Showing 57001 words to 60000 words out of 97338 words
Chapter 20 - YARO DA KUDI Book Complete by Binta Umar Abbale .pdf
sucurty din da suke tsaron gurin ta kwaso a
guje amma kafin ta karasa ya fice daga gurin,tana kokarin fita ,suka mayar da kofar suka rufe
ruf batare da sunce mata komai ba,sai ta zube a gurin tana ihu!!
[06/06, 01:44] +234 808 996 5176: [23/05/2019 3:40 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*85*
Wani haddadan gaye ne zaune can gefe bakin wani katon swimin yana zukar sigari yaga
lokacin da Nasir ya shigo cikin hotel din idanunshi a kan motarshi har sanda yayi parking ya
fito,cikin zuciyarsa yana mamaki ,yau Nasir ya shigo rabon da ya ganshi a hotal din nan tun
bayan rasuwar mahaifinshi to kafin ya gama tunin ne kawai yaga yana jawo Maryam tana
turjewa taqi fitowa,abin sai ya bashi mamaki ,yau Nasir ne ya kawo mace amma tana bashi
wahala,
Abinda yakara daure masa kai yadda yaga ya fito da Maryam ya jefar a gurin ya shige cikin
motarsa ya barta a gurin.
Ya karaso gurin jikinshi sanye da wando 3Q da vest wacce ta dame shi yazo ya tsuguna kusa
da ita ,har gwiwarsa tana taba tata ya zuqi tabar ya fesa Mata afuska idanshi jajazir ya kalleta
gami da cewa"ke mai kikayiwa babban yaro haka ya shi go dake ya ajiye ,gaki
kyakykyawa,Vrysoon, nan ba gurin kuka bane ki tashi muje kiyi Wanka ki more kuruciyarki ,in
kina fama da talauci zan baki kudi masu tsoka kiyi rayuwa tunda na ganki naji kin kwanta min a
raina inaso ki zama yarinyata ,zan baki million biyar da farko in har na tabbatar da cewa kidin
budurwa ce ,babu namijin da ya kwanta dake ,tabbas dagani nasan zakiyi tes"
Ya karashe maganar yana lumshe ido gami da lasar lebanshi kana gani kasan a buge yake
Maryam tayi saurin matsawa gefe tana jan jiki ta sa gefan hijab dinta ta toshe hancinta dashi sai
tari take,duk addu'ar da tazo bakinta tana yi"
Ya kwashe da dariya yana nunata da hannunsa yace"ke "yar kauye mai ye haka kikeyi ai a
hankali zaki saba,nasan dai ko ba'ataba yin sex dake ba ,kin tabayin romcing sabida haka kar ki
raina min hankali , baby"
Kuka Maryam tasa tace"Allah ya tsareni daga sharrinku ,insha Allahu ni nafi karfinku ni ba "yar
iska bace ,kuma ina muku addu'ar Allah ya shiryeku shirin addinin musulunci"
"Ke!! Kifquit" yafada cikin tsawa hade da mikewa tsaye yana nunata da hannu yace"kamar ni
Indan dan! Zaki tsaya kina gaya min magana Dan uwarki ko shi Nass din bai isa ba sabida
yasan ko ni wanene ,a wannan guri duk yarinyar da nagani inaso batayin gadda ma sai ke ,da
me kike taqama iyee!!
Tafada cikin qaraji yana kaiwa da kawowa tare da yin tsalle
Maryam ta tsorata ,sai kuka takeyi tabi ta kamkame jikinta a cikin hijabinta
Cikin bada umarni yace "tashi muje ko insa karnikancan su yagalgala min namanki"
Kallonsa tayi taga babu alamun rahama a tartare dashi sannan ta waiwaya ta kalli inda wasu
girda gurdan karnika suke su kusan goma suna kwance kowqnne wuyanshi rataye da sarqoqi
rakwacam sai dallaro da harshensu sukeyi
[23/05/2019 6:45 PM] Binta Umar Abbale: Ta mike da gudu tayi bakin get din gurin inda masu
gadin gurin suke zaune suna kallon duk abinda yake faruwa a gurin.
