Showing 51001 words to 54000 words out of 71253 words

Chapter 18 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

DA TSORAN ALLAH DUK WANDA YAI BUSINESS DAMU IN SHA ALLAH ZAIJI DAD'I???b???b???bMUNA MARABA DA KU A KODA YAU SHE KADA KU BARI SAURAN MATA SUYI MUKU FINTIN KAU??C0





Ya Allah kajik'an iyayen mu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri a ameen??R0???_




7??_/Q3??_/QC?&
{7??_/Q4??_/Q
Fara ce ni doguwa me d'an jiki amma ba jikin k'ibaba Ina da gashi har gadon bayana me santsi da shek'i. Ina da idanuwa masu haske da d'aukar hankali ga d'an bakina daidai, hancina kuwa d'an siriri har baka, gashi Allah yai min zubi da k'ira me d'aukar hankali dan duk mutumin da ya ganni sai ya kuma kallona dan inba na fad'aba sai kace balarabiya ce, dan da yawa a makaranta ansha tambayata wai dan Allah koni balarabiyace, na kance a'a sai ace amma kun had'a jinsi da larabawa ko shuwa. Saidai inyi murmushi


Karatu ya fara d'aukar zafi dan muna gab da fara zana exam placement a gaskiya ni yarinya ce me maida hankali da hazak'a akan karatu dan duk exam d'in da zamuyi ni nake d'aukar ta d'aya a cikin mu talatin da d'aya dake ajin. K'ok'arinane ya sanya nai fice a cikin fad'in makarantar sab'anin ma u dabata da mai da hankali sai bin k'awaye na banza wad'anda basa mai da hankali bata damu da maida hankaliba saboda idan exam tazo za tazo gurina in bata amsa.

Nayi mata fad'a nayi nasiha ,amma duk a banza sai cewa tai iyayen da suka haifeta basu matsa mataba balle ni shi yasa na k'yaleta. Sai ta canza wurin zama dan haka nima na canza dan banasan zama ni kad'ai na koma kusa da wata Aisha usman.

Aisha usman yarinyace itama kamar ni dan idan ban girme mata ba itama bazata girmeni ba, muna zamanmu lafiya dan itama akwai san karatu dan haka tamu tazo d'aya duk inda ka ganni zaka ganta ha ka itama.

Yau ma kamar kullum na gama shirina nai sallama da umma da abba sukai min addu ar da suka saba na fito na biyawa ma.u dan kullum ni nake biya mata ina shiga na iske ma'ma ramatu a cikin falo na durk'usa na gaishe. Ta amsa ya yatsine tare da fad'in sannu 'yar iko sai yanzu kika ga damar zuwa Ku tafi?
Nai kasa da kaina nace wlh yau naso makarane ma'ma shiyasa ta mik'e ta nufi d'akinta tana cewa ai dole ki makara tun da sai sanda kika ga damar tashi zaki zo kutafi."
Nayi murmushi domin idan da sabo nasaba da irin maganganun mama ramatu, don haka natashi na nufi d'akin ma.u na tatda ita tana k'ok'arin sanya ta kalmi tasa muka tafi .

A cikin aji na tatda Aisha yau tarigamu zuwa,na nufeta ina m??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????urmushi nayi mata sallama ta amsa, na nemi gefenta na zauna. Ta kalleni tace.
"Fatima yau gashi yau na rigaki zuwa, na gyara zamana nace wlh jiya ne na tsaya karatu kinsan exam tana ta k'ara sowa shi yasa na makara,

tayi murmushi tace wlh shiyasa nake k'ara sanki fatima da kuma k'ok'arin yin koyi da kyawawan halayyarki akwaiki da San karatu da kuma k'ok'arin san ganin kinbawa kowa hak'k'insa.
Shin meyasa baza ki yiwa ma.u fad'a bane ta daina shashancin da take ta tsaya ta maida hankali a karatu


Nayi d'an murmushi nace,"Aisha kenan kece kike ganin bana yi mata fad'a kinsan ko wanne mutum da yadda Allah ke yinsa zata dena ne wataran ina nan inai mata addu a."
Aisha tayi shiru ba ta sake cewa komai ba. Na janyo book d'ina ina k'ara duddubawa har uncle ya shigo.

