Showing 3001 words to 6000 words out of 52064 words
Chapter 2 - SANADIN RABUWAR book1 by Sakina Isma'il-WPS Office.txt
na yi alkawari zan kara aure."
Ya kare magana,yana mai rik'e kansa,dan wannan ƴar godon bayanin da ya yi kansa har ya soma yin ciwo .
" Shi ke nan Maher ba damuwa na baka wata ɓiyun, amma fa ka sani in har wata ɓiyu ta yi bata gyara ba,kai kuma baka ɗauki mataki ba,zan nemo maka mata da kaina na kuma d'aura muku aure."
Kai kawai ya gyadawa Alhaji Baba.
Kallon su Nihal ya yi kana ya ce " Ku ma ku fara shirye-shirya tunda saura wata uƙu ku kammala karatunku,da zarar kun gama baza ku kara mana ko sati ɗaya a gida ba."
Ka kara yin magana,kana ya juya ya kalli Alhaji Aminu ya ce"Aminu tun dazu da nake magana na ga bakin ka sai motsi yake Bismillah kana iya yin magana."
Murmushi Alhaji Aminu ya ɗan yi,kana ya ce"Wallahi Baba dama Suraj ya yi min magana wai ya samu budurwa anan (Nigeria)ya ce zai zo kwanan nan,kuma yana so kafin ya koma a gama komai."
Murmushi Alhaji Baba ya yi kana ya ce Alhamdulillah! Gaskiya na ji dad'i, Allah dai ya kawo shi lafiya."
Mutan palon suka amsa da ameen kana aka yi addu'a aka bawa kowa damar tafiya.
Shi ya fara miƙawa, ya yi musu sallama ya wuce wajan aiki.
*Fulanin Jajirtattu ce ✍️*
More comments more typing ✍️
Sharen fisabilillah 👏
[09/01, 16:15] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭
Story & Written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
________________________
________________________
Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V
________________________________________________
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
________________________________________________
*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝♀️🧝♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*Book one free*
*Gargaɗi*
Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.
Page ➡️4️⃣
*💫Bismillahi rahmani rahim🙏💫*
Sai da suka bar wajan kana ya juya ya kalleta cikin so da kauna ya ce " My love,ya na ganki da niƙab ko dai duka na tsoron yayan namu ne.?"
Ya faɗa yana mai saƙin murmushi.
"Kamar ka sani kuwa Baby wallahi sabada shi na saka wannan niƙab ɗin."
"Toh yanzu tunda kina cikin mota sai ki tire niƙab da hijab d'in ai ki samu ki sha iska."
Tunda ya fara magana take kallonsa,Naseer yana da kyau ba laifi, ɗuk da baƙi ne,amma yana da kyau,yana da hanci madaidaici da bakinsa dai -dai fuskarsa sai dan hakamin gemu ya yi kyau ma sha Allah !
Sai da ya hura mata iskar bakinsa tukun ta dawo cikin hayyacinta haɗe da kauda kanta gefe.
Ya ɗan yi tafiya mai dan nesa kafin su karasa wani gida mai kyau.
Tsayawa ya yi a baƙin kofar gidan kana ya ɗauki remote ya ɗanna sai gate ɗin ya buɗe shigar da motarsa ciki ya yi parking kana ya fito ya kara danna remote ɗin sai ga gate ɗin ya rufe kana ya koma ɗayan bangaren da Safina take zaune ya buɗe mata ƙofa yana faɗin "Barka da zuwa gidan Nas Mrs Naseer."
Sai da ta ɗanyi murmushi kana ta ce "Thank you Bab."
Ta faɗi haɗe da fitowa daga cikin motar.
Mai da kofar ya yi ya rufe kana ya kamo hannunta suka nufi cikin gidan.
Key ya saka da ɗayan hannunsa ya buɗe musu kofar kana ya maida kofar ya rufe suka shiga cikin palon.
Bayan sun shiga palon kujera ya nuna mata ya ce ta zauna bari ya dawo,kai ta geɗa masa ya fita.
