Showing 39001 words to 42000 words out of 52064 words

Chapter 14 - SANADIN RABUWAR book1 by Sakina Isma'il-WPS Office.txt

06 Mar 2025

2590

ne ?"


"Noo ,baya min sai yanzu da na tashi na ji wajan yana ɗan min zafi ko zaka duba min ne ? Kila ciwo na ji a wajan ."


Ta yi maganar tana mai kallon Suraj .


Ɗan karyar take babu wani ciwo da yake mata ,tunda ba yau ne ta taɓa yin sex ba ,ta taɓa yi sau ɗaya da wani sohon saurayinta da suka yi faɗa, amma an kwana biƴu .



Ka yi shiru Dr baka ce komai ba ,kuma na tabbata wannan abun ba baƙon abu ba ne a wajanka ,tunda kana karban haihuwa ma, ba iya SC ne ƙaɗai kake yi ba ."



Zoya ta sake faɗin .


Ajiyar zuciya Suraj ya s'auke,kana ya buɗe baki ya ce .



"Haka ne, amma waye gaya maki harda haihuwa nake karɓa ?"


"Haba Dr waye bai san jajircewarka ba ,ai ɗuk cikin hospital d'in nan ka fi su jarumta da iya aiki ."


Murmushi Suraj ya saki, kana ya ce .


"Ko .?"


"Eh mana ,kai ma ka sani ,tunda kana jin mutane suna faɗa ."


"Haka ne ."


"Toh ka gani ?

Ni dai ba wannan ba ,ka duba min wajan nan, dan wallahi mugun zafi nake ji ."



"Okay, kwanta ."


Ya faɗa .


A cikin zuciyarsa kuwa faɗi yake ,


'Wannan yarinyar so kawai take sha'awata ta kara mutsawa ,kuma ni har ga Allah! in ta motsa ban san ina zan samu ba ,ita kuma in na ce zan yi da ita ban san ta inda zan safa ba, tunda ba wani sabawa muka yi da ita ba ,dazu ma saboda ba idonta biyu ba ne ya sa na yi .'



Ya yi maganar cikin ransa .


"Dr ko akwai matsala ne ?"

"Ya ji Zoya ta tambaya ."


"Noo, ba komai ,ki ɗan yi ƙasa da wandonki sai na ga inda yake ciwon ."



Ƙasa ta yi da wandonta ɗuka biyu ,kana ta kwanta ta buɗe ƙafa .


Shiru Suraj ya yi ya kurawa wajan ido ya ma kasa yin abunda ya dace .


Daga kwancen da Zoya take ta kalle shi ta saƙi Murmushi haɗe da cewa .


"Dr ka duba ni mana ."


"Okay ,Okay , kin kwanta sosai ko.?"


"Haba Dr tun yaushe na kwanta ."


"Eh haka ne,haka ne kuma ." Ya sake faɗi cikin rikicewa, ga bananarsa dake ta faman motsi yana neman agajin gaggawa .


Saita kansa ya yi, kana ya soma taɓa geden matsematsinta, danna wajan ya ɗan yi kaɗan ya ɗago ya kalle ta, kana ya ce.


" Nan ne yake miki ciwon ?"


Kai ta girgiza masa alamar a'a .


Ɗan matsar da hannunsa ya yi ɗayan mangaren, kana ya sake ɗagowa ya kalleta ya ce .


"Nan ?"


Kara girgiza masa kai ta yi alamar ba nan ba .


A tak'aice dai sai da ya taɓa duka gefe- gefen matsematsinta amma ta ce sam ba nan ba ne .


Ɗagowa ya sake yi a karo bila adadi ya sake kallon ta kana ya ce .


"Toh ni d'ai ban san wajan da kike ce yana miki ciwon ba ,dan ɗuk inda na taɓa ki ce ba nan ba ."


Ya karashe maganar yana mai juyowa zai fita ya koma palo ,sai kawai ya ji an riƙe masa hannu


Kallon hannun nasa ya yi kana ya kalle ta ita ma .



A zaune ya ganta ,baki ya buɗe da niyar yin magana ta riga shi cewa .



"Bari na nuna maka ."



