Showing 33001 words to 36000 words out of 52064 words
Chapter 12 - SANADIN RABUWAR book1 by Sakina Isma'il-WPS Office.txt
kuwa kara gyara kwanciyarta ta yi sosai,kana ta kara jan hannun Suraj da kyau.
Ba shiri Suraj ya faɗo kanta,kara ta saƙi ya saka hannu ya rufe mata baki.
Ba shiri ta buɗe idonta haɗe da yastine fuska,kana ta buɗe baƙi ta ce.
"Washhhhh! ."
"What happened.?"
Ya tambaye ta.
Bata amsa ba sai ma kamo ɗayan hannunsa da ta yi ta ɗora saman cikinta alamun nan ne yake mata ciyo .
Wani irin ƴar Suraj ya ji a lokacin da Zoya ta saka hannunsa saman cikinta.
Ga bananarsa da ya kara miƙewa,fiye da na d'azu.
Runtse ido yayi yana ambaton sunan Allah.
Kana ya buɗe su.
Hannunsa da ta ɗora saman cikinsa ya tire kana ya shiga yunƙurin miƙewa,sai idonsa ya kara sauka saman dukiyar fulalinta.
Take ya ji yana sha'awar son taɓa ta.
Kallon fuskarta ya yi ya ga a rufe,sai kawai ya yi anfani da wannan damar da ya samu ya ɗora hannunsa saman kirjin nata,
Ajiyar zuciya Zoya ta saki tana mai kara kamo hannunta ta tura saman rigar,
Kara kallon fuskarta Suraj ya yi ya ga still a rufe suke.
Kara anfani da damar da ya kara samu ya yi ya shafa bakin dukiyar fulanin nata,ganin bata motsa ba ne,ya sa shi cigaba da murza bakin dukiyar fulalin nata.
Wani irin dogon numfashi Zoya ta saƙi, haɗe da banƙaro kirji.
Maɓallin rigar nata ya ɓalle sosai kana ya cigaba da abunda yake,
Ya juma yana murza dukiyar fulaninta kafin ya zare ɗayan hannunsa da ta rik'e tun d'azu ya saka a ƙasanta ya shiga shafa wajan da ya soma fito da ruwan ni'ima ,
Sosai ya maida hankali akan abunda yake yi yana shafa kasanta yana murza samanta,
Ya daɗe a haka kafin ya zare hannunsa ya miƙe ya fita daga ɗak'i ya je ya rufe ƙofar office d'insa da key ya dawo ɗakin.
Wandon jikinsa da karamin gajeran wandon da ya saka a ciki ya zare ,kana ya ƙaraso gabanta ya zare mata ita ma wandon dake jikinta.
Kana ya ja kafarta sosai ya sauka daga kan gadon,ya buɗe kafar sosai ta yanda zai ji dadin sarrafata.
Kana ya saita abarsa cikin nata ya shiga sarrafata.
Lokacin da Zoya ta ji abarsa cikin nata ta saki wata iriyar ajiyar zuciya,dan wani irin dadi na musamman ta ji ya ziyarci jikinta.
Dadin da ta ji bai gama tafiya ba,ta soma jin wanda tafi shi.
Suraj kuwa sosai ya maida hankali wajan aikawa Zoya kayansa.
Ya dau lokaci mai tsawo a haka kafin ya yi realise ya tire abunsa ya wuce toilet.
Wanka ya yi ya fito ya d'au tishu ya shiga goge mata jikinta da shi,
Sai da ya goge mata saf sannan ya mayar mata da wandonta ya gyara mata rigarta,ya ja bargo ya rufeta ya bar ɗakin ya dawo office d'insa ya zauna.
*Fulanin Jajirtattu ce ✍️*
*More comment more typing ✍️*
Share fisabilillah 👏 my lovely fan's 🥰
07049322735
[10/02, 13:28] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭
Story & Written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/FpkwDV3VSsHAei7kZz518c
________________________________________________
Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V
________________________________________________
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
________________________________________________
*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝♀️🧝♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*Book one free*
*Gargaɗi*
Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.
Wannan labarin ƙirƙirarra ne,in ya yi kama da labarin ka/ke,ku yi haƙuri akasi aka samu.
Page ▶️2️⃣1️⃣
*💫Bismillahi rahmani rahim 🙏💫*
Waya ya ɗauka ya kira Nurse Linda ya ce ta same shi a office ta amsa da toh kana ya kashe wayan.
