Showing 15001 words to 18000 words out of 164763 words
"uhm" murya chan kasa yace "kasan I don't lie ko, banama karya, am sorry Dil but I can't come back right now, Please stop crying I promise you I will come back soon okay" turomai baki yayi yana share hawayen kaman small yaro yace "w...wat..wat is keeping you there then?" dan lumshe ido yayi yabude ahankali dan muryanshi ayanda yakejinshi yanzu is really breaking his heart, yasan he's brother is missing him, murya chan kasa yace "she" da sauri cikin kuka yace "she??" gyadamai kai yayi yace "yes twin I saw my Jewel yau, and is love at first sight" da sauri yace "love? Bid we found our Jewel, I love her too, love at first sight ko" gyadamai kai yayi yana share hawayen dayake yi yace "yes, love at first sight my Dil" da sauri yana share kukan dayake yi yace "to when are we going to get married to her?" murmushi yayi sosai jin yasoma dawowa daidai yace "I don't know Dil, she don't like me" da sauri yace "give her roses, plenty plenty rose like kaman a movie" murmushi yayi yace "okay Dil, yanzu kaci abincin da Mami tabaka, go and eat your food and take your drugs okay, anjima your Dr will come" gyadamai kai yayi kaman karamin yaro yace "okay, tell her I love her" dariya yayi sosai yace "rascal okay" dariya shima yayi yatashi yana tsalle akan gado yace "I will tell Mami na kacemin rascal again batahanaka ba yaro kawai" da sauri yana murmushi yace "wayace ma ni yarone zan haihu innai aure dankaji" da sauri shima yana share miyan daya zubanmai awuya yace "me to, nima zan haihu dan kaji, plenty plenty babies" dariya yayi sosai yace "okay naji go and eat your food to" turomai baki yayi yace "the food is peprish Bid" shima turo baki yayi kaman yanda yayi yace "eat small okay and be taking water d pepper will go" dariya yayi yace "Bid I've gotten two friends on my messenger, Anty Hamida and Ihsan, can I be their friend Bid?" yay maganan yana lankwasa kai yana turamai baki, dan dariya Aabid yayi yace "yes chat with them but don't tell them who you are okay" da sauri yace "okay I will not, and...and..and" da sauri Aabid yace "and wat" da sauri yace "my Skype is not working kuma" dan shiru yayi kaman mai tunani yace "I will check it for you inna dawo" da sauri yace "okay, tell her I love her, bye am hungry" da sauri yace "okay I will, oya run, run jekaci abincin ka, finish everything okay" da sauri ya gyadamai kai yana katse wayan, yay tsalle ya dira daga gadon yafita daga dakin yana tsalle sosai yana sauka daga stairs din, da sauri Mami ta tashi daga kan kujera tace "stop jumping Son karka fadi" washe mata baki yayi yataho dawani irin shegen gudu yafada jikinta yace "oyoyo Mami na" yamata kiss a kumatu kafin yatashi da gudu daga jikinta yay dining yaje ya zauna ya bude abincin ya cillar da marfin kasa yadau spoon yafara ci rabi na zuba cikin plate din da dining rabi na shiga bakinshi, sosai Mum ta kafeshi da ido taji hawaye zai zubo mata da sauri ta hadiye kukan ta taso ahankali tazo inda yake taja dayan kujeran kusa dashi ta zauna ta karbi spoon din daga bakinshi, dago idanunshi yayi saikuma ya turo mata baki yace "feed me Mami" debo rice din tayi yabude mata clean mouth dinshi tazuba mai tana murmushi tace "very Good Son" hadiye abincin yayi da sauri yana mata fari da ido kaman wata mace yace "kuma I will not tell you something da Bid yafadamin taaaa" yamata gwalo, murmushi tayi takara kaimai abincin baki tace "fadamin mana Son, haba my one and only Aadil" washe mata baki yayi shinkafan bakin na zubowa waje tana sharemai yace "no I will tell you when Bid is back, but Mami" yakira sunanta yana zare manyan fine lulu eyes dinshi yace "I love her too Mami yeeee" yay maganan yana lumlumshe idanunshi kafin yay luuu zai kwanta akan plate din abincin da sauri ta janye plate din abincin ya daura kanshi kan table yay bacci, shiru tayi tana kallonshi kafin ahankali ta ijiye plate din a gefe ta daura hanunta akanshi tana shafa soft gashin kanshi dayasha gyara dayan hannu ta kuma tana cire rice din daya bata kumatun shi tana sharemai oil din, ahankali tama forehead dinshi kiss kafin takira sunanshi tana bubbuga bayanshi. "Aadil, Son, Son get up muje ka kwanta adakin ka" cikin bacci ya make mata kafada yana turo baki yana tsotsan bakin, kyaleshi tayi tana kallon agogo dan nan da 15min Dr shi zaizo ya duba shi as usual idan yazo yatashi dole.
