Showing 9001 words to 12000 words out of 71253 words

Chapter 4 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

afilin jirgi yasani jin fad'uwar gaba in banda innanallahi babu abinda nake maimaitawa dan ganinmu awaje ya tabbatar min ajirgi zamu gashi babu abinda nake tsoro irin jirgin sama musamman idan yafara k'arar nan ta alamun tashi.

saina tuna lokacin da ya Ibrahim ze tafi England tare aka tsara tafiyar dani da abbanmu domin yi mai rakiya amma daga zuwanmu nabi na rikice na firgice ganin haka yasa Abba yasa aka maidani gida aka fasa zuwa dani Ina mutukar tsoran jirgi wanda bansan daliliba shiyasa ko sha.awar hawa bantab'a yiba ko rakiya banasan nayi airport

Cikin tsananin tsoro na juya na kalleshi yana ta danne danne a waya,
umar kuwa tun sanda muka tsaya yafice daga motar cikin isah da tak'ama ya juyo saboda jikinsa daya bashi ana kallonsa muka had'a ido da sauri nayi kasa da kaina yad'an kalleni nad'an lokaci da k'yar ya bude baki yace lafiya kikemin irin wannan kallon kamar zaki cinyeni?
nai shiru tare da sake yin kasa da kaina.
Ba magana nake miki ba kika yi shiru kinajina ya fad'a cikin yar tsawa
Nayi narai narai da idanuna da suka cika da k'wallah da rawar muryar tsoro nace dan Allah kayi hakuri wallahi tsoron jirgi nake dan Allah kasa akaini a mota banasan hawa jirgi.
Yai wani sansayan murmushi har saida hushiryarsa ta bayyana yaca GOOD aiko zaki mutu wallahi sai kin hau ank'i a kaiki amotar kuma na kuma kamaki kina satar kallona sai mun hau zan bude win door in turoki ki fad'o kowama ya huta sakarya kawai yai tsaki tare da ci gaba da danna wayarsa

Kaina ak'asa wasu irin hawayene masu zafi kawai ke sintiri a fuskata Ina gogewa wasu na k'ara zubowa bansan lokacin da shashshik'ar kuka ta k'wacemin ba

Ahankali yakejin shashshekar kukan datakeyi ya dan dakata da abinda yakeyi kwata kwata sai yaji beji dad'in kukan da takeba musamman ganin yadda take k'okarin tsaida shi amma yak'i tsayawa tausayinta yad'an kamashi ya tuna irin yadda Abba ya dinga "jaddada masa ya kula da ita cikin cunku shasshiyar murya yace bazaki dena kukan nan ba sai wani yazo ya zata wani Abu nai miki kike wannan kukan.

Cikin sauri nasanya bakin hijab d'ina na kuma sharewa da kok'arin tsaida hawayen da ke zubomin ya kauda Kai gefe
Umar ya gama yi mana duk wani Abu daya dace ya dawo tare da sanar masa mufito komai ya kammala muka fito sukai sallama da direba ya tafi

Tana gaba shiy@na binta abaya cikin kula gudun kartabada shi acikin mutane
Nikam tafiya nake cikin zullumi da tashin hankali wai yau nice zan hau jirgi
duk da na tashi cikin gata da wadata amma ban tab'a hawansaba saboda tsoran da nake masa
HopA tsorace nake tafe yana take min baya duk inda na dauke kafa anan yake maida tashi har cikin jirgin ya zauna a kujerar bakin window nikuma na zauna akusa dashi yayinda umar kecan baya ya daura valet nima nayi yadda yayi zuciyata cike da addu.a har Allah ya ba jirgin ikon tashi
yafara keta hazo idona na rufe banbude ba haka bakina bebar ambaton sunayen Allah ba har zuwa tsayuwar mu a babban airport din abuja bayan mun fito daga cikin jirgi muna tsaye angama dukkan abinda ya kamata anbamu kayayyakinmu wata kyaukyawar mota tazo tai parking agabanmu kai tsaye naga sun nufeta nabisu abaya har zuwa cikinta.
Tafiya muke amma babu mecewa komai idan kadauke ya umar dake amsa waya akai aka
Nikuma Ina rakub'e ajikin kujera ko motsin kirki banayi sakamakon irin hararar da yake min gaba d'aya atakure nake Allah Allah nake mu isa inda zamu ganin hararar tak'i k'arewa sai na juyar da kaina window Ina kallan hanya da tsare tsaren gineginensu masu kyau da ban sha.awa ban kuma yarda mun had'a idoba.