Babu abinda ya damesu
Shima ya bita da gudu suka kasa tsere ya cimmata ya tare jikin get din gami da danne ta da
jikinshi ,sai shinshina ta yakeyi kamar wani tsohon maye ,Maryam ta dinga kauda kanta sabida
yadda take jin hucin numfashinsa yana wani mugun wari zuciyarta ta dinga tashi, sai kau da kai
takeyi
Fuskarta ya riko da dukanin hannuwansa ya kura mata jajayen idonsa masu kama da gauta so
yakeyi yahada bakinsa da nata
Daf yake da ya hada bakinsu guri guda ,yaji anyi masa wata muguwar bangaza wacce tasa ya
kusa faduwa da kyar ya tsaya da kafafunshi ,sabida jikinshi babu kwari, ta juyo a fusace yanaso
yaga wane dan iskan ne yayi mishi wannan iskancin,
Nasir ne tsaye ya kura masa ido sai huci yakeyi kamar wani Dan dambe,
In dan dan yace" kai wane irin iskanci ne wannan yaya ina jin dadina zaka zo ka wani bige ni"
Babu abinda Nasir yace dashi tsabar bakin ciki ya kalli Maryam wacce take makure jikin bango
jikinta sai makyarkyata yakeyi zuwa yanzu hawayen ya daina fita daga idonta zuciyarta ta
kekashe"
Cikin bada umarni yace"wuce mutafi"
[06/06, 01:44] +234 808 996 5176: [24/05/2019 8:47 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*86*
Da gudu Maryam ta je ta 6oya a bayan Nasir din zuciyarta sai harbawa takeyi ,cikin kuka tace
"uncle wannan macuci ne kai tai makamin zai keta min haddi"
Nasir ya kara daka mata tsawa a karo na biyu yace "yau kinga bariki kinga abinda a keyi
marakunyar banza kawai"Maryam ta rikeshi tamau ta bayansa sai kuka takeyi sabida ta tsorata
da al'amarin
Ya rike hannunta suka fita da ga gurin shi ko in dan dan yana tsaye tamkar wanda a ka dasa a
gurin yakasa tabuka komai lailai Nasir bai mutumci yadda ya kwadaitu da yarinyar shine zaizo
ya watsa masa shiri amma babu komai Allah ya kai damo ga harawa
Nasir ya bude mota ya shiga yana jiranta ta shigo ,sai ya ga kawai ta dauki hanya tana tafiya sai
kace wata zautacciya
Ya kunna mota yabi ta ya tari gabanta da motar ,tayi saurin kaucewa taci gaba da tafiyarta ,cikin
talatainin dare baka jin komai a gurin sai haushin karnuka
Kashe motar yayi ya fito yana bin ta a baya har ya cimma ta
Ya sha gabanta ya tsaya yana mata wani Dan iskan kallo na raini
Ita ma tsayawa tayi tana kallonsa ,sunfi minti goma suna kallon kallo sannan ya bude bakinshi
da kyar yace"ke wuce kishiga mota mutafi ko in baki mamaki yanzu"
Cikin jajircewa gami da jarumta Maryam tace"Allah ya tsare ni da shiga motar asharari kuma
fasiki"
Wani murmushi Nasir yayi mai dauke da ma'anoni da dama,yace"OK kinaso ki koma can gurin
kenan ,dan ma kin samu nadawo daukarki, har kina da bakin yimin rashin kunya ko"?
"Nasir da,dai ina ganin mutumcin ka da darajarka amma banda yanzu ,ai ba nice nace kadawo
ka dauke ni ba"
Sabida haka ka kauce ka bani hanya na wuce na tafi mugu azzalimi,allah sai ya saka min
wallahi"
Fuskarshi a murtuke yace"wato bazaki dai na zagina ba ko"
"Anzage ka din"
Tafada jikinta na tsuma
Girgiza kai yayi ya kawai bai ce mata komai ba ya wuceta ya shiga motarsa ya kunnata ya
fixgeta yazo ya wuceta fuuuuu
Maryam tayi sauri tabi motar da kallo gabanta yana faduwa ,sai tafara bin gurin da kallo babu
kowa a gurin Tsit!!
