Showing 9001 words to 12000 words out of 97338 words
Chapter 4 - YARO DA KUDI Book Complete by Binta Umar Abbale .pdf
Binta yayi da kallo lokacin datake kokarin fita daga dakin a Filice yace haka kawai kisanya ni
Mafarkai da Faduwar gaba babu gaira babu dalili ki cuceni
Abinda yasa ya hanata mayar da Abincin yasan dole ran Auntynsa ya 6aci shiyasa basa haka
da Auntynsa ko bazaici Abu Ba in tabashi ya kan qar6a ne kawai domin yafaranta mata,
*gaskiya bana samun commet a wannan book ko in dai nayi muku*ν ½νΈν Ύν΄
*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:59] +234 808 996 5176: ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎ
*ν ½ν°ΎYARO DA KUDI*ν ½ν°Ύ
ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎ
*βν ΌνΏ»WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*ν Όν΅Ώ18*
Jiki a sanyaye Maryam ta koma 6angaransu Aunty tace meye kika dade be,? Tun dazu haka,
Cikin sanyin muryarta tace lokacin Dana fita ban ganshi Ba ,shine Baba ya nuna gurinshi,Aunty
tace ai sai ki wuce ciki ke kinfiye Nawa da sanyi jiki shiyasa har kika kasa taddashi kin San a
kwai isilamiyya ko? Eh Aunty , to sai kuyi maza Ku kimtsa bana son makara,Aunty tafada tana shigewa kchin ita
kuma Maryam din tashige cikin domin cire uniporm gami da yin Wanka domin shirin isilamiyya
maryam yarinyace mai nutsuwa da hankali tana sanyin Hali Sosai Ana cewa duk mai suna
Maryam tana da tsiwa banda wannan Maryam din ita ko Abu kayi mata da wuya kaga bacin
ranta kuma a take a sannan zata manta batada riqo ko kadan,
Haka Abokan Nasir
Sukai tayin turoruwar zuwa jin cewa yazo hutu haka zasu shiga shashinsa su cika ai ta kallece
kallecan finafinen batsa blue film gami da saka kide kide , Wani sa'in har mata ne suke zuwa irin
"yan iskannan
Hankali Ya'u in yayi dubu ya tashi sabida ya lura tunda Nasir din yadawo baya fitowa sallah ckin
jam'i kamar da ya lura yanzu Ba kasai fai yake tsayawa dasu Ba kamar da gaisuwace ka wai
take hadasu ,domin yanzu Baban gida Ba kasafai yake zama a Bakin Get din Ba sabida girma
Alhji Huseen ya ce ya huttashe dama rigima ce irin tashi tuntuni Alhaji Huseen din ya hanashi
zama , yace Lailai sai ya zauna shikanshi Ya'u shi ya za6i zaman gurin ,Amma babu yadda Alhji
Husen bai yi dashi Ba A kan yaje kasuwa ya bude masa shago ya zuba masa kaya ciki Amma
yaqi yace zai zauna nan din , kawai sai Alhji Huseen din yasaka wani yaro ciki da sunan gurin
na Ya'u ne duk cinikin da'ake a gurin nashi ne gaskya Alhji Huseen yacika mutumin kwarai,
A na ya gobe Nasir zai koma America ranar Asabar ne babu Aiki Mom' dinshi na gida tana
zaune cikin kujera tasha kwalliyarta kamar ko da yaushe idonta sakaye da Farin tabarau irin na
likitoci hannuta riqe da wani katon littafi irin nasu tana dubawa , Nasir yafito daga dakinshi dake
cikin falon ,Cikin wata"yar iskar shiga wando iya gwiwa ya wani zazzago Dan har gajeran
Wandonshi na ciki a nagani ke kyace wando zai sa6ulo yafadi ,Amma INA!a daure yake a
qugunshi sosai da wani irin belt mai Masifar tsada ,Sai short' mai dogon Hannu cotton tana da
kauri gaban rigar tambarin America ne As'ueal hannushi daure da wani tabkeken a gogo ,
Hakanan kafarshi sanye da boot Yayi bala'in haduwa,
Mom' ta dago kai tana kallonsa tace Ina zakaje haka My son, dubi time fa ya kamata ka zauna
kayi shiryeshiryn Abinda bakayi Ba ko,
Kusa da'ita ya zauna yana kallon Agogo hannushi yace Mom' zanje ne muyi Sallama da
Friends, dina Ai Ba wani dadewa zanyi Ba,
Murmushi tayi kadan tace A'a son nasan halinka fa yanzu kafita Kumar sai na ganka , wai kai
Ba ka gajiya da yawace yawace ne? Kasan halin dady ko"?