Yaciro wayarsa dake faman ringing a aljihu ya d'aga tare da sakin sansanyar murmushi jin muryar Hindu, yace amincin Allah da rahamarsa su tabbata agareki ya ke fitilar zuciyata ya ya kike?

Hindu tasaki murmushi me sauti cikin farin ciki tace tare da Kai abin kaunata inanan cikin kewarka da k'ishin ganinka zuciyata cike take da tunaninka da daukin ganinka
Aliyu yai wani k'asaitatcen murmushi har saida kyaukyawar wushiryarsa ta bayyana yace sweety kenan aini nake cikin kewar ganinki dan dukkan tunanina kece
Tai murmushi tace my special ako wanne lokaci babban burina be wuce na bud'i ido na ganka gani gaka ba ganinka na sanyani in manta komai in manta kowa sai kai mutuk'ar Ina tare da kai my special zuciyata kankasance cikin farin ciki wallahi na matsu Inga kazama mallakina domin innuna maka matsanancin son da nake maka
Ta d'anja numfashi sannan tace wai yaushe ne zaka dawo inganka domin ganinka ze ragyemin rad'ad'in da na keji azuciyata
yai dan murmushi yace indai nine ki kwantarmin da hankainki Ina kusa da ke nan da d'an lokaci Zan iso inda kike..A??]
{


Please
Comments
Share


Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{



WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??c"YANCINA KO BUDURCINA??c??c


WRITING BY


UMME MUHAMMAD HASSAN

(Aliyu Jibrin Ali)


??.\???aLOVE STORY HOT ROMANTICS???a??.\


Please matan aure kad'ai banda"yan.mata duk budurruwar data karanta babu ruwana.




Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka, ka shirya mana zuri.a Ameen??R0???_


Free page1??_/Q9??_/QC?&
{2??_/Q0??_/Q
Yanzu haka Ina gab da isa gida nan da d'an lokaci zaki ganni,
Hindu tai murmushi cike da farin ciki tace amma naji dad'i sosai my special Allah ya kawo min kai lafiya yace ameen my sweet

Tace Bari inje in kammala shirin tarbarka yai wani sansanyan murmushi yace ok my hindu ya sumbaci wayar tare da kashe wa dedai lokacin muka k'araso wani katafaren gida awata had'ad'd'iyar unguwa ta masu hannu da shuni asaman katafaren gidan an rubuta (WELCOME TO ALH ALIYU ISMA'IL MAI NASARA) da manyan bak'i direba yai hon me gadi yazo da gudu ya bud'e wani k'arfaffan sojane sanye cikin kakinsa ya bude get din direban ya Danna Kai ciki har zuwa wata kyaukyawar rumfar Adana motoci direba yai parking tare da fita da sauri ya fara fidda akwatinana yana shigewa dasu ciki,

Batare da ya kalleni ba ya bude kofar ya fita ya naiwa umar magana, nima na bude na fito Ina bin harabar gidan da kallo gidan ya had'u iya had'uwa kana shiga harabar gidan dake gyare tsaf babu datti duk girman gidan an k'alk'aleshi angyare shi ga wasu irin fulawoyi koraye shar an yi wani tudu dasu gw@nin sha.awa ruwa garai garai yana b'ulb'ulowa d'aga wurin daga gefe kuwa lilone irin na hutawan nan wanda akafi sakashi agidan masu wadata gawasu dawesu da tala talo da tsuntsaye masu ban sha.awa da k'ayatarwa da. ka watsa acikin garden din dake gefe daga can baya kuwa babban tafkin wankane wato swimming pool anzagayeshi da wasu tattausan green carpet da kujerun hutawa daga can b'angaren kuwa wajen wasannine na games da motsa jiki irinsu basketball table tennis football da sauransu d'aga tsakiya kuwa wata tafkekiyar koface wadda zata kaika ainihin cikin gidan sai boys guater dake daga can k'arshen gidan shima kamar gidan wani attajirin

Arzik'i kam a wannan gida ba sai an fad'a ba gida sai kace aturai ba.a Nigeria ba
Amma ni kam duk wannan be dameniba tunanin irin rayuwar da zan fuskanta acikin gidan kawai nake
Ya kalli umar yace kafito mana muje ciki ka huta mana kamin ka k'arasa gidan naka umar ya kalli agogon hannunsa yace a.a abokinnasa k'yaleni kawai inje gidana nafi jin dad'in hutawar acan amma Ina ni Ina hutawa agidan amare.