Da sauri ta fara tafiya tanayi tana hadawa da gudu sai waiwayen bayanta takeyi , tayi rantsuwar
bazata shiga motarsa ba sabida batasan irin muguntar da ya shirya mata ba
[24/05/2019 9:13 AM] Binta Umar Abbale: Tafiya take tana kuka sam batasan in da take sanya
kafafunta ba kuka take sosai tana rokan Allah ya kawo mata dauki a wannan daran.
Nasir can wani guri yayi parking din motarsa Sam ba zai iya tafiya ya barta a gurin ba, yarinyar
tana da taurin kai ,lokuta da dama ita ke sashi yayi mata abinda bai niyya ba ,yana da tausayi
sosoi musamman a kan "yaya mata sabida yafi kowa wanene su shiyasa yake rangwanta mata
Ko dazu ma lokacin da ya Kai ta Hotel din ranshi ne yayi mugun baci yadda take fada masa
magana son ranta wai shi take kira dan iska,shiyasa ya kaita bariki taji yaya take amma kuma
yana komawa gida sai yaji bazai iya barin ta takwana a gurin ba, wata zuciyar tace ka kyaleta
tayi wasu "yan awanni a gurin sabida kasan a kwai kurayen mata a gurin dole za'akawo mata
cafka ,wannan shine dalilin da yasa ya kyaleta ta samu awa biyu a gurin,sai yaje ya tadda
,mutsiyacin nan Dan Dan a kanta ,lokacin zuciyarsa ji yayi kamar zata fasa kirjinsa tafito waje
sabida yadda take masa radadi yana masifar kishin yarinyar sosai da sosai yarasa wace irin
musiba ce wannan.
Yana zaune cikin motarsa ya bude murfi daya ya ziro kafarshi daya hannunsa rike da Karan
sigari yana zuqa idanshi yayi jajazir sosai jiran karasowar ta yake ,sabida yasan a kwai tazara
sosai da gurin da ya barta
Tafi minti talatin tana tafiya yanzu ma ta daina kukan idonta ya bushe kamas! Ta barwa Allah
lamarinta
Tunda can nesa ta hango motarsa ,sai taja ta tsaya tana kalle-kalle gurin so take taga ko a kwai
wata hanya da zata sanja dan kar ya ganta ,abinda bata sani kuwa yana kallonta duk abinda
takeyi
Can taga wata siririyar hanya jikin gatangar wani gida ,nan take tabi gurin, yana kallonta ya fito
daga motar gami da kullewa hannunshi rike da sigari ya durfafi inda tabi shima,
Maryam na tafiya taga mutum ya sha gabanta,
Cikin firgici ta kwala kara!!
Nan take ta silale a gurin tafadi ta sums
Nasir ya tare ta tafadi jikinshi ,cak ya dauke ta ya sa6a a kafada cikin tashin hankali ya nufi
motarsa da ita.
[06/06, 01:44] +234 808 996 5176: [24/05/2019 11:40 AM] ®Binta Umar Abbale: *YARO DA
KUDI*
*87*
Motarshi ya nufa da ita hankalinshi a tashe Maryam ta sanqame masa a jiki ,yana zuwa ya bude
motar ya kwantar da ita a kujerar ba ,da sauri ya zagaya mazaunin driver ya dauko ruwan gora
wanda yake ajewa domin bukatar kanshi,ya bude shi cikin sauri ya fara zuba mata a fuskarta,
tsaf ruwan ya kare a kanta amma bata dawo dai-dai ba ,jikinshi na rawa ya shiga motar sosai
gami da dago ta ya rungume ta a jikinshi yana tunanin wane irin taimako zai mata a karo na
biyu
Wata zuciyar tace kayi mata irin Wanda kayi mata kwanaki baya
Batare da ya tsaya wani tunani ba kawai ya dago fuskarta ya sa bakinta a nasa yana hura mata
iskar dake bakinshi
Yafi minti goma yana abu daya sannan taja wata shegiyar a jiyar zuciyar numfashinta ya dawo
dai-dai idanunta a rumtse taki yadda ta budesu
Qirjinta ya kalla ganin yadda zuciyarta take bugawa fat!fat ,bai San sanda ya dora hannunshi a
kai ba yana dannawa
Maryam ta bude idonta da sauri jin kamar Hannun mutum a jikinta kuma a kan kirjinta,ido hudu
sukayi da Nasir Wanda ya zuba mata idonshi sosai yake kare mata kallo yau.
