Showing 45001 words to 48000 words out of 71253 words

Chapter 16 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

dayi mata fatan rayuwa me albarka

Suna zaune suna hira iya tace ya megidan naki Fatima tai d'an murmushi tace yana lafiya iya yana ma gaisheki
Iya tace shiya kawo ki ne?
Tace eh
Ya maso ya shigo ku gaisa waya a Kai masa ya tafi amma gobe ze dawo
Ta b'oyewa iya gaskiya saboda ganin halin da take ciki
Iya tai murmushi tace Allah ya kaimu
Ta amsa da ameen

Iya tace tunda kin gama tashi kije ki gaida kawun ki kada yaji zuwanki baki je ba yazo yai mana tijara


Ta amsa da to ta shi tasa ta kalminta ta fita a nitse take tafiya kamar yadda ta Saba idan baka saniba sai kace girgiza take ta nufi sassan Kawu mustapha a hankali ta tura k'ofar falon ta shiga da sallama suna zaune a falon suna hira suka d'ago Kai suka bita da kallo kamar sunga wata sabuwar halitta ta tsuguna ta fara gaida Kawu ganin irin kallon da suke mata na k'urullah

batare da ya amsaba ya juya ya kalli mama ramatu yace wacece wannan ne rahama kamar Fatimar ya ya Ahamad nake gani mama ramatu tai tsaki tare da cewa itace mana sai yau ta tuna damu tazo tsawan shekara d'aya da wani Abu

Kawu mustapha yace ke lafiya badai sakinki yai ba ko dan wallahi idan ma aurenne ya mutu bazaki zauna min a gida ba dan bazaki kaso aurenki in fita a dinga zagina ba a gari
Lafiya meya kawoki


Tace lafiya lau dama zuwa nai in gaisheku gobe ma zan koma ba dad'ewa zanba

yace au to idan wani Abu ma kike tunani naku a gurina yasa kika kwaso jiki kika taho to tun wuri ki dena dan biyar d'in ubanku babu ita a gurina dama kud'in bashine yana mutuwa masu k'ud'i suka karb'e a binsu duk famkamar da aka dingayi ashe da dukiyar wasu ake har Ana k'in tura d'ana k'asar waje to shi Wanda aka kaid'in beyiba ya tashi a tutar babu Wanda ba aso yaje ba shine yaje yai fatima ta share k'wallar data zubo mata tace kayi hak'uri Kawu
Tace Mama ma.u batananne naga banganta ba ta amsa umm zuciyarta na tuk'uk'in bak'in cikin yadda ta ganta shar da alamun kwanciyar hankali a tare da ita bataji dad'in yadda ta ganta ba taso ta ganta a wulak'ance

Fatima ta mik'e tana fad'in bari in koma gurin iya idan anjima na dawo in ta dawo ko cikanki babu Wanda yace mata tana gab da fita taji wata murya a bayan ta ance hey baby ta juyo dan ganin wanene sai taga Ashe sadig ne babban d'an Kawu ta Saki murmushi tace la ya sadig yaushe ka dawo


ya nufota da sauri yace kutimelesi ba dai Fatima bace?
tayi yar dariya tace nice ya ya kadawo lafiya yace tabd'i kece kika zama babbar yarinya haka lallai na dawo a sa a Ashe ganimace take kirana nake k'i bansani ba ya mik'a mata hannu da nufin su gaisa yana fad'in a wacce k'asa kike karatu ne ta rumgume hannunta a k'irji tace karatu kuma yaya baka san nayi aure bane
Arikice yace aume?
Tace aure
Ganin yadda ya nufi iyayen nas???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a a rud'e yasa ta fita ta koma gurin iya lokacin Ana ta kiraye kirayen sallah issha

A gefen Kawu mustapha ya zauna yana fad'in Dad da gaske yarinyar can take am mata aure mama ramatu tace eh anyi mata tsawan shekara d'aya da wani Abu kenan lafiya

Yace Ina fa lafiya a gaskiya kuncuceni yanzu kunsan dani amma kuka d'auki wannan zazzafar yarinyar kuka ba wani tab Ashe kuwa zata zama me maza biyu dan wallahi tayimin ni kuma bazan hak'ura ba
Kawu yace banasan halin nan naka abbakar tunda an riga anyi aurenta kayi hak'uri ka nemi wata ko yar gidan uban waye kasani zan kashe kud'i in aurama dan ita fatima ma gobe zata koma kwana d'aya mijin ta ya bata