βν ΌνΏ»...................
*muje zuwa*
[23/04, 14:59] +234 808 996 5176: ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΏ΅
*ν ½ν°ΎYARO DA KUDI*ν ½ν°Ύ
ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎ
*βν ΌνΏ»WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*ν Όν΅Ώ19*
Momy' Manta da shi kawai kin San dole in fita muyi sallama da friends dina sai kawai in zauna
nace miki bazan Dade Allah,
Momy tace dady naka za'a manta dashi Laila Nasir ka kanka kafi kowa sanin halinshi babu
ruwana idan ta hadoku dashi,
Allah dady ne mom' yawa yake sai kace mace zan zauna a gida ai Ba zai yiwu Ba"
Ba nufinshi kai tazama a gida Ba duk inda zakaje kaje Amma ka daina dare a waje"
Hannunta ya ruqe yace Ok Mom karkidamu zan kula da kaina in Sha Allahu,,
Yawwa Abinda nakeso dakai kenan Mom din tafada Cikin walwala tace kaje My Son Allah ya
tsare min kai"
Mikewa yayi shima Fuskarsa a sake ya manna mata kiss a kumatu , ita kuma tariqe Fuskar da
hannunta tana dariya tace Allah ya shirya min kai yaro na,,
Yana tafiya yake Amsawa da Amin Momy ' sai nadawu ,Bai kai ga rufe bakinshi Ba yaji sunyi
gware da Mutum, da sauri ya dago Kansa yana kallon Wanda ya bigeshi haka' Maryam ce
Tsaye bakin kofa hannuta riqe da book dinta na makaranta , Tuni suka Watse a gurin
sakamakon buguwar da sukayi da Nasir ,ta sanya Hannu ta dafe gushinta gami da tsugunawa
domin kwashe Littatafan da sukayi dai dai a gurin,
Babu zato taji ya dago ta gami da gaggaura mata mari ka. Hagu da dama, yana mata wani
banzan kallo mai tattare da qyama yace, ke Aljana mai kika shigo yi nan iyi, Dan iskanci kin
bigeni ban isa kibani hakuri kin wani hau kwasar littafanki sabida ga sa'anki ko?
Hawaye ne yake zubar Mata sosai tace kayi hakuri Uncle Wallahi banganka Ba' da sauri ya
buge bakin yace Rufe mana rubabbaan bakinki ,Banza "yar kauye dama waddan nan idanun
naki ai Ba naganin Mutane bane Naganin Aljanune irinki,,
Hakuri take bashi,Mom ta karaso gurin gami da qarbarta daga hannusa tace maye haka ,Son A
ina ka iya mugunta domin Ba halayarka bace"
βν ΌνΏ» ,,,,,,,
[23/04, 14:59] +234 808 996 5176: ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎ
*ν ½ν°ΎYARO DA KUDI*ν ½ν°Ύ
ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅
*βν ΌνΏ»WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*ν Όν΅Ώ20*
Yace Momy me yarinyar nan take shigowa tayiwa mutane a nan gurin iyi ? Ita makauniyar ina
ce zata bangajeni da qazamin jikinta Wallahi Mom na tsani yarinyar nan haka kawai,,
Cikin dumbin Mamaki Mom din take kallonsa domin kwata kwata Ba haka yaronta yake Ba a iya
sanin da tayi mishi mutum ne mai son jama'a gami da farat farat da mutane ,Amma meye dalilin
da ya tsani Maryam haka hadda duka Dan tasan bashi da saurin hannu ,shi da yake zagewa
suyi wasa da yara yaza tamkar su Amma dubi Abinda yakewa Maryam tamkar yaga kashi,
Mom tace tana zuwa ina duba mata Ayyukanta na skull ,ne in nuna mata Abinda bata Fahimta
Ba , kuma ni din CE na bata damar zuwa , kai meye ruwanka da ita iyi bana son tashin hankali
yaro na yarinyar da batada magana ma mazai zatayi maka har ka tsane ta haka, kai da kadawo
kwananan, Kar ka kara dukanta kajiko bana son cin zali,
Ya mutse Fuska yayi yace Mom gaskiya toum duk da tafiya zanyi Amma ki gargadi ta kar ta
dinga shigowa INA nan ni ban hanata shigowa Ba , haka kawai baza ta dinga sanyani mafarkai
Ba kamar Wanda yayi gamo,,
Mom din tace to naji wuce kayi tafiyarka Allah ya tsare hanya,,
Wucewa yayi ko kallon gefan da Maryam take tsaye bai yi Ba ,sai faman sharar hawaye take,
Mom takama hannuta suka zauna cikin kujera tace yi hakuri My daughter Rabu dashi kinji ,haka
Nasir yake wani sa'in Dan rigima ne"
Share hawayenta tayi tace Momy ina kwana An tashi Lafiya?
