Showing 24001 words to 27000 words out of 71253 words

Chapter 9 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

daga cikin garadan ya shigo yai min fayd'e akan gadon momyna tare da kwashe duk wani Abu Nata mi muhimmanci ya gudu

Wanda har rana irin ta yau ba a ganshi ba

Nasha wuya sosai kamin Momy tazo ta dauke ni zuwa asibiti na dad'e sosai Ina k'arb'ar magunguna da kulawar likitoci kamin su sallameni na dawo gida kuma wannan shine dalilin dawowarmu abuja da zama dan na kasa samin nutsuwa a Kaduna tundaga lokacin sai ya kasance na tsani duk wani d'a namiji


Ina tunanin duk randa wata mu.amala ta had'amu shima zemin irin abinda almajirin gidanmu yai min

Har zuwa had'uwata da kai
Na dade ina gwadaka dan insan halayyarka shin kaima irinsune kokuwa

Amma sai na sameka mutum me tsantseni me tsananin tsoran Allah da kaucewa aikata alfasha


Abinda yasa ban bayyana abinda yafaru daniba kuwa
saboda a lokacin da abin ya faru ina yarinya bantab'a tunanin mijin da Zan aura ze iya ganewa ba
Sai yanzu na gane Ashe ko ya'ya namiji ya tab'a sanin ya' mace komai k'ank'antarta ya cuceta sai hakan ya zamomata k'alubale a gidan aurenta


Ina k'ara baka hak'uri akan boye maka da nai da har kake kirana da mazinaciya kalma mafi munin ji a kunnuwana
Sannan ina ruk'on alfarma da afuwarka da ka barni a gidanka zuwa safiya in koma gida....


Ta cigaba da rusa kuka tana wata irin shasshek'a kamar wadda ake zarewa rai


Aliyu ya zuba mata ido yayinda tausayinta ya cika mai zuciya
Zuciyarsa tai rauni musamman ganin irin kukan da take ya d'ago ta ya rumgume

ya jata gefen gado suka zauna yana share mata hawaye cikin sanyin murya yake cewa kiyi shuru ki dena kukan haka
Kiyi hak'uri da saurin zarginki da nai kin riga kinsan dole inyi tunanin komai ma tunda ba bayani kikai min ba

Amma yanzu tunda kinyimin na fahimceki na kuma tausaya miki na kuma yi hak'uri abisa b'oyemin d'in dakikai
Maganar tafiya gida kuwa duk bata tasoba dan har yanzu ina sanki na kuma k'arb'i hakan a k'addarata

Inasan ki kwantar da hankalinki zamuci gaba da rayuwarmu tamk'ar babu abinda ya faru

ya jata jikin sa suka kwanta yana rumgume da ita yace sai dai ina neman alfarma kiyi hak'uri da rashin mu a malar auratayya da zamuyi na y'an wasu kwanaki domin k'ara samin nutsuwata dan Allah karki d'auki hakan a wani Abu saidan wasu dalilaina da zan sanar dake nan gaba kad'an

Hindu ta k'ara rumgume shi tace babu komai my special ka dena bani hak'uri na yarda dakai nasan duk abinda zakai abune me muhimmamci karkadamu


Yace naji dad'in da kika fahimci haka yana d'an jijjigata kamar beby yace kiyi barci dare yayi yanzu k'arfe 2 na dare harda yan mintina kada mumakara sallah asuba ta amma da umhumm

Ya k'ara rumgumeta tare da yi musu addu o.in kwanciya barci ya rufe idanunsa yana tasbihi yana fatan barci ya dauke shi batare da tunanika sun hana shi ba cikin ikon allah bacci b'arawo yai gaba dashi.

Ahankali ta lumashe ida nunta bayan ta d'ora kanta a faffad'an k'irjinsa me cike da laulausan gashi me mutuk'ar taushi zuciyarta na wani irin turirin bak'in ciki
nataga samu taga rashi idan tatuna ??]yadda suka kasance a d'azu tsigar jikinta har tashi take wani irin ruwan sha awa na zuba daga gabanta sai juyi take barci yakasa samun na sarar daukarta ji take tamkar ta danneshi ta biyawa kanta da kanta buk'ata amma babu hali


Sai gabda asuba barci ya sami na sarar d'aukarta ba yan ta samowa kanta mafita da k'yar