Yana kashe waya ya miƙe ya je baƙin' kofa ya tire wannan key d'in da ya saka wa ƙofar kana ya juya ya koma kan kujerarsa ya zauna.
Ba'a wani d'au lokaci ba aka yi nocking ɗin kofar.
Ya bada umarnin shigowa.
Turo ƙofar aka yi aka shigo.
Wata matashiyar budurwace ta shigo
Office ɗin sanye da pink d'in inform nursis.
Kara sowa cikin office d'in ta yi kana ta ce.
"Dr gani."
Ta faɗa da indianci.
"Okay,da ma wata mara lafiya ce ta zo ina dubata bayan ta kammala yi min bayanin abunda ke damunta ne na sallameta ta miƙe da niyar barin office ɗin ta faɗi,ina taɓa jikinta na ji zafi sosai shi ne na d'auketa na kaita ɗakina na je na ɗ'auko wasu alluran na zo na yi mata na ƙara mata ruwa zazzabi ya sauka yanzu sai dai ita har yanzu jikinta ba normal yake ba,gashi bata zo da kowa ba, please ki shiga ki kula da ita kafin ta farka a canza mata ɗaki,in kuma ta farka ta ji sauƙi sai a sallameta ta tafi gida."
"Okay Dr."
Linda ta faɗa haɗe juyowa ta nufi ɗakin.
Shi kuma ya tattara wayoyinsa da wasu takardu ya fita don zuwa duba wannan matar da ya yi wa CS in ta farfaɗo.
*Kaduna Nigeria*
*Naila*
Ina tashi da safe na shirya saf cikin bakar abaya na yi kyau har na gaji,jakata da takalmina da wayata na ɗ'auka na saka cikin jaka kana na bar ɗakin,na nufi palo.
Ina zuwa palo ban tsaya ko ina ba sai dinning na ja kujera na zauna na ɗ'auko plate da fork na shiga zuba dankali da ƙwai da aka soya.
Bayan na kammala zubawa na maida murfin na rufe kana na soma ci ,cikin sauri -sauri don yau muna da lecture da safe wajan karfe goma haka,yanzu kuma 9:20 shi ya sa nake sauri kar na makara.
Cikin lokaci ƙanƙani na gama cinye dankalin da ƙwan da na zuba,kuma da ma ba wani mai yawa na zubo ba.
Bayan na kammala na ɗauki black tea ɗin da na zuba shi ma na shanye kana na ɗ'auki tishu na goge bakina,na shiga ƙwallawa Mommana kira.
"Momma! Momma!!."
Can cikin ɗayan ɗakin Hajiya Sumayya ta amsa haɗe da fitowa tana faɗin.
"Ya ɗai Mamana,yau da wuri kike da lecture ne.?"
Kai na geɗa mata ina mai faɗin.
"Eh."
"Okay, ina zuwa."
Ta fada bata tsaya jiran mai zan ce ba ta koma ɗakinta.
Ba ta wani jima ba ta dawo palon.
"Yauwa ungo ki siyo wani abu in kika ji yinwa,kuma bana son wannan kayan zaƙin da kike siya,tunda su ba abinci ba ne."
"Noo, Momma ki bar kuɗinki ina da kuɗi a cikin account ɗina zan tire a p.o.s in ina bukatar siyan wani abu."
Ban san kina da kuɗi ba ne ba na ɗ'auka na baki,dan Allah Malama ki karba na ce ki yi anfani da su,ke ai na ki ba kash ba ne,dan haka karɓi."
Ba yanda na iya a haka na saka hannu na karɓi 10k da Mommana take miƙa min.
Sallama na yi mata kana ta yi min addu'a da kuma Allah ya kiyaye na juya na fita.
Ina zuwa na tarar da Mahmud na jirana,dan tun jiya na faɗa masa ina da lecture da safe.
Yana ganina ya buɗe min kofa motar ina karasowa bayan mun gaisa na shiga,shi ma ya zaga ma zaunin dreve ya shiga Maigadi ya buɗe mana gate ya cilla hancin motar waje muka nufi makaranta.
Muna isa makaranta bayan ya ajiye ni na faɗa masa lokacin da zai zo ya ɗauke ni kana na sauka na nufi cikin makaranta shi kuma ya ja motar ya bar harabar makarantar.
Ina sauka na duba agogon hannuna na ga 9:52 na safe.