_🌹IN BANI 🌹_
_M. Shakur_
10....
Gyara zaman kujeran motan yayi yadan kwantar da kujeran ya rungume wayan sosai a kirjinshi yana tunanin dan uwanshi, shi karan kanshi he's missing him, he miss his twin Brother so much, tunane tunane yadinga yi harwani irin bacci mai dadi yay gaba dashi acikin motan.
Kiran Sallan asubahi dayaji yatayar dashi daga baccin dayay awon gaba dashi, ahankali ya bude ido gabaki jiyayi duka jikinshi namai ciwo, yana kallon inda yake yatuna acikin mota ya kwana, dan gajeren tsaki yayi yabude motar yafito ya rufe ya fita daga asibitin ya sallaka titi dan masallacin yana ta dayan side of d road ne.
Saida yajira rana tafito yasakeyin raka'a biyu sanan yafito daga masallacin, wani dan mini supermarket dake gefen mosque din ya shiga yasai brush da tooth paste yafito ya tsallako yadawo cikin asibitin yana tafiya ahankali yay wani irin kyau yana lumlumshe ido alamun bacci bai isheshi ba, shigowa cikin asibitin yayi yy hanyar dakin da aka kwantar da ita, da sallama ciki ciki yabude kofar dakin datake, babu kowa adakin saima gadonta da aka gyara, anyi mopping tiles din kasa sun bushr sai sheki suke, karasawa ciki yayi yana karabin ko'ina da kallo yaja kujeran ya zauna yana kallon TV dakin dayaga an kunna yana tashar CNN, karan bude kofan bathroom yasa yadago kai da sauri wata nurse ce daban tafara fitowa tana kallon cikin bayin, shima kofar bayin ya tsare da ido ya kosa ya ganta, ahankali tafito kanta akasa tana wasa da kumbunan hanunta dasukai wani irin haske, kana ganinta kasan wanka tayi an bata doguwan riganta da aka wanke mata a laundry tasaka yamata kyau sosai, fuskarta babu komi looking natural, kanta babu dan kwali dan nata tun aruwa yabata, kafafunta na cikin wani white slippers dasuka bata tasa, tai wani irin kyau cikin sea blue gown din kaman wata amarya, tunda tafito idanunshi ke kanta bayako kyafta ido harta karaso wajen gadon kafafunta na harhardewa, jitake kaman zata fadi, nurse dince ta kalleshi tace "good morning Sir" gyadamata kai kawai yayi batare dayace komiba, ta kalleta yanda ta tsaya bakin gadon tana wasa da kumbunan har lokacin tace "ki zauna magani zan baki" ahankali ta zauna kaman wacce ke tsoron zama akan gadon, daukan magungunan tayi nurse din tabata tasha da kyar sanan tadau coffee da asibitin suka hada ma patient dinsu dayake arufe yanada zafi sosai ta bata tace "finish it okay" gyadamata kai tayi hakan yasa tai murmushi ta kalli Aabid dake kallonta kaman zai cinyeta tace "Sir your wife is very beautiful" wani irin murmushi yayi yana kallon fuskar nata harda dan kada kafa yace "oh yeah she is, right Jewel?" da sauri tasa hannu tana sosa idonta ko kadan batajin dadin yanda suketa kallonta batada dan kwali batada hijabi jitake kaman ta nutse akasa sabida kunya, murmushi nurse din tayi dake kallonta tace "shy, shy" ta kalli Aabid tace "Dr is coming, he will examine her first before discharging her, dama you've cleared all d bill babu abinda zaka biya kuma kawai sallaman ki zaiyi" gyadamata kai yasakeyi batare dayace mata komiba tajuya tafita daga dakin ta rufo musu kofan.
