Showing 6001 words to 9000 words out of 71253 words

Chapter 3 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

dukkan sharri ameen summa ameen suka amsa baki daya

Mama tadan gyara zamanta tana kallon umar tace jiya haj amina ta kawomin k'ararka.
kaima yakamata kayi aure dan cika burin iyayenka
Aure shine cikon kamalar mutum kuma garkuwa agareshi sannan sunna me k'arfi
Dan Allah a nutsu a maida hankali guri daya ayi indai kuma ba so kake ayi maka irin na dan.uwanka ba idan ruwan ido ya hanaka zab'a

Yadan k'ara rusunawa yace in sha Allah za.ayi mama nan bada dadewa ba Ku K'ara ha...
K'arar wayarsa ce ta katseshi ya d'aga tare da sallama yace alk'asim yaya akayi OK in sha Alla hu muna nan tafe zamu biyo jirgin yamma idan zamu ta so Zan ma waya OK to shikenan abinda sukaji yana cewa kenan

Ya kashe wayar ya mayar aljihu
Abba yace a.a umar badai yau kake San guduwa kabar muba KO?
Yai dan murmushi yace wlh wata mara lafiya aka kawo da za.ayiwa aikin gaggawa ciki gareta na bayan mahaifa yake sata matsa nan cin ciwan ciki to yanzu jinine ya balle dole sai anyi aikin gaggawa ancire cikin sunyi iya kokarinsu abun ya gagara shine aka kiramu nida Aliyu duk da yana cikin hutu amma matar tana mutukar bukatar taimakon mu danni kad'ai bazan iya ba dole sai da taimakon Aliyu

Cikin tausayawa abba yace subahanallah subahanallah Allah ya bata lafiya yasa ayi aikin cikin nasara
Gabadaya suka amsa da ameen
Cikin jimami Abba ya kalli Aliyu yace to matarka fa haider?

Aliyu ya gyara zamansa yace ai da ita zan tafi Abba dama ko wnnan matsalar bata tasoba nayi niyyar wucewa da ita idan hutuna ya k'are

Mama ta kalleshi tace kada ma kasoma ya ya yarinya na zaune acikin mutane zaka dauketa ka kad'aiceta wato itama kana so ka koya mata halinka na k'in mutane ko ?
Ya girgiza Kai tare da Kara yin kasa da kansa
To kabarta anan ka dinga zuwa duk weekend kana ganinta k..
Abba ya daga Mata hannu yace um-um haba haj ruk'ayya bansanki da haka ba tunda yace yana so ya tafi da matarsa ai yayi tunani me kyau ita kanta yarinyar sai hankalinta yafi kwanciya idan suna tare

Amma abinda na kesan tunatar dakai shine yarinyar nan amanace agareka mutukar ka cuceta koka zalunceta dan tana karkashinka to wallahi Allah baze k'yalekaba

Dan haka ka kula ka kula da kyau Aliyu nasan na baka ilimi daga na boko har na addini

ka kula da nauyin dake kanka kayi amfani da ilimin da Allah ya baka ka sauke nauyin dake kanka
Allah yayi muku albarka ya kaiku lafiya ya baku nasara a dukkan harkokunku amin suka amsa baki daya

Ku tashi kuje Ku sanar Mata Ku shirya akan lokaci kada kurasa jirgi suka amsa da to sukai musu sallama suka fito

Aliyu yai ajiyar zuciya tare da furta alhamdulillah ya kalli umar yace a gaskiya naji dadin yo wayar alk'asim ka ga komai ya zomin cikin sauki.A??]
{


A yimin afuwa bansami damar yin typing da yawa ba sister dita ce ta haihu yau nafita nagaji sosai amma insha allah gobe in Allah ya kaimu zanyi da yawa love you old>??0
{???b??c??c



Please
Comments
Share

Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{


WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??cYancina ko budurcina??c??c

Writing by

Umme Muhammad hassan


Mrs Aliyu jibrin Ali


??.\???aLove story hot romantic???a??.\


Please matan aure kadai banda yan mata duk budurruwar data karanta babu ruwana


Ya Allah ka gafartawa iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka kashirya mana zuri.a ameen??R0???_




