Showing 33001 words to 36000 words out of 97338 words

Chapter 12 - YARO DA KUDI Book Complete by Binta Umar Abbale .pdf

10 Jul 2025

4303

yace"Ok Allah ya sawaqe Ina jiranka,ya kashe wayar



Ajiyar zuciya Nasir ya sauke a fili yace Dady kenan a kwai daukar zafi



Ko da ya shiga gurin sauran tsirarun mutane ya tadda,nan Dady ya shiga Motar tare da karbar
dreving din daga Hannunsa,

Nasir din ya fito ya kuma kujerar baya ya kishingida,domin A kwai dalilinshi nayin Haka,Cikin
Dari Dari Maryam ta bude gidan gaba zata shiga,dady yace "Aa Maryam kuma baya ,ki bar min
su Nafi'u anan kusa dani"


Cikin Nutsuwa tace"To Dady,tace tabude ta shiga Nasir duk yayi bake bake a gurin haka ta raba
ta zauna ,Rabin jikinta a jikinshi


Su Muftahu suka shiga Motar Dady yaja Motar yana dagawa "yan Uwansa hannu
Haka suka fice daga gurin zuciyarsa cike da Farin ciki.


Nasir ko jikinshi ne yake karkarwa Jin Maryam a jikinshi sai motsi take tana so ta zauna Sosai ta

kasa,domin ya matse gurin,Sai ya zira hannunshi kasanta yana Lalubar ta,
A zabure!! Ta joyo tana kallonsa ,sai taga kwata kwata baya kallonta tamkar bashi ba, tayi Sauri
dauke kanta gami da Dora hannunta kan nashi kamar zatayi kuka tana kokarin cirewa jin yadda
yake Murza mata Fatar jiki,

Ya riqe hannun cikin Nashi yana Murzawa cikin Fitar hayyaci , Sai ta sunkuyar da kanta,Hawaye
Na kokarin zubowa daga idonta,gefe guda kuma tana jin jina tacewa da kwarewa ta Fanni Bariki
a gurin Nasir,Cikin Mota ma bazai kyale ta ba,daga yau tayi Alkawari in dai tafiya ta kama dashi
,baza ta bisu ba sai dai Aunty ta tsine mata, Sabida ta lura Sam! Aunty bata son bacin ransa,
Haka dai Nasir ya riqa Shafa mata jiki yana Lumshe ido yana jin raguwar Abinda yake
damunshi game da Yarinyar Dady ko yana can yana tuki ko ta Mudubi bai nasar ganin Abinda
yake wakana ba,Domin dai Nasir yaqi yadda hakan ta faru





*BINTA UMAR ABBALE*


_MARUBUCIYAR_

*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
📚📚📚📚
08089965176
[05/06, 18:38] +234 808 996 5176: [19/05/2019 8:55 AM] Binta Umar Abbale: [19/05/2019 8:17
AM] Binta Umar Abbale: [18/05/2019 9:05 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*


*49*





Gefan Fuskar ya kurawa ido inda wani kwantaccen gashi yabi lafiyaryiyar fatarta ya kwanta,
baki kikirn dashi ,Wanda muke kiran shi da (saje) Ya sauke a jiyar zuciya mai zafi ,yana ji kamar
ya Kama Fuskarta ya tsotsi bakinta, ganin hakan bazai Samu ba ,sai ya cigaba da cuda mata
jiki cikin tsabar iskanci da kwarewa, Babu ta yadda mutum zai fahimchi da a kwai Abinda yake Faruwa a gurin Sabida ta bayanta ya

zura Hannunshi,

*Gaskiya Nasir ta caccene*


Nafi'u ne ya joyo yace Ya Maryam kinga Miftahu yana so yayi Bacci"

Da Sauri Nasir ya gyara Zama gami da cire hannushi daga cikin rigar Maryam ya basar tamkar
babu Abinda yake yi,sabida yasan Dady zai iya joyowa a kowane Lokaci, Hakan bata damar
gyara zama Sosai dalili Ya matsa mata,guri muryar ta Na rawa tace"Ka tasheshi mana shi
yafiye bacci komai bacci"

Dady ya waigo kadan ya kalleta yana dariya yace"kinji ko Maryam ko ke kikasamu dama bacci
zakiyi ai yaran sunyi kokarin zama guri guda"



Cikin Nutsuwa tace"Allah dady Yaron baccin tsiya ne dashi ko a gida ma haka yake"


Murmushi Dady yayi,ya cigaba da tukinshi ,shidai yana mutukar kaunar zuri'ar Malam Ya'u

Ya kalli Nasir ta cikin Mudubi ,yana Nazari,

Shiko gogan naku tunda ya sunkuyar da kanshi kasa ya kasa dagowa Sabida yadda yake ji
Wani mugun yanayi a jikinshi tabbas zama kusa da Yarinyar nan zai iya haifar masa da Matsala
,ya tabbata da babu dady cikin Motar babu Abinda zai hanashi kawar da Sha'awarshi ko ta
Halin kaka ne.