Kiran sallah farkone ya farkar da Aliyu daga barcin daya d'aukeshi ya tashi zaune bakinsa d'auke da addu.ar tashi daga barci
Ya juya ya kalli hindu tana barcinta cikin kwanciyar hankali harda munShari

Shikam yarasa menene ya hanashi jin dad'in barci bayan ya kori duk wata damuwa daga ransa kamin ya kwanta

Tunanin mafarkin da yai da fatima ne ya dawo mai
Wai gashi a wani kyaukyawan daji me cike da dogayen bishiyu koraye ga wata irin iska na k'ad'awa me mutuk'ar dad'i da sanya nutsuwa
Cikin nishad'i yake zagaye a dajin yana d'an tsinkar fure masu ban sha awa kwatsem sai yaji muryar Fatima tana kiransa daga bayansa ya waiga ya kalleta

Kyaukyawar fuskarta d'auke da murmushi me k'ayatarwa take mik'o masa hannu
Shima cike da farin ciki ya mik'a mata hannun yana k'ok'arin ruk'o nata


Sai yaga wani hannun ya rigashi kama hannunta kan yai wani yunk'uri hannun ya jata sun tafi tana kuma d'aga masa hannu

Yabisu da gudu yana kwala mata Kira
Kiran sallahr farko na a suba ya farkar dashi yai shiru yana sake nazarin mafarkin
Amma be fahimci abinda ya k'unsa ba dan haka yai watse da shi a matsayin shirman mafarki

Ya tashi yai wanka yai alwala ya tashi hindu sannan ya tada sallahr nafila raka.a biyu raka.atainil fijir yai ya idar ya kuma tashinta amma har yai sallahr asuba bata tashiba bayan ya idar yai azkar yai addu.oin sa da ya saba ya koma bakin gadon ya zauna sannan ya kuma tashinta a Karo na uku


Yace haba hindu ki tashi kiyi wanka mana kiyi sallah lokaci fa yana k'urewa tun kan inyi sallah nake tashin ki ga gari ya gama wayewa baki tashiba


Ta tashi tana zumb'ura baki alamar ya takura mata
Tace haba my special kasan fa agajiye nake saboda hidundumun da muka sha shiyasa wlh duk jikina ciwo yake

Yace amma idan kikai wankan kikayi sallah ai zaki fi jin dad'in jikin naki sai kisha magani ko
Tace to ta tashi badan ranta ya soba ta nufi bandaki

A zaune suke acikin k'ayatatcen falon sa tayi matashi Kai dacinyarsa tayi kwalliya me mutuk'ar d'aukar hankali tana bashi labarin yadda hidimar biki ta kasance ab'angaranta

Ya kalleta yace my hindu ki tashi kije ki d'an sama mana abinda za muyi break ko ki duba lokaci fa
Ta tashi zaune ta na kallonsa ta yamutsa fuska tace my special kana nufin baka da kuku duk girman gidan nan

Yad'an gyara zamansa yace k'warai kuwa bana sha.awar ajiye irin wad'annan acikin gidana
Kinga a tak'aice ma Ko me wanke wanke bani da acikin gidan nan idan kika cire me gadi megyaran fulawoyi sai me share harabar gida saime wanki

In kika cire wad'annan ban ajiye wata me aiki da zata tayaku hidimar gida ba saboda banaso

Ta ware ido tana kallonsa tace mekake nufine wanene ze dinga girki wanke-wanke gyaran falo da kuma bedroom
Yana murmushi yace Ku mana matana tasaki murmushi tana cewa dan Allah idan wasa kake kadena kasan Allah bazan iya wannan aiyukan wahalar ba dan ban sababa

Kai bari kaji wlh ko ruwan tea ban iya dafawa ba sai dai adafa abani
Cikin mamaki yake kallonta yace wai mekike cewa?

Tace iyaka gaskiyar kenan na gayama ban iyaba

Ya sake kallonta cike da takaici yace dama kinsan baki isa macce ba kika amince da aurena

A zabure ta kalleshi tace ban cika mace ba?

Yace k'warai kuwa ai cikakkiyar macce itace meyin dukkan abubuwan da ke baki iyaba.