Sadig ya Saki wata dariya me sauti tare dayin fiito yace au gobema zata tafi ai shi kenan Allah ya kaimu ya wuce ya fita yana sakin wani murmushi



K'arfe tara Fatima tai barci bayan sun gama tab'a hira da iya kasan cewar a kwai gajiyar tafiya ga kuma na aikace ai kacen da tayi iya ma tayi barci kasancewar ta sami kulawa har wani nimfashi take Saki najin dad'in yanayin da take ciki
K'arfe 12 am ya shigo sassan a hankali yake tafiya kamar b'arawo har ya isa d'akin da suke ko kad'an beyi amfani da fitilaba wajen gano inda take kwance saboda gudun kada ta tashi k'amshin jikinta dayaji d'azu daya kusanceta shiya dinga bi har ya isa inda take kwance tana barci dama daga shi sai gajeran wando sai wata sharb'eb'iyar wuk'a ya ajiye wuk'ar a gefe a hankali yabi gefenta ya kwanta yana shanshanata k'amshin jikinta ba k'aramin k'ara d'aga masa hankali yakeba
A hankali yakai hannunsa kan k'irjinta da tun ganin farko suka tsone masa ido ya tab'a tare da sakin ajiyar zuciya a hankali ya fara k'ok'arin cire mata riga
Kamar a mafarki taji Ana tab'a mata nono har Ana k'ok'arin cire mata riga a firgice ta farka tare da fad'in Inna nallahi wa Inna ilaihir raji un wane ne ta fad'a a rikice sadig yace sshhh ki kwantar da hankalinki ba wani Abu zan miki ba a binda kika Saba bawa mijinki kawai zaki bani a rude fatima ta fara k'ok'arin tureshi daga jikinta tana fad'in kaji tsoran Allah kada ka ketamin haddi kada kamanta matar wanice ni kuma yar wani sadig ya Saki murmushi yace ki Adana kalamanki gaba sa yimiki amfani raina ya biya dake babu abinda zesa ban kauda kwad'ayi naba ya fad'a tare da had'e bakinsa da Nata tasa hak'uranta ta gartsa mai cizo a rikice ya saketa tare da wanka mata mari da har saida jini ya fito ya kuma k'ara mata ta Saki k'arar a zaba ya take k'afafuwanta tare da k'ok'arin yin k'asa da wandan jikinsa yace tunda k'ink'i da arziki a yi da tsiya
Iya da k'arar Fatima ta farkar da ita tace waye nan ke Fatima meke faru Fatima na kuka kamar ranta ze futa daga jikinta tace ki taimakeni iya sadig ne yazo ze ketamin haddi dan Allah ki tai ma kamin da rarrafe iya ta iso inda suke dambe gaba d'aya yagama kumbura mata fuska saboda tak'i tsayawa iya ta kai masa duka da duka hannuwanta biyu tana kuka tace saketa munafikin Allah duk matan da kake bi basuyi maka ba sai matar wani matar wanin ma yar uwarka ta fad'a tana kuma kai masa duka yasa hannunsa ya angijeta ta bigi jikin gado ta fad'i ko motsi bata kuma ba
Fatima ta k'walla k'ara tana k'ok'arin ture shi daga kanta





Maman beby nusy 07010238476
11/19/21, 11:29 AM - Ummi Tandama???i: WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200 # ZAKU IYA BIYA TA 3048536089 KO KUTURO CARD WA MTN TA 07010238476 DUK WANDA YA KARANTA BE BIYABA SHI DA ALLAH





Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a ameen ??R0???_





6??_/Q7??_/QC?&
{6??_/Q8??_/Q
Ihu ta saki ganin iya a yashe babu a lamar rai a tare da ita @ddu a take tana neman d'aukin ubangiji dan duk ihunta babu wanda ya kawo mata d'auki kamar babu masu rai acikin gidan

Shikam sadig hanyar daze rabata da kayan jikin ta yake nema dan cimma burinsa gaba d'aya a gigice yake komai dan santsin jikin fatima ya gama tafiya da shi tunda yake mu.a mala da mata be tab'a had'uwa da macen data gigitashi ta tayar masa da hankali ba kamarta

