Showing 54001 words to 57000 words out of 97338 words
Chapter 19 - YARO DA KUDI Book Complete by Binta Umar Abbale .pdf
,ai duk abinda yayi bai kamata kiyi masa haka nasan
da ciwo a dinga ciwa iyayenka zarafi a gabanka tabbas abinda yayi bai dace ba kuma bai
kyauta ba,to amma dai kina jin abinda mahaifiyarsa tace a kansa cewar ita ma yi mata yakeyi
,abinda ya dace ayi masa uziri kawai sabuda kinsan giyar kudi babu abinda bata sawa mutum
,yana da kudi dole yayi izza! Da takama"
"Hummm! Yaya Rabi kenan kece kike ganin haka ,a kan Nasir wallahi kwata-kwat ba halinshi
bane wulakanci da izza ni zan fada miki halinshi a ciki babu Wanda ban sani ba tunda kusan a
gurina ya taso nasan Halinshi tsaf! dama Maryam ta rai nashi Wanda ko gaisuwa bai isa tayi
mishi ba ,kallon wulakanci ne a tsakaninsu ,sai kace wani sa'anta bata da abin rai nawa sai
Wanda take ci a karkashinsa ,ai wallahi yau ba sai gobe ba sai ta je ta bashi hakuri ,sannan zan
daina fushi da ita zan gani tsakanin ni da ita wayafi wani taurin kai"
Aunty ta karasa maganar tata cikin zafin zuciya
"Wannan shine dai-dai kawai in ya shigo taje tabashi hakuri a zauna lafiya"
Yaya Rabi tafada tana goyan bayan abinda "yar uwarta tace
Maryam kuka takeyi kamar ranta zai fita ,wannan shine a dakeka a hanaka kuka ita tarasa yaya
zatayiwa auntt ta fahimce ta ta lura Sam! Auntt bata ganin laifi Nasir kullum sai nata ,yanzu da
zata fada mata abinda uncle din yayi mata kafin rasuwar dady cewa zarayi karya take masa
domin tasan bazata yadda ba
Tace"aunt kiyi hakuri zanje in bawa uncle hakuri kamar yadda kikace din in har zaki dai na fushi
dani ,amma ki sani aunt uncle baya kaunata baya kaunar ya bude ido ya ganni a duniyar
nan,narasa me nayi masa a rayuwa tun ina "yar karama uncle ya tsaneni baya so na bazan
taba mantawa ba"
Aunt ta zabura! Cikin fada tace"ai tunda kince baya kaunarki mai yasa bai kasheki ba tun kina
karama ,sai yanzu ai in mutum baya son mutum sai ya kasheshi ,wallahi kar nakarajin kinyi
wannan maganar ranki zaiyi mummunan baci"
Maryam tayi shiru kawai tana kuka mai cin rai!
Haka aunty tayi mata fada ,Yaya Rabi tana bata hakuri
****
Nasir kuwa lokacin da ya fita daga asibitinsa kai tsaye Club ya nufa zuciyarsa tana tafarfasa a
halin da yake ciki a yanzu in bai je ya zuqi wsky ba ba zai ji dadi ba a zuciyarsa abinda ya jima
bai sha ba tun lokacin mutuwar dady dinshi Yau kusan wata tara kenan ,sai yau Lallai Maryam
ta cuceshi.
