Showing 6001 words to 9000 words out of 52064 words
Chapter 3 - SANADIN RABUWAR book1 by Sakina Isma'il-WPS Office.txt
yi sama a fusace.
Ɗakin Maher ta nufa Allah ya taimaketa bai rufe kofar da key ba,bayan ta buɗe ta shiga ta maida ƙofar ta rufe kana ta karasa cikin palon ,ganin baya palo ne ya sa ta nufar ɗakinsa kai tsaye.
Tana zuwa ta sameshi zaune yana waya ta nemi gefen gadon ita ma ta zauna har ya kammala wayar da yake yi ya juya fuskarsa a murtuke ya kalleta ya ce" Me ki ka so? ".
"Ina Nadia ta take?"
A maimakon ta bashi amsar tambayar da ya yi mata sai ma jefa masa tata tambayar da ta yi.
"Ta tafi gidansu Mamanta ba ta da lafiya."
Ya bata amsa still fuskarsa a haɗe.
"Wa ta gaya wa ?"
"Ni ta gaya wa kuma na bata izinin tafiya tunda uwa ba wasa bace."
"Na sani amma ni ma ya kamata ta bari na dawo ta nemi izini na kafin ta tafi tunda ni take wa aiki ba kai ba."
"Ke take wa aiki wa yake biyanta albashi ?"
"Kai ne."
Safina ta bawa Maher amsa.
"Toh na bata izini a matsayina wanda yake biyanta sai ki yi ɗuk abunda za ki yi ."
A fusace Safina ta miƙe cikin masifa ta ce" Wai me ya sa kai Maher baka son zaman lafiya ne ? ta ya ya zan kawo yarinya baza ta bari na dawo ta nemi izini na ba kafin ta tafi ?toh wallahi tunda ta tafi ta tafi kenan bazata kara dawo min gida ba."
Ta faɗi cikin ɗaga murya haɗe da juyowa zata fita,cikin bacin rai ya miƙe ya fisgota,kallo ɗaya zaka masa ka fahimci raisa ba karamin ɓaci ya yi ba.
Wani irin matse ta ya yi a jikinsa ko ƙwaƙwaran motsi Safina ta kasa yi banda zare ido babu abunda take yi.
Kallon kwayar idonsa da ta yi ne ya sata kara tsorata.
Maher ne ya yi magana kamar haka.
"Ke ko kunya ma bakya ji ?ki fita baki tambayeni ba,sai ki zo kina min masifa akai saboda kawai na bawa ƴar aiki izinin tafiya,
Kuma na faɗa miki dalilin tafiyar ta,ko uwa tafi uwa ne ban sani ba ?
Wallahi Safina kin kusa kaini bango haƙuri na ya kuda karewa tunda ke ɗuk irin hakurin da nake yi da ke bakya gani."
"Haba Maher ta ya ya zaka ce kana haƙuri da ni?ai cewa zaka yi ina haƙuri da kai ba kai ne zaka ce kana haƙuri da ni ba,ko kuma ka ce muna haƙuri da juna,wannan ita ce maganar gas....
Bata karasa maganar da take yi ba ya jefata kan gadon ta faɗi ya bita.
Cikin ɓacin rai da tsantsar sha'awa dake damunsa kwana ɓiyu,dan zai iya cewa ma rabon da wani abu ya shiga sakaninsa da Safina zai yi wata, ko ma yafi haka,sabada sai in zata je unguwa take tsayawa ta yi wanka sosai ta gyara kanta yanda ya kamata,shi kuma har ga Allah ya tsanin ƙazanta sam baya so.
Cikin ɓacin rai da zallan sha'awan dake damunsa ya saka hannu ya yaga rigar abayan dake jikinta ya cillata ƙata.
Ya rage daga ita sai pant da bra,dan ita Safina in ta saka abaya bata saka dogon wando a ciki daga ita sai pant sai rigar zata yi yawonta abunda, Maher ya yi magana har ya gaji ya zuba mata ido.
Hannusa ya sa ya finciko igiyan bra ɗin shi ma ya yar.
"Wai Maher me zaka min ne ni ka ƙyale ni,na tafi,dan Allah na roƙe ka karka min mugunta."
Haka Safina ta dinga faɗa amma bai kulata ba,sai ma hannunsa da ya kara kaiwa kan pant dinta shi ma ya yaga ta ya cillar da ita ƙasa.