Cikin fushi tace indai wannan aiyukan wahalarne cika mace naji ban cikaba amma ka sani babu wani Abu dangane da k'irar jiki ko sura da be cika ba agareni


Yai murmushi yace hindu kyen jiki ko sura bashi yake nuna cikakkar mace ba ci...
Ta katse shi cikin kuka tace ya isheka haider basai kaci fuskata ba zaka gayamin abinda ke ranka damani nasan tunda wannan bak'ar kaddarar ta fad'amin sai yadda Allah yai dani
Ta k'arasa cikin shasshek'ar kuka

Ya rumgumota jikinsa cikin sigar lallashi yace sorry my hindu kada ki zubar min da hawayenki duk yadda kike tunani niba haka bane a raina
Sab'anin fahimta kawai muka samu
Amma yanzu na fahimceki tunda baki iyaba dole za asan yadda za.ayi kanki koya danya zama dole innemo inda zakije a koya miki dan bazan iya zirga zirgar zuwa siyan abinciba

Kuma ni bana iya cin abincin masu aiki amma yanzu kije kikira yarinyar can tazo tad'an nema mana abinda zamuci
A hargitse ta kalleshi tace bangane me kake nufiba jagwalgwalon yarinyar gidan nan zamuci

Yace to yakikeso muyi hindu tunda ke baki iya sarrafawaba zamu fita restaurant da sassafene aikinga hakan be daceba
Kuma yarinyar nan da kike ganinta tayi mutuk'ar iya girki sosai idan kikaci abin cinta zakiyi mamaki mutuk'a
Maza tashi kikirata kinji my special dan yunwa nakeji wlh

Hindu tatashi badan ranta ya so ba yanuna mata d'an kurodan da zatabi dan isa d'akin da take..A??]
{



Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{A??]
{




WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??c"YANCINA KO BUDURCINA??c??c




WRITING BY

UMME MUHAMMAD HASSAN

(Mrs Aliyu jibrin Ali)



WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200# ZAKU IYA BIYATA 3048536089 KO KUTURO CARD WAYA MTN KO AIRTEL TA 07010238476 IN KIKA KARANTAMIN BAKI BIYABA KEDA ALLAH.



??.\???aLOVE STORY HOT ROMANTIC



Please matan aure kad'ai banda yan mata???i



Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a ameen??R0???_




4??_/Q3??_/QC?&
{4??_/Q4??_/Q
Ni kuwa kwana nayi ina kai kukana ga rabbil izzati akan ya kawo min a gaji da mafita
Harsaida nai sallahr asuba tukun barci yai awon gaba dani akan daddumar danai sallah

Bugun k'ofar da naji Ana yine ya farkar dani daga daddad'an barcin da nake
na tashi cike da tsananin mamakin jin bugun da ake min dan tunda nake agidan ba a tab'a tab'amin kofaba balle k'wank'wasa k'ofa irin wannan

Na nufi k'ofar na bud'e
Tana tsaye abakin k'ofar sanye take da gajeran wando three quarter da d'amammiyar rigar da da kad'an ta wuce k'irjinta
Sai cika take tana batsewa tana wata girgiza

ta kalleni daga sama har k'asa sanye nake da dugon hijab d'in da nai sallah dogone sosai dan ya zomin har idan sawu dan ba a iya ganin kayan da ke jikina


Ta tab'e baki had'e da ya tsina fuska tana hurgomin harara tace kizo inji my special yana kiranki
Na amsa da to tare da bin bayanta

Yana ki shingid'e akan kujera three siter ta zauna agefen k'afarshi yayinda na tsuguna akan carpet kaina a k'asa nace ina kwana ya Aliyu ya tashi daga kishingid'en da yake yace lfy lau ya'ya baki shirya breakfast ba bayan kinsan da ba k'uwa a gidan


Na d'ago kaina na kalleshi da mamakin jin furucinsa saina tatda idanunsa a kaina yana dan haka sainai k'asa da idanuna


Cikin sanyin murya nace kayi hak'uri bansan ni zan shirya ba shi yasa ban fito ba kuma yau nad'an makarane

Ya k'ara zuba mata I do ganin idanuwanta a kumbure ya tabbatar masa kuka tayi da kuma rashin barci tausayinta ya kuma nunkuwa a ranshi
Cikin taushin murya yace ai ba laifi kikayiba ki daure ki dinga yi mana abinci duka gidan zuwa nan da wani d'an lokaci
Na amsa da to na mik'e na nufi kicin d'in cikin d'an lokaci na kammala na Kai kan dinning na shirya na koma kicin na tsaftaceshi na fito falo har lokacin suna zaune a falon saidai yanzu yana zaunane a kan carpet yana ta faman Danna waya yayinda tai matashin Kai da cin yarsa

