Showing 129001 words to 132000 words out of 164763 words
dade da warkewaba he needs her more than ever, yanzu is the time da zasuyi bonding and be more connected than ever please Mami na don't ruin it for him over the silly stuff dayace out of ignorance" juyawa Mami tayi zata wuce tace "kaikuma kasan wanan, maganar farko sarki ke dauka, yace baya sonta so be it, we are not begging him to stay with her, kacemai yakawomin takardan ta gobe inda yasan yana sonta dabai fada abainar jama'a cewa baya sonta ba, Yarinyar data zauna dashi tun baisan kanshiba" da sauri Aabid yariketa cikin mugun mamaki new halin Mami dan yasan Mami namugun son Aadil anything dayake so takemai yace "MaaaMii! Aadil ne fa, Aadil dinki" ahankali tace "and so, u think sabida ku yarana ne zaku iyayin anyhow da woman na barku? No, no, no, inda nahaifi mace bazan tabason wani namiji yacima y'ata mutunci ya wulakantataba, baya sonta yabarmin daughter yaje ya nemo wanda yakeso ya aura ya aikomin da takardanta" fadawa jikinta Aabid yayi ya rungumeta yana girgixa mata kai da sauri hawaye na taruwa a idanunshi kirjinshi na bugawa gamgam murya chan kasa yace "Mami please karki raba brother na da matarshi he loves her way too much, we are sorry Mami please" dagashi daga jikinta Mami tayi tana wani irin kallon kirjinshi ahankali tadaura hanunta akan kirjinshi ta kallai tace "Son are you okay? Why is your heart beating like this?" ture hanunta yayi da sauri yace "tsoro nakeji banso wani abu yasami Aadil, he's really sorry about his act yama bama Hamidan hakuri fa" gyadamai kai Mami tayi still tana kallon kirjinshi hakanan taji kaman baida lafiya jikinta yay sanyi gyadamai kai tayi tace "jeka kwanta yanzu dare yayi we will talk tommorow" zai mata magana ta dagamai hannu cike da daure fuska tace "i said kaje ka kwanta and stop being scared ur heart is not beating normal, babu abinda zai faru, go and sleep okay will talk to both of you gobe dasafe" gyadamata kai yayi ahankali tawuce ta shige, juyawa yayi yakoma dakinsu Aadil din dake tsaye gefen kofa ya kalla idanunshi sunyi jajir kana ganinshi kasan yaji maganganun su da Mami, da gudu yafada kan gado yasaki kuka yarungume filo kaman ya kurma ihu yakeji abin yamai ciwo kaman yay hauka, zama Aabid yayi gefenshi yadafashi looking at yanda Aadil ke kuka saiyaji yakara yabama kanshi, he is so proud of himself dayama brother shi sacrifice din love din Hamida dan Aadil nason Hamida sosai over, yasan ko ranan yamugun daurewa ne dayace zai sakarmai ita ya aura badan komiba saidan soyayyar jini dasuke sharing strong one.
Shafa kanshi yayi yace "is okay Dil, we will go and talk to Mami tomorrow kaji, stop crying kar ciwo yakama ka" Aabid yay maganan yana kwanciya gefenshi ya rungume shi ata kwance yachusa fuskarshi awuyanshi yamai whispering. "is okay" gyadamai kai Aadil yayi yama kasa magana sai sheshekan kuka yake ahaka bacci yay awon gaba da dukansu da kyar.