Free page 1??_/Q3??_/QC?&
{1??_/Q4??_/Q

Fiye da yadda nake tunani umar yai murmushi yace Allah ya dube ka dan lokacin da muka shiga falon bakaji yadda na dungaji ba duk maganar da na tsara Zan fad'a saita gudu Ina tunanin abinyi kawai saiga wayar alk'asim yana tambayar yau Zan dawo to shine fa na waske na sami mafuta daga Gare shi

Aliyu yace ainaji dadi da komai yazo mana cikin sauki alhmdllh
Har suka k'arasa 'bangaren Aliyu tautaunawa suke falon cike yake da su faiza suna kallon video din daurin aure ko sallamar da sukai basu jiba illah saukar tsawar ya Aliyu da sukaji

A rikice suka juya suna kallon inda sautin tsawar ya fito dan kwata-kwata basuji motsin shigowar saba sai saukar tsawar uwa aradu

Cikin fushi yace Ku wad'anne irin yarane marasa hankali kun k'ure volume din t v ga surutu kunayi komai zaku fahimta a Abu biyu lokaci daya oho
Bazaku kasheba kutashi kubawa mutane guriba sai kun lalatamim dodon kunne kukayi tsuru tsuru kuna kallona kamar kunga sabuwar halitta

Gabadaya suka tashi bayan sun kashe har rige rigen fita suke
Umar yai dan murmushi yace gaskiya baka kyautawa daga shugowarka dubi yadda ka firgitawa ma-ma ya'yanta

Aliyu ya zauna a d'aya daga cikin kujerun falon yana cewa ai ya'yan natane basajin magana atab'asu kuma atab'o ma-ma
Umar yai murmushi yana zama akujerar kusa da shi yace wai Ina amaryar ne naji gidan shuru badai har ita ka koraba?

Oho wayasan mata ya fada tare da kauda Kai
Umar yace bansan wulakanci ya ya Ina tambayar ka kana ce min oho idan amaryarce baxa ka kira mu gaisaba in tashi in tafi inyi abinda yafimin yaya anama magana ka naiwa mutane wulakanci

Aliyu ya tabe jajayen le'bansa masu kamar ansa musu janbaki yace
Ni dad'ina da Kai saurin fushi ni Ina zansan inda take tunda tare da Kai muka shugo gidan kotare ta fita da yarannan dinma ba sani zanba tunda ba ganeta naiba amma bari na duba dakinta ya tashi ya nufi hanyar dakinta

Umar ya bishi da kallo tare da girgiza Kai yace Allah ya ganar da Kai abokina

Ya tura kofar da siririyar sallama wadda dama yayitane badan ajiba
Ina zaune akan daddumar da nai sallah ina karatun al.kur.ani naji an turo k'ofa bandamu da injuya Inga wanene ba naci gaba da karatu na dan duk a tunani na su maryam ne dan nasan suna falo suna kallo

Ya jingina bayansa da jikin kofar tare da zubawa bayanta ido yana kallo cike da matsanancin mamaki jin yadda yarinyar take karatun alkur.ani me girma abinda yai mutukar burgeshi da bashi mamaki be wuce jin yadda take fidda tajweed da ko wanne harafi ba cikin zazzak'ar murya batare da gargada ko tangard'aba yadda ya raina ta yake ganin k'ank'antarta da yarintarta be tab'a tunanin tana da ilimi hakaba
Jin tai shuru yasa ya k'ara kallonta ta rife al. Kur anin tad'aga hannunta sama tana addu. a hawaye yana zuba daga idanunta ya Lura da hawayenne ganin ruwa na d'iga kan al.kur anin sai yaji beji dadi ba Sam musamman da ya tuna da maganganun da ya gaya mata jiya be kyautaba idan yai duba da itama ba laifinta bane yanzu haka yadda akai masa itama haka a Kai mata take yaji tausayinta ya darsu aransa musamman ganin yadda hawayen wani ke korar wani ta shafa addu ar tare da sanya gefen hijab dinta ta goge fuskarta har ranshi beji dadin ganinta tana kuka ba dan idan akwai abinda ke saurin raunata mai zuciya to yaga macce tana kuka dan yana mutukar tausayin ya mace saboda rauninta

