Showing 117001 words to 120000 words out of 164763 words

Chapter 40 - IN BANI BOOK COMPLETE BY M SHAKUR.txt

M.Shakur   

26 Oct 2024

25030

kakeso aduniyan nan sainama shi you are all i have, kaine jinina, kanina, dan uwana, abokina, abokina rayuwata and komi nawa, zan iya sadaukar ma da komi aduniyan nan, am leaving Hamida for you, zan saki Hamida!" yafada hawaye na rolling down his cheeks yana kallon Aabid din dake kallonshi.






Good morning readers, like i said ni makarantana nakema rubutu and am at your service after all you guys paid for it.
Please vote da Aabid da Aadil wanne yafi dacewa da Hamida, wanne kuke so? This book is love o, romantic love story, so feel free kufadamin, thank you.
Aadil ☑
Aabid ♾










Wanan page din harda na jibi nahada muku, jibi bazanyi typing ba, love you🥰 don't forget to vote and lemme hear reasons dinku.[2/17, 2:37 PM] +2347066933957: .......








_Masu fitarmin da novel kuda Allah, ban yafeba_


_masu karanta min novel batare dakun biyaba ban yafeba kuda Allah, pay anan ko pay achan, your choice_






_novel dina nakudi ne just 300,in kinaso chat me up a watsapp ta number na 07012181461_










Hada ido sukayi da Aadil dake kallonta kaman zai hadiyeta afirgice tasake ware idanunta ta kallai duka baccin dake cinta na clearing daga eyes dinta duka heart dinta na racing sosai, hanunshi dake ta bayanta ta ture da sauri tana kallonshi tana kokarin sauka kasa lips dinta na rawa amma yaki bata chance din, bude kofa yayi ya shigar da ita bedroom dinsu ahankali ya zaunar da ita abakin gado kaman ya ijiye kwai da sauri ta mike tsaye zata gudu hanunta ya rike gam da sauri yana kallonta asanyaye dan yasan shimai laifine, ahankali yay kneeling yakai gwuiwowinshi duka kasa yakama dayan hanun nata yarike yana kallon fuskarta yanda har lokacin kanta ke kasa takasa kallonshi jikinta sai rawa yake, sosai yaji zuciyarshi ta tsinke ahankali yakira sunanta. "My Hamidah..." shiru yadanyi yana kallon fuskarta har lokacin bakinshi ya bushe sosai tsabagen yanda yakeji, matse hanunta yadanyi cikin yanayi nason lallashin mutum, murya chan ciki irin wacce ke ratsa zuciya yace "am sorry My Hamidah My wifey" da sauri Hamida ta dago idanunta dasuka cika da hawaye ta kalleshi hawayen na gangarowa, girgiza mata kai yayi cikin wata irin kwantacciyar murya yace "please karkiyi kuka My Hamidah" hanunta daya rike ya daura akan heart dinshi yadan lumshe ido kafin yabude su sun chanza launi kaman namaijin bacci tsabagen damuwan dayake ciki ya kalleta murya chan kasa yace "My heart is breaking My Hamidah and my mind is clouding because of how angry you are at me, i am sorry kinji, namiki laifi, I've hurt you, am a bad person" hawaye ne suka zubo daga idanunta ta runtse ido da sauri ta kawad da kanta gefe dan bataso ta ganshi, ko kallonshi bataso tayi, rawa muryanshi yafara ganin yanda ta kauda kai gefe, murya chan kasa yace "am so sorry, i don't want to see you act like this when i know how pure your smile looks, murmushin da am the only one kikema irinshi kinji My Angel sent from above" fizge hannayenta tayi tafita daga dakin da gudu dan kalaman ta nataba mata rai, kitchen ta shiga kafin yakaraso ta murza key jikin kofar kitchen din ta tsugunna awurin kofar tafashe da kuka sosai, jingina yayi da kofan kitchen din ya lumshe ido hawaye suka gangaro daga gefen idanunshi murya chan kasa ta yanda ita kadai dake wurin ne zata iyajinshi yace "don't let these small imperfections of mine be the reason you question son danake miki starting from d first day dana fara ganinki na dinga binki har gidanku, i'm sorry for everything i said, i take it all back, the love i have for you my Hamida is stronger than anything dakike tunani a duniyan nan, I love you, can you ever forgive me my Hamida? Not for me, not for you but please for the sake of aurenmu, our marriage, open the door Baby, let me shower you with my love dan kin chancahnci duniyar nan gabaki dayanta, i am unable to give you the world but i can gave you something even more valuable My wife, i can give you my whole heart, my entire soul, and alll of me, gabaki daya na, i am really sorry m...my Hami...da" muryanshi tafara rawa sosai ya daura kanshi ajikin kofar cikin muryanshi data dishashe yace "open the door Aadil dinki na nemanki, Aadil na neman Hamidan shi, Aadil is longing for his love Amatullah, Aadil needs you, inason inshiga jikinki and cry and cry and cry, namiki kuka ki lallasheni namiki shagwaba ki lallabani, i just wish i had d power to undo all abubuwan danayi, i wish inada power nai erasing all d bitter memories, Hamida!