Juyo dakai yayi ya kalleta yanda har lokacin take rike da cup din coffee sai sunnar dakai takeyi, ahankali yatashi daga kan kujeran ya matsar da kujeran baya yay kneeling akasa agabanta har kafafunta na gogan kirjinshi da sauri ta daga kanta ta zaro ido cike da tsoro, murmushi yamata ya zare cup din coffee daga hanunta ya ijiye akan side drawer yana kallon fuskarta, hanunta yakama ahankali kaman yana kama kwai da sauri zata fisge hanunta yarike gam da sauri yana girgiza mata kai yace "no please" yay maganan yana kama dayan hanun yana kallon fuskarta itama shi take kallo kirjinta nawani irin bugawa idanunta sun cicciko da kwalla, murya chan kasa yakirata. "Amatullah" marmar tai da idanunta dake shirin fitar da ruwa, ahankali yace "your brother is on his way to come and pick you, and I don't want you to go batare dana bayyana miki sirrin dake rainaba" shiru yayi yana kallonta itama shitake ta kallo he could feel yanda kirjinta ke bugawa daga veins din hanunta, kara kwantar da murya yayi yace "I love you Amatullah" wani irin bugawa da kirjinta yayi yasa tafashe da kuka sosai dan ko kadan ta tsani soyayya ita babuma abinda ta tsana irin aure, tsoron maganan aure ma take barinma soyayya, ko wanan ma daya ganta haka sa'a yaci batada lpy kuma batasan ina takeba da tuni tasan yanda tayi ta sabe, hanunta yadan matsa yana kallon yanda take kuka da muryanshi datai rauni sosai yace "I just saw you jiya and am completely blown away, I love every single thing about you Amatullah tunkafin ma ki bude ido, the way am connected to sunrise tun ina yaro I've always said maybe akwai wani abu da Allah ya tanadan mini a irin lokacin ne, wen I was small nasha mafarki na tsinci my Jewel acikin ruwa, ashe hakane, the first time I saw you was d yamma, the first I saw you acikin ruwane, your face was glittering yana wani irin haske as bright as the moon acikin ruwan nan, and right there, just right there nasan you are mine, nasan you are the one, deep down I felt this force of attraction dat keep pulling me towards you, I fell for you the very first time I set my eyes on you, please Jewel I know you are not married cus u don't look married, will you give me that honor to become your life partner? Zaki aureni my Ama?" a tsorace tana kuka sosai ta shiga girgizamai kai, shiru yadanyi yana kallon yanda take kuka tana girgiza kai, ahankali kaman wanda ke tsoron ta yace "I have ur Mum's number, inkina tsoron fadamusu ne nakira nafada mata ina sonki?" da sauri ta girgiza mai kai hakan yasa yace "please be my wife kinji Jewel nakamu da tsananin sonki, will you be mine forever?!" da sauri ta girgiza mai kai kanta akasa, dan lumshe ido yayi yabude su kadan ya daurasu akanta yace "an miki mijine, are you engage?" da sauri ta gyadamai kai dan kawai yarabu da ita, tsayawa yayi chak yana kallonta sosai yaji zuciyarshi tamai wani irin zafi kaman an watsamai rushin wuta, ahankali yace "saisa bazaki aureni ba because u are engage?" gyadamai kai tasake yi da sauri, da sauri ya lumshe ido yana kokarin saita bugun heart dinshi kafin ahankali yabude su ya daurasu kanta idanun sun kada sunyi ja, cikin wani irin harsh voice yace "bazaki aure shi ba, and if you do