Gaba d'aya ta gama gigicewa hanyar tsira kawai take ne ma cikin yuk'urin k'watar kanta da takene taji hannunta ya fad'a kan wata kwalba a rud'e ta d'aukota ta buga masa aka ya Saki k'ara tare da sakin ta ta yunk'ura ta tashi da gudu ta nufi iya ta jijjigata tana kiran sunanta amma Ina bata numfashi ganin ya tashi ya kuma yo kanta da gudu ta tsallake iya tai waje da gudu shima ya biyota da gudu yana dafe da kansa dake d'igar jini get d'in gidan ta nufa da mugun gudu ganin yadda ya biyota da gudu shima tunkan ta k'arasa take k'walawa megadi kira amma ko motsinshi bata jiba

Tana isa bakin get d'in ta ganshi a bud'e tai waje da gudu ya biyota yana k'wala kiran sunanta yana fad'in ki tsaya fatima kada ki wahalar da kanki dan wallahi duk inda zaki yau sai na biya buk'atata

Jin abinda yake fad'a ta k'ara k'arfin gudun nata gashi dare yayi nisa gari yai tsit kowa ya shige gida ya kulle kasancewar yanayin sanyi
batasan Ina zata nufaba ko wanne gida a kulle idan kuma tace zata tsaya bugawa ze cimmata titi ta nufa da matsanan cin gudu ko gabanta bata gani wurin tsira kawai take nema shima be fasa binta a bayaba ya nai mata bara zana


Batasan ta shigo tsakiyar titi ba ita dai taji anyi sama da ita ta kuma fad'o daganan batasan me ya faru ba
Ganin abinda ya faru yasa sadig cin burki ya na kallonta daga nesa

A rikice wanda ya buge tan ya bud'e mazaunin direba ya fito k'ak'k'arfan mutum ne babba yana sanye da kayan sojoji
ya iso kanta yana fad'in ya salam ganin bata motsi babu alamar rai a tare da ita yasa ya d'auketa yasa abayan mota ya tasarwa inda ya nufa a gaggauce

Ganin abinda ya faru yasa sadig juyawa gida a guje yana hamdala da sojan beriga ya gan shiba

K'arfe bakwai Aliyu umar da su Abba suna airport dan k'arfe takwas jirginsu ze tashi gaba d'aya Aliyu ya zama wani iri duk yayi sanyi jiya be iya rintsawa ba koya ya ya rufe ido ita yake gani besan fatima tayi mugun tasiri a gareshi ba sai da batanan yana cikin tsanin damuwa addu.a yake Allah ya taimakeshi yasa tana gidan nasu har jirgi ya tashi bashi da nutsuwa bare walwala

Abba na Lura da halin da yake ciki hakan kuma ya tabbatar masa da ko ada baya Santa to a yanzu kam yana k'aunarta
Suna sauka suka tarar da motoci har gudu biyu suna jiransu dan tun kan su taso Abba yai waya suzo d'aukar su ummi da su maryam suka shiga d'aya Abba yace su wuce gida su kuma suka hau d'aya zuwa gidan su Fatima

tunda suka hau titi gabansa ya tsananta fad'uwa wata irin farga ba ta rufeshi ya ruk'o hannun umar yace tsoro nakeji umar gabana sai fad'uwa yake Allah isa Fatima tazo tana gida idan batazoba bansa ya rayuwata zata kasance ba idan babu ita a cikinta wallahi zuciya ta ta kamu da k'aunar fatima ji nake idan na rasata kamar rasa rayuwatane ya fad'a cike da rauni
Umar yace haba Aliyu ka kwantar da hankalinka in Allah ya yarda Fatima tana gidansu Ina jin hakan a jikina ka dena d'aga hankalinka kada jininka ya hau

