Showing 69001 words to 72000 words out of 97338 words
Chapter 24 - YARO DA KUDI Book Complete by Binta Umar Abbale .pdf
daurewa kawai yake, wayar ya aje gefan bed din ya kwanta rigin gine gami da
Dora hannunwanshi duk biyun a saman kanshi idanshi a lumshe,shi kadai yasan halin da yake
ciki, a yanzu fargabarshi ma kar ya kwanta bacci yayi mafarki da wannan fitinanniyar yarinyar
tazo ta dameshi cikin bacci, shiyasa yake jin tsoran yin baccin, ya mike da sauri ya nufi firji ya
dauko lemon tsami ya rabashi biyu kawai ya sanya a bakinshi yana tsotsa, a halin da yake ciki
,shi kadai ne zai iya rage masa wannan abin da yake damunshi a mararshi, ko tablet din ba zai
masa abinda lemon tsami zai masa ba, shiyasa yake ajeshi da yawa cikin firjin dakin nasa
Da kyar bacci ya daukeshi mai cike da wahala da mafarkin Maryam gashi yana yin sex da'ita
cikin garari, Dan haka a firgice ya farka misalin Uku da rabi Na dare, ya farka ya mike zaune sai
gumi yakeyi tamkar Wanda yayi tsere jikinshi yake dubawa yana Jan tsaki, duk ya baci, babu
yadda ya iya haka ya mike ya shiga toleit ya tsarkake kanshi ranshi a mugun bace ya rasa
wane irin bala'i ne wannan yarinyar ta zame masa karfan kafa ,ta shiga rayuwarsa ta
dabaibayeshi sai kace aljana, shi yanzu ma tsoranta yakeyi wallahi kwata-kwata baya so ya
ganta domin ganinta ba alkairi bane a gareshi.
Haka ya fito ya sanya jallabiya fara kar sannan ya shimfida daddama ya tada sallah raka'atanil
fajri,
Ya Jima yana addu'a wanda duk rabi ta dadynshi ce Sosai yake zubar da hawaye sabida , shi
kadai yasan bakin cikin da yakeyi in ya tuno dady yayi bala'in kewarshi sosai ,yana tausayin
Momynshi Sosai da sosai, shiyasa yake biye mata da duk abinda tazo
Bayan ya dawo daga sallar asuba kwanciya yayi kawai, cikin ikon Allah bacci ya daukeshi mai
nauyin gaske.
Momy ta sauko daga sama misalin 8:00 na safe Uwani na ta faman goge -goge bayan ta gama
shirya daining suka gaisa da Momy cikin mutumci
Tace"Kinji motsin Nasir kuwa"?
Cikin nutsuwa Uwani tace"A'a Hajiya bai fito ba"
Momy tace"mybe bacci yakeyi domin yace yau bacci zai yini yanayi"
Uwani tayi murmushi tace"ai gwara ya huta kuwa *Yaro* mai halin Manya ,abinda yakeyi wallahi
Dan shekaru hamsin ba zai iya ba,ai Nasiru yana da Hankali da sanin ya kamata kuma yana da
adalci ga taimako hajiya, nake fada miki kwana uku da suka wuce yasa Nura ya kaimin kayan
abinci komai da komai sannan ya Dora da kudi wai nayi cefane
Momy tayi dariya tana kallon Uwani tace"Allah Na gode maka daka nuna min zuwan wannan
rana"
[29/05/2019 9:47 PM] ®Binta Umar Abbale: Uwani ta cigaba da cewa "wallahi kuwa Hajiya nace
ni mai zanyi da kayan abinci tunda komai ina samu a gidan nan,sai kawai na aikewa da
kanwata Furera can qauye tayi ta murna har da kuka dama tana fama da mijinta , bayayin aikin
komai ga yara biyar Duk ita take dawainiya dasu"
Momy tace"Assh! Uwani amma baki taba fada ba sai yanzu,gashi kullum ana fitar da abinci a
gidan nan mai yasa kikayi haka"
"Wallahi Hajiya sha'anin mantuwa ne kawai amma insha Allahu zan kiyaye"
Uwani tafada tana karkade kujeru
Momy tace"shikkenan yanzu in ya fito zan mishi magana ya sa ka sunanta a lis duk karshen
wata sai a dinga fitar mata da nata"
Uwani ta rika godiya kamar ta ari Baki
Momy tace"babu komai duk Wanda ya taimaki wani shima Allah zai taimakeshi"
Momy macace mai mutukar tausayi sosai kuma bata da girman kai ,tana zama da masu aikinta
suyi hira cikin mutumci ,shiyasa suka saba da ita sosai.