Aliyu ya ja dogon tsaki yace zaka fara ko
Yajuyo ya kalleni muka had'a ido ya wani tab'e baki yace angayama Ina saka yarinyar nanne acikin cikokkun mata balle har in yarda a zuciyata nayi aure
Andai daura min ita adole a babu yadda zanyi amma idan kanaso kaga soyayya zallah da yadda ake rayuwa sai an auramin Hindu Ina tabbatar maka zakaga soyayyar dabaka tab'a ganin irin taba tsantsan soyayya gami da kulawa.

Ga dukkan alamu umar beji dad'in kalaman daya furtaba dan take fuskarsa ta canza, nikam k'asa na k'arayi da kaina Ina jin zuciyata tanayimin ba dad'i wanda bansan dalilin da maganar dayai ta tab'amin zuciya ba ahankali na d'anyi tattaki na koma can gefe na basu guri gudun jin abinda ze dameni.

Umar ya mik'a masa hannu sukai musabaha yace banji dad'in maganar kaba a iya sanina da Kai baka da cin mufka dan haka kada kadauki halin da ba nakaba kayafa gudun karkazo kayi aikin dana sani a gaba dan Allah kakiyaye cin fuskar mumini zaluncine ka kuma sani ka take
Aliyu yai dan murmushi yace to naji na Dena na gode sosai abokina Allah ya k'ara mana dank'on zumunci ya amsa da ameen summa ameen Allah yasa bad'i mudawo suna ya juya ya fara tafiya batare da yace komai ba
Umar yai dan murmushi azuciyarsa yace Allah ya ganar da Kai bokina kada kazo kayi fargar jaji
Ya juyo ya kalleni a inda nake tsaye yace Toni na wuce Fatima kiyi ta hakuri da halin abokina wataran sai labari kuma me hakuri yana tare da nasara Allah ya bamu alheri sai an kwana biyu zandawo Allah ya Baku zaman lafiya
Naidan murmushi tare dacewa ameen na gode ya umar nima na gode yace tare da umartar direban ya karasa dashi gida direban yaja motar suka fita daga cikin harabar gidan

Ya kusa shigewa kofar glass dinnan na hangoshi aiko na bishi da sauri ganin ni kad'aice a harabar gurin.
a wani k'ayatatcan falo na tsinci kaina wanda ya hadu mutukar had'uwa tsayawa fadar had'uwar sa ma b'ata lokacine na wai wai ga ban gansa ba sai akwatinana da aka ajemin acan gefe na koma kusa dasu na zauna domin injirashi ya fito ya nunamin masaukina kona samu inyi wanka inhuta dan nagaji iyakar gajiya

Ina zaune na d'ora kaina akan akwatinana na lumshe idanuna ina faman tunanin rayuwata da kuma irin rayuwar da zanyi agidan aure na narashin "YANCI sansanyan kamshin turaren da najine yasani bude idona nabishi da kallo har ya Kai bakin kofar futa daga falon yayi wanka ya shirya cikin k'ana nan kaya yayi kyau sosai kan nan ya sha gyara sai kyalli yake gabad'ayansa tashin kamshi kawai yake me kwantar da zuciya.
Batare da yai min magana ba koya kalli inda nake yabude k'ofa ya fice tare da kulleta ta waje
nasaki baki kawai ina bin shi da kallo ganin kamar be ganniba koma ya manta dani be nunamin ma zaunina ba ga fitsari inaji gashi lokacin sallah yayi amma yatafi wajan tauraruwarsa ya manta dani .
Yana k'arasowa harabar gidan motarsa ya shiga fara datasha wanki tana kyalli yaja me gadi ya bude masa get ya nai mai adawo lfy ya d'aga mai hannu yafice daga gidan ya d'an kalli b'angaren gidan umar kamar ya biya sai yaga yana buk'atar Hutu sai kawai ya wuce dan amatse yake da san ganin gimbiyarsa zuciyarsa aciki take da daukin ganinta cikakkiyar minti goma ce ta kaishi gidan yayi hon me gadi ya d'an lek'o ganinsa da yai yasashi bude get din cikin sauri yana ta faman yimai barka da zuwa ya amsa tare da zaro kudi a aljihu ya mik'amai yanacewa ya'ya aikin naka malam ado malam ado yasa hunnu biyu ya karb'a yana ta zabga godiya yace alhmdullh yallab'ai bari inje in sanar mata Aliyu yace a a bari zan kirata a wa???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ya, yaja motar ya k'arasa inda aka tanada domin parking
Yai parking din motar tare da ziro k'afafusa waje ya dauko wayarsa dake aljihunsa ya fara neman number ta Ring d'aya ana biyu ta daga cikin yaudararriyar murya tace hello my special dina ya amsa my sweet ina harabar gidanku cikin sauri ta mik'e tare da ture Alh Rabi.u dake jikinta tace oh am sorry my special bansan ka isoba ganinan zuwa two minutes ta kashe wayar.
Alh Rabi u ya kuma jawota ya d'ora akan cinyarsa yana k'ok'arin zura hannunsa acikin rigarta yace haba Hindu menene haka wai me kike nufi danine?