Ko da ya 'isa dayawa daga cikin abokanshi sunyi mamaki ,sosai hakanan "yan matanshi Baby
kamar ta zuba ruwa a kasa tasha sabida farin ciki,takaraso in da yake hannunta dauke da tire
jere da abubuwan sha,masu tsada ,ga wata mutsiyaciyar shiga a ajikinta Wanda da ita gwara
babu ,tunda ga nesa yake kare mata kallo yana lasar baki nan take wata mutsiyaciyar sha'
awa ta kamashi ,abinda yayi alkwarin ba zai sake ai katawa ba,amma yana ji dole yau ya karya
alkwarin nan da yayi sabida yadda yake ji a jikinshi
Tazo ta haye jikinshi tana goga masa kirjinta a fuskarshi sai wani lumshe masa ido takeyi cikin
kwarewa da iya bariki
Shiko qirjinta ya tsurawa ido kamar tsohon maye , ya sa lebanshi nakasa a bakinshi yana
tsosa,baby ta karka da ido race"My love kwana biyu ka guje ni nayi missing din ka sosai da
sosai yau dai tunda naga kazo nan nasan kai ma a matse kake kamar yadda nake a matse da
kai kasan kai kadai ne kake iya gamsar da ni"
Babu abinda yace mata ya karbi tire din hannuta ya aje kan teble din dake gabanshi ,ya dauki
kwalbar Wsky guda daya ya bude ya kafa ta a bakinshi yafara ,sha jikinshi Na tsuma ,sabida
yadda yaji tana ratsashi gaskiya yayi missing din abar sosai
[21/05/2019 9:42 AM] Binta Umar Abbale: Baby ta rika sha fa kansa tana sosa masa kunne
cikin kwarewa ,Nasir ya dinga jinsa a sama, I do ya lumshe yana jin dadin abinda take masa,sai
yaqi yake da zuciyarsa a kan hanata abinda takeso amma ina zuciyarshi tafi karfinshi domin
yadda yakejin jin jikinshi in bai rage abinda yake mararshi ba a kwai matsala ,nan ya yiwa baby
daukar jarirai kwata-kwata baya ganin gabanshi ya nufi wani daki a gurin
Anwar na zaune can gefe ,suna buga wasan lido shida abokanshi Duk yana kallon shigowar
Nasir din da lokacin da suka shiga daki shida baby,sai ya sheqe da wata mahaukaciyar dariya
tace"Shege mai tuban muzuru ai in sha Allahu ,sai mun fara shiryiwa sannan Kai zaka shiryu
Nasir ,Dan iska mutsiyaci ,sai na kulla maka rashin mutumci ,zakasan cewar bariki ma iyawa ce
, tawa barikin tafi taka"
Ra'is ya bashi hannu suka tafa suna dariya yace"wato da shi ya shiryu kenan sabida ubanshi ya
mutu ,to Dan uwarsa mu da iyayen namu suka mutu a mu wannan ne lokacin da zamu baje
kolinmu ,mu shakata mu wala"
Dariya suke yi cike da farin ciki,Ra'is ya cigaba da cewa ,amma gaskiya gayan nan ya cuceka
Anwar dubi yadda ya yi maka"
Yafada yana nuna gefan giran Anwar din inda Nasir ya yankeshi da kwalba lokacin da yake
kokarin kwatar Maryam a hannunshi
Anwar yace"ka rabu da Dan iska ina nan ina shirya masa tsiya wallahi"
Ra'is yayi dariya cikin shaqiyanci yace"amma na tayaka bakin ciki ,kana dab da shiga wani gari
,Dan iska yazo ya cuce ka kaga kayi biyu babu ko daya ,ga tabo yayi maka a goshi ,gashi baka
ji yaya koramar take ba"
Anwar ya sha kunu sosai yana kallon Ra'is din yace"kai dai bari Alh wallahi nake fada maka ,
kaji yadda yarinyan take da taushi kuwa ,wow!! Wai! Humm a kwai Brest na ban mamaki
Wanda lokacin da Na latsa sai da na kusa shidewa.
[06/06, 01:43] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*82*
Ra'is ya kwashe da wata mahaukaciyar dariya yana nuna Anwar da hannu ,sai kace wani
shashasha yace"gaskiya baka da mutumci wallahi ,zanso inga wannan yarinyar ko ni bazan
kyaleta ba wallahi tunda naji kana ko da ta"
"Mtsss kai dai
mubar maganar ai sai na kawar da kwadayi na a kanta har yanzu inanan a kan bakana wallahi"
Anwar ya fada yana wani cije baki
Nan dai suka zauna sukai ta shirmensu,su a ganinsu waye wa ce yin hakan
Nasir da baby kuwa suna cikin wata duniya domin baby wani irin salo takewa Nasir Wanda ya
rikita masa lissafi,yana daf da biya musu bukatarsu ,sai yaji kamar muryar dady din shi a
kunnenshi yana cewa Nasir kar ka ai kata abinda kayi niyya!
