Showing 30001 words to 33000 words out of 97338 words

Chapter 11 - YARO DA KUDI Book Complete by Binta Umar Abbale .pdf

10 Jul 2025

4313



_KABI DUNIYA SANNU SANNU YADDA KA DAUKE TA HAKA ZATA DAUKE KA ,DUNIYA
BUDUWAR WAWA ,ALLAH KASA MUGAMA LAFIYA_




_BISSIMILLAHI_



*ν Όν΅Ώ45*


Hanifah ta karaso gurin tace "kin gama da mu ne ,yarinyar maigadin gidansu ce,tazo kalan
dangi"

Tsaki Mubina taja Tanawa Maryam kaskantaccen kallo tace"to waya gayyace ta zuwa nan in
banda shishshigi irin Na talakawan daji ,Malama ki zauna a Matsayinki bama bukatar bara gurbi
cikin danginmu"
Vrystupid!! Tafada tana wani ya mutse fuska

Maryam ko hankalinta baya Kansu da duk Abinda suke tana can Neman "yan uwanta,kokarin
barin gurin take batare da tace musu komai ba,Mubina "Yar zafin kai! Ta janyo ta da qarfi gami
da tsinka mata mari tace" kamar ni "Yar me gadi ina mata Magana ta shareni Dan raini to yau
zan nuna miki matsayin ki,tafada tana kokarin kai wa Maryam din duka. Abdul latif yayi saurin karaso wa gurin yana hararar Mubina ,yace"ke dai anyi babbar kwabo
wallahi me tayi miki kike dukanta"?

Shiru Mubina tayi tana kauda da kai sabida tasan Halin Abdul yanzu sai ya ramawa Maryam
din.

Ya kalli Nasir Wanda yayi kicin kicin! Da fuska yace" nan ka gayyato ta azo a ci mata mutumci,?
Wai me yasa baka da kirki ne"?


"Mtssss!! Nasir ya ja yace" kaga dallah Malam kar ka dame ni ,Kaje ka tambayi Dady dalilin
zuwanta gurin Ashe kai ma ka fahimci bata da Alaqa da nan din ,zakazo kana min surutu a
kai,yana gama fada yayi tafiyarshi ya barsu tsaye a gurin


Abdul ya kalli su Hanifa yana harara yace"wallahi babu ruwanku da yarinyar nan nasan
halinku,in dai kuka yi mata wani Abin ,Allah sai Na saba muku"

Cikin kunkuni Mubina tace"Tsabar shishshigi ne kawai in son ta kake kafito kafada,ka daina
boyewa"
Tayi tafiyarta itama Mubina tsaki taja tayi gaba ta barsu tsaye a gurin.


Abdul ya kalli Maryam dake goge hawaye yace" kiyi hakuri kinji Maryam ,ki riqa taka tsan tsan
da Nasir da Abokanshi ,babu ke babu su Hanifa,tunda sun girmeki nasan halinsu basu da kirki"


Cikin sanyin Murya tace"Nagode Ya Abdul Allah ya saka da Alkairi,

"Babu komai ,yace wuce mutafi ko"

Tayi diri diri tana kara goge hawayenta,tace"su Nafi'u ne suka bace cikin gurin nan tun dazu ban
gansu ba"

"Subahannallahi"

"Garin yaya"

"Wallahi muna tsaye a tare a gurin ,nan"

"Owk karki damu kinji ko mybe sun shige cikin yara"

Muje ki zauna yanzu zan sanya a duba su babu in da zasuje tunda a kwai security a gurin"


Jikinta a sanyaye tabi bayanshi tana da ta sanin zuwanta gurin,


Duk Abinda suke yi idonshi a kansu har suka so suka zauna bai dauke idonshi ba yana jin
haushin Abdul latif ganin yadda yake wani shishshigewa Maryam din.

Yayi saurin dauke kanshi daga kansu ganin Maryam ta dago kai tana waige waige .

Yana jin Mubina Na faman naniqarshi tana masa magana qasa qasa, Nan da nan jikinshi yafara
Daukar zafi,yanayin shi ya soma sauyawa dama ya kwana yanajin wani mugun feeling a tattare
dashi ,tun jiya da yayi ar ba da Maryam babu hijab yake jin wata muguwar sha'awar ta,


Idonshi a lumshe yake yana jin duk irin surutun da mubina take masa ya share ta, domin
shiyasan Halin da yake ciki,
Minti Uku ya bude idonshi yana kallon in da Maryam take zaune,babu ita babu dalilinta,sai ya
bude idon gaba daya ,yana bin ilahirin gurin da kallo ko zai ganta,nan ya hango Naf'iu da
miftahu kusa da dadynshi sai gaisawa suke da jama'a.