Da asuba da kyar dagashi har Aadil din suka farka shima sabida knocking kofarsu da Mami tayi ne suka tashi, kan Aadil kaman zai fadi sabida ciwo idanunshi har kumbura saida sukayi tsabagen kuak, alwala ya dauro yafito, Aabid daketa kallonshi yadauro alwala shima suka fita a falo sukaga Mami tana kokarin daukar hisnul muslim dinta dake gaban TV, turo baki Aadil yayi yadaure fuska yafita daga dakin shi adole fushi yake Aabid kuma chan kasa makoshi yace "good morning Mami" yawuce yafita daga dakin, tabe baki Mami tayi tace "rubabbun yara kansu daya, nizaku hadema kai, ai saikuyi kugama kunriga kun shigo hannu shikuma mai shegen zuciyan da kanshi zai kawo kanshi badai niba muzuba yara ha'aa" Mami tafada tana murmushi sosai tanajin wani irin son yaran nata arai, daki takoma akan dadduma tasami Hamida harta idar tana azkar, Murmushi tama Mami ta dukar da kanta kasa tace "ina kwana Mami na" karasowa Mami tayi ta zauna gefenta tace "lpy lau daughter, jiya kafin naje nazo harkinyi bacci, anjima akwai wani magani danasa maid ta taho miki dashi zakisha" murmushi tayi ta saukar da kanta kasa tace "to Mami" shiru Mami tayi suka cigaba da azkar dinsu saida gari yawaye sanan suka tashi Hamida ta kalleta tace "Mami zan hada breakfast" girgiza matakai Mami tayi tace "a'a banso kiyi aikin komi masu aikin zasu mana, koma baccin safe abinki bari naje nafada musu maizasu hada na kari" gyadama Mami kai tayi Mami tawuce tafita, dakin ta shiga gyarawa tana gamawa ta wuce bayi ta wanke bayin tass sanan tafito tadawo ta zauna wayarta ta dauka ta shiga danne danne duk motsin dataji saita kalli kofa sokawai take taga Aadil ko ina yaje oho dabata ganshiba tun jiya.
Zama Mami tayi afalo bayan tafito daga kitchen din ta kishingida da kujera tanajan charbi, bude kofan da akayi yasa ta dagokai ta kalli kofan Aadil ne ya shigo da kumburarrun idanunshi ya daure fuska murya ciki ciki yace "good morning Mami" yay hanyar dakinsu yana kumbure kumbure shi adole fushi yakeda Mami ta kwacemai mata, haba Mami takama tace "au hakane zakaci gidanku kuwa a hannuna miskilin banza da wofi, shiga ciki nidai ka fitomin da takardan ta yaro" bugo kofar dakinsu yayi kaman zai balla kofan Mami ta daga murya tace "kacire kofan tunda shi yamaka laifi mai zuciyan kuturu" daidai nan Aabid yashigo shima fuskarshi bayabo ba fallasa ahankali yace "good morning Mami" yay maganan yana yin hanyar dakinsu da harara Mami tabishi tace "au nizaku hadema kai aje ahaka" kwafa tayi tacigaba dajan charbinta maid nagama hada breakfast takawo dining ta jera tazo tasami Mami tace "angama Ma" "sannu da aiki, jekirawomin twins suzo muyi breakfast" hanyar dakinsu tayi tai knocking ta shiga bata wani jimaba tafito tazo tasami Mami kan kujera tace "sance sun koshi Ma" kwafa Mami tayi tace "kansu akeji" ta tashi tai dining hadama Hamida nata tayi tsaf a tray ta dauka tai bedroom dinta dashi bude kofa tayi yanda taga dakin tsaf tsaf yana kyalli yana kamshi yasa taji takarason Hamida, tashi Hamida tayi ta karbi abincin tace "sannu da aiki Mami" "yauwa daughter na, yi breakfast" gyadama Mami kai tayi Mami tawuce tafita daga dakin.
