Showing 60001 words to 63000 words out of 71253 words

Chapter 21 - YANCINA KO BUDURCINA COMPLET by Ummi Muhammad Usman.doc

muna da na mata na fannin k'arin ni ima megida yaji yana nutso kamar yashiga teku akwai na Kama ruwa Wanda ze matseki kiji gam-gam sannan muna dana matsi me inganci akwai Zuma gangariya sannan muna da tsumi mesa kizama mowa agurin megida Ku garzayo domin MMN BEBY NUSY TA TANADAR MUKU ingantattun magunguna domin farin cikin mazajenmu ina "yan mata kuma bamu barku a baya ba dan muna dana farin jini da k'warjini muna da na rik'e wuyan samari yan yaudara kada kubari a Baku labari da a Baku gara Ku bayar

MATAR DA TASAN KANTA ITA KE K'OK'ARIM MALLAKE MIJINTA DA GYARA KAWAI. NUMBER 07010238476
11/25/21, 1:06 PM - Ummi Tandama???i: OYOYO???b???bBASY FABRICS COLLECTIONS wajen saida kayan ado da k'awa na isassun mata ina matan da suke ji da Kansu, matan da su kasan sirrin ado da kwalliya matan da sukeso su burge mazajensu a koda yaushe tauraransu ya dinga haskawa,??\ina "yan matan da su kasan sirrin ado masu rik'e zukatan samarinsu da iya sa sittira BASY FABRICS COLLECTIONS sun kawo muku ingattattun kayan ado ABAYAS & LACES akan farashi me sauk'i Suna KANO ZOO ROAD NUMBER 08032682096 muna kasuwanci cikin gaskiya da amana duk Wanda yai business damu in sha Allah zaiji dad'i???b???b???bmuna maraba da Ku a koda yaushe kada kubari sauran mata suyi muku fintin kau??C0



WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200# ZAKU IYA BIYA TA 3048536089 ALIYU JIBRIN ALI FIRST BANK KO KATIN WAYA MTN TA 07010238476 DUK WANDA YA KARANTA BE BIYA BA BAN YAFE BA



Ya Allah kajik'an iyayen mu kaiwa rayuwar mu albarka ka shirya mana zuri a ameen??R0???_




7??_/Q7??_/QC?&
{7??_/Q8??_/Q
Tundaga ranar da ya Ibrahim ya kaini makaranta har nagaji da jira na koma gida be dawo ba yau tsayin sati guda kenan anyi Neman anyi har angashi munshiga cikin tashin hankali Mara misaltu ya kabir har gidan radio da television yakai cigiya amma shiru babu labari.
Tsayin wata Ana Abu d'aya na ne manshi amma shiru dole muka hak'ura muka zubawa sarautar Allah ido muka ci gaba da addua."

Rayuwa ta kuma tsaya wa cak abincin da zamuci ma nema yake ya gagaremu a dole Umma ta fita mak'ota ta cigita Neman aiki duk bata samuba sai wankau dole shi take yi sannan mu sami na sawa abakin mu

A dole na ajiye makaranta saboda nauyin yai mana yawa ga kud'in mota dan tuni ma.u ta dena tafiya dani gana abinda za aci tunda makarantar tana da tazara baze yuwu naje a k'afa ba ganin banje ba kwana biyu Aisha ta zo gidan mu duk da bangaya mata halin da muke ciki ba amma ta fahimci wani abu sun kuma d'auki nauyin biyomin mudunga tafiya tare.


Shigowar ya kabir cikin rayuwar mu ya taimaka mana k'warai da gaske dan mun sami sauk'in Abubuwa da yawa duk da na kasa sakin jiki dashi amma hakan be hanashi kyautata min ba yana mutuk'ar sona k'warai da gaske dan duk sanda muka had'u saiya jaddada min irin son da yake min nima kuma ina jinsa a zuciyata duk da kunya bata tab'a Bari na bayyana mishi ba,


Candy d'inmu ya gabato shi ya biya min duk abunda aka buk'ata akayi shi cikin farin ciki da annushuwa acikin bikin candy d'inne kuma su Kawu suka farga da ya kabir suka ga kuma irin hidimar da yake min basu ji dad'i ba dan duk wani cigabanmu baso suke ba sukaci alwashin rabamu ."