Na dauke al. Kur. anin na d'ora akan durowa na nannade daddumar tare da juyowa ganinsa tsaye abakin kofar ba karamin furgita nai ba shi kansa ya lura da hakan
bansan sanda na saki daddumar na zube ak'asa cikin rawar murya na fara gai sheshi batare daya amsaba ya juya da maganarshi ciki ciki yace kisameni afalo na amsa da to bayan ya fita nasaki ajiyar zuciya dan Allah ma ya sani ina tsoran bawan nan nasa na mike na kalli kayan jikina sanye nake da doguwar Riga bak'a da dogon milk din hijab Wanda yazomin har gwaiwa dukda fuskata babu kwalliya amma kayan sunyi min kyau mutuka batare danayiwa fuskata komai ba na sake shafa turare ajiki me sanyin kamshi idan ba kazo gabdaniba baza kaji kamshinba
Fito nabiyo bayanshi.A??]
{


Please
Comments
Share


Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{A??]
{


WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??cYancina ko budurcina??c??c


Writing by


Umme Muhammad hassan


Mrs Aliyu jibrin Ali


??.\???alove story hot romantics???a??.\



Please matan aure kad'ai banda y'an mata, duk budurruwar data karanta babu ruwa na,



Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a Ameen??R0???_




Free page 1??_/Q5??_/QC?&
{1??_/Q6??_/Q
Na shiga falon cikin nutsuwa bakina d'auke da sallama, umar ya dago kai ya kalleta tare da amsa sallamar a zuciyarsa,yace tsarki ya tabbata ga ubangiji daya halicci wannan yarinya, yadda yaji Aliyu yana k'usheta be zaci ganinta hakaba duk da jikinta a lullu'be yake da shiga ta mutumci amma a fuska kana ganinta kaga kyaukyawar macce me cikar zati.

Na zauna akan carpet tare da cewa Ina wuni ya amsa cikin sakin fuska lafiya lau amaryarmu ya gajiyar biki da kuma bak'unta,
Nai dan murmushi cikin jin kunya nace Ahmdullh
Shima murmushin yai yace masha Allah bayan shiru nad'an lokaci umar ya gyara zamansa yace bari in gabatar miki da kaina tunda angon naki yak'i gabatar dani.

Aliyu ya kauda Kai yana cigaba da latsa wayarsa tamkar bejiba
Yace ni sunana umar Muhammad tafida ni dan,uwan mijinkine kuma abokine ko ince aminai nida mijinki babana da babansa y'an uwan junane,
Munyi karatu tare tundaga primary secondary har zuwa Jami.a yanzu haka muna aiki tare a garin abuja general hospital abuja ga gidana ga nashi, Ina fatan kin fahimta.

Naidan murmushi tare da amsawa eh na fahimta
Yaci gabada cewa, to ga amanar aminina na baki kikulamin da shi ki tarairayeshi sannan ki fahimci halayyarsa da abinda ya keso da Wanda baya so domin kusami fahimtar juna da zaman lafiya me dorewa Ina rokon Allah ya zaunar da Ku lafiya yasa aurenku ya zamo abin alfahari ameen na amsa a zuciya,
A fili nace na gode sosai ya'ya umar in sha Allah Zan kula da abinda kagayan
Yai murmushi cikin jin dad'in girman da ta bashi yace babu komai k'anwata nima na gode nai dan murmushi.

Na tashi na nufi hanyar kicheng dan kawo masa abin tab'awa dama d'azu ummi ta had'oni dasu da zamu dawo Ina isa na bud'e kulolin da ke kan denning din farfesun kajine dasu kaji had'i na musamman gashi anyi musu dahuwa me kyau sai tashin kamshi suke babbar kular kuwa kayan snacks ne a ciki irinsu cake do not cin cin da dai sauran kayan fulawa d'aya kular kuwa had'ad'd'iyar jelop rice ce wadda taji kayan had'in jelop sai tashin k'amshi take na debo y'an kwanika masu kyau na d'auraye nabi kayan kowanne na d'ibi dedai misali na dauko babban tire na d'ora akai na d'auko masa ruwa da lemo masu madedaicin sanyi nasa akai na dauka na nufi falon sallamata ce ta katse musu hirar da suke na ajiye babban tiren hannuna akan madedaicin table din dake tsakiyar falon tare da janyo shi gabansu

Umar yai murmushi yace sannunki da hidima kamar kinsan Ina buk'atar abun jik'a mak'oshi tund'azu mijinki ya ajiyeni ko ruwa bebaniba,
Aliyu ya juyo ya kalli umar tare da sakarmai harara yace dake gidan bak'onkane shiyasa zakace banbaka ruwa ba da kasan kana bukata me ya Hana kaje ka dauko da kanka tunda kasan inda yake

