Showing 66001 words to 69000 words out of 71253 words

Chapter 23 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

duk sai suma suka mik'e domun musu rakiya Aliyu dai yana zaune ko motsi beyi ba ya zuba idanuwansa akan Fatima."


ganin zasu fice batare da sun kula dashi ko Abba yai wata magana ta abashi matarsa ba yasa ya dubi Abba salisu yace Abba salisu dan Allah a taimakamin a bani matata in koma bakin aikina tunda cikin ikon Allah komai ubangiji ya kawo mana sauk'i ta inda bamu zata ba wlh Allah ina tsananin buk'atar mata ta a kusa dani dan Allah kuyi hak'uri Ku dubi buk'ata ta Allah ina tsananin buk'atar Fatima tare dani."


Gaba d'aya sai falon yai tsit haj da Umma sum sum suka shige d'aki Fatima ma cike da kunya ta mik'e zata shige baffa ya tsaida ta da cewa yakinan JA I RA me ya hanaki bin mijinki tun lokacin dakika sami lafiya kodai da wata matsalar ne ta girgiza Kai,
Yace to ya ya ne ko uwarki ruk'ayyace ta hanaki komawa in kirata inji dalili?

da sauri ta girgiza Kai tace a'a baffa dama haj tana ta shirin komawar tawa idan mundawo daga Adamawa to sai gashi kunzo."




Yace hakane tunda tafiyar ta fasu a yanzu kin kuma ji abinda mijinki yace kije ki had'o kayanki Ku huce ku tafi muma idan komai ya kammala har gidan naki zamuzo mugani."


Aliyu wani irin farin ciki yaji mara misaltuwa Wanda betab'a tsintar kansa a ciki ba ya rumgume umar cike da jin dad'i murnarsa ta kasa b'oyuwa,
ya Ibrahim ya kalleshi yana mejin dad'in irin soyayyar da yaga ya naiwa k'anwarsa."



Fatima tace to baffa tare da yin k'asa da idanunta da suka cicciko da hawaye."

Ganin yanayinta da Aliyu yayine yasa jikinsa yin sanyi ya dubi baffa yace a'a baffa ba yau ba ko zuwa gobe ko jibi sud'an yi hira da Umma sun dad'e basu had'uba,


Baffa ya nufi k'ofa yana fad'in to tsakaninku duk sanda kuka shirya sai ku tafi,sauran ma suka bishi aka barsu suka d'ai a falon."


Tsawan lokaci da fitarsu Kanta na k'asa bata d'ago ba shikuma ya zuba mata ido yana kallonta cike da wani irin shauk'i.
Tanajin yadda idanuwansa ke yawo a jikinta amma tayi biris da shi tana ta wasa da"yan yatsunta da suka sha Jan lalle sukai wani irin kyau."


Bata ji ta so warsaba sai zaman da yai a gab da ita tare da ruk'o hannayenta ya sumbata cikin sansanyan muryar da shaukin da soyayya ya kassarata yace yayi miki kyau lallen nan beby kidinga yimin inasan ganin lalle ajikin mata ta ya kuma Kai hannun ya sumbata."


Ta janye hannunta tare da d'an turo baki cike da shagwab'a had'e da d'an murgud'ashi."

Abinda tai ba k'arimin burgeshi yai ba ya saki murmushi tare da d'aukarta cancakat ya d'ora a cinyarsa ya rumgumeta tsamtsam a k'irjinsa ya Saki ajiyar zuciya."


yace kiyi hak'uri mar'atus saliha dan Allah kada kice komai nasan nayi kuskure yadda kika rufa min asiri agaban su Umma ki k'ara rufamin kizo mukoma gidanmu batare da musu ko JA IN JA ba wlh bazan kuma yin abinda nai daba,



a yanzu kin sani in mutuk'ar sanki da k'aunarki bawai kuma dan abinda yashiga tsakanin muba tun kamin lokaci na tsinci kaina dumu dumu da fad'awa tarkon sonki dan Allah kiyafemin kada kice zaki hurani wlh ko a yanzu na huru na kuma fahimci kece rayuwata."



Ya d'anja numfashi yace please kice wani Abu mana beby ko zanji dad'i ya d'ora hannunta akan k'irjinsa dake bugawa yace kin ji yadda zuciyata take gudun da ya wuce kima saboda fargabar abinda ze futo daga bakinki."