Cikin nutsuwa take tafiya , tana sanye da hijabi harkasa kamar ko da yaushe duk kwakwar
mutum ba za ka taba gane wane irin kaya ne a jikinta sabida yadda hijab din ya rufeta ruf
kafarta sanye da safa as'usel idonta sakaye da niqabi, a gajiye take tafiya sabida tsananin
gajiya ga yunwa taci-tacinye ta, sabida lokacin da zata fita batayi kyakykyawan kari ba,ruwan
shayi kawai ta kurba ko madara babu, wata friend din ta ce jiya tayi mata waya cewa a kawai
wani asibiti da suke Neman ma'aikata ,tazo suje ko Allah zaisa a dace , shiyasa ta hana idanta
bacci tayi asibanci suka tafi, to sai a kayi rashin sa'a domin sun gama diba , ko zasu dauka sai
an kwana biyu sabida haka ransu a bace suka fito daga asibitin kowanne yayi nashi guri
Haka take tafiya a kasa har ta shi go estet din nasu , nan ma kafin ta isa gidan da akwai tafiya
,babu yadda ta'iya ta cigaba da bin gefan kwalta.
A gogon hannunta ta kalla lokacin da ta karaso gidan 12:00 dai-dai na rana a fili tace"yanzu
wannan ranar da ake kwalawa duk a kaina takare Mtssss"
Karamar kofa ta tura kai tsaye ta kutsa kanta cikin gidan.
Karaf idanunsu suka sarke guri guda.
Nasir yayi sauri ya dauke kanshi daga kanta yana Jan karamin tsaki ,sabida ya gane ko wacece
duk da yadda ta boye jikinta ,ko daga bacci ya tashi sai ya ganeta,
Ya mayar da hankalinshi kan Tony suka cigaba da maganar da sukeyi
Maryam kuwa gabanta ne ya fadi lokacin da suka hada ido , zuciyarta ta ringa harbawa, yau
watanta uku rabon da tasa shi a idonta, Lallai uncle haka ya zama ,kwata-kwata ya sauya mata
,yayi uban haske da kiba, ga wani quetar million da ya aje Wanda yayi wa fuskarshi mugun
kyau ,sosai ta dinga kallonshi ta cikin Niqab din har tazo ta wucesu ta nufi bangaran nasu
gabanta bai daina bugawa ba.
Jiki a sanyaye ta zube a tsakar gida tana sauke nuffashi, gaskiya ba ta gaji da ganinshi ba ,dole
anjima ta shiga gurin Momy yadda zatafi Morewa ta kalleshi yadda ranta yakeso.
Aunty ta ce"ke kuma meye kin dawo kin zube bakin hanya"
"Wallahi aunty na gaji ga uwar yunwa tana damuna"
"To ina ruwan wani ,ko wani ne yace lallai kar ki tsaya kici abinci kafin ki fiya, haka kawai kin
nace lallai sai kin yi aiki ko uwar me kike nema Wanda bakya samu oho"
Kamar zatayi kuka tace"kai aunty, don Allah kiyi min fatan alkairi , kinga yanzu ma wallahi bamu
dace ba"
"Allah ya kyauta miki, ai"
Aunty tafada
Ta cigaba da cewa "wato ke ana maganar auranki kina maganar Neman aiki ko"
Maryam ta zumbura baki tace"aunty Abdul din da kansa yace in nema, kuma shima ya karbi
takkadun nawa ya tafi dasu legos zai duba min a can"
Dariya abin ya bawa aunty ,bata ce komai ba kawai ta wuceta ta nifi kchin tana dariyarta ita
mamakin yarinyar take sosai, tana da zuciya tana kuma da so da kaunar iyayenta, gashi ita
macace. Tasan duk wannan abin da take dominsu take yi.