Ba ta jira jin mai zai ce ba, ta saka hannunsa da ta kama a cikin gabanta ,


Sai da ta ɗora a saman gabanta tukun kafin ta ɗago ta kalle sa, kana ta ce .


"Nan ciki yake min ciwo ."



Kallon inda hannun nasa yake dabawa ya yi ,kana ya kara maida duban sa a kanta ya ce.


"Ki na nufin nan wajan yake miki ciwo .?"


"Eh Dr nan ne yake min ciwon ,kuma ban san me ye same ni a wajan ba ,dan sanda na zo lafiya lau ."



"Okay sorry ,zan rubuta miki maganin da za ki dinga sha ,in sha Allah! Za ki ji sauƙi ."



Ya faɗa .


Yana koƙarin tire hannunsa daga gaban Zoya sai Zoya ta yi saurin rike hannun .



Kallon ta ya yi kana ya ce .


"Lafiya ?"



"Dr wallahi da hannunka ya taɓa wajan na dan ji sauƙi ."



"Ban gane kin ji sauƙi ba ? Hannuna magani ne da za ki ji sauƙi."


"Gaskiya da alama hannunka magani ne ,dan kana taɓa wa na ji zafin ya ragu ,da ma kar ka tire ka cigaba da taɓa wa ."



Ɗan guntun murmushi Suraj ya saki kana ya ce.


"Kin tabbata na cigaba ?"


Kai Zoya ta geɗa alamar tambatar masa da abunda ta faɗa .



Suraj kuwa, abun nema ya samu ba sai kawai ga shi ya saƙi ciki ya shiga faranta Zoya ba.



Sai da ya tabbatar ta hau charge sosai kafin ya shige ta a karo na ɓiyu .


Sai ya ji a she wanda ya yi ɗazu tana bacci wahalar da kansa kawai ya yi.



Sun daɗe a suna yi kafin su samu nitsuwa suka shiga toilet suka yi wanka tare suka fito .


A takaice ɗai ranar Suraj ne ya maida Zoya gidansu, daga nan ya karbi numberta .


Tun ranar soyayya ta ƙullu sakanin Zoya da Suraj, ta wani bangaren guda kuma ya maida Zoya kamar matarsa da ya ji yana bukatar mace yake kiranta su haɗu su tafi hotel, su je su yi iskancinsu son ransu ,wani lokaci kuma a office take zuwa ta same shi ,ana haka ne tafiyar Suraj Saudia ya taso ,a haka dai suka rabu ba dad'i ya wuce Saudia dan gabatar da aikin haji,


Bangaren sa da Safina kuwa ,babu abunda ya s'auya ,dan suna chat sosai da daddare kamar yanda suka saba .




*Kaduna Nigeria*



*Safina*


Tun ranar da ta bar gidansu Nadia ba ta sake fita ba,dan a tsorace take ,saboda ɗuk a tunanin ta, ta kashe Nadia .


Sai da ta ji shiru har kwana uku ta yi ba'a zo an kamata ba, kuma ba ta ji maganar rasuwar ta ba ,ya sa hankalinta ya kwanta ta cigaba da safgogin ta kamar yanda ta saɓa.







*Fulanin Jajirtattu ce ✍️*




*More comment more typing ✍️*




Share fisabilillah my lovely fan's 🥰
[17/02, 15:28] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭



Story & Written ✍️

By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)


________________________________________________


Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/FpkwDV3VSsHAei7kZz518c

________________________________________________


Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp  : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V


________________________________________________


*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

________________________________________________



*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝‍♀️🧝‍♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝



*Book one free*


*Gargaɗi*

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,in ya yi kama da labarin ka/ke,ku yi haƙuri akasi aka samu.




Page ▶️2️⃣5️⃣



*💫Bismillahi rahmani rahim 🙏💫*




*Nadia*



Ganin Mamanta ta riƙe ta ne, ya sa ta dawowa cikin gidan .


Zaunar da ita Mamar ta yi akan tabarmar da suke zaune akai ɗazu tafin Safina ta zo .


Kana ta shiga ɗaki ta ɗauko tsumma ta dawo ta zauna kusa da Nadia bayan ta saka ruwa a cikin tsumman da ta d'auko ne ta ɗora kan goshin Nadia ta shiga goge mata jinin dake goshin nata .