I am so sorry so sorry, open the door please, fashewa tayi da kuka sosai tana jikin kofar takasa koda tashi abinda Aadil yamata kawai take tunawa, komi nadawo mata sabo abin nakara sosa mata rai batada wish daya wuce kawai ta ganta agidansu wajen Mama ta rungume Mama abinta ko matsaloli da zafin da zuciyarta zaikau, taga su Ihsan da Anty Zainab suyi hira suyi wasa suyi tsokana suyi komi ma tare, ganin taki bude kofar sai kuka take dayafi komi tadamai da hankali yasa yajuya da sauri yay bedroom dinsu ya shiga dube duben inda spare keys suke a drawers din kasan wardrobe dinsu yagani, da sauri ya kwaso duka dan baimasan wannene na kitchen ba yadawo wurin kofan ya shiga sassakawa har Allah yabashi iko ana hudun daya saka ya murza kofar ta budu da sauri yabude shiga kitchen din yakarasa inda take duke, ahankali ya dagata daga tsugunnen datake tana kuka kaman wacce akama rasuwa, cupping face dinta yayi yana kallonta batare data dago idanunta ta kallai ba sai saukar numfashin shi dake sauka a fuskarta da sauri da sauri tsabagen fargaba da tsoron dayake ciki, murya chan kasa dake dan rawa yace "m..my Hamida! I am so...sorry" yafadi haka yana kallon fuskarta still ganin yanda take kuka yasa ahankali yay placing forehead dinshi akan nata yahade fuskarsu ta yanda har lips dinsu na gogan juna yana kallonta hoping tadago eyes dinta kawai ta kalleshi koyaji sanyi da relief a ranshi, ahankali kaman zai saki kuka yace "am sorry" fashewa tasake yi da kuka sosai gabobin jikinta narawa da sauri yaya grabbing lips dinta ya shiga kissing dinta passionately yana sauke ajiyan zuciya ya dagata ta hanyar daura hanunshi a karkashin soft bombom dinta yafita daga kitchen din da ita ya zaunar da ita akan dining yana kissing dinta ya shiga tsakanin kafafunta sosai kaman zai koma cikin jikinta he's hand running a back dinta yana shashafata, yakai almost 10min yana kissing dinta sanan yadan dakatar da kiss din yana kallon yanda idanunta ke alumshe suna tsayayar da hawaye, batare daya raba bakinsu ba cikin wani irin voice murya mai kama data whispering dake penetrating into zuciyar wacce kake kokarin lallashi yace "am sorry babygirl plsss" ko bude idanunta batayi ba balle yasaran zatace mai wani abu ahankali ya zare bakinshi daga nata cikeda damuwa sosai yay zare hanunshi daga bayanta yadaura kan fuskarta yay cupping face dinta sosai yana kallonta kafin gently yasa tongue dinshi yafara licking tundaga wuyanta inda hawayen yakai har zuwa cheekbone dinta slowly saida tsigan jikinta yatashi, ahankali yasanya dayan hanunshi akan soft moist lips dinta daya gama kissing yana murzasu gently ta yanda bazai mata zafiba yaja tongue dinshi yafara licking daga cheekbone dinta har zuwa eyes dinta, tsayawa yayi chak yana kallon idon dasuke a lumshe hawaye sunyi soaking eyelash dinta sosai sun haura har