Saurin dauke kansa yayi daga kanta domin bayason yana kallon idonta da daddare,
Ta yunkura zata tashi takasa ,sabida yadda yayi mata rikon tsauri
Da kyar ta bude baki tace"ka sakar min jikina domin ni ba lalatarciya bace,kuma Allah ya isa
taba min jiki da kayi"
Shiru yayi na minti uku yana dai dai ta nutsuwarshi domin kusancinsu da ita ya tayar mai da
tsumammiyar sha'awarta ta shekaru da dama ,
Ya kwantar da ita sosai cikin kujera ,sannan ya fito ya maida kofar ya rufe ya zagaya
mazauninshi ya zauna ya kunna motar,
Kai tsaye gida ya nufa da ita
Da kyar ta samu ta mike zaune jikinta a mace sakamakon tafiyar kafa da tayi abinda bata saba
ba ,kallon hijab din ta tayi Wanda ya jike jagab da ruwa ,mamaki takeyi mai ya jika mata jiki
haka
Ta kalleshi ganin ya nufi gida da ita tace"ka maryar dani asibiti domin aunty tanacan tana
nemana nasani ko wannan hakki ma nasan Allah bazai barka dashi ba"
Babu abinda yace mata kawai ya cigaba da tukinshi batare da ya sauya hanya ba
Haka har suka je gida ,ya fito kawai ya kulle motar batare da ya kalli inda take zaune ba yayi
shigewarsa part dinshi
Tafi minti goma a cikin motar tana saqawa tana kwancewa, sannan tafito jikinta duk yayi mata
nauyi ta nufi part dinsu tana addu'ar Allah yasa kar taga Malam ya fito sallar dare domin yanzu
ne lokancin tashinsa,
[24/05/2019 12:04 PM] ®Binta Umar Abbale: A kuwa Malam Ya'u na tsugune a tsakar gida yana
daura alwala,Maryam ta shigo
Gabanta yafadi ,addu'ata bata karbu ba
Kallonta yakeyi cikin mamaki yace"Maryama kece da dadaranan ,Allah yasa lafia
Domin ya kawo ko Baban gida ne rai yayi halinsa
Cikin ina ina tace "e nice Baba, aunty ce lallai sai na bawa uncle hakuri wai nayi masa rashin
kunya,shine Na tawo gida nazo na bashi hakuri"
Cikin mamaki yake nazarinta yace"aunt taki ce tace"lallai kizo kibashi hakuri da daddaran nan,ai
a bari sai da safe"
Daga kai tayi ,yace "shikkenan ai wuce ciki,zamu hadu da ita"
Maryam ta shige simi simi kamar wacce kwai ya fashewa a ciki
Malam ko ya dade yana tunanin abin ,daga bisani ya daura alwalarsa ya mike daga gurin
Maryam ko tana shiga dakinta toleit ta shiga tayi wanka da ruwan zafi ,sannan ta dauro alwala
tafito ta shirya tsaf ta hau kan dadduma ta tada sallah, tadade tana addu'oi a kan Allah ya kawo
musu dauki ita da iyayenta ,sannan ta kwanta, tana tunanin abinda ya faru da ita a wannan dare
Fuskar Nasir kawai take gani yana mata gizo lokacin da tafarka daga suman da tayi ta ganta a
kwance a jikinshi ga fuskarsa daf da tata, zuciyarta ra rinqa bugawa , tunda Allah ya hallice bata
taba son wani kamar yadda take sonsa ba ,amma ta bawar zuciyarta sabida ta naganin yafi
karfinta bayan haka kuma kwata-kwata bata sha'awar auran namiji manemin mata, sabida tana
da kishi sosai shiyasa tun lokacin da taganshi da "yan matansa takeji kamar takashe kanta ta
huta.
