Showing 9001 words to 12000 words out of 52064 words

Chapter 4 - SANADIN RABUWAR book1 by Sakina Isma'il-WPS Office.txt

06 Mar 2025

2929

ko ta tashi yi iya kacinta indomi.



Bayan ya bawa Baba mai gadi godiya Baba ya yi kana Maher ya shiga motarsa mai gadi ya buɗe mai gate ya fita da motarsa.



*Malari GRA*


Wani Babban gida na haugo,kallo ɗaya zaka wa gida ka fahimci ba karamin ƙuɗi aka yi anfani da shi wajan gida shi ba.


Chusa kaina na yi cikin gidan.


Part ɓiyu na gani a cikin gidan amma ɗayan tafi ɗayan girma.


Ɗan madaidaici part ɗin na nufa na tura kofar a hankali na shiga kana,palon ya haɗu iya haɗuwa, palon ƙato ne sosai, ɗauke yake da kujera set ɓiyu.



Komai na gidan ya haɗu ma sha Allah,ba kowa a cikin palon shi ya sa kai tsaye na nufi ciki.


Bedroom uku na gani,na bangaren dama na nufa na tura kofar na shiga.


Wata matashiyar budurwace na gani kwance tana bacci, sakamak'on gashinta da ya rufe mata fuska ne ya sa banga fuskaesa ba.


*Jigawa*

A cikin Jigawan akwai wani rugar fulalin a wani ƙauye da ake kira (Maganda)


Nan ne fulanin suka kafa bukkokinsu suke rayuwar su cikin farin ciki tare da iyalansu gwanin ban sha'awa,da rana mazan tare da 'ya'yansu su tafi kiyo,matan kuma suna gida,wata rana su ma sukan zuwa tallan nono ko kuma in suna da 'ya'yan mata wayenda suka girma su suke bawa nono suke kaiwa cikin gari in yamma ta yi su dawo gida,a haka suke rayuwarsu babu boko sai islamiya,shi ma islamiyan da babu gwara yanzu an samu wani bafulatanin Malam da ya dawo cikin rugar tasu, toh shi ne yake koya musu karatun allo da safe kafin shi ma ya tafi kiwo.



Tafe take ita da ƙawarta tun d'azu ƙawarta take ta zuba tsurutu amma bata yi magana ba dan daga ummm sai uhummm iya kacin amsar da take bawa kawarta kenan Dije kuwa gajiya ta yi da irin amsar da Boɗenjo take bata ya sa ta ce "Haba Boɗenjo wai me ye sa kike min haka ne za ki barni tun dazu ni kaɗai nake magana,bayan kuma ba haka kike ba."


Baki wacca aka kira da Boɗenjo ta buɗe haɗe da ɗago dara -daran idanunta ta zubasu akan na Dije.


Kyakkyawar ce sosai ma sha Allah,tana da haske amma ba sosai ba,tana da dogon hanci ya ɗan karamin bakinta ma daidaici,



Ɗuk da akwai dankwali a kanta amma ana iya ganin jelar da ya sauko har gadon bayanta.


Tana da jiki babu laifi.


Kallon Dije ta yi cikin harshen fulatanci ta ce " Haba Dije tunda kin san ba haka nake ba ya kamata ki ƙyaleni kaina ciwo yake yau bana son yin magana."


"Shi ke nan Boɗenjo Allah ya kara tsaki".


Boɗenjo ta amsa ameen.


"Boɗenjo ga motar wani kaɗo a bayanki."



Juyowan da Boɗenjo zata yi kenan taga motar kusa da ita kasan cewarsu 'yan ƙauye ne ya sa suka buga uban tsalle da niyar bawa mai mota hanya ya wuce sai mota ya bugeta ta faɗi kasa.




Wani irin ihu ta kurma haɗe da tashi zaune daga kan gadon tana mai dafa goshinta.


Cikin tashin hankali matar ta karaso cikin ɗakin jin kukan ƴar lelenta.


Karaso wa ta yi gaban gadon ta hau ta zauna kana ta shiga jera mata tambayoyi.


"Lafiya Naila ina zaune a palo ina breakbeat na ji kina ihun ?"