Ya zakuda gami da Dan ture Mubina ,daga jikinshi yana kokarin mikewa tsaye

Ta riqe hannunsa GAM! Tana lumshe ido tace"ina zakaje sweetyna"

Bai kalleta ba yace" Ai kena kikayi da zaki tambaye ni,yanzu zandawo" sakin hannunshi tayi
,tana lumshe idon ta tana jin wani mugun sonsa yana bin ilahirin jikinta,Gaskiya tana son Nasir
sosai shiyasa taci Alwashin Auransa ko ta halinkaka


Sosai yake duba Maryam Maryam din cikin harabar gurin ,dake guri ne me mugun girma,can
baya ya Nufa yana lalubenta lungu da sako gurin tsitt! Tamkar babu wata hallita a
gurin,gabanshi yafadi! Lokacin da ya hangota zaune gidin wata bishiyia kanta tsakanin

kafafunta da'alama kuka take.



Babu wata damuwa ya karasa gurin ,gami da daka mata wata muguwar tsawa!! Ta tashi a
furgice! Zata ruga da guda ,yayi sauri riqe tam!! Ya matse a jikinshi gami da jingina bayanta jikin
bishiyar yana sakin ajiyar zuciya.








*BINTA UMAR ABBALE*


_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
📚📚📚📚
08089965176
[24/04, 00:00] +234 808 996 5176: ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—
*ν ½ν°ΎYARO DA KUDI*ν ½ν°Ύ
ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—



*✍🏻writting by*
*BINTA UMAR*
_*MAMAN ABDUL WAHABU*_



_*ZAMANI WRITES*_
*ASSOCIATION*🤝🏻



_ko wane bawa yana tafiya da kaddarashi mai kyau ko Mara kyau,hakika cikar mutum mumini
shine yadda da qaddara, me kyau ko Mara kyau,Allah ka bamu ikon cinye dukkanin jarrabarka_

_Bissimillahi_


*ν Όν΅Ώ46*




Maryam ta diririce tana kokarin gudawa ganin yadda Ancle din ya matseta jikin bishiya yana
shashshafa mata jikinta ko ina,sai ta fashe da kuka tana ture shi,Cikin kuka tace"Uncle meye
haka ,Abinda kake min bai dace ba haramun ne ai kata irin wannan Abin"


Sam! Baya cikin hayyacinshi , ya zira hannunshi cikin rigarta yana kokarin taba mata qirji,Marym
ta fasa ihu tana tunkude shi Amma kamar tana ture dutse sabida qarfin ba daya bane

Kwata kwata Nasir ba ya cikin hayyacinshi domin dama a cikin tsananin sha'awa yake shiyasa
yakasa gane wacece a gabanshi, jikinta yayi mugun sanyi gwiwarta ta sage ,sai kawai ta silale
ta zauna gurin yabi ta ya danne yana ya mutsa ta,bakinta ya kama yasaka a nashi yana tsotsa
cikin kwarewa Da iya bariki.

Maryam hawaye ne kawai yake zuba a idonta tayi - tayi ta ture Uncle daga Jikinta Abin gagara
sai kawai ta zubawa sarautar Allah ido tana addu,ar Allah yakawo mata dauki, hannunshi ya
zira ta bayanta ya zuge zif din rigarta yana shafa bayanta hade da son sabule mata hannun
rigar, Still bakinshi Na sarke da nata yaki saki!


Wani qarfi ne ya zo mata ,nan take ta kama fatar gefan kunneshi ta garzawa cizo sosai!


Abinda Nasir bai taba ji ba kenan domin ya saba da "yan matanshi in suna holewarsu Lallabashi
suke hade da Sosa masa kunne yanzu yaji sabanin haka,nan take yadawo cikin nutsuwarshi
yana tunanin dawa yake tare,



Mikewa yayi da Sauri lokacin da ya tuna wannan yarinyar ce mai sifar Aljanu yake Romance da
ita ,jikinshi Na rawa ya mikar da ita tsaye gami da kifa mata mari,yace"Dan Uwarki Baki isa kija
ra'ayina ba,domin baki kai matsayin da zan hada jiki dake ba,ya tattaro miyau ya tofa mata a
jiki,yace mutukar naji wannan Maganar wallahi sai nasa an yagalgala min ke,sai nasa rambow
yayi miki kaca_kaca!!