Bayan kammala bikin candy d'inmu ya kabir yazo gidanmu na karb'i mu kullin falon abbanmu muka zauna aciki muna hira duk da ba wata hira nike yi sosai saboda maganar aurenmu yake min yana so in mince nai shiru nai k'asa da kaina nace kayi hak'uri ya kabir ka bani lokaci sai ya taso daga kan kujerar da yake kai yazo gabana yayi wani d'an tsuguno na gayu ya kamo'yan yatsuna ya rik'e yana d'an murzawa a hankali wannan shine Karo na farko da hakan ya tab'a shiga tsakanin mu


cikin taushin murya yace saboda me bazaki amince muyi aure a yanzu ba Fatima dan Allah ki amince min kinsani ina mutuk'ar sanki domin ked'in mahad'in rayuwatace ina tsananin buk'atar ki a wannan lokacin idan ban sameki a yanzu ba komai ze iya faruwa Dani dan soyayyarki a kullum k'ara nutso take a birnin zuciyata.
Na d'an ja numfashi ina k'ok'arin zare hannuna daga nasa saboda wani iri nake ji ajikina nasan kuma hakan haramun ne ya kuma rik'ewa tare da lamgab'ar da kansa gefe cike da shauk'i yace please ki....

Inna nallahi wa inna ilaihir raji un fatima dama abinda kuke ai katawa ke nan keda d'an iskan ya ran nan

Muryar Kawu kenan da mukaji a tsakiyar kanmu da alamu ma ya dad'e a wajan,
Da sauri na zare hannuna daga na ya kabir na mik'e tsaye kamin ince wani Abu Kawu ya d'aukeni da Mari haggu da dama tare da kirana"yar iska wato bin mazan naki ya wuce waje har falon mahaifinki ko ya kuma kwad'amin Mari tare da hankad'ani yace wuce muje ya kabir ya sha ganbanshi tare da furta Kawu!

Kawu ya d'aga mai hannu yace ba takai nake ba ta ita tantiriyar taka nake amma kamin in gama da ita kada in kuma ganinka koda a unguwar nan ne bare gidan nan idan ba haka ba komai ya faru da ita kai kaja mata."


Saida ya kaini har gaban Umma yana zagina yana ai batani suna zaune ita da iya ya hankad'ani na fad'a kanta yace ga yar iskar yarki nan wadda kika mayar hannun jarinki tabi maza ta samo miki kud'i na kamata da gardi tunda abun naku ya zama haka kisani aure Zan mata da koma waye saboda bazata janyo mana abin kunya ba."


Ya juya ze futa har yaje bakin k'ofa Umma tayi kiransa mustapha ya juyo ya kalleta hawaye na zuba a fuskarta tace kaji tsoran Allah kasani Allah yana kallonka ze kuma yi sakayya ga duk Wanda aka zalinta ta mik'e ta shige d'aki ta barshi da baki a bud'e saida ya ga k'ulewarta sannan yaja tsaki ya fice iya ta bishi da kallo bata iya cewa komai ba.


Saida naci kuka na k'oshi iya tana ta rarrashina,har magariba Umma tana d'aki bata fitoba sai bayan da na idar da sallah na shiga d'akin na tatda ita akan dadduma na tsuguna a kusa da ita ina zubar da hawaye nace dan Allah Umma kada kiyi fushi dani wlh ban aika taba.


Umma tayi wani murmushi me ciwo tare da janyoni jikinta ta rumgume tace na sani Fatima nasan bazaki tab'a aikata abinda aka jefeki da shiba saboda na rok'i Allah yai muku tsari daga dukkan alfasha nasan kuma ya amsa."



Tad'an ja numfashi tace kinji abinda kawunki ya fad'a zeyi miki aure ko kin kuma tabbatar bada wasa yake ba tunda ya fad'a sai ya cika na fahimci besan ganinki a gidan dan haka da ga yau barci ya k'auracewa idanunki ki tashi kigayawa Allah miji nagari abin alfaharin ko wace mace nasani kinsani ubangiji sami'ud du a u ne me amsa addu ar bayi ze amsa miki."

