'ebi ledojin da ya yo siyayya ya nufi d'akin fatima
har ya tura k'ofar ya shiga bata sani ba dan barci take a zaune daga gani ya d'auketane batare daya shirya ba ya zube kayan a gefe ya tsuguna a gabanta yana kallon d'an k'aramin bakinta dake d'auke da jajayen labba kamar an shafa musu janbaki nan kuwa babu abinda ta shafa fuskarta sai wani annuri take fudda wa me ban sha.awa ya Kai bakinsa kan lab'b'anta ya sumbata tare da lumshe idanu dan ba k'aramin shigarsa sumbatar taiba a hankali ta bud'e idanunta sai a cikin nasa da sauri ta d'auke kanta tana k'ok'arin mik'ewa ya ruk'o hannuta yana fad'in sannu ya jikin beby?

A hankali ta furta na warke

Da gaske ?
ya fad'a cike da zumud'i,

kina nufin ko yanzu ma nazo zaki iya d'aukata.

Ta narai narai da idanunta da suka ciko da k'walla tace ba hakafa nake nifiba Ina nufin da sauk'i
Ya jawota yasa a jikinsa yana fad'in kada kiyi kuka babu abinda zanyi miki
Amma idan kinci abincin dana kawo miki idan kuma ba kyaci sai mu tafi garin dad'i ya fad'a yana kashe mata ido d'aya ta kau dakai tare da fad'in zanci

A baki ya dinga bata abincin tanaci duk da bakinta babu dad'i haka ta d'inga k'arb'a hartaci da d'an yawa tace masa ta k'oshi ya k'yaleta ya d'auko mata magungunanta ya bata Tasha shima yaci ya k'oshi ya tattare kayan ya fita ganin ya fita sai ta tashi ta shiga band'aki ta wanke baki tazo ta canza kaya zuwa na barci doguwar riga tasa mara nauyi wadda ta tsaya dedai guiwa bata sa br ba saboda bata kwanciya da ita ta zare ribbon d'in kanta tai addi ar kwaciya barci ta kwanta bata dad'e da kwanciya ba ya shigo shima ya canza shiga zuwa na fararan kayan barci rigar me bud'ad'd'an k'irji da gajeran wando iya guiwa yarab'a gefenta ya kwanta tare da janyota jikinsa yana k'ok'arin sab'ule rigar jikinta ta rik'e a hankali yai mata magana a cikin kunne yana busa mata iskar bakinsa yace babu abinda zan miki beby tsari nane bana kwanciya da macce da kaya ajikinta na fiso inji ki a ainihinki ba tare da wani Abu yai mana shamaki ba.

Bata ce masa komaiba ta kyaleshi ya cire shima ya cire nasa ya rumgumeta yanajin wani farin ciki na musamman tun tana tsoran ko ze mata wani Abu har barci ya d'auketa be mata komaiba
Shima zuciyarsa ya kai nesa yana cikin tsananin buk'atar amma ya hak'ura zuwa gobe ta k'ara warwarewa

da k'yar barci ya iya d'aukarsa cike da mafarkan ganimar da ze d:iba goben




Hindu ta shiga cikin tashin hankali mara misali tayi da nasanin karb'ar maganin mallakar ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????da mom ta kawo mata yafi a k'irga dan gaba d'aya ALH rabi.u ya rikice mata ya hanata katab'us duk inda tayi saiya bita yana fad'in Hindu Ina sanki dan Allah kada ki barni in kika tafi mutuwa zanyi ta rasa yadda zatai gashi wuni sukai Abu d'aya yak'i ya k'yaleta tuntana biye masa saboda a cikin sha awar take har tak'i dan ??] tak'i kaimata yadda take so da acikin kwaratan Nata shi take jinjinawa amma had'uwarta da gadanga k'usar yak'i ta fahimci shine fintin kau