Wuce kibawa Mutana guri!! Yafada cikin muguwar tsawa,

Da sauri ta matsa daga kusa dashi tana kukan bakinci tana kici-kicin mayar da Ziff!! Din ta da ya
zuge,takasa


Da sauri yakara so in da take tsaye ya joyo da ita a zafafe ya mayar mata da zif!! Din idonshi
tar! A kirijinta yana kallo

Tayi sauri ta yafa mayafin ta nan nade wuyanta dashi gami da rufe qirjin tunda gabar rigar Net
ne shiyasa ana ganin tudun breast di ta,gabanta sai faduwa yakeyi tayi gaba batare da ta
waiwayo ba



Yace" keee!! Ta jiyo da sauri ,
"Wallahi kika gayawa dady namiki wani Abu sai nakusa kasheki domin Na lura dady a kanki zai
iya tsine min"


Jikinta Na rawa tajoya ta tafi Cikin zuciyarta tana nemawa Uncle din shiriya gurin Allah gefe
guda ko tana takaicin yadda Ya Cakuda mata jiki kamar wata matarsa,Abinda bata tabayi ba
tunda Allah ya hallice ta.
Zama yayi jikin bishiyar bayan yaga wucewarta Nuffashi ya ke sauke gami da lasar bakinshi
,wata muguwar sha'awa Na yunkoru masa sai ya fara hade jikinshi tamkar ya saki kuka,
Yarinyar nan ta cuce ni a fada Afili, gabanshi yafadi da ya tuna yadda ya riqa jin Sugar lokacin
da yake tsotsar bakinta,ga fatar ta da mugun taushi, har yanzu yana jin ,tudun Braest din ta a
nashi qirjin ,Ajiyar zuciya yariqa saukewa gami da ciccije baki ,ya daga hannunshi duk biyun
yana kallo ,tunda yake hulda da Mata iri-iri bai taba kama Abinda ya Gigitashi irin Na wannan
yarinyar ba,Dam!! Dasu a tsaye gashi sun cika masa hannu babu masaka tsinke, A halin da ake
ciki yanzu ita kadai kawai yake Muradi,
Ganin hakan baza ta samu ba ne yasa ya mike tsaye gami da lalubar wayarsa domin kiran baby
dole ne yaje ya rage mararshi Dan wani irin kullewa take

Cikin zumudi baby ta daga wayar,


Murya a galabaice yace"baby kina ina ne"



"Ina Muwala Hotel"

"Ok gani nan kiyi min tanadi mai kyau"


"Ihu! Baby tafasa tace"kace yau a kwai shagali"


Kashe wayar yayi bai sauri Shirman da baby take ba

Sai da ya tsaya ya sai-sai ta kansa sosai sannan ya fita daga gurin domin kumawa gurin taron
ya shirya karyar da zai wa dady,domin a zahirin gaskiya ba zai iya zama har sai an tashi daga
gurin taron ba,




*BINTA UMAR ABBALE*


_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
📚📚📚📚
08089965176
[24/04, 00:10] +234 808 996 5176: ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—
*ν ½ν°ΎYARO DA KUDI*ν ½ν°Ύ
ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—ν ΌνΏ΅ν ΌνΎ—


*Writing By*
_Binta Umar_
*MAMAN ABDUL WAHABU*



*ν Όν΅Ώ47*

*BISSIMILLAHI*


Maryam Na fita gurin taron ta hangi su Na'fiu kusa da Dady ,Sai Hankalinta ya kwanta,ta karasa
gurin a darare ganin yadda idanun Jama'a yayo kanta,Dady Ma ya lura daga inda ta fito ,sai

yake Mamakin mai ya kai ta gurin
Abdul ya ta so ya tare ta gami da Cewa "Maryam ina kika shiga ne kinsa ina nemanki ?
Murmushi tayi tace"Nan baya Na shiga Neman su Nafi'u

"Ba nace miki Sunan cikin Jama'a ba"
Kin sanya ni INA ta nemanki"

"Ai gani tafada tana kallonshi fuskarta a sake"

Can Ancle ya fito daga gurin Shima idanun Dady a kanshi sai gabanshi yafadi ,yana mamakin
me ya kaisu gurin,

Har ya karaso gurin Bai dauke idonshi daga kansu ba Ranshi yaji ya baci ,wai me Abdul ya ke
Nufi ne da Yarinyar Nan,ya ga Alamu kamar Son ta yake


Hanifa ta Lura daga inda ya fito kuma tabbas in dai ba'idonta bane yake mata gizo Ba Maryam
Daga nan gurin ta fito ,
Bakin ciki da kishi ya turniqe ta,gami da wani bala'in kishin Maryam din,Mai ya kaishi gurin"?
Take tambayar kan ta.