A firgice ya sauka daga kan baby ,wacce take kwance zigidir haihuwar uwarta tana rirriqeshi
gami da kai masa wasu zafafen kiss duk ta gigice a lokacin babu abinda takeso taji illa taji Nasir
na biya mata bukata,Dan haka a gigice ta rungomushi tana lasar fuskarsa tamkar wata mayya.
Nasir ya angiza ta yana fidda nishi cikin tsananin damuwa ya fara kokarin mayar da kayansa
Ta mike da sauri zata kara rungumeshi ya daga mata hannu alamar ta kyaleshi
Jiki a sanyaye baby take kallonsa ,tarasa abinda zatace masa ,ganin yana kokarin fita daga
dakin ne tayi saurin tarar gabansa ta riqe qugu tace"wai me kake nufi ne bayan kagama
jagwalgwala ni shine zaka gudu ka barni kasan ka riga ka gama tayar min da sha'awa ta kuma
sanin kanka ne babu da Namijin da zai iya kawar min da idan ba kai ba, sabida haka dole ka
tsaya ka biya min bukata ta"
Cikin mamaki Nasir ya tsurawa Baby ido na minti biyu ya dauke kansa domin sai yaji kwata
kwata bayason kallon tsaraicin baby abinda da yake daukar hankalinshi ,da kyar ya bude baki
yace "bani hanya in wuce ko ranki ya baci"
Baby ta kare hanya tana wani irin Abu da idonta duk a kokarinta Na ta ja ra'ayinsa
Yayi mata kallon banza kawai ya zira hannu a aljihu ya Ciro kudi kamar yadda ya saba ya kama
hannunta ya sanya mata a ciki, ya bangajeta ya bude kofar zai fita
Baby ta cikwikwiye shi ta baya tana kuka take fadin babu inda zakaje wallahi ,yau ko ni ko kai
,haka kawai ina zaman zama ka tayar min da hankal...
[06/06, 01:43] +234 808 996 5176: [22/05/2019 10:02 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA
KUDI*
*83*
Mamaki ya kashe Nasir ganin abinda baby take masa kuka takeyi bilhakki tsakaninta da Allah
Ya juyo a fusace! ya tsinka mata mari ,abinda bai ta bayi mata duk tsawon zamansu ,duk da
cewa bariki ce amma shi kwata-kwata bashi da dabi'ar dukan matan bariki,baby ta dafe kuncin
ta cikin mamaki da damuwa tace"yanzu ni ka Mara Nasir dama wannan lokacin zaizo"?
Nasir ya zakuda kafadarsa gami da gyara wuyan rigarshi babu abinda ya dameshi yace"ke ce
kika jawo baby ,dole ne sai na kwanta dake ,ko ni kadai ne namiji gasu nan ki fita wani ya biya
miki bukatarki ni bazan yi ba ok"
Yana gama fadin maganar yayi ficewarsa ya barta a tsaye hannunta dafe da kuncinta
Anwar yana kallon fitowarshi yayi mamaki sosai ganin ko minti goma bai yi ba har ya fito kuma
da alama ranshi a bace yake
Kawai sai ya mike ya nufi dakin ,baby na zaune gefan bed tana kuka kamar ranta zai fita ,tunda
take a bariki babu Namijin da ya taba dukanta sai Nasir ,sabida yadda take da gata ubanta
mugun mai kudi ne mai fada aji sabida haka ita barinkin ta ma da takeyi ba Dan kudi takeyi ba
Anwar ya zauna kusa da ita yana wani lumshe ido ganinta a tube babu kaya dama ya dade
yana kwadayinta yarinyar taki yadda dashi bata yadda da kowa sai Nasir sai kace shine autan
maza
Hannunsa ya sanya kafadarta yana Dan mammatsa mata jiki yace"baby yaya a kayi ne
kyakykyawa a kowa ne hali ,mai yasa kike kuka "?