Yak'i barinta ta tafi kuma ya kasa biya mata buk'atar ta dan duk k'ok'arinsa bata gani dan hankalinta da tunaninta na wajen haider tsoranta d'aya karyaje ga wannan ta tsitsiyar yarinyar tunanin hakan yasa ta d'agawa Alh rabi.u hankali akan zatatafi kuma idan ya kuma cewa ze bita bazata kuma dawowa gareshiba abinka da wanda aka mallake duk fad'an datayi ko uhm be ceba saida ta gama ya shiga bata hak'uri kiyi hak'uri my hindu kinga yanzu k'arfe biyu na dare da safe saina kaiki gida tunda kince zaki dawo

What ta fad'a da k'arfi! k'arfe biyun dare ta kuma maimaitawa tana Neman wayarta a rikice tarin Miss call d'in data gani na mom ruma da Aliyune ya rikitata kwata kwata ta manta wayar ta cire ring d'in da sauri ta fara neman wayar Aliyu amma taki rashi tayi ring fiye da sau goma amma be d'aga ba abinda ya d'aga mata hankali kenan dan a iya sanin da taimai baya nisa da waya duk inda yake wayarsa natare dashi saboda kiran emergency dakan iya samunsa a koda yaushe tunaninta ya bata yana can tare da Fatima ya gama juye mata abinda ta dad'e tana buri ta k'walla k'ara me mutuk'ar sauti tana jifa da duk abinda ke kusa da ita Alh rabi.u ya tashi daga barcin daya fara d'aukarsa yazo da gudu ya rik'eta yana fad'in lafiya my Hindu me yasa meki tana kuka shab'e shab'e da hawaye tace wallahi muddin haider d'ina ya sake yai wani Abu da yarinyar nan saina kasheta dan bata isa ta rigani samun abunda na dad'e Ina jiraba

Ya rumgumeta yana lallashinta yana fad'in kiyi shiru my hindu hakan ma baze faruba yana jijjigata kamar wata beby
Tsabagen gajiya batasan barci ya d'auke taba shima barcin ne ya d'aukeshi suna rumgume da juna a zaune


Kamar wadda aka tasa k'arfe shidda na safe ta farka firgigit ta mik'e tana Neman mayafin da zatasa da yake ta sami kaya a gidan tasa shima a firgicen ya tashi yana fad'in lafiya my Hindu sannu kin tashi ta nufi k'ofa tana fad'in d'auko mukullin mota ka kaini gida kada zuciyata ta buga da sauri ya rarumi mukullin ya bita a guje abakin motar ya tadda ita
Ta karb'i mukulin ta shiga mazaunin direba yayin da ta nuna masa wajan me zaman banza tace shiga can muje ka karb'o motar ka dan bazan iya jiran tuk'in waniba ya shiga ya zauna ta danne honnnn me gadi ya bud'e mata get ta fice da balain gudu.





Kiran sallah farko na asuba shine ya tada Aliyu da Fatima daga daddad'an barcin da suke a hankali Aliyu ya janye Fatima daga jikinsa gudun kada ta tashi ya tashi yasa rigarsa ya nufi band'aki saida yai wanka sannan yai alwala ya fito a zaune ya tatda Fatima tana jiran ya fito ta shiga dan tun kwad'a kiran sallar itama ta tashi yana ganinta a zaune yasaki yalwa tatcan murmushi yana fad'in sabahul khairi beby kin tashi lafiya tai k'asa da kanta tare da fad'in alhmdulillah yace Masha Allah bari in wuce masallaci
Tace adawo lafiya yace Allah ya sa ya fita itakuma ta nufi bandaki


Tana zaune tana lazimi ya shigo lokacin gari ya Fara haske hannunsa rik'e da kofiin da ya hado mata ruwan shayi ya zauna a kusa da ita tare da mik'a mata kofin ta karb'a batare da musu ba dan dama yunwar take ji takafa Kai ta sha fiye da rabi sannan ta ajiye tare da furta na k'oshi ya d'auki kofin ya shanye ragowar ya ajiye kofin a gefe tare da rik'o hannunta ya mik'ar da ita tsaye ya cire hijab d'in ya ajiye yana k'ok'arin zuge zif d'in rigarta ta rik'e hannunsa tana girgiza mai kai idanunta cike da k'wallah ya matso da ita jikinsa ya had'e fiskokinsu ya zaro harshe yana k'ok'arin sumbatarta aka bugo k'ofar a kafad'o d'akin





Mmn beby nusy 07010238476
11/19/21, 11:26 AM - Ummi Tandama???i: WANNA BOOK D'IN NA KUD'INE 200# ZAKU IYA BIYAN KUD'INKU TA 3048536089 KO KUTURO CARD WAYA MTN TA 07010238476 DUK WANDA YA KARANTA MIN BOOK BE BIYA BA SHIDA ALLAH.




Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri a ameen??R0???_





6??_/Q1??_/QC?&
{6??_/Q2??_/Q
Yana rik'e da ita gam ya juya dan ganin Wanda yai masa wannan wulak'ancin ya fad'o masa d'akin mata batare da norking ba ganin Hindu acikin wani irin yanayi yasa ya saki fatima yana fad'in lafiya Hindu me ya faru na ganki haka ko jikin mom d'in ne

Hindu tana wuci tace Allah ya isa ban yafe ba haidar ni zaka ciwa amana ni zaka munafinta daga ganin ba nanan shine kad'uiki abinda nake so ka bawa shegiyar yarinyar nan me k'walak'walan idanuwa wadda kullum kake fad'in ba ka so ai kuwa wallahi yau saina kasheta saidai komai ze faru ya faru ta nufi Fatima a guje

Kamin yai wani yun k'uri sai ganin ta yai akan Fatima tana duka ta ko Ina
da gudu yai kanta yajanyeta tare da wanka mata Mari yace baki da hankali zaki daketa ko kina haukane me tayi miki dan kawai kingan mu tare ba matata bace zina kikaga munayi da har kikemin Allah ya isa

Hindu na rik'e da kuncinta da ya mareta tace yau nikake Mari haidar akan tatsitsiyar yarinya da kasha fad'ar ba kaso ko kamanta dole akaima ka aure ta yarinyar dakace bazaka tab'a so ba me zakai da ita bata iya komaiba tayi ma k'ank'anta babu abinda zaka so atare da ita duk kamanta kalamanka a gareta amma shine ko kunya bakaji ba ka lallab'o kazo kake lalubeta oh wato yanzu ka gano mamurako

Aliyu yai k'asa da kai cike da nadamar maganganunsa da yai a baya abinda umar yaita jiye masa kenan amma yak'i ya dinga sakin maganganunda a yanzu suke Neman yi mai illah

Hindu ta kalli Fatima tace kinyi asara da har kika iya bawa mutumin da ya furta miki baya sanki ya fad'a a gabanki ya fad'a a bayan idanunki idan baki saniba Ina so ki sani kowa yasan cewa ke matar cushe ce tunda ya bayyanawa duniya baya k'aunarki kinkuma san matar cushe bata daraja


Ta d'anja numfashi taci gaba da cewa tunda kuma bakiji gargad'in da nai miki akan haidar ba kika biyewa zuciyarki har kika mu amalanci abinda na keso wallahi yau saina kasheki idan ban kashe kiba kuwa sina nakasaki

tai kanta a Karo na biyu da sauri Aliyu ya tare ta yana fad'in zanyi maganin abinda yake kanki Hindu mekike san ai katawa tana haki tace au tambayata ma kake to bari ka gani ta fad'a tana kaiwa Fatima dake durk'ushe tana kuka duka da k'afa da sauri ya kauda ita tare da d'aukarta cak yai waje da ita tana zambarwar kubcewa da zage zage

saida ya kaita har d'akinta sannan ya direta tare da kad'a mata yan yatsunsa yace ki saurari hukuncin da zan miki a wannan Karon ya juya ya fita ya barta tana zazzare idanu.

