Showing 30001 words to 33000 words out of 52064 words

Chapter 11 - SANADIN RABUWAR book1 by Sakina Isma'il-WPS Office.txt

06 Mar 2025

2596

tun dazu,ashe bai ma yi ba sai yanzu?


Yana cikin wannan tunanin Maher ya kwalla masa kira,dan tun dazu yake mai magana.


"Janson!."


Firgigit ya dawo daga duniyar tunanin da ya tafi, kana ya ɗago ya kalli Maher ya ce.


"Sir."


"Na ce ka kwashe wannan ka kawo min sabo."


"Okay Sir,amma ban gama abincin rana ba."

"Ba komai bari na sha tea kafin ka gama."


Maher ya faɗa, haɗe da d'auko cup kana ya ɗaga flas ɗin ya dan siyaya tea din ƙaɗan kana ya maida ya ajiye.



Janson kuwa karasa gaban dinning ɗin ya yi ya shiga kwashe kayan dake kai yana kai kitchen har ya gama,ya rage sai plate's da spoons ,kawai akan dinning.



Maher kuwa yana gama shan tea ɗin ya miƙe ya koma ɗakin kafin Janson ya kammala abincin.


Yana shiga ɗaki wayarsa ya ɗauka ya kira abokinsa Isham suka gaisa Isham ya ce.


"Ina wannan shogobɓiyar da ku ka haɗu.?"


Ɗan haɗe rai Maher ya yi kana ya ce.


"Wacece shogoɓebɓiya kuma.?"


Kai Isham ya girgiza kana ya ce.


"Ka sani tsarai Maher,ka san wa nake nufin ,wannan yarinyar da sanadiyarta ka barni na hau napep."


Isham ya sake faɗi.

"Okay,ban san inda take ba,in kuma ganin ta kake son yi ka nemi gidan su."


Ya karashe maganar yana mai katse kira.



Kallon wayar Isham ya yi,yana mai girgiza kai, haɗe da cewa.


"Maher ban san yaushe zaka canza wannan halin naka na rashin son mutane ba."


Ya yi magana haɗe da miƙewa ya fita palo zuwa ganin me sahibarsa take yi.



Maher kuwa a badili kamar baya son a yi maganar ta,amma a zahiri ba karamin daɗi ya ji ba a lokacin da Isham yake yin maganar Naila.


Wani irin miskilin Murmushi ya saki,wanda in an tambaye shi dalilin murmushin bazai ce ga dalili ba.


Yana cikin yin murmushinsa ya ji ɗayan wayarsa na kara,yana dubawa ya ga sunan ƙaninsa Suraj ne yake yawo akan screen ɗin wayar.


Ɗaga wa ya yi ya kara a kunne kana ya ce.


"Kai kuma sai yau zaka kira ni ne,washa rabun ka da ka kira ni.?"


Suraj dake zaune a akan kujerar dake cikin office d'insa, sanye da kayan likitoci idonsa manne da glass ya buɗe baki ya fara magana cikin sanyin murya.


"I'm sorry my bro,wallahi kana raina,aiki ne ya yi min yawa shi ya sa ka jini kwana biyu ban nemeka ba."


"Kai dama maganarka kullun kenan,aiki-aiki sai kaita yi ai,tunda kai kaga zaka iya,ka ƙi dawowa ka taimaki ƙasarka kana taimakawa ƙasar wasu."


Shi ma Maher ya faɗa.

"I'm sorry ni dai dan Allah ka bari mu yi magana na faɗa maka dalilin kiranka da na yi."


"Okay,ina sauraronka."


"Yauwa my lovely brother."


Suraj ya kara faɗin yana mai saƙin Murmushi.


"Kaga Malam in ba za ka gaya min ba zan kashe kiran nan."


"Yi haƙuri bari na faɗa maka.


Suraj ya sake faɗin.

"Toh ina ji."


"Yauwa dama na samu matar da zan aura,wata ce ta sace min zuciya da ma gangar jikina gabaki ɗaya,shi ya sa nake son ɗaga maka cewa bayan sallah da sati biyu zan zo (Nigeria)in sha Allah! na ganta daga nan a nema min auren ta,dan bana son auren ya wuce nan da wata ɓiyu zuwa uku."


Suraj ya karashe magana cikin farin ciki,dan a duƙ lokacin da zai yi maganar Safina wani irin farin ciki yake sintar kansa a ciki.


"A ina ka haɗu da ita,dan na ga dai kai rabon da ka zo Nigeria har na manta,ko karatu take a can Indian ne ?."



Ba tare da Suraj ya damu ba ya ce.