Babban abinda yake hadata dashi shine rashin ganin girman iyayenta da bayayi ita duk
mutumin da baya ganin darajar iyayenta to itama bazata ga girmanshi ba,shiyasa take ganin
girman Abdul sabida yadda yakeson ta yake ganin girman iyayenta baya gudun talaucinsu, duk
son da takewa uncle baza ta bari ya wulakan tamata iyaye ba,
Tun tana yarinyar "yar shekara bakwai baxata taba mantawa ba lokacin uncle din ya zo Hutu
daga da ya shiga gurinsu aunty take fada mata shine a uncle dinta to tunda ga lokacin takejin
wani Abu a zuciyarta a game dashi har yanzu tanajin abun ,sai dai taki yadda abin ya bayyana
ya fito fili sabida tasan Nasir din ba tsaranta bane
[06/06, 01:45] +234 808 996 5176: [25/05/2019 10:06 AM] ®Binta Umar Abbale: [25/05/2019
9:49 AM] ®Binta Umar Abbale: [25/05/2019 9:16 AM] ®Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*88*
To shima nasa bangaran tunanin da yakeyi kenan tun da ya taso a rayuwarsa yayi hulda da
mata iri -iri amma bai ta ba cin karo da yariyar da take caza masa kai ba kamar Maryam tunda
ya daura idansa a kanta a lokacin da yazo hutu lokacin tana shekara bakwai a duniya yakejin
wata muguwar tsanarta a zuciyarsa, haka kawai yaji baya son ganinta ko gilmawarta a guri
,dalili kuwa tun ranar ya fara mafarki da ita in har ya kwanta bacci, duk tsawon shekarun nan bai
fasa mafarkin taba, shiyasa yake kauce wa abinda zai hadasu guri guda, amma can kasan
zuciyarsa yana jin wani matsanan cin kishinta wanda yake sawa yaji kwata-kwata baya kaunar
ya bude ido ya ganta da wani namiji.
Haka yayi ta juye juye kan bed yana jin wani iri a jikinsa yarinyar ta tayar masa da sha'awa
wacce ta sanya masa kasala yaji ko Dan ya tsansa baya son ya daga, haka yayi ta taune
lebanshi na kasa idanshi yayi ja ya mike da kyar ya nufi toleit ya dinga zubawa kanshi ruwan
sanyi ko yaji sauqin abin amma abu yaci tura tamkar karawa kansa wata sha'awar yakeyi ,gashi
yayi alkwarin ba zai sake kusantar wata mace ba mutukar ba matarshi bace
Ya fito a daddafe ya fara laliban magani ya balli biyu ya sanya a bakinshi batare da ruwa ba
haka yake tsotsa ya fadi kan bed din rigif! Hannuwanshi dafe da mararshi
Wajan minti goma sha biyar abin ya fara lafa masa ,sai gumi yakeyi tamkar babu Ac a dakin a
haka bacci ya dauke shi na wahala.
Washe gari Maryam da wurwuri ta tashi tayi Wanka tsaf ta shiga kchin ta na hada abin karin
kumallo Malam ya leqo yace"kiyi sauri ki kammala mutafi ,dazu da'a suba aunty taki tayo waya
hankalinta a tashe ,wai an ne meki an rasa, nace mata ta kwantar da hankalinta gaki nan a
gida"
Gabanta ne ya fadi tana jin tsoran haduwarta da aunty ,sabida tasan dole sai tayi mata fada, tafi
jin tsoran aunty ta a kan Malam sabida shi bashi da zafi kamar aunty
Muryarta a sanyaye tace"to Baba yanzu zan gama insha Allahu"
Ficewa yayi daga kchin din hannunshi rike da carbi yana ja ya nufi bakin get din
Nasir ya fito jikinsa sanye da kayan motsa jiki , ya nufi bakin get din
Fuskarshi babu yabo babu fallasa ya mikawa Malam hannu domin su gaisa kamar yadda suka
saba
Mamaki Malam yakeyi sabida Nasir din a kwanaki baya bashi hannu
Sai ya mika masa hannushi shima yace"Nasiru ka tashi lafia"
"Lafiya arrama "
Nasir din yafada yana kokarin zare hannusa
"To masha Allahu
Jiya kuma sai naga wannan yarinyar cikin dare wai aunty ta ce tazo ta Baja hakuri, Dan rashin
hankali, nace