Bayan an tashi mum fito harabar makarantar na hango ado direban da Abba ya d'auko mana mukai sallama da Aisha na shiga motar na zauna, ado ya juyo ya kalleni yace yaya yaya karatu uwar d'akina?
na amsa da karatu alhmdllh, ya ya aikin sannu da k'ok'ari yayi murmushi tare da fad'in yauwa alhmdullh.
Ina ma u dan muyi sauri mutafi dan haj tace muyi sauri zata aikeni da motar."
Na kalli harabar makarantar mutane har sun Fara watsewa can na hangota a jikin motar su aziza wata k'awarta na bud'e mota na fito na nufeta suna ta hira da dariya nayi musu sallama nace ma u ga ado direba can tin d'azu ya zo ki zo mutafi, ta d'ago kanta tace,kije zan tahu a motar su aziza."

Na kalleta nace haba ma.u yaya zakice inje bayan kinsan tare muke zuwa mu koma tare."
Aziza ta kalleni tace Kai gaskiya fati kina da naci to kije mana tunda tace zata taho ko dole ne ma u dai ba yarinya k'arama bace balle kice zata b'ata."
Ma u ta kalleta tace, taje ai sai ta gama gayawa duniya a motar ubanta ake kawoni."
Na kalleta kawai na girgiza Kai na juya na tafi suka bini da tsaki.

Na bud'e motar na shiga na zauna Ado direba ya kalleni yace,ina ma un? nace muje kawai tace zata tahu . bece ko maiba yaja motar muka tafi har muka je gida ina tunanin irin rayuwar da ma.u ta jefa kanta,bansan mun isaba saida direba yaimin magana na fito na nufi sassanmu na tura falon da sallama ganin ya Ibrahim ya sa na Saki jakata na nufeshi da gudu na rumgume shi ina murna na sake tare da rik'e hannunsa nace sannu da zuwa ya Ibrahim yaushe ka dawo."


yayi murmushi yace d'a zunnan Fatima nayi murmushi tare da sakin hannunsa nace ko da yake nayi fushi tunda da zaka dawo ko waya ba kayi min ka sanar mana ba bare muje tararka."
Yayi murmushi yace afuwa 'yar k'anwata nayi hakane domin in yi muku bazata nasan kuma kinyi farin ciki,
Nayi murmushi nace to shikenan na hak'ura.

Duk abinnan su Abba suna zaune suna kallonmu suna murmushi, na maida kallona Kansu nace lah Abba ka nanan Umma na dawo."

Abba yayi murmushi yace au da baki ganmuba ko saida kika gama murnar ganin d'an uwanki?
Nayi murmushi na ce wlh kowa abba kad'an d'an uwa me dad'i, shima murmushin yai yace gaskiyane na d'auki JA kata ina cewa'ya Ibrahim Bari inyi wanka inzo."
Ya amsa da to suka ci gaba da hirarsu da abba

Bayan nayi wanka na shirya nazo na zauna ya Ibrahim yana bani labarin America ina tambayarsa yadda k'asar take yana gayan
Nace Kai kam ya'ya Ibrahim kayi sa.a Allah yasa muma idan muka gama secondary school Abba ya kaimu can muyi Jami.armu."

Ya kalleni yace lallai da sauranki Abba ne ze barki ki tafi wata k'asa karatu ai idan kika ganki a wata k'asa to aure a Kai miki kuka tafi keda mijinki.

Na b'ata fuska cike da shagwab'a aure kuma ya Ibrahim tab aini bazan iya aure in tafi in barku ba."
Yayi dariya yace lallai kice a kwai aiki idan a ka tashi aurenki tunda bazaki iya rabuwa da muba
Nayi murmushi nace Allah ya Ibrahim bazan iya aure in tafi inbar Umma da Abba ba."
Yace shikenan idan auren yazo saiki tafi dasu gidanki.

Na k'yalk'yale da dariya nace shikenan haka za ai.

Abba ne ya katse mana hirar da cewa to yan uwa kun had'a Kai ko yunwa ba kwaji to a tashi ayi alwala muyi sallah muka amsa da to."

Abbane ya jamu sallahr bayan mum idar ya dad'e yana yi mana addu o i muna amsa sawa, sannan muka tashi muka cikin falo domin cin abinci

bayan gama cin abincine ya Ibrahim ya kwance tsaraba ya wancin tsarabar ni yayowa books d'in karatune iri-iri wasuma ban tab'a ganin suba sai kayan k'yale k'yalen mata.ya ware na Umma da abba suka karb'a tare da shi albarka ya ware na su Kawu da yaranshi ya ware na iya ko wa dai da nasa."

