Showing 36001 words to 39000 words out of 52064 words

Chapter 13 - SANADIN RABUWAR book1 by Sakina Isma'il-WPS Office.txt

06 Mar 2025

2938

na jin kiran ya katse ya ce.


"Ai dama na san daƙer in zai d'auka saboda waɗannan sojojin sararin samaniyan in sun au sama basa d'aukan waya ."


Ya yi maganar,ko bari bai rufe ba ya ji wayarsa na ringing d'auka ya yi cikin daga muryar irin na su na mutan ƙauye in za su yi waya ya fara magana.


"Alhaji ina wuni ya aiki."


Ta can bangaren Maher ya matsine fuska, haɗe da tire wayar daga kunnensa na 'yan wasu mintuna kafin ya mayar ya ce.


"Lafiya lau Baba ,ka dinga magana a hankali ina jinka ba sai ka yi da karfi ba ."



"Toh, toh Alhaji."


Ya sake faɗi da ɗan karfi amma gwara na yanzu akan na farkon.


Kai Maher ya girgiza ,kana ya buɗe baki ya ce.


"Ka ga Baba ka yi sauri ka faɗa min dalilin kiran da ka yi zan hau jirgi yanzun nan ."



"Toh Alhaji da ma kai ka ce wa mai ɗakinka ta kori Nadia mai aiki ne.?"



"A'a Baba ,amma lafiya kake min wannan tambayan .?"



"Eh toh, lafiya ba lau ba ,dan dazun nan Nadia ta dawo ko minti biyar bata yi ba ta sake fitowa,dana tambayeta shi ne take ce min ai Hajiya ce ta kore ta ."



"Safinan ce ta yi haka .?"


"Eh Alhaji haka Nadian ta ce,ni har ina murna yau zan ci abinci mai daɗi sabada tunda aka kawo wannan sabuwar ƴar aikin Indo babu wani abincin kirki take yi ."


"Waye Indo kuma.?"


Maher ya sake tambaya.


"Wallahi wata sabuwar ƴar aiki ce aka kawo mata."


"Okay Baba na gode sosai ka cigaba da samin ido sosai a kan gidana ,duk abunda aka yi wanda bai da ce ba ,ka kira ni ka faɗa min."


"Toh ba damuwa Alhaji Allah ya kiyaye hanya ya kuma dawo mana da kai lafiya ."


Maher ya amsa da Ameen kana ya kashe kiran.



Cikin ɓacin rai ya shiga neman number Safina yana gani ya yi dealing number kana ya kara a kunne.


Tana zaune a palo tun lokacin da Nadia ta bar gidan,ta ji wayarta dake gefenta na ringing tana dubawa ta ga number Maher ne ke kira .


Ɗan guntun murmushi ta yi kana ta ce.


"Bari na ɗ'auka na ga da me ka zo yau kuma,in ko wancan shegiyar yarinyar ce ta kai karata wajanka sai na je har gidansu na ci ubanta ."



Ta faɗa a sanda take daga wayan.




"Hello, Maher ya aiki.?"


"Maher ya amsa Alhamdulillah! ".


"Ma sha Allah ! Missing ɗina kake ne yau kuma na ga ka kira ni.?"



Ba tare da ya bata amsa ba, ya jefa mata tambaya.


"Safina har yanzu Nadia bata dawo ba .?"


Ba tare da ta damu ba ta ce.


"Na koreta,tunda ta fifita ka a kaina ."


"Kin koreta fa kika ce Safina .?"


"Eh mana tuni ma,


Ko ita ta kira ka ,ta faɗa maka ne ? shi ya sa ka kira ni don ka tabbar ?"


"Ba ita ta faɗa min ba,amma ki sani in har baki damu da ita ba zan yi mugun tsaɓa miki, tunda ba ke kike biyanta albashi ba."


"Yanzu Maher dan kana tire dubu goma kana bawa ƴar aiki shi ne zaka wani ce kai kake biyanta waye -waye,nawa dubu goma take da har zaka yi magana akan dubu goma."


"Safina na gaji da irin abubuwan da kike min, in har baki dawo yarinyar nan ba ke ma sai kin bar gidan nan."