Koda rana kincin abincin sukayi da Mami tasa aka kai musu saidai maid din tadawo dashi sai abin yadameta tasan Aadil dama he's very stubborn ga shegen zuciya tun yana yaro ga shegen kafiya kaman maye, gashi kansu ahade inda ace Aabid ma yay supporting dinta da abin yazo mata da sauki amma ya goyi bayan dan uwanshi sun hade kai shegun yaran, koda suka dawo daga sallan isha'i ganin sunkicin abincin yasa ta tashi dai dakinsu danta damu ainun kar wani ciwo yakamasu babu kayan kwalama a dakinsu balle tace shizasu ci, dukansun kwanta warwas akan gado ta gansu abinma gwanin ban tausayi gwanin ban dariya sun kwanta sunyi zuru zuru kaman masu zaman makoki, kana ganinsu kasan yunwa tai musu lilis ta daka yan banzan barin ma Aadil dabaida juriyan yunwa dama ko kadan lebenshi har bushewa sukayi, duksun kife ciki akan gado sunyi shiru ko uppan basu cewa, idanun Aadil sun kumbura har lokacin lips dinshi sunyi pink sosai kaman mai mura sun bushe, dariyan dake cinta ta hadiye ta maida kofan tarufe takaraso cikin dakin, duk tashi sukayi zaune suna kallonta Aadil yadaure fuska ya rungume hanunshi akirji yana turo baki, karasawa tayi ta inda Aadil yake zaune akan gado ta tsayamai aka tace "kar Allah yasa kuci abincin cikinku yara cikin wane ke kuka naku banawa ba, yauwa kaikuma wurin ka nazo" tai maganan tana nuna Aadil da yatsa, hannu tamikamai tace "ina takardan tun safe nake jiranka fa ka kawomin kanwar Mamarta gobe zatazo ta tafi da ita chan Nigeria, oya bani takardan ta Aadil" rawa zuciyan Aadil yafara yama kasa magana saima kara kankame hanunshi dayay folding akirji yayi hakan yasa Mami ta kakkali dakin wani karamin memo da byro data gani kusada bedside lamp yasa da sauri takarasa ta dauka tadawo tabude memo ta cire kan byron tamika ma Aadil din tace "oya oya ungo karba karubata min banson bata lokaci" zaro ido Aabid yayi kaman zaiyi kuka zaiyi magana Mami tadagamai hannu alamun yay mata shiru, ta bubbuga memo da byron akan hanun shi daya rungume akirji tace "badakai nake magana ba nace ungo karubata ko, karba" dagokai yayi ahankali ya kalli Mamin idanun nan sunyi jajir sun cika da kwalla, daure fuska tayi batare data bari yagano anything a idanunta ba tace "karba karubuta mini ba kallona nace kayiba" wani irin kuka Aadil yasakin mata ya karbi memo da byron ya cillar yafada jikin Mami ta rungume cikinta yana kuka sosai yace "Mami am sorry, pleasesssss, please Mami, banaso nasaketa, I love Hamida my wife, dan Allah karku rabani da ita am sorry, and I've told her sorry, I've apologize ko Bid? Ina sonta kinji Mami please inna rabu da ita zan mutu ne please Mami na" yafashe da kuka sosai kaman karamin yaro acikin Mami.
_karki karanta min book in baki biyaba in kika karanta keda Allah, this book nakudi ne just 300_
_07012181461 chat me up in kinaso_
[2/17, 2:37 PM] +2347066933957: .....
Ahankali tabude idanunta dake cike da bacci ta daura akanshi, wani irin murmushi ya sakin mata ya daura hanunshi kan kunenta ya shafa with so much love har zuwa gashin kanta murya chan kasa yace "sleeping beauty, good evening My Dewdrop!" yay maganan yana placing goshinshi akan nata yana wani irin cute murmushi gabaki daya yama manta waya na dayar hanunshi, lumshe ido tayi da sauri sabida wani irin kunyanshi datakeji, bargon dataji ajikinta tasa hannu taja zata rufe fuskarta da sauri yakawo hanunshi dayake rike da waya zai rike bargon, kallon wayan hanun nashi yayi da sauri yana zaro ido danyama manta, da sauri yace "laaaa Mami, Dewdrop Mami cefa takira zatai magana dake" da sauri ta janye bargon ta kallai duba wayan yayi ganin Mami ta katse wayar yasa ya sauke ajiyan zuciya yace "thank God takatse wayan, Dewdrop let's go and shower Mami na neman mu" yay maganan yana mika mata hannu dauke kai tayi murya chan kasa tace "kaje kayi zanyi