Kana ya dannata da ɗayan hannunsa ɗayan hannun kuma ya yi anfani da shi wajan zare towel ɗin dake ƙugunsa da ma shi ƙad'ai ne a cikinsa,sabosa fitowarsa daga wanka kenan zai yi shirin bacci aka kirashi a waya ya nemi wuri ya zauna yana waya ta shigo ɗakin.
Yana gama zare towel ɗin dake ƙugunsa ya ware mata kafafu ya saita abunsa cikin nata da karfi.
Wani irin ƙara Safina ta saki, Maher na ganin haka ya saƙi murmushin mugunta kana ya fara aiki.
Kallo ɗaya zaka wa fuskarsa da kuma yanayin yanda yake sex da ita zaka tabbatar na mugunta ne.
Safina kuwa sai cewa take " Dan Allah Maher ka dena min haka bana so,dan Allah bazan ƙara fita ba tare da izinin ka ba, please ka ƙyaleni."
"Ki ma kara fita Safina,na ce ki ƙara,ba ni ki ke wa rashin kunya ba ? Wai har da cewa haƙuri kike da ni ,bayan ɗuk irin haƙurin da nake yi da ke bakya gani,washarabu da ki bani hakkina ?"
Ji kake passs!ya deki cinyarta da karfi haɗe da cigaba da sex da ita da kar'fi.
*Bayan mintuna arba'in*
Ɗuk da sanyin AC dake cikin ɗakin sai da Maher ya jiƙe sharkaf da gumi,kai in ka yanda sai ka ɗauka ya yi gudun kilometa 50 ko sama da haka.
Safina kuwa ta roƙeshi har ta gaji amma ya yi banza da ita.
Cikin wani irin murya dake nuna tsantsar gajiya ta ƙara buɗe baki a ƙaro na barkatai ta ce " Ma..he.r! Please ka barni haka."
"Bazan barki ba Safina anfi wata baki ban hakkina ba, dan haka na watan da baki bani ba shi nake yi yanzu sai inda karfi na ya kare yau."
"Ha..haba Maher yaushe ka nemi hakkin ka na hana ka.?"
"Kin fi kowa sanin cewa na tsani ƙazanta,ke kuma babu wanda ya kai ki ƙazanta kina nufin da kazantar taki zan nemi hakkina,da wanne zan ji da tsamin jikinki ko da sex?
"Ke na ga fa abun naki har da rainan hankali,tunda sai za ki fita ki ke tsayawa ki yi wankan kirki ."
Ya yi magana a lokacin da yake s'auko wa a kanta .
Gefenta ya kwanta rigingine yana maida numfashi,ya d'au kusan mintuna ɓiyar a haka kafin ya tashi ya sauko daga kan gadon ya nufi toilet.
Wanka ya yi ya fito ya tarar da ita a kwance a inda ya barta har yanzu bata mota ba.
Cikin rashin tausayi ya kalleta kana ya ce "Tashi Malama ki je ki yi wanka dan ba za ki yi min bacci da ƙazanta ba."
Ya faɗa yana mai karasowa gaban mirror ya ja kujera ya zauna ya ɗauki mai ya shiga shafawa jikinsa.
Ɗan kallonsa Safina ta yi cikin murya dake nuna gajiya ta ce"Dan Allah ka zo ka taimaka min Maher."
Kallonta ya yi ta cikin mirror kana ya ce"Ban iya ba in za ki tashi ki tashi Malama ,ko kuma na fita na bar miki ɗakin."
Ya faɗa a lokacin da yake miƙewa daga gaban mirror ya nufi wardrobe d'insa ya buɗe ya d'auƙo wasu fararen kayan bacci masu t'aushin mai dogon hannu da wandonsa ya shiga sakawa.
Lallabawa Safina ta yi daƙer ta sauka daga kan gadon ta shiga jan ƙafa haɗe da dafa bango har ta karasa bakin kofar toilet ɗin ta buɗe ta shiga.
Batafi 3 minute da shiga ba ta fito.
Kallonta ya yi kana ya ce "Koma baki wankan tsarki ba."
Jin abunda Maher ke faɗi ne ya sa ta dakatar da karasa cikin ɗakin da take koƙarin yi ta shiga kallonsa,
Dan ta ma rasa mai zata ce masa,
Bangaren guda kuma na damar zuwa ɗakinsa take yi,dan da bata zo ɗakinsa ba da tana can hankalinta kwance.