Da sauƙi na nufi cikin class ɗinmu ina shiga 'yan matan rannan da suka ce suna son Maher suka bini da kallo har na karasa kujerata da nake zama na zauna haɗe da ajiye jakata akan teburin.
Ban daɗe da zama ba Fauziya ƙawata ita ma ta shigo cikin sauri.
Karasowa ta yi ta zauna,na kalleta na saƙi murmushi.
Kasan cewa ta san me nake wa murmushi ne,ya sa ta banƙamin harara.
Haɗe da cewa.
"Ai dole ki yi murmushi tunda ke baki makara ba."
"Toh ai Fauziya ke ma baki makara ba ai,kawai dai dariya kika bani ta yanda kika shigo cikin class d'in kamar an korori."
"Ke! Kowa ba dole na yi sauri ba,kin sa ni sarai wannan ɗan iskan Malamin in ya shigo ba barina zai yi na shigo ba,tunda ba kirki ne da shi ba."
Fauziya ta faɗa.
"Wallahi ba shi da kirki kam ko kaɗan,bai iya yiwa mutun uzuri ba, gashi har goma da minti biyar ta yi bai shigo ba har yanzu,kuma da a ce ɗaya daga cikinmu ne ya kara mintuna biyar bai shigo ba da tuni ya hana mu shiga."
"Wallahi sosai ma, Allah dai ya kyauta."
Fauziya ta faɗa.
"Ameen."
Na amsa.
Yauwa ƙawata ni kam ina wannan saurayin naki,kwana biyu ban ga ya kawo ki ba."
Banza na yi mata,kamar ban ji mai ta ce ba.
Baki Fauziya ta buɗe da niyar kara yin magana sai Malaminmu ya shigo muka fara lecture.
Awa ɗaya Malamin ya yi ya kafin ya tafi, Sir Junaid ya shigo,shi ma ya yi awa ɗaya.
A takaice dai karfe ɗaya aka tashe mu, kafin dayan ta karasa Mahmud ya karaso school ɗinmu.
Wannan umarni na ne.
Dan ban son jira,sai dai a jirani.
Ina fita na ga Mahmud na yiwa Fauziya sallama na shiga mota muka wuce gida,ita ma ta shiga motarta ta ja ta wuce gidansu.
Ina komawa gida, na tarar da su Momma da masu aiki,suna da girke -girke shi ne na tambayi Mommana baƙi zamu yi ne ? Nan ne take sh'aida min cewa ai Dadana ne zai dawo yau.
Wani irin faɗin ciki na ji,dan na yi missing d'insa sosai.
Kallon Mommana na yi kana na ce.
"Amma Momma me ye sa baki faɗa min da wuri ba sai yanzu.?"
"Na faɗa miki, ki ƙi zuwa makaranta,kina yin abu kamar ban san halinki ba Naila."
Kaina na sosai kana na ce.
"Toh shi ke nan bari na je na ajiye jakata na zo na taya ku,da ma motsinku na ji a kitchen ne shi ya ba ban wuce ɗakina darek ba,ina kai wa nan na juya na bar kitchen ɗin.
Ɗakinna na wuce na je na je ta ajiye jakarta da takarminna,na tire abaryan dake jikinna na nemo riga mara nauyi na saka kana na saka wula da silifas na fita na koma kitchen ɗin,
Ina shiga na soma tayasu aiki.
*Gidan Maher*
Kamar yanda Safina ta kasa cin kwan da Indo ta soya haka ma ɓangaren Baba Maigadi,dan kuwa yana yin loma ɗaya ya tofar da ƙwai k'asa ya sha ruwa.
A tak'aice dai Maigadi shi ma bai ci ƙwai da Indo ta dafa ba, sai dankalin kawai ya ci,kwai leƙawa ya yi ƙofar gida ya samu wani almajiri ya ba shi.
"Ummm! Allah na tuba ba dole gishiri ya yi yawa a abinci ba an bawa yarinya karama ta yi girki."
Baba Maigadi ya faɗa
A lokacin da yake zama akan bencinsa.
"Allah dai ya dawo da Nadia lafiya,dan Nadia ba dai iya girki ba."
Ya sake faɗin.
Bai rufe baki ba ya ji ana nocking ɗin ƙofar, miƙewa ya yi ya karasa baƙin gate ɗin,kana ya shiga tambayar waye.
"Waye."
Muryar mace ya ji ta yi magana.
Buɗe ƙofar ya yi ya ga Nadia ce.