nawa daban" shiru yamata baice komiba ya sauka daga kan gadon ya tsaya akanta batare dayay making any sound ba, shirun dataji yasa ahankali taja bargon kasa tabude fuskarta tana kallon ko ina hada ido tayi da mutum tsaye akanta yarike waist yana murmushi dan dariya tayi da sauri taja bargo zata rufe ya fizge bargon yace "baki isaba zomuje" kyalkyacewa tai da dariya kaman ba Hamida da bata iya surutu ba ta makemai kafada a shagwabe tace "ni ai na iya wanka dakaina" kama bakinta yayi yace "oh iyye da sauran bakin, Allah kaimu anjima dessert round i promise u ko maganan kirki bazaki iyaba balle inga bakin dazaice bazamuyi wankaba" yay maganan yana daukarta da karfi, wuntsila kafa ta shigayi ta fashe da kukan iskanci. "ni ai na iya wanka dakaina, kasakeni" a bathtub ya sauketa yafizgota jikinshi yana wani irin kallonta yakama habarta yace "kikace mene?" yanda yake kallonta kaman zai karayi yasa ta girgiza maikai tafada jikinshi tana turo baki, lumshe ido yayi yana shafa bayanta murya chan yace "d more kina dannamin nono haka ajiki d more zan dinga screwing naki every minute Dewdrop" makemai kafada tayi ahankali tasake rungumeshi da kyau ta daura kanta akan kirjinshi tana feeling heart beat dinshi batasan menene ba but whenever she's in his arms she feels safe and secured, she feels calm, and she feels one kind of special happiness dat is unexplainable na running through her veins, jin yanda tai cuddling nashi tight yasa shima ya kankameta heart dinsu na communicating da each other, ahankali ya danna hot shower, ruwan dumi ya shiga zubo musu sunfi 10min ahaka kafin yay breaking silence din yawanke ta sai kukkule ido take baice mata komiba dan yasan dole yacire kunyan nan this night, nadota yayi a bathrobe shikuma yadaura towel a kwankwaso suka fito bayan sunyi alwala, zaunar da ita yay abakin gado yabude wardrobe wani pink and black jallabiya daya gani nata dayamai kyau yazaro mata yadauko pink pant yana murmushi da pink bra ya juyo gani yayi ta dauke kai kaman bata ganshiba, washe baki yayi yace "ashe 38B kike sawa Dewdrop iyye nonon naaa" rufe fuskarta tayi da bakin bathrobe din jikinta aranta tace "wlh baida kunya, ajiye mata kayan yayi akan jiki yajuya yaciro wani soft yadi dark blue na jumper juyowa yayi yaga harta shirya, murmushi yayi ya shirya ya feffesa turare, hijabi ta zura ta shimfida musu dadduma tahau kai kanta akasa tana jiranshi yazo, karasowa yayi yahau yajasu, bayan sun idar ta tashi ta karasa gaban madubi ta barshi kan dadduma tunawa da maganan Anty Ayush, hoda ta shafa tasa kwalli daya karama idanunta kyau tasaka lipstick light pink sanan ta gyara gashin giranta takoma wardrobe ta ciro wani babban mayafi pink wanda yafi na gyalen girma ta yafa juyowa tayi hada ido sukai dashi yana tsaye ya zuba hanunshi a aljihun riga, murmushi tayi daya lobar da dimple dinta takaraso wurin tana tafiya ahankali, hanunta yakama yajawota jikinshi ya rungumeta batare dayay magana ba dagokai tayi ta kalleshi, ahankali yay kissing lips dinta lumshe ido tayi sabida kunya, sakinta yayi ta hanyar rike hanunta yace "you look beautiful sosai, let's go" yay maganan yabude kofa suka fita suna tafiya ahankali sukai falo kofa yabude suka fita sukai tsakar gida sai kallon wuraren yake baranda suka shiga yasa hannu zai bude kofan ta fizge hanunta daga nashi da sauri ya kalleta, dan murmushi yayi gane kunya takeji Mami ta gansu ahaka ya matso kusada ita yay whispering. "anjima zan cire kunyan nan" yabude kofan ahankali yashiga ciki tana biye dashi, Mami ce zaune afalo tana danna waya Aabid ya kwanta akan kujeran yay filo da cinyarta yana rike da ledan popcorn yanaci yana kallon wrestling da akeyi a TV, sallama Aadil yayi chan kasa hakan yasa daga Mami har Aabid din suka dagokai suna kallonsu dan murmushi Aabid yayi ganinsu