"Wallahi bro a social media muka haɗu har muka fara soyayya,har muka kai wannan lokacin da muke son mu mallaki junan mu a matsayin miji da mata,dan kamar yanda nake masifar sonta,haka ita ma take masifar so na."



Maher ba ma'abocin dariya ba ne,dan shi yafi yin murmushi akan dariya.


Amma maganar Suraj ba karamin dariya ya bashi.


Dariya ya hau yi, Suraj na jinsa.



Ga mamaki dake shimfiɗe akan fuskarsa,dan bai ga abun dariya anan ba.


"Wai bro dariyan me kake yi.?"


Jin Suraj ya yi magana ne,ya sa shi haɗe rai kana ya buɗe baki ya ce.


" Kai ka bani dariya Suraj,kai da wayonka da komai naka,kake ce min ka samu budurwa a social media,wai har da son aurenta,


Na farko baka taɓa ganinta ba sai a waya,na biƴu baka san su waye iyayenta ba,na uku baka san halayenta ba,duka baka sani ba,amma kake son aurenta,


Suraj ka sani aure fa ana yinta ne don samun nitsuwa da kwanciyar hankali,


Kuma waɗannan abubuwan bata samuwa sai in ka samu mace mai tarbiya,ta wannan hanyar ne zaka samu farin ciki.


Aure in ba farin ciki ba aure ba ne.


Saboda a duƙ lokacin da babu kwanciyar hankali da farin ciki ba za ka taɓa samun sufuni ba.


Saboda in baka samu waɗannan abubuwan dana lissafo maka ba gwanda ka zauna baka yi aure ba."


Ya kare maganar cikin sanyin murya.


Suraj kuwa soyayya ta rufe mai ido baya ji baya gani.



Shi ya sa kwata -kwata kalaman yayansa bai wani yin tasiri a cikin zuciyarta ba.


Baki ya buɗe ya fara magana kamar haka.


"Na ji ɗuk abunda ka faɗa bro,amma gaskiya budurwata tana da duk waɗannan abubuwan daka lissafo,kuma na tabbata haka ma bangaren iyayenta,dan in har hankalin yarinya yana da kyau toh daga iyaye ne,akasin haka kuma kai ma ka sani."


"Uhummm!Suraj kenan ,yanzu ko mai zan gaya maka ba za ka taɓa ganewa ba, tunda soyayya ta rufe maka ido,amma dai ba komai Allah ya zaɓa maka abunda ya fi alkhairi."


Maher ya kare maganar,bai tsaya jiran amsar Suraj ba ya katse kiran.


Da kallo Suraj ya bi wayan da shi, haɗe da cewa.


"Bro kenan,gaskiya ka yi hakura,amma ko mai zaka gaya min bazan taɓa haƙura da Safina ta ba,dan baka san irin son da nake mata ba ne shi ya sa kake faɗin haka,


Ita fa Safina ta tafi ta daban a cikin mata,irinta ne ake kira mace ɗaya tamkar da dubu,ina son abata wallahi."


Ya karashe maganar yana mai duba kofar office din da ake nocking haɗe da faɗin.


"Yess coming ."

Wata matashiyar budurwace ta shigo office d'in, sanye take da gajeran wando na jis,sai karamin riga da ya tsaya mata iya cibiya,kallo ɗaya zaka mata ka fahimci cewa ba ta da lafiya,


Karasowa ta yi cikin office d'in kana ta kalli Suraj ta soma yin magana da Indianci ,tunda shi ma Suraj d'in yana ji sosai,kuma da yake fatar jikinsa fari ne sosai kamar su, shi ya sa suke dauka kamar shi ma ba'indiye ne."


"Hy Sir zan iya zama.?"


Kai Suraj ya geɗa mata alamar eh.

Kujera ta ja ta zauna kana Suraj ya kalleta ya ce.


"Ina jin ki,me ke tafe da ke.?"


Bayan ni ta shiga yi masa,akan yanda take jin jikinta,da kuma abunda yake damunta.


Tana yi mai bayani yana rubutawa har ta gama ya ɗago ya kalleta kana ya ce.


"Okay,ba damuwa bari na duba ki da kaina."


Ya yi maganar yana mai daukan abun awna bp,ya shiga awna mata bp ta.


Taɓa wuyanta ya yi ya ji da zafi sosai,


Yana cikin taɓa mata wuyan idonsa ya sauka akan dukiyar fulalinta dake cike kamar zasu fashe su fito.


Miyau ya haɗiye haɗe da saukar da hannunsa k'asa kaɗan,ya taɓa saman dukiyar funanin.