Na amsa da to na tashi nayi alwala muka dinga sallah muna gayawa Allah buk'atun mu ya kuma amsa amana domin kuwa Kawu yana ta Neman Wanda ze bawa aurena be samuba kwatsam mun fita nida Umma bata da lafiya na rakata asibiti muka had'u da ALH Ismail shiya temakemu ya kaimu asibiti saboda kasa tafiya da tai akuma lokacin ya buk'aci Umma ta bawa d'ansa aurena idan ba ayimin miji ba kamalarsa da dattakonsa Umma ta tuba ta bashi tare da damk'a mishi amanata a hannunsa.


Shiya biya kud'in komai sannan ya d'auko mu ya dawo damu gida yace ze dawo Neman aurena Umma ce tace kada ya sake ya nuna wadata a gurin Neman aurena ya amince.


Bayan kwana biyu suka zo wajen Kawu batare da wani bincike ba ya basu aurena sati d'aya kawai aka saka biki suka dawo aka d'aura aure aka kaini cikin gidan ALH Ismail."



Saida ta basu kaf labarin ta har dalilin hatsarin da ta samu Wanda yai dalilin had'uwarsu sannan tai shiru tana zubda hawaye gaba d'ayansu hawayen tausayin Fatima suke

Haj rakiya ta janyo Fatima ta rumgume tana kuka tace Allah Akbar yanzu dama rabi a tananan da rai bata mutuba amma aka ce mana ta rasu
Soja yace haj kinsan wadda take fad'a d'inne cikin zubda hawaye tace na Santa soja k'anwa tace itace wadda nake gaya maka mumu biyu iyayenmu suka Haifa dagani sai ita aure ne kad'ai ya rabamu da fari muna ziyartat juna amma tunda k'anin mijinta yazzo ya sanar mana da had'arin motar da sukai ita da mijinta ya kuma she da mana duk sun rasu har yaran tare da nuna mana video jana izar su bamu kuma waiwayar inda suke ba tunda yace har yaran hatsarin ya ritsa saidai har lokacin nan rabi.a batabar zukatan mu ba a kullum baffa sai yai zancenta yana fad'in bata mutuba zata dawo gareshi ta k'arasa cikin kuka."


Da k'yar soja ya rarrashemu mukai shiru HAJIYA taje ta d'ebo mana photo d'insu ita da Umma da su baffa kakanninmu farin ciki ya cika min zuciya na rumgume haj inajin kamar na rumgume Umma ta..





INA MATAN DA SUKASAN DARAJAR KANSU matan da sukasan sirrin mallake zukatan mazajensu da gyaren jiki MMN BEBY NUSY ta kawo muku in gattattun magungunan mata'yan gaske wad'anda zasusa megida farin ciki da walwala, muna da maganin sanyi me inganci ko wanne irine indai kikai mana bayani sha Allah zaki dace muna da na gyaren nono suyi tumjum tumjum gwanin burge megida muna da na mata na fannin k'arin ni ima megida yaji yana nutso kamar yashiga teku akwai na Kama ruwa Wanda ze matseki kiji gam-gam sannan muna dana matsi me inganci akwai Zuma gangariya sannan muna da tsumi mesa kizama mowa agurin megida Ku garzayo domin MMN BEBY NUSY TA TANADAR MUKU ingantattun magunguna domin farin cikin mazajenmu ina "yan mata kuma bamu barku a baya ba dan muna dana farin jini da k'warjini muna da na rik'e wuyan samari yan yaudara kada kubari a Baku labari da a Baku gara Ku bayar

MATAR DA TASAN KANTA ITA KE K'OK'ARIM MALLAKE MIJINTA DA GYARA KAWAI. NUMBER 07010238476
11/26/21, 12:37 PM - Ummi Tandama???i: WANNAN BOOK D'IN NA KUD'INE 200# ZAKU IYA BIYA TA 3048536089 ALIYU JIBRIN ALI FIRST BANK KO KATIN WAYA MTN TA 07010238476 DUK WANDA YA KARANTA BE BIYA BA SHIDA ALLAH."




Ya Allah ka gafartawa iyayenmu kaiwa rayuwar mu albarka ka shirya mana zuri a




7??_/Q9??_/QC?&
{8??_/Q0??_/Q
Mun dad'e a zaune a falo muna hira haj na bani labarin garinsu Adamawa da irin shak'uwarsu da Umma."

Sai da taga na sake dasu tukun ta kalli soja tace gobe idan Allah ya kaimu sai ka karb'i address d'in gidan su mijin nata kaje ka sanar da shi tananan sabida kada hankula su tashi an duba ba'a gantaba."