saman eyelid dinta dasuka soma kumbura tsabagen kuka, iskan bakinshi dake kamshin mint leaf yamata blowing hakan yasa ta kankame idanun sabida wani yarr dataji all receptors Na skin dinta na amsawa, ahankali ya sanya tongue dinshi ya lashe idanunta in circular form saida ta saki ajiyan zuciya kafin slowly yafara kissing idanunta both, sosai takejin yanda yake kissing nata hakan yasa da sauri ta fizge fuskarta ta hanyar kawad da fuskarta gefe, tsayawa yayi chak yana kallonta zuciyarshi na breaking sosai ganin yanda ta tsaneshi bama tason ta kalleshi and she has all d reason in dis world ta tsaneshi dan yanda yay treating nata was awful, hannunshi yasa duka biyun yakamo habarta yajuyo da fuskarta ya kalleta ahankali yace "am sorry kiyafemin kinji kin hakura?" shiru tayi batare batare data kalleshi ba
Jiyaye kaman ya kurma ihu sabida yanda tayi sosai heart dinshi yafara rawa about to cry hanunshi ya daura akan guwiwanta bakinshi narawa sosai yace "i will k...neel for you again inhar bazaki iyafemin ba" yay maganan zaikai guiwanshi kasa da sauri batare data kalleshi ba cikin siriruwar muryanta tace "please karkamin kneeling babu kyau babba nama karami haka" hawaye ne ya gangaro daga idanunshi da sauri yasa hannu ya share hawayen yasa hannu ya juyo da fuskarta yadaura forehead dinshi kan nata yana kallon fuskarta, hawaye ne yakara gangarowa daga idanunshi ya diga akan fuskarta cikin muryan wanda ke gab da kuka yace "am so sorry okay, mezan miki kihuce? Tell me anything u want i will do it, please don't hate me, kifadamin kome kikeso i will do it My Hamidah na, i love you so so much, bazan iya jure wanan rashin kallona da bakiyiba, wat do you want eh?" yay maganan yana gab dayin kuka ganin tai shiru yasa yace "uhm talk to me please karkisa nai hauka" dan tureshi tayi ta sauka daga kan table din, ahankali tace "i just want to be alone" tai maganan zata koma hanyar kitchen da sauri yariko hanunta yace "no please" daukarta yayi ahankali batare dayabata daman sauka ba ya shigar da ita dakin kwantar da ita dakinsu akan gadonsu da sauri tajuyamai baya taja bargo ta rufe har kanta gabanta nafaduwa sosai kuka nacinta, ita kanta batasan tanada fushi hakaba, ta tuna Abban su na yawan cewa Mama nada hakuri sosai saisa bayason fushin ta dan idan tai fushi saiyasha wahala yake shawo kanta, to kodai ita tabiyo ne? haushin da tsanan Aadil takeji sosai da haushin komima bana wasaba, koda zata hakura saita koyamai cewa you can not disrespect a woman and go free koma kai wanene. ahankali ya kafe bayanta da ido yana kallonta kafin ya kwantar ta kanshi ta bakin gadon ya share hawayen daya zubomai zuciyarshi har b wani zafi yakeyi bayason yatuna abubuwan daya mata danshi karan kanshi tsanar kanshi zaiyi ahaka bacci yay awon gaba da dukansu.
[2/17, 2:37 PM] +2347066933957: ...