Zoya na jin saukar tattausan hannunsa saman kirjinta ta ja doguwar numfashi,


Murmushi Suraj ya saƙi haɗe da buɗe baki ya ce.


"Sorry dear,gaskiya jikinki akwai zafi sosai kina bukatar karin ruwa,kuma da kaina zan kara miki.


Ke Kaɗai kika zo ko da wani,ko wata.?'


"Noo,ni kaɗai na zo."


"Okay ta shi ki shiga ciki akwai ɗaki ki kwanta ki huta bari na je na haɗa allurai na zo na kara miki ruwa."


Ya faɗa.

Bai jira amsarta ba ya juya ya fice daga office ɗin Zoya ta bishi da kallo har ya bar office ɗin.


Murmushi ta saki haɗe da miƙewa ta shiga ɗakin da ya nuna mata,


Wata karamin gado mai kyau ta gani a cikin ɗakin ,ɗakin yana da kyau ba laifi,dan har da toilet a ciki.


Gadon ta hau ta kwanta ta ja bargo ta lullube jikinta,dan sanyi take ji ga AC dake a kunne an kureta can ƙarshe.


"Alhamdulillah! burina zai cika in sha Allah,dan sai na yi iya bakin kokarina na ganin cewa ya so ni."


Zoya ta faɗa tana mai tino lokacin da ta bawa kawarta Nandini labarin Suraj da kuma irin son da take masa.


Wata magani ta bata ta ce ta sha zazzabi zai rufe,da farko kaɗan zazzabin zai rufe ta sai daga baya jikinta zai kara zafi har ta fita hayyacinta,ta hakan ne in ya ga ta fita hayyacinta zai yi anfani da ita wajan ganin ya kusan ceta kafin ya taimake ta,saboda an ji labarinsa yana mugun son 'yan mata.


Tana cikin tunani ya shigo cikin ɗakin da take,hannunsa ɗauke da allurai da kuma ruwa.

Karasowa ya yi ya ɗauki remote ya rage gudun AC kana ya karasa gaban gadon.


Umarni ya bata da ta juya ya yi mata allura,ba musu ta juya ya zuge zip ɗin gajeran wandon jis din dake jikinta ya yi ƙasa da wandon nata ya rage daga ita sai yar figigiyar pant ɗin ta da bata rufe bayan ɗuwawu sai gaba,gaban ma shara- shara ana iya hango kayan marmarinta.


Wani irin yawu Suraj ya haɗiye haɗe da kauda kansa gefe ya shiga yi mata alluran, Zoya na lura da shi,murmushi ta saki haɗe da kallon bananarsa da ya miƙe cikin wando yana neman agaji.


Wata iriyar miƙa ta yi haɗe da sakin gajerar kara a lokacin da alluran yake yi mata alluran.


Gajeran ƙara ta yi haɗe da kama bananarsa bata sani ba.


Suraj kuwa,jin an rik'e mai banana ne ya sa shi kasa tire alluran da ya yi mata daga cikin jikinta.


Sai da Zoya ta ji shiru tukun kafin ta saki bananarsa haɗe da kauda kai fede kamar bata san me ta yi ba.


Sai a lokacin Suraj ya samu damar zare alluran.




*Fulalin Jajirtattu ce ✍️*




*More comment more typing ✍️*





Share fisabilillah 👏 my lovely fan's 🥰
[09/02, 16:51] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭



Story & Written ✍️

By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)


________________________________________________


Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/FpkwDV3VSsHAei7kZz518c

________________________________________________


Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp  : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V


________________________________________________


*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

________________________________________________



*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝‍♀️🧝‍♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝



*Book one free*


*Gargaɗi*

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,in ya yi kama da labarin ka/ke,ku yi haƙuri akasi aka samu.




Page ▶️2️⃣0️⃣



*💫Bismillahi rahmani rahim 🙏💫*



Sai a lokacin Suraj ya samu damar zare alluran dake jikin Zoya,kana ya kalli fuskarta dake a rufe,baki ya buɗe da niyar yi mata magana ya ga sai rawar sanyi take.


"Ohhh!my good,wai meke faruwa ne ?


Ai wannan alluran da na yi mata na saurar da zazzabi ne ya aka yi kuma ta fara rawar sanni.?"


Ya tambayi kansa haɗe da karasowa kusa da kanta sosai,ya ɗora tattausan hannunsa a saman kan nata,ya ji zafi rau,iska mai zafi ya buzar daga cikin bakinsa,kana ya zare hannunsa daga kan nata,


Ya kara komawa wajan da kafarta take,ya saka hannu ya mayar mata da wandonta,kana ya ja mata bargo ya rufe mata jikinta da shi,


Fusakarta dake a rufe ya kara kalla kana ya furta "Sorry Allah ya kara sauƙi."