"Washhh! Mama da zafi fa ."


Nadia ta faɗa haɗe da yatsine fuska .


"Ai tunda ke kika jawa kanki ɗaure wa za ki yi na samu na goge miki wannan jinin da dake zuba ."


Mamar Nadia ta faɗa .



Kai Nadia ta girgiza ,kana ta buɗe baki ta ce .



"Gaskiya Mama ki barshi kawai na je chemist ayi min dressing ."


Dakatar da goge mata Maman ta yi, cikin sanyin murya ta buɗe baki ta ce .


"Toh Nadia kina da kuɗin da za ki je chemist d'in da shi ne ?"



"Eh mana akwai sauran canji da Yaya ya bani kuɗin mota na koma wa gidan aikina ."



"Toh shi ke nan, yi maza ki je a samu a yi miki dressing ɗin, ko Allah zai sa wannan jinin dake zuba akan goshinki ya daina zuba ."



Maman Nadia ta sake faɗin .


"Toh Mama, yanzu ma kuwa ."


Nadia ta faɗa tana mai miƙewa,



Ɗaki ta je da d'auko hijab ɗinta ta saka ta fito ,bayan ta yi wa Maman sallama ta fita ta nufi chemist dake cikin layinsu .


Tana zuwa, kuwa ta yi sa'a babu kowa , gaishe sa ta yi ,kana ta zauna ya yi mata dressing, bayan ya gama yi mata ta fito da naira 300 da ke cikin aljuhun dogowan rigar na atamfa dake cikinta ,ta miƙa masa , haɗe da cewa.

"Na gode Hamisu ."


Kallonta Hamisu mai chemist ya yi kana ya ce .


"Nadia kuɗina fa ɗari ɓiyar ne ,ya na ga kuma kin bani ɗari uku .?"



Cikin sanyin murya Nadia ta buɗe baki ta ce.


"Yi haƙuri Yaya Hamisu ita kaɗai ce da ni ,yanzu ma dan jinin yaƙi tsayawa ne ,shi ya sa na ce bari na zo wajanka ."


Ajiyar zuciya Hamisu mai chemist ya s'auke kana ya ce .



"Shi ke nan ba komai za ki iya tafiya ,da niyata har magani zan haɗa miki saboda wannan ƙadon ciwon da kika ji yana buƙatar magani in ba haka ba zai saka ki zazzabi ,amma baki da kuɗi ,ki je kawai idan kin samu kya dawo na baki ."


Ya karashe maganar kana ya shiga tattara kayan da ya yi mata dressing da shi yana maida su mahallinsu .



Cikin sanyin murya Nadia ta kuma kallon Hamisu kana ta ce .


"Dan Allah! Yaya Hamisu ka taimaka min da maganin, in Yaya ya dawo zan faɗa masa ya kawo maka kuɗinka ,dan na tabbata maganin shi ma ba zai wuce ɗari uku zuwa ɗari biƴar ba ."



"Kin tabbata zai kawo min kuɗina ?"


Cikin sanyin murya Nadia ta ce.

"Eh."


Magani mai karamin kuɗi Hamisu ya dubawa Nadia ya bata ,


Karɓa ta yi, haɗe da yi masa godiya kana ta tashi ta wuce gida .


Da yamma da Yayan Nadia ya dawo ya ga goshin Nadia ya tambaya aka gaya masa abunda ya faru ,ransa ba karamin ɓaci ya yi ba, ranar ba dan Safina matar Maher ba ,da wallahi babu abunda zai hana Yayan Nadia kai karar ta ,kawai ta ci darajar Maher ne ,tunda shi mutumin kirki ne .

Da haka dai suka bar magana .


Wannan ne dalilin da ya sa Safina ta ji su shiru .


Amma ɗuk da haka Yayan Nadia ya yi alkawari sai ya gayawa Maher in ya dawo .


*Gidansu Nailah*


Kamar yanda Mommana ta faɗa min akan cewa Daada zai dawo yau hakan kuwa ta kasan ce .