Maryam tayi Sauri ta dauke Kanta ,yazo ya giftasu ,ya je ya zauna yana gyara Fuska gami da
shafa sumar kansa domin ya lura Da idon Dady dake kanshi tun fitowarsa.


Abdul da Maryam suka nemi guri suka Zauna Abdul sai hira yake Mata,ita kuma tana sakar
Masa Murmushinta mai qayatarwa.


Ba suyi Minti goma da zama ba,Dady ya Mike yafara gabatar da taron kasancewar duk Wanda
a ke bukatarshi a gurin ya Zo


Sosai Dady yayi Nasiha kan zumunxhi da Muhumancisa gami da Abinda Allah ya fada,a
kanshi,a karshe yace"duk Saurayin da yaga Mace a cikin Family din in yanaso to yayi magana
,Sabida kara karfafa zumunci"

Jin Haka yasa Mubina Mikewa tsaye kafin kowa yayi Magana,tace"Dady ina da Magana"

Dady yace"Bissimilh"

Sunkuyar da kai tayi wai ita kunya tace"Dady ni dai ina sha'awar Auran Zumunchi da Nasir"


Dady ya saki Fuska yace"Alhmdullahi Mubina,Sai kije Ku shirya kanku Allah ya tabbatar da
Alkairi



Nasir dake Zaune ya dago kanshi yana Kallon Mubina Cikin tsantsan bacin rai! Tabbas Mubina
bata da Hankali ko kadan wato tana nufin ayi masa tilas! Kenan tunda dai Tasan baya sha'awar
Auran zumuchi tuntuni,
Tun kafin ta karaso ya riqa zabga mata harara Yana jin haushin Abinda tayi tabbas sai ya Bata
Mamaki

Hanifa ma harararta take yi tana tur!! Da Halin ta Na rashin kunya da kamun kai ,ita duk rashin
kunyarta baza ta iya abinda tayi ba, duk matan dake gurin ta basu haushi mussaman wadanda
ke son Nasir din a zuciyarsu Amma ganin babu Fuska yasa basu fada ba.

Abdul yaji dadin wannan Lamari duk da cewar Maryam ba'a cikin Family dinsu take ba,Amma
yasan Dady bazai hana shi ba



Haka dai a ka dinga gudanar da taron cikin Ilimi da waye war kai kasan cewar duk Wanda yake
gurin yasan Abinda yakeyi,daya bayan daya kowa yayi nasa jawabin ,sannan a ka rufe da
addu'a,taro ya tashi sai bayan Wata Shida,"Yan Uwan juna suka tsaya kowa fuskarshi sake ana
ta gaisa Wanda suka jima basu hadu da juna ba Yau sun hadu shiyasa kowa bakinshi yaqi
rufuwa,


Nasir ya karaso inda Dady yake tsaye cikin Jama'a Ana gaisawa gami da barkwanci ga juna,

Fuskarshi a sake ya dinga gaisawa da iyayen nashi,suna ta tsokanarshi ,shi kuma yana
Murmushi gami da basarwa,ya kalli Dady yace"Dady zan fita yanzu kafin ku gama gaisawa
yanzu zandawo ,sai Mutafi ,gidan Marayun"


Nazarin shi yake dashi da Maganarshi ,yasan karya yake Akwai inda zashi,sai ya kalli agogo
yace "Dubi time sosai karka jima kazo mu tafi"

"Owk dady yanzu zan dawo in sha Allah

Dady ya fito sa key din Mota ya mika masa

Ya karba da sauri yana musu Sallama,sannan yaje ya bude motar ya shiga, Cikin Sauri da
zumudi ya fice daga harabar gurin
Kai tsaye *Muwala Hotel*
Yayi wa tsinke.