Washe baki Baba Maigadi ya yi kana ya ce.
"Nadia ashe ke ce.?"
"Eh Baba ni ce,ina wuni.?"
"Lafiya lau Nadia ya Mamanku da jiki.?"
Nadia ta amsa da sauƙi kana ta juya ta yi cikin gidan.
Nicking ta yi.
Safina na ɗaki ta ji ana nocking, saƙi ta ja haɗe da miƙewa ta fita,tana faɗin.
"Wai Indo kina ina ne kika bari sai nocking ake yi.?"
"Gani nan Hajiya tuwo nake tuƙawa ne shi ya sa,amma yanzu zan buɗe."
Indo ta faɗa haɗe da rufe tukunyar ta fita.
"Buɗe mu ga waye."
Safina ta faɗa a lokacin da take zama akan kujerar dake cikin palon.
Bayan an buɗe kofar Nadia ta shigo da sallama.
Safina na ganin ita ce ta tashi a fusace cikin haɗe rai ta buɗe baki ta ce.....
*Fulanin Jajirtattu ce ✍️*
*More comment more typing ✍️*
Share fisabilillah 👏 my lovely fan's 🥰
[12/02, 22:47] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭
Story & Written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/FpkwDV3VSsHAei7kZz518c
________________________________________________
Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V
________________________________________________
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
________________________________________________
*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝♀️🧝♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*Book one free*
*Gargaɗi*
Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.
Wannan labarin ƙirƙirarra ne,in ya yi kama da labarin ka/ke,ku yi haƙuri akasi aka samu.
Page ▶️2️⃣2️⃣
*💫Bismillahi rahmani rahim 🙏💫*
Cikin haɗe rai ta buɗe baki ta ce.
"Me ye dawo da ke.?"
Ɗan guntun murmushi Nadia ta yi kana ta ce.
"Wallahi Maman nawa ta ji sauƙi sosai ,shi ya sa na ce bari na dawo."
Nadia ta bawa Safina amsa,dan har ga Allah bata fahimci inda maganar Safina ta dosa sosai ba.
Safina kuwa cikin haɗe rai ta kara buɗe baki ta ce.
"Ke! Malama abunda na tambayeki za ki ba ni amsa ,ba wanda ban tambayeki ba,ta ya ya ina tambayarki meye dawo da ke za ki wani cewa Mamanku ta warke,ni ina ruwana da warkewar Mamarku,in ta ga dama ta warke in ba ta ga dama ba kar ta warke,wannan ku ta shafa ba ni ba,dan haka ki yi gaggawar barmin gidana tunda ba gidan Ubanki ba ne."
Safina ta faɗa tana mai huro hanci da karkaɗa ƙafa kamar yanda 'yan bariki suke yi in an ɓata musu rai.
Durƙusawa Nadia ta yi har ƙasa cikin kuka take bawa Safina hakuri .
"Dan Allah!dan annabi Hajiya ki yi haƙuri karki kore ni daga aikina,dan wallahi da wannan aikin na dogara,da shi nake samun nake siyawa Mamana magani da abunda zata ci."
Nadia ta faɗa.
"Gaskiya ba da shi kika dogara ba,da da shi kika dogara da ba za ki taɓa barin gidan nan ba tare da kin nemi izinin na ba."
"Dan Allah Hajiya ki yi haƙuri Alhaji ne ya ce na je zai faɗa miki shi ya sa na tafi, saboda ko na ce zan faɗa miki ma bakya nan ranar."
"Ohhh! Yanzu saboda bana nan shi ya sa kika tafi ? Ba ki iya jira na,na dawo ki nemi izini na ba.?"
"A'a Hajiya ba haka ba ne, Allah da bai ce na tafi ba bazan taɓa tafiya ba tare da na nemi izinin ki ba."
Nadia ta sake faɗi.
"Shi ke nan,tunda shi kike wa aiki,kuma shi ya baki izinin tafiya sai ki juya ki koma inda kika fito ba na bukatarki na samu wata kuma ga ta nan a gaban ki kina ganinta."
Safina ta faɗa tana nuna wa Nadia Indo dake tsaye.
Kallon gurin da Indo take tsaye Nadia ta yi,kana ta maida dubanta gurin da Safina take tsaye kana ta ci gaba da faɗin.
"Dan Allah Hajiya karki kore ni,dan Allah na roƙe ki."