Yana fita wani dan karamin part mai dan kyau ya nufa yana zuwa ya tarar da wata mata tana ganin shi ta zube har kasa tana gaishe shi hannu ya daga mata alamar gaisuwan ya isa haka kana ya ce "Ki dafa min abinci mai dan sauƙi da abun sha ki kawo min part dina ina
Jira."
Yana kaiwa nan bai tsaya jiran mai zata ce ba ya juya ya bar wajan ya koma part d'insa.
Ita kuwa Safina Nas na fita ta shiga karewa palon kallo.
Babu komai a palon ɗan daga kujeru sai TV da karamin table a tsakiyar palon sai dan karamin frish dake can gefe, suke nan a palon ,amma ya yi kyau kana ganin gidan kaga sabon gida.
Tana cikin kallon palon ya dawo .
Murmushi ya sakar mata kana ya karasa kusa da ita ya zauna .
"My love!."
Ya kira sunanta,
Safina ta amsa.
"Na'am."
"I miss you."
Dan lumshe mai ido ta yi kana ta ce " I missing you too Beb."
Shiru ne ya biyo baya,hannunsa ya sa ya kamo nata hannun kana ya shiga murzawa a hankali.
Ɗuk irin wayennan abubuwan wani lokaci Maher na mata irin su in yaji dama.
Amma shaidan sai taji yanayin yanda Nas yake mata yafi na Maher ɗin.
Nas kuwa ganin Safina bata yi magana ba,ya sa shi kara matsowa sosai kusa da ita kana ya saƙi hannunta ya rugumeta sam a jikinsa kamar akwai wanda zai kwace masa ita.
Shinshina wuyanta ya soma yi yana shaƙar ɗaɗdaɗen kamshin humran dake jikinta yana lumshe ido.
Sun daɗe a haka kafin ya matso da bakinsa s'aitin kunneta kana ya ce "My loveeeee!."
Ya ja sunana nata da wani irin muryar dake nuna zallar sha'awa.
Wannan karon bata amsa masa ba.
Jin bata ce komai ba ne ya sa shi faɗin "My love kin san irin son da nake maki ai ko.?"
Kai kawai ta geɗa masa.
Ya ci gaba da faɗin "Kin san sai ana son mutun ake jin shawarsa ko.?"
Nan ma dai kai ta kara geɗa masa.
"Toh tsantsar son da nake miki ne ya sa nake jin wani irin sha'awarki,
Kin bani dama ?."
Ya kuma tambayarta.
"Wana irin dama beb.?"
Ba tare da ya bata amsa ba ya ce "Kin sha faɗa min cewa kina so na,kuma kina min wani irin so dan haka kin mallaka min duka zuciyarki da ma ke kanki haka ne.?"
"Eh haka na ce."
Ta bashi amsa.
Ɗan guntun murmushi ya yi kana ya ci gaba da cewa " Toh yanzu kin bani dama."
"Eh amma banda sex."
Ta bashi amsa.
Ba tare da ya ce komai ba ya kama bakinta ya shiga bata kiss mai zafi.
Yana cikin kiss d'inta yaji danɗanon bakin sai a hankali.
Ni kuwa a zuciyata na ce ba dole ka ji danɗanon bakin Safina ya yi wani irin ba tunda ba kullun take wankewa da brush.
Nas kuwa saƙin bakinta ya yi yana faɗin "Ina zuwa bari na ɗan shiga toilet yanzu zan dawo."
Kai kawai ta geɗa masa shi kuwa Nas tuni ya miƙe da sauri ya wuce toilet.
Safina ta bishi da ido.
Yana shiga toilet ya fara zubar da yawun daya tara a bakinsa kana ya ɗauki sabon brush da maklin ya soma wanke baƙinsa, sai da ya kammala kana ya wanke fuskarsa ya ɗauki baby tawel ya goge kana ya bar toilet ɗin.
Yana dawowa palon ya tarar da Safina zaune ga kulan abinci da abun sha a ajiye a kasar carpet.
Kara sowa ya yi kana ya kalli abincin ya ce " Har tagama kenan."