Lafiya Lou maryam ya Aunty ki da sauran "yan uwanki?
Ko wa lafiya Lou Momy"
Yawwa daughter bude mufara ko ,Aina muka tsaya?
Bude wani katon Engilish book tayi tana nuna mata in da suka tsaya,
Shi ko Nasir yana fita ya bude wata Arniyar motarsa dama yana dawo wa dady nashi yasiya
masa ita jin dadin yadda sakamakon sa na karatu yafito yayi kokari sosai duk da ya tsaya
shiririta ,Amma hakan bai sa yafadi Ba sabida karatun na ransa, yana zama cikin motar yakira ,
Babban Abokinshin Abokin shedancinshi Anwar yace su hadu ,Daula Hotel, gashi nan fitowa
*βν ΌνΏ»,,,,,,,,*
[23/04, 15:00] +234 808 996 5176: ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎ
*YARO DA KUDI*
ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΏ΅
*βν ΌνΏ»WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*ν Όν΅Ώ21*
Tun daga bakin hotel din gayu Abokan nasu suka farayiwa Nasir kirarinshi Wanda suke masa,
Yaro da kudi ,Abokin tafiyar mata , Dariya yake yana basu hannu suna gaisawa hade da dukan
kafadun su irin dai gaisuwar gayu, Abbas , Tace A boy ,yau fa dole zamu Dade nan gurin zamu
cashe sosai sabida kasan daga yau kuma shikkenan sai kadawo,
Ba shi hannu Nasir yayi yace kai ma wasa kake Namiji ae kasan sai na darje duk da can din ma
a kwai Amma fa nafi jin dadi da bakar fata,
Dariya sukayi har Anwar din yace to yaushe zaka mahada ai bakar mace tafi dauri,
Suna shiga gurin sautin kida yana tashi "yan mata da samari sai rawa suke wasu zazzaune kan
kujera suna manne da juna suna tsotse tsotse gami da shafe shade,wasun su kuwa sai karta
sukeyi ,babu mai rigar mutumcin cikin "yan matan dake gurin, Guri suka samu suka zauna , ai
kwan kan kice kwabo an kewaye Nasir mata da Maza' Kowa yana kirari da banbadanci shiko
sai wani shanqamshi yake,sai ki rantse da Allah duk kaninsu "yayan talakawa ganin yadda
sukewa Nadir,kwata kwata Ba haka bane , dukkaninsu suna da kudi da manyan motoci daga
matan har mazan, tsabar kwarjini ne da Allah yabashi,
Fito da rafar kudi yayi ta dubu Dari biyu ya aje kan teble din dake gabansa, yana karkada
kafarsa dake daure kan daya ga sigari ya kunna yana mata wani irin zuka,
Tuni "yan matan gurin ko wacce tafara kimtsawa sai kara bultso da nonowansu waje suke
Wanda dama bashi da Mara Ba da tsirara,
Ko wacce kokarinta ya kirata , shi kuma sai kallonsu yakeyi kamar maye yana shan tabarshi,
Kafin yayi yunkurin kiran wata sai ga wata haddadiyar budurwa nan ta shigo gurin kowa
hankalinshi ya koma kanta" yan mata dake gurin ,sai suka fara tsaki ,Afili daya daga cikinsu
tace ae shikkenan kuma tunda wannan "yar iskar tazo ba zai saurare mu Ba Mtsssss,
Ita ko wannan budurwa kai tsaye kujerar da Nasir yake zaune shi da Abokanshi ta durfafa , tana
joya jiki kamar wata tarwada , cikin ways"yar iskar doguwar Riga ta kanti wacce tayi bala'in
dame ta ko ta'ina gashi Duk an tsatstsaga ko ina na rigar ,duk inda tayi motsi cinyarta sai ta
bayya na gami da mazaunanta, kafarta sanye da wani kuntirerean takalmi mai madauri ,kanta a
bude yasha qarin gashi, da gudu taje ta dane jikinshi tana yi masa kiss ko ta'ina tace Babyna