Cikin kuka tace "Anwar wai yau ni Nass Mara sabida yaga yadda na damu dashi"
Anwar ya ja tsaki yace "an gaya miki ki rabu da wancan Dan iskan kinki kina wahalar da kanki
,tuntuni nasan bayasonki jikinki kawai yakeso ,kizo kawai ,kinsan ni tsakani da Allah nakesonki
amma kamar ke babbar yarinya ki tsaya ya mareki"
"Kasan yadda na keson Nasir a rayuwata Dan Allah ka fada min ko wata sabuwar budurwar
yayi shiyasa yake min wulakanci"
Anwar yayi murmushi yace"kwarai kuwa sabuwar yarinya yayi kece dai baki Sani ba amma
tuntuni dama yake boye miki"
Baby ta share hawaye tana kallon Anwar ranta a mugun bace tace"ai kuwa Nasir ya tabowa
kanshi bala'i domin bai isa ya yaudare ni ba wallahi babu wata mace da ta isa ta rabeshi sai ni
sabida ni nafi kowace mace sanin waye shi ,wallahi sai na lahanta mata rayuwa ko wacece ita"
Shashshafa mata jiki yakeyi yana lasar baki sai kace tsohon maye yace" nima zanbaki goyan
baya mutukar zaki amince dani muyi mu'amala zan taimaka miki gurin ganin kin cika burunki a
kan Nasir din"
[22/05/2019 11:31 AM] Binta Umar Abbale: Baby wacce take a bukace tafara jin sakon da
Anwar yake ai kamata nan da nan ta juyo gami da kamashi tana kiss din shi ,dama haka yakeso
nan take suka dilmiya cikin aikinta Zina ,abinda suke ganin yin hakan waye wace a gurinsu
Nasir ko da kyar ya kai kansa gida , yana kokarin fitowa ya tuna da Baban gida dake can
asibitinsa a kwance dole yaje ya duba shi duk da cewar ,a kwai likitoci masu kula da masu jinya
amman zuwanshi yana da muhimanci dole ya juya kan mota ya nufi asibitin
Lokacin da ya isa 11:30 Na dare ,haka yayi parking din motarshi ya fito ya nufi ciki
Shiru bakajin komai sai karar Ac a ko'ina ,kai tsaye dakin da ya kwantar da Baban gida ya
nufa,ya na kwance yana bacci ,cikin kwanciyar hankali ya duba gefanshi inda wata drowar ke
aje magungunanshi ne a aje ,wannan ne ya tabbatar masa da cewa an bashi magani a kan
lokaci kamar yadda ya umarta kafin ya tafi
Fitowa yayi daga dakin yana sakin ajiyar zuciya, batare da bata lokaci ba ya leqa sauran
dakunan a gurguje nan ma komai normal,
Maryam kuwa tunda taji alamun an shigo gurin ta mike ta fito daga dakin nasu lokacin iyayenta
duk sunyi bacci, jikinta sanye da Hijab taje ta tsaya bakin hanya , tana jiran fitowar Nasir din.
[06/06, 01:43] +234 808 996 5176: [23/05/2019 10:26 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA
KUDI*
*84*
Nasir ya fito cikin sauri hankali yayi gaba kwata-kwata bai lura da mutum a tsaye a bakin kofar
ba ,sai da yazo daf da kofar suka hada ido da Maryam,gabanshi ya fadi sabida yadda ta
dallareshi da idanunta Wanda suke mutukar gigitashi ba tun yau ba,
Sai ya fara addu'a cikin ranshi yace yau kuma kinzo min a zahiri kenan ,da kina zuwan min cikin
baccina ki dameni kullum ta'ala yau zaki bude min ido ,to ta Allah bata ki ba,aljana a
kwaba,shikadai yake wannan zancan a ransa
Maryam ko da ta lura da yadda ya tsorata da ita ,sai tafara wani salo da idanunta kuma
takafeshi dasu kurr! Abinka da dare ,launin idanun nata yakara yin blue sosai da sosai ga gajiya
da tsabar bacci a cikinsu
Nasir ya nemi yawo ya rasa a bakinshi ,da kyar cikin karfin hali ya furta maganar da take
bakinshi ,"wai ke wace irin macace ne ,yanzu mai ya hadani dake , zaki tsare min hanya
,uhumm! Ki fita daga rayuwata in huta kin zame min matsala a rayuwata ,to idan ke aljana ce