"Ohhhhh!yanzu na fahimci inda maganarka ta dosa Maher, watoh son ta kake shi ya sa kake jin haushi na dan na kore ta , toh ka sani ɗuk abunda zaka yi ka yi ,bazan taɓa dawo da ita gidan nan ba ."


Tana kaiwa nan kit ta kashe kiran.


Da kallon takaici Maher ya bi wayan da kallo,ga zuciyarsa dake ta tafasa.


A haka ya kashe wayarsa ya saka a aljihu ya ja akwatinsa ya fita ya nufi wajan da jirgin yake .









*Fulanin Jajirtattu ce ✍️*





*More comment more typing ✍️*






Sharen fisabilillah 👏 my lovely fan's 🥰
[13/02, 22:49] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭



Story & Written ✍️

By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)


________________________________________________


Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/FpkwDV3VSsHAei7kZz518c

________________________________________________


Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp  : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V


________________________________________________


*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

________________________________________________



*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝‍♀️🧝‍♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝



*Book one free*


*Gargaɗi*

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,in ya yi kama da labarin ka/ke,ku yi haƙuri akasi aka samu.




Page ▶️2️⃣3️⃣



*💫Bismillahi rahmani rahim 🙏💫*


*Bayan awa ɗaya*

Bayan sun gama daidaita duka pasinjojin dake cikin jirgin sun tabbata kowa ya ɗ'aura belt d'insa ne matuƙan suka soma shiri su ma.



Su na gamawa suka soma tuƙa jirgin a hankali , a hankali daga nan ya soma ɗagawa a hankali a hankali ya karasa lula sararin samaniya.



Safina kuwa tana kashe waya fuuu ta nufi ɗakinta tana shiga ta d'auko ƙaton hijab ɗinta ta ɗora kan karamin rigar dake jinta kana ta ɗauki jakarta ta saka wayarta a ciki bayan ta ɗauki key ɗin motarta ta fito ,a palo ta tsaya ta soma kwallawa Indo kira.



"Indo! Indo!! ."



Amsa wa Indo ta yi haɗe da fitowa kana ta zo gaban Safina ta ce .



"Hajiya ga ni."



"Zan fita ki tabbatar kin kammala abinci kin ajiye min akan dinning kafin na dawo ."



Indo ta amsa da toh.



Kana ta juya ta fita,ita kuma Indo ta koma kitchen don karasa miyan da take dafawa.



Tana fita, Baba Maigadi na ganinta ya miƙe ya fara inda -inda, dan a tunanin sa ya ɗ'auka Maher ya faɗa mata shi ya faɗa masa abunda yake faruwa .



Safina kuwa wajan motarta ta nufa, kafin ta karasa gaban motar ta kunna ,tana zuwa ta buɗe murfin motar haɗe da kallon Baba Maigadi ta ce.


"Buɗe min ƙofa ."


"Eh ,Hajiya me kika ce .?"


"Na ce ka buɗe min ƙofa , ko kunnenka ya samu matsala ne yau ?"



"A'a Hajiya bari na buɗe Baba Maigadi ya faɗa haɗe da karasa kusa da gate ya wangale mata shi ."



Kafin ka ce me,ta shiga motarta ta ja ta bar gidan .


Baba Maigadi kuwa, bayan fitar Safina ya maida ƙofar ya rufe , ya koma bencinsa ya zauna kana ya ce .



" Allah mun gode maka da Alhaji bai gaya mata ni ne na faɗa masa ta kori Nadia ba ,


Dan duƙ a tunani na,na ɗ'auka ya gaya mata da na ga ta fito ranta a ɓace ."


Baba Maigadi ya karashe maganar .



Safina kuwa bayan fitar ta ba ta tsaya ko ina ba, sai unguwarsu Nadia .



Bayan ta yi parking can nesa da gidansu Nadia ƙaɗan ta fido ta nufi cikin layin nasu .


Da yake akwai lungu mota bata shiga ne, ya sa ya ta yi parking kafin ta karasa ƙofar gidansu Nadia .



Takowa ta soma yi da ƙafa tana yi tana yatsine fuska, kamar wanda ya ga kashi ,



Yanayin yanda take yi sai ka rantse ƴar gidan wani attajiri ne ,nan ko mahaifinta ba kowa ba ne face Malami mai koyar da almajirai karatu .



Bayan Nadia ta koma gida , lokacin da mahifiyarta ta ganta ta tambayeta dalilin dawowar ta, nan ne Nadia ta faɗa mata .