Abba yace k'yaleshi umar komai ya faru ai shi ya janyowa kansa yana Santa d'in ya dinga wulak'antata saida ta gaji ta tafi sannan ze ishi mutane da yana sonta ka....
Hon d'in da direba ya k'wad'a ne a bakin get d'in gidan su fatima ya katseshi daga fad'an da yake megadi ya wangale musu get suka shiga sukayi parking a harabar gidan suka fito suna k'ok'arin kiran me gadi yai musu iso saiga Kawu mustapha da sadig sun fito suna hira da dariya harda tafawa mama ramatu dake binsu a baya na ta yasu ganin manyan bak'i yasa Kawu da sadig suka nufesu cike da Fara.a ganin zundumemiyar motar da sukazo a ciki
Bayan sun gaigaisa Abba yace wa Kawu baka ganeni ba ko Kawu ya Saki murmushi yace naga nasan fuskar amma kuma ka b'acemin
Abba yai murmushi yace Alh Ismail mainasara mahaifin Aliyu mijin yarka Fatima
Gaban Kawu ya yanke ya fad'i jin mijin fatima ne yazo
zuciyar sadig kuwa kusan bugawa tai amma ya aro jarumta ya kauda kansa daga garesu Kawu yace naji naji Allah sarki da yake mun kwana biyu ba a had'uba tun kammala hidimar biki suna lafiya ya wajan su fatiman
Aliyu ya d'ago Kai a razane yace Inna nallahi wa Inna ilaihir raji un dan Allah kada kace fatima bata zo nan ba ?
Kawu yace eh bata zonan ba kunyi da ita zata zone! Aliyu ya dafe kansa da hannunsa cikin tsananin tashin hankali ya rasa abin cewa

Abba ma hankalinsa a tashen yake ya kalli kawu cikin k'arfin hali yace ko Zan iya ganin kakarta dan Allah tunda naji mahaifiyarta bata nan

Kawu yace kunyi sab'ani jiya jiyan nan ta tafi pataskum ziyara sati d'aya za tai iceko lafiya naga kun shiga damuwa badai wani abun tsiyar ta aikata ta guduba ko

Abba ya girgiza Kai zeyi magana sallamar me gadi ta katseshi ya k'araso da bakkon kayansa ahannu yace kuyi hak'uri zan sa muku baki har zan futa banyi niyyar magana da kowa ba agidan nan saboda na aje aikina zan koma garinmu sai kuma naji ance mijin Fatima ya nanan da gaskene

Abba yace da gaskene mana bawan Allah ka ganshi ya nuna Aliyu da har yanzu yake dafe da kai yana duk addu.ar da tazo bakinsa umar na lallashinsa

Megadi ya gyara tsai warsa yana sake rik'e bakkonsa da kyau yace bawan Allah Aliyu ya d'ago idanunsa da suka canza Kala saboda tashin hankali ya kalleshi
Megadi yace maganar gaskiya fatima tazo gidan nan jiya da rana

Da gaske suka fad'a da k'arfi a tare da sauri Aliyu ya matso ya dafashi yace dan Allah baba da gaske kake fatina tazo
Megadi yace k'warai tazo danni na shigar mata da kayanta har sassansu cikin rawar baki Aliyu yace to tana Ina kawunta yace bata zo ba
Megadi zeyi magana Kawu ya daka masa tsawa yace isa kashiga hankalinka ka fice kabar min gida koba na sallameka ba
Megadi yace Zan tafi yanzu kuwa amma bayan na gayawa mijinta gaskiyar abinda naji na kuma gani
Megadi ya kalli Aliyu yace jiya cikin dare na dinga jin ihu na fito Ina haskawa da fitila ina bin inda nakejin sautin kuka sai naji muryar fatima tana kuka tana Neman d'auki
A rikice a Aliyu ya riko hannayensa bakinsa na rawa yace me yasa meta
Me gadi ya nuna sadig da hannu yace gashi can shine yaje yana k'ok'arin yi mata fayd'e tak'i daga k'arshe ta samu nasarar kubcewa daga hannunsa ni kuma na bud'e mata k'ofa tai waje ya bita amma daga k'arshe shi kad'ai ya dawo ba tare da itaba
Tunda megadi ya kira Kalmar anje yiwa fatima feyde tare da nuna masa sadig kaba d'aya ya Dena saurararsa jiyai duniyar tana jujjuyawa da shi da gudu ya nufi sadig ya d'agashi ya buga da k'asa y@ Fara dukanshi hannu da k'afa kamar wani sabon kamu matata matata Ina matata Kalmar da yake ambata ke nan wani irin duka yake mai kamar ze kashe Kawu da mama ramatu duk sun gigice kashi sun kasa k'watarsa duk Wanda ya tun kareshi ma dashi yake had'awa.