Ta d'an janye hannunta daga k'irjinsa tace ka kwantar da hankalinka ya Aliyu ni na dad'e da yafe maka kuma komai ya wuce a gurin...



Kamin ta k'arasa ya kaimata wata wawar rumguma,
Rumgumeta yau tsamtsam yana faman fad'in Alhamdudullh sannan ya d'an sausauta rumgumar tare da dedaita fuskarta da tashi yana wani irin murmushi me sanyaya zuciyar masoyi.''



A hankali ya zaro harshensa ya fara lasar leb'anta har ya isa cikin bakinta wani irin tsaftataccen kiss ya ke mata lungu da sak'o yake bi da harshensa a cikin bakinta yana sid'ewa tare da d'ura mata yan bakinsa ya na zuk'ar nata yana shan yewa wani irin tsotso yakewa harshenta yayinda itama ta ruk'o nasa tana tsotsa ga bad'aya sun gigita kansu summanta a inda suke."








Mmn beby nusy07010238476
12/7/21, 7:22 PM - Ummi Tandama???i: OYOYO ???b???b BASY FABRICS COLLECTIONS wajen saida kayan ado da k'awa na mata ina isassun mata matan da sukeji da Kansu wajen ado da sittira masu San burge mazajensu a koda yaushe taurarinsu ya dinga haskawa??\ina "yan matan da sukasan sirrin ado masu rik'e zukatan samarinsu da iya sa sittira BASY FABRICS COLLECTIONS sun kawo muku in gattattun kayan ado ABAYAS & LACES akan farashi me rahusa suna KANO ZOO ROAD NUMBER 08032682096 muna business cikin gaskiya da tsoran Allah duk wanda yai business damu sha Allah sai yaji dad'i???b???b???bmuna maraba daku a koda yaushe???0





Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri a ameen??R0???_




8??_/Q9??_/QC?&
{9??_/Q0??_/Q
Wani irin shauk'in junane ya kamasu gaba d'aya sun rikita Kansu wasu irin abubuwa suke masu zafii."


Aliyu kam a rikice yake komai dan dama a mutuk'ar matse yake k'ok'arin zame hijab d'in jikinta yake ta ruk'o hannunsa tare da zamewa daga jikin sa yana k'ok'arin rik'ota ta matsa da sauri tare da fad'in please ya a falo fa muke kowa ze iya shigowa ya tatdamu,


Yad'an ja numfashi tare da jingina bayanshi da kujerar da yake zaune ya matse cinyarsa sosai yana k'ok'arin kwantar da??] d'insa da tunda yaga fatima ta tashi ta cika mai wando tak'i kwanciya,

sannan ya kalleta da idanunsa da tsananin sha awa ta canzasu daga farare manya zuwa jajaye k'anana."

A tausashe ya mik'a mata hannunsa tare da yimata alamar tazo ta mak'e kafad'a alamar a'a,
cikin wata sansanyar murya yace please beby kizo gareni ina mutuk'ar san jinki a jikina a dedai wannn lokacin."

Ta d'an kalleshi cike da kunya tace amma ya...

Ya katseta dan Allah nifa babu abinda zanyi miki d'iminki kawai da sansanyan k'amshin ki nake so na dinga shak'a a kusa dani kinji."

Ba tare da takuma cewa komai ba ta tashi ta komo inda yake ta zauna,

ya kamo hannu wanta yana murzawa sannu a hankali cike da k'ware wa a hankali ya furta beby ki taimakeni dan Allah kizo mu koma gidan mu mugina in gattacciyar rayuwa wlh da gaske nake fad'a miki ina mutuk'ar buk'atar ki ga hospital ko da yaushe kiranmu suke ana mutuk'ar buk'atar mu amma bazan iya komawa ba batare dake ba danni ma majin yacin ne ina mutuk'ar buk'atar kulawa magani daga gare ki dan Allah ki amince mu koma gobe wlh nayi alk'awarin zan dinga kawu ki akai akai kinji."



indai ba so kike muyi abin kunya ba dan wlh daga nan zuwa ko wanne lokaci komai ze iya faruwa dan hak'urina yana gab da gazawa."



A hankali ta sauke sansanyan numfashi tace to ya'ya na amince da duk yadda ka tsara ni d'in me biyayyace daga gareka."

Yai murmushi tare da fad'in na gode mar'atus saliha Allah yai miki albarka ta amsa da ameen ya'ya."