Abba ya kalleshi yace"Ibrahim a ina ka sami kud'i kayi mana wannan tsarabar haka Kai da kaje karatu?

Ya Ibrahim yayi murmushi yace, "Abba da kud'in da kake turamin nayi tunda babu abinda zanyi dasu,idan ma ka turomin Tarawa nake sune na d'iba nayo siyayyar dasu."
Yaci gaba da cewa wlh abba ina nan a Ibrahim d'in da ka sanni ban canza ba ba kuma Zan canza d'inba domin nasan indai na sauka daga irin tarbiyyar da kuka shafe tsawan shekaru kuna yimin to Allah baze ya femin ba saboda naci amanarku na yau dareku kuma nasan matsayin maci a mana a musulunci, ga Wanda yayiwa wani balle iyayensa, dan Allah kada kayimin wani zargin a zuciyarka."

Abba yayi murmushi tare da shafa tsakiyar kansa yace ban zarge kaba Ibrahim a matsayina na mahaifinka dole ne idan naga ka kashe k'wandala kuma baka da hanyar samunta in tugumeka in San inda ka sameta don yanzu duniya ta lalace ba kuma duniyarce ta lalace ba mutanan cikin tane dan ita tananan yadda take tun sanda Allah ya halicceta,saika b'ata tsawan shekaru kana tarbiyya amma dare d'aya wani yazo ya lalatama, shi yasa na bim cikeka ba wai wani Abu bane ni ban zargeka ba Allah yai muku albarka."

Muka amsa da amin
Yaci gaba da cewa abinda nakeso da Kai Ibrahim ka kula da rayuwar duniya ka k'auracewa k'yale k'yalenta naji mutuk'ar dad'i da yadda kake tafiyar da rayuwarka da kuma yadda kake kula da 'yar uwarka ina San kukula da zumincinku da yan uwanku kaga duk cikin gidannan Kaine babba ka rik'e girmanka duk Wanda kaga yayi badedaiba ka tsawa tar masa ka bashi shawarar da zata dawo dashi kan hanya ka rik'e a mana idan zakai musu Abu kayi dan Allah bawai dan kayi musu suma suyi makaba. Kawun Ku kuwa duk wani Abu da zakuyimin na kyautatawa shima kuyi masa,kada Ku manta k'aninane uwarmu d'aya ubanmu d'aya bani da kowa a duniya ssama dashi da iya, kuyi musu biyayya tamkar yadda muma za kuyi mana."
Ya juya ya kalleni ya d'auki hannuna ya had'a dana ya Ibrahim yace ga amanar Fatima nan na dank'a a hannunka ka rik'e karik'emin ita amana ka kula da tarbiyyar ta kaga ita mace ce mai rauni tarbiyyarta Tasha ban ban dan Allah Ku had'e kanku Ku zamo Abu d'aya Ku kula da mahaifiyarku kuyi mata duk abinda ze sanyata farin ciki kunga bata da kowa a garin nan daga ni saiku sai Allah
Ina so Ku kula da abinda nake gaya muku gobe idan Allah ya kaimu zanyi tafiya zuwa abuja amma bazan wuce kwana biyu zuwa uku ba zan dawo,

ya kalli ya Ibrahim yace ai Kai kace sati biyu za kayi ka koma ko?
Ya amsa da eh abba
yace to Allah ya kaimu idan zaka koma sai mu tafi gaba d'aya uwata itama ta ga gari ."
Cikin farin ciki nace yauwa Abba na gode Allah ya kaimu lokacin mukai musu sallama muka tafi muka kwanta.


