Showing 3001 words to 6000 words out of 71253 words

Chapter 2 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

dogon tsaki tare da hararar shi yace Allah ya sawake in budewa yar yarinyar nan girmana ta gani ta rainani wannan yarinyar ai sanin kankane taimin kadan ni ko kallo ma bata isheni ba yarinyar da banajin ko k'irgar dangi ta Fara shiyasa kullum tana yawo cikin hijab amma ace wai ita aka aura min ya sake Jan tsaki cike da kunan rai ....A??]
{



Please
Comments
Share


Mmn beby nusy.A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{

WhatsApp number 07010238476.
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??cyancina ko budurcina??c??c



Writing by

Umme Muhammad hassan


Mrs Aliyu Jibrin Ali



??.\???alove story hot romantics???a??.\


Please matan aure kadai banda yan. mata duk budurruwar da ta karanta ba ruwana.



Ya Allah ka gafartawa iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shiryamana zuri.a ameen??R0???_




Free page 7??_/QC?&
{8??_/Q

Cikin kunar rai yace Kada ka kuma yimin irin wannan zolayar umar bana so Allah zamu 'bata.
Umar ma ya harareshi yace wacce irin zolaya ba angon bane?
ka Ganka kuwa yanda Kai shar da Kai kowa yaganka yaga sabon ango meji da fitina Kai baka kula da 'kyallin goshin da ka ke bane?

Ai abinda yasa banjiraka mufito sallah tare ba saboda nai zaton yau bazaka sami fitowa ba.
Aliyu yaja mugun tsaki yace da Allah mlm dakata zaka tsaya ingayama abinda nake san gayama KO kuwa in Kama gabana Dan na fahimci da sanyin safiyar nan kakeso ka batamin rai.
Umar yai murmushi ganin yanda ya dau zafi yace sorry abokina ina sauraranka Danna fahimci bakinka akwai magana me ke farewa?

Yadan Saki fuskarsa daga tamketan da yai yace akwai abinda nake San gayama sai dai bansan yadda zaka dauki maganar ba?
Umar yace da Allah kagayamin kasan tsakanina da Kai akwai fahimtar juna babu wani Abu da Zan d'auka sab'anin tunaninka.

Aliyu yadanja numfashi yace wai yau shene zaka koma bakin aiki?

Umar yai Dan tsaki yace wlh abinda nake san gayama kenan yau nake san komawa zuwa anjima da yamma inya so gobe in Allah ya kaimu in shiga office Dan dai nasan Kai sainan da sati biyu hutunka ze kare sannan ka dawo office lokacin kam an ragargaji amarci k'ila harda tsarabar beby ya k'arasa cike da tsokana.

Aliyu ya kauda kansa cikin danne bacin ran da tsokanar umar ta haddasa mai.
ya marairaice fuska yace Dan Allah aminina wani taimako nake so kaimin nasan babu memin idan ba Kai ba.

Umar ya Dan gyara tsaiwar shi yace wai me ke faruwane naga lokaci daya duk kabi ka canza ka shiga damuwa?
Yace abokina Dan Allah ina san duk yadda za.ai kayi kasanar da abbah cewar zamu koma tare Ana nemanmu a asibiti da gaggawa.
Umar ya kalleshi yace to danme zaka koma yau bayan hutun da aka baka bakayi ba?
Aliyu yai ajiyar zuciya yace saboda hindu ne.
Umar jiya munyi waya da Hindu na fahimci tana cikin tsananin damuwa shiyasa nai mata alkawarin zuwa yau domin in kwantar Mata da hankali.
Umar nasan zaka fahimceni fiye da kowa Kai kanka kasan abinda akai Mata ba akyauta ba me kake tunanin zata daukeni makaryaci ko mayaudari duk wad'annan sunayen suncan canta ta kirani dasu saboda zataga na yaudareta na bata Mata lokaci nasan ba aurenta zanyi ba.
Nayi Mata karya daga zuwa in sanar da abbana zancen aurenmu Ashe daurin aurena natahu.
Kasan zatai tunanin komai ma.
Tunda nida yaka mata in sanar da ita bansanar da ita ba sai a gari taji.

Umar yai ajiyar zuciya tare da cewa amma kasan dai akawoma amarya jiya yau katafi kabarta baidace ba Abba ma baze yarda ba duk da yasan yanayin aikinmu ako da yaushe Ana iya Neman mutum cikin gaggawa.