Saida ya kulle k'ofar da mukulli gudun kada ta biyoshi sannan ya koma d'akin fatima dan ya lallasheta cike da kunyar kansa musamman ganin irin kukan daya barota tanayi cike da tunanin kalaman da ze rarrasheta ya tura k'ofar amma sai yajita a rufe ya bubbuga tare da kiran sunan ta yanajin sautin kukan ta amma bugun duniya tak'i bud'ewa babu irin magiyar da beba amma yaji shiru kukan nata da yake jima sai ya denaji a rikice ya nufi da kinsa domin ya d'auko safaya key ya bud'e d'akin

Saida ya hautsine d'akin kamin ya gansu dan gaba d'aya ya manta inda ya ajiye keys d'in ya d'ebesu gaba d'aya dan ya gwada yaga wannene na d'akin yana gabda fita daga d'akin yaji ring d'in wayarsa ya d'aukota domin ya kasheta gaba d'aya dan nutsuwa yake buk'ata bayasan duk wani Abu da ze k'ara dagula masa lissafi yana k'ok'arin kashewa yaga sunan umar na yawo akan wayar ya subahanallah ya fad'a tare da dafe goshinsa kwata kwata ya manta yau umar ze dawo

Ya d'aga wayar da sallama daga can b'angaran umar ya amsa tare da cewa abokina barci kakene Ina ta waya baka d'agaba gani a airport tun d'azu

Aliyu yaja numfashi tare da cewa yi hak'uri a bokina wallahi gaba d'aya na manta cewa yau zaka dawo Ina cikin matsalane gidan gaba d'aya arikice yake Fatima tayi fushi fushinda tunda nake da ita bantab'a ganinsa a tare da itaba ganinan zuwa d'aukarka dan Allah katayani rarrashinta umar yai yar dariya yace bangane abinda kake fad'aba wai ita wannan yar yarinyar da bata iya komaiba har zatayi fushi ka damu

Aliyu ya dafe kansa tare da cewa dan Allah kabar tuna abinda ya wuce ganinan zuwa d'aukarka ya kashe wayar tare da d'aukar key din motar ya fita da sauri dan yasan tana ganin girman umar idan ya tayashi bata hak'uri zata hak'ura .


Fatima kam tunda sukabar d'akin kuka take cike daban tausayi tana kuma auna maganganun da hindu ta fad'a mata Wanda ta tabbatar gaskiyane
a yau kam hak'urinta ya k'are a yau zatabar gidan ta koma mahaifarta ta gaji da rayuwar rashin"YANCI a yau zata koma kusa da ummanta dan bazata zauna a kasheta a yiwa Umma a sara ba k'arar fitar motarsa da tajine yasa ta mik'e ta d'auki k'aramar jakar kayanta ta bud'e word drop ta d'ebi duk wani muhimman kayanta ta zuba tare da d'aukar kud'ad'en da Abba ya bata ranar da zasu taho tana ta ajiyarsu domin ta bawa Umma bata sami dama ba gaba d'aya saida ta hargitsa d'akin ta kwashe duk wani muhimmaun abinda tasan tazo da su a gaggauce take komai gudun kada ya dawo ya tatda ita ta zumbula hijab d'in sallahrta ta sa ta fito a bakin get ta tatda megadi suka gaisa ya bud'e mata k'ofa batare da ya tambayeta inda zata ba

Tunda ta fito ta kalli gabas ta fara tafiya gudu gudu sauri sauri cikin sa a batayi wani nisa ba ta sami taxi ya kawo wata ta tsaidashi batare data gaya mai inda zata ba ta shige shima be tambayetaba yaja ya fara tafiya suna gab da fita daga layin motar Aliyu ta shigo layin tai saurin yin k'asa da kai suka wuce batare da sun kula da itaba.





Mmn beby nusy 07010238476
11/19/21, 11:27 AM - Ummi Tandama???i: WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200 # ZAKU IYA BIYAN KUD'INKU TA 3048536089 KO KUTURO CARD WAYA MTN TA 07010238476 DUK WANDA YA KARANTAMIN BE BIYA BA SHI DA ALLAH.





Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a ameen??R0???_






6??_/Q3??_/QC?&
{6??_/Q4??_/Q
Saida direban ya hau titi sosai sannan ya kalleta ta mudubi yace HAJ Ina zan kaikine

Fatima taja ajiyar zuciya ganin ta tserewa Ya Aliyu tace kano zani zaka kaini
ya sake kallonta yace kano kuma HAJ saidai in Kai ki tashar da zaki hau motar kano ni aikina iya A riyar Abuja nake yi bana fita waje,
Fatima tace dan Allah bawan Allah ka taimaka ka kaini bana san zuwa Tasha saboda b'ata lokaci ni kuma sauri nake banasan in Kai yamma a hanya kuma wallahi a matse nake dana ganni a gida wallahi ko na wane zan baka buk'atata ni dai in ganni tare da Umma ta
saida yai d'an Jim sannan yace zaki iya bani naira dubu sittin in kaiki har gida kinga daga nan zuwa kano tafiyar awa hud'u idan munyi gudu za mu isa k'arfe d'aya darabi pm

Da sauri tace eh zan baka wallahi zan baka idan har zaka kaini har gida yace to shikenan ki d'aura belt zamu d'au hanya tayi kamar yadda yace suka d'auki hanya.



Aliyu yai hon a bakin get d'in gidansa megadi ya bud'e ya shiga da motar har zuwa parking lot yai parking d'in motar tare da furta Alhamdulillah umar ya kalleshi yace ya zaka shigo Dani nan ni da nake San inje gida inyi wanka in huta
Aliyu yace haba umar ya kake Abu tamkar baka fahimci abubuwan dana gaya ma ba wallahi da gaske nake nayi dana sanin yiwa Fatima duk abubuwan da nai a baya dan Allah kazo muje katayani bata hak'uri naga tayi fushi sosai da maganganun da Hindu ta fad'a da abinda tai mata a d'azu
Wallahi kunyar kaina da kaina nakeji idan na tuna abu buwan danai mata abaya da kuma abinda nai lallai na yarda da maganarka na d'an hakin daka raina shike tsone maka ido

Umar yai murmushi yace wai daga bakinka wad'annan maganganun suke fitowa akan yarinyar dabatasan komaiba bata kuma iya komai ba yarinyar da bata da ilimi me zurfi bata d...

Cikin sauri yace dan Allah banda tuna baya umar kaidai muje idan muka shawo kanta komai ka gayamin naji zan d'auka

Umar ya bud'e k'ofar ya fita yana dariya yace dad'ina da gobe saurin zuwa wato yanzu tauraron Fatima ya fara haska zuciyar ka har haka me yajawo hakan a 'yan kwanakin da nai bananan

Aliyu ya fito yana dariya ya rufe motar yana cewa abin sirrine yaro sai kazo gurin zaka gane
Umar yad'an harareshi yace lallai ma yaron nan ni kake kira yaro kasan dai baka girmeni ba

Aliyu yana murmushi yace girma nanawa kuma kada ka manta yanzu ni magidancine "yan kwanaki ya rage a fara kirana Abby

Umar yai dariya yace kamin lokacin nima na zama magidanci nasan inba haka ba na banu da tsokana sukai dariya suka tafa.

Har suka shiga cikin falon suna ta hira da dariya umar ya zauna akan kujera Aliyu kuma ya nufi k'ofar ganinta a d'an bud'e ya juyo ya kalli umar yace Allah sarki mar atussaliha kaga ta bud'e k'ofar

Ya tura k'ofar da yar siririyar sallama ya shiga yanda yaga d'akin a har gitsene yasa gabansa mummunan fad'uwa da k'arfi ya k'wala kiran sunan ta Fatima! Fatima yaji shiru ya lek'a band'aki yaga wayam da sauri ya nufi word drop d'inta ya bud'e sai yaga babu wasu kayanta kayan word drop d'inma duk a har gitse alamar garin d'aukar wani abinne aka har gitsa cikin sauri ya fito har yana tuntub'e ganin yanayinsa yasa umar tashi tsaye yace lafiya Aliyu me yake faruwa kamar ze kuka yace umar banganta ba ta kuma kwashe kayanta da alamu ta tafi ta barni ya fad'a muryarsa cike da rauni

Umar yace kwantar da hankalinka babu inda zata ka sami nutsuwa ni nasan babu inda zata saidai in b'oye maka tayi yanzu mu tambayi megadi idan ta fita daga gidan zamu sani

Da sauri yanufi k'ofa umar ya take masa baya tunkan ya k'arasa bakin get d'in yake k'wala

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login