Please
Comments
Share


Mmn beby nusyA??]
{A??]
{A??]
{A??]
{A??]
{




WhatsApp number 07010238476
11/18/21, 11:00 PM - Fiddausi Yunus: ??c??c"YANCINA KO BUDURCINA??c??c



WRITING BY


UMME MUHAMMAD HASSAN

(Aliyu Jibrin Ali)


WANNAN BOOK 'DIN NA KU'DINE NAIRA 200 DAN ALLAH IDAN BAKI BIYA BA KADA KIKARANTA MIN KO BANCE ALLAH YA ISA BA KUNSAN HAK'K'IN WANI ABIN TAMBAYANE


MASU SON ATURA MUSU PAGE 1 KULLUM TA PC NAIRA 500 ???j???_DAN ALLAH IN KUNSIYA KADA KU FIDDAMIN BOOK IN KUNSAN ZAKU SIYA DAN KU FIDDA???j???_DAN ALLAH KUBAR MIN KAYANA.


??.\???aLOVE STORY HOT ROMANTICS???a??.\

Please matan aure kad'ai banda "yan mata kad'i duk budurruwar data karanta babu ruwana???0


Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a??R0???_

Free page2??_/Q1??_/QC?&
{2??_/Q2??_/Q
Na kashe duk harkokina saboda ina San kasancewa da ke amma naga kina shiri zaki tafi kibarni.
Shiyasa tun farko nace mutafi gidan hutawa ta amma kikak'i kikace agidanku babu me takura min am...
Hindu dake gaban Miro tana k'ara gyera makeup din fuskar ta ta katse shi da cewa afuwan alhajina kasani nima banasan abinda ze nisantani da Kai adedai wannan lokacin kuma da wani ne daban ba HAIDER ba kasan bazan barka ba ammafa wannan ALIYU NE Wanda nake san aura kafi kowa sanin muhimmncinsa agurina.

Kayi hak'uri nayima alk'awarin daren yau nakane nayi alk'awarin faran tama fiye da zatonka.
Alh Rabi u yai murmushi yace kin tabbata itama murmushin tai tace na tabbata kasan kuma ba nai ma karya KO?

Ya d'anja numfashi yace to shikenan kammala shirin kizo kiyimin rakiya kamin kije wurin tauraron naki
Ba damuwa tace tana kallon jikinta sanye take da d'amammiyar Riga wadda ta fito da halittar kirjinta tamtsen tamtsen da dogon skirt irin me bin jikinnan ya fito da hips dinta sosai daga k'asa tsagace da tazo har cinya gashin kanta kuwa yasha gyera da gashin kanti wanda ya had'e da gashin kanta ya zubo har gadan bayanta tamkar nata ta feshe jikinta da turaruka sai tashin k'amshi take ta k'ara kallon kanta ajikin mirow tare da jijjuyawa ta kallo Alh Rabi u tare da kashe mai ido da d'aga mai gira tace alhajina
Yaya ka gani nayi kyau kuwa Alh Rabi u ya had'iye wani tsinkakken yawun daya taho mai yace my Hindu kinyi kyau mara misaltuwa naso wannan kwalliyar danni kikayita dana bada tukauci tai wani murmushi tare da karkad'a idanu ta kamo hannunsa tace zomuje in rakaka taka tananan tafe ta musammance anjima.

Wannan ma ai sid'inka yasamu da fatan za.a yimin kyaukyawan shiri a kuma barmin wadatatcen lokaci kamin kakoma yai murmushi yace ai sai sanda kika tsara komawata madam
Suka fita ta k'ofar baya tana cewa sai sanda ka gamsu da kulawata tukun zaka koma yai murmushi cikin jin dad'in abinda tace
yace godiya nake my hindu.