Ai da ita zantafi umar nima banyi tunanin barinta ba ai yanzu yarinyar nan ta zamemin karfen kafa barinta agarin nan bakaramar matsala ze jawomin ba.

Umar yai murmushi yace ai komai yazo da sauki tunda tare zaku tafi sukansu su Abba hankalinsu zefi kwanciya in kuka tafi taren akan ka tafi kabarta.
Aliyu yace yauwa naji dadi daka fahimce ni.
yanzu ya kake ganin zamu bullowa lamarin?

Umar yace zuwa anjima sai muje musami abban kan lokacin nai tunanin yanda zamu bullowa lamarin.
Aliyu yace to shikenan bari inshiga in shirya infito kaima kayi kokarin shiryawa akan lokaci danmu sameshi da wuri kada murasa jirgin yau kakuma San yarinyar nan sai anyi Mata passport.

Umar yace hakane to nima Bari inkarasa cikin sukai sallama kowa ya shiga bangarensa.

Sai misalin karfe 9am na farka daga daddad'an barcin da ya dauke ni nai salati tare da addu.ar tashi daga barci namike na shiga bandaki nai wanka tare da brush na fito na shirya cikin Riga da zani na koriyar atamfa me zanen ganye super Holland na feshe jikina da turaruka masu dadin kamshi duk da bawata kwalliya nai ba poda kawai na shafa sai lip gloss sai kwalli amma hakan be Hana baiwar kyan da Allah yaimin fitowa ba na gyara gashin kaina tare da kafa daurin dankwali na koma bakin gadon nakara gyarashi had'e da k'ara tsaftace dakin na fesheshi da turarukan daki masu sansanyan kamshi na koma kan dadduma na zauna.

Zuciyata cike da tunanin ammina koyaya tawayi garin yau ya ya takeji aranta babuni babu ya Ibrahim ko taci abinci ko bataciba.
Cikina ya kartamin tare da wani irin k'ugi naja numfashi nasan wannan karar duk ta yunwace domin ni kaina bazan iya tuna rabon da insa wani Abu acikina ba
amma kokadan ban da muba.
Gabadaya hankalina yana wajen tunanin ammina.

Allah sarki ammina nasan yanzu tana cikin tsananin kewar rashin mu ko tasami abinda zataci ko yauma su Kawu basu bataba.

Cikin tsananin tausayin ammina da kaina nadaga hannuna sama na fara rokon ubangiji.
Ya Allah ya rahaman ya ubangijin musa da Harun ubangijin sammai da kassai me juya al.amura kajiyo da hankalin Dan.uwana ya dawo gida inda muke tsananin bukatarsa ya allah ka tallafawa ammina kacireta daga damuwar datake ciki ka kwantar da hankalinta Dan ya hayyu ya kayyum.....

Kwankwasa kofar da akene yasani na miki na dauki hijab dina cikin sauri na saka
na nufi kofar zuciyata cike da fargaba na bude wasu yan.mata ne kyawawa su biyu atsaye abakin k'ofar nasaki murmushin jindadin ganinsu na matsa daga bakin kofar tare dacewa bissimillah ku shigo ciki mana

Suka shigo fuskarsu dauke da murmushi suna cewa Ashe kin tashi antyy
Nadanyi murmushi tare da nuna musu doguwar kujera k'walli daya dake dakin suka zauna tare da gaishe ni na amsa cikin Fara.a daya daga cikinsu tace ma zauna kuwa kayan breakfast muka kawo miki
ya aliyu yace idan kinyi murakaki babban falo kisame shi acan Dan...
Dayar ta katseta da cewa ke sai zuba kike bayan bamu gabatar mata da kanmuba tace ni sunana faiza wannan kuma kanwatace sunanta kausar muna yi miki barka da shigowa cikin family mu na ALH Ismail mai nasara da fatan zakiji dadin zama damu