Cikin shogoɓa da tsantsar gata yar matashiyar budurwar ta buɗe baki ta ce" Momma yau ma fa na kara wanan mafarkin na wanan mai kama da ni ɗin,ni wallahi Momma na kasa gane komai da ace bayar ƙauye ba ce ita ,da sai na ce ni ce saboda kamarmu ɗaya da ita babu babbanci, ni na rasa gane wannan mafarkin na kasa fahimtar komai,kuma na kasa gane wacece ita."


"Ƴar uwarki ce Naila."


"Ƴar uwata kuma Momma da ma kuna da wata ƴa bayan ni ne ?"









**Fulanin Jajirtattu ce ✍️*





More comment more typing ✍️





Share fisabilillah 👏
[17/01, 23:06] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭



Story & Written ✍️

By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)


________________________________________________


Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ


________________________
________________________



Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp  : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V


________________________________________________


*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

________________________________________________



*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝‍♀️🧝‍♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝



*Book one free*


*Gargaɗi*

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,in ya yi kama da labarin ka/ke,ku yi haƙuri akasi aka samu.




Page ▶️7️⃣



*💫Bismillahi rahmani rahim 🙏💫*



Kai Momma ta geɗawa Naila alamar eh.
Da mamaki Naila take kallon mahaifiyarta, haɗe da gyara zama dan jin abunda mahifiyarta zata faɗa,amma sai dai ina,bayan geɗa mata kai da ta yi bata sake cewa komai ba.


Hajiya Sumayya kuwa ba dan komai ya sa ta kasa magana ba sai tuna abubuwan da ya faru a baya har ta rasa ɗayan ƴarta.



Jin ana taɓa ta ne ya sa ta dawowa daga duniyar tunanin da ta tafi.


Kana ta ɗago ta kalli Naila,


Kallo da taga mahaifiyarta na mata ne ya sata cewa "Momma tun d'azu baki ce komai ba.?"



Ajiyar zuciyar matar ta sauke haɗe da gyara zama.


Sai a lokacin na karewa
matar kallo sosai.


Tana da kyau amma ba can-can ba, ɗuk da hasken da take ta shi amma bata kai ƴarta kyau ba.


Naila ba fara ba kuma ba baƙa ba.


Irin fatar jikin nan nata ne ake kira da wankan tarwaɗa.


Tana da dogon hanci da ɗan karamin baki,tana da gashin gira sosai,haka ma gashin kai.



Ba wani jiki ne can -can da ita ba,tana da kirji sosai da kuma mazaunai.



Saɓanin mahaifiyarta da take da haske da kuma jiki,dan kwata -kwata basa kama,sai dai abunda ba'a rasa ba,


Da alama da mahaifinta ta ke kama.


Gyara zama mahaifiyar tata ta yi sosai kana ya soma magana kamar haka.



"Yanzu za ki ji komai Naila."



Sai kuma ta yi shiru,bata ci gaba da magana ba.



Cikin shogoɓa Naila ta kalli mahaifiyarta kana ta ce " Haba Momma ki faɗa min mana ."



*Labari*


Alhaji Jibril babban dan kasuwa ne,yana da yara ɓiyu mace da na miji,macen ce babba sai na mijin wanda yake binta,kusan shekara 10 macen ta bawa na mijin,
Dan har sun budda rai da kara samu wani ɗan ba, sai kwatsam Allah ya bawa Hajiya Binta wani jikin,bayan wata tara ta haihu ta samu ɗa na miji,murna a wajan Alhaji Jibril ba'a magana.


Ranar suna yaron ya ci sunan marigayi mahaifin Alhaji Jibril watoh mai Nasara a haka rayuwa ta ci gaba da tafiya har Mai Nasara ya soma girma,wani irin so Alhaji Jibril yake wa mai Nasara,dan wani lokaci ma tare da shi yake tafiya wajan kasuwancinsa.



A haka har yaron ya yi girma.


Shi ya sa tun kafin Mai Nasara ya kammala karatunsa ya fara zuwa kasuwa yana taya mahaifinsa aiki.


Shi ya sa bayan ya yi digirin sa na farko dana biyu ya dawo kasuwa gaba ɗaya ,sosai ya maida hankali a harkan kasuwanci,kuma dama bangaren kasuwanci ya karanta shi ya sa komai yake tafiya yanda suke su.




A baka dai rayuwa ta ci gaba da tafiya har Alhaji Jibril ya yi accident ya mutu,sun yi kukan mutuwan har sun gode Allah.