Umar ya Saki dariya cikin tura haushi yace ai gashi matarka ta wakilce ka ta kawomin dad'in auren kenan idan Kai ba Kai abunda ya kamataba sai matarka taima,

Aliyu yaja tsaki me sauti yace to ai kaima sai Kai auren ko ka sami mema
umar yai murmushi yana tsiyaya ruwa a Kofi yace au dagayin auren jiya jiya har za a faramin gorin inyi lallai aure ya kamani nan k'usa

Kaga...Aliyu ya dakatar da shi da cewa ya isa malam ni gaskiya zan tashi in barka idan ka dameni
Umar yace to sarkin fushi nayi shiru bissimillah muci abinci

Bana buk'ata ya fad'a tare da cigaba da danna wayarshi
Umar ya d'aga kafad'a alamar kaji dashi yaci gaba dacin abinda yai mai cikin kwanciyar hankali yana d'an yimin hira kad'an kad'an har ya gama yai hamdalah tare da ajiye kofin hannunsa ya kalli Aliyu yace,
Ya kamata kayi abinda yake gabanmu lokaci na tafiya, yamik'e tare da kallon agogon hannunsa yace to ni bari in je in k'arasa shirina kamin ka fito idan kafito kawai saimu wuce,
Aliyu yace a.a katsaya mana muwuce tare nima babu abinda zanyi anan din idan ma da akwai to na gamashi tuni
Umar yafice yana cewa k'anwata sai anjima kai kuma muhad'u a waje ya fice batare da ya saurari abinda zece ba

Falon ya zama dagani sai shi dan haka shiru ya ziyarci falon nad'an lokaci ya katse shirun da yin wani siririn tsaki yace KE nad'ago kaina na kalleshi na amsa da na,am tunda babu kowa a falon nasan dani yake batare daya kalleni ba yace kina da kananun photo passport kije ki kawo min idan kuma babu kishirya Zan turo adaukeki yanzun nan kije ai miki.
Da sanyin murya nace akwai bari in dauko tunkan in tashi yarigani mikewa ya shige d'akinsa nima saina mik'e naje na dauko masa na dawo falon, na zauna Ina jiransa,
Bedad'e sosai ba sai gashi ya fito dauke da k'aramar jakka irin ta matafiya ko kallona beba ya nufi kofa ze fita da dan sauri na nufeshi nad'an risina nace ya'ya gashi na dauko ya karb'a yasa a aljihu ko dubawa beyiba yace,
kishirya kayanki yanzu zan aiko a dauka kuma ba tarkace nake nufiba abubuwan ki masu amfani zaki dauka sai kayan sawar ki yana gama fad'a yafice vatare daya ko kalle ni ba,

Na Saki ajiyar zuciya tare da Neman guri na zauna nace oh kome hakan ke nufi in had'a kayan sawata kadai da muhimman abubuwana to ko gida zan koma nai murmushi tare da cewa Allah yasa abinda yake nufi kenan cikin zumud'i nai daki da gudu na Fara had'a kayan dama kusan kayan a had'e suke y'an abubuwan dana fiffito dasu na mayar cikin akwati bayan na gama na sake wanka na shirya cikin wani milk din material me taushi me adon fulawoyi pick banyiwa fuskata kwalliya sosai ba saboda banfiye san cikawa fuskata tarkace ba na dan shafa hadin humrata me dadin kamshi kuma sansanya da maman nusy taimin

Ban dad'e da gama shiryawa ba naji sallama acan falo na dauki hijab dina pick nasanya shi har kasa na fito wani matashin saurayine tare da maryam tsaye abakin kofa nasaki murmushi nace a.a maryam ku shugo mana kuka tsaya anan itama tasaki murmushi tace yaya Aliyu ne ya aiko kibada akwatina nace to na koma d'aki na Fara janyosu dak'yar na iya fiffito dasu saurayin yadinga dauka yana fita da su sai ga su faiza nan ma dukkansu sun shigo tana ganin angama kwashe kayan tace yauwa Ashe ma ya gama debe kayan wai kizo inji ya Aliyu yana falon Abba yana jiranki na amsa da to na sanya pelet din takalmina kalar hijab din jikina na bisu muka tafi
Muna tafe munahira maryam ta kalleni tace yanzu shikenan anty Fatima zaki tafi ki barmu muda musake ganinki sai an dauki lokaci me tsayi idan kin kawo mana ziyara gashi mun Saba dake nai dan murmushi batare da nace komai ba

Faiza tace gaskiya bamuji dad'in tafiyarki ba dan a gaskiya anty Fatima kina da dad'in zama haduwarmu dake daga jiya zuwa yau munyi sabonda ba Masan, rabuwa da ke,
Na sakeyin murmushe me Kama da yake nace nima inajin yanda kukeji koma fiye da haka dan zaman da nayi daku iya na yau kadai ya samin kaunarku a zuciyata na kuma sami nutsuwa daku kun d'ebemin kewar dake damuna.