nayi missing naka yaushe kashigo Najeria ,? Tunda na bar America shikkenan ko kirana a waya
ka kasayi,
Tallafo fuskarta yayi bai saurari abinda take cewa Ba ya manne bakinta da nashi yana tsotsa
kamar Wanda yasamu Alawa, babu kunyar dumbin mutannan dake gurin,
*βν ΌνΏ»,,,,,,*
[23/04, 15:00] +234 808 996 5176: ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΏ΅
*ν ½ν°ΎYARO DA KUDI*ν ½ν°Ύ
ν ΌνΏ΅ν ½ν°Ύν ΌνΏ΅ν ½ν°Ύν ΌνΏ΅ν ½ν°Ύ
*βν ΌνΏ»WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
I hu gayun dake gurin suke gami da daurkasu a hota cikin burgewa ,Anwar ya dauki rafar Kudi
Wanda Nasir din ya aje yafara watsa masu ,Sai ihu suke kurmawa, dayawa daga cikinsu "yan
adawar Nasir ne ,sai tsaki suke , suna kaukau dakai,kan ce kwabo guri ya hautsine, sautin kida
sai tashi yake ,a haka Nasir ya tashi ruqe da yarinyarshi suka shiga filin Rawar suka fara
takawa cikin kwarewa da'iya bariki ,wata irin rawa suke irin ta iskanci, suna tattba juna' Kai
gaskiya Nasir ya yayi Abunda yakeso a ranar kudi ko anyi barnarsa sosai haka a kariqa takaso
babu damuwar kowa ,sabida duk Wanda ka gani a gurin yafi qarfinshi,"yan matan gurin sai
haushin wannan baby suke ganin yadda Nasir ya ki kula kowa sai ita'
Karfe daya saura suka fita daga hotel din ,Bayan sungama shaye shayensu Baby tazo takara
makale Nasir tana lasar fuskarsa tace yanzu sweet in katafi sai yaushe kenan,kasan ni dady na
ya hanani karatu a America mazuga sun kawo masa gulmar wai bana karatu iskanci nakeyi,duk
da turanci sukeyi n zan can,
Shashshafa ta yake yace karki damu baby zan dawo ba da dadewa kin San yanzu karatun
yazama karashe, So ina dawowa zamu daura in da muka tsaya"
Tace wallahi Sweet ina mutuwar sonka sai inji kamar in bika wallahi kana bani sugar"
Yace babyna nima haka kiyi hukuri ni naki ne ke daya domin ke kika iya dani ina sonki baby I
love you baby ,zan dawo mu cigaba da rayuwarmu in sha Allah"
Da kyar da Nasir ya rarrashi baby ta rabu dashi kafin su rabun ma sai da suka bata kusan minti
ashirin suna shafe shafensu ,sannan ko wanne ya shige motarsa,
Yana zama cikin Motar ya saki waqar mutuminshi Bob marly ,tuni gurin yakarade da sauti ji
kake duf!duf!du! Haka suka fice daga gurin,
Anwar ya kalleshi yace gaskiiya,A boy yarinyar nan tana sonka sosai ganin yadda take sakewa
dakai' duk wannan girman kan nata bata yi maka kai mu takewa "yar iska maganar arziqi bata
mana Dan ta rai namu ko Dan taga tana da kyau ne oho mata"
Dariya Nasir yasa yace kyawunta din banza' kai bahbah" nifa Sam kyawun mace baya burgeni
,wallahi nake fada maka,Sam kyanta ba shine a gaba na yarinnyar ta'iya salo ne shiyasa
nakasa rabuwa da ita' ko yau na hango wacce tafita can zan koma na lafe na kwashi gara,
kasan matanma suna suka Tara , A kwai muna mata"
Dariya Abbas yasa yace gaskiya kai Dan iska ne Nasir yanzu fa ita ta saki jiki zaka Aureta fa"
Wani banzan kallo yayi masa yace lailai baka da hankali Abbas No! Ni ae babu maganar Aure a
tare dani ita ma haukan banza take!"