Nai Dan murmushi nace naji dadin haduwa ta daku mutuka na kuma gode da kulawa.
Kausar tace to yanzu muje falo kiyi break sai muje Ku gaisa dasu ummi da mama dan dama shine dalilin dayasa ya aliyu yace mutafi dake cikin Fara a na amsa da to tare da mik'ewa na dauki plet dinta takalmina nasa muka fito suna gaba ina binsu abaya har zuwa tsakiyar falon mukaja muka tsaya wadda ta Kira kanta da suna faiza tace anty Fatima yakamata kiyi break kafin mukarasa ko
Na danyi murmushi nace a.a muje mudawo kada yaita zaman jiranmu
Kausar ta Kama baki tace um-um anty Fatima Allah kizo kiyi kada kisa muhad'u da fushen ya aliyu Dan yace mutabbatar kinci abinci kin koshi kamin mufito Dan lokacin da yai nasa baki tashi bane.
Cikin tsananin mamaki na dago kaina na kalleta cike da mamakin kalaman da ke fita abakinta wai daga gareshi faiza taja hannuna tana cewa anty Fatima zokiyi break lokaci yana tafiya kada ya gaji da jiranmu na danyi yak'e nabita muka nufi dinning table din ina cewa yaka Mata dai kutayani konaji dad'inyi batare da musuba suka zauna mukayi tare.

Bayan mun kammala muka nufi shashin nasu tafiyace me Dan tazara tsakanin inda muke da babban shashin nasu a wani k'ayatatcan falo muka samesu suna hira cike da farin ciki da fahimtar juna
Mukai sallama muka shiga cikin katafaran falon cikin nutsuwa nakarasa na zube akan carpet na fara gaishesu cike da kunya da ladabi

Da sauri daya daga cikin manyan mata biyu dake zaune akan kujera tazo ta dagoni ta jani jikinta tana cewa a.a yata taso dawo nan ki zauna mana ai nan gidan kune kuma wa yannan duk yan.uwankine dan haka kisaki jikinki kijiko nai murmushi tare da Kara rusinawa na gaishesu
Suka amsa cike da kulawa da tambayar bakunta nai Dan murmushi tare da karayin kasa da Kai na cike da kunya daya bayan daya yan matan suka dinga gaisheni tare da gabatar min da sunayensu a gaskiya wannan family din yayi mutukar burgeni nai farin cikin shigowata cikin su mutane ne masu mutukar karamci da mutumci yanda suke girmama junansu abin ze baka sha.awa kokad'an babu raini atsakaninsu ummi ta kalleni mace me fara.a da faran faran kamar yadda naji yan.matan suna kiranta tace gashi mijin naki harya gaji da jiranku yafita nasakeyin kasa da kai na cikin tsananin kunya Dan Kalmar mijin da ta ambata saida naji kamar na nutse takalli daya daga cikin yan.matan tace maryam tashi kirakata falon Abba su gaisa ta amsa da to tare da mikewa nima mik'ewar nayi nabita abaya muka fita.....A??]
{


Comments dinku akan wannan labarin shine ze bani k'warin gwuiwar antayo muku typing akan lokace.





Please
Comments
Share


Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{



WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??cyancina ko budurcina??c??c


Writing by


Umme Muhammad hassan


Mrs Aliyu jibrin Ali


??.\???alove story hot romantics???a??.\


Please matan aure kadai banda yan mata duk budurruwar data karanta ba ruwana



Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwar mu albarka ka shirya mana zuri.a ameen??R0???_



Free page 9??_/QC?&
{??Se

A wani kyaukyawan falo muka taddashi Wanda yai mutukar had'uwa.

A kishingide a can wani tattausan carpet hannunsa rike da carbi yana lazimi mukai sallama muka shiga ya amsa tare da tashi zaune fuskarsa da yalwa tatciyar Fara.a yanuna min kusa da shi in zauna na zauna cikin nutsuwa da tsananin ladabi nafara gaisheshi

Ya amsa cikin kulawa fuskarsa cike da annuri da yalwatatciyar Fara.a yake tambayata kwanan bak'unta da rashin sabo kaina a kasa cike da tsananin kunya na amsa da lafiya lau

Yai murmushi cikin yaba tarbiyyarta ya gyara zamansa ya Fara yimin nasiha da cewa

Abinda nakesan tunatar dake shine muhimmancin hakuri a rayuwa duniya.

Kiyi hakuri da duk yadda rayuwa tazo miki da yadda kika tsinci kanki acikinta duk wata macce da kikagani agidan auren ta da matakin data taka saida tai hakuri tukun ta cimmasa.