ina da maganinki hakanan In mayya ce ke nan ma ina da maganinki bai yiwuwa kizo ki dinga
damuna cikin bacci na ,yanzu kuma ta kai takawo kina so ki bude min ido ,to baki isa ba
wallahi,ya karashe maganar cikin karaji da hayaniya! Shi duk a zatonsa mafarki yakeyi irin
Wanda ya sabayi kullum ta'Allah in ya kwanta
Maryam ta dake tana boye dariyar ta ganin yadda uncle din ya gigice lokaci guda sai Sam batu
yake mata,
Ta bude baki da kyar tace" uncle nice fa Maryam dama jinsin bil'adam yana dawowa Jinsin
aljanu ,ko duk tsanar da kake min ce ta jawo kake dangantani da aljanu,ok babu komai,dama
Aunty tace Lallai sai na baka hakuri wai dazu nayi maka rashin kunya a cewarta to sabida ni ina
girmama iyayena kuma ina bin abinda suka ce yasa na ce dole zan tsaya komai dare in kadawo
in baka hakuri kamar yadda aunty ta umarce ni ,Allah ya baka hakuri Nasir"
Nasir yayi tsaye yana mamaki yarinyar tabbas itace ba gizo take masa ba sabida haka batare
da bata lokaci ba ya makureta jikin garo ya tattaro hijabin da yake wuyanta ya rike a hannunshi
sosai ya shaqe mata wuya tana fidda tari sama-sama ,idonshi jajar yace" Dan Ubanki mai kike
anan baki tafi gida ba ,ni zaki rainawa hankali ,kice aunty tace ki tsaya kibani hakurin uwarki ko
dai kintsaya kinyi yawonki na iskanci dare yayi miki shine kika fake cikin asibitina da safe ,ki tafi
,ni zaki kawowa bariki"
Tana tari sosai yayinda idonta suka kada sukayi jajazir tace "dama duk abinda mutum yakeyi sai
ya dauka haka kowa yake uncle ,baka isa ba kayi kadan ,a kanka nayi karuwanci ,ni ba "yar
iska bace ehe"!
Mari ya tsinka mata yace"ni kike zagi "yar iska ,yaushe har idonki ya bude da bariki"
Maryam ta fashe da kuka tace"Allah ya isa indai ka kara dangan tani da wannan sunan ancle
[23/05/2019 10:43 AM] Binta Umar Abbale: Yace " an dan gan taki dashi dan ubanki in bakisan
bariki ba mai nene kullum sai kinzo kin dame ni dadaddare yau dai zan koya miki hankali"
Janta ya farayi tana turjewa cikin kuka tace"ka kyaleni wai ina zaka Kai ni ne Allah ya isa ban
yafe ba"
Bakinta ya buge da bayan hannunsa ya cigaba da janta a kasa ,takalman kafarta duk suka
watse a harabar gurin yayin da duk gwiwoyinta suka kurkurje jini har ya fara fita ,kuka takeyi
tana kokarin cire hannunsa amma yaki sakinta,
Ya bude mota ,ya tattaro ta ya sakata ciki sannan shima ya shiga a fusace ya ja motar ya fice
daga asibitin,a gogon dake motar ya kalla karfe daya saura na dare,kai tsaye ,babu inda
yayiwa tsinke ,sai muwala hotel yayi parking din motarshi gurin haske tarwai kamar rana
shagallalun sai rayuwa sukeyi babu abinda ya damesu ,wasu Na shaye-shaye wasu na tsotsa
tsotsensu har da masuyin sex a gurin gaba daya ma
Marym ta gigice ganin irin abinda yake furuwa a gurin sabida tana kallon komai ta cikin glass
din motar
Nasir ya fito ya zagayo gefanta ya bude motar yana kokarin jawota tana turjewa sai kuka takeyi
tace"uncle kaji tsoran Allah mai yasa zaka kawo ni nan da mutumci na"
Tsinka mata mari yayi yace" waye Mara mutumci anan,duk sun fiki kima da mutumci a gurina
"yar iska ,ni zakiyiwa rashin kunya"
Maryam ta riqe murfin mota taki fitowa ,sai kuka takeyi tana bashi hakuri,
Nasir yayi mata fizga guda sai gata a kasa a gurin ta zube ,ya mayar da motar ya rufe ,ya
zagaya ya shiga mazaunin dravar ya kunna motar yayi tafiyarshi ya barta a gurin tana kuka
,tana ganinshi ya tsaya bakin get yana magana da