*Bayan wasu shekaru*


Sosai Alhaji Mai Nasara ya ke kasuwanci,dan yanzu har harkan saida jiragen ruwa yake yi, kuma Alhamdulillah business ɗin ya karbe shi sosai,cikin lokaci ƙanƙani sunansa ya zaga wurare daban-daban.


Dan a cikin masu kuɗin (Kaduna)daga Captin Aminu sai shi.



Dan a cikin garin (Kaduna)shi ƙad'ai ne ya fi shi ƙudi.



Lokacin tuni yayarsa Shamsiya ta ɗaɗe da yin aure,tana zaune a garin Abuja lokaci zuwa lokaci takan zuwa (Kaduna) tana kawo musu ziyara.


A yanzu tana da ƴaƴa uku Khadija (Nana)sai Maryam.


Lokacin Alhaji Mai Nasara ya yi girma sosai ya zama babban mutun, kuma ko maganar aure baya yi,dan kasuwancinsa kawai ya sa a gaba.




Wannan ne dalilin da ya sa mahaifiyarsa yi masa magana akan ya nemo matar aure shi ma ya samu ya yi aure,tunda ba wai abunda zai yi aure ne ba shi da shi ba.


Da toh ya amsa mata kana ta sallameshi ya tafi.




Kasan cewa Alhaji Mai Nasara yana son mahaifiyarsa ne ya sa bai taɓa yin musu akan ɗuk abunda zata zo masa da shi ba,shi ya sa da ta yi masa maganar aure tun lokacin ya shiga nemon mata,cikin ikon Allah ya samu mata a (Kano )lokacin da ya kaiwa wani abokinsa da suke business tare ziyara ya ga wata ƙanwarsa kuma ya yaba da tarbiyan gidan sosai shi ya sa da ya ganta ya ji yana sonta bai yi ƙasa a guiwa ba ya yi wa abokinsa Usman magana, Usman ya ji dad'i sosai,shi ya sa babu bata lokaci ya yi wa ƙanwarsa Sumayya magana kuma ya hada su suka gaisa da Mai Nasara,



Kasan cewa Mai Nasara mai kyau ne,ga kuma kuɗi da hutu da ya zauna a jikinsa ne ya sa ba tare da ɓata lokaci ba Sumayya ta amince da auren sa.



Babu ɓata lokaci manya suka shiga maganar aka zo aka yi magana,aka sa rana.



Watannin da bai wuce ɓiyu zuwa uku ba aka d'aura auren Sumayya Alkhasum da Mai Nasara Jibril ,suka tare a wani tamfatsetsen gidansa dake nan (Kaduna).



Sun daɗe Allah bai basu haihuwa ba,


Dan sai da suka yi kusan shekara biyar da aure kafin Hajiya Sumayya ta samu juna biyu.



Bayan wata tara ta haifi ƴan biyu duka mata,ranar suna yaran suka ci sunan mahaifiyar Alhaji Mai Nasara,da kuma mahaifiyar Hajiya Sumayya.



Fatima (Layla)
Da kuma Jamilah (Naila)



Yaran suna da wata dara bikin Usman yayan Sumayya kuma abokin Alhaji Mai Nasara,suka tafi (Kano).


Daga (Kano) za su wuce Gombe su dauko Amarya dan amaryar ƴar Gombe ce.


Bayan sun je Gombe suka sauka a wani babban hotel dake cikin Gombe.


Washe gadi aka d'aura aure suka ɗauki amarya a mota.


Kasan cewa biki ne shi ya sa a mota suke gaba dayan su.



Amma shi Alhaji Mai Nasara daga shi sai dreve da matarsa da ƴaƴansa.



Sun kusa shiga wani ƙauye wanda wayanci noma kawai ake a ƙauyen dan babu mutane ma a wajan gaba ɗaya,suna ciki tafiya suka ga 'yan fashi sun sha gabansu haɗe da fito da makaman su suka yo kansu suna faɗin " Za ku fito daga cikin motar nan ko sai mun kara so mun yanka wuyan ku.?"



Ai motocin d'aukan amarya guda ukun duk sauka suka yi daga cikin motar, 'yan fashin sun kama su duka sun ce su kwanta rufda ciki.



A ciki kuwa har da amarya da ango duka ba wanda aka kyale.



Cikin haɗe rai ogan nasu ya kalle su kana ya ce " Duk ku miko jakunkunan ku da wayoyinku."


Da yake cikin tsawa ya yi maganar ne ya sa babu ɓata lokaci kowa ya miƙo jaka da waya.