Kai kawai Safina ta geɗa masa haɗe da cewa ashe da mutane a gidan na ɗ'auka ba kowa."
"Eh akwai wanda yake kulanmin da gidan tare da matarsa , matar ce wani lokaci in na zo wani lokaci ita take dafa min abinci ko in aka bata min rai a gida nan nake zuwa na ɗanyi kwana ɓiyu,
Da farko bana cin abincin da take kawo min sai daga baya na ce bari na dandana tunda naga tana da safta ba laifi,dana dandana na ji tama fi ko 'yan aikinmu iya girki wannan ne ya sa na ke cin abincinta in na zo nan."
Ya kare maganar haɗe da d'auko plate da niyar zuba min sai na ce" Amma dai kai zaka ci abincin.?"
Ɗan dakatar da buɗe kular abincin ya yi kana ya kalleni ya ce" A'a ke zan zubawa ni ban daɗe da yin breakfast ba."
"Ni ma ban daɗe da yi ba, saboda lokacin da ka kira ni ma na gama."
Ta bashi amsa.
"Okay, ma ci anjima."
Ya faɗa yana mai ajiye plate d'in kana ya dawo ya zauna kusa da ita ya dago ta ya dorata saman cinyarsa kana ya matso da bakinsa gefen wuyanta ya shiga yi mata kiss a wuyan haɗe da saka dayan hannunsa cikin abayan dake jikinta.
Kasan cewa akwai ɗan karamin zip a samar rigar ya saka hannu ya zuge zip ɗin kana ya zira hannunsa ya kama dukiyar fulainta yana murzawa a hankali.
Wani irin banƙarowa Safina ta soma yi, haɗe da jan dogon numfashi.
Nas na ganin haka ya zare hannunsa daga cikin rigarta kana ya d'auketa cak ya nufi bedroom da ita,bai direta ko ina ba sai kan lafiyayyan gadon ɗak'in kana ya zare rigar jikinta ya rage daga ita sai pant da bra,kana shima ya zare nasa kayan ya rage ba komai a jikinsa,kana ya hau kanta ya ci gaba da romance d'inta, Safina na son kama bakinsa ta yi kissing d'insa amma yaƙi bata dama.
A haka dai har ya karasa rabata da sauran abunda ke jikinta ,yana koƙarin shigarta ta tashi zaune,tana faɗin " Haba beb ka bari sai mun yi aure mana kaga yanzu bamu yi aure ba."
Kallonta ya yi da idanunsa da suka sauya kala zuwa ja kana ya ce"Haba ni ne fa zan aure ki dan haka ni ban ga abun damuwa anan ba dan na kusance ki kafin aure."
Ya kare maganar yana mai tureta da ɗayan hannunsa ta faɗi kan gado ta kwanta kafin ta yi magana tuni ya buɗe kafafunta ya shigeta.
Nas na jira ya ji abunsa ya kasa shiga sai yaga aka sin haka a zuciyarsa ya ce ashe ma tuni kin bawa wani kanki ki ke so ki hanani ni.
Ya yi maganar jikin ransa yana mai kara shigarta.
Wani irin marayar kukan dad'i Safina ta tsaki.
Dan Safina son abun kawai dai saboda kasantar ta ya sa Maher ba ko wana lokaci yake kusantar ta ba.
Kuma bayan yana son abun ba,dan zan iya cewa ma shi in zai samu kullun ma yana so.
Nan dai na fito na ja musu kofa suka ci gaba da aikata alfasha'nsu son ran su.
Sosai suka faranta ran juna ,
Bayan komai ya lafa,wanka suka shiga suka yi a tare kana suka fito.
Lolaci ta duba taga shida saura,cikin saurin ta saka kayanta kana ta kalli Nas dake kwance kan gado ba komai a jikinsa ga abunsa da ya kara miƙawa kamar ba yanzu ya gama yi ba ,ta ce "Please beb tashi ka shirya ka maida ni gida an kusa kiran sallar magriba."
Dan shogoɓe fuska ya yi kana ya ce " Dan Allah! dan karami sau ɗaya kafin ki tafi please ."