Maher ne ya katse mata tunani ta hankar faɗin "Wai Safina baki ji mai na ce ba ne? ko baki koshi ba shi ya sa baki wankan tsarki ba kika fito na kara miki ?"
Kanta ta shiga girgiza wa haɗe da cewa " Wallahi Maher kai mugu ne."
Wani irin takowa ya yi ya karasa inda take kana ya ce "Ni ne mugu?"
"A'a kai ba mugu ba ne, wallahi kana da kirki sosai ɗuk cikin ƴan gidanku kafi su kirki."
Toh na ji na gode wuce ki je ki yi wankan tsarki.
Tana son yin magana jin yanda ya tsareta da idanu ne ya sata yin shiru ta juya ta koma toilet.
Ta yi kusan mintuna 8 a ciki kafin ta fito.
Ta same shi har ya tire zanin gadon ya saka wani ya kwanta.
Ajiyar zuciya ta s'auke kana cikin tsanɗa ta yi baƙin kofar fita.
Dan ɗuk a tunaninta ta d'auka bacci ya yi.
Yana kallonta da ido ɗaya har ta buɗe kofar ta fita.
Kai kawai ya girgiza haɗe da miƙewa ya kashe fitilun ɗakin ya dawo ya kwanta.
Ita kuwa Safina tana fita bata tsaya ko ina ba sai ɗakinta tana shiga ta rufe da key har da sakata ta haɗa yau,kana ta karasa ta buɗe wardrobe ta d'auko kayan bacci ta saka ta kwanta , dan yau ko ta kan chat ma bata bi ba.
Kasan cewa ta gaji sosai ga kuma cinyoyinta dake mata ciwo ne ya sa bata daɗe da kwanciya ba bacci yi awan gaba da ita.
*Fulanin Jajirtattu ce ✍️*
*More comments more typing ✍️*
Sharen fisabilillah 👏 my lovely fan's 🥰
[16/01, 08:10] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭
Story & Written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ
________________________
________________________
Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V
________________________________________________
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
________________________________________________
*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝♀️🧝♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*Book one free*
*Gargaɗi*
Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.
Wannan labarin ƙirƙirarra ne,in ya yi kama da labarin ka/ke,ku yi haƙuri akasi aka samu.
Page ▶️6️⃣
*💫Bismillahi rahmani rahim 🙏💫*
Bangaren Maher kuwa ya daɗe a kwance amma bacci yaƙi zuwa sai tunani kala -kala da yake a ransa.
Tunaninsa na farko shi ne ta yanda zai samo wa kansa mafita,tunani na ɓiyu kuma shi ne maganar da Kakansu ya yi masa akan na kara aure.
Yana cikin wannan tunanin ne baccin ɓarawo ya yi awan gaba da shi.
Safina kuwa har bacci ya yi nesa yinwa ya tasheta , miƙa ta yi kana ta lalibo wayarta ta kunna fitilar wayar kana ta sauko daga kan gadon ta karasa gaban kofa ta buɗe a ta fita,cikin tsanɗa ta nufi kitchen dan bata son Maher ya jita.
Tana shiga kitchen ɗin ta soma dube -dube.
Amma bata ga komai na ci ba a kitchen ɗin.
Frish ta buɗe abun mamaki nan ma babu komai,a karshe dai indomi Safina ta d'auka guda ɓiyu ta dafa shaf -shaf daga shi sai ruwa da magi da mai babu attarugu da albarsa ko ɗaya a ciki.
Bayan ta kammala defawa plate ta d'auko ta juye a ciki,saboda yinwar ta dake ji ma ya sa ko fork bata d'auka ba ta fito daga cikin kitchen ɗin ta wuce ɗakinta da shi.
Ɗazu bayan dawowar Safina daga unguwa bayan ta shiga ɗakinta da ƴan mintuna kaɗan Maher ya s'auko ya kwanshe ɗuk kayan abincin zai fita dashi ya kaiwa mai gadi ya ci in ya ƙoshi kuma ya samu almajirai ya juye musu abincin sai Nadia ta fito daga cikin ɗakinta tana kuka ta nufi kitchen domin shan ruwa ya kirata dan bata kula da shi ba sai da ya kirata.