Yad'an shagwab'e murya tamkar wani d'an yaro yace gaskiya beby a canza min suna bana san ya'yan nan a nema min suna me dad'i,


Tayi murmushi cike da kunya tare da cewa to zanyi tunani sai in fad'a ma."


Yace to shikenan ina jira anemo min me dad'...


Sallamar ya soja ce ta katse shi ya saketa cike da kunya ya mik'e yana shafa sumarsa."


Soja yai d'an murmushi tare da fad'in sorry na katse ku abokin ka ne tun d'azu yana taimaka hon ba kajiba soyayya ta rik'eka ya k'arasa cike da murmushi."


Aliyu yai murmushi yana cewa soyayyar k'anwar nan taka ai ta gama tafiyar da zuciyata idan ina tare da ita banaji bana gani sai nata idan bata kusa kuma tunaninta ya hanani sukuni,shi yasa ban jiba."


Soja yai murmushi yace da kyau to bari na sanar dashi ya gyara zamansa tafiyar Ku ba yanzuba,

Aliyu ya mik'awa Fatima dake faman rurrufe fuska tun shigowar soja wayarsa yana fad'in ungo beby idan munje gida zan kiraki za muyi magana ki daiyi biking d'in kayanki dan da wuri zamu wuce."



ta mik'a hannu zata karb'a ya d'ora mata wayar tare da jawuta jikinsa ya ya rumgume ya d'an sumbaci kuncinta ya fice da sauri daga falon."


A zaune ta tatda haj da Umma suna ta hirar zumunci nanfa aka d'ora da ita tare da k'ara bata shawarwarin da ya danganci zaman aure da yadda zata tafi da rayuwarta cikin ilimi da k'warewa komai a bud'e suke bata yadda zatai saurin d'auka musamman da zaman yanzu ya sha ban ban da na da ga kishiya kuma."


Ita sai a lokacin ne ma ta tuna da wata kishiyarta Hindu duk da haka kuma bataji wani ko d'ar a ranta ba na yadda zamansu ze kasance ita dai addu a take Allah ya basu zaman lafiya ya kuma mallaka musu zujiyar mijinsu a hannunsu tare,

dan Allah be d'ora mata cutar hassada ba da za taiwa kishiyar ta bak'in cikin abin alk'airin da take wa kanta fata a koda yaushe ba Abu d'aya ta sani bazata d'auki raini ba daga wajen kowa."



Karfe biyar na yammacin washe gari tuni sunyi sallama da kowa cike da kewar juna tare da fatan kuma had'uwa a d'an k'ank'anin lokaci,
su ya Ibrahim ne sukai musu rakiya har airport saida suka ga tashin jirgin tukun suka juya cike da kewar Fatima."



Wannan tafiyar ta sha banban da waccen domin tafiya ce akayita cike da soyayya da kulawa sanin da Aliyu yai mata na tana jin tsoran tashin jirgi yasa a rumgume ta a jikinsa yana nuna mata salo salo na soyayya tare da gaya mata da d'ad'an kalaman da suka mantar da ita a inda take."


umar kam can baya ya koma dan a wannan karan ya fahimci Aliyu ya gama mutowa akan Fatima ganin irin zallar soyayyar da yake nuna mata a gaban kowa."


K'arfe biyar d rabi jirginsu ya sauka suka kuma tatda direba yana jiransu suka shiga Aliyu aka fara saukewa a harabar gidan shi dan gidanshine na farko na umar na gaban nashi."


Yana rumgume da Fatima har lokacin a jikin sa ya kalli umar da ke fad'in shikenan sai gobe idan mum had'u a office ko,


Aliyu yace a'a ka shigo ka karb'i fayal d'in mara lafiyar da zaka duba goben mana.?


Umar yai d'an tsaki tare da fad'in kaga na manta da sainaje gida dole Zan dawo kaga idan ka shiga ka mik'o min na wuce."


Aliyu ya d'an harareshi yace kaga mlm biyoni kawai ka karb'a dan idan na shiga gidan nan bazan wani iya kuma futowa ba sai zuwa gobe."



Umar ya b'alle murfin ya fito yana cewa jarabbe kawai muje ni ka bani in tafi."

Tun kamin su shiga falon sukejin wani irin wari wari yana tashi suka tura k'ofar falon suka shiga wani irin datti had'i da sharane sukai musu maraba."


Aliyu yabi falon da kallo ganin yadda akayi masa kaca kaca ko ina an aje kayan datti babu kyan gani duk da akwai ta kalmi a k'afarshi amma a yatsene yake iya taka k'afarshi."