Gani na yasa shi k'ok'arin zameta cikin a lamun jin kunya na kau da kaina tamkar ban ganiba na durk'usa nace na kammala na shirya a dinning


yace sannu da k'ok'ari na gode nai d'an murmushi na tashi na nufi d'akina

Fatima na juyo jin ya kirani ina me mamakin jin ya Kira sunana dan iya zamana a gidan bazance ga randa na tab'a jin sunana ba a bakinsa
Na amsa na.am
Yace ki dawo mana muyi breakfast ya fad'a yana kallona
Alhamdulillah azumi nake
Ya d'aga Kai alamar inje

Nanufi d'akina cike da mamakin abinda ya faru sannu na gode kalamansa da suka tsayamin a zuciya kenan dan tunda nake tare da shi tsawan watanni goma magana me taushi bata tab'a had'ani da shiba

Na shiga d'aki cike da jin dad'in ya bamin d'in da yayi haka kawai nasami kaina cikin farin ciki wunin ranar duk tulin ai yukan da nai amma basu da meni ba kulawarsa tad'an lokaci ta bani nutsuwa.


Saikuma me saina koma tamkar wata baiwa acikin gidan bani da wani lokacin Hutu sai bauta kamar jaka
Kullum cikin girki nake nasafe daban haka narana ga dare ga aikin tsaftace gidan dan yanzu gidan baya rabo da bak'i daga b'angarenta hakama daga b'angarensa dan saida ya shafe sati guda a gida cur ya na Hutu dan idan ma ya fita baya wani dad'ewa ze dawo ranar da ya cika sati kuwa k'arfe bakwai ma ya fice haka yana ficewa tabi bayansa itama ta d'au mota sai gidan yai shiru ya zamarmin kamar lokacin da nake ni kad'ai


Hindu tana fita gidan ruma taje domin tautauna matsalar data dameta tanayin parking ta nufi falon cikin sauri sauri tundaga bakin k'ofa taji sautin dake tashi acikin falon wahhh beby cigaba ashhh yayi da k'arfi wayyo beby na na mallaka maka kaina .

hakan ya tabbatar mata tana tare da wani ne amma hakan be dameta ba ta tura k'ofar ta shiga suna tsaye zigidir suna aikata ma sha arsu namijin na tsaye ita kuma ta dafe kujerar one siter dake kusa da ita
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200 # ZAKU IYA BIYA TA 3048536089
KO KUTURO CARD WAYA MTN KO AIRTEL TA 07010238476 IN KIKA KARANTA BAKI BIYABA KE DA ALLAH



LOVE STORY HOT ROMANTIC


Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a ameen??R0???_



4??_/Q5??_/QC?&
{4??_/Q6??_/Q
Turo k'ofar da hindu tai ta shigo ya sasu juyo wa a firgice
Ganin ita ce ya sasu cigaba da abinda suke cikin kwaciyar hankali ta neme guri ta zauna akujera tana kallonsu tanajin Ina ma ita da haidar d'in tane suke cikin wannan yanayin .


Harsuka gama abinda za suyi idanunta a Kansu tana ta faman matse matsen cinya ruma ta matso kusa da ita ta zauna tana cewa lafiya na ganki haka amaryar sati d'aya
Hindu ta d'anyi tsaki tace Ina fa lafiya Baki da k'irki ruma tunda kuka kaini ko waiwayena Baki k'ara yiba ni da na matso da in ganki ai gani nazo


Ruma tace yi hak'uri k'awata wlh na so zuwa saidai nace bari in bari kici amarcinki dan yadda kike a matsen nan kike d'auki tamkar wacce bata sababa ba zaki so bak'i ba
Amma ayimin afuwa yanzu to ya kike ya kuma amarcin dan naga kin k'ara kyau amarcin ya k'arbeki


Hindu taja dugon tsaki tace bana San iskanci ruma keda ga ganina a fujajan kinsan babu wani amarci da naci
Ruma ta gyara zamanta tace to me ya faru badai bashi da lafiya


Hindu ta kamo hannunta ta rik'e tana cewa lafiyarsa k'alau ruma wlh tunda nake harka ban tab'a had'uwa da namiji lafiyayye me ingantattun kayan aiki irin sa ba yayimin fiye da yadda na zata sannan ya cikemin mara taf saida naji duk duniya babu yashi

Ruma taja numfashi tace to menene matsalar tunda kin sameshi fiye da yadda kikai zato

Matsalar d'ayace ruma ya gane
Ya gane ni ba cikakkiyar budurruwa bace duk gyaran da nasha da d'inkin da akaimin saida mutumin nan ya gane tun a shigarsa Ina tsaka dajin d'ad'in da ban tab'a jin irin Saba ya katseni da k'yar na iya fidda kaina a wannan ranar dan yadda ya d'auki zafi da tuni ya sakeni ba tare da na cimma burina ba.