Banza ta yi masa ta juya taza fita ya yi saurin miƙewa ya zo ya kamo ta kana ya ce " Haba my love karki min haka kin san dai ina sonki kuma aurenki zan yi."
"Na sani beb amma wallahi na gaji sau ɓiyu fa ka yi?dan Allah ka bari sai wani lokaci yanzu an kusa kiran sallar magriba."
"Toh tunda kin gaji ki ɗan yi min wani abu da zai sa na kawo kafinmu tafi."
Nan dai ta ce toh,kana ta ajiye jakarta shi ma ya koma gefen gadon ya zauna ita kuma ta durkusa a gabansa ta kama abunsa ta saka a baki shiga sha masa.
Ni ku na kara fita na barsu cikin dak'in.
Safina ta daɗe tana mai amma yaƙi kawowa,a karshe dai turata kan gado ya yi ya kara tire mata kaya ,ya kara sex da ita tana bata rai tana komai a haka ya cincibota suka shiga toilet suka yi wanka suka fito ya d'auko ta a mota ya tafi maida ita,lokacin har an idar da sallar magriba an kusa kiran na i'sha.
A karshe dai babu wanda yaci abincin da matar mai gadinsa ta dafa a haka ya sata ta zo ta tattara kayan.
Bangaren Maher kuwa bayan ya bar gidan su office ya wuce ba shi ya bar office ba sai wajan 5 na yamma ya dawo gida.
Bayan ya shiga palon bai tsaya ko ina ba sai samansa yana zuwa wanka da alwalan sallar magriba ya yi kana ya fito ya shirya cikin farar jallabiya ya je gaban mirror ya d'auko turarensa mai sanyin kamshi ya gesa kana ya ajiye ya fita don zuwa duba Safina dan tunda ya dawo bai ji motsin ba,a zuciyarsa kuwa faɗi yake karfa ace yarinyar nan unguwa ta tafi yau ma bata gaya min ba,dan ta saba masa haka.
Bayan ya s'auko dak'inta ya wuce amma yana zuwa bai ga kowa ba, toilet ya buɗe ya leka nan ma babu kowa,ganin bata cikin dak'in ne ya sa shi juyowa ya fita ya je palo yana kwallawa Nadia kira.
Nadia da ta gama aiki ta shiga ɗaki da niyar hutawa ne bacci ya d'auketa,
Cikin bacci ta ji Maher na kwalla mata kira zumbur ta tashi zaune, kan katifarta,kana ta fara miƙa, tana cikin miƙa ta ji Maher ta kara kwalla mata kira da sauri ta mike ta nufi palo tana zuwa palo ta gansa tsaye,har kasa ta durƙusa tana mai sannu dazuwa kana kafin ta ce " Gani ranka shi daɗe ka yi haƙuri bacci ne ya ɗauke ni shi ya sa ban ji kiranka da wuri ba."
"Okay ba komai ina Safina.?"
D'azu ta fita ta ce in ka dawo na faɗa maka ta tafi birthday kawarta saboda ko ka kirata in ta daga ba lallai ne ta ji abunda kake faɗa ba tunda akwai hayaniya a wajan."
"Okay ta shi ki tafi."
Ya fada yana mai barin wajan ya wuce masallaci,da ya tashi fita mai gadi na masa magana ma ko jin sa bai yi ba saboda ransa a ɓace yake.
Wasa -wasa Safina bata dawo ba har ya dawo daga masallaci.
Safina kuwa, ɗuk da ta saba fita bare da ta gaya masa ba,amma bata taɓa kai har wannan lokacin bata dawo gida ba.
*Malali GRA*
Can nesa da gidan na su ta ce ya s'auke ta,babu yanda bai yi da ita ba akan ta bari ya karasar da ita amma taƙi a haka dai ya sauketa suka yi sallama shi ya juya hancin motarsa ya bar wajan ita kuma ta shiga takowa har ta karasa baƙin gate ɗin su, nocking ta yi mai gadi ya buɗe yana mata sannu dazuwa bata amsa mai ba sai ma harara da ta aika mai kana ta nufi cikin gidan.