Umar ya dubi Aliyu da kebin yadda a ka maida mai falo tamkar bola da kallo yace wai hindun ko bata nan ne naji gidan shiru gashi duk yai datti."


Aliyu da yakejin ransa na wani irin ta farfasa yaja tsaki tare da fad'in waya sani ya Saki Fatima daga rumgumar dayai mata yace Bari in d'auko maka sak'onka Ku ajemu a hotel dan gidan nan baze zaunu ba saina Kira ma aikata sun gyara ya d'an harari d'akin Hindu dan wani irin takaicin tane ya rufeshi na ganin yadda ta maida mai gida bola yana tunanin irin hukuncin daze yanke mata idan ta dawo daga yawun da ta tafi batare da izininsa ba."


Ya tura k'ofar d'akin ya shiga bakinsa d'auke da sallama Kai tsaye mukunnin fitila yaje ya kunna dan d'akin da duhu ya nufi durowar da yake ajiye fayel fayel d'in da suka dan ganci asibiti."



Kamin ya k'arasa ya fara juyo wani irin numfashi dake futa da k'yar tamkar Wanda ze mutu da sauri ya juyo ya fuakanci inda numfashin ke futowa."



Inna nallahi wa inna ilaihir raji'un itace kalamar da yaji tazo kan harshensa umar da Fatima kuwa da gudu suka nufo d'akin dan suna jiyo shi abinda sukai Karo da shine ya k'amar dasu hindu ce kwance tsirara haihuwar uwar ta tare da Alh rabi u suna ai kata Masha'a




Mmn nusy 07010238476
12/7/21, 7:22 PM - Ummi Tandama???i: ??c??c"YANCINA KO BUDURCINA??c??c



UMME MUHAMMAD HASSAN



(Mrs Aliyu jibrin Ali)




??c SADAUKARWA GA??c

Nazifi yarima ??T0 ina mutuk'ar godiya bisa k'ok'arinka da kuma jajircewarka na ganin book d'in nan ya samu karb'owa yadda ya kamata na gode sosai bazan tab'a mantawa da gudummawar ka ba nasani dukkan wata nasara gudummawarka ce silah ina mutuk'ar godiya Allah ya ja da ransu ma'ma ya baka nasara akan ayyukan alkairin da kasa a gaba ameen??R0???_."





Ya Allah kajik'an iyayenmu Kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri a ka had'amu da masu k'aunar sbd Allah ameen??R0???_




???0THE END???0




9??_/Q1??_/QC?&
{1??_/Q0??_/Q0??_/Q
Aliyu ya Saki fayel d'in hannunsa zuciyarsa na wani irin tafar fasa Inna nallahi wa Inna ilaihir raji'un itace Kalmar da umar da Fatima suka ambata ganin abinda Aliyu ya gani da har salatinsa ya janyosu zuwa d'akin."

Fatima ta janye idonta da sauri dan babu kyen gani acikin kallonsu a wannan yanayin,


Aliyu yayi Kansu a zuciye zuciyarsa na wani irin tafarfasa yanajin kamar zata Faso k'irjinsa ta fito cin amana har cikin gidan sa a kuma kan gadonsa."


Ganin yanayinsa yasa da sauri umar ya tare shi tare da rik'eshi yana sake mai mai ta Inna nallahi yace kasami nutsuwa Aliyu kada kaje ka d'auki doka a hannunka Inna nallahi wa Inna ilaihir raji'un ita kad'aice Kalmar da zata baka nutsuwa a dedai wannan lokacin ka."


Ka dubesu ka dubi halin da suke ciki kasan suda samin nutsuwa acikin wannan rayuwar sai wani ikon Allah ka dubi yadda suke k'ok'arin rabuwa da juna amma abun ya gagara sun had'e sun manne da junansu."


Allah yasan baka da hak'k'insu ga shinan yai maka sakayya tun a duniya zasu girbi abinda suka shuka."


A hankali kalaman umar ke ratsashi yanajin wani iri a cikin zuciyarsa saida yad'an sami nutsuwa sannan ya iya kuma duban Hindu dake cikin mawuyacin hali tana k'asa Alh rabi'u yana kanta ya danneta sun manne da juna sai k'ok'arin rabuwa da juna suke amma ina Abu ya gagara gabanta ya rik'e nashi gagam kamar wani k'arfe da mayan k'arfe sun kasa rabuwa."