Karba suka yi gaba ɗaya suka zuba su a motocin su.


Kana suka kara dawowa inda suke kwance,


Da yake su 15 ne ,su kuma 'yan daukar Amarya su dara ne,dan sauran tuni sun yi gaba.



Kallon sauran yaransa ogan nasu ya yi kana ya ce " Ku kashe su ɗayan bayan ɗaya basu da anfani."




Kai suka geɗa kana suna mai karasa kusa da su sosai,kana masu wuƙa suka saita wa wasu wuƙa masu bindiga kuma suka saita wa wasu bindigogin su akai.



Har zai bar wajan sai idonsa ya sauka akan Amarya da ta sha kwalliya.


Wani irin dariya ya fashe da shi lokaci ɗaya ya haɗe rai kana ya ce " Ke zo nan."



Nuna kaita Amarya ta yi alamar ni.


"Eh ke zo nan na ce."



Wani irin kuka amarya ta fashe da ji haɗe da miƙewa kana ta soma tafiya ta nufi inda ogan yake tsaye.


Tana tafiya tana waigowa tana kallon Usman.


Ta shi zaune Usman ya yi kana ya ce "Dan Allah ka yi haƙuri karka kashe ta, ni ka kashe ni,dan wallahi ba zan iya juran ganin mutuwarta a gabana ba."


Wani irin dariya ya kara fashewa da shi wanda tafi ta d'azu kana ya kara haɗe rai haɗe da buɗe baki ya ce.



"Ba kashe ta zan yi ba,kawai zan riga ka ɗanɗana abunda za'a kai maka ne."



Ya yi magana yana mai kallon Amaryar Usman yana lashe baki kamar wani tsohon maye.


Hannu ya sa ya kamo hannun amarya.


A gaban kowa ya yaye mata mayafin dake jikinta ya tire mata kaya ya rage daga ita sai pant da bra.


Wani irin runtse ido 'yan uwanta suka yi haɗe da fashewa da kuka.


Shi kuwa Usman wani irin miƙewa ya yi cikin zafin nama ya nufi inda suke,sai ɓiyu daga cikin 'yan fashin suka yo kansa suka kamashi suka rik'e sa gam.



Ganin hankalin ogan na su baya kan su ne, Alhaji Mai Nasara ya shiga nema wa iyalansa mafita dan har ga Allah in wani abu ya same su bazai yafewa kansa ba.


Dan akan wani abu ya samu iyalansa gwara ya same shi.



Ɗan taɓa Hajiya Sumayya dake rik'e da Layla ya yi dan Naila tana hannunsa.


Ɗan kallon mai gidan nata ta yi kana ya fara magana a hankali ta yanda ba wanda zai ji.



"Kinga ɗuk hankalin su baya kanmu mu lallaɓa mu tashi mu gudu kafin hankalin su ya dawo kanmu dan in wani abu ya same ku ba zan taba yafewa kaina ba."



Ya faɗi yana mai kara rik'e Naila sosai a hannunsa haɗe da miƙewa a hankali,ita ma Hajiya Sumayya ta miƙe a hankali.


Kasan cewa su can baya suke kuma suna kusa da wani daji ne ya sa har suka miƙe suka shiga dajin ba wanda ya gansu.




Oga kuwa tuni ya gama tirewa amaryar Usman komai nata ya danna hannunta saman motar dake gabansa ta yi mai goho ya kwance bell dinsa yana koƙarin saita gabansa cikin gaban amarya,



Usman na ganin haka wani irin karfi ne ya zo masa,wanda ko shi bai taɓa sanin cewa yana da irin shi ba,ya fiske jikinsa daga riƙon da suka masa kana ya kai wa kowa naushi suka faɗi kasa,kana ya yo kan Ogan su a lokacin da ya ke koƙarin neman hanyar shiga amma bai samu ba,kasan cewa Amarya bata taba sanin na miji ba.



Ana haka ne Usman ya ƙaraso wajan ya fisgosa da karfi oga ya faɗi ƙasa ya ɗauki matarsa ya tire babban rigar dake jikinsa ya saka mata kana ya riƙo hannunta za su koma inda yake kwance ɗazu sai oga ya miƙe ya ɗauki bundigansa ya harbe shi a ƙafa,wani irin kara Usman ya saƙi haɗe da faɗi kasa,jini sai bin ƙafarsa yake.