Har muka k'arasa muna tattaunawa shak'uwa ta shiga tsakaninmu cikin k'ank'anin lokaci
A bakin kofa suka tsaya ni kuma na shiga Ya Aliyu da Ya umar suna zaune akan carpet yayin da Abba ma'ma da ummi suke kan kujeru na alfarma da suka za gaye falon na nemi guri na zauna tare da risinawa na bisu d'aya bayan d'aya na gaishesu suka amsa Abba yaci gaba da yiwa Ya Aliyu nasiha kamar yadda na shigo na tarar yanayi,

Agaskiya Abba mutumin kirkine kuma dattijon arziki samun irinsa a wannan zamanin a kwai mutuk'ar wuya suka had'amu sukayi mana nasiha me mutukar shiga jiki bayan mun tashi da niyyar tafiya Abba ya kalli ya Aliyu ya kirashi haider bazan gaji da tunatar da Kai cewa Fatima amanace a gareka karik'e amanarta ka kula da ita kada ka sake inji wani Abu na b'atanci daga gareka ko in gani, ka kula da matar ka addininka aikinka ku zama mutanan kirki masu gaskiya da rukon amana Allah ya tsare hanya yai muku albarka gaba d'aya muka amsa da ameen summa ameen

Har bakin mota suka rakomu ga kyautittikan da ma'm@ da ummi suka bani a kunshe a Leda faiza ta budemin bayan mota na shiga na zauna zuciyata cike da kewa da alhinin rabuwa da mutanan kirki faiza ta rufe kofar tana cewa anty fatima Allah ya saukeku lafiya na amsa da ameen inayin k'asa da kaina hawayen da suka cikamin ido suka sami damar zubowa
Su Aliyu na tsaye jikin motar shida umar ma'ma tace kukiyaye dai da dukkan abunda ake gaya muku Allah ya kiyaye yai muku albarka suka amsa da ameen umar ya bude gaban motar kusa da direba ya zauna ya Aliyu ya shigo baya kusa dani ya zauna tare da rufe kofar

Ahankali direban ya fara jan motar suna d'aga mana hannu har muka fita daga harabar gidan...A??]
{



Please
Comments
Share


Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{



WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??c"YANCINA KO BUDURCINA??c??c



WRITING BY



UMME MUHAMMAD HASSAN
(Mrs Aliyu jibrin Ali)


??.\???aLOVE STORY HOT ROMANTICS???a??.\


Please matan aure kadai banda "yan mata, duk budurruwar data karanta ba ruwa na


Wannan shafin sadaukarwane gareka nazifi yarima??T0 Ina godiya da kulawa Allah yaja daran su ma,ma yabar zumunci Ina mutuk'ar yinka??c


Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a ameen??R0???_



AvFree page1??_/Q7??_/QC?&
{1??_/Q8??_/Q
Ahankali na saki ajiyar zuciya,
Zuciyata cike da kewa da begen wannan ahali
Najin gina bayana da jikin kujerar motar tare da lumshe idanuna zuciyata cike da zullumin ko wacce irin rayuwa zan fuskanta agarin da banda kowa nawa kuma bansan kowa ba sai mutumin da baya SO na wani shashin na zuciyata ya tunatar dani keko kike da kowa Fatima tunda kina da Allah ubangijin #sammai da kassai ki rik'eshi kuma ki rok'eshi shime share hawayen bayinsane

Naja ajiyar zuciya ahankali tabbas Wanda yarik'i Allah to yana tare dashi duniya da lahira
Ya Allah kabamu ikon binka da bin sinnar manzanka.

Jin an tsayane ya sani saurin bude idona dandai nasan yar tafiyar nan be isah ace mun zo ba duk da bantab'a zuwa abuja ba amma nasan ba wajene kusaba ganina danai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login