Maher na cikin cin abinci ta shigo palon da sallama kai ka ɗauka saliya ce.
Shi kuwa Maher ko kallon inda take bai yi ba ballanta ta sa rai zai amsa mata sallamar ta.
Ba tare da ta damu ba ta ƙaraso kusa da shi ta rungume shi daga zaunan ta yake kana ta ɗago niƙab d'in da ta saka kafin ta shiga ciki ta matso da baƙinta saitin kunnansa kana ta ce "I'm sorry my love na fita ban gaya maka ba fitan ne ta zo a bazata shi ya sa,dan sai da ka fita ta faɗa min birthday ɗin nata."
"Sai kuma aka ce ki tafi ba tare da kin sanar da mijinki ba ,wai Safina me ki ka d'auki aure ne ? Gaskiya kin kusa kaini bango wallahi,ki kiyaye ranar da zan ɗauki mataki,dan matakin da zan dauka bazai taɓa mana dad'i ba daga ni har ke."
Yana kaiwa nan ya fisge jikinsa daga rikon da ta yi masa kana ya miƙe ya yi sama,
Har ya fara taka matattakalar benan ya ji ta ce "Birthday ɗin besty fa na je."
Safina ta yi maganar tana ɗan saƙin gutun murmushi.
Shi kuwa Maher na jin an ambaci sunan besty ya tsaya cak ya dagakar da hawa benan.
*Fulalin Jajirtattu ce ✍️*
More comment more typing ✍️
Share fisabilillah 👏
[14/01, 22:54] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭
Story & Written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ
________________________
________________________
Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V
________________________________________________
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
________________________________________________
*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝♀️🧝♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
*Book one free*
*Gargaɗi*
Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.
Wannan labarin ƙirƙirarra ne,in ya yi kama da labarin ka/ke,ku yi haƙuri akasi aka samu.
Page ▶️5️⃣
*💫Bismillahi rahmani rahim*🙏💫
Sayawa ya yi cak daga inda yake,shi bai kasara hawa ba, shi bai sauko ba.
Ya kai kusan 2 minute a tsaye,har Safina ta karasa inda yake tsaye.
Kallon sa ta yi kana ta ce "Birthday Besty ce na je shi ya sa ban ma kiraka na faɗa maka ba saboda na san ba hana ni zuwa zaka yi ba."
Safina ta yi magana tana mai kara matsowa daf da shi.
Dan a tunaninta ta d'auka Maher zai haƙura tunda ta ambaci sunan Besty,
Sai dai abun mamaki ,tsaki ya je kana yana mai faɗin "Dan birthday Bestyn naki ake yi sai kuma aka ce ki tafi ba tare da kin nemi izinin mijinki ba.?"
Yana kaiwa nan bai tsaya jiran amsarta ba ya juya ya iddasa hawa saman.
Kafaɗa Safina ta ɗaga irin kai ka sani kar Allah ya sa ka haƙura d'in nan,kana ta juya ta bar benan ta yi ɗakinta ko a jikinta.
Tana zuwa ko sallah magriba babu ta tire gelan abayan dake jikinta ta jefar a ƙasar carpet ɗin ,ya rage daga ita sai tulin atach d'in dake kanta,ta hau gado ta yi kwanciyarta.
Ta kunna data ta shiga yin chat da samarinta.
Sai wajan 8 na dare ta ajiye wayan haɗe da s'aukowa daga kan gadon ta fito palo dan samowa kanta abunda zata ci.
Abun mamaki tana karasa gaban dinning ɗin ta ga wayam babu komai akai.
Shiru ta yi tana tunanin ai ɗazu da ta shigo ta samu Maher na jin abinci toh ina abincin take ko Nadia ce ta kwashe kulolin ?
Ta tambayi kanta tana mai barin dinning table d'in ta wuce kitchen,sai dai abun mamaki nan ma bata ga abinci ba,kara juyowa ta yi ta wuce ɗakin Nadia sai dai ta yi nocking har ta gaji shiru ba'a buɗe kofar ɗakin ba,kofa ta yi ta juya ta bar baki ƙofar dakin kana ta