Washe gari da safe da wuri na tashi na shirya dan ya Ibrahim yace yau shi ze kaimu makaranta na d'ebi tsarabar sassan Kawu na tafi na Kai musu suna zaune ita d Kawu MUSTAPHA na durk'usa na gaishe su na mik'awa ma'ma ramatu tare da cewa gashi tsarabar ya Ibrahim yace in kawo a wulak'ance ta kalli kayan tare da fad'in ajiye anan na ajiye na mik'e dana ma u a hannuna har zannufi d'akin na tuna da sak'on abba na kiran Kawu na ga ya masa yace to na nufi d'akin ma'u tana kwance tana barci Nina ta sheta nace ke ma'u ki tashi zamu makara kinsan kuma ya Ibrahim besan jira da sauri ta tashi tana cewa me kikace da gaske ya Ibrahim ya dawo dan a rayuwar ma'u babu Wanda take shakka irin ya Ibrahim ko dan tana k'irarin tana son sane oho
A gaugauce ta shirya muka tafi tana ganinsa ta tafi da gudu ta rumgume shi tare da fad'i I miss you ya Ibrahim nayi kewarka ya janyeta da jikinsa yace nima haka ma'u yanzu ku muje in Kai Ku mukai sallama da su abba mukafita sai da muka zauna a mota sannan yace da ita tun jiya ban ganki ba ko sannu da zuwa baki zo kinyi min ba amma kince kinyi kewata ina kikaje ne

Tayi murmushi tace party naje na k'awata wlh bandawo ba sai dare dan nice babbar k'awa."
Yace dare ai kuma ko dawowarki daga makaranta bangani ba."
Tace ai ta can na wuce
Ya d'anyi murmushi yace a a ma'u kada ki kuma yin haka ki dinga da wowa gida ki sanar kinji tace to ya Ibrahim bazan kuma ba.
Bayan ya kaimu ya bamu kud'in kashewa yace idan an tashi ze dawo ya d'auke mu.


A gida kuwa Kawu mustapha yayi sallama ya shiga falon abba ya amsa masa ya nemi guri ya zauna bayan sun gaisa yace, Fatima tace kana kirana."
ya amsa eh, sannan ya mik'a masa ta kaddun hannunsa ya karb'a yana dubawa ya d'ago ya kalli abban mu yace ta kaddun menene yaya ban fahimci komai ba."

Abba ya gyara zamansa yace ta kaddun bashin da kaje ka karb'a har na million 20 da sunana ne kake k'ok'arin nuna min bakasan komai ba jiya har kasuwa aka Kai min ta kaddun ,amma abinda ya ban mamaki ganin irin signing d'ina da nai ka ban mamaki mustapha me yasa zakayi amfani da sanya hannuna wurin karb'ar bashi ,dan kawai ka b'ata min suna."
To wai in tambayeka me za Kai da kud'i har nera million 20 ca nake ko wata ba ayi ba kazo kace min jarinka yayi k'asa na d'auki nera million 5 na baka amma hakan be maka ba."


Kawu mustapha yai shiru tare da yin kasa da Kai
Cikin b'acin rai abbanmu yace me yasa Kai amfani da sanya hannuna wajen k'arb'ar kud'in mutane.?"

Yace kayi hak'uri yaya nasan idan ba haka naiba babu yadda za ai ALH iliyasu yaban kud'in nan kuma a lokacin wata kwangilace abokina ya kawo dole ina buk'atar kud'in da zanyi shi yasa amma daga anbiyani Zan bashi kud'in."

To me yasa lokacin ba Kai shawara dani ba?"Kawu mustapha yace kayi hak'uri ya'ya nayi kuskure.
Abba yace zancen hak'urima be ta so ba kaga wannan takaddar alh iliyasu ne ya aiko da ita yana buk'atar kud'insa nan da kwana bakwai shima kud'ad'an bank ne suka karye masa aka, dan haka kayi k'ok'arin biyansa kud'insa kamin lokcin da ya buk'ata ya cika,kasan dai halinsa idan baka biya shi ba duk abinda ya faru kayi kuka da kanka babu ruwa na.
"
Yace yaya dan Allah ka taimaka min,wlh nasan kud'in da nakeso ba zasu zoba a"yan kwanakin nan."
Abba yace ni babu ruwana kaje Kai masa k'ok'arin kud'insa kada ka yi tunanin Zan baka k'wandalata tunda Kai baka da godiyar Allah sai kaje Kai dukkan abinda kaga dama na cire hannuna daga kanka idan ma ya kuma yimin zancen zance ya nemeka tunda dai bani ya bawa ba tashi kaban guri.

Kawu mustapha yace y..... Yad'aga mai hannu yace ya isa bansan jin wata magana tashi kaban guri
Kawu ya mik'e ya fuce daga cikin falon a fusace Umma dake k'ok'arin shi gowa saura kad'an ya bangajeta tai saurin kaucewa yaja tsaki tare da yin k'wafa ya fice Umma ta bishi da kallo tace oh Allah ya shirya
Ta shiga cikin falon kaitsaye wajen abba ta nufa Wanda ya jinginar da kansa a jikin kujera yana tunani ta zauna a kusa dashi tada fashi tace dan Allah abban Fatima ka dena sa damuwa a ranka kana tunani kada kaje wani ciwon ya Kama mana Kai."