Cikin damuwa mahaifiyar Nadia ta kalli Nadia kana ta ce .



"Nadia kin tabbata babu abunda aka mu su ?"


"Allah Mama ban mu su komai ba, kawai sabada na tafi bata nan ne shi ya sa ta ji haushi ta kore ni ."



"Gaskiya ke ma Nadia baki kyauta ba, ta ya ya za ki tafi baki jira ta ,ta dawo kin yi mata sallama ba za ki taho ."


*Haba Mama na fa faɗa miki mijinta ne ya bani izinin tafiya, bayan haka har Yaya ya kira ya ce ya zo ya ɗauke ni, ɗuk irin taimakon da ya yi mana sai na watsa masa ƙasa a guiwa na ce ba zan je ba sai na jira Hajiya Safina ta dawo .?"


"Gaskiya kam gwara da kika yi abunda ya ce , Allah sarki bawan Allah! Allah dai ya yi masa albarka ."


"Ki riƙe albarki baya buƙata ."



Suka ji an faɗa a bayan su, da yake a sakar gida suke zaune shi ya sa tana shiga ta ji abunda suke tatt'aunawa .



Da yake Maman Nadia ba ta san Safina ba, ya sa ta ce .



"Baiwar Allah daga ina .?"



"Daga gidan ubanki nake ."


Cikin ɓacin rai Nadia ta miƙe ta karasa gaban Safina kana ta ce.


"Haba Hajiya wannan d'in uwata ce fa, in ke kuɗi ya rufe miki ido baki san darajar taki uwar ba saboda ba su da komai ni na san darajar nawa uwar ."



"Ke! Nadia kin san a gaban wa kike kuwa? Kike faɗin wannan maganar ?"


Cikin rashin tsoro Nadia ta sake buɗe baki ta ce .



"Eh na sani ,ba Hajiya Safina ba ce ba ?"



Cikin ɓacin rai Safina ta ɗaga hannu da niyar marin Nadia, Nadia ta riƙe mata hannu haɗe da faɗin.


"Kar ki kuskura ki ɗora ƙazamar hannunki a kan fuskata ,saboda ke bayan kuɗin mijinki da kike taƙama da shi babu abunda kika fini ,


Daga safta iya girki, sanin darajar iyaye ɗuk na fiki su, ba d'an komai ya sa nake ƙyaleki ba , sai don saboda ina karkashinku ne, amma yanzu babu abunda ya haɗa ni da ke,kuma ɗuk abunda ya same ki ,ke kika jawo tunda ke ce kika tako kafarki kika zo gidanmu ba ni ce na je na yi miki rashin kunya a gidanki ba, tunda ni an kowa min tarbiya, ke kuwa tarbiyan bata ishe ki ba ."


Maman Nadia ce ta miƙe ta karasa inda suke kana ta kalli Nadia ta ce .



"Wai Nadia tun dazu sai maganganu mara dadin kuke ta faɗi daga ke har ita ,irin tarbiyan da muka baki kenan ?"


"Toh ai Mama ba ki ji abunda take faɗa miki ba ne ? Zagin ki fa ta yi ."


"Toh sai ku ma aka ce ki biye mata ke ma ? tukun na ma dai wannan ɗin wacece .?"



"Wallahi Maman ita ce ta kore ni aiki a gidanta dan mijinta ya bani dama zuwa gida na kula da ke. "


"Kina nufin wannan ita ce Hajiya Safina .?"


"Eh Mama ita ce."



"Gaskiya Nadia baki da kunya,yanzu ita ce kike gayawa irin waɗannan maganganun .?"


Maman Nadia ta faɗa,tana mai kallon inda Safina take tsaye ta cika ta yi fam kamar za ta fashe .


"Hajiya sannu dazuwa, ki yi haƙuri da abunda ta faɗa miki dan Allah! kara so ki zauna ga tabarma ."



Maman Nadia ta faɗa, tana mai nuna wa Safina tabarmar da ta miƙe a kai .


Kallon sama da k'asa Safina ta yiwa Maman Nadia, cikin rashin kunya ,da kuma rashin ganin daraja na sama da ita ta buɗe baki ta fara magana kamar haka .