Soja yace haba haj wane irin aje a sanar dasu mutumin da ya wulak'anta ta kina jin labarin da ta bamu na irin abubuwan da ya dinga yi mata tunda aka kaita gaskiya a k'yalesu kawai a tura ya bata ta kaddarta aure ya k'are tunda baya Santa Allah ze kawo me k'aunarta da gaskiya.'


Haj tayi murmushi tace soja mazan fama haka kawai dan wannan d'an sab'anin sai a tura ya bata takaddarta ai ba haka ake ba kuma nima ba cewa nai za'a mai da ita ba a daije a sanar da su domin su San inda take dan nasan cikin kwanaki biyun nan dole hankula su tashi ."


Yaja numfashi yace to shikenan haj zanje goben amma gaskiya bazata koma hannunsa ba tunda besan darajar ta ba."

Haj tayi marmushi tace to shikenan kaje ka sanar da su daga baya mayi maganar
Ya amsa da to sai goben yai musu sallama ya mik'e domin dare ya fara

Fatima ta Saki ajiyar zuciya dama duk a takure take da zaman SA saboda duk d'agowar da zatai zata ga idanuwansa a kanta yana mata wani kallo me cike da tausayi."

Har ya juya ya juyo ya kira sunana Fatima na amsa da na.am tare da d'agowa yace ki tabbatar kinsha magungunan ki kamin ki kwanta idan kuma da wata matsalar ki gayawa haj zata gayamin sai mu koma asibiti. "
Nayi d'an murmushi nace to ya'ya na gode ya juya ya nufi d'akinsa yana murmushi."

Haj ta kalleni tace tashi muje muma mu kwanta yarinyata!
Na amsa da to na mik'e muka shige d'aki."


Washegari da safe k'arfe goma soja ya fito cikin shiri domin tafiya gidan su Aliyu muna zaune da haj a falo tana samin lalle tana fad'a mutum ya bar yatsunshi farare sal kamar na namiji babu lalle ko kyen gani babu! nayi murmushi nace haj lallen nefa bani da shiyasa acan garin kuma bansan inda ake saidawa ba,
tace eh to hakane kuma tunda ke kad'ai kike rayuwa ba a barki kin shiga mutane kun sababa!

Ya katse mana hirar da cewa haj ni na shirya zan wuce, tace to saika dawo ai ka gane kwatancen da taimaka ko?
Yace na gane haj ai gidan ba b'oyayye bane yai mana sallama ya fita,

Tunda ya fita naji gabana yana ta fad'owar wata fargaba tazo ta rufeni zuciyata na rayamin abubuwa iri-iri."


Aliyu kam yana cikin wani tsananin hali na tashin hankali da fargaba ya rasa ina ze tsoma rayuwarsa yaji dad'i da rashin fatima be tab'a tunanin fatima ta shiga zuciyarsa har haka ba sai yanzu gaba d'aya acikin kwanaki ukun nan ya rame ya k'are ya zama abin tausayi."
Tun su Abba na fad'a har suka fara tausaya masa ganin halinda yake ciki ya k'ici ya k'isha yana tunanin halin da take aciki gashi lafiya ta k'ishi saboda yawan sa damuwa a rai."

Yanzu haka kwance yake Ana fama da shi ya tashi yasa wani Abu a bakin sa tunda an cire masa ruwan da aka sa mai amma yak'i fad'i yake Ku k'yaleni ni bazan kuma cin komai ba bansan halin da fatima take cikiba ni Ku k'yaleni tunda kunk'i nemota kuma kun hanani tafiya ne manta."


Umar ya kalleshi cike da tausayawa yace kayi hak'uri kaci wani abun ko kasami k'wari a jikin ka Wanda zaka iya fita Neman fatiman amma a halin da kake ciki ko an barka babu abinda zaka iya,


Abba yace ka tashi kaci wani abun mu koma police station d'in ko sun sami wani bayani ai duk laifin Kane Kai kajawa kanka halin da kake ciki da tunda aka baka"yar mutane ka rik'e amana ai duk haka da bata faruba sai yanzu zaka dinga yiwa mutane subad'ad'in banza bayan ba Santa kake."