Fatima nasan ke yarinyace karama amma me ilimi da hankali dan haka kiyi amfani da sanin da Allah ya baki acikin rayuwar aurenki bama rayuwar aure kadai ba adukkan mu.amalarki

Kizama macce me biyayya ga mijinki kamar yadda manzan rahama ya koyar
Kizama mace me hakuri da juriya da halin mijinki ki zama mace tagari me boye sirrin mijinta da kyautatawa da tausaya masa akomai

Kada kimanta aljannarki tana karkashin diga digansa dan haka kikyautata masa kamar yadda Allah subahanahu wata alah yace kada kice ni beyimin abu kaxa ba nima bazan masa ba a.a idan zakiyi Abu to kiyi dan Allah hakama idan zaki Bari kibari dan Allah dan haka duk abunda zakiyi kada kidubeshi kiyi dan Allah Wanda yai miki umarni da kyautatawa kinga dan Allah kikayi kuma shi ze baki lada

Fatima komai kikayiwa mijinki lada zaki samu kimike kiyiwa mijinki biyayya tukuru kada ki manta aljannarki kike nema kuma tana gare shi

Kada kiga kina sallah kina azumi kinayin duk wani abunda Allah yace amma kina sabawa mijinki kizaci Allah ze sanyaki a ni.imarsa

Wallahi mutukar bakya bin mijinki kamar yadda addini yace tofa dukkan aiyukanki suntashi ababu

Fatima ki kaskantar da kanki agareshi sannan kizamo mai baiwa da sannu wata rana shima zezamo bawa agareki ki kuma same shi fiye da yadda baki zata ba.

Ammafa sai kinyi hakuri ba acimma buri saida hakuri.

Ina rokon Allah yai miki albarka ya albarkaci rayuwarki yasawa aurenku albarka ya Baku zaman lafiya da zuri.a me albarka ameen.

Tunda yafara min nasiha nake kuka badan komaiba saidan tausayin kaina da nauyin da ubangiji ya doramin

Azuciyata addu.a nake ya Allah kabani ikon yi mai biyayya har iya tsawan zamana dashi da juriya dauriya akan dukkan abinda zemin

Abba yaci gaba da cewa kidena kuka fatima ki daukeni tamkar mahaifinki ba uban miji ba ni kuma nayi alkawarin rikeki ya
Da share miki hawayenki muddin raina dan haka kada kiji kunya ko nauyina aduk lokacin da wani Abu yataso miki ni kuma in sha Allah Zan magance miki da ikon Allah.

Tashi kije ciki Allah yai miki al.barka na amsa da ameen na. mike ina me share hawayena nai mai sallama nanufi kofar damuka biyo dan komawa babban falon dan maryam tunda ta rakoni takoma

Nashiga falon da sallama har lokacin sunanan a inda nabarsu suna hira cike da raha cikin yan matan na shiga na zauna aka ci gabada hirar dani dukda bawata hira nake ba daga eh sai a.a saboda rashin sabo amma su babu ruwansu sai jana ajiki da suke dan duk hirar saisun saka dani anty Fatima kaza anty Fatima kinga kaza agaskiya har kunya nakeji idan suka kirani da anty dan kusan duk sun girmeni kalilan ne acikinsu zamuyi sa anni amma babu ruwansu suna bani girmane amatsayi na na matar wansu.


Aliyu yai sallama ya shiga falon saukar baki dake cikin gidansu
Umar dake zaune akan kujera two siter hannunsa dauke da romat yana canza tashoshi ya amsa tare da binsa da kallo yana sanye da dakakkiyar shadda ruwan Zuma dinkin boda dedai jikinsa kansa sanye da hula zanna bukar wadda ta dace da shigarsa

Bakin gashin kansa kuwa ya sha gyara sai sheki yake yayi kyau sosai sansanyan kamshine kawai yake tashi ajikinsa ya nemi waje ya zaun??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a tare da mikawa umar hannu suka tafa yana cewa lafiya wannan irin kallo haka ?
Umar yai murmushi cikin zolaya yace wallahi gani nai lokaci daya kasauya min kaga yadda kakara kyau daga jiya zuwa yau lallai aure da dadi yake.

Aliyu yai tsaki tare da mikewa yace yi hakuri ai bansan baka bukatata ba da banzo inda kake ba

Umar ya ruko hannunsa yana dariya yace afuwa abokina nida Kai ai bata baci
Ya koma ya zauna yana cewa ni wlh yanzu umar har mamaki kake ban da dai nasanka da San duk wani Abu da nakeso da kuma kin duk abunda na nuna bana ra.ayi
Amma yanzu kwata-kwata ka sauya akan auren karamar yarinyar can?
Umar ya kalleshi yace har yanzu ban sauyaba Aliyu ina nan yadda kasanni ina san dukkan abinda kake so ne saboda nasan idan anbishi alkairine haka kuma ina kin duk wani Abu da kanuna baka ra.ayi saboda in aka bishi za a tatda aibun shi