Dady ko sai yayi tunanin ko jikin nashi ne ,Wata zuciyar tace Masa kamanta Halinsa ne idan
"yan wulakancin sa nakusa sai ya share mutane dama ba wani shiri suke da Yarinyar ba.
Yayi gyaran Murya ,kadan yace "Nasir dama kuna Soyyaya da Mubina na ne"?

Maganar tazo masa a bazata ,da Sauri ya daga Kai da ido jazir!! Yace wace Mubina Dady"?


Hararsa yayi yace" I don't No"

Murmushi yayi ya Mayar da kanshi kasa

Shiko dady gabanshi ne ya fadi ganin yadda idon Yaron nashi yayi ja! Kamar Gauta,yasan Halin
jarabar Nasir a kan Mace nan take ya tsayar da Motar ,Cikin ,ya waigo ya kalli Maryam
yace"Maryam dawo nan kai Nafi'u ko kuma kusa da Uncle Ku taya shi hira,


Nasir ya dago kai cikin tsarguwa yana kallon Dady din


Cikin Sauri Maryam ta bude mota ta fito dama a takure take ,Allah ya isa kuwa tayiwa Nasir yafi
cikin kwando



Bai ce komai ba Ya mayar da kanshi kasa bayan ya fito da wayarshi Ya fara danne danne duk
Dan ya rage radadin da yake ji,yana jin su Nafi'u suna masa Surutu ,Sama!Sama ya ke Amsa
musu.
Haka Dady yaja Motar ,Maryam Hankalin ta ya kwanta Sosai sai sauke a jiyar zuciya take, ga
gabanta sai faduwa yake!
*YARO DA KUDI*


*49*


Dady yai ta Jan Maryam da hira,Cikin Hikima,
A nutse ta ke bashi Amsa ,gaskiya dady ya yaba da Nutsuwar Yarinyar

Haka dai suka je gidajan Marayun ,wannan karon Ma Dady ya fitar da kudi Sosai Yara suka
dinga zuwa gurinshi Babu kyama ya riqa jansu a jiki ,Nasir Ma sun saba dashi Sosai har
Maryam ta rika Mamakinsa ganin yadda ya zage cikin su Tamkar ba ,shi ba Nan Dady ya Cika
su da kyatittuka Sosai ,Sannan Suka tafi ,hukomomim Wurin Sai Fatan Alkairi Suke Masa,

Kamar yadda ya takasance gidan Marayun haka ma ta kasance gidan Bursun da sukaje,Sosai
Dady ya sha Addu'a Shida Zuri'arshi,Sabida Yadda yake Tai maka musu ta kowa ne Fanni
Dukiyarshi duk Anan take karewa,
Nasir Bai zaga ya Sosai ba,Nan yace ma Dady zai je Mota rana tana damunshi,
Allah ya sawake ,shine Abinda Dady yafada ya cigaba da Zagayanshi, Su Maryam Na biye da
Bayanshi,


Shiko Nasir Cikin Mota yayi Tafiyarshi ya kwanta, Ya rasa Abinda yake Damunshi in za'a Tara
masa Mata Dari! Babu Wacce zata iya gamsar dashi in dai ba Maryam ba,Yarasa Wace irin

Masifa ce Wannan,Wai yarinyar da ya tsana ita ce yake Sha'awa Kamar Ya Mutu,Lallai ya
yadda ,Yarinyar Mayya ce,Sabida yadda ta rike masa Wuya



Wayarshi ya dauka yana laluben No din Anwar ,dole su shirya yadda zata kasan ce a kan
Yarinyar Domin yana jin Ba zai yadda ya Mace A ban za ba



Anwar ya dau Wayar tare da Cewa "Ya a kai ne *Nass*

"Normal" Nasir din ya Fada,ya cigaba da cewa "Wai kana ina ne yanzu"?



"Ina nan Club Mai Nene"?