Ya rik'o hannun Abba yace wlh Allah Abba ina santa tab'a kaji yadda soyayyarta take bugawa a zuciyata sai yanzu na fahimci soyayyarta ta dad'e tana yad'o a zuciyata bansani ba dan Allah Ku taimakeni Ku nemomin Fatima inba haka wlh soyayyarta zata d'auke muku ni dan Allah kudawo min da fatima ya fad'a cikin rauni."

Duk falon shiru akai Ana kallonsa cike da tausayi an rasa Wanda zece komai,
Megadi yai sallama ya shigo suka amsa mai ya risina ya kwashi gaisuwa yace ranka ya dad'e kayi bak'o amma na gaya mai yau ba ranar ga nawa da bak'i bace baza kasami ganin saba saboda yaranka beda lafiya to yace in sanar da ku cewa yarinyar da kuke nema Fatima tana hannunsu idan kun.....

Kamin ya k'arasa Aliyu da ake tafama dashi ya tashi ya kasa tashi yayi tsalle ya dira a gaban sa da saurin baki yace ya na I na me ga di megadi ya nuna masa waje yace ga shi can na baroshi a waje yana shirin tafiya,
a guje yai waje su abba suka rufamai baya

Soja da ya tada mota yana jiran megadi yazo ya bud'e masa get ya tafi sai ji yai an bud'e gefensa an shigo da sauri,

Aliyu ya rik'o hannunsa yace bawan Allah da gaske fatina tana gidan ku da gaske tana nan da rai da lafiya bata mutu ba kamar yadda zuciyata take gayan

Ya ja numfashi yace dan Allah kada ka gayamin wani Abu ya sami Fatima wlh zuciyata ba zata iya jura ba ina mutuk'ar Santa da k'aunarta ji nake zuciyata na wani zafi idan na tuna bansan halin da take ciki a yanzu ba ,
Soja ya bishi da kallo cike da tausayi Ada kamin yazo haushinsa ya keji mutuk'a ji yake duk yadda zeyi ze fatima bazata kuma zaman aure da shiba amma ganin halin da yake ciki a yanzu ya rauna tashi ya bashi tausayi ya kuma fahimci yana mutuk'ar santa abubuwan da suka faru yana cikin kaddararta."

Yad'an ja numfashi yace kar ka damu ka kwantar da hankalinka fatima tana cikin k'oshin lafiya babu abinda ya sameta itace ma ta bani address d'in gidan nan nazo."

Alhamdudullah ya fad'a tare da lumshe idanunsa yace dan Allah ka kaini inda take."

Soja yayi d'an jim ya d'ago yana kallon su Abba da suka zagayesu yace to kushiga muje Abba ya kalli umar yace umar kira direba ya kaimu ya amsa da to,"


Muna zaune muna hira da haj bayan na wanke lallen da ta k'unsamin yayi min kyau mutuk'a har sha awar kallon hannun nake muka ji sallama ko shigowar motoci harabar gidan bamu ji ba saboda hira da tai dad'i
nayi mutuk'ar sakewa da haj ganinta nake tamkar Umma yanzu ma labarin k'uruciyar Umma take bani nake ta dariya ."

Mukaji sallama nayi saurin tashi zaune daga kwancen da nake na gyara zaman hijab d'ina
Sojane a gaba sai ya Aliyu a baya su Abba kuma na biye da su suka shigo cikin falon


A yimin afuwa da daddare in sha Allah ina nan tafe zaku jini."





Mmn beby nusy


Number 07010238476
12/2/21, 11:24 AM - Ummi Tandama???i: OYOYO???b???bBASY FABRICS COLLECTIONS wajan saida kayan ado da k'awa na isassun mata ina matan da sukeji da Kansu matan da sukasan sirrin ado da kwalliya matan da sukeso su burge mazajensu a koda yaushe taurarinsu su dinga haskawa??\ina "yan mata "yan matan da su kasan sirrin ado masu rik'e zukatan samarinsu da iya sa sattira BASY FABRICS COLLECTIONS sun kawo muku ingattattun kayan ado ABAYAS & LACES akan farashi me rahusa suna KANO ZOO ROAD NUMBER 08032682096 muna business cikin gaskiya da amana duk Wanda yai business damu sha Allah saiyaji dad'i???b???b???bmuna maraba da Ku a koyaushe kada kubari sauran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login