Ɗan kuwa muna gama girki wajan karfe 4 shiryawa muka yi, ni da Mommana da su Security's ɗin gidanmu muka nufi airport don tarbar Dadana ,saboda biyar jirginsu zai sauka, kuma yanzu 4: 46 ne .




Sanda muka karasa airport karfe 4: 52 ta yi ,shi ya sa ba mu wani jima da zuwa ba jirginsu ya s'auka .



Ina ganin jirgi ya s'auka na buɗe murfin motar na fita , na yi wajan, ina jin Mommana na cewa .


"Haba Nailah ai kya bari su fara s'aukowa ko ? kafin mu je ."


Ban ce komai ba ,na yi gaba abuna ,dan ba karamin missing Daadana na yi ba .



Da kallo Mommana ta bini da shi , haɗe da girgiza kai kana ita ma ta fito daga cikin motar ta jingina jikinta da jikin motar tana kallon inda jirgin yake tana jiran ta ga ta inda maigidanta zai fito .



Ba'a fi 5 minute ba ,mutanan dake cikin jirgin suka soma fitowa .


Ni kam ina ganin haka na dinga salle kamar wata karamar yarinya .



Mommana kam kai kawai ta kara girgiza wa daga inda take .



Taka matattakalar jirgin yake cikin nitsuwa da kamala , sanye yake da Babban riga faɗi ,idonsa manne da medical glass ga wani mutun dake gefen hannun damarsa ,da alama security d'insa ne ,




Daga nesa Hajiya Sumayya ta hango shi yana sauko wa, ajiyar zuciya ta sauke a lokacin da idanunta ya s'auka akan mijinta abun alfaharinta , shi ko bai ma ganta ba ,tunda sun ɗan yi nesa da juna .



Ni ko ina ganin haka na saki ihu haɗe da cewa .


"Daadana oyoyo ."



Sai a lokacin ya ɗago kansa ya kalli bangaren da ya ji muryar ƴarsa ɗaya tilo ,sai a lokacin ni ma na ƙara kare masa kallo ,yana da kyau sosai,da kagansa ka ga Nailah dan kamar su ɗaya da ita ,a shekaru bazai wuce 45 haka ba .


Murmushi ya sakamar mata haɗe da ɗaga mata hannu .


Da s'auri na nufo sa ,karasowa ta wajan ya yi daidai da gama saukowar sa daga cikin jirgin .


Ban yi wata -wata ba na faɗa jikinsa haɗe da faɗin .


"Oyoyo my Daada ,i missing you so much my Daada , baka ga yanda na yi kewarka ba ."



Shafa kaina ya yi kana ya ce .


"Oyoyo my lovely daughter , ni ma na yi kewarku ai ,yanzu dai sake ni na je wajan dear na, dan na ga sai hararan mu take ."



Ya faɗa yana mai jifan Hajiya Sumayya da kallo dan ya yi kewarta sosai .


Sakin sa na yi ina murmushi ,kana muka nufi wajan da Momma take tsaye .



Muna karasawa ya sakar mata murmushi .


Kauda kanta ta yi gefe ta shiga yi masa sannu dazuwa .


"Sannu da dawowa Baban Nailah ."



"Yauwa Hajiyata ,na sameku lafiya .?"


Ta amsa da.

" Lafiya lau ."


Mota suka shiga suka wuce gida .


Bayan sun koma gida ruwa mai zafi ta haɗa masa ,ya shiga ya yi wanka bayan ya fito ya shirya cikin jallabiya ya wuce masallaci dan lokacin har shida ta yi an soma kiraye -kirayen sallar magrib .


Sai da ya je ya yi sallah ya dawo tukun kafin su haɗu dukansu a kan dinning table suka ci abinci tare cikin farin ciki da kaunar juna .


Bayan sun kammala cin abinci ,palo suka koma suka sha hira ,sai wajan 11 Daada ya kore ni ya ce na je na kwanta muwa haɗu da safe haka dai ba yanda na iya na tashi na wuce ɗakina ,na bar su .


Bayan tafiyar Nailah su ma miƙewa suka yi ,bayan ya kulle ko ina ya rik'e hannun matarsa suka wuce ɗaki .



*Washe gari*



Washe gari ma haka, ya wuni tare da su,bai je ko ina ba .