"Owk " Wai ka shirya wa Yarinyar Nan kuwa"?
Nasir yafada yana Lumshe ido


"Wace Yarinya"?


"Mtssss Banason Rainin Hankali fa Maryam nake Nufi"


"Oh!k Anwar yafada yana Dariya yace"duk ba zai bani Wahala ba ko Anan gidan zan San
yadda nayi Mata Na dauke ta"


"Aa kasan Abinda zamuyi"?
Nasir yafada


"Sai ka fada"


"Mubari Sai gobe Sunday Tana Zuwa Makaranta da Safe ,sai ka fito da Mota kawai ka daukar
Min ita"

Anwar yace "Kamar Yaya in daukar ma ita"
Kai da baka goyan bayan Haka"


"Ba za ka gane bane Abokina Nariga nagama kwadaituwa da Yarinyar Wallahi ,kai dai kasan
Halina,ko

Dariya Anwar yasa yace"Har ka dai Na jin kyamkyamin nata"?


"No ka ajiye wannan Maganar gefe,, Kawai Komai take yi A halin da nake ciki a yanzu ita ce
zatai min Magani"


Anwar ya ta6e! Baki kishi! Yana tsikarasa,yace" Ai ka bari in nayi Sai in bar ma ,Sabida Na fika
bukata"
Shima Nashi ban garan Kishin Anwar din yaji ya na damunsa, Ganin yadda yake zaqewa a kan
yarinyar ,yace" Baka isa ba kasan bana cin Sauran wani , Yasin! Ina da damar da zanyi duk
Abinda nake so da yarinyar ,Tunda tare muke guri guda shiyasa Ina gudun Matsala kasan Halin
Dady Sosai ,shiyasa kaji nayi maka Magana"

Anwar yayi kici-kici da Fuska kamar a gaban Nasir din take tace"Wannan karon baka isa ka
gwadamin iko ba Wallahi ko Dan kaga Yarinya a gidanku take, Yarinya da bata da Wani galihu
,ina da yadda zan yi in yi abinda nakeso da ita batare da An dauki wani Hukunci ba.


Mamaki ya kama Nasir! Sai ya kashe wayar kawai batare da yacewa Anwar din komai ba ganin
yadda ya hasala yake sakin Maganganu Shi bai hanashi yayi Abinda ya ga dama da yarinyar
ba,Amma ya bari tukkuna shi ya fara in yaso komai zai yi yaje yayi tunda dai shi ya kawar da
Abinda yake damunsa.

Yana kwance cikin Mota yana sakawa da kwancewa ,nan ya hangi ta wowarsu gurin,tun daga
Nesa ya zuba Mata ido kamar me, Ita Sam bata lura ba,Sabida glass din motar a zuge yake
Shine yake ganin Na waje


Dady ya bude gidan baya ya zauna tare dasu Nafi'u ,ganin Nasir a kujerar drevar, Gurin ya Dan
Matse ,gashi bata so ta takurawa Dady,ga su Nafi'u Na tayi mishi shirme,sai ta bude gidan gaba
ta Zauna ,cikin zuciyar ta tana ta Neman tsari da Nasir

Yayi Bissimillh kamar gaske gami da Jan Motar ,Suka fita daga gurin


Ta kurewa tayi jikin kujera gami da sunkuyar da kai, taqi yadda ko da wasa ta dago kai ,ta
kalleshi ,Amma jikinta ya bata yana kallonta,


Tabbas Kuwa Nasir raba hankalinshi gida biyu yayi ,yana dravin yana kallon Jikin Maryam ta
cikin Mudubi


Maryam tayi da tasanin Sanya Rigar jikinta, ita Sam! Bata ga Abin kallo ba,


Shiko ya gani ,domin dai duk da bai ga Brest din ta a fili ba, ya gansu cikin rigar ta mai kamar
Net! Duk da ta yi rolling hakan bai hanashi gani ba,tunda gyalen bata karami ne

Gaskiya tudun qirjin Yarinyar yana dimauta shi ,babu Abinda yakeso a halin Yanzu illa yaji su A
hannushi yana Murzarsu.
[18/05/2019 9:05 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*

*50*



A cikin
Wannan Yanayin suka isa gida Maryam duk jin ta take a tukure,

Malam Ya'u ya mike ,Yana kokarin bude Get! Da sauri daya daga cikin Masu tsaron gurin ya
Mike yaje ya bude Get! Din yana Wa dady barka da dawowa


Malam ya budewa Dady kofar Mota fuskar shi a sake yana masa barka da zuwa.