saina kashe shi, koma wakika aura I will kill him!" da sauri ta kallai yanda taga idanunshi sun chanza kala yasa ta saukar da idanunta kasa tafara karanto addu'a, wanan wani irin mutum ne Allah yahada ta dashi, ahankali yasaki hannayenta yace "you are my wife Amatullah kifadama kowa haka, and zaki gani saina aurek..." ringing da wayarshi yayi yasa yay shiru ya ciro wayar daga ajihun shi yana kallo ganin bakuwar number ce yasa ya dauka batare dayay magana ba yakara wayan a kunne, daga ta chan bangaren akace. "Umar Faruk Abdullahi mai kaji ke magana, am at d hospital reception daka turamana address din" ahankali ya mike tsaye yana kallon yanda take hawaye yace "okay, am coming" katse wayar yayi ya kalleta ahankali yakarasa jikin gadon yawani irin fizgota tsaye saida tai kara. "wayyo Mama" sata yay ajikinshi yay cupping face dinta yana wani irin kallon fuskarta, itama kallonshi take dan ayanda yarike fuskarta dole ta kalleshi, ahankali ya daura forehead dinshi kan nata yana breathing fast fast kaman yanda takeyi itama kaman zata suma, cikin wani irin voice mai taushi da zafi yace "you are Mrs Aabid Amatullah" dan sassauta rikon daya mata yayi kafin ahankali yay hugging dinta so tight yasa kanta a kirjinshi yay hugging nata well ya lumshe ido, salati kawai take tunda take bata taba hugging namiji in her life ba, gidansu ma gabaki dayan yaran babanta mata ne sai Ya Faruk dayake dan kanin Abba and maganan kirki ma baitaba hadata dashiba, bayanta ya shafa kafin yama soft virgin gashinta kiss ahankali ya chusa hancinshi a gashin cikin wani irin murya data kasa gane ko kuka yake komeyake oho yace "I love you Amatullah My Jewel" shiru yayi ya chusa hancinshi cikin gashin yana shakan kamshin ruwa dayake idanunshi sunyi ja sosai, yakai kusan 2min sanan yasaketa dan sosai yakejin yanda hawayenta suke jikamai gaban riga, kallon idanunta yayi dayaga harsun kumbura sun baci da hawaye, yakai yatsarshi ya sharce mata hawayen datake yace "I'm sorry for hugging you, I couldn't control my emotions, and I feel better danai hakan" kasa sakinta yayi shi kanshi yarasa wani irin so yake mata he just don't wanna let her go, wani irin bakin ciki yakeji idan yatuna anzo tafiya da ita, he just don't want this moment to end, betaba sani haka akeji wen you are in love ba, sake hugging dinta yay akaro nabiyu dudda yanda take kokarin ta kwace kin bata chance din yayi da muryanshi datai rauni sosai yace "please stop crying Jewel, your Dad told me a kano kuke I will come, keep yourself for me for me and you" sakinta yay ahankali yaciro handkerchief daga aljihun shi ya share mata hawayen daya gama wanke mata fuska kafin ahankali yya bending over yama forehead dinta light kiss yay shiru batare daya janye bakinshi daga kan forehead dinba yana sauraran yanda take kuka, cikin wani irin cool calm voice dakenan chan ciki yace "I love you so much Amatullah, your brother is here bari na shigo dashi" janye bakinshi yay ahankali idanunshi sunyi jajir shi kanshi baimasan sonta ya shigeshi hakaba baitaba sanin kana iyason mutum jiya yau son yakaru ba ahankali yajuya yafita daga dakin tareda rufo mata kofa. Fashewa tai dawani irin shegen kuka idanunta sunyi jajir.