Yana gama harbinsa cikin ɓacin rai ya fizgo amarya ya kara zare babban rigar da Usman ya saka mata,ya tureta ƙasa ta faɗi ya bita, kana ya ware mata kafafu sosai ,wannan karon kasan cewa ransa a ɓace yake ya sa bai tsaya neman hanya ba ya danna abunsa cikin nata da karfi har wajan ya tsage ya bada wani kara kiiiiii!haka fatar jikinta ya bada.



Wani irin kara amarya ta saki da karfin gaske,wanda ko ita da ta yi karan ma sai da ta firgita,saboda gaba dayan wajan ya bada wani sauti.



Tunda take bata taba sanin tana da murya irin haka ba sai yau.



Oga kam ko jin karan ma bai yi ba ko kaɗan, saboda ya lula duniyar dad'i.


In kaga yanda yake mata zaka ransa ta juma da sanin ɗa namiji nan ko bata taɓa ko ganin kirjin na miji ba,ballanta abunda ya shafi cikin jiki.



Sojojin dake gaban wajan ne suka ji kara,tunda suka ji wannan karan sun san ba lafiya ba,ai ba shiri suka shiga mota gaba ɗayan su suka yi inda suka ji karan.



Babu ɓata lokaci suka karasa wajan.


Suka tattara su ,su duka suka sa a mota haɗe da d'auko Usman da amaryarsa suka wuce da su asibiti.



Zuwa suka yi suka kullesu.



Su kuwa Alhaji Mai Nasara,suna shiga dajin suka soma tafiya.



Tafiya suka yi mai nesa amma basu ga gida ko ɗaya ba.



Hajiya Sumayya kam ɗuk da gaji kallo ɗaya zaka mata ka fahimci tsantsar gajiyan a tattare da ita, ga ishruwa da suke ji.



Dankuwalinta tire ta goya Layla kana suka ci gaba da tafiya.



Shi kansa Alhaji Mai Nasara ya gaji ,abun ka da wayenda basu saba da wahala ba.



Har yamma ta yi basu ga gida ba ,sai gab da magriba suka hango wani kogi kuma daga shi sai wata rugar fulali,



Ai suna ganin ruwannan da sauri suka karaso gaban kogin kana suka zira hannunsu ciki suka soma shan ruwan.



Ko dattin ruwan ma basu gani ba,su da suke shan ruwan roba.


A haka dai har Hajiya Sumayya ta koshi shi Alhaji Mai Nasara bai ƙoshi ba, miƙewa ta yi.



Miƙewan da zata yi kenan jiri ya ɗebeta zata faɗi,


Wata bafulatana ce ta zo wuce wa idonta ya sauka akan Hajiya Sumayya dake koƙarin faɗuwa,dan shi Alhaji Mai Nasara bai kalli inda take ba tunda kanta a sunkuye yake yana shan ruwan.


Da sauri fulalin ta karaso kusa da ita ta kamata ta zaunar da ita.


Sai a lokacin Alhaji Mai Nasara ya dago ya ga abunda dake faruwa.


"Subhanallah! Sannu Hajiya me ye sa meki.?"


Ya jero mata tambaya a lokacin da fulalin take kwance babyn take bayanta ta riƙe mata ita.



"Wallahi dear kaina ciwo jiri nake ji ga wani irin masifaffan yinwa."



"Subhanallah!sannu wallahi yinwa ce da gajiya,yanzu dai ki karbi yaran nan ki basu nono dan na tabbata su ma yinwa suke ji."


Da toh ta amsa kana ta karbi Layla dake hannun fulali ta bata nono ta sha sosai,bayan ta kammala ta miƙawa fulani ta karɓi Naila tana jikin bashi wasu suka ganni mai kama da 'yan fashi sun yo inda suke ba shiri Alhaji Mai Nasara ya kama hannun Hajiya Sumayya dake bawa baby nono suka yo gabas,funani na musu magana amma ina,tana ganin haka ita ma da gudu ta bar wajan.








*Fulanin Jajirtattu ce ✍️*






*More comments more typing ✍️*






Sharen fisabilillah 👏
[20/01, 08:30] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭



Story & Written ✍️

By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)


________________________________________________


Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp  : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V

________________________________________________


Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ


________________________________________________


*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

________________________________________________



*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝‍♀️🧝‍♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝



*Book one free*


*Gargaɗi*

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login