Shima dady din sakin fuskar shi yayi ,ya mika masa hannu suna gaisawa cikin Mutumchi ,
yace"Malam Yau kaki hakura dai da zama bakin Get! Ko?


Murumshi Yayi yace"Alhaji kenan , Nafison zama gani gida komai Lokaci,

Nasir ya fito tare da su Nafi'u, Mi ka masa Hannu yace"Arrama barka da Rana"

Malam Ya'u ya kama hannun ya rike Sosai Fuskarshi a sake yace"Nasiru an dawo,ko to Allah
ya bada ladan Zumunchi"


"Ameen ya rabbi Arrama,Nasir din yafada,yayin da yake kokarin tafiya ,


Miftahu yayi tsagal! Yace Uncle Ka huta Kawai!! Nasan ka kaji"

Cikin Sakin Fuska Nasir yace"Kahuta My Friend Sai mun Hadu in anjima"
Yana gama Fada ya shige part din Momy .


Jikinta a sanyaye ta fito daga Motar,tana kallon Mahaifinta suna hira da Alhj Huseen kamar
Wasu Abokai.
Tace "Baba Sannu, "


"Yawwa Maryama kun dawo ko"

"Eh Baba"
"To Masha Allah"
"Allah ya bada ladan Zumunchi"

Ameen Ameen Dady yace ,Sannan ya kalli Maryam Yace"Sannu Da kokarin Allah yai miki
Albarka,


Maryam tace "Ameen Dady ,Ta kama hannunsu Nafi'u Suka wuce bangaransu,

Dady Ma cewa yayi zai shiga ya kwanta ya huta tukkuna,nan Ya'u yayi tai masa Fatan Alkairi
tare da godiya Mara Yan kewa,Tabbas Samun Mutum kamar Alhji Hussein Sai an tona!




*****
Nasir ko yana Shiga ya zube cikin kujera gami da dafe kan shi ,sai faman Jan Numfashi yake,

Momy ta sakko daga Sama cikin kwalliya kamar ko da yaushe ,Fuska sanye da glass Na kara

karfin gani,ta karaso, da Sauri,tace"My Son Lafiyan ka kuwa"
Yaushe ka shigo?

Dago kai yayi yana kallonta ya gaza furta mata komai


Gabanta Ya fadi ganin yadda kwayar idon sa tayi jajazir!! Tace"Me ya sameka ,lafiya Lou ka fita"


Da kyar! Yace" Momy ina da Damuwa"

Zama tayi kusa Da shi da Sauri tace "Mai Nene My Son"?


"Dady Ne Mom Shi yafiye Sanya Abu a ranshi ,Wai meye Alaqarshi da Arrama Ya'u ne Yakama
ta ya sallame shi haka,Kwata kwata bana kaunar Yarinyar nan Tashi"


Momy tace"Wani Abu tayi maka"?


"Eh Momy yafada yana zakudawa"!


"Mai tayi maka My Son"
Momy tafada cikin Mamaki domin dai tasan babu ta yadda za'ayi Maryam ta takale shi,Yarinyar
da Magana ma bata dame ta ba ,sai dai in shine yake Kulata"
To Amma dake tasan Halin kayan ta sai take biye masa da Abinda yazo


Yana ya mutse Fuska yace "Wallahi kwata kwata jini Na bai hadu da ita ba Mom ,In Dady yaqi
Sallamarsu ni zan San yanda zanyi subar gidan,Domim bazan zauna da Abunda yake barazana
da Rayuwa ta ba"


Momy tace"Babu ruwanka da su Nasir! Don Allah ka rika kiyaye bacin ran Mahaifink......

"Kar Allah yasa ya kiyaye Mana" dukkaninsu suka joya suna kallon kofa a razane Sakamakon
jin Maganar dady Cikin Fishi da Tashin Hankali!