tare ya maida kanshi kan TV karasowa ciki sukayi Hamida ta zauna akasa kusada kafan Mami kanta akasa tace "ina yini Mami" fadada murmushin kan fuskarta Mami tayi tace "oyoyo daughter na, zo taso kihau kan kujera" girgiza kai tayi tadan dagokai ta saci kallon Aabid datake mugun jin nauyinshi sosai yanzu ahankali tace "ina yini Ya Aabid" dan dagokai yayi ya kalleta kaman he's just seeing her, danne any feeling dayakeji game da ita yayi yay neutralizing everything ya sakin mata wani tattausan murmushi yace "ya kike Antyn mu, barka da zuwa, ina mijin naki?" yay maganan yana juyawa yana neman Aadil din, murmushi Mami tayi tace "ya shiga dakinku yanzu" kaman jira Aadil yake yafito daga dakinsu rike da popcorn guda biyu irin na Aabid din murmushi yayi yakaraso inda Hamida yake daya ya dauramata kan jikinta ya daga mata gira daya dan murmushi tayi kasa kasa da sauri Aabid ya dauke kai tashi yayi yadawo gefen Mami ya rungume Mami yamata peck akumatu yace "Mami na i miss you kinga rascal dinan ne ya kulle kofa in the morning wen i was coming to greet you" jan kunenshi Mami tayi tace "banhanaka kiran junan ku da wanan shegen sunan ba wai" dariya Aabid yayi yace "yauwa Mami na cire kunen duka" ihu Aadil yayi ya ballamai harara Aabid yamai gwalo kaman zaiyi kuka yajuya ya kalli Hamida a shagwabe yace "Dewdrop Mami zata ciremin kunne" tallabe keyanshi Mami tayi tana mamakin Aadil din take yanda yabi duk ya chanza kallonsu tayi tace "daughter tashi muje daki abinmu, kuje kuyi salla inkun dawo abincin ku na dining" Mami tai maganan tana mikewa tsaye Hamida ma tamike ahankali tasaci kallon Aadil hada ido sukayi shima yana kallonta dan murmushi tasakin mai ya sakin mata cute smile dinshi yamata waving hand ahankali, dauke kai tayi tabi Mami suka shige ciki, kallon Aabid dake kallon wrestling dinshi Aadil yayi yace "let's go masallaci" batare da Aabid ya kallai ba yace "jallabiya na" tashi Aadil yayi ya tallabemai keya yace "lazy boy, tashi kashiga visitors toilet kai alawala kafin nafito" yay maganan yana tafiya hanyar dakinsu bude kofa yayi ya shiga yaje wardrobe yaciromai jallabiyar yafito rike da ita daidai yana fitowa daga bayin mikamai yayi ya karba ya zira kan kahan jikinshi suka wuce suka fita daga dakin.
Bayan sun idar da salla Mami takawo mata wani pepper soup data dafamata da kanta karba tayi a kunyace tace "thank you Mami" zama kusada ita Mami tayi tana juya cup din fruits data zuba some herbs aciki tace "shanye kisha wanan" gyadama Mami kai tayi tafara sha ahankali tafarasha tadan sha sosai danyay dadi saida tagama sanan Mami tabata dayan dan atare ake hadasu tasha Mami takira maid tafita da plates din sanan tasata tadauro alwala tai sallan isha'i bayan ta idar tai shafa'i da wuturi tace "taje tai wanka" bayi tawuce tayo wanka koda tafito ta tarar Mami ta ijiye mata amma bata nan sakawa tayi tai zamanta adakin tana wasa da wayanta.
Sai around 9 suka shigo Mami na zaune a falo tana kallon wani program zama duk sukai kusada ita suka gaidata abincin su dake cikin warmers a dining ta nuna musu tace "kuje kuyi dinner" atare suka tashi sukai dining din a one plate Aabid ya zuba musu white rice din da pepper soup suka dau spoon suka faraci suna hira har suka gama juice Aabid yadauka yazuba a cup ya sha ya ijiye ya kalli Aadil kaman zaiyi kuka yace "am damn sleepy twin, yau banyi baccin rana ba Mami sai aiki takesani wai innai zuciya nima nai aure, kuma zanyi kaji saida safe lemme go and kwanta inba hakaba a dining zanyi bacci" dariya Aadil yayi yace "gwara dai kayi sleepy head, good night" "night" Aabid yafada yay falo wurin Mami yaje yay pecking dinta akumatu ahankali yace "good night Mami na" shafa kanshi tayi tai pecking nashi back tace "night son, Allah yabamu alkhairi, say your prayer before sleeping okay"