Mmn beby nusy 07010238476
11/19/21, 11:29 AM - Ummi Tandama???i: WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200# ZAKU IYA BIYATA 3048536089 KO KUTURO CARD WAYA MTN KO AIRTEL TA 07010238476 DUK WANDA YA KARANTAMIN BOOK BE BIYA BA SHIDA ALLAH





Ya Allah kajik'an iyayenmu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri.a ameen??R0???_




6??_/Q7??_/QC?&
{6??_/Q8??_/Q
Aliyu dukan sadig yake ta ko Ina yana tattakashi duk Wanda yake k'ok'arin k'watarsama had'awa yake da shi
wata irin suya da bak'in ciki yake ji a cikin zuciyarsa idan ya tuna matarsa wani yake k'ok'arin hayyakewa sai yaji ransa yai mummunan b'aci zuciyarsa na wani irin bugawa jijiyoyin kansa sun tashi sunyi rud'urud'o
Kawu sai ihu yake yana neman d'auki dan tunda Aliyu yai masa wani naushi be k'ara tunkararsa sai waya da yaya buga police yana fad'in a kawo musu d'auki za.a kashe masa d'a mama ramatu ma ihu take tare da yi mai tsinuwa kala kala

Abba na gefe shida umar suna kallon abinda ke faruwa amma babu Wanda yai yunk'urin k'watarsa sunbari ya lugaigitashi da kyau tukun yadda ko gaba yaga matar wani ze d'auke kai daga kanta
Abba ya kalli megadi yace mlm isa ko?
megadi yace hakane sunan yallab'ai, Abba yace to ita kakar yarinyar fa da gaske ta tafi pataskum d'in?
Megadi yace a a tana cikin gidan dama kuma ta kwana biyu bata da lafiya dan ta dad'e bata ko fitowa waje
Abba ya jinjina kai tare da kallon umar dake kallon wasan k'wallon da Aliyu yake da sadig yana ta murmushi yace umar
Umar ya juyo da hankalinsa gareshi yace na am Abba
Abba yace maza ka kiramin babanku comeshenar of police ya turo mana mutanan sa dan wannan maganar bata gida bace sai hukuma ta shiga ciki
Umar ya amsa da to yana k'ok'arin Ciro wayarsa daga aljihunsa ya kira mahaifinsa Alh mu azzam ya gaya masa abinda ke faru ya jinjina al amarin sosai kuma a take ya bawa dpo d'in police station d'in yankin da suke umarnin suje su kamosu
Bayan ya gama wayar ya sanarwa da Abba yanda sukai abba yace hakan yayi maza jeka ka dakatar da abokinka naga abin nasa k'ara gaba yake kada ya kashe d'an mutane gara a mik'ashi da hukuma Umar ya nufeshi da k'yar ya iya k'wace sadig daga hannun Aliyu bayan yai mai jinajina kamar wanda yai hatsari
su kawu suka nufeshi suka rumgume da k'yar yake numfashi Kawu ya kalli Aliyu da har yanzu zuciyarsa ke tafarfasa yace wlh saina d'aure ka saika San ka daki d'an Alh mustapha harka isa kazo har gida ka dakarmin d'a
Umar ya janye Aliyu dake k'ok'arin kubcewa ya koma ya kaishi mota ya zaunar ya d'auko ruwa ya bud'e ya kafa masa a baki Yakama sha zuciyarsa na wani irin k'una idanunsa sun canja kala sunyi ja saboda tsananin b'acin ran da yake ciki saida ya shanye ruwan robar tas sannan yai jifa da robar tare da dafe kansa da hannunsa jiyake kamar yai bundiga idan ya tuna maganganun baba megadi
Umar ya dafa kafad'arsa yace Inna nallahi wa Inna ilaihir raji un itace Kalmar da zaka dinga dinga maimaitawa Aliyu ka kwantar da hankalinka kada kishi yasa kayiwa kanka illah ka kuma gode Allah da bebashi nasara a kantaba kasami nutsuwa domin kasami k'warin guiwar binciko inda ta shiga

Inna nallahi wa Inna ilaihir raji un kalmomin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login