"Kin ga Malama ki riƙe tabarmarki dan ba zama ne ya kawo ni ba, kashedi na zo yiwa ƴarki da ta kira mijina ta haɗa ni da shi, ta ce na kore ta daga wajan aiki ,



"Kar ki kara shiga harkar mijina, dan mijina ba sa'ar ki ba ne ."


"Ikon Allah! Dama kina son shi ne kike ɓata masa rai kike yi abunda baya so ,kika maida shi kamar ba mijinki ba ."


"Ke! Nadia wai baki ji abunda na faɗa miki ba ne .?"


"Na ji Mama, ki yi haƙuri na yi shiru ."



" Hajiya dan Allah ki yi haƙuri ki tafi haka ,tunda ba alkhairi ne ya kawo ki ba ."



"Anƙi a tafin, na ce na ƙi na tafin, ke yanzu har kina da gidan da za ki kore ni a ciki ?


Dan ni dai ban ga gida anan ba ."



"Mama dan Allah! ki barni da wannan matar na koya mata hankali ."


"Dan ubanki ,wa za ki koyawa hankali ?


Ko kuma in ce dan ubanku tunda ku biyu ne a gabana wa za'a ko...


Bata karasa magana ba Nadia ta s'auke mata lafiyayyan mari .



Dafa wajan Safina ta yi kana ta ce .


"Ni kika mara Nadia .?"


Nadia ba ta bata amsa ba, sai ma marin da ta kara mata a dayan kuncinta .



Waigowa Safina ta soma yi tana neman abunda zata rama abunda Nadia ta yi mata ,sai ta hango taɓariya ,ba tare da ɓata lokaci ba ta yi wajan ta d'auko ta yi kan Nadia kafin Nadia ta ankara ta buga mata taɓariya a kai ta saƙi ƙara haɗe da faɗowa ƙasa .


Safina na ganin haka ta yi waje ta gudu ta bar gidan .



Cikin tashin hankali Maman Nadia take jinjiga Nadia amma shiru ba ta motsa ba, miƙewa ta yi ta nufi wajan randa ta ɗebo ruwa a kofi ta zo ta yayyafa mata .


Wata ajiyar zuciya Nadia ta s'auke, haɗe da miƙewa ta shiga dube -dube ko za ta ga Safina amma wayam ba kowa, miƙewa ta yi, ta yi hanyar kofar gida Mamanta ta kamo ta , ta dawo da ita ciki .



*Maher*



Yana cikin tuƙi maganganun Safina suka shiga dawo masa Daya bayan daya,na baya da kuma na dazu da ta gaya masa .



Wani irin yaji na ɗiban sa, daga zaunen da yake idonsa ya yi kamar zai rufe ya yi saurin buɗe su sosai ya cigaba da duƙi .


Abokin aikinsa ne wanda yake kusa da shi ne ya lura da halin da yake ciki a take ya soma magana .


"Maher me haka ? Wai dama kana cikin damuwa ka hau tuƙa jirgi, please karka kashemu, ka kula, ka danna zuciyarka ka bari mu...



Bai gaba rufe baki ba jirgi ya som juye -juye mutanan ciki suka soma ambadon sunan Allah !.







*Fulalin Jajirtattu ce ✍️*





*More comment more typing ✍️*




Share fisabilillah my love fan's 🥰
[15/02, 13:47] null: 😭😭SANADIN RABUWARMU 😭😭



Story & Written ✍️

By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)


________________________________________________


Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/FpkwDV3VSsHAei7kZz518c

________________________________________________


Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp  : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V


________________________________________________


*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

________________________________________________



*Diamond 💎 Star 🌟 Ladies 🧝‍♀️🧝‍♂️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝



*Book one free*


*Gargaɗi*

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba,ta ko wace siga,sannan ban amince a daura min shi a YouTube ba tare da izini na ba,a kiyaye please,dan in anyi min haka zan ɗauki mataki tunda hakkina ne.

Wannan labarin ƙirƙirarra ne,in ya yi kama da labarin ka/ke,ku yi haƙuri akasi aka samu.




Page ▶️2️⃣4️⃣



*💫Bismillahi rahmani rahim 🙏💫*


Jirgin ne ya soma juyowa da su daga saman tsararin samaniyan.


"Innalillahi wa inna ilahi rajiun! Haba Captin Maher, wai ka gaji da duniyan ne ?