_masu fitarmin da book waje kuda Allah_


_karki karanta in baki biyaba, inkika karanta ina binki bashi pay a nan or pay achan_


_duk maison littafin nan tamin magana ta watsapp 07012181461_












Cikin wata irin raunanniyar murya Aadil yace "zan saket...." hannu Aabid ya daura kan bakinshi ya girgiza mai kai da sauri hawaye na shirin zubowa daga idanunshi cikin raunin murya sosai yace "don't you dare! Karka fara kasaki Hamida, inkai haka i will never forgive you Twin i will never!, am sure chats dina da Dr Sham kagani ka karanta, da dadewa nai chat dinan dashi not now, I've moved on Aadil, nariga na rufe shafin Hamida yanzu ina mata kallon kanwata ce kuma matar dan uwana, bazan taba auranta ba, na haramta ma kaina ita, naso Hamida da, aduniyan nan is not everything u want you get and as a true Muslim and true believer dole ka yarda da hakan, am just sanadi ne na ceci rayuwarta ne just so dat she will be alive and meet you later in the future harya kaiku ga aure, as for me am very fine yanzu akwai lot of improvement a health status dina jiya kawai was minor pain da i guess sabida nai skipping drugs ne saisa ciwon yatashi, please don't tell Mami she's already going to alot banso nakara mata da matsalata, inhar you really love me abu daya zakamin shine love Hamida sama da yanda kake mata ada, ka kula da ita never be d reason why hawaye zai zuba daga idanunta, be everything to her dan yarinyar nan has done abinda mata da yawa bazasu iyaba okay" yay maganan yana murmushi hawaye fal idanunshi, girgiza kai Aadil yayi yana hawaye sosai zaiyi magana Aabid ya rungumeshi sosai yace "come here, wlh kaji na rantse ma am fine mumaje hospital tareda kai adubani agaban ka kagani, stop crying Dil, inhar kanaso zuciyata ta buga na mutu shine idan ka saki Hamida, banso kadawo da yarinyar nan bazawara her family will never forgive us da mun cuceta sosai, but inhar bakai hakaba i will be very happy and strong, karka rabu da matarka because of me kaji ko Rascal", gyadamai kai Aadil yayi murya chan kasa kaman Aadil nada yace "am sorry Aabid banma adalci ba arayuwa" yanda yay maganan saida yasa hawaye ya zubo daga idanun Aabid ya kara rungumeshi tsam tsam yace "am so sorry too Aadil, u remember lokacin damuna yara harmukai girma muna yawan cewa mata daya zamu aura katuna?" gyadamai kai Aadil yayi yace "yes i remember Twin, natuna" murmushin kuka Aabid yayi yace "i guess saisa Allah yasa mukaso abu daya alokaci daya kuma again, Allah mai jujjuya al amura ne He can do the undo, and Allah has the power to do the unthinkable trust me this is a test from Allah Aadil and we will pass right?" gyadamai kai Aadil yayi yana kuka sosai, murmushi Aabid yayi ya lakaci hancinshi cikeda tsokana yace "u are too soft Aadil right from day 1 saisa u are just d one made for Hamida, halinku daya, tenderness and softness din heart dinku iri daya, now will u stop crying kafin matarka tace nasamata miji kuka na shiga uku" dariya Aadil dashi din dukansu sukayi atare cikin kuka, kafin Aadil din yakai hanunshi yaja bathrobe din jikinshi gefe ya daura hanunshi daidai saitin heart dinshi yana kuka murya chan kasa yace "promise me you will be fine, promise me u will take care of our heart because bazuciyar ka kadai bane nawa da naka ne Hussain" gydamai kai Aabid yayi yana murmushi yadaura hanunshi asaman na Aadil din dake kan zuciyarshi yace "I promise Hassan i will" ahankali Aadil yace "kasha magani yau?" girgiza mai kai yayi hakan yasa yakama hanunshi zaunar dashi yayi abakin gadon ya kwaso magungunan ya duba yanda zai sha ya ballo yadauko bottle water yabashi. "shasu agabana" karba yayi yana murmushi sosai yasha sanan