*BINTA UMAR ABBALE*


_MARUBUCIAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
📚📚📚📚
08089965176
[24/04, 00:11] +234 808 996 5176: ν ΌνΎ€ν ΌνΎ€ν ΌνΎ€ν ΌνΎ€ν ΌνΎ€ν ΌνΎ€
*YARO DA KUDI*
ν ΌνΎ€ν ΌνΎ€ν ΌνΎ€ν ΌνΎ€ν ΌνΎ€ν ΌνΎ€



*✍🏻Writting by*
_Binta Umar_
*MAMAN ABDUL WAHABU*



*ZAMANI WRITES ASSOCIATION*



*ν Όν΅Ώ48*


_BISSIMILLAHI_

Baby Na Sa ma Cikin Wani haddan daki tana kwance tayi dai-dai da ita tana jiran Nasir yazo
yafara Aiki yau tayi Alkwari sai ta gigitashi da salon ta,tun dazu da sukayi Waya ta balli
Magungunanta Wanda take Using dashi In zatayi shaidan cin ta suna da kyau Sosai sha yanzu
magani yanzu ,kun San dai Maganin Bature Jin ta take a sama Ga wata sha'awa mai zafi tana bijiro mata,


Ta mike ta sabule Wandon ta da brziyar ta ta zauna zigidir haihuwar Uwarta, ta kago Mutuminta
ya shigo ,Aiko Sai gashi ya fado dakin a dimauce yayi kanta idonshi ya rufe ganinta zir!! Nan da
nan suka fara cakuda juna suna tsotsa tsotsensu Baby ta Makale shi tana cire masa Riga tana
shafa bayanshi ta kwance masa Wando ,tafara yi masa Abinda yake gigita yake jin bazai iya
rabuwa da ita ba sabida ita tasan Waye shi tana masa Abinda yakeso babu gaddama,ko sau
nawa zaiyi sex da ita bata gajiya,Nan take yafara fidda Nishi!! Yana ihu! N dadi Ji yake kamar
ba a cikin duniya yake ba


*Nan nafito Na barsu ina tur dasu da Nema musu shiriya ganin yadda suka zage ,suke gudanar
da Mu'amala irin ta Aure tamkar wasu Ma'aurata*



Nasir sai da yayi sau Uku sannan yaji dama-dama Amma duk da haka yana jin Sha'awar
Maryam Cikin jikinshi, duk da ya samu gamsuwa gurin baby Sosai Amma in ya tuno Maryam
da Abinda ya faru dashi da ita dazu sai gabanshi ya fadi ,joysitc din ta Mike yara yadda zai
yi,nan ya kara hai kewa Baby wai ko zai daina jin Abinda yake ji, Amma kamar karawa Abin
qaimi yake ,haka dai ya hakura ya mike ya shiga toliet yana tsarkake jikinshi, Still ga Joysitc din
shi a tsaye ya rasa yadda zai yi domin wani Sabon Fleelings yake ji Tabbas Maryam ta cuce shi
Haka ya fito a daddafe yana Jan tsaki ,ya dauki rigarshi ya sanya ya shirya staff! Ya na kallon
Baby a kwance ta zuba masa ido cikin So da Kauna cikin Zuciyarta take cewa anya akwai Na
mijin da zai iya gamsar dani ko kamar Nasir"?
Ya ciro kudi masu yawa kamar ko da yaushe ya aje mata kusa da ita ,bai ce mata komai ba ya
kama hanya zai fita,ta Mike da Sauri ta tari gabanshi ,tare da kama gannunshi tana lumshe ido
tace"My Sweet sai yaushe kenan? uhum"! Cikin shagwaba take masa Magana, ya bi qirjinta da
kallo yana lasar baki kamar wani Maye ,shi kadai yasan Abinda yake ji a jikinshi,yace "Sai an
kwana biyu Babyna"


Marai rai cewa tayi tace"Bazan jura ba My Nasir don Allah gobe ma kadawo ,Wallahi ina
mutukar son Rayuwa da kai"


Dariya yayi kan yana Lasar bakinshi Abinda ya zame masa Jiki yace"ba zai yihu ba Babyna,ina

da Ayyuka ga hidamar bude Sabon Asibitina duk sanda nake da bukatarki zan miki waya"



Sai ta saka Kukan shagwaba Tace wai mai yasa kake aje min kudi ne idan kayi sex dani nifa
bana bukatar kudinka,Dan Allah nake sonka,zan iya mallaka maka kai Na kyauta"


Yace"ae hakkinki ne Baby dole in baki idan ba Kya so kije ki bada sadaqa babu ruwana"

Da kyar! Dai Nasir ya samu baby ta kyaleshi ya tafi,yana zama cikin Mota wayarshi tayi kara ya
dauka ,gami da karata a kunne ,dady ya rufe shi da Fada "yace kace yanzu zaka dawo yanzu a
warka daya da tafiya Duk inda kake ka tawo Haka ina jiranka"


Nasir ya kwantar da Murya kamar Mara Lafiya yace"Afuwa Dady gani a hanya ,ai kasan nace
maka bana jin dadi wallahi Na karbo Magani ne" yafada kamar gaske

Dady ya Dan huce kadan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login