[06/06, 01:48] +234 808 996 5176: [30/05/2019 9:24 AM] ®Binta Umar Abbale: *YARO DA
KUDI*
*97*
Cikin mutuwar jiki ta mike ta nufi daki ita kadai ta san abinda takeji a cikin zuciyarta, Wanka ta
shiga duk da cewar tayi da safe kafin ta fita , amma yanda takejin jikinta haka in ba wankan tayi
ba baza taji dadi ba, tanayi tana tunanin yadda za'ayi ta kara ganin uncle din wata zuciyar tace
mata ,kawai ki tafi gurin Momy kai tsaye can ne zaki fi ganinshi sosai, sabida haka cikin sauri ta
ke komai , ta shirya tsaf lokacin aunty ta kammala abinci ,sai ta nufi kchin din ta dibi iya yadda
zai isheta ta fito ta zauna a falo ta fara ci.
Tace "aunty ina su Nafi'u ne naji gidan shiru"
"Kin manta sun fara zama a makaranta sabida lokacin saukarsu ya matso"
'Eh hakane sai yanzu Na tuna nima lokacin da za muyi haka mukai wannan zaman"
Hira sukeyi Sama-sama Maryam tace"auntt zan leqa gurin Momy mu gaida"
"Sai kin dawo kice ina gaishe ta"
"Zataji aunty"
Maryam ta mike cikin nutsuwa ta nufi part din Momy,
Kan ta a kasa take tafiya sai tafara jiyo wani mugun kamshi tayi saurin daga kanta.
Nasir ta hango tsaye shida wani , Wanda baza ta taba mantawa da fuskarshi ba wato tony daya
daga cikin yaran Nasir ne
Kallonshi takeyi sosai yana cikin suit Masu tsadan gaske hannushi duk biyun suna zube cikin
aljihun wandon dake jikinshi, suna magana da Tony Sam bai ganta ba sabida ya bawa hanyar
da tafito baya,
Cikin zuciyarta tace Allah yasa ba fita zai yi ba.
Tony ya rika satar kallonta har ta karaso daf dasu, kanta a kasa
Nasir yanawa Tony magana amma yana can yana kallon wani guri
Tsawa ya buga masa yace"ya ina maka magana kana kallon wani gur....
Kafin ya karasa maganar yaji ana kokarin bude kofar falon yayi sauri ya juya, gabanshi ya fadi
lokacin da sukayi ido hudu da ita ,yanzu babu niqabi hakanan babu hijabin babu safa , tana
sanye cikin doguwar Riga irin ta Larabawa ta nan nade kanta ,rigar baka ce wuluk mai manyan
stons jajaye ,Maryam tayi bala'in kyau sosai, Nasir tsaf yaga yarinyar ta koma (Nancy
Shararriyar mawakiyar nan ta kasar saudia)
Sai yayi saurin dauke kanshi yana Jan wani mutsiya cin tsaki
Maryam kuwa taji dadi sosai sabida tun daga nesa ta kare masa kallo tana kokarin bude kofar
ta shiga ya daka mata wata mutsiyaciyar tsawa, yace"Ke ubanki ki aje a ciki zaki shiga, Allah a
fuska fir'auna a zucci"
Maryam ta tsaya hannuta rike da kofa tana kallonshi ,ranta ya baci da zagin da yake mata
,amma sai ta basar kawai ta sassauta murya tana wani irin salo da idonta tace"A'a babu Wanda
Na aje a ciki zan shiga mu gaisa da Momy ne"
[30/05/2019 9:50 AM] ®Binta Umar Abbale: "Wuce ki bamu guri munafuka kawai da baki zo kin
gaida ta ba sai da ki kaga ina gida, wa zaki rainawa hankali ne, ni baki San ko inawarki bana
kaunar gani ba"
Yafada cikin hargagi domin har ga Allah abinda yake zuciyarshi ya ke fada, Sam bashi da rufi ko
munafurci shiyasa yake zaune lafiya,a sali ma baya shiri da munafiki
Shiru tayi kawai ta juya zata bude ta shiga Nasir ya fizgo ta ya yar gefe guda, ya nuna ta da
hannu gami da cewa" sai ki bari in fita tukkuna sannan kyazo kiyi munafurcin naki, tunda kin
zama mayya ke Duk in da nake sai ki je gurin"
Maryam ta mike tana karkade jikinta, kamar zatayi kuka tace"uncle Allah shine zai saka min da
abinda kake min"
Ba tare da yace mata komai ba ya mai da hankalinshi kan Tony cikin bada Umarni yace"kaje
Mota ganin zuwa"
da sauri Tony ya wuce, shi kuma ya sakai cikin falon bai kuma kallon gefan da Maryam take
tsaye ba
A fili tace"yau zan nuna maka wannan maytar da dai da kake kirana kullum da ita.