Kai kawai ta geɗa masa dan yanda take jin zazzabin nan bata jin zata iya yin magana.



Fita ya yi ya barta ta samu ta huta ya koma office d'insa,ya ja kujera ya zauna ya yi shiru.


Sai can ya tuna da Safina.


Wayarsa dake kan teburin office din ya ɗ'auka ya kirata,dan yau kwata -kwata ba su yi magana ba,tunda da wuri ya fita aiki yau,ya yi wa wata mara lafiya da aka kawo jiya tana fama da ciwon ƙoda,aiki.


*Kaduna Nigeria*


*Safina*

Kasan cewa jiya bayan ta dawo daga wajan Nas ta yi bacci ,shi ya sa da ta koma bacci bayan ta ci abinci ta tashi yau da wuri, saboda baccin ya isheta gaba ɗaya.



Dankali da ƙwai ta cewa Indo ta soya musu da safe,shi ya sa Indo na ta shi ta fere dankali gaftara -gaftara,tin da
,tun da ta zo bata soya musu dankali ba,sai doya ta kosai,


Bayan ta kammata kunna gas ta shiga soyawa,


Bayan ta kammala soya dankalin, Kwai guda goma ta fasa da antaya gishri spoon biyu babba a ciki,ta saka magi guda daya,kana ta zuba mai,ta juye kwan gaba ɗaya a cikin kaskon ta shiga soyawa.


Bayan ta soyu,ta yankawa Baba Maigadi ƙwan,ita ma ta yanka ma ta,ta saka sauran a kulan da ta saka dangalin a ciki, ta fita ta je ta ajiye wa safina akan dinning.


Ta ɗauki na Maigadi ma ta kai masa.


Kana ta koma kitchen ɗin ta ɗauki nata ta soma ci.


Fitowa Safina ta yi dan yin breakfast,dan ta ji motsin Indo a palo,ta tabbata ta kammala breakbeat,


Tana zuwa bata tsaya ko ina ba,sai kan dinning,kujera ta ja ta zauna,kana ta buɗe kular abincin.


Shiru ta yi tana kallon ƙwai da Indo ta yanka ta bar sauran a cikin kular.


Hannu ta sa ta gutsiri ƙwan kaɗan ta sa a baki.


Wani irin yatsine fuska ta yi haɗe da tofar da ƙwai kasa,ta ɗauki ruwan ta sha.


Kana ta shiga ƙwallawa Indo kira da wani irin mugun karfi.


Indo da ta gama cinye kwan da dankalinta tana wanke -wanke ta ji Safina na kwalla mata kira da mugun karfi.


Ba shiri ta ajiye kwanon da take wanke wa ta fito da sauri har tana tuntubi.


"Aunty gani."



Indo ta faɗa a lokacin da ta karasa palon ta durƙusa har ƙasa,jikinta sai rawa yake,dan ta tabbata wannan kiran da Safina ta yi mata ba na lafiya ba ne.


"Indo ni wacece a wajanki.?"


"Ke Auntyna ce."

Indo ta faɗa.


"Uwa muka haɗa ko uba da zan zamo Auntynki.?"


Kai Indo ta girgiza alamar a'a.


"Toh daga yau karki kara kirana da Aunty, Hajiya za ki ce min kina jina.?"


Saurin geɗa kai Indo ta yi.



"Good,ba ma wannan ba,wa kika yanka wa kwan daka kawo min.?"


"Ni da Baba Maigadi."


"What!kina nufin sai da kika yanka muku sannan kika kawo min.?"


"Eh Hajiya, ƙato na soya ne shi ya sa."


"Guda nawa kika soya.?"


"Guda goma na soya Hajiya."


"Whatttt! Indo anya kina da hankali kuwa? Ta ya ya za ki zuba ƙwai har guda koma a lokaci ɗaya ki soya ba tare da kin dinga zuba ƙaɗan- ƙaɗan ba, waya gaya miki haka ake yi,me ye sa baki tambayeni na nuna miki ba,ga gishiri da kika saka a ciki yayi yawa,ni kwata kwata ma bana saka gishiri a ƙwai."


"Yi haƙuri ba zan sake ba,na ɗ'auka duka ake zubawa a soya."


"Ki fita idona Indo,na ce ki fita idona,ta ya ya ba za ki tsaya ki kula da aikin ki yanda ya kamata ba."


"Yi haƙuri Hajiya zan dinga kula."



"Maza tashi ki ɗauke wannan kular ki je ki kawo min bread na sha da tea."