Dakatar da kaiwa mai gadi abinci ya yi har ta karaso inda yake tsaye ta durƙusa har ƙasa ta ce " Gani nan yallabai."
" Ke kuma kukan me kike yi ?"
Ya jefa mata tambaya .
Kwalla Nadia ta share kana ta buɗe bakinta ta magana "Jikin Mamata ce ya tashi yanzu Yayana ya kirani yake gaya min gashi babu ƙuɗin da za'a kaita asibiti dashi,gashi ni kuma ƙuɗin na wancan albashin duka na kai musu shi a siyo kayan abinci da magani."
Shiru ya yi na ƴan wasu second ni kana ya buɗe baki ya ce" Bani number yayan naki."
Faɗa masa number yayanta Nadia ta yi kana a take ya kira yayan bayan sun gaisa ya gaya masa shi waye,yayan ya kara d'auko sabuwar gaisuwa,ba tare da Maher ya bi gaisuwan da yake masa ba ya ce "Ka turo min account numberka yanzu ina jira,kuma ka yiwa Mamanku sannu ."Yana kaiwa nan bai jira amsar sa ba ya katse kiran.
Bayan ya katse kiran kallon Nadia dake durkushe a gabansa har yanzu ya yi kana ya ce karbi abincin nan kije ki juye ki tafi da shi."
Ba tare da Nadia ta karɓi abincin ba ta kallesa kana ta ce" Yellabaï ban tambayi Aunty Safina ba."
Fuska a haɗe ya kalleta ya ce"Da ni da ita wa yake baki albashi in wata ya ƙare?"
"Kai ne yellabaï."
"Toh ni na baki izinin tafiya tashi ki je ki shirya zan yiwa yayan naki magana ya zo ya tafi dake saboda dare yayi bai kamata ki bi wannan unguwar taku ke ƙad'ai ba."
Murmushi Nadia ta saƙi kana ta shiga yiwa Maher godiya haɗe da addu'oyi kala -kala har sai da ya ɗaga mata hannu kafin ta dakatar da addu'ar haɗe da miƙewa ta amshi kulolin abincin dake hannun Maher ta wuce kitchen ta samu ledoji manya guda ɓiyu ta juye abincin a ciki.
Bayan ta gaba ɗakinta ta tafi don shirya wa.
Maher kuwa waje ya samu a palon ya zauna yana jiran yayan Nadia ya tura masa account numbersa.
Bai wani jima da zama ba ya turo account ɗin, 50k ya tura masa ya ce a kai Mamarsu asibiti.
Bai daɗe da turo wa ba yaji wayarsa na ringing katsewa ya yi ya kira da katinsa,godiya sosai yayan Nadia ya yi wa Maher ba tare da Maher ya amsa godiyae ba ya ce ka zo ka ɗauki ƙanwarka ka kaita ta kula da ita yanzu dare ya yi bai kamata ta dawo wannan unguwar zaku ita kaɗai ba."
Da toh yayan Nadia ya amsa.
Kasan cewa yana kusa da unguwar tasu ne ya sa bai fi mintuna talatin da waya da Maher ba ya karaso (Unguwar rimi low cost)
Kiran Maher ya yi ya ce gashi nan a kofar gida.
Okay kawai Maher ya faɗa kana ya kira Nadia ya faɗa mata ta fito ga yayan nata a waje.
Da toh Nadia ta amsa kana ta ɗauki jakar da ta haɗa kayanta a ciki tafito.
Sallama ta yiwa Maher, Maher ya tire 2k a anjihunsa ya miƙa mata ya ce su hau napep da shi.
Karɓa ta yi haɗe da yi masa godiya kana ta fita shi ma ya miƙe ya hau sama.
Wannan ne dalilin da ya sa lokacin da Safina ta fito bata samu abinci ba.
Kuma ya kwashe ɗuka sauran kayan ciye -ciyen da suke ajiye wa a frish ya bawa mai gadi.
*Safina*
Tana shiga ɗakinta babu wani tunanin zuwa wanke baki tunda ta danyi bacci a haka ta zauna ta saka hannunta cikin plate d'in ta soma ci ,
Ɗuk da irin zafin da kums turorin da indomin yake yi bai hana Safina yin loma ba, saboda tsabar yinwa da take ji ya sa ko zafin abincin ma bata ji.