*Saudia Arabia*


*Maher*


Kwanan sa biƴu da zuwa Suraj ya kara so


Sosai sun yi murnan ganin juna , dan kusan shekara biƴu rabon da su haɗu ,tunda wancan shekaran Suraj bai je aikin haji ba .



Suraj ne ya kai wa Yayansa Maher ziyara a ɗakinsu tunda hotel dinsu daban -daban ne.



Kallon Maher dake ta faman danna waya tun d'azu ya share shi sai shi kaɗai yake ta magana Suraj ya yi kana ya saka hannu ya karɓi wayan.


A fusace Maher ya ɗago ya kalli Suraj,cikin haɗe rai ya buɗe baki ya ce .



"Wai Suraj yaushe muka fara irin wannan wasan da kai bansa ni ba .?"



"Sorry brother! Ai kai ne tun d'azu ka bar ni ina ta magana ka share ni sai danna waya kake ."


"Sai kuma aka ce ka karɓo min waya ?"


"Noo ."


Suraj ya sake faɗin.


"Okay ina jinka yanzu ya aka yi ?"


"Yauwa ko kai fa yanzu na ji magana ."



Suraj ya faɗa ,yana mai gyara zama ,kana ya soma magana .



Yauwa da ma akan aurena da nake son yi ne ,



"Dama ka san bayan sallah na ce zan zo Nigeria mu haɗu da sahibata na ganta ta hanni daga nan a samu a yi komai a gama a d'aura mana aure mu dawo India tare ."



Tsaki Maher ya ja kana ya ce .


Gaskiya Suraj kana bani mamaki ,yanzu kai da ko ganin mutun baka yi ba har kake maganar aure ,ko da yake kai ta shafa ni bata shafe ni ba ,tunda a matsina na Yayanka na baka shawara ka yi kunnan uwar shegu ,gaka gata Allah ya baku sa'a ,



Ni da nake gari ɗaya da matar da na aura ma ga abunda nake fuskanta ballantana kai da baka taɓa ganinta ba ."



Shiru Suraj ya yi, na wasu second ni kana ya buɗe baki ya ce .


"Amma bro me ye haɗa ka da matar taka na ji kana maganar rabuwa ?"


Ba tare da Maher ya kula Suraj ba ya miƙe ya shiga toilet domin watsa ruwa ya fito ya tafi masallaci ,


Ya bar Suraj a inda yake.


Da kallo Suraj ya bi bayansa da shi har ya shiga toilet ɗin ,kana shi ma ya miƙe ya bar ɗakin ya koma hotel d'insu, dan ya san ko ya zauna babu wata maganar kirki da za su yi .









*Fulanin Jajirtattu ce ✍️*







*More comment more typing ✍️*







Share fisabilillah 👏 my lovely fan's 🥰
[22/02, 10:54] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭



Story & Written ✍️

By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)


________________________________________________


Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/FpkwDV3VSsHAei7kZz518c

________________________________________________


Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp  : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V


________________________________________________


*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

________________________________________________



*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝‍♀️🧝‍♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝



*Book one free*


*Gargaɗi*

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,in ya yi kama da labarin ka/ke,ku yi haƙuri akasi aka samu.




Page ▶️2️⃣6️⃣



*💫Bismillahi rahmani rahim 🙏💫*



Maher kuwa ko da ya fito daga toilet bai ga Suraj a ɗakin ba , kafaɗa ya ɗaga , haɗe da karasowa ya soma shiryawa.


Bayan ya shafa mai da turare, farin jallabiya ya d'auko ya saka, da farin wula kana ya kara gesa jikinsa da turaruka ya juya ya fita ya bar ɗakin hotel ɗin .



*Kaduna Nigeria*



*Safina*


*Da misalin karshe 5 na yamma*


Fitowa ta yi daga ɗakinta , tana zuwa palon ta kalli eriyan da dinning take ta ga still wayam ba komai, tsaki ta ja ta nufi kitchen a fusace, don zuwa duba Indo in ta gama abinci a karo na uku ,dan ta jejje amma ta tarar bata gama ba .


Shiga kitchen ɗin ta yi ranta a matuƙar ɓace ta kalli Indo kana ta soma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login