A reception yaga Faruk tsaye yana danna waya yana sanye da complete kayan sojoji daya karamai kyau da kwarjini, hanunshi rikeda waya yana dannawa, dailing number daya kiranshi dashi back yayi yana kallon sojan dayaji aranshi shine, ringing wayan Faruk yayi hakan yasa ya dago kai neman me kiranshi, hada ido sukayi sukama junansu kallon kallo kafin Aabid ya daga wayarshi dayay dailing number shi ya nunamai, shima daga wayan yayi ya nunamai hakan yasa sukadanyi murmushi Faruk ya karaso wajen yana jan jakan ya mikamai hannu yace "thanks, we appreciate your hospitality" murmushi kawai Aabid yayi yace "let's go" yay gaba Faruk biye dashi abaya bude kofan da akayi yasa ta dago kai da sauri Ya Faruk ne ya shigo dakin sanye da kayan sojojin s
dasuka mai kyau sosai yawani irin kafeta da idanu yana kallonta, itama kallonshi take ahankali kafin ta dauke kai, ahankali yatako yazo gaban gadon shikuma Aabid ya tsaya jikin kofa yana kallonsu, tsayawa yay agabanta ya sauke baban bag din hanunshi a gefe yana kallonta, murya chan kasa yace "ya jikin?" gyadamai kai tayi batare datai magana ba hakan yasa yay shiru yana sake kallonta yana nazarin idanunta dasuka kumbura sosai, ahankali yace "why are you crying? Meke miki ciwo" hanunta da aka sama ta drip da aka cire ta nunamai tace "zafi yakemin" hanunshi ya mika ya karbi hanun yana kallon wajen dayadan kumbura daidai lokacin aka bude kofar dakin aka shigo nurse ne da Dr, sunnar da kanta tayi Dr yakaraso jikin gadon yace "My patient takosa ta tafi gida" yay maganan yana gyara stethoscope din jikinshi ya dubata sanan yacire yana murmushi yace "good to go" ya karbi file dinta daga hanun nurse yay yan rubuce rubucen shi na discharge summary sanan yamata prescribe maganin da za'a siya mata, karba Faruk yayi sanan Dr yamusu sallama yafita daga dakin nurse biye dashi, jakar hanunshi Aliyu ya bude yaciro mata dogon hijabin ta baby pink ya mika mata da sauri ta karba tasaka hijabin a zaune bakaramin kyau yamata ba hijabin mai hula dakuma hannu, glasses dinta yamika mata ta karba tasaka ahankali, yabata wani flat shoe na cikin jakan ta saka, sosai Aabid ke wani irin kallonta dan tamai wani irin mugun kyau, hada jakan Faruk yayi yarike yamika mata hannu kallonshi tadanyi kafin ta saukar da kanta kasa ta mika hanun hanunta dake rawa ta rikeshi sanan ta sauko daga gadon ahankali kaman me tsoron saukowa, juyowa Faruk yayi da murmushi kan fuskarshi ya mika ma Aabid hannu yace "thank you so much, Abba yace amika gaisuwar shi, Allah yabada lada, mungode da dawainiya" murmushi yamai yabashi hanun yace "bakomi, ina zaku yanzu?" dan shiru Faruk yayi kafin yace "we are going home, Abba yace nadawo da ita gida straight bazata koma gidan bikin ba, airport zamu yanzu" da sauri yace "I can drop you guys" dan murmushi yayi yace "no you don't have to worry, taxi na jirana awaje, thank you so much" gyadamai kai yayi ahankali yanadan Satan kallon Hamida da kanta ke kasa har lokacin, hannu Faruk yasa yabude kofan yasakai yafice yana rike da ita sosai yaji zuciyarshi nawani irin breaking yana kallonta hoping ko zata dago kanta su hada ido, ya zuba hannayenshi a aljihu amma har suka fice daga dakin bata dago kantaba wani irin