Kai Indo ta geɗa haɗe da miƙewa da s'auri ta zo ta ɗauke kular kana ta wuce kitchen don yin abunda uwar ɗakinta ta sa ta.


Bread ɗin ta dauka ta kawo mata, Safina ta karɓa ta zuba ruwan zafi ta haɗa tea mai kauri ta soma sha.


Tana gamawa ta tashi ta koma ɗaki.


Shigarta ɗaki ya yi daidai da shigowar kiran Suraj cikin wayarta.


Karasowa ta yi ta ɗauki waya ta duba.


Tana dubawa taga sunan Sumayya ne yake yawo akan screen ɗin wayar,dan da Sumayya ta yi seving d'in number Suraj.


Murmushi ta saki haɗe da ɗaga wayan tana mai faɗin "Hello."


Ta bangaren Suraj kuwa gyara zama ya yi haɗe da cewa.


"My love,ina fatan kin tashi lafiya.?"


"Lafiya lau Alhamdulillah!ina fatan kaima kana lafiya.?"


"Lafiya lau nake mai my love."


Suraj ya kara faɗin.

Shiru ne ya biyo baya.

Jin shirun ɗin ya yi yawa ne ya sa Suraj yin magana.


"My love kin yi shiru."


"Toh me zan ce dear?

Kai da tun jiya da rana baka neme ni ba,haka ma yau sai yanzu."


"I'm sorry ,cs na yi wa wata pesion da aka kawo jiya da daddare,ban daɗe da fitowa daga ɗakin cs ɗin ba ma na ce bari na kira ki kafin na kara shiga,saboda akwai wani yaro da zan yiwa nan da mintuna 15 shi ya sa na ce bari na yi s'auri na kira ki kafin na shiga."


Suraj ya sharɓawa Safina karya,dan ba wani yaro da zai yi wa CS yanzu,


Na wannan matar dai gaskiya ne,amma na yaron nan dai karya yake yi.


Ajiyar zuciya Safina ta s'auke, kana ta ce.


"Okay ba damuwa ka je kawai ma yi magana da daddare in ka sitsu,dan ni bana son muna waya asibiti, sabada baka bani hankalinka gaba ɗaya."



Murmushi Suraj ya saƙi.

Kana ya ce.


"Okay,my love bari na je sai mun yi magana anjima,i love you so much, take care."


"I love you more my heart."


Ita ma Safina ta faɗi,


"Okay,bye."

"Bye dear."


Kashe kiran Safina ta yi.


Bangaren Suraj kuwa,

Safina na kashe wayan ya s'auke ajiyar zuciya haɗe da ajiye wayan kan deburin.



Kana ya jingina jikinsa da jikin kujerar ya lumshe ido ya yi shiru,yana tunanin irin rayuwar da zai yi, shi da Safinarsa in suka yi aure.


Yana cikin wannan tunanin ya ji mararsa ya dan fara mai ciwo, taɓa wajan ya yi haɗe da, rik'e bananarsa da ya miƙe kana ya kara runtse ido da karfi,lokaci ɗaya kuma ya buɗe, haɗe da miƙewa ya nufi cikin ɗakinsa dake cikin office d'in ya buɗe kofar ya shiga ya karasa.


Idonsa ne ya sauka akan Zoya dake kwance sai faman jan nimfashi take,ga gumi dake ta faman sassafo mata ta ko ina na jikinta.


Karasowa gabanta ya yi ya taɓa goshinta ya ji zazzabin ya sauka,ga kuma jikinta da ya jiƙe da kumi.


Hannu ya sa akan gefen gadon ya ɗauki remote ya kunna AC ya kure ta can karshe,kana ya ajiye ya saka hannu da niyar ya ye mata bargon da ta rufe jikinta da shi, Zoya ta kama hannunsa guda ɗaya ta rige a kirjinta ta cigaba da sauke numfashi,


Hannunsa ɗaya ya yi anfani da shi wajan yaye mata bargon jikinta,yana gamawa ya juya ya zuba mata ido, Zoya na da kyau sosai,dan ba za ma a taɓa haɗa ta da Safina ba,dan tafi Safina kyau nesa ba kusa ba.


Masu karatu kun dai san yanda indiawa suke da matsifar kyau,tohm haka ma Zoya,dan kyakkyawa ce sosai.


"Ummm! Ma sha Allah,tana da kyau,amma Safina ta tafi ta kyau."


Ya yi maganar,kana ya shiga koƙarin zare hannunsa daga riƙon da ta yi masa,amma ya kasa,dan ba karamin riƙo ta yiwa hannun nasa ba.


Zoya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login