Nasir ya hade Fuska tamau!! Yau kam zasu bata Dady akan Yarinyar nan ,shi baya kaunar ya
rinka ganin gilmawar ta a gidan gudun Abinda zai kai ya kawo ,tabbas in yana ganinta babu
Abinda zai hana shi kawar da Sha'awarshi a kan ta, Tabbas yasan halin Dady din shi ,in har

haka tafaru to zaidauki kwakwkwaran hukuknchi a kan shi,
Gashi yana jin Nauyin Arrama tare da Aunty Shi,
[19/05/2019 8:11 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*

*51*



Dady yace"idan Zaman ka suke sai ka koresu in gindan ka ne sai in Sani,Ni narasa wace
qiyyayace Wannan ,To bari kaji Maryam tamkar "Ya take a gurina ,In kasake kayi mata wani
Abu sai nayi Mugun Saba maka"



Hade Fuska yayi Sosai yace"Owk Dady tunda haka kace,ni zan fita in bar maka gidan
Naka,Naga kana fifita Wasu a kan Abinda ka Hai..
Nasir ba karasa ba Dady ya kwashe shi da Mari ,Cikin Fada yace"Sai me ! Nace sai me Dama
,ai ba yau ka fara haka ba, Kaje duk in da zaka ,Nasan jarraba ce. Dan kaga kai kadai Na Haifa
,To nazabi Zama da Ya'u da Zuria r shi duk Abinda zakayi kayi!

Momy tafashe da kuka Sabida tasan Halin Fushin Nasir, shi kan shi dady n bai iya fushi ba


Nasir Na zaune Cikin dumbun bakin ciki gami da Mamaki Yau A kwan wata "Yar iskar Yarinya
Dady ya mareshi abinda bai taba yi mishi ba tunda yazo duniya Lallai Maryam ta dauko wa kan
ta Bala'i

Daga Fadu yayi!! Alamun Abin bai da meshi ba ,Ya mike yana kallon Mom din tasa yace "Pls
Mom kiyi hakuru kinji ko duk inda nake ina tare dake,Dady yaqi ya Fuskanci Abinda nake
Nufi,So" duk Abinda ya faru Daga baya kar a sako sunana,


Cikin zafin Zuciya Dady ya kara kai masa Mari,yayi Saurin kaucewa, bakinshi a bude yace"dad!!
Cikin Mamaki yafadi Maganar.
A zabure Dady yace "ko zaka Rama ne !? Girgiza kai kawai Yayi ya Wuce Shi kamar Wanda zai
tashi Sama! Dama duk sanda Rana ta baci suna yin Fada Amma Na yau yafi Na kullum ,part
dinshi ya bude ya shiga ya kwanta a kan bed yana Jan Numfashi ,dama can tun yana Yaro shi
mai zuciya ne inda yace ya'aje Abu ya aje shi kenan har Abada,Lallai dole zai barwa Dady
gidanshi kamar yadda ya bukata Ammafa dole ya dauki Mataki kan Wacce tayi silar Faruwar
hakan,

Mikewa yayi cikin zafin Nama ya shige toilet ,Wanka yayi ya fito ,ya shirya Tsaf!! Cikin Kananun
kaya,Sun mishi kyau Sosai ya zuba sarkokinshi har da Dan kunne, duk Dan ya batawa Dady
Rai! Ya kawo tafkeken Agogonshi Nafama yasanya As'usel ya tsunshi Sanye da Manya Manyan
a zirfa Masu tsada ,Yayi kyau Sosai ,kana ganinshi kaga "Handsome kyau Ilimi Wayewa Uwa
Uba *Kudi* ya na cin Magani ya Nufi Motarshi ,Malam Ya'u Na masa Magana ,Ya shareshi
kawai ya Fafari Motarshi ya fice daga gidan,kai tsaye ,Can Mahadarsu ya Nufa
[19/05/2019 8:11 AM] Binta Umar Abbale: Guri ya ka came da Da gayu ,Yana zuwa Matasan
suka Fara yi masa kirarin shi kamar yadda suka saba ,Ya samu kujera ya hakince ,yana Wani
shan qamshi. Tamkar Mace,Nan "Yan Mata sukayi caaa! A kanshi ko wacce tanaso ya Taya,
Kudi ya fito dashi kamar yadda ya saba ya je kan Teble din dake gabanshi, Ya Dora kafa daya
kan daya ,yana Bin tarin Matan da suke ta kara kai Na a kan shi,bin su yake da Kallo Sosai har
yanzu bai ga Wacce zata iya da Shi ba Babu Kalarshi a gurin ,Ya fara ya mutse Fuska,yana
Tunanin Maryam Yarinyar da ta dama masa Lissafi yau ta rikitashi gashi har yanzu yanajin
Abinda yake ji game da ita"


Can ya Hango Anwar Cikin Mata suna ta rawa Cikin kwarewa hannunshi Riqe da kwalbar Wsky
yana Sha, Sai rungume Rungume suke,

Nan take yaji tana Sha'awar Sha, Kafin Yayi Wani yun kuri,Wata Sisi ta karaso gurinsa ita da
tsirara babu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login