ya mikamai ruwan yana turo baki yace "ni massage nakeso ma" dunguremai kafada Aadil yayi yana murmushi yace "bara ayiba din" dariya dukansu suka hau yi gaban wardrobe yaje ya zaromai kaya kaman wanda yasa ajikinshi amma light blue t-shirt ne da black trouser yakawo mai yace "tashi kasa to" tashi yayi yasaka kayan Aadil ya karbi bathrobe din dayacire yawuce bathroom yaje ya ijiye Aabid yabi bayanshi da kallo sosai hankalinshi ya kwanta zuciyarshi tamai wasai, dawowa falon yayi daidai lokacin Aabid ya kunna system dinshi yace "zoka gani" kusa dashi yaje ya zauna system din Aabid ya dauramai akan cinyarshi yace "this is our company tunda aka haife mu Baffa yabamu kyautan shi inji Mami dan itane ma keta mana managing company kafin na gama karatu na cigaba, kampanin katako ne and is selling sosai u can go through it, yanzu dai yaro kanada chance kai amarcin ka da kyau dan once munkoma Nigeria you will resume office now that u are back akwai alot of things da zamu yi tare, akwai wasu kudin profits da kampanin ke making danake ta taramana awani separate account, inaso mu bude other side business dashi, sanan inaso mubude big islamiya da za'adinga koyar da yara free mai hade da masallaci zamuyi da sunan Abie ko ladan yadinga kaimishi how did you see?" ahankali Aadil yadaura kanshi akafadarshi yace "yes hakan nada kyau, Allah ya gafarta mai" daidai nan aka bude dakin aka shigo atare dukansu suka daga kai ganin Mami ce tana sanye cikin plain bakin doguwan riga fuskarta ba kwalliya looking simple ganin yanda take kallonsu yasa duk sukai murmushi, murmushi itama tayi dan sosai taji dadin ganinsu tare tsayawa tayi akansu tace "having brothers time, anyway Aadil oya kawo kudi inaso maid taraka Hamida saloon taje ta gyara gashinta ne driver ya kaisu, sanan inaso nasa amata shopping din kaya" turo baki Aadil yayi a shagwabe, shima Aabid turo baki yayi a shagwabe yace "Mami bakinada kudi ba saikin karbi kudin Dil" baki Mami tayi tana kallon su tace "ikon Allah nikuke ma iskanci, ba matarshi bace ni zanmaka abinda Allah ya daurama, common give me money kafin dagakai har wanda ke daurema gindin na sassaba muku" kaman zai mata kuka Aabid na danne dariyarshi ya tattaba aljihun jikinshi yace "ni babu cash ajikina nabar wallet adaki" kallon Aabid Mami tayi tace "kai aramai to" turobaki shima yayi yace "ni ko ficika bandashi Mami na" tafi Mami tafara tana salati. "nizakuma iskanci yaran nan?" atare dukansu suka fashe da dariya kafin Aadil yafito da ATM card dinshi yamikama Mami yace "Mami wlh nidai nidai" hararanshi tayi tace "don't even waste ur saliva kaf abinda take bukata saina zare kudin ansaya, ja'irin banza" murmushi yayi yabi Mamin da kallo yana wani irin jin son ganin Hamidan yana kewanta amma hakanan ya daure ya danne, cigaba da nunamai abubuwa Aabid yayi a system har lokacin azahar yayi, salla suka fita suyi daganan suka shiga gari.






Saloon maid din tafara kai Hamida bayan tadau measurements dinta na waist da jiki tabiya kudin komi kaman yanda Mami tace harda gyaran jiki amata sanan ta wuce wani babban boutique ta kwasoma Hamida fitinannun english wears da jeans kala kala na mata, sai wuraren 4 suka dawo saloon din tareda driver ta tarar an gyara mata gashi sosai, koda ta shigo ta tarar an gyarama Hamidan gashi an mata jan lalle a hannayenta dasuka karama fararen hannayenta kyau sosai kaman wata sabuwar amarya, murmushi tayi tace "kinyi kyau sosai madam" dan murmushi Hamida tayi amma har cikin ranta jitake kaman karsu koma gidan ko kadan bataso taga Aadil, saida aka gama tsaf jikinta sai kamshi yake tai wani irin arnen kyau sanan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login