Gaskiya in ka gaji ni ban gaji ba ,tunda ko aure ban samu na yi ba ,gwara ma kai ka yi , dan Allah ɗuk abunda yake damunka ka danna zuciyarka ,ka taimaka mu sauke pasinjoji da muka d'auka lafiya ,haba Captin Maher, kai fa jarimi ne, dan haka ka yi anfani da jarumtarka mu samu mu sauka lafiya ,ka sani tsarai in jirgin nan ya faɗi al'umma deyewa za su rasa rayukansu, please kar ka zama tsilar resa rayukan al'umma ka ɗaure ."



Sosai maganganun Captin Jafar ya shiga jikin Maher, lokacin ɗaya ya nemi damuwarsa ya rasa ,


Bakinsa ya buɗe ya fara magana .


"In sha Allah! Bazan tama silar rasa rayukan wasu ba ."



Ya yi magana kana ya shiga yin anfani da basirar da Allah ya bashi wajan iya sarrafa jirgi ,ya shiga daidaita tafiyan jirgin .



Da taimakon abokin aikinsa ya samu ya daidaita jirgin, tafiyarta ta dawo normal .


Mutanan dake ciki suna ganin haka suka sauke ajiyar zuciya haɗe da hamdala .



Cikin ikon Allah,Allah ya sauke su Saudia Arabia lafiya .



*India*


Ɓangaren Suraj kuwa, yana barin office dinsa ɗakin da mara lafiya da ya yi wa CS ya nufa, yana zuwa ya tarar ta farfaɗo , duba ta ya yi ya ga komai normal .


Sai da ya tabbatar koman normal tukun kafin ya bar ɗakin ya shiga na kusa da wanda ya bari ,nan ɗin ma dai mara lafiyan ya duba ,


A tak'aice dai ba shi ya koma office d'insa ba sai da ya kammala duka mara lafiya da yake karkashin kulawarsa .



Yana koma wa office d'insa ya ja kujera ya zauna ,ya ji nurse ɗin da ya bari tare da Zoya na magana .



"Ta tashi ne .?"



Ya tambaya.

"Eh ta tashi Dr ."



Nurse d'in ta ba shi amsa .



"Okay."


Ya faɗi yana mai miƙewa ya nufi cikin ɗakin, yana zuwa ya tura kofar ya shiga ya maida kofar ya rufe ,kana ya karasa cikin ɗakin .



Tarar da Zoya ya yi zaune an sa mata pillow a bayanta .



Kallon ta ya yi suka haɗa ido ya sakar mata murmushi ,ita ma ta mayar masa .


Ɗauke kansa ya yi kar nurse Linda ta gansu ,kana ya juya ya kalli nurse d'in ya ce .



"Okay, Linda za ki iya tafiya bari na dubata ita ma, in na ga jikinta normal na sallame ta, ta tafi gida ,in kuma bata ji sauƙi sosai ba ,sai ta kira 'yan uwanta su zo su zauna da ita ,tunda ta farka ."


Kai Linda ta geɗa haɗe da juyowa ta bar ɗakin .



Bayan fitar Linda, fita Suraj ya yi ya je ya duba sai da ya tanbatar ta tafi d'in kana ya juya ya sake komawa ɗakin da Zoya take .



Zoya kuwa tun lokacin da ta farka jikinta ya bata anyi sex da ita saboda yanayin yanda take jin kasanta a jiƙe da ruwan maniyi , ɗuk da kuwa Suraj ya goge mata amma har yanzu tana jin sauran a gabanta ."


Matsowa ya yi gabanta ya shiga duba ta ,kai ya geɗa kana ya ɗago ya kalle ta kana ya ce .


"Ma sha Allah! Zazzabin ya sauka yanzu kam, amma akwai inda yake miki ciwo ne .?"


Ya tambaye ta.


Cikin shogoɓa Zoya ta ba shi amsa kamar haka .


"Noo , babu sai dai ....


Sai kuma ta yi shiru ba ta karasa ba .


"Sai dai me .?"


Ya sake tambayar ta.


Ƙasanta ta nuna masa da hannu alamar nan ne yake mata ciwo .



Ɗan sosa ƙeya Suraj ya yi ,


Cikin wayincewa ya ce .


"Lokacin da kika zo ma yana miki ciwon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login