Sai kawai ta rufa mishi baya
Momy Na zaune cikin kujera hannunta rike da romot tana canza tasha ta daga kai tana kallon
Maryam cikin dariya tace"Dota yanzu nake zan canki a raina wallahi jiya kinsha aiki"
Maryam ta zauna kujarar dake fuskantar Momy tana murmushi tace"wane irin aiki kuma
Momy"?
"Aikin towo mana , ai yayi albarka ma kiga my son duk rashin kin sa da abinci jiya towonki yayi
mishi dadi gashi nan yana cin dumame"
Maryam ta kalli Nasir yana zaune kan daining, Yana cin towo,abin yayi mugun daure mata
kai,tabbas da yasan itace tayi girkin tasan ba zai ci ba,amma dubi yadda ya zage yana cin
yanzu.
Murmushi kawai tayi bata cewa Momyn komai ba
Momy tace"yawwa kafin ya kammala Dota gyara mishi dakin nasa,kin San dai halinshi"
Maryam ta ce"kai Momy wane irin hali ne da uncle din kuma"
"Rigama ne dashi kamar wani yaro kankani"
Momy tafada tana tabe Bak
Dariya Maryam tayi kawai ta nufi dakin Nasir din
Cikin mamaki ya bi bayanta da kallo ganin ta nufi Dakinshi ,ya girgiza kai kawai yace"wannan
yarinyar batada zuciya wallahi amma yanzu yanzu zanyi maganinta.
[30/05/2019 10:10 AM] ®Binta Umar Abbale: Cikin sauri ya kammala ya mike yana gobe
bakinshi da tussue, kai tsaye bedroom din nashi ya nufa ranshi a bace, Momy ta bishi da kallo
tana cewa "ai yanzu nasa Maryam ta gyara maka dakin naka"
Bai saurari Momyn ba kawai ya Sakai cikin dakin nasa
Maryam Na jera filolilikan gado kawai taji an han kadata tafadi kan bed din kafin tayi wani
yunkuri ya bita ya danne ta sosai ,suka fara kallon kallo ita dashi gabanta yana wani irin bugawa
shi kuma fuskasa a hade take tamau ,kawai ya zira hannunshi guda cikin rigarta yana kokarin
balle botiran rigar , Maryam ta gigice tana tunkude shi,amma kamar dotse ta ke turewa
yace"uban wa ya baki izinin shigo min daki Dan uwarki"
Kai tsaye tace"Momy ce ta ce nazo in gyara maka"
Maryam tana sane tafadi haka in mai hankali ne shi ai Momyn ya zaga
"Vrygood"
Yarinya yau zaki san ni kike wa rashin kunya ,sai na yaga ki yanzu, kafin Maryam tace komai
kawai taji yana kokarin tale mata kafafu, ta kwala kara tana kokarin mikewa zaune hannunta
dafe da kirjinta sabida yayi nasarar balle mata botira duk mamanta sun fito a cikin briziyya.
[06/06, 01:48] +234 808 996 5176: [30/05/2019 10:51 PM] ®Binta Umar Abbale: *YARO DA
KUDI*
*98*
Sosai ya tale mata kafafu ya tsura mata kawai yana kallo , da kyar yace"mai yasa kullum kike
zuwa kina damuna cikin bacci na yau sai kin fadamin ke mayya ce ko kuwa"
Yafada fuskarshi a murtuke
Kuka takeyi sosai tana dukanshi da duk hannunwata tace"Ka sakarmin kafafu mugu azzalimi
Allah zai saka min"
Lumshe ido yayi yana bin ta da wani mayataccan kallo kanaganinshi kasan na tsantsar sha'awa
ne.