Amma yanzu narasa inda tinaninka ya tafi da alkairi yana binka Kai kuma kana guje masa
Amma da yake Kai din me nasara ne saida yazo ya sameka

Aliyu dan Allah kakwantar da hankalinka ka karbi zabin Abba hannu biyu kamar yadda ka nuna agabansa wlh nasan alkairine agare ka da rayuwarka kuma ayadda matarka take yarinya karama zakaji dadin zama da ita saboda zaka juyata yadda kake so batare da musu KO gaddama ba

Nasan kuma zaka gasgatani komai daren dadewa dan..
Aliyu yadaga mai hannu tare da cewa ya isa na fahimci abinda kake nufi yanzu ba wannan ba

Yadan zamo daga kan kujerar tare da kamo hannun umar yace yanzu ya ya kake ganin zamu bullowa Abba kasanfa yana iya harbo shirinmu

Umar yai murmushi yace karka damu nariga na gama shirya komai in Allah ya yarda ba za.a sami matsalaba Kai dai ta so muje musa me shi suka fita suka nufi cikin gidan.

Sai misalin karfe goma na safe tukun nai sallama da su domin komawa bangaren da nake tare dasu kausar muka koma

A gaskiya naji dadin zama a cikin su mutuka domin sun koremin kewa sun sani nishadi da hirarrakinsu
Muna zaune acikin falon da aka Kira da nawa hira muke cikin farin ciki faiza na bamu labarin rayuwarta a boarding school nabi falon da kallo gaskiya falon ya hadu karshen haduwa naira tai kuka koba a fada ba haduwarsace zata tabbatar da haka na Saki ajiyar zuciya zuciyata cike da tunanin Anya kuwa Kawu mustapha ne ya kashe wadannan ma kudan kudaden wajen shiryamin daki mutumin da ke hanamu kanzon gidansa koda za mu kwana bamu Ciba shine ze iya min kayan daki

Tunanina ya katse jin antabani maryamce tace anty lafiya naga kinyi shiru kina tunani ina taimiki magana bakijiba ko tunanin yayen mu kike

Takarasa da dariya cike da zolaya nadan harareta tare da mikewa nace niba tunani nake ba lokaci nake kallo ze kure bansamu nayi sallahr walaha ba ga shi sha daya saura bari inje inyi suma suka mike kausar na cewa muma bari mubiyoki muyi zakiyi mana wayo ko nai murmushi muka nufi dakina mukayi alwala mukayi sallahr raka.a biyu bayan mun idar suka koma falo ni kuma na dauko al.kur ani na ina karantawa kamar yadda Abbanmu ya koyar da mu indai mun idar da sallah ya kansa mu dauko mu karanta musamman in ba abinda zamuyi..A??]
{


Comments dinku akan wannan labarin shi ze bani k'warin gwuiwar antayo muku typing akan lokaci

Please
Comments
Share

Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{


WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??cyancina ko budurcina??c??c


Writing by

Umme Muhammad hassan

Mrs Aliyu jibrin Ali


??.\???alove story hot romantics???a??.\


Please matan aure ka dai banda yan mata duk budurruwar da ta karanta ba ruwana


Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwar mu albarka ka shirya mana zuri.a ameen??R0???_



Free page 1??_/Q1??_/QC?&
{1??_/Q2??_/Q

Cikin sallama suka shiga falon da Abba yake yana zaune akan kujera three seter haj ruk'ayya wato mama na zaune agefensa yayinda haj lailah wato ummi ke zaune ak'as kan carpet tanayi mai gyran farce hira suke cikin farin ciki da jindadi tare da kyaukyawar fahimtar juna

Suka amsa sallamar tare da basu umarnin shiga
Suka shiga tare da zama akan laulausan carpet din dake malale a falon

Abba barka da hutawa suka hada baki gurin fada
Abba ya amsa cikin murmushi yana cewa inkaga WATA zakaga ZARA umar da Aliyu
A gaskiya duk sanda na ganku haka Ina mutukar jindad'i bisa yadda kuke tafiyar da rayuwarku cikin gaskiya da amana
Dan haka kuk'ara had'e kanku kuzamo gudan jini daya ta yadda babu wani ko wata da zata shiga tsakaninku kuyi k'ok'arin yin yak'i da shedan da kuma zuciya domin k'arfafa amintar Ku Allah yai muku albarka ya kareku daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login