Aliyu na tsaye ajikin motarsa yayinda ya jingina bayansa da ita ya rumgume hannayensa a k'irji yai dan tsaki tare da kallon agogon hannunsa shifa bayasan jira ko kad'an dan haka shima baya bari ajira shi mutuk'ar sukai alk'awari da mutum ya kanyi k'ok'arin cikashi akan lokacin da sukai
Tunanin sa ya tsaya sakamakon jin kamshin turarenta da yai ya juya ya kalleta ta yimai kyau sosai musamman yanayin yadda tai kwalliyar cikin burgewa shigar da tai tayi masa kyau musamman yadda take taku cike da yanga yasaki murmushi itama ta nufoshi cike da farin ciki da annushuwa be aune ba yaji ta rumgumeshi tare da manna masa kiss agefen kuncin shi take yaji yar.. tsigar jikinshi ta tashi cikin sauri ya ture ta daga jikinshi tare da fad'in subahanallah ya tsatstsareta da manyen idanunsa farare tas masu mutukar kwarjini da daukar hankali yace haba Hindu saunawa zangaya miki banasan wannan d'abi.ar kinriga kinsan muba muharraman juna bane kuma muna Son junanmu munaso muyi aure muyi rayuwar aure me tsafta yimin hakan dakike awannan halin da muke ciki na tsananin buk'atuwa komai ze iya faruwa damu nasha fad'a miki amatse nake Ina mutuk'ar buk'atar nutsuwa daga matata abar sona amma kink'i ganewa.

Ya danja numfashi yace yanzu dan Allah duba kalli kayan da kikasa kika fito harnan komai naki awaje game gadi ga masu hidimar gida duk suna kallonki na kuma sha gaya miki ni mutum ne me tsananin kishin abinda ya ke so dan me bazaki kiyaye abinda ze tada kishi naba

Hindu ta dan turo baki cike da shagwab'a tace haba my special wai meyasa kake yimin haka danna rumgumeka ai ba wani Abu bane kayarda da kanka nima kuma nayarda dakai nasan babu wani Abu daze shiga tsakaninmu koka tab'a ganin naiwa wani haka inba kaiba kasan ko murmushina tsada gareshi agun sauran maza ka dena tunanin komai duk abunda yafaru atsakaninmu nasan so ne ya kawo hakan

Cikin alamun fushi yace look hindu ki saurareni soyayyar gaskiyace ta kawoni gurinki ba wani Abu na daban ba kuma aure nakesanyi dake
A matsayina na namiji me hankali da ilimi ya zame min dole innemawa kaina mata tagari kuma uwa ta gari ga ya'yana da zata haifamin inaso ki sani Abu uku rak sune suka jawo hankalina zuwa gareki amma yanzu kinyi watse da su kin dauki wad'anda bansanki da suba kinyafa
Abu na farko had'uwata dake nasanke macce me sitirta jiki kunya da addini amma yanzu duk kin watsar dasu ada nasan babu yadda za ayi kiyi wannan shigar kifito zuwa gareni duk da ta burgeni
Harki iya rumgumeni amma yanzu kincanza why hindu why
Hindu tai murmushin Jan hankali tace alhamdulillah na godewa Allah da ya bani Kai HAIDER amatsayin masoyi kuma mijin aure a yau nak'ara tabbatarwa mutuk'ar Allah ya bani Kai to nayi dace da miji na gari tabbas abinda kafad'a gaskiyane ada ni mcce me dukkan abubuwan daka lissafa kuma har yanzu haka nake ban canza ba abinda kaga yana faruwa ba komai bane illah gwaji
Gwaji yafad'a yana kallonta cike da mamaki
Taci gaba tabbas gwajine domin in tabbatar da kaunar da kake min sone ko sha.awa tunda maganar aurenka ta bazu mutane keta surutai akan ba aure na zakai ba shiyasa na shirya hakan domin gwadaka dalilina kuwa shine zakaga saurayi yana nunawa mace soyayya tamkar ya had'iyeta amma idan tafiya tai tafiya zeyi amfani da sunan so yarabata da yancinta mutumcinta ya gudu ya barta amma a yau nak'ara tabbatarwa kai masoyine na hak'ika na yarda dasan aure kakemin

Aliyu yai murmushi tare da lumshe manyan ida nunsa yace na godewa Allah da ba canzawa kikaiba domin kuwa duk irin san danake miki idan naga kin canza daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login