Ruma tace to menene matsalar tunda ya fahimceki ai matsalar ta kau

Hindu tace hummm tundaga sanda ya lasamin Zuma a baki be kuma kwatanta kusantataba har tsawan kwanaki bakwai d'in nan yace in bashi lokaci
zuwa yaushe bansani ba acikin kwanaki bakwai d'innan babu irin kissar da ban gwada ba amma saiya basar ya nuna be fahimci komai ba da yana biyemin mu d'anyi wasanni to daga nafara ze tashi ya tsiri wani abun na rasa yadda zanyi da shi ruma Ina cikin wani hali wlh bakiji marataba kamar zatai bunduga saboda cika Ina cikin tsananin sha.awa kuma ta shi shi kad'ai wlh tunda na d'and'aneshi ban kumajin sha.awar wani d'a namiji ba na rasa yadda zanyi ruma Ina cikin matsala


Ruma taja numfashi tace tabbas kina cikin matsala yanzu menene mafita
Mufitar nazo nema ai a wajenki inda Ina da mufitar ai da tuni na wuce wajen

Ruma tace to ga shawara gobe zamu tafi Dubai nida ALH na akwai wani magani da na sani acan me tada sha awa maganin yana da mutuk'ar k'arfi guda d'aya zaki samai alemo muddin ya sha lemon sai yaji kamar ya haukace muddin be sami biyan buk'ata ba da kanshi ze kawo miki kanshi sai yadda kikai da shi saidai maganin yana da 'yar tsada


Hindu tace kinsan komai tsadarsa zan iya siya muddin buk'atata zata biya yanzu kwana nawa zakuyi dan a matse nake da maganin

Ruma tace sati d'aya KO kwana goma ai ba dad'ewa zamuyi ba

Haba ruma sati d'aya KO kwana gomanne ba yawa kinsanfa yadda nake wlh na kuma d'aukar lokaci komai ze iya faruwa


Hak'uri zaki har indawo in kuma kinji bazaki iyaba saiki nemi wani ya rage miki zafi

Kefa nace miki babu Wanda nake sha awa sai shi kad'ai
To saiki hak'uri ki jiranin na dawo ai kamar yaune

To shikenan ya'ya zanyi bari in yi miki trancepar d'in kud'in ta account zanma k'ara miki da wasu ki had'omin da wasu kalolin


Ruma tai dariya tace shegiya k'awata kedai indai akan bindi ne ba sauk'i hinduma ta kyalkyale da dariya suka tafa.




Tunda suka fice daga gidan sai gidan yai shiru ya dawomin kamar lokacin da nake rayuwa acikinsa ni kad'ai
Sai kad'aici yaso ya dameni duk da KO sunanan d'in ma ba wata maganace ke shiga tsakaninmu ba amma KO ya'ya na kan ji motsinsu yana kuma d'ebe min kewa

Ahaka kwanaki suka dinga shudewa zaman namu dai babu wani sauyi kwata kwata banajin dad'in zaman gidan dan matarsa ta tsaneni mutuk'a batasan zamana acikin gidan ko da yaushe burinta taga abinda ze bak'anta min rai bata k'aunar ganin walwalata habaici kam na safe daban haka nadare daban wai a hakanma dan ba mazauniya bace dan kullum ta Allah yana fita itama zata fice bazata dawoba sai gab da ze dawo
Ta b'angaren shi kuwa yanzu yad'an canza ba kamar da ba tunda yanzu ya dena d'aud'aure fuska duk da dai har yanzu babu abinda ke shiga tsakaninmu bayan gaisuwa KO kuma yace sannu na gode idan nai mai wani Abu dayaji dad'insa

Yau kam kewar ummatane ya cikamin zuciya akwanakin nan kullum na kwanta barci mafarkanta nake yawan yi idan na tashi tunanin halin da suke ciki nake ita da iya ko anga ya Ibrahim ko ba.aganshiba a yanzu kam babu abinda na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login