Sai da ta cinye abincin tas kana ta tura plate d'in abinci karkashin dogon kujerar dake cikin ɗakin kana ta dauki ruwa ta sha,
Bayan ta gama shan ruwan wani irin uban gyatsa ta yi kamar rago, haɗe da miƙewa ta shiga toilet ta d'aure bakinta ta yi fitsari ta dawo ɗakin,bayan ta kashe fitalar ɗakin ta hau gadon ta kwanta nan da nan bacci mai dad'i ya d'auketa.
*Washe gari*
Maher kuwa kasan cewa gobe zai koma wajan aiki ne ya sa bai tafi company ba,saboda dama sai in yana gari yake zuwa company,shi ya sa yana dawowa daga sallah asubaha ya koma bacci.
Ba shi ya tashi daga bacci ba sai wajan 11:30 na safe,wanka da brush ya shiga ya yi ya fito,mai da performance ɗinsa masu kamshin gaske ya ɗ'auka ya fesa kana ya d'auki handraya ya shiga busar da sumar kansa,dan Maher akwai shi da sumar kai sosai dan ya ma fi Safina gashi,
Ga shi baƙi wulik da shi.
Maher na da kyau sosai.
Da kagan shi kaga balaraben kasar (Saudia)dan asalin Mahaifiyarsa ƴar kasar (Madina )ce acan Alhaji Aminu ya haɗu da ita lokacin da ya je aikin haji,kasan cewarsa matuƙin jirgi ne ya sa ɗuk bayan wata biyar sai ya je ya yi humra,haka ma lokacin hajji shi.ma yawanci da shi ake yi,
In ya tashi zuwa daga mahaifinsa har mahaifiyarsa da ƙannensa duka yake kwashe wa ya tafi da su.
A can ne ya haɗu da mahaifiyar Maher har suka fara soyaya har suka ka yi aure.
Da yake ita kaɗai iyayenta suka haifa ne ya sa ɗuk abunda take so shi ake mata saboda gudun ɓacin ranta.
Kuma gashi uwa uba suma su Alhaji Aminu mahaifinsa Alhaji Mustapha kakar su Maher balaraben ƙasar (Sudan)ne ya sa ba'a hana ta auransa ba,tunda dukansu larabawa ne.
Ɗuk da Alhaji Aminu na da kyau sosai amma Hajiya Zarina tafi shi kyau nesa ba kusa ba,kasan cewa Maher na kama da mahaifiyarsa sosai ne ya sa yafi ƙannensa kyau.
Duk da sauran ma farare ne amma hasken Maher daban da sauran,dan shi saboda tsabar hasken da yake da shi ma har wani yellow-yellow yake yi,yana da dogon hanci sai bakinsa madaidaici wanda ke ɗauke da pink ɗin lips,yana da tsawo daidai misali,sai sajen kaɗan da ya ƙawata fuskarsa sosai.
Bayan ya gama busar da sumar kansa ne ya ɗauki mayukan ya shafa akai haɗe da tajewa ,ɗuk da kafin ya taje ma a kwance yake,amma da ya saka mai ya kara tajewa sai ƙara kwanciya lub -lub ya yi ya bada wani irin style.
Bayan ya kammala gaban wardrobe ya karasa ya tiro fararen shadda wanda aka mai ɗinkin jumfa da shi,
Rigar mai karamin hannune ba mai lins ba ne ba.
Shirya wa ya yi saf sai zuba kamshi yake ya nufi gaban mirror ya dauko ɗaya daga cikin agogonsa Zinare ya saka,kallo ɗaya zaka wa agogon ka tabbatar ba karamin ƙuɗi aka yi anfani da shi wajan siyan sa ba, saboda wani irin sheƙi namusamman yake yi.
Bayan ya kammala saf ya tattara wayoyinsa ya zuba su cikin aljihun wandonsa kana ya saka takalminsa mai tsada kansa babu wula ya fito bayan ya kulle ɗakinsa ya sauko ƙasa.
Tun kafin ya karasa saukowa ya hango palon kaca- kaca,cikin takaici ya karasa sauka, ko kallon inda dinning yake bai yi ba ya bar palon,dan ya san ko ya je babu abunda zai tarar a kai.
Ƙuɗi ya bawa Baba mai gadi ya siyo abinci dan ya san ba lallai ne Safina ta yi girgi ba,sabosa