Ta gyra zamanta tace Abba Fatima ina ganin hukuncin da ka d'auka yayi tsauri da yawa a iya saninka kasan bashi da inda ze samo wad'annan kud'ad'an acikin wad'annan"yan kwanakin ,idan kana dasu kayi hak'uri ka juya masa kamin lokacin da yake tunanin zai sami kud'in."
Abba yayi ajiyar zuciya yace, rabi.a ni abinda yafi b'atamin rai da mustapha shine da yayi gaban kansa ba tare da yayi shawara da niba kuma ya karb'a da sunana, ak'alla ace bayan ya karb'a d'inma ya sanar dani amma beyi hakan ba sai da meshi ya buk'ata ya tare ni da zancen sannan na sani, kuma wani k'arin abinma me yasa beyi amfani da sunan sa ba sai nawa, ai hakan be dace ba kinga yanzu ni za ayi ta takurawa in bayar kuma kin riga kinsan tun shekaran jiya na kwashe kudad'ena na bawa ALH salisu ya tafi India domin yai mana order wasu kaya balle ince Zan biya ni kaina yanzu account d'in baze wuce million biyar ba to ya ya zan masa?

Tace ai korarsa da Kai shine yasa ransa ya b'aci da ka bari ya fad'i abinda ke ransa ko da wasu kud'in a gurinsa da sai a had'a a sallami ALH iliyasun."

Abba yayi murmushi yace, rabia kenan yanzu shine da laifi kuma shine da fushi ai inai masa hakane domin ya gyara halinsa, ko da na samu na biya kud'in amma jikin sa ya gaya mai kinga ya kiyayi baba.





Mmn beby nusy 07010238476
11/22/21, 5:48 PM - Ummi Tandama???i: OYOYO???b???bBASY FABRICS COLLECTIONS???aWAJEN SAIDA KAYAN ADO DA K'AWA NA ISASSUN MATA INA MATAN DA SUKEJI DA KANSU MATAN DA SUKA SAN SIRRIN ADO DA KWALLIYA INA'YAR LELEN MIJINTA INA WADDA TA KE SO TA BURGE MEGIDANTA A KODA YAUSHE TAURARANTA YA DINGA HASKAWA,INA"YAN MATAN DA SUKA SAN SIRRIN ADO MASU RIK'E ZUKATAN SAMARINSU DA IYA SA SITTIRA BASY FABRICS COLLECTIONS SUN KAWO MUKU INGATTATTUN KAYAN ADO ABAYAS & LACES AKAN FARASHI ME SAUK'I SUNA KANO ZOO ROAD NUMBER 08032682096 MUNA KASUWANCI CIKIN AMINCI DA TSORAN ALLAH DUK WANDA YAI BUSINESS DAMU IN SHA ALLAH ZAIJI DAD'I???b???b???bMUNA MARABA DA KU A KODA YAU SHE KADA KU BARI SAURAN MATA SUYI MUKU FINTIN KAU??C0





Ya Allah kajik'an iyayen mu kaiwa rayuwarmu albarka ka shirya mana zuri a ameen??R0???_




7??_/Q3??_/QC?&
{7??_/Q4??_/Q
Fara ce ni doguwa me d'an jiki amma ba jikin k'ibaba Ina da gashi har gadon bayana me santsi da shek'i. Ina da idanuwa masu haske da d'aukar hankali ga d'an bakina daidai, hancina kuwa d'an siriri har baka, gashi Allah yai min zubi da k'ira me d'aukar hankali dan duk mutumin da ya ganni sai ya kuma kallona dan inba na fad'aba sai kace balarabiya ce, dan da yawa a makaranta ansha tambayata wai dan Allah koni balarabiyace, na kance a'a sai ace amma kun had'a jinsi da larabawa ko shuwa. Saidai inyi murmushi


Karatu ya fara d'aukar zafi dan muna gab da fara zana exam placement a gaskiya ni yarinya ce me maida hankali da hazak'a akan karatu dan duk exam d'in da zamuyi ni nake d'aukar ta d'aya a cikin mu talatin da d'aya dake ajin. K'ok'arinane ya sanya nai fice

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login