Ta faɗa,tana mai hada hannayenta biyu alamar roƙo.
Safina kuwa,ba tare da ta tausaya mata ba ,ta sake buɗe baki a karo na uhu ta ce.
"Kin ga Nadia ko ki fita daga gidan nan da kanki ko na fitar da...
Bata karasa ba ta ji ƙauri na tashi daga kitchen.
Maida dubanta ta yi kan Indo kana ta ce.
"Indo ƙaurin me nake ji a kitchen haka ? kar fa ki ce min abincin da zamu ci d'in kika bari yana kamawa ."
"Kai innalillahi!wallahi Hajiya tuwon da na tuƙa ne na manta da shi akan wuta."
Indo ta faɗa,
Bata tsaya jiran mai Safina ta za ce ba ,ta juya da gudu ta koma kitchen.
Kallon takaici Safina ta bi bayan Indo da shi, kana ta kara mai da dubanta kan Nadia ta ce.
"Ke! Kuma ba ki ji mai na ce ba ne ? kika tsaya anan kina kallona."
"Na ji Hajiya,na gode sosai sai anjima."
Nadia ta faɗa haɗe da juyowa ta bar palon.
Tana fita ta tsaki murmushi, haɗe da cewa.
"Ummm!sai kin neme ni da kanki Hajiya,dan na tabbata wannan yarinyar da na gani ba za ta taɓa yi miki abunda kike so ba,in kuma ta yi miki ke,toh shi Alhaji Maher bazai taɓa yadda ya ci abincin wannan yar figigiyar yarinyar da na ga ni ba,saboda ke din ma dan irin ta ce shi ya sa kike iya cin jagwalgwalenta ."
Na karashe maganar a lokacin da take karasa wa ɗan ƙaramin gate ɗin.
Kallon ta Baba Maigadi ya yi kana ya ce.
"Nadia ina kuma za ki na gan ki da kaya ? Bayan kuma yanzu kika dawo ."
Ai Nadia na jin haka hawaye suka taru a idonta,share hawayen ta yi ,kana ta buɗe baki ta ce.
"Wallahi gidanmu zan koma Hajiya ta ce na tafi ta samu wata ƴar aikin ."
Nadia ta bawa Baba Maigadi amsa.
Bata jira jin mai Baba Maigadi zai ce ba ,ta buɗe ƙofa ta fita na bar gidan.
Bata daɗe da fita ba ta samu abun hawa ta faɗa masa inda zai kaita ta shiga suka tafi.
Cikin gidan Maher kuwa Baba Maigadi na ganin Nadia ta bar gidan ya koma kan bencinsa ya zauna ya yi shiru yana tunanin.
Ko tunanin me ya yi oho.
Ni dai kawai gani na yi ya ɗauki ƴar karamar wayarsa kirar Nokia wanda ya sha ɗauki sosai da ƙyaure ya dannawa Maher kira yana addu'a Allah ya sa yana da kuɗi a cikin wayar,dan rabon da ya sa kuɗi a cikinta anfi wata uku,lokacin da ya saka nera 100 ya kira iyalansa.
Ai kuwa ya ci sa'a da sauran kuɗi a ciki dan wayar ta fara ringing.
*Abuja Nigeria*
Airport ɗin cike yake da 'yan tafiya aikin haji,manya da yara 'yan mata da samari matan aure da zawarawa,
Kamar yanda duk shekara kowa yake koɗayin ziyartan ɗakin Allah ,hakan wannan shekarar ma.
Shigowarsa airport ɗin kenan yana jan ƴar karamar akwatinsa,dan in ya kai su ba shi zai dawo ya dauki wasu ba, wani abokin aikinsa ne daban zai dawo ya ɗauki wasu pasinjojin .
Yana shiga bai tsaya ko ina ba sai wani ɗaki da ba kowa yake shiga cikinta ba sai mahaikatan kaɗai, cikin mahaikatan ma,sai manya -manya mahaikata .
Kayan dake jikinsa ya shiga ya sauya zuwa kakinsu na matuƙan jirgi,ya yi kyau sosai,ya fito a Captin a d'insa sosai .
Bayan ya kammala shiryawa daukan kayan da ya tire ya yi ya linke ya maida shi cikin akwatinsa ya rufe,wayarsa ya tiro da niyar kashewa sai kiran Baba Maigadi ya shigo wayar katse kiran ya yi kana ya kira sa.
Ta can bangare kuwa Baba Maigadi