Aliyu ya janye daga ruk'on da umar yai masa ya nufesu."

Umar ya kuma ruk'oshi yana girgiza mai kai alamar karyaje,

Aliyu ya kalli umar da idanunsa da sukai ja jawur yace babu abinda zanyi musu umar rufa musu bargon can zanyi kamin "yan uwansu suzo su d'aukesu."


Tunanin ka wani Abu zanyi musu ai duk abinda zanyi ubangiji yayi min fiye da shi kadube sufa ka dubi yadda suka zama wayasan tun lokacin da suke cikin wannan halin."



Ya k'arasa yaja bargo ya rufa musu a wahalce Hindu ta mik'o hannu zata rik'eshi yaja baya da sauri tare da fad'in kul d'inki kada ki soma had'a jikina me tsarki da naki me najasa."


Kinci amanar kanki Hindu kin cuci rayuwarki dan bani kika cutaba tun ran daren farkon mu a yadda na sameki na fahimci kinyi mu'amala da maza da yawa dan yanayin bud'e warki shi ya tabbatar min duk da kinje anyi miki d'inki saboda kar in gane cewar keba budurruwa bace amma na gane idan baki saniba inaso ki sani shi d'inki daban budurci daban idan za'ayi miki d'in kinme budurcinki idan ya tafi baze kuma da wowaba dan tantanin budurci Allah ne ya killaceshi a jikin ko wacce budurruwar da bata tab'a sanin d'a namiji ba duk randa wani d'a namiji ya ratsata ta rasashi kenan har a bada ."

Wannan d'inkin da kuke zuwa ayi muku bawai dawo da budurcin yake ba yana dai rage girmar k'ofar shiga amma fa kisani cancikin a hangame yake tamkar yadda na sameki a daren farkon mu."



Duk kukan da kikai da labarin k'anzan kuregen da kikabani nasan k'arya kike amma na nuna miki na yarda dake."


K'in kusantarki kuwa danak'i yi jarabawace da nai miki Inga zaki iya hak'uri ki jure rashin mu'amala da na miji amma sai kika kasa duk abubuwan da kike kallonki kawai nake Hindu domin a tafin hannuna kike."


Yad'an ja numfashi yace harga Allah bansan haka kike ba da ban aure kiba sai ranar daren farkon mu na fahimci wacece ke amma na d'auki hakan a kaddarata da kuma jarrabawa ta ubangiji da yai min a bisa butulcin da nai ya bani mace mar'atussaliha amma nak'i gode masa ina hangen wayayyar mace me ilimi "yar soyayya wadda zata kula dani amma ban nemi zab'in Allah ba aciki."

Shiyasa ubangiji ya jarabceni dake mummunar jarrabawar da ta shugo cikin kyaukyawar rayuwata."


Ya k'arasa kusa da fatima ya rumgumeta yana fad'in Allah na gode maka da wannan kyaukyawar kyauta da kaimin a rayuwata na kuma gode maka dabakasa narasata acikin duniyata ba ya sumbaci goshinta tare da sanya hannu ya goge mata hawayen fuskarta cikin taushin harshe yace kul kika k'ara zubda hawayenki masu daraja akan mutanan da suka mai da zinah rayuwar su suka maida sab'an Allah ado a garesu ki dubi yadda k'arshinsu ya zama sun sami mummunan k'arshe yanzu koda an kaisu asibiti dole aiki za'ayi musu domin a rabasu da juna ba kuma lallai ayi nasarar samunsu cikin k'oshin lafiyaba dole rayuwarsu ta nakasa domin bazasu sake irin wannan mu'amalarba har k'arshen rayuwarsu idan ma basu sami tab'in hankaliba domin mawuyacine a kammala aikin k'wak'walwar wani daga cikinsu bata tab'uba."


Shigowar mom mahaifiyar Hindu da k'annan tane ya katseshi umar ne yai mata waya yace tazo,


Da sauri ta nufi Hindu dake mik'o mata hannu tana kuka Alh rabi'un ma kuka yake yana fad'in ku taimakeni gabana ze gutsere Hindu ki sakeni in zare dan Allah ki dena jana wlh jinake tamkar kina jan raina dan Allah kisakeni idan kika ci gaba da jana mutuwa zanyi ni kuma banasan na mutu dan Allah."



Mom ta rik'e hannun Hindu da take mik'o mata tana kuka itama cike da tausayin halin da ta tatda ita a wahalce Hindu tace kin cuci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login