*βν ΌνΏ»,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176: ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΏ΅
*ν ½ν°ΎYARO DA KUDI*ν ½ν°Ύ
ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎ
*βν ΌνΏ»WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*ν Όν΅Ώ24*
*Ci gaban Labari*
Anwar sai wai wayen Maryam yake ta cikin motar har suka fita daga cikin gidan,
Ya jiyo yana sakin Numfashi,
Wow she is beutifull girl,yafada yana girgiza kai kamar wani qadangare,
Ya daki kafadar Nasir yace ,kai mutumin na kana da wannan fulawar a gida Ashe kai! Kai! Kai!
Gaskiya yarinyar can ta hadu wai towo ne a idonka ne naga kamar ba ka San kallonta, gaskiya
ina sonta wallahi,
Sai zuba Anwar yake Nasir yaqi kulashi sai da ya da meshi yace ,wancan Aljanar yarinyar kake
so ,tabbas ba kasan mace ba,wai Ku mai yasa kyawun mata yake burgeku ne Sam kyau bashi
ne mace ba"
A cewar ka ba Abbas dake zaune a kujarar baya yafada yace karya kake kace yarinyar can
bata hadu ba wallahi duk da bata gama cika mace ba dubi fa qirjinta a cike ,ae Arrama Ya'u ya
haifi jari"
Da sauri Anwar ya waiwayo ya tari Abbas cikin rawar baki yace kai BIG Kar kace min yar sa ce,
Kwarai kuwa Abbas yafada yana zuqar sigarin shi,
Ajiyar zuciya Anwar ya sauke yana kallon Nasir ,yace A boy dole fa in dana yarinyar can ko ta
halin yaya ne wallahi ,zan fara sakar ma Arrama ,kudi Sabida ita kasan mutanan kauye da son
kudu"
Fuskarshi A sake yace kar ka fara wallahi Arrama baicancanci haka ba mutum ne kamili Dan
baka da Mutumchi a gidan namu za ka kwada halinka,
Hade Fuska Anwar yayi ganin Nasir yaki ya bashi hadin kai ,yace kai billahil lazi ko a dakin
uwata ne naga macan da na kwadaitu da'ita sai na biya bukata ta ballanta wata banzar yarinyar
Mara galihu ,
Daga kafada Nasir yayi Alamun babu Abinda ya dameshi ya na girgiza kai tsabar yadda yake jin
dadin music din da yake tashi cikin Motar ,yace ae sai kaba da himma ,dama haunshinta nake ji
wallahi"
Kyalkyalewa da Dariya Abbas yayi ,yaziro kanshi kusa da kunnen Anwar yana masa rada,
Jiyo wa Anwar din yayi ya bashi hannu suka tafa ,yace kar ka damu BIG ai gidanka ma
zamu'kai ta ko yaya kace A boy"
Ta6e baki Nasir yayi yace wannan Abinda ya shafe Ku ne,kafin ya rufe baki wayarshi tayi kara
Alamun Ana kira,
Kallon Fuskar Wayar yayi numbar baby ce ke kan Screen din wayar,
Hannushi na rawa yadaga wayar domin dama yana tsammanin kiranta ,Dan shi kam duk cikar
mace da ba tsewar ta bata isa ya kira ta ba sai dai su suke kiranshi ,in yaga dama ya dauka
idan yaga hago yaqi dagawa dagawa Amma duk da haka ba sa hakura
*βν ΌνΏ»,,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176: ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎ
*ν ½ν°ΎYARO DA KUDI*ν ½ν°Ύ
ν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎν ΌνΏ΅ν ΌνΎ
*βν ΌνΏ»WRITTEN BY*
_[Binta Umar]_
~[MAMAN ABDUL WAHABU~]
~*Mrs Ahamad Gwadabe*~
*ν Όν΅Ώ25*
~*DEDIGATED TO:*~
~*MY FAN'S*~ν ½νΈ
Yace baby yaya a kai ne?
Daga daya ban garan baby ta kashe murya cikin bari kanci tace Ina nan fa ina jiranka shine Dan
wulakanci