Da kyar yace"in har kikaga na sake ki to ki tabbata kin yi min irin wannan abin da kikeyi min a
cikin baccina"
Tana kuka tace"to zanyi maka ka sake ni"
Kirjinta ya zubawa ido yana kallo kamar wani tsohon maye
Tayi saurin sanya hannunta ta dafe
Ya sauke ajiyar zuciya sannan ya saketa har yanzu idonshi na kafe a kanta kamar zai cinye ta ,
shi kadai yasan abinda yake ji a jikinshi yarinyar ta tayar masa da muguwar sha'awa.
Mikewa tayi tana kuka ta kalleshi duk yayi bake bake a kan bed din ga kafafunta a cinyarshi
cinyoyinta duk a waje ta janyo rigarta tana rufewa sai kukan bakin ciki takeyi Yau Nasir har pant
din ta sai da yagani wannan abu da mai yayi kama
Ta mayar da botiran rigarta da sauri ta mike tsaye kan bed din tana kokarin dirga da kan gadon
Yayi saurin damkar hannunta idonsa jazir ya ce "na fada miki yau sai kiyi mini a zahiri sannan
zan kyaleki ki tafi"
Cikin kuka ta fuxge hannunta tana nunashi da Dan ya tsa tace"Wallahi bazan taba yafe maka
ba abinda kayimin mugu"
Cikin dauriya yace"nima bazan taba yafe miki ba abinda kike min muguwa azzalima kawai"
Maryam ta nufi kofa a fusace, yayi saurin tarar gabanta yana bin jikinta da kallo sosai
yace"koma ki shiga toleit ki wanke fuskarki masharanciya wato zaki fita a haka Momy ta zaci
nayi miki wani abu ko"
[30/05/2019 11:13 PM] ®Binta Umar Abbale: Domin ya kyaleta ta fita yasa ta nufi toleit din
kamar yadda yace
Zama yayi gefan kadon sai nishi yakeyi sosai shi kadai yasan halin da yake ciki game da
yarinyar
Maryam ta fito tana goge fuskarta , ya bita da kallo kawai har ta bude dakin ta fita
Momy na zaune a farlo taji shiru tayi yawa , ta kalleta cikin zargi tace" kin gama Dota Allah yasa
dai bai ci zalinki ba"
Cikin "yar dariya tace" Momy kenan babu abinda yayi min na tsaya na hada masa wanki ne
sannan Na matse masa kananun boxars din shi"
"To sannu Dota Allah yayi miki albarka"
Momy tafada cikin farin ciki
Maryam kwata-kwata bata son su hada ido da Momy sabida ta fuskanci kallon tuhuma Momyn
take mata, sai kawai tayi mata sallama ta fice da Sauri
Momy ta bita da kallo cikin tsarguwa sai ta mike kawai ta nufi dakin Nasir din.
Maryam kuwa tayi da tasani yafi dubu da tasan abinda zai faru da bata soma zuwa ba
A kwance ta sameshi yayi rigingine ya zubawa POP din dake manne a saman dakin Momy tabi
gadon da kallo ganin yadda duk ya hargishe ,wai nan an gyara,
Shigowar Momy bai sa shi ya dago kanshi ba sabida jikinshi ya bashi cewar ita ce
Ta tsaya a kanshi cikin kausassiyar murya tace"My son"
Ya dago kanshi ya na kallonta
Momy taga idonshi sunyi jazir sai gabanta yafadi, tabbas tayi ganganci da ta tura yarinyar
dakinshi a halin tasan yananan
Jikinta a sanyaye tace"mai kayiwa yarinyar nan? naga kamar ta fita a hargitse"
Ya mutse fuska yayi yace"Momy ita baki tambayeta mai tayi min ba sai ni"
"Ba dole in tambaye ka ba, sabida nafi kowa sanin halinka"
Momy tafada cikin bacin rai
Mikewa zaune yayi jikinshi a sanyaye yace"Momy wane irin hali ne dani"?
"Kafi kowa sani ai"
Murmushi yayi mai ciwo yace"Momy kenan , ki tambayeta in da